Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hakuri,domin yanzu ba lokacin hukunci bane, lokaci ne da zaa taru a nemi mafita tare da rufa wa juna asiri domin abunda ya faru ya riga ya faru.

Yace,yanzu rantsuwar da nayi kenan ya tashi a banza?,shafi'u yace abba ka fitar da kaffara tunda dama babu sauran igiyar aure a tsakanin ka da hajiyar mu,amma muna nema mata alfarma ka bari ta cigaba da zama a ɗakin ta.


Hamza ma yace,don Allah abba kayi hakuri tabbas anyi abubuwa mara amfani a baya in shaa Allah da safe zan tuntuɓi mallam abdulrahman limamin babban masallacin jumaa dama muna zuwa ɗaukan karatu a wurin shi da asuba,in shaa Allah zaa samo mafita babu abunda zai faru da kowa har ita mamin.

Jafar ma yace sanan zainab ina neman alfarma daki janye ƙudurin ki na neman saki a wurin ɗan uwana,dukan mu nan haihuwar mu akayi,Allah ya nufa zamu fito duniya ta tsatson wa yan nan bayin Allah,yanzu idan iyayenki ko yan uwanki ne gudun su zaki yi?,mun fi kowa baƙin ciki da shiga damuwa domin wanan abu daya faru da iyayen mu ba zai taɓa goguwa bahar jikokin mu sai an guranta mana,saboda ɓoye ɓoye ya ƙare dole ko wanen mu zai sanar da matar shi/mijinta mu fahimci juna don haka babban yaƙi ne ya tunkaro wanan zuri'a.

Bata bashi amsa baa,kawai jin shi take yi amma ba zata taɓa yadda da duj abunda zasu faɗa mata ba koda kuwa iyayenta sun tilasta mata sai dai ta shiga duniya da cigaba da zama da muhammad .
Addu'oin neman tsari sadik ya karanto masu aka shafa sanan abba ya umurce matan duk da kwana a nan sashin shi domin baa san abunda zai faru ba cikin dare. Yaran kuwa ko wane ya nemi hanyar zuwa gidan shi gwaiwa a sanyaye.

Muhammad ya kalli zainab wacce tun da aka fara labarin magana bai shiga tsakanin su baa,"tashi mu tafi gida ko",a nan zan kwana ta bashi amsa a takaice duk da a tsorace take da gidan kada cikin dare yan ƘUNGIYAR su zo ɗaukar fansa a haɗa da ita.

Bai ja ba shima ya nemi wuri ya zauna a palon.


Zan iya cewa gaba ɗaya zuri'an alhaji barau babu wanda ya runtsa har aka kira sallar asuba ana fara tashi sallah.


Hijab zainab ta amsa wurin hajia suwaiba da abun sallah ta kabarta a palon domin kusan kowa na ɗaki.Tana idar wa tabar sallaya a wurin ta suɗaɗa ta bar gidan ba tare da kowa ya sani baa.



Can ɓangaren hamza kuwa,bayan sun gama ɗaukan karatu wurin mallamin su ne ya nemi su keɓe yana da magana dashi. Bai ɓoye mashi komi ba akan halin da yan gidan su ke ciki har ƙarshe.

Mallam ya jinjina maganar daga bisani yace,ka kwantar da hankalin ka mallam hamza domin babu abunda ya gagari ubangiji,da izinin shi Zamu kawo ƙarshen wanan ƘUNGIYA ta hanyar riƙe addu'oi na sunnah da manzo(S A W) ya umurce mu da riƙe wa domin sune takomin mumini.

Zuwa ƙarfe goma na safe ka zo mu tagi gidan wurin iyayenka zan gana dasu tare da sauran yan uwanka.Godiya sosai yayi wa mallam sanan ya tafi.

Shiru shiru muhammad bai ga zainab baa,duk inda ya kamata ya bincika a gidan ya duba kuma ya tambaya baa ganta baa!,hankalin shi ya matuƙar tashi kuma ya shiga damuwa.

Abban su yace ya kwantar da hankalin shi zainab ba yarinya bace kuma ba zata aikata abunda zai zubar da mutuncin ta baa,idan har barin gidan tayi ba zai wuce ta nufi kazaure wuri iyayenta baa.Kada ya damu zai magana da mahaifinta mutum ne mai sauƙin kai da dattaku.


Kiran abban su yayi ya faɗa mai su zauna cikin shiri anjima zai shigo tare da mallam.Sauran yan uwan ya basu shawara ko wanne yazo da matar shi,mata su zo da mazajen su abun zai fi masu sauƙi wurin warware matsalar.


Follow
Vote
Comment
share.
[7/1, 15:42] Leema: *🅱RILLIAT WRITER'S ASSO....*🖊
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_

🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*☠ƘUNGIYAR ASIRI☠*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
_{ƙirƙirarren labari}_
       *NA*

          *L££MA*

wattapad
*@leemaMuhammad826*

  _Sadaukarwa gare ku_👇🏻

*_MUHAMMAD KAREEM KD(DADDY)_*

*_REAL HASEENA NABULISI BAKO(DR OGANNIYA)_*

*Jamila Musa(meelat)*
*Asmeenart zayyan(asmee)*
*Surayyah M sule(surrayhms)*
*Habiba Hussain (hubbey)*
*habiba musa Abdul malik (oum farhana)*
*Maryam Hassan (meema)*
*Ummerherny Nerserllerh*
*Sawda idrees*
*Siyama Ibrahim*
*maryam hamisu yusuf (maman boy)*
*umman sayyeed*
*Idrees fiddausi (feedoh)*
*fatima tijjani(fatee teejay)*
*Fatima Usman*
*Rabi'atu Muhammad karofi(mommyn mufeeda)*
_~GAISUWA ta musamman a gare ku  dama sauran da sunayen su  bai samu shiga baa.Allah ƙara basira da ɗaukaka,Allah ya ƙara haɗa kan mu AMIN~_

*🅿33-34*

                Zainab tafiya mai nisa tayi a ƙasa bayan ta bar gidan su Muhammad,sai ta nemi wuri ta tsaya domin babu ko sisi a hanunta sai waya kawai. Taso zuwa gidan su yusrah aminiyarta kuma matar abokin Muhammad sai tayi tunanin zasu iya hana ta tafiya.

Tana tsaye inda take Allah ya kawo wani ɗan achaɓa ya sauke wani mutum. Tsayar dashi tayi,mallam don Allah wane tasha ne zan samu motar zuwa kazaure ba ɓata lokaci?,faɗa mata yayi inda zasu nufa ta hau....,da yake gidan iyayen muhammad  a wajen gari yake sai da suka yi tafiya mai nisa sanan suka iso cikin gar rana ta fara yi.

Wani wuri ta hango gefen titi alamar POS office ne,tace ya tsaya ta cire kuɗi domin ba ko sisi a hanunta. Bai damu ba tunda yasan cajinta zai yi kuma dole ta biya tunda ba ciniki suka tsaya yi baa.

Bayani tayi wa matar dake wurin akan zata masu trasfer sai su bata cash bata fito da ATM bane,ta aminta tare da bada account  details ɗin da zaa saka mata kuɗin...,dubu goma sha biyar da ɗari biyar  tayi wa matar trasfer bayan ya shiga ta batasha biyar sanan suka wuce.

Sun isa lafiya ta sallame shi da naira dubu biyu,sanan ta nufi motar da mutane uku ke ciki kacal kuma Sharon ne akwai saura ya cika.Tambaya kuɗi tayi aka faɗa mata,ta biya kudin gaba ita ɗaya ya rage mutane huɗu.

Kashe wayar ta tayi gaba ɗaya kada wani ya neme ta,zama suka yi har ƙarfe tara sanan motar ta tashi....

  Goma da rabi na safe a babban palour gidan Alhaji barau,tun daga kan iyaye,yara manya da ƙanana zuwa mazaje/matayen su an hallara domin jin yadda zata kaya tsakanin iyayen nasu da yan
*ƘUNGIYAR ASIRI NA EIYE*  Mallam abdulrahman ya buɗe taron da salama tare da ɗimbin addu'oin neman tsari daga shaiɗan,aljanu da bil adama.
A takaice mallam da kanshi ya sake yin bayanin makasuɗin haɗuwar su a gurin,abubuwan da suke faruwa(a dunƙule)tare da nean mafita a yanzu.

Wurin ya ɗauki shiru wanda basu nan a jiya mamaki da al'ajabi ne taf zuciyoyin su!,mallam ya katse shirun.

A gaskiya alhaji kun yi matuƙar kuskure babba a rayuwa da har ku ka aminta akwai wani hallita na ubangiji da ya isa ya baka kariya,dukiya,ɗaukaka ka da kuma biya maka buƙaun ka ba  da iznin ALLAH baa!,haɗa ALLAH da abokin tarayya ba ƙaramin zunubi ba!,domin wanan abun da da kuke yi ai sihiri ne domin babu wani tsafi ko maita a cikin al-Qur ani sai KANDUN BAKA DA SIHIRI!.

MENENE SIHIRI KUMA YA YAKE ❓

_ A takaice bbinda ake Nufi da sihiri shine shigar wani Abu cikin rai, ma'anar rai shine Kurwa wato Spirit a turance kenan, a larabce kuma (Arwah) wato Ruhi,_

_Kurwa ko Arwah ko Spirit kuma itace Taurararin dan'adam guda Tara suke jikinta wato (Stars). Dalilin da zaka ji ana cewa Dan'adam Tara yake bai cika Goma ba ai ma'ana Taurari guda Taran nan da suke cikin Kurwarsa ko ruhinsa su 9 ne, abinda ya kewayesu na goman shine Ajali, toh in aka yiwa mutum sihiri ko sammu ko makaru, nan Sihirin ke zuwa ya zauna cikin kurwarsa ya gurbata Haske da karfin Taurarinsa ta yadda Matsaloli iri da kala zasu dinga Faruwa da shi_

MENENE TAURARI DA KUMA MATSAYINSU A JIKIN DAN'ADAM ❓

_Abinda ake Nufi da tauraro ko taurari na Dan'adam shine,wato A cikin halittar Dan'adam ne cikin ruhinsa ko kurwarsa ko spirit nashi Sai Allah ya zuba masa taurari guda 9 wadanda suke sanadin samuwar duk wata Qaddararsa ta farinciki ko bakinciki, samu ko Rashi ko akasin haka, kowanne ya danganta da Nasabar haskawar daya daga cikin taurari Tara dake wakilcin wannan abin,_ba a ganin Taurarin Dan'adam Amma akwai wasu Ɗaiɗaikun mutane waɗan da Allah ya buɗe musu gani ba na ido kadai ba,gani na ganin sirrika 6oyayyu misali gane taurari da yadda suke, da kuma gane duk wata ɓoyayyiyar cuta ko al'amari dake faruwa da mutum_

NAU'IKA DA KALA-KALAN TAURARI

1. Tauraron so wato Rihatul Hubbi Wanda zaka so a soka
2. Tauraron Aure
3. Tauraron Haihuwa
4. Tauraron Daukaka
5. Tauraron Mulki/Arziki
6. Tauraron Jama'ah
7. Tauraron Farinciki
8. Tauraron Ilimi
9. Tauraron Lafiya

Wadannan Taurari guda Tara da aka lissafo sune Rayuwar mutum da kuma abinda mutum yake Rayuwa a cikinsa, Idan aka ƙulla maka sihiri sai sihirin ya shiga ya zauna a guraben halittar wannan taurarin a cikin ruhinka, sai ya dinga cutar da su yana disashe haskensu ta yadda duk tauraron da ya disashe sai matsala ta dinga faruwa a kan abinda tauraron ke wakilci na Rayuwar Dan'adam

Wadannan Taurari guda Tara, kowannensu yana ɗauke da Gaɓa-Gaɓa guda Tara, shiyasa misali wani yafi wani Arziki, saboda wani Tauraronsa na arziki gaɓa Uku ne ya haska, wani kuma gaɓa biyar ko fiye, don haka dole me haske gaɓa biyar ya dara me gaɓa uku arziki ko Mulki, haka Tauraron haihuwa, wani yafi wani yawan "yaya, haka kuma idan Tauraronka Na arziki gaba daya ya haska toh zaka ga kana shan wahala wajen Neman abinci, kuma baza ka dinga damu ta dadi ba, Wanda kuma tauraron arzikinsa ga6a biyu ne zai dinga samu amma kadan kadan kuma me Saurin karewa, Wanda ya haska ga6a uku kuma zai dinga samu akai akai, toh akwai matakin hasken tauraron da ya kai ga6a biyar ko fiye, shi Arzikin ne ma zai dinga nemansa ba shine zai dinga Neman Arzikin ba, misali zaiga kowa nemansa yake da harkar kudi ba shi yake Neman mutane ba

Ana iya Haska Taurari Idan Suka Samu matsala ta hanyar aiki na addua da kuma magani a kan Kurwa da tauraron da aka gane ya samu matsalar, wannan a takaice ne nayi bayani Amma bayanin ya ma wuce haka, kawai nah dauki misalin tauraron arzikine sai na Dan yi tsokaci don a gane bayanin dakyau

YAYA MUTUM ZAI GANE AN MASA SIHIRI KO AKWAI SIHIRI A JIKINSA?

Akwai alamomi da dama da ake gane cewa akwai sihiri a jikin mutum, ga kadan daga ciki zan zayyano su

1. Rikicewar Al'amura ba gaira ba Dalili ya kase gane me ke faruwa da shi? Misali duk abinda ya sa gaba sai yaga yaki yiyuwa kokuma ko ya yiyu sai a samu matsala  ta yadda abin zai wargaje daga gunsa ko daga gun abokan Harkarsa

2. Rashil lafiya wacce bata da dalili ko wacce bata jin magani, ko kuma Ciwon da za a kasa gane Kansa ko a kasa ganinsa a sibiti in anyi gwaje gwaje

3. Rashin barci da Rashin Nutsuwa a zuciya kodayaushe

4. Rashin farinjini a wajen Jama'a da yawan samun matsaloli iri iri a wajen jama'a da ake Hulda da su

5. Faduwar gaba da Rashin cikakkiyar lafiya a koda yaushe

6. Rugujewar Al'amura na Alheri da ake ginawa don cigaban Rayuwa

7. Faruwar abubuwa Marassa dadi da tsautsayi da iftila'i daban daban

8. Mutum ba Neman mata ko shan giya yake yi ba Amma duk abinda ya samu kaman an kona, ya rasa me yayi da shi kuma shi ba neman mata ko shan giya ko chacha yake ba, Amma ko me ya samu zai lalace gabadaya

A takaice kenan kuma kadan kenan daga cikin alamomin da mutum zai gane akwai sihiri a JIKINSA, mafita shine in aka yiwa mutum Sihiri dole da farko a fara warware SIHIRIN saboda dakatar da tasirin sihirin shine farko sannan gyaran ta'adin da sihirin ya yiwa Taurarin, idan aka karya sihirin amma kuma ba a gyara ta'adin da sihirin ya yiwa taurarin NASA ba toh da matsala, domin zai dauka har wayau matsalar bata kau bane

Misalin warware sihiri ba tare da an gyara Taurari ba kaman misalin Gobara ce ta kama a gida sai a kashe wutar kuma masu gidan su shiga gidan su zauna ba tare da gyara ba, abubuwa sun kone ba a gyara ba kuma an shiga ana zama gidan shin haka yayi tsari? Kuma shin hakan zai yiyu? Da wahala gaskiya toh Kamar ha.



_MENENE SIHIRI KUMA YA YAKE_❓

Abinda ake Nufi da sihiri shine shigar wani Abu cikin rai, ma'anar rai shine Kurwa wato Spirit a turance kenan, a larabce kuma (Arwah) wato Ruhi,

Kurwa ko Arwah ko Spirit kuma itace Taurararin dan'adam guda Tara suke jikinta wato (Stars). Dalilin da zaka ji ana cewa Dan'adam Tara yake bai cika Goma ba ai ma'ana Taurari guda Taran nan da suke cikin Kurwarsa ko ruhinsa su 9 ne, abinda ya kewayesu na goman shine Ajali, toh in aka yiwa mutum sihiri ko sammu ko makaru, nan Sihirin ke zuwa ya zauna cikin kurwarsa ya gurbata Haske da karfin Taurarinsa ta yadda Matdaloli iri da kala zasu dinga Faruwa da shi

_MENENE TAURARI DA KUMA MATSAYINSU A JIKIN DAN'ADAM_ ❓

Abinda ake Nufi da tauraro ko taurari na Dan'adam shine, wato A cikin halittar Dan'adam ne cikin ruhinsa ko kurwarsa ko spirit nashi Sai Allah ya zuba masa taurari guda 9 wadanda suke sanadin samuwar duk wata Qaddararsa ta farinciki ko bakinciki, samu ko Rashi ko akasin haka, kowanne ya danganta da Nasabar haskawar daya daga cikin taurari Tara dake wakilcin wannan abin,

Ba a ganin Taurarin Dan'adam Amma akwai wasu Daidaikun mutane wadanda Allah ya bude musu gani ba na ido kadai ba, gani na ganin sirrika 6oyayyu misali gane taurari da yadda suke, da kuma gane duk wata boyayyiyar cuta ko al'amari dake faruwa da mutum

_NAU'IKA DA KALA-KALAN TAURARI_

1. Tauraron so wato Rihatul Hubbi Wanda zaka so a soka
2. Tauraron Aure
3. Tauraron Haihuwa
4. Tauraron Daukaka
5. Tauraron Mulki/Arziki
6. Tauraron Jama'ah
7. Tauraron Farinciki
8. Tauraron Ilimi
9. Tauraron Lafiya

Wadannan Taurari guda Tara da aka lissafo sune Rayuwar mutum da kuma abinda mutum yake Rayuwa a cikinsa, Idan aka Qulla maka sihiri sai sihirin ya shiga ya zauna a guraben halittar wannan taurarin a cikin ruhinka, sai ya dinga cutar da su yana disashe haskensu ta yadda duk tauraron da ya disashe sai matsala ta dinga faruwa a kan abinda tauraron ke wakilci na Rayuwar Dan'adam

Wadannan Taurari guda Tara, kowannensu yana Dauke da Ga6a-Ga6a guda Tara, shiyasa misali wani yafi wani Arziki, saboda wani Tauraronsa na arziki ga6a Uku ne ya haska, wani kuma ga6a biyar ko fiye, don haka dole me haske ga6a biyar ya dara me ga6a uku arziki ko Mulki, haka Tauraron haihuwa, wani yafi wani yawan "yaya, haka kuma idan Tauraronka Na arziki gaba daya ya haska toh zaka ga kana shan wahala wajen Neman abinci, kuma baza ka dinga damu ta dadi ba, Wanda kuma tauraron arzikinsa ga6a biyu ne zai dinga samu amma kadan kadan kuma me Saurin karewa, Wanda ya haska ga6a uku kuma zai dinga samu akai akai, toh akwai matakin hasken tauraron da ya kai ga6a biyar ko fiye, shi Arzikin ne ma zai dinga nemansa ba shine zai dinga Neman Arzikin ba, misali zaiga kowa nemansa yake da harkar kudi ba shi yake Neman mutane ba

Ana iya Haska Taurari Idan Suka Samu matsala ta hanyar aiki na addua da kuma magani a kan Kurwa da tauraron da aka gane ya samu matsalar, wannan a takaice ne nayi bayani Amma bayanin ya ma wuce haka, kawai nah dauki misalin tauraron arzikine sai na Dan yi tsokaci don a gane bayanin dakyau

_YAYA MUTUM ZAI GANE AN MASA SIHIRI KO AKWAI SIHIRI A JIKINSA?_

Akwai alamomi da dama da ake gane cewa akwai sihiri a jikin mutum, ga kadan daga ciki zan zayyano su

1. Rikicewar Al'amura ba gaira ba Dalili ya kase gane me ke faruwa da shi? Misali duk abinda ya sa gaba sai yaga yaki yiyuwa kokuma ko ya yiyu sai a samu matsala  ta yadda abin zai wargaje daga gunsa ko daga gun abokan Harkarsa .

2. Rashil lafiya wacce bata da dalili ko wacce bata jin magani, ko kuma Ciwon da za a kasa gane Kansa ko a kasa ganinsa a sibiti in anyi gwaje gwaje .

3. Rashin barci da Rashin Nutsuwa a zuciya kodayaushe .

4. Rashin farinjini a wajen Jama'a da yawan samun matsaloli iri iri a wajen jama'a da ake Hulda da su.

5. Faduwar gaba da Rashin cikakkiyar lafiya a koda yaushe .

6. Rugujewar Al'amura na Alheri.

_Domin neman ƙarin bayani akan bayanan taurari da warware sihiri a nemi(mallam ABDURRASHID ADAMU AHMAD (DANBAIWA)08060606050)_

_YADDA AKE WARWARE SIHIRI CIKIN SAUQI DA YARDAR ALLAHU S.A.W._

A samu ruwa mai tsafta, ganyen magarya koraye masu kyau guda bakwai 7, idan an samu busassu sun fi, sai a niƙa ko a daka su dawo gari, sai a zuba cikin ruwan nan me tsaft Sai a karanta;;

suratul fatiha a cikin sa, kuma a dinga yi nunfashi yana shiga cikin ruwan, hucin karatun ya wadatar ba sai an tofa ba.
A karanta Ayatul Kursiyyu (aya ta 255 na cikin suratul Baqara).
A karanta Suratul A'araf daga kan aya ta 106 zuwa kan aya ta 122.
A karanta Suratul Yunus daga kan aya ta 79 zuwa kan aya ta 82.
Suratul Kafirun (Qulya) ƙafa ɗaya
Falaƙi da Nasi ƙafa uku- uku.
Sai a karanta wannan addu'a  Allahumma rabban-nas az'hibil ba'as ashfi wa antash-shafi la shifa'a illa shifa'uk shifa'un la yugadiru sakama kafa uku 3.

_Note:Insha Allahu ta'ala idan aka karanta wadannan, kuma mutum ya dinga sha so biyu 2 a rana safe, da yamma, ya kuma dinga wanka dashi a waje mai tsarki, banda bayangida (toilet)ko kuma ya samu tawul ya jika da ruwan ya dinga gogawa a jikin sa, Insha Allah nan da sati guda kowani irin sihiri ne Allah (S.W.T) zai karya shi! Kuma me fama da cutar da ba a San kanta ba ma zai iya amfani da wannan dama domin Neman waraka a gun Allah!! Haka cututtukan zamanin nan da aka kasa gano magungunan su za a iya amfani da wannan hanya don Neman waraka a gun Allah!..don Allah duk Wanda ya yi amfani da wannan fatawah kuma ya sami waraka ya yi kokari ya yiwa annabi salati guda uku a matsayin abin sadaqah! In kuma bai samu damar yi ba  babu komi inshaa ALLAH zaa dace._

Acikin al-Qur'ani mai girma cikin suratul baƙara ayata ɗari da biyu(102)

WaittabaAAoo ma tatloo alshshayateenu AAala mulki sulaymana wama kafara sulaymanu walakinna alshshayateena kafaroo yuAAallimoona alnnasa alssihra wama onzila AAala almalakayni bibabila haroota wamaroota wama yuAAallimani min ahadin hatta yaqoola innama nahnu fitnatun fala takfur fayataAAallamoona minhuma ma yufarriqoona bihi bayna almari wazawjihi wama hum bidarreena bihi min ahadin illa biithni Allahi wayataAAallamoona ma yadurruhum wala yanfaAAuhum walaqad AAalimoo lamani ishtarahu ma lahu fee alakhirati min khalaqin walabisa ma sharaw bihi anfusahum law kanoo yaAAlamoona(ma'ana a takaice)
_Wanan aya yana magana ne akan shaiɗanu masu koyawa mutane tsafi duk da sun san  abu ne wanda ba zai taɓa amfanan su ba bare mabiyan suasion,wanda zai kai su ga rashin rabo a gobe ƙiyama,duk da sun san babu abunda zai samu bawa sai da iznin Allah_

kenan duk wanda ke mu'amala da irin wanan mutane masu shirka(haɗa ALLAH da wanin),bashi da wata rabo a gobe ƙiyama domin ita shirka tana ɗaya daga cikin manyan laifuka a doron ƙasa.

Amma ALLAHU GAFURUR RAHIM(ALLAH mai yawan GAFARA ne kuma mai yawan RAHAMA),idan kar kuka tuba domin Allah,tuba na gaskia da alƙawarin ba zaku sake aikata wai abu kwatan kwacin wanan aiki ba ALLAH zai iya gafarta maku.
Zan baku addu'oi na safe neman tsari tare da wasu hanyoyi da zaku bo gaba ɗaya domin neman tsari daga sharrin duk mai binku da sharri.

Inaso ko wannen ku ya mallaki littfin"HISNUL MUSLIM"(akwai na larabci zalla,larabci da hausa da kuma larabci da turanci) a lazamci karanta shi idan so samu ne duk bayan sallar farilla akwai addu'oi da ya kamata a rinƙa yi,sanan akwai zikiri na musamman na safi ya da maraice.

Ana iya neman wanan abubuwa kamar haka;

_1-Sassaken Bishiyar Shirinya ko ganyen ta duk Wanda aka samu_
_2-ƙaiƙayi koma kan masheƙiya_
_3-Farfatsin Maƙera, ba kashin maƙera ba, ba kuma kwan maƙera ba! Farfatsin maƙera/ƙira._
_4-Ciyawar bi rana_
_5-Sassaken bishiyar Gamji_

_Waɗan nan abubuwa da na lissafa a dake Su,su dawo gari a haɗe Su waje ɗaya kuma adadin ya zama ɗaya da kowanne, Sai a nemi bokiti me tsafta a zuba a cika shi da ruwa, Sai a karanta falaq kafa 1 a tofa a ciki,( in an Zo daidai minal jinnatu wannass Sai a maimaita sau 9 )sannan a tofa a cikin bokitin jiƙon maganin, Falaq ƙafa 1,( in an Zo daidai Wa min sharrin hasidin izaa hasad Sai a maimaita sau 9) sannan a tofa a cikin maganin.Sai a yi alwala a yi nafila raka'a biyu a icikin ɗaki daga kai sai  mahaliccinki/ka,Raka'a ta farko karanta Fatiha da Alamnashrah, raka'a ta Biyu kuma Fatiha da Alamtarakayfaardvark, a kowacce sujjadah sai kai ƙarar su gun Allah a kan cutarwar da suke maku/niyyar maku(watau kuCe Allah nah barma komi a hannunka Allah ka min maganin su),daga nan sai ku dinga shan wannan ruwan kuma kuna wanka da shi, kowa zai nashi a gidan shi har yara a basu su sha da wanka amma su ba sai sun yi nafilar ba._

Wallahi zaku sha mamaki cikin ikon Allah duk makircin su Sai ya ƙare kan su, duk muguntar su Sai ta koma kan su cikin kankanin lokaci, sauran bayanan bazan fadi me zai faru ba amma ku gwada zaku San Allah Baya barci!

_NOTE:Wanan bayani da nayi kowa na iya yi n shi har macen da kishiya,dangin miji ko wani ɗan adam kr cutarwa ta hanyar shihiri ko tsafi haka zai yi/kiyi har yarankida mijin ki in shaa ALLAH zaa dace_

     DAga ƙarshe zan baku shawara da ku riƙe wanan siri naku mai girmaa tsakanin ku tunda ALLAHyasa kun gane gaskiya kuma kun tuba,idan akwai mai tambaya bismillah.

Muhammada yace,Allah gafarta  mallam matata tun da asuba ta fita baa ganta baa,sanan yarinyar dake wurinyan ƘUNGIYAR ASIRI Ɗiyata ce ya zan yi?

Mallam ya kalli muhammad  sosai,amma kasan matsayin  wanan yarinya a addinin musulunci kuwait?,kasan girman zunubin daka aikata?,ina baka shawara da kawai ka manta da ita a rayuwarka!.

_~DON ALLAH A RINƘA HAƘURI DANI DUK DA BANYI ALƘAWARIN UPDATE/POSTING KULLUM BA AMMA INA ƘOƘARIN KO YAYA NE IN MATSE KAI NA INA YI HAKA NAN~_

DON'T FORGET TO
FOLLOW
VOTE COMMENTaal
SHARE.
[7/1, 15:42] Leema: *🅱RILLIAT WRITER'S ASSO....*🖊
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_

🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*☠ƘUNGIYAR ASIRI☠*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
_{ƙirƙirarren labari}_
       *NA*

          *L££MA*
wattapad
*@leemaMuhammad826*

  _Sadaukarwa gare ku_👇🏻
*_MUHAMMAD KAREEM KD(DADDY)_*

*_REAL HASEENA NABULISI BAKO(DR OGANNIYA)_*

*SETTING BOUNDARIES!*

_Often times,at the beginning of a relationship we make a mistake of trying to please our new found "catch.For this cause we try to tolerate things we can't continue tolerating.To some extent this is good but it is very important you set boundaries._
_From the start,tell your partner what you love doing, what you can do without and what you can't do without. You should set limits._
_Lack of setting boundaries in relationship has caused breakups and chaos in relationships today._
_When you see an action, behavior or attitude you cannot tolerate, speak out. You both must come to a point of compromise._
_The best way to maintain a healthy relationship is swift communication._

*A piece of advice from your lovely sister"L££MA"*
#Relationship&Marriage


*🅿35-36*

        Mallam jini tace fa!ina jin ƙaunarta na ratsa ko ina a jikina don ALLAH ka taimaka mana ko mata ta zata yafe mun laifukan da na aikata mata.

Mall muhammad  inaso ka san matsayin wanan ɗiya taka a musulunci,matsayin ƴar zina ce!,bata da gadonka domin wacce aka ɗau maniyyita ba muharamar ka bace. Shawarar da zan baka kawai mu cigaba da addua idan rabo ce zata  dawo gare mu,idan kuma ALLAH ya ƙadari sai ta kasance ɗaya dga cikin wanan ƘUNGIYA babu yadda zamu iya sai haƙuri! zanyi iya ƙoƙarina  wurin taya ku da addua,saukar al-Qur'ani mai girma,ku ma a dage sosai wurin sadaka da addua.

Alhaji barau yace,mun gode matuƙa mallam ALLAH ya saka maka da mafificin alheri,matar shi nasan gidan su ta nufa kuma zaa bi bayanta da izinin Allah komi zai dai daita.

Addua ya rufe taron dashi tare da jadda da masu a yi ƙoƙarin yin abunda yace sanan hamza ya tafi domin ya sauke shi gida.

Nasiha sosai alhaji barau ya ƙara yiwa iyalan shi tare da neman gafarar su,ya janyo hankalin su wurin jajirce wa da riƙo da ibada,su kasance

Please Login or Register in order to submit comment