Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

So da kauna*😘😘😘😘😘😘😘😘😘
❀❀❀​​ *A DALILIN SO​​* ❀❀❀
❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣

Β© *Ummiey Xeey Abakson​​*❣


_jinjina gareku dan ba karamin karfin gwiwa kuka baniba Amnoor, amina sulaiman, umminlalye, zainab Aliyu😘😘😘😘😘😘😘_

Page
8⃣4⃣

A gidan Alhaj Umar suka sauka, ita da haj larai nan Samira najin alamun sundawo ta shirya nafeesa suka zo, bayan sun gaisa ta kara yi musu ya karin Hakuri da gajiyan Hanya, Suka amsa da lafia lau sun gode,
naafeeh se jin dadi take mamanta ta dawo kasancewar batafi *4* years ba batasan meye mutuwaba sai yasa bata damu sosai ba abunka da yaro, sun huta sunci abinci anty larai ta umurci samira data Fada mata abun dake faruwa, nan samira ta kwashe labarin komai *FROM A TO Z*, harda na Rashin abinci da yama manta feenah yarshice.. *DALILIN* da yasa samira ta dauka Nafisa kenan duk yawancin Nauyinta samira ta dauka,
Anty Larai ta numfasa ta Wanka ma maimuna Mari gudu biyu,
Tace *WHAT*😳... Maimuna baki da hankaline ko sun rufe miki bakine da bazaki zo ki sanar dani komai ba, Wannan zurfin cikin nan naki wlhi ki dena ba hali bane, da banzoba kuma ban tarar da yar albarkan nan *samiraba* da shikkenan se bakin ciki ya kasheki ai mu zasui wa asara, Nai dai Samira tace anty larai ayi hakuri, tunda Yanzu kinsan komai, se mu ci gaba da addua mu neman mata mafita, Ita ko maimuna se zabga kokanta takeyi,anty larai tace dole mu dage da addua, dan bazamu kauce hanyaba,
samira tace sosai, *Addua shine takobin mumine*, nan dai suketa jajanta wa junansu taya zasu bullo wa wannan abun, har yamma tayi, Sukai sallama anty larai tace zandawo kwana biyu inji ya ake Aci, ya chanza ko be chanzaba, anty larai ta tafi itama Samira ta koma gidanta dan Yamma yayi......

*BAYAN KWANA BIYU* Anty larai ta dawo dan jin ya chanza ko a a, maimuna tace dai gskiya bezoba tunda ta dawo se matarshi biba itama nasan gulma tazoyi bawai gaisuwan tsakani da Allah bane, Anty Larai ta fusata tace bani Number me gidan naki, nan take ta bata ta kirashi yace waye Tace nice *haj Larai*, jikinshi na bari ya gaisheta, tace ina side din Maimuna kazo yanzunnan ina Son Ganinka, *Alhj Umar* jiki na rawa yana dakin *beebah* yace bari yaje ya dawo duk a tsorace yake saboda tsoron Anty Larai yake sosai, Gaban Beebah ya fadi tace ina kuma zaka, be amsataba ya fito da sauyi, taga yayi sasan maimuna seda ta kusan fitsari a wando dan ta mugun tsorata, tace meke shirin faruwa danine, tana ganin ya shige part din maimuna ta koma daki da sauri ta dauka waya ta kira kawarta rabi,
Haj rabi tace hello
Beebah fasa kuka tace na shiga uku, tace menenen tace Alhj umar ne ya tafi site din maimuna, itama seda ta tsorata tace kawata sai kinyi da gaske dan asirinmu na gab da tunuwa....sukai Sallama Beebah ta kasa zama se yawo takeyi a tsakar Daki.

