Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zabo mata na mata waw tayi matukar kyau, make simple tayi ,tasa takalma masu dan saukin tafiya, ta feshe jikin ta da turare masu sanyin dadi, shi ya gyara mata gashi ya tufke sa dakyar tana masa dariya, bayan sun gama shiri ya d'auki abaya ya sa mata, tayi roling din mayafin dan baida girma, sai ta koma balaraba tayi kyau sosai, shi kansa kasa d'auke ido gareta yayi.


Haka yaja hanun ta a kasa suka fara tafiya suna tafiya cikin nishadi, sam Kumar ya kasa sake mata sosai duk da yanda yake jinta à ransa tabas aka raba su tamkar raba sa da ransa ne.


Hanuwan su sarke da juna, anma duk abinda ta masa zai mayar mata, abin gwanin sha'awa, anma in yaga an kalar masa mata ya fara kare ta kenan yana hararar mai kalon, ba karya Kamrina kyanta kam babu mai shi a kasar dole su kale ta.......

À dadafe yayi kokari sukaje Gidan Abokan sa, yawanci duk wanda suka zo auren su ne Wanda kumar ya mata wulakanci à gaban su, sunyi mamaki kwarai yanda sukaji tana turanci ga kuma kumar ya nuna musu, yana ji da ita sanan yana matukar son ta, sai dare suka koma gida, bayan sunyi Dan ciyen su a restaurant, suna komawa gida tare sukayi wanka dan har sun dan saba da wankan tare.



Shi ya wanke abun sa, tun à bandaki ya fara wasa da boobs dinta ya d'auko ta a bisa gado t'a aje ta yana wasa da jikin ta yakai ma boobs dinta cabka yana sha, kamar wani mayunwaci ,nan ya ruda ta da salon sa, à hankali duk ya ruda ta da duk wani salon sa, tana biye masa itama da nata wanda ya kara rikita sa, takai har à kunen sa tana wasa dashi tana masa tafiyar tsutsa, har wani vibration kumar ke ji, yayin da bakin sa ke kan Nonon ta yana sha, jin da yayi ta jike jagab, nan ya jefa kwalon sa dakyar, jin yayi kamar an kara mata ni'imar dadi, gaskiya yau ma ya kwasa saida yayi sau biyu, dan yau ma ta wahala daboda rashin sabo.



*bayan wata biyu zuwa lokacin kumar ya sake sosai yake nuna ma Kamrina so itama haka, kamar su cinye junan su, b'angaren sex kam ta kware yanzu, dan sosai take ruda sa a gado kulum sai ya mata kuka kala kala. Abin ba'a cewa komai, à. Haka ne Fulani tace ya dawo gida tunda yanada wata matar kar à shiga hakin ta, à lokacin ko Princesse tuni ta dawo gidan sa da kudirin ta, anma jin Kamrina ta koma ba karamin bakin ciki taji ba, shi yasa Sam bata d'auakan wayar sa,.


Haka su kumar suka shirya suka taho ciki'n so da kauna,
Ibrahim ma har ya dawo gida ya sanar d'à maganar tambayo masa auren Rukayya, kuma an basa Rukaya ba karamin farin ciki tayi ba, tun à. Lokacin suka kule,da soyaya kulum suna lake da juna à waya, ansa biki wata daya, Hafsa kam ba karamin hauka tayi ba, kilishi kam tayi baki ta rame ita kadai tasan azabar da take sha, mai martaba har ya gaji tambayar ta abinda ke damun ta, tayi baki ta ramé kulum azaba take sha dadare.......


Bayan dawowar su Kumar Fulani da sarki sunyi matukar murnar ganin yanda sukayi kyau da kiba, kumar sai lalake ma Kamrina yake ba kumya gaban kowa nuna ma juna so suke anan suka Ci abinci, jin sun zo, Princesse tasa àn shirya ma kumar abinci lafiyaye, dan tayi barbaden ta ta aiwatar da kudurin ta, ta ko sa maganin duka ma tasa, anma su kumar tuni suka cika cikin su sosai.

Aiko suna zuwa ta tarbo su Bata nuna komai ba, ta nuna musu abincin da aka hada masu, kiss Kumar ya mata yace zamu ci in anjima Mom ta bamu munci da munsan kina hada mana da munci kadan can nan ma muci, anma yanzu ma bata baci ba zamu ci in anjima, bata so hakan ba taso yaci anma bata baci ba, in anjima da kanta zata basa.


