Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

anma dama nace ma Aljana ka auro kamata yayi tun wuri ka gane ka sake ta anma kaki, dan wly tsoron ta nake ."


Kumar yace "shi kenan, ai shi yasa ma zamu bar mata kasar ma baki daya, dan wly na tsani n'a ganta, muje mu huta, in muka bar garin sai yanda hali yayi.. "

Tsalo Princesse tayi, nan take suka fara hada kayan su, duk abinda suka san zasu bukata.


À ranar kam Kamrina sai dare ta dawo b'angaren ta, domin taji dadin Ranar, Rukaya da Fulani sun debe mata kewa..



Abida kwonce saman gado tana tunani ita fa abunan ya isheta, ta gaji da Gafara sa bata ga kaho ba, ta gaji da zaman kadaicin nan ita fa aure take so. Tashi tayi tazo gaban miror tana duba kanta, ba laifi tana da nata kyan, domin kilishi ma ba baya wajen kyau ba, Dan kusan Kumar duk Dabi'a mahaifin sa ya biyo n'a auren kyawawa .

Abida doguwa ce, baka, tanada hips da baya daidai jikin ta, tana da na boobs daidai,fuskar ta ma daidai ba laifi tanada nata baiwar kyan, anma fa bata kama k'afar Princesse ko oganiya Kamrina à kyau ba.



Wani huci tayi, itafa so take tayi aure ta huta ma kanta, dan sha'awa gareta sosai, shekara ashrin da biyar ba wasa ba, itafa zata fido cikin masu sonta ta Aura tunda tanada masoya, ko Sadik ne dan wajen waziri, kusan shekarun sa daya da Kumar kuma shima kyakyawa ne ba laifi. Tun ba yau ba yake Son abida, shi ma'aikacin banki ne, anma Sam abida ta like ma Kumar.



"Ke Abida kima kanki fada, ki so mai sonki Inda kema zaki je à ta farko, ki sakata ki wataya, kema à nuna miki so, ga masu kyan duniya ma ana wulakanta su, to ina da ke kuma, karan kada miya. Ita kadai take ma kanta fada.


.

Haka Abida ta kwona tana sake sake à ranta.

Gari n'a wayewa kuwa kilishi na zaune cikin kujeru n'a alfarma, yayin da kuyangi keta aikin su, ita kuma sai masifa take musu, tana zuba mulkin ta, b'angare daya n'a kujerun Hafsa ce da cikin kananan kaya riga da wondo tana danan wayar ta. Abida Ce t'a sauko, fuska d'aure, à hankali tazo ta zauna bisa kujera da take kusa da kilishi ,ta gaida Kilishi, sanan tace " Mom nifa aure nake so daga kilishi har hafsa kalon ta sukayi, Hafsa ta kece da dariya 😂tace "kin haukace KO "

Harara Abida ta watso mata, sanan takai duban ta ga Kilishi tace "Mom zan fido Sadik dan gidan waziri ."


Salati kilishi tayi, sanan ta kundumo wata uwar ashar ta zabga ma Abida, tace "ke anma yar jakar uba ce, Dan ubanki burin da naci tun kina yar mitsitsiyar ki shine yanzu kike so ki Bata min shiri to wly baki isa ba. "


Tashi Abida tayi tana gunguni tace "wly Ni in ba'a min aure ba Zan shiga yawon duniya kowa ma ya huta. "

"iye yarinyar nan wuyanki yayi kauri ni kike fada ma zaki shiga duniya. "


Itadai kam Abida ta shige d'aki.


" Mom gaskiya tana da gaskiya, tunda shi yayan bai ma san tanayi ba ai gwora ta auri mai Son ta ."


Cewar Hafsa dake zaune, "wly ku fita idona n'a rufe, hafsat zan fa Ci ubanki.'


Itama dai hafsa tashi tayi tabar wurin dan tasan Mahaifiyar Tata akoi mita yau sai ta KWona ana mita.