😜
❀❀❀ *A DALILIN SO*❀❀❀
❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣


Β© *Ummiey Xeey Abakson*


_Wannan page din nakine kawata ke kadai.... Much love Sweet baeπŸ’πŸ’ Fateetah Xaarah_



Page
8⃣5⃣

Alh Umar na shiga yai sallama, suka Amsa, umar duk a gigice sbd tsoro da fargaban abun da za ace yayi, dakyar ya sama waje ya zauna duk kunya ta isheshi har wani kumatu yayi na musamman, ita ko *beloved*😘 Se satan kallonshi takeyi taji wani farin ciki sosai a tattare da ita, hajiya larai tace *Umar* meke faruwane, Na tambaya maimunah bata ce mun komai ba shine nakiraka na tambayeka, meke faruwane, Ko dai baka sontane a raba auran, Alhaj umar ya zaro ido😳
yace i'm sorry wlhi ba haka bane bansan meke daukemun hankaliba amma wlhi inason matata, Nan dai tamai nasiha, har take cemai maman maimuna ta rasu ko kazo, kaman zaiyi magana kuma se ya manta, yace Allah yaji kanta, Abun ya daure musu kai matuka, amma to ya zasui kowa ya gani yasan wannan abun asirine, tace ya matarka nan dai ya washe baki tananan lafia, tace to kadai dinga adalci a tsakaninsu, Kuma maimuna bata da abinci kasai mata inba hakaba za'a raba auran dole....
Yace ok Bakomai insha Allah zanyi iya kokarina,
sukai sallama ya tashi ya fita, koda ya fita ba dakin beebah ya je ba *Bank* yaje ya ciro kudi yaje yai wa matarshi shoping da nafeesah, harda kayan sawa, kafin ya dawo anty larai tai gida, Yana shugowa beebah se leke ta wando take taga Alhaj da kaya tanasha natane kuma se taga ya wuce side din maimuna Nan ta kwalla wani irin ihu, Tana kuka tace yau na shiga Tara, yanzu shikkenan sunyi nasara akaina, *dama Tun tafiyansu senegal haj beebah ta rabu da zuwa wajen bokanta*, dole ta sake kiran kawarta ta sanar mata da komai, Tace toh bana fada mikiba, Idan ana aiki da boka dole se ka dinga xuwa akai akai inba hakaba aikinka ba wuyuwa zaiyiba,
*ALLAH YA TSAREMU*
yana shiga beloved taga kaya se Hamdala takeyi a xuciyanta, bakuga murna ba wajen beloved, Tace baban feenah wannan duk nawane yace Eh..Ta godema ALLAH sosai, Alhj umar na fita ta kira samira a waya ba'a jimaba se gata tazo, Nan ta nuna mata kayan da alhaj ya siyo mata Samira ta rungumeta tace *Mune da Nasara Insha Allah....mai hakuri mawadacine yanzu muci gaba da addua sosai....Allah Yana Tare Damu*πŸ˜€,
Ba laifi yanzu Alhaji yana Zuwa side dinta akai akai kuma yana bata kulawa amma ba kamar lokacin suna *AMARYA DA ANGO BA*😜....dan Akwai sihirin a tare dashi kadan.

```Allah ya kara tsaremu da Sharrin masu sharri```
❀❀❀ *A DALALIN SO*❀❀❀
❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣


Β© *Ummiey Xeey Abakson*

_Love you all masoyan novel dinnan, kuna bani kwarin gwiwa sosai gaskiya...Allah yayi albarka_😍😍😍😍😍😍


Page
8⃣6⃣

Haka suka ci gaba da rayuwa kusan *5 MONTHS* ba laifi alhaj na kokarin yin Adalci a tsakaninsu ba wani damuwa sosai,

Bangaren Hajiya beebah kuma hankalinta a tashe yake Sosai sbd tun da ta shugo shuru takeji da ciki ko barin wata bata tabayiba....
hankalinta ya tashi sosai taga Alhaji umar na kwana a dakin maimuna shine take jin tsoron Kar Maimuna ta sama ciki su cinye gado😜.....dole ta sake nemar kawarta tace kawata ko zamu chanza wajen bokane, yanzu fa 5months tun aikin da nace yai mun yaqiyi kuma alhaj na shiga dakinta fa kar asama ciki nake tsoro, tace gskiya nima abun da nake guge miki kenan kar ki tashi ba ko sisi, indai kin shirya ko yanzune sekizo mu tafi dan asan abunyi, kar dare yai mana dan tana samun ciki shikkenan Mun kade, tace bari kedai ganinan zuwa yanzu.....mu hadu a bakin hanya kawai dan sauri nakeyi ba sai na shigo ba, tace Ok suna haduwa suka kama hanya se wani cikin daji.........
suna ta tafiya duk sun gaji kafansu yai futufutu rabi tace nifa haji nagaji
tace kiyi hakuri daga wannan shikkenan me kankat za ai tace hmm kawata bakiyin sanya a abun da kikeso tace yaushe ai kema kinsani,
suna tafe suna hiransu irin na mugayen matan nan har suka Isa, Sukaji ko ina anata dariya amma basuga kowa ba, sukaji wata murya nacewa Ku tsaya a inda kuke kar ku kuskura ko motsa, sukai chak, Bayan minti biyar sukaji ance make tafe daku, Beebah tace abun dake tafe damu shine, Inaso A raba mijina da matarshi da yarshi yama manta dasu....
