Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*πŸ’‹








*PAGE 69-70*







Yau Sarki Abdullah gaba daya cikin fara'a yake daka gansa kasan yana cikin farin ciki, ko Γ  fada sun lura da hakan bayan ya fito daga fada b'angaren sarauniyar Fatima, Salama yayi Γ  baban falo mai d'auke da Kayan Ado n'a mamaki da na Al'ajabi domin wasu abun n'a falon zai baka mamaki, zaune suke su duka Ibrahim da auta Kamrina karama, amsawa sukayi suna kalon sa da mamakin farin cikin sa domin ya jima baiyi hakan ba, suma amsa salamar sukayi suna gaida sa ya amsa, sarauniya Fatima ta kale sa tace "ranka ya dade lfy, yau n'a ganka cikin fara'a haka."


Murmushi Mai martaba yayi yace "ba dole ba, tunda naji Γ  jiki n'a ya ta Kamrina ta kusa dawowa gida. "



Murmshi sarauniya tayi tace Mafarki ne wanan anma yarinyar da ta bata tun tana jaririya ta ya za'ayi Γ  ganta yanzu."

Tana fadar maganar ne cikin zubda hawaye masu daci, n'a tuna yar ta mafi soyuwa Γ  zuciyar ta

"kiyi hakuri insha Allah lokaci ya kusa da zaki ganta, sanan ni nasan abinda ku baku sani ba, anma insha Allah duk ranar da ta bayana zan fada muku komai...



Ibarhim ma share hawayen sa yayi yace "Allah ka bayana min Yar uwa ta,."


Ameen suka amsa duka.


Saurauniya Fatima ta nisa tace Mai martaba Mama ta ba lfy hakan yasa akayi min kiran gagawa, cewar nazo da akoi magana mai mahinmanci da zata fada min, hankali n'a duk ba a kwonce yake ba,ina cikin wani hali ina Son tafiya.


Nisawa Mai martaba yayi cikin jimami. Yace Allah bata lfy bari nasa dreban jirgin ki ya shirya komai saΓ― ku tafi da Ibrahim nima zan zo. Godiya Fulani tayi tace "to.



Ba bata lokaci suka shirya suka hau jirgin Sarauniya Fatima Wanda sarki Abdullah ya saya mata suka shiga aka tuka su ,su uku harda auta Kamrina sai kasar indiya.


Suna zuwa Γ  katon gidan da mahaifiyar Fatima aka aje jirgin sa nesa da gidan, da yake su ma su Fatima dangin mahaifiyar ta masu bala'in kudi ne .suna sauka da motoci aka zo d'aukan su, direct wajen tsohuwar ta da take kwonce aka kaita.


Suna isa tangamemen daki Wanda ya gaji da tsaruwa, tsohuwar kwonce, da gudu Fatima tazo ta rungume mahaifiyar ta tana kuka, tsohuwar tace" Alhamdulillah ya ta kinzo naji dadi da kika zo Γ  lokaci wani sirri nake son fada miki Γ  kulum kina tambaya ta ina mahaifin ki sai nace miki ya rasu tun kina yarinya, Γ  yau zan fada miki sunan mahaifin ki da kuma asalin ki, diya ta mahaifin ki bahaushe ne, kuma hausa fulani, domin bafulatani ne,,,mai kudi ne sosai Γ  wani gari Bagadur, lokacin da yazo wanan garin namu mun hadu ne a wani bisiness da muka hada da kamfanin sa da yake wanan kasar, mun kula soyaya mai k'arfi Wanda har ta kaimu ga aure duk da dangin sa basa so, kasancewar ina hindu kuma addinin hindu wato bauta ma gunki, Γ  lokacin family n'a duk basu so, shi ana ganin In ya aure ni zai bar musulinci, nima haka ana tunanin in na aure sa zan bar addini n'a n'a hindu, ganin haka family n'a suka sa shi rantsuwa da kur'anin sa cewar bazai taba matsa min ba akan n'a koma addinin sa ,nan yayi rantsuwa,,, aka mana aure mahaifiyar sa Sam bata so na,mahaifin sa kadai ke so n'a haka ya kaini kasar sa cikin dangin sa, shekarar mu daya muka haihu muka samu ya mace muka sa mata Fatima dan sunan yana matukar burge ni, yarinya ta d'auko kamanin mahaifin ku sak fari kaway ta d'auko nawa kuma tana da kyau sosai domin mahaifin ku ma ba daga baya ba wajen kyau, har lokacin ko dangin sa basa so na ba kamar mahaifiyar sa, tana raga min ne dan mahaifin sa anma mahaifin sa na rasuwa ta tada wuta cewar sai an sake ni, a lokacin fatima nada shekara daya Γ  duniya, tace ya sake ni ko yasa n'a musulunta, tuna rantsuwa da yayi yasa yana kuka ya sake ni, sanan tace "matsawar ya taka ko inda nake Allah ya isa bata yafe masa ba.