Kamrina kam d'akin ta nufa. Shima daki ya nufa Princesse ta bisa tana mita.





À yau Ne Ibrahim ya d'auko camara da ake sawa ko ina n'a gidan har n'a kicin, nan aka fara sawa ana duba abinda ke wakana har akasa ta kichen da shi da Kamrina karama da kuma Anmi ake kalo, an fara sa camara ne tun lokacin d'à aka sace Kamrina, anma masu aiki basu sani ba s'aide in anga kayi laifi à. Hukunta ka in na kora ne a kora.


Ana haka har za'a fida aka gwado Kilishi 'na barbade cikin abinda Kamrina ta hada, har inda ta fita tana murmushin mugunta, nan aka ga maganar da sukayi da Kamrina da hararar da tayi bayan Kamrina ta juya da maganar da tayi nan Kamrina karama tace wanan ai abinda anty Kamrina ta hada ma Princesse ne.







Karku damu saura page biyar n'a gama sa, akoi litafi n'a gaba da zai fito mai suna *CANJIN RUHI*






Aci gaba da gashi🍇
Maimou Love😘🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀
*WACECE NI KAMRINA*
🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀






*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*💋









*PAGE 93-94*







Anmi tace "tabas ba makawa Akoi sa hanun ta zubewar cikin nan anma ban amince ku fada ma Kowa ba, ku barta ita da Allah in mai shiryuwa ce Allah shirye ta in kuma ba mai shiryuwa bace Allah kara tona asirin ta, ni nasan dama nasan jini na ba zaiyi abinda akace Kamrina tayi ba, Allah kara kare min ita"


"anma Anmi dan me zaki ce kar à fada In ta cutar da anty fa "cewar Kamrina karama



Murmushi Anmi tayi tace "auta Allah ai baya barci yanzu.sakaya tun à duniya ake yinta Dan haka mu bar Allah yayi nasa hukuncin sa,insha Allah komai zaizo karshe yayar ki kuma Allah na tare da ita. "



Badan sun so ba suka bar maganar kasancewar su masu matukar biyaya ga iyayen su.



Sarki Raiyane jama'ar gari sun sashi gaba cewar basa son mulkin.sa domin akoi Zalunci, hakan yasa ya shiga wani hali.



Princess na shiga d'aki bayan ta gama mita ta nuna bukatar ta gare Sá, haka ya d'aure ya sauke mata hakin ta sam badan yaji dadin abun ba, ji yayi ma kamar ta kara salacewa,ita kadai ke kukan ta na dadi yasan da Kamrina cê shine zaiyi kuka dan dadi, ganin ta kadai abun Sá tashi take.


Haka ya gama tashi yayi wanka yana fitowa tana kwance yace ta tashi taje tayi wanka, kuka ta sa masa wai tunda take bata taba shiga kitchen ba sai yau ta masa abinci yaki ci, duk da laifin da ya mata ta ya tafi da matar sa ya barta batayi fushi ba yanzu kuma yaki cin abincin ta.




Gani yayi lalai bai kyauta mata ba, anma kuma bazai iya cin abinci yanzu ba, dubara ya samo yace Ok je kiyi wanka ni bari naje naci, wani dadi taji, yayin da take zagin Sá cikin ranta..




Short dinsa yasa daidai gwiwa da karamar riga bayan ya shafa mai yayi kyau sosai, ya fesa turare ya fito yace ta tashi tayi wanka, tace "bari nazo na zuba má, ya tsayar da ita yace karki damu zanyi da kaina je kiyi wankan tsarki ba kyau yawo da najasa. Ya mata Kiss taji dadi sosai dan tasan tunda yace zaici to zaici, saí ayanawa take yanda zata fara zuba mulkin ta bayan ya zama nata ita kadai take zata sa ya ma Kamrina saki uku "

Bandaki ta shiga tana yan wake waken ta.



Prince cikin wani irin sauri yaje table din ya cika plat din da abinci, ya fita waje, gard kawai ya kira ya basu yace maza suyi su cinye su bashi plat, su uku nan ko suka amsa nan da nan suka cinye yayi maza ya dawo da plat ya zauna.




