Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta gane matsayin ta, nikam nasan banida kishiya, dan matsawar ina raye yarinya tayi k'arfin miji na yayi taraya da ita ehee, Prince nawa ne ni kadai, Daga ni ba wata shegiya wly."

."

Murmushi Prince yayi yace "kworai ko sanan ya rungume ta ita ma ta Kama Sa suka tafi, a haka suka isa b'angaren Sa, Alwala Kumar yayi yazo itama Princess cewa yayi taje tayi suyi Sallah Tare dan Jam'i ta huce Sa.

Wani abun mamaki da Princess ko Alwallah kirki bata iya ba, jagulawa Kawai take, sam da ita kadai yace ta tashi tayi Sallah why bazatayi ba, saide in ya tambaye ta tace tayi, dan Ita fa ko gidan su ba wani kula da ibadar ta ake ba, hakan yasa ko Alwallah kirki bata iya ba, bare akai ga uwa uba Sallah, tabdi a nan ne nace Ashe katan jahilan sunada yawa, haka ta jagula alwala ta tazo ya tada sallah Tana dan kalon yanda yake yi.

Suna gamawa ko wata addou'a bata tsaya tayi ba, acewar ta Addou'a me zatayi bayan Tana da komai da take so, dan haka ba abinda zata roka, wa'iyazubillah, Kai duniya, muji tsoron Allah why akoi irin wanan mutanen a duniya, wasu ko Sallah basuyi, wai a tunanin su sunada komai to mai zasu roka, ko Sallah mai zasuyi, tunda basuda wata bukata, ace wai sai in kanada bukata zaka gaida mahalacin ka, why muji tsoron Allah Domin Sallah sadaka, baban makamin mumuni ce, duk abinda kake kar ka Bari salolin nan guda biyar su huce ka, idan ko ka bari why kayi babar asara, kuma har abada bazaka ga daidai ba a lamarin ka, abin in zamuyi ta bata huci yan mituntuna ba, mu guji duk abinda zai nisanta mu ga mahalacin mu, dadin duniya dan kadan ne, wani yana tsakar jin dadin ake d'auke masa rai, dan haka muyi sauri tun munada lokaci mu gaira Alakar mu da ubangijin mu, da kuma mutane. Wanan Masha ce.



Kumar zama yayi saida yayi dan karatun Sa sanan, yayi Abdou'a ya linke salayar Sa, ya fida doguwar rigar ,Princess Tana zaune saman gado Daga ita sai pant da bra.


Shima hawan gado yayi ya janyo ta, ya rungume ta,, ,, ,,
Shinshina ta yake, ta wuyan ta, yana lumshe idanu, bakin su ya hade wuri daya nan suka fara kising din junan su,sosai sun tsotsi junan su, kwontar da ita yayi ya mata rumfa, yayin da ya haye saman ruwan cikin ta, boobs dinta ya kama yana murza, tuni suka fara fita hayacin su, ya jima yana jagula ta kafin yayi addou'a saduwa, ya shige ta, aiki ya fara mata baji ba gani, yayin da yake suburbudar ta sosai, ko kadan yanda yake jin Princess ba hakan yake mafarkin samun mace ba, shi da son samu ne yaji ta da ruwa sosai, yaji in ya jefa kwolon sa tana likewa, anma ita Princesse ya yana cin dusa yake ji..

Sam batada wani dadi yana dai maneji ne, gata kamas, dan damshi dai kadan ne.......


Da wani man zaitun da yake sha kulum, shi yayi amfani dashi, anma duk da haka abar sa har Wani zafi zafi yake ji, haka yayita aiki har ta kawo, Wanan ruwan na kawo war ta yaji dadin su sosai, Γ  haka yakai awa daya kafin yayi relax..



Sosai ya wahala, hakan shida ya kamata yayi barcin dadi shi sai yayi na wuya .



Baiwar Allah
Kamrina dak'yar taja jiki ta shiga b'andaki tayi ruwan dumi ta shiga ciki.
Sai Γ  wanan lokaci ta samu yin kuka sakamokon tuna Apou da tayi, yanzu ita haka zata kare rayuwar ta Kenan batada gata, wai ina iyayen ta suke ne ?

*"Wacece Ni*
Ta fada cikin daga murya tana wani irin kuka mai cin rai.