*INNALILLAHI*, sukaji an fashe da dariya akace ba aiki me wuya Bane, amma kinzo da kudi Ko, tace eh akwai, sai sukaji shuru Nan dai basuga kowa ba aka jefo musu wani laya da da magani da Da wani kwalli, Yace laya kisa a kasan fillon Maigida, Magani kuma ki barbada mai a abinci,
yanayin bacci kisa kwallin kizo ku hada ido da matarshi nan...nan dai sukai mai godiya yace keeee ba a godiya anan ku ajiye kudin ku ruga da gudu....sukai yanda Yace, ahanyane haj rabi tace kai da Wahala bazan sakeba wallahi, Har se musanyan magana suke suka daiyi fada, amma still tare suka dawo suna dawowa Rabi tace kar ki Sake kirana,
Gskiya bazan iya ba, niba da yiba ni da samuna zunubi wallahi Na Tuba....
Kowa ya hakama hanyarshi, Tunda nake bantaba jin wuya nayau Ba....
*ALLAH YA YAFEMUN* inji hajiya rabi...ita dai beebah tace munafuka to mu rabu din akwai wasu, Dan mun rabu sai Me...Nan Ko sukai *BARAM BARAM*πŸ™…πŸ», Ba Hajiya Rabee ba Hajiya beebah..sun Bata.........

*Ummiey Xeey*πŸ˜€
❀❀❀ ​ *A DALALIN SO​*❀❀❀
❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣


Β© *Ummiey Xeey Abakson​*

_Jinjina gareku yan ladies world novel Nagode sosai wasu sun biyoni private wasu sun kira..Allah yabar Zumunci_


Page
8⃣7⃣
Alhaji Yana dawowa Around *4pM* yai musu siyayya na Kayan kwalama, Yana shugowa Ya fara shiga site din Maimuna, habawa beebah najin motsin alamun ya dawo taje ta hadamai abinci tasamai maganin, ta tafi daki tasa mai laya a akasan pillow sbd itace da girki,
Umar gabanshi na fadi yana bata ya fito ya tafi side din *beebah*, tana ji ya shugo tazo tamai sannu da xuwa, tace naga ka gaji ga ruwan wanka nan yaje yyi,
yana fitowa ya sama abinci yaci yace yagode..
bari nadan kwanta, Tace ok..Dadi fal aranta tasan dole yai bacci,
Yana bacci tai maza tasa kwallin da bokanta ya bata ta taho tai ma maimuna knocking tana budewa, Suna hada Ido kafin ma tai magana taji wani Irin abu ya shigeta har kwakwalwanta, Nan take ta Kwalla Wani *IHU me Karfi*,
*Allah sarki, ihun da tai har yasa ta zama Kurma, (dalilin Da maganin da boka ya ba beebah kenan dan tazama kurma)*
beebah tai Sauri ta koma daki, Jin ihuntane samira ta shugo da sauri, tace maimuna menene, Maimuna ba um ba um um dan Ba wanda yasan Ta zama Kurma, Alhaj na jin ihunta ya tashi a fusace, ya nufo dakin maimuna, yace iskancin banza da wufi ina baccina zaki tasheni to na sakeki, ki fitanmun a gida bansan Ganinki, yai wucewarsa,
maimuna me zatai in banda kuka, samira ta tsaya sokoko a tsaye tace wannan abun ba nawana bane,
waya ta dakko Ta kira anty larai ta sanar da ita... *Ranta a bace tace sakamakon kenan*,
ganinan zuwa,
Tana zuwa tace ai shikkenan tunda ya saketa, bari na kira wanshi Mal Sani, yazo ya dauka nafeesa dan Ba inda zamu tafi da ita, ba da ita Maimuna tazoba a gidan aka haifeta, Samira tace anty larai dan Allah abarmun ita
anty larai tace kul. Ba ruwanki,
MAL sani kuwa yana zuwa anty larai ta sanar dashi Komai halin da dan uwanshi yake ciki, yace wallahi nasani nima yaushe rabona dashi,
