Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

à jere har suka sauka, Kumar ya tarbo su yana dariya, yayin da yake musu sanu da zuwa Suma amsawa sukayi Momy ce tace "wai ina take ne har yanzu bata fito ba, Fulani tayi murmushi tace inajin tana ba wanan matan ne number, kinga ai sun matsa.


Kumar dai baisan wa suke zance ba zaiyi magana yaji Fulani tace "ga ma tanan à taré suka juya, yayin da Kumar yaji gaban sa yayi Wani irin faduwa,dum,yayin da tunanin sa hankali sa gabadaya suka bar jikin sa , à hankali take saukowa cikin takun ta mai cike da nutsuwa, yayin da In ka ganta zakayi tunanin yanga take,itako haka halitar tafiyar ta ce sanye take cikin sari n'a indiyawa riga da wondo, kanta nade da gyalan kayan, yayin da tasa takalma masu tsini, ba wata kwoliya tayi mai yawa ba, saide ta shafa fwoder da jagira ta zamani, tasa jan baki.
Yayin da idanun ta ke sanye da gilashi Karami fari.
Waw gaskiya tayi bala'in kyau wayewa uwa uba ilimi shike aiki yanzu
À kan Kamrina.

À hankali take saukowa tana murmushi har ta iso tace "Momy kunga na jima ko, wly bata karasa ba ta hada ido da Kumar yayin da yayi suman tsaye, tunanin sa hankalin sa gaba daya ya gushe, baki ya saki yana kalon ikon Allah yayin da zuciyar sa ke masa dum dum,bai shiga rudani ba saida yaji wata mata tana fadin" doctor doctor ,ko ba doctor Kamrina ce ba."


À hankali Kamrina tace "yes "


"Alhamdulillah, doctor à singapore ina ta neman adreshin ki ban samu ba, shine da naje asibitin da nake yawan ganin ki, suka ce ai kin bar aiki, kin koma kasar ki, ashe Allah yayi na hadu dake, plz ki taimaka ki bani adreshin ki zanzo bayan kwona biyu In kin huta, sanan na kara miki godiya domin naji dadin traitement din da kika bani Allah saka da Alherie."


Murmushi Kamrina tayi tace hajiya ba komai haka muke so ai in munyi aiki Ace yayi ."Number ta ta ba Kamrina itama ta bata tata.


Nan ta gaida su Fulani yayin da sukayi Salama matar ta tafi, Momy tayi dariya tace "kai Auta mai kala kala ke kowa ya san ki."

Fulani tace "karki ga laifin ta a singapore ma ai sun so rike ta, karki manta fa shugabanin asibiti guda uku suka zo har inda nake da kokon barar su akan In sa baki Kamrina ta dinga masu aiki kinga ko tunda akayi haka ai ba karamar kworewa tayi ba a aikin ta. "



Kumar kam à lokacin wata zufa ce ke karyo masa dan ba mamaki tabas Kamrina ita ce wada ya gani à singapore, Dan yanzu ne yake fara tunano wasu abubuwa kusan so uku yana jin Fulani n'a fadin to ya ta a a kula à dinga karatu, In akayi katari Fulani ta gansa sai tayi saurin salama ta kashe, sai ya kawo ma kansa tunanin cewar da Kamrina take waya, anma kuma sai yayi saurin kawar da tunanin dan yasan Kamrina ba karatu taje ba, tana wajen yan uwan ta...



Zufa ce ke karyo masa da k'arfi yace "wly itace itace
Kowa à gurin saida ya juyo yana kalon sa....
.