Kumar ya fito cikin shirin sa ''n'a kananan kaya yayi bala'in kyau, b'angaren Kamrina yayi k'ofa babu key yana murdawa k'ofa ta bud'e,Kamrina ya gani daga ita sai wata bingilar riga ta barci zaka iya Hango pant dinta, bra kuma dama ita ba ma 'abociyar ta bace, hakan yaba Prince damar kale surar jikin ta sosai ya hada yawu, santala santalan cinyoyin ta farare gasu sai sheki suke, kur ya kafe idanun sa daidai boobs dinta da yake hangowa, makwot ya hade wasu yawu, yana ciza lips dinsa, tuni sha'awar sa ta motsa, sosai yake yaba wanan sura da bai taba ganin irinta ba.
Motsi yaga ta fara, nan ya fara nemo jarumta da nutsuwa ya sama kansa ya dan saita kansa, yasa hanu yana bubuga k'afafun ta, wani feiling yake ji daban, Kamrina ta tashi tare da yin mika ta b'ankaro boobs dinta sam ta manta da tashin ta fa akayi, wayo kuzo kuga yanda Prince naku ya waro idanuwa, kamar zai fido su, take hajiya baba ta fara zulo kamar zata Faso wondon.


Rafar kudi ya aje kusan naira millions daya yace "gashinan mu zamu tafi, nasan Fulani ta fada miki, ba sai n'a miki dogon bayani ba, gashi nan kudi kiyi amfani dasu, ga kuma phone Number na nan idan basu Ishe ki ba zaki iya kira n'a. "


Yana gama fadar haka ya fita.

Saida yayi ajiyar zuciya ya samo nutsuwa yayi b'angaren su..

Ko kalon kudin Kamrina batayi ba ta koma barcin ta.


Haka suka fito da Kumar da kuma Princesse kayan su har ànyi gaba dasu ...




B'angeren mai martaba sukaje Fulani n'a zaune ita da mijin ta ana shan love, kafin ya fita fada.


Nan su Kumar sukazo suka masu salama Sun musu Nasiha tare da fatan sauka lfy. .





Saida suka tafi, Mai martaba yace "Fulani d'anki yace "zai kara karatun sa na Masters 2 à kasar waje, zaiyi shekara biyu, ya roke ni da kar n'a fada miki domin matar sa ta yarje masa, kuma yace ke zaki iya hanawa. "


Fulani ta razana saida Mai martaba yayita bata baki ta hakura, tace "anma dole yarinyar nan itama à fida ta kasar waje bayan tayi shekara daya nan tana karatu, sai à fida ta waje.


"nisawa Mai martaba yayi yace "kina ganin haka yayi ba matsala, kuma kinsan dole saida izinin sa. "


Karka damu yace min ya yarje mata ta tafi ko ina ne, anma sam baisan zata yi karatu ba, ina son itama ta samu yancin ta, kana ganin bai damu da ita ba, zai tsalake ya d'auki matar so suyi wajen shekaru, ita kuma ko oho. "


Nisawa mai Martaba yayi yace duk yanda kikayi abar so na, nasan Ai bazaki taba yin abinda zai cutar damu ba."

Rungume sa Fulani tayi tana Godiya, yayin da take kara jin son mijin ta.




Rukaya ta koma b'angaren Kamrina, kuma à ranar Kamrina ta fara d'aukan darasi daga malaman ta, anma da hijabi da kuma nikaf mai fido idanuwan shi take sawa, ba laifi tana da kwokolwa mai saurin d'auka, su kansu sunyi mamaki kwokolwar ta.....






Aci gaba da gashi🍇
Maimou Love😘[12/3, 20:01] Maimounah M Abdoullahi: 🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀
*WACECE NI KAMRINA*
🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀






*NA*
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*💋






*PAGE 51-52*





Yau sati daya kenan da tafiyar su Prince, haka kuma sati daya kenan da fara d'aukan darasin Kamrina, yayin da Malamin islamiya ya fara mata da karatun wanka da da na sallah alwallah yace dasu za'a fara dan sune gaba, da kuma hadisai, ba laifi yanzu Kamrina tana da kwokwal wa, saboda In ya Bata abu kamar à yau to kar gobe ta hadace sa, ta kawo masa sai ya dora mata, haka malamin boko shima daga A,B,C,D ya fara mata da kuma kirgo, ranar farko ta hadace su duka, shi kansa yana mamakin kwakwalwar ta. Kafin kace sati Kamrina sai ta baka mamaki, saboda kana fada mata abu zata d'auke à kai kuma ta rike sa an wuce gurin.