Ya dan zuba kadan yayi kamar anci, ya tashi falo ya dawo, Princess ko Mai bata shafa ba ta fito kubur kubur doguwar riga kadai tasa, table din cin abinci taje ta bubud'e taga ya ko ci, sai washe baki take tana murna, ta taho ta iske Sá ta basa umarnin saki ya saki Kamrina, anma sai mai sai ga gard din nan da Kumar ya basu abinci sun shigo a rikice suka ririke Princess suna cewa suna son ta, yayin da suke fada tsakanin su suna dukan juna Dan wani irin kishin junan su suke .


Pruncess abin ya huce tunanin ta tun tana buga musu tsawa da barazana anma ina abu yaci tura ...

Ihu ta kwala wanda yayi sanadiyar jawo hankalin Kamrina da kumar kusan lokaci daya suka fito, Kumar ganin yanda aka ririke masa mata ransa a bace ya daka musu tsawa da sauri suka sake ta , ta rugo da gudu sai bayan Kumar ta ririke sa tana kuka ganin haka suma mazan suka rugo sukace "oga ka taimaka ka aura mana madame, tab shi kansa kumar ya tsorata hata Kamrina a rude take, "bakuda hankali.matar tawa zan aura muku, ganin abin nasu ba na hankali bane Kumar ya d'auki waya ya kira sauran gard yace suzo suna Zuwa ya nuna musu mazan nan yace su d'aure su, suna ihun son princess aka tafi dasu, Kumar kam abin ya tsorata sa matuka, Kamrina ma da gudu tazo ta rungume sa, duk ya rude ga gard din da aka d'aure suma sai ihu suke a gida , waya ya d'auka ya kira fulani yace "Momy kizo akoi matsala, a rikice ta taho itama, kilishi yau ta shirya tona asirin ta domin azabar da take sha yanzu ta huce misali.

Kuma sunce tabas in bata tona kanta ba haka zasu ci gaba da yi mata, Hafsa tunda taji ibrahim Rukaya zai aura ta fara shaye shaye



Aci gaba da gashi🍇
Maimou Love😘🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀
*WACECE NI KAMRINA*
🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀






*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAHI AM*💋









*PAGE 95-96*







Fulani na yau wa b'angaren kilishi tazo nata b'angaren duk ta fita daga hayacin ta tayi baki ta rame ta lalace, nan akace mata tana b'angaren Kumar mara mata baya tayi.




Kumar kam ya rikice, mata biyu sun sasa gaba duk sun rikice, ba kamar Kamrina tafi rikice masa, sun hana sa ko motsin kirki, ga maza da aka d'aure saí ihu suke, su son Princess suke, zuwa yanzu kam ya fara zargin ta. Tuni wani tunani ya zo masa, Fulani ce tayi salama tazo, a rikice tace "lfy dai na ganku haka ga maza can a d'aure suna ihun son Princess, me ke faruwa ne?

"Mom ba lfy, wly nima haka na fito na iske sun ririke Princess suna cewa wai son ta suke. "



Fulani kanta ya d'aure, Kamrina da dan gudu tazo ta fada kan Fulani, ta rungume ta, Jan ta Fulani tayi suka zauna shima tace su zauna, Princess har yanzu a lake take a jikin Sá.




Fulani tace "ka fada min abinda ya faru, Kumar yace Momy bayan mun shigo Princess yau ta mana abinci to ciki na ya cika sai tace dole naci tunda ita tayi,ganin da nayi kamar bata ji dadi ba In banyi ba shi yasa nace zanci, shine dan na faranta mata rai, nayi niyar ci anma ina jin iskar abincin naji zuciya na na tashi, shine na zuba a plat kar ta fito na kaima Wanan mazan wanda suke ihun nan suka cinye nidai lfy na rabu dasu ba alamun tabin hankali anma yanzu naga sun rikice ,hanu Princess ta aza bisa kai ta kwala ihu tace na shiga uku, kana nufin dama ba kai kaci ba yaran ka kaba suka ci, Kumar ka kashe ni. "