Tace to ga feenah nan, abu dai beyi dadiba, feenah na kuka, dakyar aka rabata da mamanta, *MAIMUNA KO* batace komai ba dan ba wanda yasan ta zama kurma sun aza tsaban tashin hankaline ya Janata magana, nan kowa ya kama gabansa
*mal sani* ya tafi da nafeesa feenah,
*anty larai* tazo aka kwashe kayan Maimuna
*samira* ma tai bakin ciki sosai amma ba yanda ta iya...tace zata dinga zuwa gidan akai akai tana dubata.......aka gama budirin nan ba motsin Beebah bare malan uwar....Dan shi besan ma ya saketa ba ba....kubiyoni

_Kunji dalilin da yasa feenah ta taso gidan wan babanta mal umar kenan wajen umma......_


*_Yanzu zan ci gaba da labarin kar Ku shafa'a wannan toshen labarin ne nagode sosai masu biye dani Allah ya biya wa kowa bukatunsa na Alheri ameeen........ Thanks All_*😍😍😍😍😍😍
*Yours*
*Ummiey Xeey*
❀❀❀ ​ *A DALILIN SO​*❀❀❀
❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣

Β© ​ *Ummiey Xeey Abakson​*

_Family, lovers and fans inajin dadin yanda kukemun..thanks all_


Page
8⃣9⃣

Ba shiri ta nema wayarta Ta kira Samira
Samira nagani taji dadi ta dauka
"Hello Anty larai, ina wuni
"Larai ta fashe da kuka tace shikkenan Samira sun nakasa mun yarinya,
"samira tace Anty Larai me ya faru, tace sun kurmantar da Ita, Samira itama ta fashe da kuka ba dama tace abata maimuna su gaisa, tace innalillahi wannan ba magana ta waya bace zanzo very soon
Anty larai tace ok
Samira tace yanzu ya kamata a dage da addua ne har Allah ya sa ta warke, nan dai sukai sallama, Samira hankalinta a tashe tanata kuka, Tai Alwala tai Sallah ta roka Allah ya kara kareta daga sharrin Muguwar Kishiya, Sannan ta rokawa aminiyarta, waraka, Ta zauna jum, Zainab da zayyad sukace mumy meya faru tace Bakomai, Ku dakko qur'ani mu karanta Tare, nan suka dauko... *ALLAHU AKBAR*

*Haj beebah* kuwa tunda Alhaji ya sake matarshi wani dadi yabi ya isheta, Tanaji da alhaj kamar me, a ranar da suka bar gidan Beebah har party ta hada, Kawaye kowa se murna suke mata akan ta zama *hatsabibiya zama da kishiya sai Dole* alhaji kuwa Kwata kwata hankalinshi ya juye baya iya tina komai da kowa se shu'umar matanshi, Yanzu hankalinta kwance abun ta takeso ta Samu, washe gari kuwa ta daga waya ta kira kawarta hajiya Rabi tace kawas, Ya banganki a Partyn dana hadaba wanda nace idan nai nasara na kora kishiya zan hada,,
"_rabi ta numfasa tace Tir da halinki, Wato seda kika aikata ko, nidai wallahi na tuba tun jiya da muka dawo, kuma ina rokan Allah yasa ki gane kema ki tuba, in zaki lura se wahala mukesha, muna yawo a ranaπŸ˜‚ dan rainin wayau ma harda gudu Mukai, Allah ya sakawa kishiyarki, Nidai Allah ya yafemun, Kuma in kinada zuciya kar ki sake kiran wayana, dan zan chanza layi ne dan karma ki Sake nemana_,
*Beebah* tace karyan banza, muje dake jiyajiyan nan yanzu kice kin tuba...
"Rabi tace *IKON ALLAH kenan*, Ni kinga sai anjuma bazan tsaya ina bata lokacina ba akanki, ta kashe waya *din din din*.....
*Bebah* ta kalla wayan tace, to kin ma kanki, da yanzun daulan Alhaji dake za aci, taja tsaki *mtswwww*,
Bangaren Rabi kuma suna gama waya ta goge numbern ta *Tace Ya Allah ka kara shiryamu* Ameen


❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀
❀❀❀ *A DALILIN SO*❀❀❀
❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀❀


Β© *Ummiey Xeey Abakson*
*08164641026*

Page
9⃣0⃣
➑ Haka rayuwa taci gaba a kowani bangare...
Akwana atashi ba wuya, Yau take ranar *SATURDAY* ranar da ko wani dan Aji shida yake farin ciki, Don Haka feenah ta tashi da wuri ta shirya tai wa baba Sani da Umma sallama, Mal Sani Ya ciro naira 15 ya bata yace tayi Hakuri Beda Kudi, ya kara da cewa Allah ya bada sa'a ta amsa tace amin, ta kama hanyanta ta tafi School, ta isa kenan Taga yara kowa na murna, daga masu basket a hannu se wanda aka ba kudin kashewa masu yawa dan Zasu dan Jima kafin Su dawo gida, nan take ta nema farin cikinta ta rasa; Ta sama waje ta zauna se rusa kuka takeyi, yara sai wucewa sukeyi suna kallonta, Kowa yazo yana tambayanta meya faru setai banza dashi taita kuka, Har Wani dan Saurayi (Corper) da bazai wuce 24yrs ba Yazo wucewa ya ganta Tana ta kuka, yaje wajenta Yace KEE, why Ar you crying, baki da lafia ne, Jin muryan namiji yasa ta dago fuskanta, ta Kasa magana Ya Daka mata tsawa badake nakeyiba, What's Wrong With You, ta kara kallonshi taga ashe guy din ya hadu, sai ta sake baki tana Kallonshi, Yaja tsaki yace mtswww Ji yarinya kamar aljana ana tambayanta amma Ta sake baki tana kallon mutun, Ya kara
Daka mata tsawan da yafi na farkon Yace *KEEEEEEE bazaki maganaba*, Ta rude ta fara magana a _shagwabe_ tace ba Dad dina bane ya sake mamana, aka kawoni wani gida yace To It's Ok ba abun da nakeson jiba kenan Yanzu Meye Ya saki kuka kuna gab da shiga exams, Tace Abun da ya sani kuka Shine YUNWA NAKEJI...
yace simple Ya Ciro 200 naira ya bata yace kije kici abinci,.........

_Hmmm readers nasan zasuso kuji waye Wannan Saurarayin Ku biyoni.......Love You All....._ πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹

Yana Mika Mata Ta Amsa taji dadi Sosai Shiko ya kama gabanshi Ko kallon baya beyiba, amma aranshi Yace Tunda yake be taba ganin yarinya kyakkyawaba kamar Ita...Yace Oh rayuwa kenan Wai yanzu duk kyan yarinyar nan ba a hannun iyayanta takeba, ya tafi dai yanata zancen Zuci.... Ita ko ta nufa exams Hall ta zauna aka raba masu answer sheet, data tina tanada 200 sai dadi ya isheta tai ta murna tana Dariya, ana gama exams, yara kowa yaje yaci abun da yakeso itama kaman zata kashe kudin sai ta tina da dan uwanta Adam seta fasa kashewa tace Yaya Adam kai zanba kudin Nan..... *ANGAMA EXAMS* yara sunyi bankwana da School anata kukan missing😜 kowa ya kama hanyar gidansu, itako sauri sauri take tazo gida taba yaya Adam labari.

.
❀❀❀ *A DALILIN SO*❀❀❀
❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣

Β© *Princess ummiey Xeey*

Page
9⃣1⃣

Nafeesa na Isa gida ta tarar da umma A daki ta gaisheta ta amsa a wulaqance, Tace ya naga kin dade har yamma tace Wallahi Mun tsaya an dan mana Nasihace, Kafin result din mu ya fito ance mu dinga taya iyayanmu aiki da kyautata musu, Umma tace Wayyo gashi uwartaki ba hannunta kike ba, nafeesa najin haka ta fashe da kuka umma ko kallonta batai ba, chan dai taga kukan nata bana kare bane tace rufemun baki shegiya, yarinya kamar Mayya kin iya zaro zance rumi rumi as an mini magana kisa kuka, Itadai nafeesa tayi kukanta sosai sannan ta kama bakinta tai shuru, kafin magrib se ga Baba sani ya dawo, tana ganinsa tace oyoyo baba, ka dawo lafia ya ce lafia lau yar Baba, ya jarabawan Tace Alhamdulillah, baba dan Allah in zaka Sani secondary kasani makaranta me kyau sbd wannan na sha wuya wallahi, Yai mata murmushi yace karki damu yar Baba insha Allah zanyi kokori in saki taji dadi sosai, umma se galla mata harara take aranta tana cewa na tsana yarinyar nan duk anbi an shagwaba yarinya,, suna zaune se Ga yayanta adam ya dawo da gudu ta tashi taje wajenshi tamai oyoyo, yace baby sister ya exams tace lafia lau,
yau nazo ma da wani labari
Yace Allah ko tace yes,
yace ok bari naje na Gaida su, yana shiga ya gaishe da iyayanshi sannan ya fito ya koma dakinsa nafeesa ta bishi, Yace bby sister ina jinki, tace yaya Na sama kudi, ya zare ido yace banganeba tsinta kikayi,
tace a a Wani Saurayine babba Ya bani
ya kara😳 zare ido yace nawa ya baki tace 200, yace ok yana tsoron Ya tambayeta akan dadilin da yasa ya bata amma besan wani fassara zatai wa maganar ba, tunda yarinya ne, yadan mata fada, ya ce daga yau kar ki kara amsan kudin Maza, bakyau cinye mutane sukeyi, Ta tsorata sosai tace bazan sakeba dama shine yace dole na Amsa, Yace Ok, a school dinku yake tace nidai ban taba ganinsaba amma idan na ganshi zan ganeshi, ya bata rai, yaji kanshi na ciwo yace ta tafi zai kwanta kuma kar ta fadawa kowa a gidan nan wani ya bata kudi,

Tace laa, na bata ma rai ko yace a a tace to menene yanzu naga ka chanza fuska yace mata bakomai, tace Ok, kowa yai shuru se abun na damunsa, chan dai ya kasa hakuri yace Kodai *Sonki yakeyi* tace yaya meye So Kuma, yace eh SO, tace nidai bansan wani Soba yai dariya yace yarinya kenaN,

*Some months* letter, haka rayuwa taci gaba, Nafeesa ta shiga secondry School ta mata Zallah *Js2* aka sata sbd tanada kokari sosai, ta yi dan kiba kadan ta fara kirgan dangi, kyanta ya kara bayyana, kowa a ung yana nafeesa, gata da shegen surutu yanzu dai umma ta rage mata Muguntar da take mata dan yanzu nafesa tayi hankali sosai gata da kwarjini, karamace dai amma ba wannan zai ganta be kara kallontaba dan dole ma a kalleta saboda Dirin da Allah Yai Mata....
❀❀❀ ​ *A DALILIN SO​*❀❀❀
❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣

Β© *Ummiey Xeey Abakson​*


Page
9⃣2⃣



Washe gari tana hanyar dawowa gida ne ta hadu da kawarta maryam tace hmm feenah manya, an zama yan mata, takai mata duka tace eh din kema ai yan matan Ne, maryam tace anfa aiko nine, tace wajena kuwa tace eh, kullun inaso nazo amma ina tsoron kar umma tai fada tace in fitan mata a gida, feenah tai murmushi tace naji dai waye ya aikoki, tace yayana sagir mana yace yana *SONKI* feenah ta zare ido tace rufamun asiri kar umma taji, Feenah tai uhm tace se inkizo tajine zataji, feenah tace nidai ba ruwana wallahi, sai anjuma natafi, kicemai yayi hakuri ni yarinyace bansan meyema *SO* maryam tace zaki sani yarinya...ta kama hanya tai gida, *maryam* ma tayo gida ta tarar da Yayanta sagir tace
yaya kasan me na fada mata,
yace are you serious my sister
tace yes i'm serious dear yaya
ya ciro kudi yace thanks My sister
Ya fada gado da wani tsalle yana kallon ceiling yace yes....FEENAH INA SONKI akwai wani secret abu a mind dina da bazan bari kowa yajiba *ADALILIN SON DA NAKE MIKI BAZAN TABA BARI KI KUBCEMUN BA*...., yanzu nasan me zan fara yi......yai wani shu'umun dariya da ni karan kaina bansan me yake nufiba. Ya sauka a kan gadon zai fita ya sake wani murmushi yace yes That's me.

Ita kuma *feenah* tana shiga gida yau da sauki ta gaishe da umma, ta amsa ta bata abinci tace tagode, ta gama cin abinci tai aikin da ta saba kullun yamma nayi ta tafi islamiya, bata hadu da yaya Adam Ba, Se Dare... Da ya dawo se ta tabbatar ya gama cin abinci sannan Taje dakin ta sameshi tace yaya wlhi na gaji bari nadan Kwanta kusa dakai...ya daka mata tsawa yace keee baki da hankaline, ko ance miki mace da namiji suna Kwanciya gado dayane ba tare da sunyi aureba, tace to kai ba yayana bane kuma ai zan iya, yai mata warning yace kar ki kuskura ina kwance ko zaune kice zaki zo kusa dani, infact ma tashi ki fitan mun a daki kar in sake ganinki, ta marairaice tace dan Allah kayi hakuri bazan sakeba wallahi, nan dai yace ok, Sukai shuru na kusan Minti Goma, Tace yaya dama tambayarka Zanyi yace inajinki.....Tace yaya Dan Allah meye *SO*❀, Kuma Ya MUtun zaiji in ana Sonshi....da sauri ya dago ya kyalleta a xuciyanshi yana cewa Whats Wrong With yarinyar nan kardai ace ta fara soyayya, Ina shirin auranta, Ta katse mai Tinani Tace yaya meye So Din please tell me, da kyar ya bude baki Yace kafin na fada miki sai kin fada mun A ina kikaji KALMAR *SO* da har zaki tambayeni, Tace A a ba kai bane rannan da nacema wani ya bani 200 ka tambayeni ko yana Sonane, Shine yau ma Sagir din gidan Alh Abdullahi ya aiko kanwarsa wai Yana Sona.... *To ni kuma bansan meye SO DIN BA INASO NE INSANI*.....TooFaa
❀❀❀ *A DALILIN SO*❀❀❀
❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣

Β© *Ummiey Xeey Abakson*

Page
9⃣3⃣

Ya Sunkuyar da kanshi, cos yanajin tausayin kanshine idan HAR NAFEESa Tasan MEYE SO..HE might lose her, yana tinanin Xuci ta kara ce mai Please *YAYA MEYE SO* gabanshi ya fadi amma ya daure yace oka SO Kikace ko Tace Eh...YACE _SO WANI HALITTACE A JIKIN DAN ADAM, KA KANJI SON MUTUN A DILILAI DA YAWA_ yai shuru ta tsaya tana kallonshi, tace kagamane, aranshi yace lallaima, kardai ace tasanine tazo tana tambayana, yace yes i'm done... Ta nunfasa tace Naji kace halitta ne a jikin ko wani dan Adam, nima inadashi kenan, Da kaman bazaiyi mata maganaba Yace Eh kina dashi, tace ya banganshi ba a jikina ya daga mata hannu yace it's enough, Dare ya farayi jeki daki ki kwanta gobe akwai school tace a a ai gobe weekend ne yace oh namanta, just go inaso nadan duba wani book ne kafin na kwanta, tace ok sweet dreams yaya, yace ok bby sister, tana fita ya fada kogin tinani yace Alhamdulillah, naji dadi da baki kwanta ba dan nasan irina, da ba abun da zai hana ban tabakiba, chan kuma yaja tsaki yace mtsww yarinyar nan dole na taka mata burkin shiga mun daki dan tafara girma gskiya, ni kuma nasan banda hakuri, chan kuma tinanin sagir ya fado mai da yace yana Sonta,nan take idonshi yai ja yace *ADALILIN SON DA NAKE MIKI BAZAN TABA BARI WANI YA AUREKIBA NI YAFI CHANCHANTA NA AUREKI* toofaa,

❣❣❣❣❣❣❣❣❣❣
Shekaru sun shude, Hajiya rabi ta rasa ina zataga maimuna ta bata hakuri kullun se tazo layin ko zataga maimuna amma ina, gashi ta rasa waye zata tambaya ko yasan inda take, dan tsoro takeji ta tunkare samira dan tasan rashin mutuncin da sukai musu ranar da aka kawo beebah... Akwai wata Ran tazo Layin se jeka ka

Please Login or Register in order to submit comment