Wanan abu yayi matukar girgiza sa, da ya sake ni na koma kasa ta sauran dangi n'a Sun tausaya min saura kuma suka min Allah kara, Γ  lokacin ashe ban sani ba inada cikin sa wata uku da nazo da shi, ciki na na cikin wata shida naji labarin mahaifin ku ya rasu sakamokon ciwon zuciya nayi kuka kamar mai dak'yar Aka samu kaina, daga nan Fatima yayar ki rukon ta ya dawo wajen kakar ku ta wajen uba domin tana Son ta sosai, tsana ta sosai mahaifiyar baban ku ta kara yi Γ  cewar ta ni na kashe danta, hakan yasa banyi gigin kara zuwa kasar ba duk da kulum ina kukan rashin ya ta kusa da ni Son da nake mata yasa ranar da na haihu n'a same ki ke kuma kika d'auko kama ta sak ko kadan baki d'auko mahaifin ki ba, nan na maida miki sunan Fatima dan na dinga tuna yata, nan na raine ki Ban kara aure ba, sanan ban taba fada miki wani abu game da mahaifin ki ba dan kar ki girma kice zaki waiwayi dangin mahaifin ki kema suce zasu amshe ki kamar yanda suka rabani da Fatima. Wanan shine asalin ki.

Share hawaye Fatima tayi tace" Amma meye sunan familyn mahaifi na, kuma ya labarin yar uwa ta Fatima.?




Sunan mahaifin ki Usman sanan yayar ki Γ  yanzu haka tana auren Sarkin Rajugur, ita ta san da zama n'a anma bata san inada ke ba, Fatima kije ga Yar uwar ki kuyi zumunci ni tawa ta kare......tari ne t'a fara yi nan rai yayi halin sa.






Aci gaba da gashi πŸ‡
Maimou LoveπŸ˜˜πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
*WACECE NI KAMRINA*
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€






*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*πŸ’‹







*PAGE 71-72*






Innalillahi wanan family sunji wanan mutuwa ba kamar Fatima,, haka aka mata sutura aka kaita gidan ta na gaskiya, shi kansa sarki yaji mutuwar, yazo dashi akayi sadaka Uku ,kasancewar duk dangin yawanci sun musulunta har wada ta rasu ta sanadin Sarki Abdullah ..



Bayan kwona uku Sarki ya koma garin su yayin da yabar Ibrahim da auta Kamrina, su zasu huce kasar bagadur bayan anyi sati da mutuwar, Fatima nason zuwa taga dagin mahaifin ta da kuma yar uwar ta tilo daya.



Tare zasu je da Ibrahim ma da Auta.. .....


Bayan Sati daya jirgin Fatima da su Ibrahim su uku cikin shiga ta Alfarma yayin da wuyan Fatima yake sanye da sarkar Diamond, suturar ta kadai abin kalo ne , dan sam bazaka ce ta haifi Ibrahim ba, hutu da jin dadi ya boye tsufan ta.



Rukaya ce yau ta kawo ma su Fulani ziyara ai Kamrina na jin zuwan Rukaya ta shirya zata zo b'angaren Fulani, sanye take cikin jajayan kaya riga daidai gwiwa da wondon su irin wanan gabjejen wondon da yan matan indiya ke sawa da riga daidai gwiwa, ta kama gashin ta ta kitse dakyar tana nishi ya sauko har gwiwar ta, yau ko pwoder bata sa ba, yan takalma tasa masu dan tudu, ta yana mayafin kayan Γ  kanta tayi kyau sosai, sai n'a kasa ganewa ba'indiya ta koma ko balaraba nidai n'a kasa tantancewa, key n'a mota ta d'auko dan yau bazata iya takawa ba har b'angaren Fulani ba, tayi kyau sosai, ta kule d'akin ta ta tako Γ  hankali cikin tafiyar ta mai jan hankali, Γ  baban falo ta tarar da Princesse itama ta fito da gyale Γ  hanu, yayin da jakar hanun ta Rabi kuyangar ta ke rike mata, sanye take cikin less fari mai tsada tayi kyau itama, saide kibar da tayi sam ta rage mata komai ma ,ga wasu uban kumatu.