Plz kuyi maneji






Aci gaba da gashi 🍇
Maimou love😘🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀
*WACECE NI KAMRINA*
🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀






*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*💋




*Assalamu Aleykum fans masha Allah gani na dawo nagode da kulawar ku gareni, munyi biki ne shi yasa kuka jini shiru, anma yanzu Alhamdulillah angama lfy taro ya watse lfy*








*PAGE 63-64*






Ankara Kumar yayi da maganar sa ta fito fili sai ya fuske, kamar bashi ba, ganin haka kowa ya juya, motoci suka fara hawa Dan kayan su baki daya ansa su a mota Kamrina n'a bayan Momy zata shiga motar da zasu shiga Momy ta ganta tace "Auta jeki motar mijin ki mana suna gama fadar haka suka rufe k'ofa, Kamrina tsaye tayi tana sake sake, har ga Allah ita fa ba dan da taga mutumin nan ba ta ma manta kwata-kwata da tanada wani mijin, ganin ta tsaye har yanzu bata tafi ba yasa Momy zuge gilashin mota tace "Auta kefa ake jira, kije ga mijin ki can ke yake jira, kalon inda Momy ke nunawa Kamrina tayi takai duban ta, Kumar ne tsaye jikin mota fuskar sa na duba face din su.


Cumurmure fuska tayi ta taka,ta fara tafiya kamar bata Son taka kasa yayin da kanta ke kasa in ka ganta zakayi tunanin yanga take, à'a asalalin tafiyar ta ce hakan, ba karamin tafiya da imanin Kumar tayi ba baki da hanci ya saki, yayin da ya tsura mata idanu, boobs dinta yakai duban sa garesu sun cika pam .kamar zasu fito ,har wani girigiza suke, d'akyar ya d'auke idanun sa a gun ya sauke su akan hips din ta da suke wani irin juyawa tare da bayan ta, wani yawu ya hade makwat, tuni joytdick dinsa tayi wani irin zulo à wondo.


Har ta karaso idanun sa a jikin ta, saida ta karaso ta daga kanta lura tayi da ita yake kalo tsaki tayi à hankali saida yaji yyi firgigit ya dawo daga duniyar shauki da ya tafi, kyakyawar fuskar ta yakai ma duba yana Dan murmushi, dakewa tayi ta fuske ta murguda bakin ta, shi wanan abu burge shi ma ya kara yi, ya saki kyakyawan murmushi à fuskar sa, ko kalon sa bata kara marmarin yi ba ta gewayo ta bud'e ta shiga ta zauna can karshe ta rakube ta dosana yan duwawun ta .

Budewa yayi ya shiga yana shiga motoci suka tashi, motar da suke ciki Dreba bai ganin n'a bayan sa.


Domin gurin à rufe yake, "sanu" yace da ita yayin da ya kure ta da kalo yana lasar baki, ko kalon sa bata yi ba bare yasa ran ta amsa masa, bai dadara ba ya kuma cewa ashe kece ta singapore."


Nan ma dai ba amsa, da taga yana Son damun ta da surutu waya ta d'auka da écouteur ta kuna waka tasa à kune , ta kure kara tana ji tana bin wakar da muryar ta mai dadin sauraro, Kumar sauke ajiyar zuciya yyi yana hango aiki ja à gaban sa, wata nauyayar ajiyar zuciya ya kuma saukewa jin muryar ta tana waka harda girgiza kai yanda take bin da turanci abin burgewa ne kalon ta ya saki baki yana yi yayin da tsohon tsumi ke kara tashi à zuciyar sa.


Wani Son ta na kara nukurkusar sa, ji yake kamar ya rungume ta ko ya rage zafi, à haka suka isa gida, ana isa à baban falo suka yada zango kowa yana musu barka da zuwa.


Har mai martaba yazo shima, anan ne bayan an zauna cin abinci yace da Kamrina"diya ta anzo lfy, naji maman ki tace kinyi nasara to Masha Allah,

Allah taimaka ya miki Albarka Ameen sukace baki daya, har Princess aka tura tazo anma jin labarin da tayi Kamrina tazo kuma tasan cin abinci irin haka sai In anyi bako wanda ya jima bai zo ba, ake wanan cin abincin, dan haka Kenan wanan n'a Aljanan ce gaban ta taji ya fadi tunowa da tayi tana da kishiya, aiko tasa à ranta sai ya zabi daya ko ya saki Kamrina..




. Kumar face to face yake zaune da Kamrina, inda yake iya kalon duk wani motsin ta, yayin da ita kuma take cin abincin ta a kimtse.




Gabadaya idanun sa a kanta, yayin da Fulani ke kalon sa tana tabo Momy itama murmushi tayi, Kamrina n'a gamawa takai kalon ta ga Fulani tace "Mama zanje dakin ki nayi wanka na huta"


"OK ya ta" cewar Fulani.



Kumar ne ya fara magana har yana neman sarkewa yace "Mom baga b'angaren mu can ba, tazo muje ta huta acan mana. "



Fulani ce ta watsa masa wani kalo yayin da Momy tace "ai yayi gaskiya, ke auta zo kuje can kin huta. "

"à'a ai da kin barta taje d'aki na ta huta b'angaren ta ai ba gaira."


Carap Kumar amshe yace "Mom kulum sai nasa à gaira b'angaren ta murmushi kawai Fulani tayi Momy ta dubi Kamrina da ta bata rai tace "to kinji ko maza zoki huce kije b'angaren ku. "


Rai bace ta fita shi kuma yana ganin hakan ya bita nandanan yacin mata, kasancewar bata iya sauri ba.



"haba Baby meye na bata ran kuma, dan mijin ki yace kizo d'akin ki. "


Sai lokacin ta kale sa rai bace tace "kai malam wly ka fita da harka ta, kaji ko, dan wly na tsane ka daga yau in ba takardar saki n'a zaka bani ba karka kara shiga harka ta, bakauye kawai mtsssss🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀
*WACECE NI KAMRINA*
🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀






*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*.................✍





*INA Matukar godiya ga dunbin mutanen da suka taya ni murnar zagayowar ranar haihuwa ta musanman yar daki n'a Kellu, Da m'y Halissa (Lissa),da m'y Kawa Mrs Adam, Da kuma m'y dota Aisha Bagudu, da yan groupe din Maimouna M Abdoul Novel 3, nagode matuka naji dadi matuka, kuma nayi farin ciki ba abinda zance daku saide nace Allah barmu tare ya bar Zumunci Ameen*💃😍😘




~👉S S Ajin 👈
*wanan shafin naki ne ke kadai domin yawan sharhin ki à duk wani book Dina, banida bakin godiya gareki ga page guda sukutum kiyi yanda kike so dashi*😍






*PAGE 65-66*






Kamrina na gama fadar haka taci gaba da tafiyar ta, yayin da ta bar kumar tsaye kikam kamar bishiyar da aka shuka, wani abu yake ji ya tsaya masa à wuya, wai kamar shi Kumar mace ke fada masa magana har take kiran sa da bakauye, kalon kansa yayi sama da kasa, meye à jikin sa da yayi kama da kauyanci, sosai yaji maganar ta tsaya masa à rai, kuma ransa ya baci,a hankali yaci gaba da tafiya kamar wanda kwoi ya fashe ma a ciki, yayin da ita kuma Kamrina har ta kusa isa b'angaren su, ranta duk ya baci, dan da taga Kumar sai ta tuna cin mutuncin da yayi mata a gaban abokan sa, duk da ita ta masa anma hakan bai gamsar da ita ba ta tsane sa .




À haka har ta isa b'angaren ta, falon dai gashinan kal kal an gaira, d'akin ne da ta shiga duk yayi kura ya bace kasancewar tunda ta tafi ba wanda ya shiga d'akin.



Kuyangin da aka bata ne sukayi salama suka mata sanu da zuwa suna murnar ganin ta, bayan sun gaisa taré da ita suka tashi suka fara aikin gaira, gaskiya sunsha gaira, suna gama gaira komai ya dawo normal, d'aki yayi kyau, nan Kamrina ta shiga b'andaki dan anyi kiran sallah magariba, tayi wanka ta d'auro alwallah ta fito tasa dogon hijabi tayi sallah, anan ta jira har akayi kiran isha'i nan ma , tayi shafa'i da wuturi, ta shafa, tazo ta shafa lotion dinta mai kamshi, tasa turaren jiki n'a ruwa, n'a hamata daban tasa, tasa n'a cibiya daban, tasa na bayan kune,har à wuya sanan ta shafa n'a jiki duka, ta duba wata farar riga mai kyau, da Dan karamin pant din rigar, rigar da tasa ba abinda ba'a gani à jikin ta kasancewar ta ba ma'abocicyar sa bra ba sai ya zamana komai na jikin ta ana gani hata, boobs din nata à tsaitsaye suke,. Gado kawai ta fada sam ta manta da batun rufe k'ofa, tayi addou'a ta rage hasken fitila ta jawo bargo ta rufa sai barci, ga Kamrina da nauyin barci, zaka iya sace ta ma Bata sani ba, bare kuma barcin ya hadu da na gajiya...


Kumar haka yaci gaba da tafiya har ya karaso d'akin sa, kara tuna kalmar bakauye yayi take yaji ya tsani Kayan ma, fida Kayan yayi har agogo da takalma, kai duk wani abinda ya danganci kayan saida ya fida su, yasa kaya marar nauhi, ya d'auki wanan kaya yaba daya daga cikin gard dinsa yana ta godiya, haka yaje yayi sallah ransa duk à jagule, har yayi isha'i sanan ya dawo b'angaren su, baban falo ya zauna ya kuna TV ya fara kalo, Princesse ce ta fito ran nan duk à bace ,tazo gaban sa ta rike kugu tace "wai kai malam mai ka d'auke ni ne ?
N'a fahimci tunda kaji kenan wanan Aljanar zata zo shine kake juya min baya har kake fada min magana wai nayi kiba nayi kiba, yanzu yaushe rabon ka da ka bani haki na na aure."



Tashi yayi rai a matukat bace yace "In kina Son na gyara kema sai ki gaira, haba ke kamar ba mace ba, mtsss."




Yana gama fadar haka ya barta à gun yayi d'akin sa.


Itama Princesse rai a bace tayi d'akin ta.

Ita ta rasa wani gyara zatayi kuma ,ga Princesse da girman kai, ta kasa kwontar da kai ta gane Inda mijin ta ya dosa......



Kumar yakai awa daya d'akin sa yayin da yake jin sha'awar sa na motsawa, tashi yayi à hankali yayin da joytdick dinsa ke mimikewa.


À hankali yayi b'angaren Kamrina yana bud'e k'ofa yaji ta a bud'e à hankali ya shigo d'akin , hasken fitila ya kara nan take ya ganta, wani shok ne ya jasa, sakamokon ganin surar Kamrina da yayi, duk ta yaye bargon, ta hata rigar barcin ta tayi sama, boobs dinta duk à waje. Wani irin abu ne yake ji tun daga k'afafun sa har tsakar kansa, duk tsigar jikin sa ta tashi, à hankali yazo ya zauna kusa da ita, idanun sa kar akan boobs din ta da suka tsokale masa idanu gasu tsaye kar suna masa gwolo, wani yawu ya hada, yayin da jijiyar sa ke kara mikewa, à hankali yakai hanu saman su dan zuwa yanzu bazai iya hakuri ba, idanun sa sunyi jawur, jaraba ta taso masa, yana kai hanu saman su farare kar dasu wani taushi yaji mai dadi, wanda yasa ya lumshe idanu tare da sakin wata nauyayar ajiyar zuciya bai sani ba, à hankali yaci gaba da murza su yanda bazai tashe ta ba, wani dan juyi Kamrina tayi ta turo baki kamar wada zatayi kukan shagwaba, duk cikin barci, subahanilillah wanan abu ba karamin kara rudar da Kumar yayi ba, wata mika Kamrina tayi ita duk ji take mafarki take domin abin n'a mata dadi, baki Kumar yakai kan boobs dinta yana tsotsa à hankali, yayin da Kamrina ke kara mika tana b'ankaro masa n'a shanunta Bata sani ba, gaba daya ta kara ruda sa, hanu yakai yana shafa su yayin da bakin sa ke shansu à hankali, haka ya dinga murzar ta har ya samu nutsuwa, kasan ta yakai hanun sa a hankali bai sani ba hanun sa ya shafo kasan ta, danshi yaji ga hanun sa, à hankali ya duko ya duba pant dinta ya leka, ruwa ne ya gani à kasan Kamrina n'a ni'ima masu yauki suna bulbulowa wani irin abu ya hada, yayin da jijiyar sa ta kara wani irin tashi, kamar ba yanzu ba ya samu nutsuwa, abinda yake matukar bukata ne ya samu, wani yawu ya kara hadawa makwot.......
..





Aci gaba da gashi 🍇
Maimou Love😘s."🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀
*WACECE NI KAMRINA*
🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀






*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*💋




*Assalamu Aleykum fans masha Allah gani na dawo nagode da kulawar ku gareni, munyi buku kuwa ne shi yasa kuka jini shiru,ga oga yazo anma yanzu Alhamdulillah angama lfy taro ya watse lfy*






*My kawa Mrs Adam yar mutan kagara naga kyautar book guda ,kai masha Allah ina matukar godiya ubangiji ya barmu tare, ya kara mana dankon aminci, ya bar mana ke dake da oga, ya kauda idon makiya Ameen ,Allah kare miki zuri'a ki ya sa mata Albarka, Allah samu à Aljanna Ameen*








*PAGE 67-68*







Sosai ya kwadaita da abinda ya gani ànma ba yanda ya iya haka ya hakura anma Idanun sa kur akai, bai iya rike hanun sa sa ba saida ya bud'e Wandon ta a hankali yakai hanun sa kasan ta ya shafo ruwan kasan ta ya gama kare ma hanun sa kalo wanda yake jike jugup da ni'imar ta ya lasa hada lumshe idanu.

Wani dadi yake ji, duk ya kwadaitu kamar tsohon maye, Idanun sa sun kada sosai, kiss ya kai mata a lips dinta masu taushi haka da kyar ya samu ya tashi, har yakai k'ofa kuma ya dawo ya kara mana mata kiss à kumatu, gani yayi kamar zata tashi da wani mahaukacin sauri kamar walkiya yabar gurin ya rufe mata d'aki, à hankali kamar wanda kwoi ya fashe ma a ciki à Hankali dakyar ya isa baban falo ya je wajen firji ya bude ya d'auki juis mai sanyi ya kwankwada ya koma saman doguwar kujera ya jima kwance yana maida numfashi kamar wanda yayi tseran gudu, wanan yar lagudar Da yayi à jikin Kamrina ya samu gamsuwa sosai, wanda zai iya cewa tunda yayi aure bai samu kwatan kwacin ta ba, lalai yanzu ya tabata à cikin matan ma akoi mata domin wasu suna dai ne, taba jikin Kamrina kadai yayi yayi wasa da sasa n'a jikin ta ya gamsu, Anma Princess ko saduwa yayi da ita sai yaci wuya Sam shi baisan wani dadin aure ba a nan barci mai dadi yayi gaba dashi cik'e da mafarkin yana saduwa da Kamrina nan ya sake bata jikin sa ,karatun kur'ani da yake tashi à wayar Kamrina da yake wayar nada kara shi ya tayar dashi, yaje yayi wanka ya d'auro Alwalla ya shirya cikin jalabiya ta maza ya tafi masalaci.



Kamrina ma tashi tayi cik'e da tunanin mafarkin da tayi mai dadi, nonon ta ta duba sun dan yi ja tashi ta tafi bayi itama wankan tayi sanan tayi Alwalla tazo ta tada sallah nan ta zauna bayan ta gama Sallah ta d'auki kur'ani tana karantawa har gari ya fara haske ta tashi ta gaira gadon ta tayi yan share share tasa turaren wuta da na ruwa na d'aki sai ga d'akin ya d'au kamshi, shiryawa tayi cikin kananan kaya wondo ja dogo riga ja mai dogayen hanuwa simple make up tayi, masu aiki har Sun gaira mata falo sai kamshi yake shima.



Tayi matukar bala'in kyau sosaï kayan sun fido ta, takalma n'a roba ja tasa masu igiyoyi ,tufke gashin ta tayi ya sauko har ya huce gwiwoyin ta dan da Ace bata yanke sa ta rage to zai iya jan kasa, haka ta fito falo yan aiki nata gaida ta, tana amsawa firji ta bud'e ta fido zuma tasha ta d'auki ruwan faro tasha.

_da wanan ina mai baku shawara daga matan aure har yan matan da ku daure in kun tashi dasafe daga barci da ku fara shan ruwa ko da zuma yana gyara mace, sanan yana saukar ma mace da ni'ima dawamama tare da kara muku lfy mai inganci, in bakida zuma to kiyi kokari kulum kafin ki sa wani abu à bakin ki, kisha ruwa, yana kara miki lfy yana kara miki ruwa à jikin ki, sanan duk mace da take haka Gaban ta bazai taba bushewa ba, saide in tanada infection_



Tana gamawa taje kicin indomi take sha'awar ci nan ta dafa ta tasha Atargu da kifi sai kamshi ke tashi, tazo ta hada juis n'a cita danya , da mente ,ta markade cita da mente ta tace su ta samu suga ta zuba ta dan zuba pineapple flavoring na abarba ta yanka lemon tsami mai dan dama ta matse ciki, ta motsa ta d'auki ruwan kankara masu bala'in sanyi harda kankarar su ta zuba ciki ,ta taba lemon yayi dadi sosai hadi ne shima mai kyau da kara lfy juis Naturel, d'aukowa tayi taje saman table ta jere komai, ta dawo ta zauna ta bud'e ta fara ci ,à hankali yake takowa cikin shirin sa na zuwa aiki, sanye yake da riga da wondo bakake sun Kama sa sosai kuma Sun masa bala'in kyau kamar wani ba'indiye gashin nan bakikirin ya kwonta luf, ya kara gyara sajen sa, fuskar sa ta fito das.
Yayi wani bala'in kyau da fresh,namiji ne wanda ko wace mace zatayi fatan samu, cikin fara'a ya karasa d'aki Princess tana barcin ta ya dan tada ta ta bud'e idanu kiss ya mana mata a goshi yana fara'a yace "bye ni na tafi gurin aiki, baiji abinda zatace ba ya kara gaba, mamaki d'auke à fuskar ta ko mai ta tuna kuma sai tayi fuska tayi tsaki ta koma barcin ta, Kumar n'a fita direct b'angaren Kamrina ya nufa wani irin bala'in kamshi mai dadi ne ke tarbe sa tun à k'ofar falo har ya karaso yana jin dadin kamshin sosai dan har lumshe idanu yake a diner ya ganta tana cin abinci cikin zumudi ya karaso ya zauna kusa da ita, ko kurar da ta kwoso sa bata kala ba cin abincin ta take hankali kwance "ina kwona"

Yace da ita, bata ko kale sa ba, dan karamin bakin ta da yasha man lips sai walkiya yake, kalo yake yana lashe baki kamar wani maye, cokalin sa shima ya tsoma tana ganin haka tayi wani irin zabura ta tashi tsaye wani mugun kalo ta masa wanda take yaji gaban sa ya fadi, tofar da yawu tayi cikin abincin ta masa wani duba tace "kasan me wly ban taba tsanar wani abu ba sama da kai n'a tsane ka n'a tsane ka, karka yi tunanin dan ina gidan ka zaka min abinda kaga dama, wly kaji n'a ranste in baka daina shiga harka na ba zanci gaba da wulakanta ka, kuma à KO ina ne dan haka ka kiyaye da yi min shishigi à al'amura na ka gane. "😡
Tana gama fadar haka ta fice fuuuu tayi d'akin ta, subahanilillah, kumar kam yaga tsanar sa tsantsa à idanun ta, innalillahi shiko ya zaiyi, zuciyar sa na dap da tarwatsewa , indomin ya duba shi dadi ma yaji da ta zuba yawun ta zaifi jin dadin ci..


D'aukan cokali yayi yana ci yana lumshe idanu yana korawa da lemo duk da in ya tuna furucin ta gaban sa na faduwa ..



*Masarautar baskur*


.sarki Abdullah ne ke juyi yayin da yake mafarki, wata murya yaji ance masa lokaci yayi lokaci yayi lokaci yayi, lokaci yayi da yar ka zata dawo gare ka, wata firgita Yayi ya tashi tsaye, sai zufa yake, kuka kuka dariya dariya haka yake yayin da ya daga hanuwa sama yana fadin Alhamdulillah.








Aci gaba da gashi🍇
Maimou Love😘🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀
*WACECE NI KAMRINA*
🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀








Please Login or Register in order to submit comment