B'angare daya ma Rukaya tana kara wayar mata da kai, tana nuna mata abubuwan zamani yanda zata tafiyar da rayuwar ta cikin aji, tana kara bata lesson akan yanda zata ja aji da tafiya iya Sa kaya, magana da dai sauran su, wayar ta ta amsa ta bude mata whatsapp, facebook, Twitter, Instagram, snapchat, da sauran su, kuma duk ta sa ta a groupe groupe na matan aure harda yan mata ma .



Lokaci kankani Kamrina ta saitu tasan abubuwa, book n'a koyan Englishe malamin ta ya bata, kulum tana amfani dashi.



*Bayan wata daya*
Kamrina ta iya magana da turanci, sanan tana kwotanta magana da larabci ma, Dan à yanzu da kur'ani ake koya mata
Karatu.



Abinda zai birge ka ga Kamrina ko yaya taga abu sai ta tambaya à fahimtar da ita, indai Bata sani ba.


Rukaya da take nuna mata abu taga har Kamrina tana son tafi ta wayewa ma.

Yau dasafe suka tambayi fulani suka fita shoping, Ruky ke Jan motar yayin da Kamrina abin ya burge ta taji itama tana Son koyon tuki, tunda tana da motar ta har biyu anma bata ja. Tace "Sis ina Son koyon tuki. "

Murmushi Rukaya tayi tace karki damu sati daya ko biyu kacal zaki iya mota, sai mu dinga tafiya dasafe kafin mai koyar dake ya zo. "


Dariya Kamrina tayi tace " nagode.

Suna isa katon wuri ne, wuri mayuka suka fara zuwa inda Rukaya ta zaba ma Kamrina mayuka masu kyau da tsada da gyara fata dasa taushi tace shi zata dinga amfani dashi ko ya kare ta neme sa, haka b'angaren turare, takalma masu tsini kala kala, kayan make up duka, à haka suka saye duk wani abun bukata, hada kaya n'a wakin gashi da gyara sa .......

Sunyi sayaya sosai suka koma gida.

Prince zaune abin duniya ya ishe sa, shi fa har ya fara sa wani abu à ransa n'a ya fara neman mata, domin shi fa Sam baya gamsuwa da matar sa, kulum sai Yasha wuya kafin ya samu nutsuwa,sam baisan wace irin mata bace da shi, sam batada dandano, itadai à barta da kwoliya da kuma sa kaya da mulki,sai d'aukan kai, shi fa wata daya yayi anma kamar ba amarci yake yi ba,

Hakan yasa yaje makaranta da take Singapoor yayi komai na Ci gaban Master dinsa.


À sati ya kamala komai ya fara d'aukan darasi.


Al'marin Princess ko kulum cikin yawo wurin shakatawa take, duk wani wurin club da sauran wurin shakatawa tana çan rayuwar holewa take.



Kilishi tana cikin wani hali na bakin ciki, domin Abida dakanta taje wurin mai martaba tace masa ta fido miji, dan Gidan waziri sarki yayi murna har yayi ma waziri magana za'a tsaida magana, anma sai yayi magana da kilishi.


Aiko ranar girkin kilishi yana fada mata ji tayi ya ta gwora masa mari, anma ba yanda ta iya ila amincewa da tayi.


Wanan dalilin yasa Dan haushi ko magana bata ma Abida.


Yayin da ita abida bata damu ba, soyaya suke sha sosai ita da Dan gidan Waziri.


Wanan abun ya kara matukar rura wutar tsanar Kamrina à zuciyar Kilishi kuma tana nan sai ta d'au fansa.


*Bayan Shekara daya*



Abubuwa dayawa Sun faru,Aciki ko harda auren Abida da Dan cikin ta ma na wata hudu.


Kamrina ko tana da izuf goma à karatun kur'ani, yayin da take makarantar secondry, kuma ita kecin ta daya tunda ta fara, tanada kwozo sosai, domin In Aka masu abu In yan class Din su basu gane ba ita ke tashi ta Fahimtar dasu, har watarana ma ta kara da Experience dinta sosai suka Fi gane kwotancen ta ...



Kafin kace mai tayi suna, Anma in fada muku tasha sa mutane somewa lokacin da tana bakuwa. Saboda kyanta.



Bayan sun samu hutu, mai martaba da kansa yasa a zaba ma Kamrina makaranta mai kyau, saboda yanada mutane, acikin makatantar zata dinga zama daboda sunada hostel, komai na shirye shirye an gama. Sam mai Martaba bai fada ma Kumar ba cewar Kamrina zataje karatu.



Bayan an gama komai Fulani tayi ma Kamrina nasiha harda mai martaba duk Sun mata nasiha da Ruky ma tazo, dan itama çan zatayi sauran karatun ta, hakan ba karamin dadi ba ya yima Kamrina ba, kuma hankalin ta zai kwonta, sunyi murna sosai.








Aci gaba da gashi🍇
Maimou Love😘
[12/4, 21:05] Maimounah M Abdoullahi: 🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀
*WACECE NI KAMRINA*
🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀







*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*💋








_Aisha Bagudu Bagudu Marubuciyar 💖Auren Sirri💗, ina mai tayaki murnar Kamala Litafin Auren Sirri,Ubangiji Allah yafe miki kuskuren dake ciki, ya baki ladan dake ciki, sanan kuma ina tayaki murnar fara litafin ki, mai suna sai n'a Aure ka dole Allah Ubangiji yasa yanda kika fara lfy ki gama sa lfy Ameen_










*Aisha Moh'd Barkindo,wanan Shafin naki ne, Ubangiji Allah saka da Alherie, yabar zumunci nagode nagode sosai, dan haka wanan shafin naki ke kadai, kiyi yanda kika ga dama dashi, Princesse*😍






*PAGE 53-54*







À haka akayi b'ankwona, jirgi ya daga, Sai kasar Singapour, à jirgi Kamrina ta dan ji tsoro lokacin da zai tashi kasancewar shigar ta na biyu kenan, damke take da hanun Rukaya yayin da idanun ta ke runtse gam, Rukaya sai dariya take mata, saida jirgi ya daidaita cikin hazo tukon Kamrina ta bud'e idanun ta, Rukaya tace "tsoro
🤣


Dariya itama Kamrina tayi tace "Allah ji nayi kamar zamu fado, in jirgi ya tashi kafin ya daidaita, wancan karon shiga ta ta farko dani da Momy da Anty Suraya kusan ihu n'a kusan yi, Dariya suka kara kecewa da ita.


Acikin jirgi kalon Kamrina ake ta yi yawancin su sun san ta domin yawancin su akoi wanda sukaje kalon gasar kyau. Dan haka cikin matan har akoi masu so su taba ta ma.



Yan awani suka kawo su kasar Singapour, garin ya hadu sosai, su Kamrina n'a sauka saida wasu dayawa daga ciki suka d'auki photo da ita.


Dak'yar mutane suka barta sukaje inda dreban da zai d'auke su yayin da ya daga wani abu an rubuta sunan Kamrina da Ruky Alamun shine zai d'auke su.



Suna isowa yasa kayan su a mota sanan yaja motar, abin Mamaki shine bisa hanya katon baban pic din Kamrina ne, na gasa da taci, wurare daban daban, wasu har d'auka suke à wayar su, wasu ko su tsaya jiki à d'auke su...

Duk da gasar da akaci bana su kam Kamrina suke yayi domin har yanzu ba mai kyan ta.



Rukaya ta tabo Kamrina baki sake ta nuna mata wani gun da shima katan photon ta ne tana murmushi ta daga hanu, mutane nata kalo, tace "sis yan kasar nan fa yayin ki suke duba ki gani, ita kam Kamrina tun abun n'a Bata mamaki har yakai ya fara bata tsoro.




À hankali dreba ya shigo cikin makarantar bayan sun nuna katin shaidar su, Hum kusan suman zaune sukayi, iya haduwa Makarantar ta hadu ba karya, makaranta ce da kunshi kabila kala kala.




Direct baban gurin da mayan ma'aikatan suke anan dreba ya tsaya, yace su shiga su gama, sai à fada musu lambar d'akin su yana jiran su sai yakai musu kayan, kasancewar dreban n'a makarantar ne.

Sai à lokacin Dreba
Yaga Kamrina washe baki yayi ya waro udanu da Dan karfi yace "Miss Kamrina."

Juyowa sukayi, yayin da wanda ke kusan su sukaji hakan kowa ya waro ido yaga abinda kunuwan su suka ji, yau ai kar kuce mi an cika gaban su ,wasu gaisuwa suke so suyi da ita, wasu kuma so suke tasa musu hanu à book ko makamancin hakan, d'akyar suka barta ta shiga.
Suna shiga nan ma basu tsira ba ,domin har ita Rukaya ba'a barta ba, manyan Malaman kansu Son ganin ta suke, d'akyar suka samu ganin sugaban makarantar, shima yayi farin ciki sosai, sanan an riga da an sanar dashi zuwan su, anma baiyi tunanin itace ba, dan haka yace d'akin da Za'a basu ya sake sa saboda Miss bazata zauna nan ba, Dan haka cikin dakuna da sukafi ko wane kyau aka ware musu su zauna.



Sunyi godiya Sosai suka fito, tare da Dan rakiyar da zai kaisu harda masu aiki goge goge da share share da sauran su, suna fitowa abinda suka gani yayi matukar ruda su, mutane dankam à waje, duk sunzo ganin miss kowa so yake ya taba ta ko yayi pic da ita, ko kuma ta sa musu hanu.


Da'kyar tasha, domin Bata taba tunanin hakan ba, abu kusan shekara da yan watani ace su har yanzu basu gama yayin ta ba, duk hakan ya samo asali ne da kasar da taci gasa wanan shekarar yar kasar chine ce domin basa shiri da kasar shi yasa ma ba'a aza pic din wada taci ba, Kamrina suke yayi har yanzu, kuma ita suke so, domin su ganin ta ma suke ya yar kasar su, Dan su kamar ta suke gani da Yan kasar ....


Dak'yar suka samu suka fita daga dunduzun mutane, yayin da suka shiga mota dreba yaja harda wada zasu tafi ta kaisu.....




Daidai wani dogon gini dake cikin Makarantar mota ta tsaya, sunsha kalo, daga kasa wurin reception ne kamar hôtel nan ake amsar key n'a d'aki, ko wane da lambar da kuma kati na shaida kai dan makaranta ne, katin su Kamrina baba ne, suna hawa na sama sune n'a farko daga sama,,,,,,,,
Su kansu mutanen Sun karama su Kamrina, à nan ma sunsha kalo, d'aki aka kaisu, kamar aljanar duniya, ciki da falo ne, tsaruwar sa ya huce misali, ba wani tarkace bane a d'akin anma fadar tsaruwar sa ya huce à fada da fatar baki nan aka gama nuna musu komai da kuma abinda basu gane ba duk an nuna musu..
Kuma kulum akoi baban wuri Inda suke cin abinci, n'a breakfast, na rana da dare kuma.

*Bayan sati biyu* da zuwan su tuni Sun saba da mutane kuma sunsan abubuwa, har sun fara karatu, yayin da Kamrina ta d'auki b'angaren Obstétrique aikin doctor take Son karanta b'angaren mata,a likitanci .



Tuni ta fara d'aukan darasi ba wasa, yayin da kulum tana biblotèque kulum tana can tana karatu, b'angaren mata duk abinda akace wanan ila ne ga mata ko kuma magani kaza, to sai tasan komai bisa kansa, kuma fa indai akace harkar Englishe n'a karatu har abinda bai shafe ta ba sai tasan uwar sa da uban sa da wanda ya rubuta, da kuma wanda ya kama, sosai take kokari, lokaci kankani aka san ta, in har class ne malamin su yayi tambaya tofa ko ba daidai bane ko ta kanta ne sai ta bada, in ba haka bane in wani ya sani ya bada nan take zata d'auke à kanta, bata girman kai ta tambayi abinda bata sani ba, in ko kana koya masu to sai ka gaji da question din ta, su kansu Malaman watarana kure su take da tambayoyin ta, ga farin jini da take da, kafin kace mi da yawan jama'a ansan ta .


Yayin da Rukaya take karatun ta b'angaren bisiness
.


Shekarar Kumar daya da yan watani à cikin makarantar anma sam baisan da zaman Kamrina makarantar ba, kasancewar ba cikin makarantar yake ba, suna can gidan sa dake kasar shida matar sa, da ta tambade yanzu, har barin kasar take da kawayan ta indiyawa yan duniya da tayi, shidai ya tatara ya watsa ta, ta karatun sa yake,
Kulum sai yasa ma ransa ya fara neman mata kuma sai zuciyar imani tazo masa....



Princesse ta raina sa shi kuma baisan yanda zaiyi da ita ba .

Iyakar sa da Makaranta yazo ya d'auki darasi, saide yakan yawan jin ana maganar Miss baisan wacece Miss din nan ba, ko wacece kam tanada farin jini.





*Bayan shekara daya*



Tuni Kamrina tayi kworin suna à duk fadin Makarantar ana ji da ita, yayin da tazo ta biyu à Class dinsu, in kuma kaji tana turanci ka rantse dashi aka haiho ta, ga muryar ta mai dadin sauraro da nutsuwa .







Aci gaba da gashi🍇
Maimou Love 😘
[12/5, 20:02] Maimounah M Abdoullahi: 🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀
*WACECE NI KAMRINA*
🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀






*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*💋






*Kawa ta ta kaina Mrs Adam Yar Mutan Kagara wanan shafin naki ne, Ubangiji Allah bar Zumunci*😍





*dedicated to Mrs Adam Yar Mutan kagara*





*PAGE 55-56*





Kamrina an girma yanzu tanada shekaru sha takwos, duk wani abu n'a sasan jikin ta ya kara fitowa, ta kara wani freshe da haske, tayi bul bul da ita, sam bata d'auki kanta à matar aure ba, in tayi shiri ka rantse batada aure, ba wani shirin fida tsiraici bane take, takan yawan sa abaya doguwar riga shigar larabawa, ko kuma shigar sari, shigar indiya, tana sa Kayan mu na hausa ma, anma ba sosai ba.
Kamar ko yaushe, Kamrina bayan Sun gama shirin su na zuwa aji, sun fito ita da Rukaya sai dariya suke gwonin sha'awa, ko ina suka gifta sai an gaisar dasu, à haka har suka nufi kaftaria Wajen cin abinci, suka zauna suka ci abinci, daganan kowa ya nufi class din sa...


Kamrina iya tsawon zaman ta batada Kawa ita kowa nata ne cikin class suna mutumci da mutanen, sanan in taga abu Bata sani ba zata tambaye ka ne, sabanin wasu dalibai da girman kai ke hana su tambayar yan uwan su dalibai abinda basu sani ba .

Ita kam tambaya take .


À haka ta taho cikin takun ta mai ban sha'awa har ta karaso class din su ta zauna, suna ta gaishe gaishe da juna, bayan haka ta nutsu ta d'auki book dinta tana karatu kafin lecturer nasu ya iso. Kumar yau ya shigo Makatantar da wuri kamar ko yaushe cikin shigar sa ta kananan kaya riga da wondo, kyansa ya karu, yayin da ko wa ya gansa yasan ya cika namiji, komai ya malaka, saide muce masha Allah, domin Kumar ya hadu iya haduwa, ko kadan bazakayi tunanin ya taba aure ba. Kyansa da farin sa ya karu ,saide yar rama da yayi. À hankali yake takawa,domin yau yana jin sha'awar zaga makantar shekara biyu kenan anma bai taba yawo ba a ciki,saide yazo ya d'auki darasi ana gamawa zaiyi tafiyar sa, saboda nacin yan matan da suke kawo masa hari, hakan ma yana tafiya yan matan na kalon sa .
Su Kamrina à aji suna jiran lecturer,
Ko minti goma ba'ayi ba sai gashi ya shigo bature ne Yace "Morning Class"

"Morning sir"



Suka amsa masa, duk an nutsu, bayan yayi yan rubuce rubucen sa .



( À lecturer standing in front of the class and then he suddenly Asked À Qu'estion )
*Why is it that When à Woman is About to deliver, she is mostly put on delivery drip*?


Shiru akayi,

Kara dai maimaitawa yayi

*Why is it that When à Woman is About to deliver, she is mostly put on delivery drip*?



_The class got silent, on one was able to answer the question_.
_He kept looking at all the People in the class and they were also looking at him._



```just When he was about to turn Around, he heard her soft and melodious voice```



*"The reason why it is necessary to infuse her with delivery drip is when à woman has à prolonged

Please Login or Register in order to submit comment