Kilishi zaune ta zabga uban tagumi ,yayin da yar ta da yar rikon ta suka sa ta a gaba suma tagumi sukayi.

"Momy yanzu ba yanda za'ayi na auri yaya Kumar."



"Hum to ai sai kiyi matsawar ba mun samu mafuta ba, ko wanan Aljanar matsawar tana gidan nan tofa bazamu taba nasara ba..... "






Aci Gaga da gashi πŸ‡
Maimou LoveπŸ˜˜πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
*WACECE NI KAMRINA*
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€







*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*πŸ’‹







*PAGE 45-46*





Abida shiru tayi yayin da take jin kishi da haushin Kamrina, Hafsat tace "ni wly Mama nafi jin tsanar wanan mata tasa yar gidan kawar Momyn sa."



"ni Momy Abinda naga ya kamata ayi, kawai Γ  fida ta daga Gidan ta hanyar makirci, tunda bokanki yace baza'aci nasara akanta ba matsawar ta asiri ne.

"Good Abida, yanzu nasan ke raino na ce, ita wanan sakarar in banda harkar casu bata san komai ba."

Hafsa ta zunto baki tace "uhum Momy ai sai kuyita yi, ni na tafi bairtday din wata Kawa ta. "


"aikin kenan."
Cewar Kilishi.

Kilishi tace " yauwa Abida yanzu abinda ya kamata ayi shine kiyi kokari ki shiga jikin ta, ki gano mana abinda ke wakana, Γ  gidan da wanan zamu gane wane makirci ya kamata mu kula mata."
Γ€ haka sukayi ta kule kulen su .


Bayan kwona biyu.

Kamrina ta warware, Kumar ne ya shigo d'akin ko Salama babu, daidai Shigowar Abida falon ta tambayi kuyangi akace mata tana ciki, ko tsayawa batayi ba ta fuce.


Alamun magana taji sama sama sai ta labe jikin k'ofar, ta kara kunen ta.

Shiko Kumar yana zuwa Kamrina na barci haushi ne ya kama sa, , nan ya fara kai mata duka Γ  firgice Kamrina ta tashi, tana murza inda ya doke ta, domin taji zafin dukan ,can ta rakube k'arshen gado Γ  yanayin tsoro dan har ga Allah yanzu mugun tsoron sa take.


"hum wato ke har kin samu damar yin hutu ko, to kije ki gyara min d'aki, ki wanke toillette dina, dan ni masu aiki basa shiga d'aki na, kuma kije d'akin matata ki gaira mata shi, ki wanke mana kananan kayan mu., ki aje Γ  kanki daga yau wanan ne aikin ki, domin bakida wani amfani Γ  gu na ."


Yana gama fadar haka ya nufo k'ofa zai fito da gudu Abida dake k'ofar ta baro wurin, tana zuwa falo ta dan saita kanta ta fita.....


Kamrina kam saida kuyangi suka Nuna mata hanyar b'angaren Prince sanan ta shiga wani dan lungu nan taga k'ofa ta bud'e, kusan suman tsaye tayi, tun daga falon Prince ya hadu iya haduwa, manyan saitun kujeru ne wanda aka kashe naira kansu, yayin da tsakiyar Kujerun shimfide da lafiyayen k'arpet mai taushi da dadin takawa, mai shegen kyau.

Jikin gefen katanga kuma katuwar TV plasma ce, da ta cika bango guda, falon ya hade da wasu mayun riduna masu matukar kyau da d'aukan hankalin mai kalon su, a gaskiya Idan na tsaya zayane muku abinda ke gun zamu kwona ban gama ba, dan ni kaina wasu abun ban sansu ba.

Sam d'akin ba wata d'auda domin Kumar akoi tsabta,nan dai ta fara shara, Γ  hankali aka turo k'ofa, Princesse cikin wasu kananan kaya riga da wondo, tasha ado kugu ta rike tace " ke uban wa ya kawo ki b'angaren miji na?

Shiru Kamrina ,tayi mata, dan bata kai matsayin da zata amsa mata ba, Ci gaba da sharar ta tayi, ran Princesse da in yayi dubu to ya baci ,gadan gadan tazo ta watsa ma Kamrina mari.


Wata irin zabura,Kamrina tayi zata rama ji tayi cikin karaji ance "kul karki fara taba min lfy mata, wly zan dau mataki a kanki."

Kumar ne ke wanan zancan, yayin da wani abu ya tsaya ma Kamrina Γ  wuya, wani irin huci mai zafi ta furzar, sanan ta kali Princesse ido cikin ido, tace "zan hakura da wanan marin da kika min anma fa ki sani dagashi bazaki kara gigin mari n'a ba. "

Kamrina na fadin haka ta duka taci gaba da abinda take, wani irin zafi ne tafin hanun Princess keyi, yana kumbura, yayi jawur yayi suntum lokaci guda, wato hanun da ta mari Princess dashi, wata irin kara Princess tayi tana rike da hanu yayin da azaba ke Γ§inta, ciwon hanu lokaci guda.


Prince gabadaya ya rikice, ganin abar Son sa a wanan yanayi, cikin wuya Princesse tace "plz Prince ka rokar min wanan Aljanan ta sakar min hanu. "
Hawaye ne ke zuba a idon Princess yayin da Kumar ya kara hasala, belt din wondon sa ya zage ya fara dukan Kamrina wai ta sakar mai hanun mata, yayi daya Γ  na biyu shima hanun sa ya l'an'kwosa, ya fara masa radadi, aifa saiga sa shima ya fara fiki fiki da idanu, ga wata azaba da yake ji Γ  hanun sa, Kamrina ko Γ  Jikin ta ta tashi taci gaba da aikin ta, duk Inda tayi suna biye da ita suna mata masifa, ga azabar ciwon da hanuwan su keyi, idanun su duk sun kada sun koma ja, ita Princess kuka take hada majina tsabar wahala. Zagin Kamrina suke sosai, da Princesse taga ba sarki sai Allah kasa ta duka gaban Kamrina tana Bata hakuri da Alkawarin bazata kuma ba .

Ba'a wani d'auki lokaci ba hanun ta ya dawo daidai, wanan azaba da take ji babu ita ta warke sumul.

Ai tana ganin hakan ta arta da gudu tabar d'akin Kumar rike da hanu yana shan azaba, da kuma takaicin ta, saboda ita ya shiga halin nan ta gudu ta barsa, hakan yana nufin kenan ko mai zai same sa ya same sa ko, tunda ita ta samu lfy ta.



Jin bazai iya rokon Kamrina hakuri ba dan girman kansa duk da azabar da yake sha, yana nan tsaye kikam, Kamrina ta kare masa kalo yanda yake hada zufa, yana runtse ido tare da cije lips, ta girgiza kai, ta gama aikin ta, yana nan dai tsaye har yanzu yana cin wuya, kada kai tayi tabi ta gefen sa ta huce, har takai k'ofa ta murda zata fita taji Γ  hankali cikin ruananar murya yace "kiyi hakuri. "



Murmushin gefen baki tayi, sanan ta fita, aiko tana fita hanun sa ya dawo daidai, ba ciwo, wani sanyi yaji, yaje firji ya d'auki juis mai sanyi ya kafa kai ya shanye tas. Ya koma bakin gado ya zauna, ya dafe kai, ya fara gaskata maganar Princesse na cewa Kamarina Aljana ce, shi kam ya fara gaskatawa, hanun sa ya duba ya kara shafawa, nauyayar ajiyar zuciya ya sauke, "Wacece ita"
Abinda ya furta kenan, ba amsa hakan yasa ya kwonta, bai bi takan Princesse ba domin haushin ta yake ji.





Abida da takai ma Kilishi abinda taji b'angaren Kamrina ba karamin dadi taji ba, nan suka fara tsara yanda zasu tafiyar da abun.




Fulani ce zaune, ita da wasu Malamai biyu, daya malamin addini ne ,daya kuma malamin boko ne, bayani take musu, tana Son su dinga zuwa kulum ko dare ne wajen k'arfe takwos su d'auka wada zasu koyawa tamkar yaro karamin domin bata san komai ba, dan haka sai sunyi hakuri, sanan Bata Son kowa yasan cewa karatu suke koyarwa. Malamin islamiya yace shi zai dinga zuwa kulum musalin k'arfe takwos, na dare, shi kuma na boko yace zai dinga zuwa da yama misalin biyar n'a yama..


Godiya Fulani tayi sanan ta masu Alherie, domin zatayi kanai dasu.

Suma godiya sukayi sosai salama sukayi da zuwan gobe zasu fara...


Suna fita Kumar ya shigo da Salama Fulani ta amsa da fara'a ta, sanan ta tambayi lfy iyalin sa ya amsa da kalau.

Nisawa Fulani tayi tace "Prince Matar ka batada ilimi ko daya, ya kamata kasata makaranta ai. "


Ran Kumar ya sosu wai matar sa, shifa baya son ana hada sa da ita, kuma wly da ace wata ce tace masa hakan ba mahaifiyar sa bace da yayi rashin mutunci ,ace kamar shi ya zubda ajin sa yaje yakai matar sa makaranta, ai wly gwora ta mutu da jahilci, kawai salan Γ  masa dariya.

Yanayin da Fulani ta gani tasan cewa yasan da hakan, anma ta bar zancan nasa tayi shiru da bakin ta," zan sa ta in na samu lokaci."


Abinda yace da Fulani kenan.


Itadai Bata kuma ce masa komai ba. Dan tasan bazaiyi ba....



Bai wani jima ba, yace ma Fulani zasu je yawon amarci kasashe shida Princesse anma banda Kamrina, dan akoi abokan sa zata basa kumya, gata jahila.
..



Allah kiyaye Fulani tace ranta ya Dan sosu, anma badan karatun da Kamrina zata fara ba da ko sama da kasa zata hade sai ya tafi da ita, anma yanzu ba yanda zatayi .



Salama ya mata ya nufi wajen mai martaba.



Kamrina sosai suke waya da Momy harda ma Suraya, da Umar, har Dady.





*Masarautar Baskur*

baba Masarauta ce da girman ta kadai da kyan ta da tsarin ta abun al'ajabi ne, Masarauta mai dumbin tarihi, manyan kasashe guda Hamsin 50 kamar su Bagadur, Rajugur, duk Γ  kasan ta suke,




Sarki Abdullah, wanda yake balarabe ne kyakyawa, shine sarkin wanan baban garin, ya gaji sarauta Γ  gun mahafin sa Abubakacar, wanda shi kadai ya haifa, bayan Rasuwar Abubacar ne aka nada Abdallah magaji, yake tafiyar da mulkin sa cikin adalci.


Ya auri wata ba'indiya, wada Γ  lokacin babu wada takai kyan ta kaf duniya, mai suna Vydiya anma da ta Musulumta sai aka sa mata Fatimatu .ita kadai ce Mata a gun sarki Abdallah, da shekara daya da auren su, suka haifo namiji, wanda ya gado kyau shima, suka sa masa Ibrahim, yanada shekaru Goma,Sanan Gimbiya Fatima ta sake haihuwar mace, wace ta gado kyau har ta huce, Γ  suna aka sa Mata Raudat, anma ita Mahaifiyar ta sai tace da Kamrina za'a Dinga kiran ta, yarinyar tayi farin jini, ba kamar yayan ta ibrahim yafi kowa sonta ko kukan ta baya so, har goya ta yake.......


Sam ba'a fido Kamrina saboda baki, har yakai kulum cikin dura mata abubuwan kariya na tsarin jiki ake.



Su kansu iyayen Sonta suke kamar mai, ba kamar mai martaba har fada yake zuwa da ita, in lokacin barci dadare da ita yake barci, yayin da jikin Kamrina Kulum da zinari ake shirya ta kala kala, Γ  wuyan ta, da hanun ta kai har k'afar ta


.


Kwotsam watarana bayan an shimfide Princesse Kamrina Γ  lokacin tanada wata biyu Γ  duniya, aka neme ta aka rasa, mahaifiyar ta da kuma Ibrahim kai harma da Sarki kamar suyi hauka anyi cigiya har an gaji, Ibrahim da sarauniya Fatima har kwonciya asibiti sunyi.

Sarki kam shi kansa kusan Zarewa yayi, dan ba karamin so yake ma yar sa ba.



Γ€ haka har aka kwoshi shekaru goma da batan Princesse Kamrina.


Duk da tabon na nan Γ  zuciyar su.



Anan ne Fatima ta kuma samun wani ciki ta haifi yarta mai kama da Kamrina sak, wanan dalili yasa duk suka hada Son da suke ma Kamrina ya dawo kan Raudat karama, domin sunan Kamrina ne da ita.





Wata kulaliya wada sarki Abdallah ya warware ma Family nasa, anma ni bansan ta baπŸ€·β€β™€
Saide yace "insha Allah Kamrina zata bayana anma da sauran lokaci .....







Wai Allah da wuya fans.




Muje zuwa



Aci gaba da gashiπŸ‡
Maimou LoveπŸ˜πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
*WACECE NI KAMRINA*
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€






*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*πŸ’‹






*🀣🀣🀣🀣à gaskiya tsarin da marubuta suka fido ya burge ni, anma komai sukayi Readers su suka jama kansu, mutum yayi wahalar rubutu ya turo Γ  zage sa uwa uba, sam wanan ba hali bane, πŸ€·β€β™€,gashi yanzu kunja, ni ba abinda zance saide nace Allah ya taimaka kuma ya bada sa'a,, ina goyan bayan su, saide hakan ba wai yana nufin ina cikin tsarin bane, nasan duk wanda ya zage ni ya rage min* *domin zai lafta ma kansa zunubi ne, ni kuma ya rage min, sanan zanci gaba da rubutu na kamar* *yanda na saba, bana bukatar sisin ku, addou'a kawai nake bukata daga gareku Allah sa mu daceπŸ™*







*PAGE 47-48*






Koda Kamrina ta koma b'angaren ta kuka ne t'a fashe dashi, har ga Allah ta gaji da zaman wanan duniya da batada gata Γ  ciki, Kumar ne ya fado d'akin wani mugun kalo yayi mata, yace "munafuka kawai, ki sani wly in Fulani ta tambaye ki abinda ke tsakani na dake kika fada, wly sai n'a d'auki mumunan mataki Γ  kanki ke ni wly da kin taimake ni da kin fada ma su Fulani an warware wanan auren dan baida amfani."



Share hawayen ta tayi ta tashi tsaye ta kali Kumar ido cikin ido tace "ko baka fada ba In lokaci yayi zan bar muku gidan ku anma fa ka sani duk Zalinci da kake yi min bashi ka d'auka,."


Har ya daga hanu zai mareta sai kuma ya tuna dazu sai ya sauke, yace "stupid kawai. "


Yana gama fadar hakan ya fita, yana tafiya yana tunani wai me yasa ya tsani wanan yarinyar ne, shi ya rasa dalili, anma in har ya dube ta cikin ido gaban sa ke faduwa.

Yana barin d'akin Kamrina tayi Salama ta shigo d'akin Kamrina bayan ta mata izinin shigowa, dukawa macen tayi tace "angaishe da matar magaji mai jiran kujera, uwar gida agun Yarima Fulani tace n'a shaida miki tana magana dake kije ."


Kada ma jakadiya kai Kamrina tayi tayi alamun zuwa ba tare da tayi magana ba.


Ita kanta jakadiya tayi mamakin abinda Kamrina tayi dan abunda tayi jinin sarauta ne kawai keyin sa, kuma ita tasan tarihin Kamrina ba jinin sarauta bace Γ  yanda Fulani ta fada mata , wata zuciyar ta Ce t'a bata amsa da cewa dan zaman Da tayi anan ne. "


Kada kai jakadiya tayi tabi bayan Kamrina da ta sa abaya tare da mayafin ta, sai ta fito balaraba sak, skin din ta ya kwonta sosai.


Γ€ hankali take takawa ya bata son taka kasa, yayin da take tafiya da tamaka, kuma yanayin takan yawan jinsa jefi jefi yakan zo mata, niko nace uhum Kamrina yau mulki ya tashi kenan, Jakadiya da take bayan ta a hankali tace "ikon Allah, wanan yarinya da boyayen Al'amari Γ  kanta, domin tana abu kamar Yar sarauta, jakadiya bata gama tsurewa ba sai yanda taga Kamrina yau tana gaisawa da mutane.


Hum tace ta shanye mamakin ta tare da binta Γ  baya har suka isa b'angaren Fulani ,da salama ta shiga har kasa ta gaida Fulani ta amsa da fara'a, nan Kamrina ta zauna, Fulani tace "Daughter dama dan na fada miki ne gobe in Allah ya kaimu ki shirya malaman ki zasu zo su fara koyar dake, na boko zaizo k'arfe biyar 'n'a yama zaizo ya koya miki, in ya gama na isilamiya shima zaizo k'arfe takwos na dare..... "

.
Zasu koya miki tunda yanzu lokacin hutu ne, zasu koya miki tsawon wata uku ,kafin lokacin an dawo daga hutu za'a saki makaranta, anma koda wasa karki yarda mijin ki yasan kina zuwa karatu kin gane ko. "

Kai Kamrina ta daga yayin da tashiga cikin matsanancin farin ciki, kai wly bata San dami zata saka ma wanan matar, ta mata komai....... "



Addou'a kam Fulani tasha ta, har saida Fulani ta mata magana, Fulani tace "Kamrina ke yata ce na d'auke ki tamkar yanda na d'auki dan ciki na, kedai abinda zance dake shine ki dage ki bada hima kiba mijin ki mamaki. "




Fira sukaci gaba da yi, salama Kuyangi sukayi suka fara shigowa da kaya akwoti biyu manya, Rukaya ce da Dan gudun ta ta shigo tace "Momy gamu fa munzo, da murna Fulani ta tare ta tace"kai maraba ga diyata, tsale Ruakaya tayi ta haye Fulani, sunata murna, Fulani tace "ja'ira zaki halaka ni. "



Sun sha rahar su tukon, Fulani tace 'nidai bazan ce dake ya hanya ba, tunda Γ  garin kike. "



Rukaya tace Wanan ma tafiya ce.


Rukaya Yar kanin baban Kumar ne, Γ  gari guda suke ta saba da Fulani wani abun ma in sunayi kamar kaka da jika.


Rukaya wayaya ce ta gidan gaba, duk batayi aure ba Anma tasan kan aure saboda yawan karance karancen ta, da kuma hulda da wayayun mutane.



Tanada fara'a gata da sabo nan danan, anma bata son raini, hakan yasa sam Bata shiri da hafsa, domin, domin ita Yar rainin sense ce .


Bayan sun gama murnar su ita da Fulani, Kamrina tayi gyaran murya, Rukaya ta juyo tace Rumgume ta tace "My Anty Sorry,"suka rungume juna.







.

Kamrina tace nayi fushi tun ranar ban ganki ba, Rukaya tace "Sorry anty ai wai dama cewa nayi tunda an kusa hutu, sai nazo nayi wata uku ras ina hutu na har sai na ishe ku. "
Dariya sukayi duka, in baku manta ba Rukaya itace cousine din Kumar wada suka shirya Kamrina Γ  partyn su na aure ita da kawayen ta. "



Fulani tace "uhum ince mijin ki ya sanar dake tafiyar su shida Princess.?
Tafiya Kamrina ta nanata, sai ta wayance tace "nasan ya manta ne. "


Murmushi Fulani tayi tasan sarai ba Wata mantuwa da Kumar yayi.

Tace "tafiya zasuyi yawon bud'e ido kasashe, anma da dake za'a sai nace ya barki akoi uzuri gaban ki, daga baya sai ku tafi kema keda shi. "


"Har mai martaba yaso hanawa yace saida ke, sai n'a shaida masa dalili ba tare dashi Kumar din ya sani ba....

Murmushi Kamrina tayi tace "Allah kaisu lfy ,dan ita tasan Fulani ta fadi haka ne dan ta kwontar da hankalin ta............



Fira sosai akasha harda Rukaya, yayin da tace ai su Kumar n'a tafiya b'angaren su zata koma su dinga kwona ita da Kamrina.


Fulani tace tawaye zaku min kenan.






Aci gaba da gashiπŸ‡
Maimou LoveπŸ˜˜πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
. *WACECE NI KAMRINA*
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€







*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AMπŸ’‹*







*PAGE 49-50*







Kumar na zuwa ya fada ma Princess tsale tayi ta rungume SΓ‘, yayin da take neman hade bakin su, rai ya hade wuri daya yayi kicin kicin kamar bai taba dariya ba, zai fita Princess ta riko sa, ta dawo ta rungume sa tace "haba my Prince fushin mi kake da ni"



"Hum Princess kenan yau na tabatar ai da son da kike min,ace wai abu ya same mu biyu anma ke ki samu kanki ni ki barni kenan na mutu ma kenan."


Bakin sa tayi saurin rufewa, ta girgiza kanta, tace "My Prince Wly ba barin ka nayi ba, nazo ne na fida abunda ke ciki na da ya murda, sai naje daga baya na roka ma kaima,

Please Login or Register in order to submit comment