Su duka uku suka kai duban su gare cike da zargin da suke dama, rai a bace Kumar ya taso ya shake ta, yace "me kika Sá a abincin nan dama na Zargin hakan, idanun Sá sunyi ja, jijiyoyin kansa har tashi suke, princess tasha shaka, ganin yaki ji Fulani ta d'auki waya ta kira mijin ta cewa yayi maza yazo dan Sá zaiyi kisan kai, hankali tashe cikin minti biyu aka kawo Mai Martaba b'angaaren Kumar, dakyar aka samu kumar ya Saki Princess ,saida ta suma ya sheka mata ruwa ta farfado, da mai martaba yayi gyaran murya ya tambayai ba'asi nan Kumar ya fada masa komai, daidai shigowar kilishi itama zama tayi, da sauri Princess ta rugo kusa da Fulani tace "zan fada zan fada, tana kuka ta fayace musu komai duk wani mugun abu da tayi, runtse idanu Kumar yayi yace "ashe dama kin jima kina zalunta ta, kika sa nake má matata wulakanci, itadai kuka take tayi, Kumar yana hawaye ya juyo yace "daddy Momy kuyi hakuri bazan iya zama ba
Da macan da take sa ina kauce hanya, sanan macen da take bin yan tsubu, dan haka kije na sake ki saki uku, "


"A rude ta suma yayin da Mai martaba yake salati, sam baiji dadin sakin ba, duk da yasan ita mai laifi ce baba, sanan kuma sam bata d'auke su da daraja ba ,dakyar aka samu kan Princess, sai kuka take, tana da na sanin abinda tayi yayin da take jin wani bakin ciki na nukurkusar ta.



Kilishi ce ta kece da kuka yayin da kowa ya juyo ya kale ta, da Mamaki, tace Mai Martaba dan Allah ka yafe min Dá kaida iyalan ka, sau tari soyayar da naga kana Nuna má kishiya ta, kana nuna kafi son ta duk da baka fada ba, mutum yana ganin zaman mu yasan akoi banbanci, tun ina kauda kai har zuciya ta ta fara saka min mumunan abu, nasha jifan fulani da mugayen abubuwa anma baya tasiri kasancewar ta mai addini, duk da haka ban fasa ba naci gaba da yi ko zan samu nasara, kwatsam ranar da nake ganin itace nasara ta ,sarakuwar ta ta bata komai wato Kamrina, shine tun daga ranar nace saí na d'au fansa, ni na zubda cikin Matar Kumar yayin da nasa maganin acikin abinda ta hada, shine Kamrina ta bata aka ce itace ta zubar, ta karashe zancan cikin kuka, daga Princess har Kamrina tashi sukayi tsaye cikin tsananin razana, Princess tace "dama kece, kumar kam kukan kura yayi zai shake ta Fulani ta buga masa tsawa, dakyar aka samu aka lalaba sa.


Princess kam shake ta tayi saí dakyar aka raba ta daga jikin ta, Fulani tace dama na san da kece, domin yar uwa ta ta fada min komai ,kawai nayi shiru ne kamar yanda na mata alkawarin bazan tona asirin ki ba sai In ke kika fada da kanki "


Shiru gurin yayi, yayin da Mai martaba yake cikin takaici, duk da kuwa yasan yanada laifi shima, agaban kowa yana nuna son da yake ma Fulani.

_Hatara Maza, ya kamata ku dinga adalci à tsakanin matayan ku, duk da tabas matsawar ka tara mata to da akoi wada kafi so, anma ya kamata ku dinga boye son wada kuka fi so cikin zuciya domin gudun irin haka mu mata rauni ne da mu_



Yakai mituntuna, sanan ya sauke ajiyar zuciya, yace "duk da haka kinyi baban laifi, hakan ba zai hana na hukunta ki ba, à matsayi na na sarki mai adalci, duk da nima inada laifi, dan haka na yanke miki hukunci n'a shekara biyar à gidan Yari, tare da saki daya, in da rai da kuma lfy in kinyi hankali wata kila na maida ki d'akin ki, nan ya kira dogarai yace su fita da ita. '



Haka ma Princesse tana matsanancin kuka ta bar Gidan, rufe taro da addou'a akayi, sarki ya kara musu Nasiha suka tafi jiki duk yayi sanyi, kumar ne yake matsowa à hankali cike da nadama da kuma kumyar abinda yayi ta ma Kamrina, bisa kan laifin da ba ita ta aikata ba.










Aci gaba da gashi
🍇
Maimou Love 😘🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀
*WACECE NI KAMRINA*
🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀🤦‍♀






*NA*✍
*MAIMOUNA MATAR ABDOULAYE AM*💋







🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚






*PAGE 99-100*
















Bayan ya gama biyan bukatar sa, nan suka rungume juna, suna cikin farin ciki, kamo boobs dinta yayi Yakai bakin sa, yace "my Sweet ina son wanan abun, ki barmin shi kulum ina sha, lumshe idanu Kamrina tayi cik'e da Son mijin ta tace my love ai naka ne,kulum fa da shi kake barci kana sha, yanzu sai ka tsotse ma Babyn ka, shi kuma nan da wata biyar da yan kwonaki zaizo. "



Jan boobs dinta yayi harda yar kwarewa, ya ware duka idanun sa yana mai kalon ta da mamaki, yace "baby kina nufin ciki na kike d'auke dashi, kada kai tayi, alamun eh, d'aukan ta yayi yana lilo da ita, tana dariya, godiya ya fara zabga mata harda yar kwalar sa yayin da yayi sujada, yana godewa Allah cikin farin ciki. Wanka sukayi, ya maida kayan sa nan ya fara kyautar kudi wa jama'a asibitin.

Yazo ya d'auke ta cewar an gama aikin yau, shoping yaje da ita nan Kamrina taga hauka, dan bai san mace zata haifa ba ko namiji, shidai duka yake hadawa, tun abin n'a ba Kamrina dariya na haukar sayan kaya da yake har ya fara Bata tsoro, dakyar ya sarara à wata mota aka kai musu kayan har ita Kamrina saya mata yayi .




D'aki guda akayi décoration na dakin da Baby zai zauna in ya girma.




Anmi ma sunji suma suna can suna saye saye, kowa yaga abin da Za'a sa ma Baby sai ya saye ace na Dan Kamrina ne, har Ibrahim da Auta, kowa ya kagu yaga wanan da ko ya mai zuwa.




. Soyaya mai Karfi ke gudana tsakanin kumar da Kamrina ,ga wata kula da yake bata ta musaman ko kuda baya Son ya taba ta.







A kwana à tashi ba wuya, yau Kamrina ta tashi da nakuda a rude kumar ya kaita asibiti suma su Fulani suka biyo baya ba jimawa Kamrina ta haifi yan biyun ta mace da Namiji.




Masu bala'in kyau, murna wurin Kumar da sauran Family ba'a magana Anmi kam suna ji suka garzayo suka zo kumar kamar ya cinye yayan sa,dan so haka aka salamo su, ana kula da Kamrina, dan Kumar kam shima mai jego ya zama.



Bayan sati yaya sunsha gata anyi baban shagali wanda ya zaga kasa, wanda ya halaci mayan baki na groupe Maimouna M Abdoul novel su Kellu babar Kawa ta halaci bikin itama yan groupe Maimouna ma anzo anata zuba idanu ana kalon Kamrina mai kyau,can n'a gano Mrs Adam Kawa an dage sai dura ma Kamrina magani ake ana gyara ma kumar guri, dan yaji dadin harka. 😜




Masha Allah yara sun ci sunan kakanin su, macen ansa mata sunan Fulani, namijin kuma sunan dadyn Kamrina, wato Abdallah, Suraya ma sunzo ita da mijin ta da danta, Umar Sanda ma yazo da Matar sa da yar sa, Rukayya da mijin ta Ibrahim ma sunzo, Momy da daddy sunzo, ubaida ma wada kilishi ta rike tazo da yayan ta biyu da mijin ta.
Anyi shagali sosai Princesse da taji labari har kuka tayi kamar ranta, acikin abokan kumar wani Sadik da yazo biki yaji yana Son hafsat ba ja suka kula soyaya.. ......





Duka duka anan n'a kawo karshen litafi na ,kuskuran dake ciki Allah yafe min...




_Nagode matuka da wanda suke bibiyar litafin nan har karshen sa ,ubangiji Ya bar kauna,_🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰😌😍😍😍😍😍😍😘





Sai kun ji ni à *canjin Ruhi* , tare da *So ne silar Faruwan hakan*






Aci gaba da gashi😁😁😁😁😁😁😁

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment