Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da ƙarfi ta ƙwala ihu!,maza biyu ne fuskar su a rufe sai mace sanye da niƙaf amma atamfa ke jikinta.

Buɗe idanu da kunnuwan ki da kyau ki saurare ni zainab!,zan maki wasu tambayoyi ne wanda idan kika bani amsa a sauƙaƙe kuma na samu yadda nake so a gobe da safe zan mayar dake har kazaure!,amma idan kika bijire mun na sanki da taurin kai!,wallahi ba zan ƙyale ki ba zaki cigaba da zama a nan har sai na samu abunda nake so sanan zan kashe ki!.

Duk da bata gane ko muryar wacece ba amma cikin dauriya tace;
zan faɗa maki iya abunda na sani idan har na sani amma kema da alƙawarin zaki faɗa mun wacece ke?,menene dalilin ki na sawa a kawo ni a nan?.

Uhmm!,sanin wacece ni ba zai tsinana maki komi ba domin jami'an tsaro ma farauta ta suke wanda babu ko shakka idan suka kama ni nan take zasu harbe ni!,idan na faɗa maki koni wacece na rantse da ALLAH kema zaki iya kashe ni sabda baƙin cikin rashin imani na da kuma mugunta irin nawa!

Amma dai zan iya faɗa maki idan kina so....

Ina yarinyata MAMI?

YARINYAR ki kuma???

mari ta wanka wa zainab!,bana son a
amsa tambaya da tambaya!..,tana ina?
Shiru zainab tayi domin bata san wane amsa zata bata ba kuma ta yaya akayi zainab ta zama yarinyar ta???

Bindiga ta fizge daga hannun namijin ɗaya tare da saita shi a kan zainab,zan kashe ki kuma na kshe banza wallahi!,hanun matar tabi da kallo nan take ta gano wacece?

Dama kece?,laifin me na maki da zafi haka?

ƙasan bindigan ta buga mata a kai da ƙarfi sai data zube ƙasa sumamma!,big guy wallahi zan kashe matar nan idan bata bani amsa gamsasshiya baa!!!

Easy madam mu bita a hankali ai akwai sauran lokaci ,tunda Flamingo yace week ɗaya ya baki a kawo yarinyar muyi sacrifice ɗin nan damun a rufe bakin lawyern gwanmatin nan dake neman tona maki asiri!

Ɗan iskan yaro kawai banni dashi sai na kashe shi har gidan shi zan tafi cikin daren nan...,a'a madam kin san baa san kin fito ba ,a sace na amso belin ki yanzu idan hukuma ta kamaki kisane,sau uku kina gudowa daga gidan yari!

Big boy kwana uku kawai ya rage cikib sati ɗaya da flamingo ya bani,gobe saura kwana biyu bana son shiga hannun hukuma a wanan lokaci domin buri na bai gama cika baa!.Inaso idan ta farfaɗo kuyita dukanta sai  tayi magana zaku ƙyale taa.

Angama madam yanzu ki tfi kawai kada a gane ki domin ko ina farautar ki ake yi,har mu yaranki bamu tsira ba kawai sanin idan asirin ki ya tono mu ma kama mu zaa yi shi yasa kowa ke tsoron faɗa wa.

Ka bari kawai big boy an tara abun duniya amma babu hanyar tsira dashi,babu kwanciyar hankalin muriyar su!,idan har nayi nasarar samun mami zamu bar ƙasar nan har a bada mu gina sabuwar rayuwa nida ƴata.

Masu karatu duka a nan na kawo ƙarshen wanan littafi na ɗaya kamar yadda na warware maku sarƙaƙiyar dake tsakanin ALHAJI BARAU,HAJIA MARIYA DA HAJIA LANTI!,HAKA ZAN WARWRE MAKU TSAKANIN  WANAN MATA,MAMI DA KUMA ZAINAB DOMIN GAGARUMIN YAƘI NE  A TSAKANIN SU WANDA YA RINJAYI NA BAYA,INA FATAR ZAKU BANI HAƊIN KAI TARE DA FAHIMTAR DALILIN DA YASA NA MAYAR DASHI NA KUƊI.

Kofa a buɗe take ga mai buƙatar littafin ya biya har zuwa lokacin da zaa fara posting domin sai komi yayi settling  sanan a fara in shaa ALLAH.

taku har kullum HALIMATUS SADIYA MUHAMMAD

FOLLOW
VOTE
COMMENT
SHARE

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment