Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

matsala.

Cikin sauƙi ta samu nasarar shigowa cikin gidan har wurin aje motoci babu kowa, ta sungumi yaron ta saka cikin babban hijab ta rufe motar tana waige waige sanan ta nufi sashinta da sauri kada wani ya ganta....

Har inda ta ajiye zainab bayan drawer   ɗin ta adana shi ciki sanan ta fito.

Hankalin ta kwance buƙatar ta zai biya,zata yi amfani da ƙarfin tsafin su ta dawo da zainab domin galabaita tayi yasa tayi dogon suma gubar na cin jikinta a hankali,aƙalla zata iya ɗaukan kwana biyu kafin ta mutu. Wanan ritual ɗin da zata yi da taimakon wasu shugabanin ta zai dawo da zainab cikin hayyacinta cike da ƙuzari.

_Wa'iyazubillah!,saboda neman duniya kana ji kana gani ka zama mushiriki/mushirika!,duniyar da za'a mutu a bari menene na zari ko haɗama?,idan dukiya kake nema anyi ƙaruna wanda ya fika dukiya da shahara a duniya baki ɗaya!,amma ƙarshen shi bai yi kyau ba daga shi har dukiyar nashi!,idan mulki kake nema,anyi fir'auna wanda shima ya ƙare a wulaƙance!.Idan muka zaunamuka yi nazari,duba da dalilin da yasa Allah ya hallice mu sai kaga ɗan adam ba a bakin komi yake baa,wanda yafika daraja da ƙima a idon ubangiji ya bada baya ya bar duniyar kai me kake yiwa haɗama da neman dukiya kota halin yaya?,wata rana mutuwa zaka yi ka bar duniyar da abunda ka tara!,cima zauna su taru ayi wawason dukiyar da ka gama wahala da saɓawa ALLAH wurin tara ship!,baka ci ba sanan baka yi tanadi mai kyau na haɗuwa da ubangijin ka baa.Allah ya shirya mu akan tafarki na gaskiya amin._

   Sai da dare ya raba sosai bayan hajia mariya ta gama duk wasu abubuwa da ta saba na al'adanta sanan ta rufe sashin gaba ɗaya wanda ita ɗaya ke ciki sai abubuwan data ɓoye.

Wurin da su zainab suke ta buɗe ta shiga tare da saka rigar nan ja da ta saka da rana,ta ɗauki ƙwarya da ƙahon tare da fara surutan data sama a hankali..,a hankali har ta shiga ɗaga murya nan take haske ya bayyana jikin bangon wurin ya ɗauki haske kamar lantarki!.

Hoton mami ne ya bayyana tana nan cikin halin da take a ɗaure!,kirari hajia mariya ta fara yi cikin yaren yarbanci wanda ta daɗe sosai tana yi kamar ba zaa amsa mata ba sai ga wani tsoho kutuf ya bayyana a ɗaya bangon riƙe da sanda.

Bukatar ta ta zayyano mashi cikin harshen yarbaci tana jaddada mashi muhimmancin samun nasararta a wanan lokaci koda zai zamto sanadin bankaɗo duk wani sirrin ta.

Girgiza kai ya shiga yi cike da jimami daga bisani ya ansa mata;

_Kin yi sake sosai mariya da har kika bari lanti taci galaba a kanki!,har guda nawa take?,inace kece kika reneta har ta kawo inda take?,mai zai saka ki karaya ne?._

Zaa yi aikin nan yanzu kuma zaa dace  zan tafi da yarinyar nan,amma fa dole ki fallasa wanan sirri da kuka daɗe kuna ɓoyewa idan ba haka ba kinabiya rana rayuwar ki a kowa lokaci nan kusa!.

Na amince ya shugaba na!, ayi koki nayi alƙawarin zan fallasa komi a gaban kowa!.

Yaron ta cicciɓo sama tare da duƙar da kanta mami dai nagefe tana kallonikon ALLAH ,ya fara surkullen shi cikin yaren yarbanci tana amsawa har aka ɗauki lokaci sanan ta ɗauko ƙahon nan ta datsa wa yaron a duburar shi nan take jini ya fara fartsowa ta dama ƙwaryar nata ƙasa!,jinin na zuba ciki yaro nata kakarin mutuwa har yayi shiru.

Sauke zainab tayi gefe tare da shafa mata jinin a cikinta,ƙírjinta da kuma saman kanta!,saura ta watsa a bangon inda hoton mami yake,sai igiyar ya kwance tsohon nan ya buɗe hannuwa idanun shi rufe mami ta dawo jikin shi yana cigaba da surutai wanda shi da hajia mariya kawai suka san me yake faɗa.

Yaron data ɗaua yanzu saman akwatin tsohon ya makawa sandar hanun shi duka su ukun suka ɓace bat!,ya rage daga zainab sai hajia mariya.

ba'a daɗe ba kuwa ta buɗe idanun ta tas tana kallon hajia mariya wacce bata gane ko wacece ba kuma a ina take.

Idanu ta wre sosai tana kallon zainab domin ta ɗaga hular,zainab ma tana kallonta amma ta rasa tuna inda ta santa.

Duk abunda na faɗa ki maimaita,"yau tun daga asibiti ban sake ganin komi baa,banji komi ba haka ban tuna komi ya faru a babban gida baa,sashin hajia lanti zuwa sashin hajia mariya,kawai naga jini ya ɓalle mun ne!".

Follow
vote
comment
share.
[6/13, 12:28] LEEMA: *🅱RILLIAT WRITER'S ASSO....*🖊
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_

🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*☠ƘUNGIYAR ASIRI☠*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
_{ƙirƙirarren labari}_
       *NA*

          *L££MA*

wattapad
*@leemaMuhammad826*

  _Sadaukarwa gare ku_👇🏻

*_MUHAMMAD KAREEM KD(DADDY)_*

*_REAL HASEENA NABULISI BAKO(DR OGANNIYA)_*

*🅿19-20*

      Duk abinda na faɗa ki maimaita,"yu tun daga asibiti ban sake tuna komi baa,banji komi ba haka ban tuna komi ya faru a babban gida baa,sashin hajia lanti zuwa sashin hajia mariya,kawai naga jini ya ɓalle mun ne!, Ta maimaita.

Tashi muje kiyi wanka,"haka ta miƙe tana biye da ita a baya kamar raƙumi da akala har suka fito a tare zainaba ta shige ban ɗaki,sanan ta koma ciki ta adana komi a muhallin shi ta fito tare da mai da wardrobe  ɗin daidai yadda ba za'a gane akwai wani abu a wurin baa.

zainab ta buɗewa kanta shower cike da zafin nama domin wani ƙarfi take ji yana shiganta!,ta jima tana chuɗa jikinta sosai daga bisani ta ɗauraye jiki tare da tsuggunawa domin tayi tsarki,sai taji hanunta ya ɗauki ɗum,dubawan da zata yi ai kuwa hanun dumu dumu da jini. Wani irin faɗuwar gaba da Mamaki ya ziyarci zuciyarta domin idan ta rasa wanan ciki tamkar ta rasa rayuwarta ne!," wanan kuma jinin menene?",ta tambayi kanta!.  Iya saninta dai tunda suka samu saɓani da muhammad  akan ɓatan mami da rana ta fara jin ciwon mara mai tsanani har aka kira likita ta dubata daga nan bacci ya kwashe ta,jinin menene kuma ya dawo mata a wanan dare data kasa tantance ko ƙarfe nawa ne,ina muhama ɗin da mami?.

Tarin tambayoyi ne fal cikin zuciyarta amma ta rasa wanda zata tambaya ya bata amsa,haka dai ta fito...

Hajia mariya na zaune gefen gado sai istigfari take cikin zuciyarta ga wani faɗuwar gaba na musamman ke taso mata duk lokacin data tuna abunda ta aikata!,ganin fitowar zainab yasa tayi saurin miƙewa tana mata sannu ya jiki?,ta amsa babu abunda nake ji a yanzu.

Allah ƙara tsare gaba ai ciwon mara babu daɗi gashi kin sha bacci tun kafin azahar,likita ta hana a tayar dake wai sai kin tashi da kanki. Barin baki abun sallah da riga ki sauya ko?.

Ɗan jimmm tayi!,kanta na ƙasa tace,"hajia inaga akwai matsala domin jini ya tsinke mun!". Innalillah wane irin magana ce haka zainab?,bayan an duba ki an tabbbatar kina cikin ƙoshin lafiya har abunda ke cikin ki?.

Wallahi hajiabda nake wanka naga jini sosai"ta sake faɗa wanan karo muryarta ya soma rawa kamar zata yi kuka dokin ta karaya ƙwarai".

Ai kuwa bamu ga ta zama ba karfe nawa ne yanzu sai a kira muhama ɗin a waya mu koma asibiti likita ya duba ki da kyau!. Ɗaga kai zainab tayi tana kallon agogon bango(da yake akwai wadatacen haske a ɗakin),karfe biyu da rabi ma dare.

Hajia dare yayi sosai da an haƙura har da asuba sai mu tafi koda driver ki ne...,'aa zainab wanan ba ƙaramin magana bane ya zama dole mijin ki ya sani kuma a tagi asibitin tare dashi ayi komi gaban shi gudun zargi.

_Hajia bata san zainab fushi take da muhammad  baa,domin shine sanadin shiganta wanan hali ace mai leƘo sashin ya duba ta baa!,kenan bai damu da cikin ba saboda yana da mami._

Kinyi shiru zainab?,hajia ban iya tafia yanzu jiri ke ɗiba ta da anyi hakuri ha r da safen.

Shike nan shiga zainab ki duba chest of drawer akwai pad ki saka sai  ki kwanta  Allah ya inganta yasa rabo ne.

Idanu cike da hawaye ta nufi inda akace ta ɗauka sanan ta wuce ban ɗaki domin tsaftace jikinta...,nan take hajia mariya ta sauke nannauyar ajiyar zuciya tare da gode wa Allah da yasa zainab ta manta da komj da kashin su ya bushe.

Kasancewerta mace mai mugun wayau yasa ta ƙirƙiro dibarar nan na zuwa asibiti tare da muh domin komi ya koma can tsakanin su da uwar shi.

Daga zainab,hajia mariya zuwa Muhammad a daren ranar basu samu wani baccin kirki ba!,banda hajia lanti da duniya ta koma mata sabuwa a ganinta taci galaɓa akan hajia mariya,nata burin ya cika na salwantar da abunda ke cikin zainab da rayuwar taa,ga mami a ƙarƙashin kulawarta sai yadda ta juyata domin yarinyar na tattare da wata baiwa na musamman da ba kowa zai iya ganowa ba sai ire iren su tsofin yan
*ƘUNGIYAR ASIRI!.*

Kiran sallar asuba  a kunen zainab,tana jin motsin hajia mariya ta tashi zuwa sallah itama ta nufi ban ɗaki domin tsaftace jikinta..,wanan lokacin jinin gunduwa gunduwa yake faɗowa har da kitse kitse abun babu kyaun gani.

Wasu hawaye masu zafi suka wanke mata fuska,duk da bata taɓa yin ɓarin ciki ba amma ta san banbancin jinin haila da wani jini na daban.

Tana tsarki tana kuka wanda yaci ƙarfin ta sosai domin ta riga ta cire rai akan wanan ciki da suka ƙallafa wa rai daga ita,mijinta har yan uwanta da har yanzu bata samu magana dasu.

Sai data yi kuka mai isanta sanan ta watsa ruwa ta fito domin ta canza pad,wanda ta saka ya lalace sosai. Tana shiri ne taji sallamar hajia mariya wace ada alama waya take yi..,sannu zainab ya jikn?,da  sauri ta zube a ƙasa,"da sauƙi sosai",Allah baki lafiya yanzu na gama magana da moha ɗin gashi nan shigowa sai ki shirya domin nan gidan ya kwana ashe.

Uhm kawai tace tana ƙoƙarin miƙewa ta shirya..,hajia ta koma palonta tana jirar fitowar zainab ɗin.

Moha na  zaune a palon maman shi cike da tunani iri iri domin yayi wai irin mumunnar mafarki akan zainab ɗin shi!,sai ga kiran hajia mariya ya shigo..,bayan sun gaisa ne take mashi bayanin halin da zainab ta kwana ciki nan take ya shga ruɗani!.

Bai tsaya jiran fitowar hajiyar shi ba ya figi makulin motar shi tare da kama hanyar sashin hajia mariya...,da sallama ya shiga wanda yanayin shi a burkice yake sai zaran idanu.

Jin su take a palo yana tambayar ta ,ai kuwa tayi banza dashi!,har cikin ɗakin ya biyota...,tana zaune bakin gado ta haɗe kai da gwiwa.

A hankali ya taka tare da zubewa bisa gwiwowin shi,jike a mace ya kwantar da kanshi a bayanta tare da amfani da hanun shi ɗaya yana shafa kanta a hankali..,kamar jira take ai kuwa ta fashe da wani irin marayar kuka a hankali!,zee ta"shiru ya biyo baya domin bai san da wani irin kalma zai amfani wurin rarashin ta ba",ga mijin ki mai matuƙar ƙaunar ki a gaban ki duk hukuncin daya dace ki yi a kanshi!.

A zafafe ta miƙe tsaye tana huci kamar wata mai iska!,"ƙasa ya faɗi daɓas yana kallonta a tsorace...,langwaɓar da kai yayi gefe ɗaya alamar yayi nadama.

Hajia mariya ta katse yanayin dasu da sallama"a'a har yanzu baki kintsa baa?"

Share fuska tayi,na gama hajia!,haka suka fita jiki a sanyayye...,yaso kwarai hajia ta bisu asibitin amma ta rinka kawo uzuri iri iri.

Har suka isa asibiti babu wanda yayi magana a tsakanin su,nurse ta tambaye ta abunda ke damun taa?,yadda abun ya fara tayi mata bayani!. Nan take aka kai ta dakin hutu..,koda akayi ya nuna cikin ya fita wanda dama dai a wajen mahaifa yake(ectopic ),akwai ragowar datti a cikin ta haka ya basu daman ganin ya kamata ayi mata wankin mara.

Bayani suka yiwa muhammad cikin ya lalace sai dai suyi hakuri!. Wani irin ɓaci rai ya ziyarci zuciyar shi nan take domin yaci ma wanan ciki ALLAH kaɗai ya sani.

Zainab tun data ga anata safa da marwa a kanta kawai ta tsinke da lamarin haka kawai taji zuciyarta ba daɗi sai hawaye wasu na bin wasu ba kakkautawa....

Umurtarta akayi ta hau wani gado ta ɗaga rigart,ga wasu ƙarafuwa ana shiryawa saman tray..,kuka mai ƙarfi ya ƙwace mata sosai domin ta tabbatar zarginta gaskiya ne cikin ya lalace!.

Ganin an ɗauko wani ƙarfe kamaf ƙugiya yasa ta zabura ta miƙe zaune!,cikin rarashi nurse ɗin tace;kiyi hakuri madam wanan abun da zan maki shike kawai samun sauƙin ki domin idan ban kwashe jinin da sauran dattin ba zaki yita fama da ciwon mara da kuma zuban jini!.

Me ya same ni waist?"shine tambayar data watsa ma nurse ɗin!",ɓarin ciki kike yi shine sanadin zuban jinin da kike gani.

Hawaye ne kawai ki fitadaga idanunta nurse ɗin na rarashinta har aka fara cike da dauriya sosai aka kamalla aikin.

Wurin muhammad suka koma ska faɗa mai bill sai maguguna ds zaa saya da allurai domin ta samu isashen hutu mahaifar ya huta.

Tana dai kwnce abun duniya ya cika mata zuciya har aka gama komi aka salame su ya shigo inda take..,bata kula shi ba kawai ta gyara rigarta da hijab ta fice waje tana tafiya aƙasa..,da saurin ya biyo ta"ina zaki zee?",gidan iyaye na ta bashi amsaa gdarance!.

Faɗuwar gaba ya ziyarce shi!,kiyi hakuri zainab mu koma gidan mu sai mu fahimci juna kinji?,bazan tɓa koma wa gidan ka ba muhammad ya zama dole ya sawaƙe munwanan ƙadararren auren naka!,ayi zuria kamar arnan farin?,ba mami babu labarin taa,ɗan cikin da ALLAH ya bani anyi sanadin lalacewar shi tsakanin ƙarya da gaskiya!. A'A wallahi na gaji.

Zainab kiyiwa girman Allah mu tafi gida a warware wanan matsala...,muhammad babu inda zan tfi sai gidan mu!.

Follow
vote
comment
share.
[7/1, 15:42] Leema: *🅱RILLIAT WRITER'S ASSO....*🖊

*For those that love this little book and me,may it's reader have no cause to say there time is but waste,may it persuade some that go astray to turn their foot and heart to the right way and find that discipline by which life can be successfully lived and good character formed.It is  the hearty prayer of"L££MA" to her dear readers and everyone out there.*

*🅿23-24*

   Kamar yadda kuka sani ne asalina  ɗan yamen ne dake jamhoriyar nijar,saboda tsananin yanwa,rashin sana'a da madafa iyayena suka yi hijira zuwa  ƙasar nigeria lokacin inada shekaru sha biyar kacal a duniya muka yada zango a ƙauyen yabo dake garin sokoto state.

A lokacin babu wani sana'a mai saurin kawo kuɗi a ƙasar hausa da ya wuce;noma,kiwo sai fatauci wanda sa kana da ƙwaƙwarar jalli zaka samu daman yin su,idan kuma Allah yasa ka samu uban gida sai ka dace.

Tunda muka sauka baffa na ya nemi gidan uban ƙasa(mai gari)aka mashi su nan ya gabatar da kan shi a matsayin baƙo wanda ya fito nema. Uba ƙasa da mutanen shi suka yi maraba damu tare da yabawa da natsuwar baffa nab,domin yawancin yan gudun hijira ko masu fitowa nema su kan hauro ƙasashe ne  ta ɓarauniyar hanya suna raɓe raɓe daga bisani su yashe yan gari sai su canja sheƙa! , wanan dalili yasa aka gida masu sansanin yan gudun hijira amma haka bai saka sun gyaa halin su baa.

Uban ƙasa  mana sannu da zuwa tareda alƙawarin tallafa wa baffa na idan har ya riƙe gaskiya da amana,sanan  ya bada cikin gida aka shiga da mu nida innata domin mu samu abunda zamu ci,shi baffa na kuma aka nuna mai ban ɗaki a garkar gidan tare da umurtar yara su ja mai ruwa a rigiya a kai mai yayi wanka.

Ba

Please Login or Register in order to submit comment