Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

good, kima kawarki fada ta koma school,

ummi tace abunda nazo tambaya kenan! Ai inasha kai ka rike mana ita!

Naseer yace gatanan tambayata wai bataza komaba,

"Ummi ta maida kallonta ga feenah tace haba frnd ki dinga zuwa mana yanzufa kusan kwana nawa kina fashi,

FEENAH DAI TAJI SURUTUN ya mata yawa tace to zata dinga zuwa anan dai ummi tace zata tafi sukai Sallama,

Feenah ta rokata har bakin Gate!

_____________________________
*Ummiey Xeey Abakson*
❤❤ *​​​A DALILIN SO​​*​❤❤
❣❣❣❣❣❣❣❣❣

❣```With All my fans I Got a family again```❣

💋 _This page goes to masoyan wannan novel din domin kun nunamin so da kauna matuka banda Kalmar da zan gode musu sedai ince Allah ya hadamu A Aljannah_ *much love*💋

® ♻ *​​​EXCLUSIVE WRITER'S ASSOCIATION*​​​✍🏼
♻ *​E W A*​♻

© 👄 *​Ummiey Xeey Abakson*​​​ 👄
_+2348164640126_

*LAST PAGE*🔚
1⃣5⃣8⃣
*AGURGUJE* haka dai rayuwa taci gaba ko wani bangere,

Feenah da naseer se zuba soyayya sukeyi, Adam ma da Zainab suna zuba ruwan soyayya duk da dai iyaye basu shiga cikiba!

*4months letter* Zainab ce ta zo gidan feenah ta sameta kwance Daki biji Bini,

Zainab ta shugo tace haba dear kamar bakene a gidan ba, Kodai ansamune???

Feenah tace uhm wlhi tun Safe yayanki yai tafiya Asma'u kuma ta tafi school so banjin dadin jikinane, hatta abinci ma na kasa daurawa!

Zainab ta zare ido tace huh sister zama beganniba, bari dai na fara dafa miki ko indomine kici sai nazo na gyara dakin,

Feenah tace sister kenan baki gajiya ne,

zainab dai tai kitchen cikin 10 mins ta dafa mata indomie ta kawo mata, Dakyar feenah ta tashi taci, tace kai thanks sister wlhi har naji wani karfi! Bari na gyara dakin ma kawai!

Zainab tai dariya tace oh wato ma dai yunwa ne kikeji shine zaki wahalar mana da baby ko?

"Feenah tace uhm Ba wani baby fa, sukadai tashi suna gyara gidan Zainab na lura da yanayinta tana yin abu sanyi sanyi kamar wata me Ciki, Ko ince ma me ciki!

Bayan sun gama ne feenah ta shiga wanka, Ta sako wata doguwar riga sannan suka zauna suna hira,

zainab dai ta kara lura tabbas dai feenah dauke take da ciki, feenah ce tace plz Xeetah yaushe zaki aure, kinga dai kin girma fa inaso ki aure!

Zainab tace sha kuruminki kwanan nan ZanYi aure insha Allah

Feenah tace wa zaki aura, zainab tace ya Adam,

feenah ta zare ido tace amma da gske kike,
Zainab tace wlhi i'm serious,
Ba bacin rai ko bakin ciki feenah ta rungumeta tace Kincika mun burina wlhi abun da naso kenan, naso na fada miki ku daidaita da ya Adam se nai tinanin ko bazakiso shiba,

Zainab itama seda tai mamakin maganar daya fito a bakin feenah dan tasan sunason junansu!

Haka dai feenah tai mata congrats tace Allah ya kaimu ranar sukace ameen.

Washe gari nayi Bayan Naseer ya dawo feenah ce cikin dare tana amai hankalin Naseer ya tashi da sauri ya kaita asibiti cikin daren nan akai mata gwaje gwaje aka gane ciki take dashi na 5 months,

Naseer yace ciki
doctor yace yap,

baka yanayintaba, cikin yabi jikintane,

Naseer yai mamaki sosai, suna cikin dakine naseer ya shafa cikin yai adduoi sosai Akan Allah ya tsareta da abun da ke cikin cikinta!

Safiya nayi suka wuce gidan iyanshi dan zai tafi office

Anan yake sanar dasu cewa feenah ciki gareta sunyi murna sosai kamar su cinyeta dan har Alhaji Kamal shima har kukan murna yayi yake cewa Allah ya bashi tsawon rai yaga jikinshi!!

Misalin karfe 4 ne na yamma Anty samira da mumy maimuna suna tare a daki suna hira, FEENAH ta bude baki tace Ashe mun kusa shan biki,

maimuna da samira har suna hada baki suna cewa bikin wa Kuma?

Feenah tace Tace na Adam da Zainab mana!

Kowa ya kalleta akan basu gane maganar da takeyiba,

Nan ta kwashe labari tsab ta basu tace zainab ta fada mata da bakinta! Maimuna tai salati tace ikon Allah wato yaran nan soyayya sukeyi yo mu ina muka sani,

MAIMUNA Ta kira zainab ta tambayeta nan zainab ta fada musu eh soyayya sukeyi,

Feenah tace kunjiko, Ana hakane sega naseer ya shugo nan shima yaji labari yace masha Allah, Allah ya kara hada kansu mudai yan bikine,

sun danyi magana kadan yace zasu koma gida, feenah ta tashi ta shirya suka kama hanya.....

Da isarsu gida Naseer se wani jijji da feenah yakeyi mosti daya tayi se ya ce tana damun babynsu!

Bangaren su Alhaji kamal kuwa sameera ta fesa mai ai zainab da Adam soyayya sukeyi, ya kirawo zainab yaji ta bakinta, sannan ya nema Alhaji Umar yace yarannan ashe soyayya sukeyi

Alhaji Umar yace kabar yara kawai!!

Nan dai abun yai musu dadi matuka baban Adam ma yaji dadi sosai domin kuwa yafi kowa murna wai yau shima dansa gashi zaiyi aure!

Manya sukai magana akasa biki wata *4* Adam da zainab se soyayya sukeyi dan yanzu tunda aka Sani har gida yake zuwa tadi tunda ansanshi!

Akwana atashi ba wuya Feenah ta shiga watan haihuwarta gashi watan bikin su Adam!

An shiga satin bikin kenan yan uwa sun fara taruwa feenah taso tun ana saura 1 week bikin tazo amma ina tana chan *tana fama da kanta* tama manta da wani biki,

Hankalin Adam a tashe ya dakko matarshi ya kawo asibiti, Tana cikin labour room tana shan wahala Nasser duk hankali a tashe bata dde sosai ba ta haifa yarta *BOUNCING BABY GIRL*: Naseer tunda ya rugume yarshi kamar bazai saketaba,

ya kira gida yace feenah ta haihuwa kowa se murna yakeyi, Ranar da ta aka dawo da ita gida!

Bayan sati daya ranar daurin auran *Adam da zainab* akai suna, Abu ya hadu biyu ga Suna ga biki,

Ranar suna yarinya Taci suna *ZAINAB* Amarya zainab taji dadi sosai ansa sunanta!

Adam bma yaji dadi sosai da feenah ta sa Sunan matarshi!!!

Haka dai aka kai amarya, yan biki da yan suna kowa abun yamai dadi dan sun jefa tsuntsu biyu da dotse daya....

Ranar da aka kai zainab *Adam* ba karamin shagali sukai ba dan burinshi ya ciki shima ya jishi da mata....

Haka komai ke wakana yanzu Adam da naseer bame jin kansu dan Adam ya sama promotion sosai yanzu haka wajen aikinsu daya da Naseer........

Zainab tayi girma sosai naseer kullun yana makele da babynshi a hannu....

Bayan wata tara Matar Adam zainab ta haihu itama yasa Suna Nafeesa ana kiranta da *LITTLE FEENAH*.... Bakuga son da Adam yake nunawa little feenah ba Dan shi har kama yaga sunayi da feenah da little feenah. LOL

*ALHAMDULILLAH*

Ina godiya ga Allah da Ya bani ikon gama wannan labari.Me SUNA *A DALILIN SO* Ina fata Allah Yasa mu amfana da abinda yake cikinsa wanda yake daidai.

Kuskuren dake ciki Allah Ya yafe min Ya kawar da hankulanmu daga aiki dashi.

SANNAN INA GODIYA GA MOSOYANA WANDA SUKA KARAMIN KARFIN GWIWA HAR NA KAMMALA.WANNAN NOVEL DIN

Jinginar bangirma ga ♻ *EXCLUSIVE WRITER'S ASSOCIATION*♻

Banda Kalmar da zan gode maku kamar

1 Amnoor
2 Miss Xarah Mansur
3 Ayshat A Muhd
4 Ruksad
5 jamxeey
6 Ummiey Xeey Fans
7 Ummy Xee, Amnoor Ruksad novel group
8 Mar'atus saliha
9 M Khady Novels group
10 Dandalin Hausa novels
11 Home of novels
12 HIKIMA's writers Association
13 HAYAT novels group
14 ummiey Xeey kitchen and novels group
15 Ladies world novels group
16 *Hassana Smasher* my bloody

Da sauran Wanda ban ambata ba Dan kuna da yawa Kuma kuna raina
Sai mun hadu littafi na gaba....me kaunarku a koda yaushe.

*UMMIEY Xeey Abakson*

Thanks
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Please Login or Register in order to submit comment