Kamrina tsaye tayi cak tana kalon Princess yanda ta koma tayi matukar mamaki wai Princesse Ce haka mai ji da kanta ta dawo haka, yayin da itako Princesse ganin Kamrina da yanda ta koma tayi matukar girgiza sanan ta sare, Γ  nan ta fara jin haushin kanta da kanta da ta kasa controling din jikin ta tayi wanan kiba lalai dole ta tashi tsaye da jikin ta, dole ta koma gida Dan taje wajen boka dan ba haka ba har Kumar tanaji tana gani za'a mata kwacan sa, mtsss duk cikin zuciyar ta take wanan bayanin, niko nace kwace Kumar n'a nawa kuma ai kinyi sake, kin makaro, Γ  haka Princesse ta karaso inda Kamrina take, Kamrina n'a mata kalon mamaki, mtssss Princesse taja wani tsaki tace "ni dama nasan cikin biyu anyi daya kodai ke Aljana ce ko kuma maya, to yau n'a tabatar da ke maya ce, to wly kurwa ta tafi karfin ki saide kici kanki,inba maya ba ki kure mutum da kalo. "


Dariya ce taci k'arfin Kamrina ta sake ta tace "yi Hakuri kuluwa, ke kince wai kinga yada kika koma, kai anma Kumar yayi kiwo anan Suna da wani wai shi nan ta kara kecewa da dariya, ita kanta rabi dak'yar ta iya rike dariyar ta ,ta fuske, Dan har ga Allah ita kanta yanzu in taga uwar d'akin ta dariya take, dan sam kibar bata mata kyau ba, dan wasu uban kumatu Princesse tayi ga uban tumbi duk sai ya bata surar tata, kyan fuskar kuma sai kumatu suka bata, wuyan sai ya dan shige kan yayi karami, damtsen hanun ta sai suka kara girma, kibar dai gatanan batada tsari..
Wani irin mugun tsanar Kamrina Princesse taji,takai hanu zata shako wuyan Kamrina, taji daga
Sama ance mata" a'a haba baba dake ki rike girman ki, ai kin tsofe mata yi hakuri jeki,"

Kumar ne ke wanan maganar dan a gaban sa akayi komai yana kalon su, shi kansa dak'yar ya rike dariyar sa, Γ  hankali ya sauko, Prince ya Kali Princesse yace haba ai ba girman ki bane yi hakuri kije inda zaki, sanan ya nuna Kamrina da yatsa yace "karki ga Dan kina uwar
Gida ki nemi raina ta ko banza ai ta girme ki dan haka ki daina tsokanar ta."


Wani wawan kalo Kamrina ta musu, ta buga uban tsaki taso yin magana anma ganin kuyanga Rabi ta kyale su, itako Princesse dama tana jin haushin kumar ko um bata ce dashi ba suka fita daga falon ita da Rabi kuyanga .
Itama Kamrina kafa tasa zata bar falon taji ance "ke"


Tsayawa tayi cak , bata juyo ba kuma bata motsa daga inda take, ganin da yayi batada niyar juyowa, yasa ya karasa inda take, "ina zaki ?


Taji maganar sa kusa da ita, bata basa amsa ba kuma bata juyo ba, abin ya soma bata ran kumar dan in akoi abinda ya tsana duniya to yayi magana Γ  share sa, fisgo ta yayi ba shiri ta fado bisa jikin sa kokarin kwace kanta tayi cikin keta ya kara matse ta yace "ba magana nake miki ba."

Murguda baki Kamrina tayi cik'in tsiwa tace "kai malam ban sani ba kuma ka saka ni, kabar hadani da wanan kazamin jikin naka", ta kara taushe hanci tace "Dan Allah saka ni bakin ka wari yake."

Tab Kumar ransa ya baci tace bakin sa na wari abinda yake ma mata yau wai shi ake ma, shi kansa yasan karya take, domin bakin sa bayan kamshi mai dadi n'a sweet ba abinda yake, ransa Γ  bace ya tura ta a bango ya matse yace "Allah KO, ai sai ki fito fili kice shan bakin nawa kike son yi ba wai kiyi min shairi ba."

Γ€ hasale Kamrina ta daga baki zatayi magana carab taji an hade bakin su wuri daya, duk yanda taso kwatar kanta kasawa tayi, da k'arfin ta ya kare sai ta fara zubar hawaye, anma dan mugunta Prince bai barta nan ba cikin mugunta yake tsotsan bakin ta, numfashin sa ke sauka sama sama Dan yana jin dadin abin, yayin da jijiyar sa ta tsahi kyam, cikin k'arfi da zafin nama bayan ya dane ta yanda bazata iya motsi ba, ya daga rigar ta sama, dama ita bata sa bra saida ya kali boobs din yana hada yawu sanan yanda suke bul bul dasu Γ  tsaye ko rankwafawa basuyi ba, gasu farare masu kyau gwanin sha'awa yakai bakin sa yana tsotso, Kamrina ko ko motsin kirki bata iya yi, Dan ya taushe duk wata hanyar da zata kwaci kanta, hawaye kawai take shararawa, tana kalon sa yana sha mata boobs anma ba halin kwatar kanta, yanda yake sha mata nonon nata ne taji bakon abu n'a saukar mata, wani abu take ji yana tsirga mata ta cikin jiki, yayin da tsikar jikin ta ke tashi, jikin ta duk ya mutu, duk da ita bata so anma kuma gangar Jikin ta na amsar sakon, Kumar kam an samu abinda ake so, sai tsotsar boobs yake baji ba gani, in yasha wancan ya saki yasha dayan, sandar sa sai mikewa take tana kara goguwa Γ  jikin Kamrina, yayin da ita kuma Kamrina take mutsu mutsutu Γ  rashin sani sai tana shafo jijiyar Kumar, shi kuma in yaji haka sai wani dadi ya ziyarce sa saide taji yana ajiyar zuciya hahhhh washhhh hashhhhh. Sosai ya fita hayacin sa itama ya kaita wata duniya, duk kamewar da Kamrina keyi Γ  wanan guri saida Kumar yaci galaba Γ  kanta har ya dan samu nutsuwa ya barta, kan nonon ta yayi jajur, idanun ta a runtse bayan ya sake ta ya fada saman kujera tace" Allah ya isa idanun na sharara hawaye, murmushin gefen baki Kumar yayi yace "kin taba ji inda Allah ya isa mata ta kama miji Dan ya tsotsi matar sa, kiyi gagawar neman gafara ta kar ki shiga wuta. "


Wata tsanar sa Kamrina ta sake ji, hanyar b'angaren ta tayi zata koma ta jiyo muryar sa yace"kuma ban amince ki fita ba n'a dai fada miki. "

Da gudu ta karasa ciki tana kuka, wayar ta tayi kara ta daga Rukaya ce tace "Anty har yanzu baki zo ba. "


Rukaya yayan ki ya hana ni zuwa, "Kamrina najin Rukaya tana fada ma Fulani, kashe wayar akayi, ashe Fulani Kumar ta kira, yana dagawa tace "sanu mai mata yanzu har idanun ka yayi tsaurin da zaka hana matar ka zuwa waje n'a. "


Hakuri Kumar ya bata, yace kuma bata sanar dashi cewar nan zata je ba da bai hana ta ba ,kashewa yayi yaje d'akin Kamrina tana kwance tana kuka, yace "ai sai ki tashi kije tunda kin hadani da mahaifiya ta.... "



Ko kalon sa batayi ba shima fita yayi daga d'akin yaje b'angaren sa dan yin Wanka, itama wankan tayi duk kyankyamin jikin ta take wai Kumar ya taba ta.. Tana sake Wanka ta maida kayan irin n'a dazu saide kala ta banbanta, domin su wanan Pink ne. Suma Sun mata kyau sosai, ta rufe b'angaren ta, sai wurin su Fulani, in kaga yanda Fulani ke fira da Kamrina Sun shaku ba zakayi zaton surukar ta ce ba.



Sarki Abdullah ne ya shaida ma Sarki dadyn Kumar cewar ga iyalan sa nan zasu zo gidan, Dan haka cikin murna sarki ya fada ma iyalan sa nan aka shiga hada abinci n'a taryar baki, hada su Kamrina, ba'a jima sosai ba, jirgin su sarauniya Fatima ya sauka Γ  baban filin gidan fadar sarkin Rajugur.

Da saukar jirgin da faduwar gaban Kamrina kusan Γ  tarare.







Wash aradu n'a gaji




Aci gaba da gashi πŸ‡
Maimou LoveπŸ˜˜πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
*WACECE NI KAMRINA*
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€






*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*πŸ’‹



*Sorry fans nasan zakuce Maimouna Matar Abdoul ko lfy bama jin ta ? , to kuyi hakuri kwonakin baya na d'auki hutu ne lokacin d'Γ  mukayi harkar bukukuwa, to Alhamdulillah n'a d'auki hutu ne a lokacin gurin aiki na, to yanzu na koma ayuka Sun min yawa dan haka n'a tsayar da typing har saida n'a rage aikin tukon, Alhamdulillah yanzu komai na tafiya daidai, saide nayi fatan Allah bani ikon gama muku wanan litafi lfy Ameen '*




*Sanan ina rokon wanan marubuciyar wanan litafi mai suna (Shine zabi na) da ta taimaka ta karasa mana shi saboda muna son book din, idan kuma akoi Wanda ya santa ya turo min Number ta bisa kan wanan layin πŸ‘‰+234 80229915 nagode 😍*




*PAGE 73-74*







Kamrina suna gama jera komai akan table tace ma Fulani zataje part dinta tayi Wanka, "OK ya ta in kinyi wankan kizo muci abinci sanan ku gaisa da bakin da Za'ayi" cewar Fulani




"to "
Kawai Kamrina tace domin duk jikin ta yayi sanyi take ji,ga gaban ta na matsanancin faduwa.


Tafiya tayi ta shiga motar ta, dama Ruky n'a can b'angaren da take zama in tazo wajen Fulani, tana Wanka domin kwona biyu zatayi ma Fulani.





Γ€ haka Kamrina taja motar ta har b'angaren ta.




Tana zuwa ta iske Kumar Falon ta yana kalon TV, ganin da tayi bai san ta shigo ba ta dan tsaya kare masa kalo tsab, saida ta hada wani yawu, domin ita kanta tasan mijin nata akoi kyau da cikar zati, matsala daya bata son sa, ji tayi gaban ta ya bada dum sakamakon kalmar da ta fada.


Cijewa tayi ta fuske ta shigo d'akin har yanzu jikin ta a sanyaye yake, duk yana lura da motsin ta ta gefan wutsiyar ido yake kalon ta, Γ  haka ta fuce ta nuna bata ma san yana wurin ba, d'akin ta ta shiga ta fida kayan ta duka, ta d'aura wani Dan tawul ko cinyoyin ta bai ida rufewa ba, ta shiga b'andaki, ta tara tuwa masu kunfa da dumi domin lokacin sanyi ne ,shiga tayi Γ  bahon wankan da yake kamshin turaren wanka, fida tawul din tayi tana kare ma surar ta kalo gwonin kyau tana ayanawa Γ  ranta tarΓ© da godiya da Allah da ya bata wanan ni'ima ta baiwar kyau da sura, komai nata yaji, shiga tayi bahon Wanka yayin da ta zauna kumfar duk ya rufe mata jiki kanta kawai ke waje ta dan rankwafa ta runtse Idanun ta, yayin da take jin wani yanayi n'a shigar ta, itafa wanan Rayuwa ta ishe ta, itafa ta fahimci yanayin ta na sha'awa ba kamar lolacin sanyi da lokacin ruwa sha'awar ta tafi tashi , tunanin abinda ya wakana tayi dazu ita da Kumar, wani yam taji tsikar jikin ta ya tashi, wani irin sha'awa da namiji ke taso mata bata ma iya daga idanu.


Kumar da yake tsaye yana kalon ta bayan ya shigo b'andaki shima d'aure da tawul, shima kalon fuskar ta yake yanda ta rufe idanu, wani abu yake ji, take jijiyar sa ta tashi, Γ  hankali ya kunce tawul dinsa shima ya shiga bahon wankan dan yana da dan girma, jin alamun mutum dak'yar Kamrina ta iya bud'e idanu, sunyi jawur tsabar jaraba.

Dan gabadaya ta shiga wani hali kasan ta har wani Zut Zut yake mata.


Ganin Kumar yasa tayi wata irin zabura ta miki zurmut, sam ta manta da halin rashin kaya da take ciki, cikin masifa tace "wai kai malam wane irin dan akuya ne wai, meye haka wace irin jaraba ce dakai, kasan na tsane ka tsana mafi muni mai yasa kake takurawa rayuwa ta ne "😑


Duk fadan da take Kumar bai ma San tanayi ba, saboda ya shiga wani yanayi wanda Allah kadai zai iya fida sa, surar jikin Kamrina yake kare ma kalo, yayin da sandar sa ta meke zaut tana kara kumburi sai zilo take masa, tunda yake bai taba ganin irin wanan sura da halita mai kyau irin ta Kamrina, tashi yayi tsaye, ganin da Kamrina tayi bai ma san tanayi ba, ga abunda tagani bayan ta sauke ido kasa, wato sandar sa ta gani ga tsawo ga kauri, à tsorace ta waro idanu gani tayi masifa bazata cece ta ba ,dan haka à rikice ta zabura har ta fida k'afa daya daga cikin ruwan zata gudu yayi saurin damko ta ,ya fisgo ta sai gata ta fado saman kirjin sa ,wata irin ajiyar zuciya kumar yayi harda yar kara, sakamakon jin albarkatun kirjin Kamrina bisa kirjin sa, à tare suka lumshe idanu, anma ita Kamrina jin haka ya kara birkita mata lisafi jikin ta ya mutu mus, kokarin kwace kanta tayi tana masifa, yayin da shi ko idanun sa sun rikide, sunyi ja ya bud'e su yana kalon Dan karamin bakin ta gwanin sha'awa tana ta famar masifa, ko kadan bai ma san mai take cewa ba hankalin sa ya tafi ga yanda take sarafa bakin ta, batayi aune ba taji ya hade bakin su wuri daya, yana wasa da harshen Ta, hanuwan sa duka yasa ya rungumo ta, ta k'arfi yanda bazata iya kwacewa ba, à zazafe yake kissing dinta, Kamrina kam abin ya fara yin k'arfin ta, à hankali ya zame bakin sa yayin da ya koma kissing dinta ko ina ya gangaro da Bakin sa daidai wuyan ta yana kissing har ya gangaro wajan boobs dinta yakai baki ya cabko, lumshe idanu Kamrina tayi lokacin da taji Bakin sa na tsotsar mata nono, yanzu kam ya gama kashe mata jiki, abinda take danewa take ya taso mata, bata san lokacin da ta bankaro masa su tana wani zabura da karkarwa tana kara shiga jikin sa, duk yana lura da yanayin ta, ya gano lagwonta, da baki da kuma boobs dinta, ci gaba yayi shima da shan nonon ta cikin kwarewa, duk shima ya fita hayacin sa, nishin su kawai kake ji, à rashin sani hanun ta yakai kan banana 🍌sa ta kama, kawai dadin da ya rude ta ne yasa ta kama bata ma san tayi haka ba, domin bata ciki'n hayacin ta, tuni ta manta da kiyayar da take masa, shiko Kumar jin hanun ta har wani gurnani yake n'a dadi yana sauke nishi, kara rungumo ta yayi, yana Jan Nipple din ta, yana wasa dasu yana tsotsa, har sun dan fara ja, ko ina na jikin ta lungu da sako saida ya tsotsaye, sosai yake jiyar da ita dadi, à haka suka samu nutsuwa duka, Kamrina saida ta dawo hayacin ta ta fara tuna abinda ya wakana à tsakanin su, wani irin hawaye 'ne masu zafi suka zubar mata a kumatu taji tsanar kansa da kuma tasa ta tura sa daga jikin ta tun k'arfin ta, da yake shima duk yayi lak'wos hakan yasa ya fada cikin bahon wankan, wata muguwar harara ta watsa masa da gudu ta fita taje bisa gado ta rufe jikin ta duka tana wani irin kuka .

.. Dak'yar Kumar ya samu yyi wanka ya fito, Dan ya dan ji jiki wanan turawa da ta masa idanun sa sunyi jawur kamar mai shirin kuka, Γ  hankali ya karaso.kusa da gadon ya durkusa k'afafun sa biyu, Γ  hankali ya fara magana, yace "Kamrina tun kar n'a aure ki tun gani n'a dake n'a farko son ki ya shige ni lokaci guda, n'a fara jin son ki, ranar da kika Ci gasa Γ  ranar na fara Son ki, wanan ne dalilin da yasa n'a biyo ki har gida, n'a kwona biyu acan, kwatsam bansan dalilin da yasa ba n'a fara wulakanta ki, wanda ko ni da nake miki har can kasan zuciya n'a bana Jin dadi

Please Login or Register in order to submit comment