Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba virgin Bace!! Ummi tace ai indai yana sonki ba matsala kuma wanda suke auran zaurawa fa su kuma?

Just dai kici gaba da addua Allah Nanan, in ma yace ah ah karki wani Damu baga ya Adam nan da kike ban labarinshi ba,

"Feenah Tace yeah nima abunda nace kenan sbd tun farko gskiya Adam nakeso, nan dai ummi tai mata fatan alheri sannan suka ci gaba da tsabgar gabansu!!


"Bangeren Naseer kuwa Tuni tun safe suka wuce kasuwa, Yin siyayya, Anan Bash ke tsokanarshi Yana cemai naseer an zama ango!

Shi dai kawai naseer jinshi yakeyi yana cewa kai kuma babban abokin Angon Ba!!


☆ª¤ ☆ª¤ ☆ª¤ ☆ª¤ ☆ª¤
*Bayan SATI DAYA* Haka rayuwa taci gaba su maimuna da samira da anty larai sun rasa yanda zasu bullowa abun akan maganar gskiya ya kamata afadawa naseer Cewa fa feenah ba VIRGIN bace!!

kar amai lumbu lumbu, Samira tace ai ina ganin beda matsala agyarata kawai,

Anty Larai tace ah ah kobe da matsala Ya kamata asanar dashi dan ko gudin zargi in sunyi aure,

"dan ahaka suka yanke hukuncin zasu kirashi su sanar Dashi gskiyan lamarin!

Aiko Akace feenah ta kirashi yazo ana nemanshi yanzu in beda aiki
Yace to ba damuwa yananan zuwa!!
Yanzunan,

Minti kadan Sai gashinan ya shugo yai sallama a natse ya sama waje ya zauna sannan ya gaishesu dukansu,

"ANTY Larai ce ta fara magana tace _Naseer_ Yace Na'am.

Sannan taci gaba da magana tace kayi hakuri mun maka laifi, shidai yana jinsu, tace kasan ko wani bawa da tsautsayin dake faruwa dashi a rayuwa, kuma wani abuh harda mu kanmu ya kamata mu dinga addua sosai,

Naseer yace tabbas hakane,
Anty larai tai shuru na yan mintina sannan tace kayi hakuri naseer kiran da mukai ma akan wata maganane kuma Ya kamata dole fa kasani, so maganar gskiya An ketewa Feenah haddinta a *A DALILIN SO*

naseer dai kanshi a duke bece komai ba ji yake gabanshi yayi wani irin Bugu *DUM*

samira tace ana ma magana! Sannan naseer yace amm Amm Bakomai duk yaji he's not confortable,

"Anty larai ce tace bawai ba komai ba ka yarda zaka aurete ahaka ko ah Ah!!

Sannan ne naseer ya daga kai ya kallesu yace hmm Ko wani hali ta shiga Ai yanzu ya zama past tense Kuma nayi alkawarin Zan aurete,

"Nan maimuna ta kara son Naseer tana jinshi ajininta kamar dandata Haifa, har da yan hawayenta!!

Samirace tai mata alamu da kai akan cewa karta bari ya zubo ta godewa Allah ma, bece bezai auretaba!!

Naseer dai jikinshi ba kwari yace inada magana nasan zakui mamaki sosai,

dukansu sukace Ka fada ko menene Ba komai munajinka,

Nan naseer ya fara bada labarin ai tun tana karama yaganta Yana sonta har ya bata 200, So gskiyan magana tun tana karama Yake *SONTA* yanata rokan Allah ya hadashi da ita a ko ina take sai ya auretA Saboda SONTA A JININSHI YAKE!!!

Nan dakin ya kaure da ALLAHU AKBAR *Rabon mutun duk inda yake sai kaje ka sameshi* kuma _Wani be taba auran matar wani_ wannan abun tabbas haka yake,

Nan dai suketa mamaki duk wani damuwa da kowa ke ciki ya gushe,

Anty larai tace tabbas kai ka chanchanta ka auretA Amma ba abun da zamuce maka se Allah ya saka maka da mafificin Alheri!

Yace ameen karsu damu!! Sannan ya tashi ya tafi ya barsu da tinani kala kala.

Anty Larai ce tace Kai Amma yaron nan agskiya dan Aljannah ne, Beda damuwa kwata kwata kuma ya yarda da kaddara, Iyayanshi da matarshi da yayanshi sunji dadi,

Anty samira tace Sosai ko ni nan nasha fada muku wlhi beda matsala!!

Nan sukaci gaba da hira Anty Larai tace zata tafi da feenah yau dinnan tunda bikin saura sati biyu, dan ta gyarata sosai! Sukai murna sosai sannan feenah ta hado kayanta tai musu godiya sosai tabi anty Larai,

koda da dady ya dawo yace ina feenah maimuna tace an tafi gyaran amarya: Alhaji Umar yace to shikkenan Masha Allah, ai anty Larai nada kokari sosai!!


"Bangeren Naseer kuwa tunda ya dawo gidan yaji jikinshi bemai dadi, Se tinani yakeyi wani mayaudari feenah ta samu har tai sake ya keta mata haddi, yaji abun Ya na dagula mai lissafi Ya dauka waya ya kira feenah tana gidan Anty Larai! Ta dauka tace hello suka gaisa dai! Taji muryanshi na rawa haka haka, tace meya farune, Yace *BAKECE BA* jin maganar dayai ne ta san inda maganar naseer ya dosa tasan be wuce yace ya akai tai sake har wani ya bata mata rayuwa *A DALILIN SO*

dan haka ta shiga bashi hakuri tana kuka Tace Kawai naseer na fasa auran, Ka janye maganar

shi jin kukuntane dama beso yaga mace na kuka arayuwarshi Yace no ki dena kuka bazan kara tadar da maganar ba, Nayi alkawari sena temaki so bazan zama sanadin da zaisa kina kukaba!

Haka tai shuru suka ci gaba da hirar soyayya!? Kaman su cinye kansu, dan se yanzune taji tana zumudin yin aure! Wannan kenan!


















Ummiey Xeey Abakson
❤❤ *​​A DALILIN SO​*​❤❤
❣❣❣❣❣❣❣❣❣


```Do To Others what You will like others to do for you```


__


® ♻ *​​EXCLUSIVE WRITER'S ASSOCIATION​​*✍🏼
♻ *E W A*♻


© *Ummiey Xeey Abakson*​​ 👄




Page
1⃣5⃣1⃣
*AGURGUJE Readers* Haka naseer da feenah keta shan soyayya dan ba kullun yake zuwaba, sbd tana gidan Anty larai,

Kwananta GOMA achan, amma tayi kyau tayi haske dan Anty Larai Nijer Taje Wajensu *AMNOOR😘* ta hadu mata kayan gyara sosai

feenah amarya tasha gyra se wanda yagani dan bazaku ganeta bata Lolz..

Feenah ce bayan sundawo gidan Saura kwana hudu biki sannan ta kira maryam kawarta a zariya take sanar da ita ran saturday za'a daura mata Aure,

*maryam* tace hmmm amma baki da kirki tuntuni baki fadamunba se yanzu, kin kyauta Allah ya kaimu zanzo, sannan saukai sallama,

Suna gama waya Maryam ce ta shugo dakin sags take sanar dashi ai feenah zatai aure ran satin nan,

Sags yaji wani kulo a zuciyanshi kamar yai ihu yace da gske kike,

maryam tace wallahi kuwa, insha Allah zanje, Sannan sags yace bani numbernTa,

Maryam ta bashi tana fita ya kira _feenah_

yace hello Feenah ta gaisheshi suna managa tasan da SAGS take magana dan bazata taba mantawa da muryanshi, Sannan sags yace Amarya congrats, Naji labarin zaki aure shine na amsa numbernki Na kiraki, nai miki Allah sanya alheri, sannan kuma na kara baki hakuri,

"feenah tai ajiyan zuciya dan ita badan Abun da ya hadasuba tasan tana son sags, Tace uhm ba komai, Nagode, Kaima Allah ya hadaka da mata tagari!

"Har zuciyanshi *sags* yaji dadiN adduan datai mai yace oh shit a Zuciyanshi nayi missing din Mata sukai sallama!

Adam kuwa tun ranar da Feenah ta dawo dama gidan ciki yake da baki ya koma gidan ainihin iyayansha anan kusa dasu, Dan mutane sunyi yawa sosai,

Umma jummai kallo daya tai ma danta tasan yana cikin wani Hali sedai Allah ya sassauta abun dan yana son feenah sosai, Ta kirashi ta bashi hakuri, akan komai in kaga baka samuba to dama ba rabonka bane!

Adam Yace nagode ummana, Tace bakomai!




☆ª¤ ☆ª¤ ☆ª¤ ☆ª¤ ☆ª¤ ☆ª¤

*ANFARA SHIRYE SHIRYEN BIKI* gida cike yake da jama'a yan nesa da kusa Duk Sunzo, Abun ba karamin burge feenah yai ba wai yau gashi mutane an taru za'ai bikinta, Ta kara godewa Allah sosai,

Ana gobene bikin ran friday Sags ya kawo maryam har kofan gidan bikin,

Maryam ta shiga gidan tacewa feenah ba ita kadai bane, suzo su gaisa Da Sags plz,

dakyar su zainab suka lallabeta akan taje, Itako ummi dama su take taje taga wani sags dinnan da ake fada dan haka sukadai isheta da ta daure taje Meye aciki, ai aure zatai shine akasa,

Dan haka ta dakko hijab dinta har kasa tasa sannan suka fito sukaje suka sameshi, yana ganin sun fito daga gate din shima ya bude kofa ya fito yazu suka gaisa,

duk tajita wani iri, Se bata hakuri yakeyi, su ummine masu cewa ba komai ai ya wuce sannan ya ciro wani envelop ya bata yace mata gashi adaldai lokacin Da *Adam* ya kara fitowa yace ikon Allah, mezangani haka, da zafin Rai Adam yaje ya sameshi yace to Malan bakasan an mata miji bane,
gobe za a daura mata aure,

Sags yai smiling yace nasani kwarai da gaske inace ai kai zata aura da kke yawan hanata fitaA lokacin nan, Komai tace Ya Adam, ai baka burgeniba da baka auretaba, Jikin Adam yai sanyi yace hmm Bani zan aureta ba, kaima dai Din ba kai zaka aureta ba, to meye A ciki

Ganin yara su maryam da ummi ga feenah datai shuru tana gudun abun da zai faru *Sags* yace hmm Kaci darajar kannai da sukenen dasai na fada maka magana mara dadi!

JIn hakane feenah tai sauri tabar wajen ( _Dan kowa yasan maganar da zi fito bakin sags be wuce yace gwanda shi ba dan yasan feenah A MACEN TA_)

dan haka feenah tai sauri ta shige gida su ummi da zainab sukabi bayanta, maryam ce ta amsa envelop din sannan itama tace yaya Adaiyi hakuri plz. Bari na shiga ciki,

Lolz, Nan zuciyan Adam ke rayamai lalle ma, Wato Ni zaiwa duniyanshi, Tab;, Allah ma dai ya tsare gaba....

Nan SAGS ya tada motar shi ya watsa ma Adam kasar wajen yace hmm har ni zakaiwa iskanci ko ka mantanine,

Adam Ya tsaya kamar ya fashe da kuka dan takaici, Hakanan shima Yabar wajen yai wucewarshi,


su feenah ne a daki tanata kuka tace na shiga Uku, da yau me zan Gani,

Su ummi dai se bata hakuri sukeyi sukace yanzu dai Naseer ya raba Fada ai, maryam da zainab kuwa ko irin wai Bakin cikin nan na yayan wane zai aura wana basayi, sukaci gaba da shgalinsu tunda dama daki w
aka ware musu,

chan dai ummi da gulma tace yoo meye acikin envelop din abude mana mugani, Maryam ta mika Musu suka bude kukaga Kudine yakai 20K da wani dan weeding card suka bude suka gani,

nan suka fara shewa suna hira irin na yan matan Amare,

Bangeren Naseer kuwa dashi da abokanshi sun kama wani babban Hall dan abokan sunce za ai party ba kadan ba tunda dama sunan da yai saving A numbern ta shine *L M D C T* mean *let my dream come true*... Shine suka hada party dan tabbas burinshi ya cika!
❤❤ *​​​A DALILIN SO​​*​❤❤
❣❣❣❣❣❣❣❣❣

```With All my fans I Got a family again```


*MASOYANA* _Nagode muku sosai da masu mun text da masu kirana banda Kalmar da zan ce muku sai Allah ya hada fuskokinmu a gidan Aljannah_ *One Love*❤


__


® ♻ *​​​EXCLUSIVE WRITER'S ASSOCIATION*​​​✍🏼
♻ *​E W A*​♻


© *​Ummiey Xeey Abakson*​​​ 👄



Page
1⃣5⃣2⃣

Alkawari ya ciki yau za'a dauka auran *FEENAH DA NASEER* gida cike yake da yanmata da Yan uwa, sai hayaniya akeyi, wasu nasa kaya wasu sun gama shiryawa tsab suna jirane a daura aure zuwa 4pm su kama hanyar zuwa Party,


ADAM ne zaune cikin yan uwa da Abokan Arziki kallo daya zakaimai kasan yana cikin damuwa sosai,


____ Naseer kuma se bude baki yakeyi dan Yanzu mafarkinshi ya zama gaske, se Allah sanya alheri akemai abun Ba acewa komai!


Bangaren gidan su feenah kuwa An gyarata tayi kyau se sheki takeyi kamar ba yar naijaba dan ta hadu sosai,

4 nayi suka wuce Party.... Babban Hall din da su abokan Naseer suka kama suka wuce, Amarya da yan uwanta sunsha ankon Blue din material da head Pink,



bangaren Ango kuma Sunsha Red din material suma da head blue,

sunyi kyau sosai, Amarya da angone zaune sunyi kyau matuka, Kallo daya zakai musu kasan sunason Junansu,


Anan ne akace babban kawar amarya wato maryam ta tashi tabada dan takaitaccen labarin Kawarta feenah! Anan ne ta bada labarin frnd dinta From A To Z, feenah Nada hakuri tanada natsuwa bata fada ko kadan etc...


Bangaren Abokan ma aka zaba bash yadan bada takaittaccen bayani akan Ango! Nan shima ya mike ya fada abun da ya sani!

Sannan aka sa wakar da akai musu na biki,

nan hall din ya kideme da kara sai daukan vedios akeyi, masu pics ma se dauka akeyi! Chan dai abu yadan lafa akace to Amarya da ango su tashi su Yanka Cake!

Wani kallo da naseer ya jefa mata seda ta kasa Tashi dan Wani irin yanayi ta tsinta kanta aciki!


Dakyar dai yadan mata magana yace madam stand up mana mu ake jira, sannan ta tashi suka hada hannu zasu yanka *CAKE*,


hada hannun nan da zasui taji kamar An kara tsiranta ba shiri ta janye hannunta, seda ya kara mata magana yace wai meye haka kallonmu fa ake,

sannan tadai tsaya suka yanka Cake tai maza ta zauna!


Adam Na kallon duk abun da feenah keyi abun ya bashi haushi yaji wani haushin kanshi yakeyi wai yau feenah itace zatai aure ta barshi

___Ba shiri ADAM yabar cikin Hall din ya nufa waje gabanshi nata dukan uku uku!

Feenah ce tana ganin ya fita taji kamar ta tashi ta bishi amma ba dama dan Haka ta hakura akaci gaba da gudanar da program din Su!


Adam ba inda ya tsaya zai gida ya shiga daki se kuka yakeyi kamar karamin yaro, Yaci kuka ya godewa Allah wata zuciya tana cewa Hmmm dama ka hakura dan yanzu feenah tama nisa sosai!!

Hakanan yabar kukan da yakeyi, ya lalubo waya sannan ya turawa *feenah* text na happy marriage Life yana nuna mata irin Missing din da yayi...

Yana turawa Allah yasa wayan na hannun Zainab ta karanta Tace Allah sarki, dukda bansaniba nasan ba wanda zaiyi text dinnan se Adam! Tana karantawa ta goge dan bataso Yar uwarta Feenah ta shiga cikin damuwa!



Angama party around 8 pm suka dawo gida, manyan iyaye sunata musu fada akan cewa me yasa suka dde haka bayan sunsan yau dinnan za akaita gidan mijinta!

Nan dai suka bada Hajuri, suka shugo aka kara gyara amarya akakaita wajen mamanta tai mata nasiha da babanta!


Feenah ko ta kama mamanta tsam kamar ranta zai fita itama maman kuka takeyi sosai dan ba karamin son yarta takeyiba gashi kuma yau aure zai rabasu, dan haka dakyar anty larai ta lallasheshu aka samu aka tafi da *Feenah gidan mijinta*

......Masha Allah!!!

Gidan ya hadu iya haduwa masha Allah! Gidan da Babanshi Alhaji kamal ya ginawa danshi nan aka kawo amarya anan GRA ung rimi, kowa se gulman gidan akeyi dan ya hadu, irin gidan da akecewa *ALLAH ya kauda idon makiya.....*


Bayan an kaita iyaye manya suka dawo gida sai yan mata zallah yan uwa da Kawayenta guda uku,
Ummi,
zainab,
da maryam! Anan ne ummi keta bata sha'awaran akan yanzufa ba da bane!

Zata fuskanci abubuwa da dama tunda dama zaman aure dan hakuri be


*Zainab ce tace uhm Hakane but nasan ya naseer beda Matsala amma dole sai kinyi hakuri sosai tunda zaman dindin din ne...

Nan dai suketa bata hakuri Ummi tace kukan ya isa haka mana!

Dakyar dai tadan sake jiki tace itafa ba auran takema kukaba, yanzu shikkenan ta rabu da iyayanta da Ya Adam kenan!!

Maryam ce tace lol feenah yanzufa sabuwan rayuwa zaki fara so 4gt every thing
shima kita mai adduan Allah Ya hadashi da mata ta gari dukkansu dai sukace Ameen!


Nan zainab ta zurfafa atinani tace mutun sai Allah anya ba soyayya sukeba dan naga text din dazu da yai mata, anya kuwa!

Feenah ce ta tabota tace zeeetah tinanin me kikeyi,

zainab tace ba komai kinji dadi wallahi Allah ya baki miji nagari muma Ya Allah ya bamu,

*Feenah tace Ameen, Insha Allah zaku samu*

Muci gaba da addua kawai! Haka ranar ba wani bacci suka samu sukai ba se hira sukeyi dama kawayen amarya sedai in ba'a haduba Ahaka ahaka har bacci ya kwashesu!!











*Ummiey Xeey*
❤❤ *​​​A DALILIN SO​​*​❤❤
❣❣❣❣❣❣❣❣❣

```Dan Halak be manta Alheri```


❤ _Where Is *AMINA M AUWAL?* Your page is here... Samun irin kawa kamarki da wuya, I so much love and cares for you... Thanks for your support_ *One Love*❤



® ♻ *​​​EXCLUSIVE WRITER'S ASSOCIATION*​​​✍🏼
♻ *​E W A*​♻


© *​Ummiey Xeey Abakson*​​​ 👄


Page
1⃣5⃣3⃣
Cikin Darene Cikin feenah yaketa ciwo kamar zatai period ta kasa bacci se kuka takeyi,

Ummice tace to shagwababbiya ai seki mana shuru cikin daren ma sai kinyi kuka!

___Zainab kuma ta kalleta tace lalle ma Feenah abun naki azeemun kodai Ya Adam kikema kuka hakane,


__Ummi Tace uhm Kemadai kya gani, kawai gatane yai mata yawa zata wani bi ta ishemu da kuka cikin Dare,

*Maryam* ce taji hayaniyarsu tace Ah meke faruwane!

Zainab ce ta tabe baki tace ohon mata sannan taja pillow taji gaba da baccinta!

"Ummi ma baccin ta koma dan tace ita gskiya ta gaji!


___ Maryam ce ta duba feenah Tace zo muje pallow naji abun dake damunki! Ta kama hannunta saukai pallow!


*Maryam* ta kalla feenah tace i'm so sorry nasan abun da kkema kuka be wuce Akan abun da *sags* yai mikiba amma dan Allah inamai baki hakuri, Komai na wucewa plz karkisa abunnan azuciyanki nasan it pains bt ya zakiyi sai Hakuri!


___ *Feenah* ta kalle maryam tace haba My sister wallahi bashi bane ai na fadamai abunda ya faru da ni kuma ya aminci, gashi har ya aureni ahaka!

*Maryam* ta rike baki tace amma da gske dan Allah, Feenah tace hmm zan miki karyane kawata wallahi yace bakomai ya daukeshi abisa kaddara!


___ *Maryam* tace wow amma naji dadi gskiya dan a zamanin nan ba kowani namiji bane zai yarda da haka se daidai,

Feenah tace uhm Hakane Allah dai ya shige mana gaba


*maryam* tace Ameen to me yasaki kuka dan Allah ko zan iya sani?


__*Feenah* ta numfasa ta kara kallon kawarta dan tasan tayi missing dinta sosai ko dan wajen neman shawara Sannan tace Wallahi tun jiya da mukaje Party hannuna ya hadu da na _SwtNas_ Nakejin feelings sosai,

Maryam ta kalleta ta kwashe da dariya tace to aljarabatu, sai ki dena kuka tunda yanzu he's yours nasan gobe by this time kunanan kuna shagalinku, an kai wata duniya! Wlhi kinji dadi!


*Feenah* tadanji kunya tace kai dear frnd ni fa tsoro ma nakeji wlhi

Maryam tace uhm zancen kikeso yanzu dai plz komenene ki dena kuka! Mu shiga ciki karsu tashi basu ganmuba sui tinanin Wani abu!

Dan haka suka koma suka kwanta dandanan bacci ya kwashe maryam

itakam feenah duk feelings takeji ta kasa ko bacci!!


Washe gari nayi suka tashi aka kawo musu breakfast sukai wanka suka kintsa, iyaye sukazo aka kara gyara gidan, Sannan ummi tace zata tafi dad dinta zai mata fada idan takai dare tunda tace kafin 3 zata dawo, dan haka sukai sallama ta tafi tace sai sun hadu a school,




BANGAREN ango Kuwa baki yaki rufewa duk ya kosa dare tayi yazo wajen abar da yakeso yake bege, yarinyar da yake mafarkin Samunta, Allah ya cika mai burI duk ya kosafa ya ganshi kusa da amarysa!

Adam kuwa tuni yai ta addua, da tinanin feenah yazomai sedai ya sama abun da zaiyi keeping dinshi busy dan yasan yanzu ba wata magana datai saura kuma!!


"Bangaren iyayan feenah kuwa kowa sai hamdala yakeyi da Allah yasa akai biki aka gama lafiya, maimuna tayi farin ciki sosai domin Komai yazo musu cikin sauki, Alhamdulillah!!


Misalin Karfe 9 na dare su bash suka kawo Ango Gidanshi!

Dama ahanya ya siya kazarshi kamar dai yadda Al'adan mu akeyi hakan yayi,

yan mata na chan cikin daki sukai Sallama suka shugo Da jin sallamarsu feenah ji tai kamar ta kwala ihu dan tsoro takeji sosai,


suka shugo dai suka gama siyan baki Anan ne Sukatafi dasu maryam da zainab Bash ya saukesu agidan su Zainab,


Anan ne Bash Ya nuna yanason Maryam ya tambayeta a ina take tace tana Zariya suna tafe suna hira hardai sukai exchanging number,

Sanna suka kama hanya suka wuce gidajensu!!





Naseer ne a daki tare da matarsa Abun kaunarsa, Ya kalleta yace to My Madam ba zama zamui ba tashi mui alwala mui sallah mu godewa Allah,

Feenah ta noke a gefen Gado,

Yadai kara mata magana Sannan ya nufa toilet ya watsa ruwa yai alwala yana fitowa, Itama ta shiga tai Alwala, sukazo sukai Sallah sannan Ya kama gaban gashin goshinta Yai addua,


bayan sun gama sallan ne Ya dakko kazan da ya siyo Da Milk, ya bata tasha sosai, Shima ya ci, Sannan yace su tashi suje su kwanta,

feenah tace uhum Ah ah ka kwanta dai nidai ba bacci zanyiba!

Be tsaya saurarantaba yace Tab ya tashi ya dauketa yakaita gado sannan yai maza ya je ya kashe wuta ya dawo inda ya ajiyeta!

Se lalube yakeyi agado be jitaba chan dai yace feenah kina ina! Taki amsawa yaje ya kunna wuta kawai yaga tana shirin bude kofa ta fita!


Ba shiri yaje ya gumgumeta Yace plz karkiki bani hakkina, Muje mu kwanta dan Allah.

Itadai batace komai ba tace uhm Daka barni na huta wallahi nagaji, Yace nima ai agajiyan nake!

Anan ne ya fara aika mata da wani Kiss yana shafa boobs dinta dandanan Yai mata chaji,

Be tsayaba yaci Gaba da aikamata sakonni tun tana tsaya ya cire mata Bra! Se chan boobs dinta yake tayi,

Ganin Bazai jure tsayuwan bane ya sunkuceta sai Gado, tuni ita feenah ta fada kogin So batama san Wani duniya take ciki ba.

Tun bata maidamai martani har ta fara dakyar ya tashi ya kwashe Wuta ya dawo sukaci gaba da romance,

be Shiga cikiba seda ya tabbata ta luguiguitu sosai Sannan ya shiga gonarshi.

Tun tana ihu har ta hakura se faman aiki Naseer yake tayi Dakyar dai yasamu yabarta ta huta,

feenah kam tayi laushi da yawa bata iya tabuka komai ba ba karamin hidima sukai cikin daren nan ba!

Asuba nayi yai maza Ya hada mata ruwan Zafi! Ya dauketa yaje ya gaggasa mata jikinta sannan tai alwala tai sallah ta koma bacci,

shima naseer din bacci ya koma anan ne ya kara tabata ta farka tace dan Allah dear nah ka barni na sama baccin nan plz...

Maganar datai ne ya barta dan yasan Gskiya Yaji dadi jiya so baiso ya takura mata yasa yabarta!


Around 11 feenah ta tashi bacci ta nufa kitchen zata hada musu break fast yace No ki je dining akwai abinci na huttassheki,

Feenah tai mamaki sosai tace uhm Ya akai ka iya abinci.

Yace jedai ki ciyarmun da kanki, zan fada miki anjuma!

Haka wuni sukai suna abu daya, abunka da sabon Shiga!!😜













*Ummiey Xeey Abakson*
❤❤ *​​​A DALILIN SO​​*​❤❤
❣❣❣❣❣❣❣❣❣


```When you fully trust someone without any doubt, you finally get one of two results: A person for life or A lesson for life```

_Dedicated to Hannah Aliyou_ *ILYSM*❣❣❣


® ♻ *​​​EXCLUSIVE WRITER'S ASSOCIATION*​​​✍🏼
♻ *​E W A*​♻


© *​Ummiey Xeey Abakson*​​​ 👄



Page
1⃣5⃣4⃣
Naseer ne shingide kan cinyar matarsa Yana wsa da boobs dinta yana yaba kyau da irin halayanta, na kwarai, Sai sukaji Anyi Sallama!

Dakyar dai naseer yai karfin Hali Ya tashi dan har ya fara shiga cikin wani yanayi! Yaje ya bude kofa,

Ita kuma matarshi daga ita se Wani Night gown dan Haka setai sauri ta shige ciki

Please Login or Register in order to submit comment