Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba na tausaya maka Doctor tinda ka shiga hannun tiger, bayan kasan halin sa mezesa kayi jayayya dashi? wato Kai lovayya ko ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ )..


*MASHA* *ALLAH*
๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™




*๐Ÿค SDEENDTM DATA SERVICES๐Ÿค*
*MTN* . *Airtel*
1GB = โ‚ฆ300. 1GB = โ‚ฆ350
2GB = โ‚ฆ600. 2GB = โ‚ฆ700
3GB = โ‚ฆ900. 3GB = โ‚ฆ1000
4GB = โ‚ฆ1200. 4GB = โ‚ฆ1300
5GB = โ‚ฆ1500. 5GB = โ‚ฆ1600

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = โ‚ฆ350. 500Mb โ‚ฆ250
2GB = โ‚ฆ700. 1GB โ‚ฆ500
3GB = โ‚ฆ1050. 2GB โ‚ฆ1000
4GB = โ‚ฆ1400. 3GB โ‚ฆ1500
5GB = โ‚ฆ1750. 4GB โ‚ฆ2000

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ
*๐Ÿช€08066268951*

*ASMEETAH* *CE* โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ

*FREE* *BOOK*

๐Ÿ… *MATAR* *DAMUSA* ๐Ÿ…
(the wife of tiger)

*MALLAKIN*
*ASMEETAH* โœ๏ธโœ๏ธ


*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alฦ™alaminmu ฦดancinmu._* }}
___________________________________

https://www.facebook.com/103637491942644/

๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ *{{N W A}}* ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ


ุจูุณู’ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู…ู ุงู„ู„ู‘ู‡ู ุงู„ุฑู‘ูŽุญู’ู…ูŽู†ู ุงู„ุฑู‘ูŽุญููŠู’ู…

*BOOK* *ONE*
*PAGE* 45 to 46โฌ…๏ธ


_________ Tsabar karfin da Junaid yake da haka ya ri'ke wuyan Doctor ya d'aga sama sai sawayensa da suke lilo, Dr. ya kasa ceton kansa daga hannun Junaid!
Ga idanuwa sun koma kamar na dodo,
Cikin fushi Junaid ya doka Dr. a tiles d'in d'akin yana gurnani kamar kuntaccen kura,
Gaba d'aya ya fita hayyacinsa,
sai da Dr. ya sume a wajen!
hakan ma bai isheshi ba ya 'kara d'ago da Dr ya sake buga shi da 'kasi, haka ya rin'ka buga shi a 'kasan tiles duk kayinsa ya faffashe sai jinin dake ta tsiyaya ya malale 'kasin tiles gaba d'aya...

haka Junaid yake kukan kura yana bubbuga Doctor,
(wayyo! Allah ya ji'kanka Doctor ๐Ÿฅน)..

Jin kururuwar ihun da Junaid keyi ne ya jawo hankulan mutanen asibiti zuwa d'akin da suke, haka security ma suma d'akin suka nufa da gudu.....

Ganin halin da Junaid ke ciki yasa mutanen da suka zo gurin tsorita,
Juyowa yayi a fusace yana kallon su da wad'annan idanunsa masu ban tsoro,
Nurses kam sun kai biyar wad'anda suka fad'i sumammu ganin eyes d'in Junaid
Sauran kuwa guduwa sukaita yi hatta mazan likitoci suma kowa ta kansa yake
Har marasa lafiyan ganin yanda aketa gudu suma gudun suka fara yi ba tareda sanin maike faruwa ba...

Security ne kawai suka tsaya suna so su kama Junaid
Wani irin kallo yake binsu dashi, wani irin sufaa yayi ya yo Kansu habaaa suma sukace qafa mai naci ban baki ba, da gudun gaske sukabar asibitin suma, sai wani daga cikin security shikam baije ko inaba ya baje a 'kasi shima ya zama sumamme...

Haka yake bin mutane da gudu, duk yanda yaga mutum sai ya yo kansa
Ya hau bakin titi ya na bin mutane da gudu, kowa ya ganshi kuwa zai gudu....

Haka aka turo wasu ma'aikata qarfafa masu aiki a gidan zoom!
Ma'aikata sun kai goma wad'anda suka riqe shi.
Shi kuwa ba abunda yake inba kukan damusa ba,
Idan damusan sa ya motsa masa yana shan wahala sosai, a yanzun ma shi kad'ai yasan irin rad'ad'in da yake ji!
Da 'karfin gaske suka sashi a motor sai babban gidan zoom wanda ake kaiwa namomin daji nan,
Daga nan sun yanke hukuncin gidan zoom na kasar Australia zasu kaishi domin shima dabba ne mai hatsari barinsa anam zai haifar da matsala! A cewar su oganni masu kula da dabbobin namun daji......

Duk halin da ake ciki kuwa Mommy bata sani ba.

Shi kuma Doctor Hasheem emergency room aka shiga dashi akwai kwararrun likitoci a cikin asibitin har da turawa wadanda aka d'auko daga kasar waje...
Oxygen aka sanya masa domin akwai sauran bugun zuciyarsa sai dai numfashin ne ya tsaya cak.
Likitoci sun kai biyar akan Doctor Hasheem, ga yana bu'katar d'inki a kayinsa saboda kayin ya fashe sosai
Inka ganshi kamar wanda trailer tabi ta kanshi ko ina yaji ciwo a jikinsa har da karaya a hannuwansa biyu....

Duk halin da ake ciki ba'a kira Mommy an sanar mata ba.

*****
Junaid kuwa an d'add'aure shi da kaca hannu da 'kafa an jefa shi cikin zoom, kukan damusan da yakeyi ne yasa duk namun dajin dake gurin suma suka fara kuka kowa da kalar kukansa,

Ogan gurin ne yazo da shocking a hannunsa bud'e get d'in da Junaid yake ciki yayi ya jona mishi shocking a jikin sa, daga nan Junaid bai 'kara motsi ba ya kwanta a gurin wajen ko siminti babu sai 'kasa amma haka bawan Allah nan yake kwance jikinsa sai 6ari yake yana kakkarwa da karfin gaske shockin yabi jikinsa, jinin jikinsa ne yaketa hargutsuwa....
Ya salam
(Ayi musu uziri basu san koshi wanene bane shiyasa, amma captain d'in sojoji akayiwa haka ๐Ÿ˜จ๐Ÿ˜จ)....


karfe 12 na dare Ayush ce take tafe kafarta ko takalmi babu ga kayi ba mayafi sai wata doguwar riga a jikin ta, ta 'kan'kame jikinta da hannayenta ga wani zugugun sanyin da akeyi! Abun duniya duk yabi ya isheta, kawai tafiya takeyi
Ita kanta bata san ina zata je ba,
Haka kawai take jin wani iri a jikinta kamar ba lafiya ba
Duk jikinta yayi sanyi, gabanta ne yake fad'uwa rass! rasss!!
Tana maganar zuci "yanzu a wani hali Junaid yake ciki? Allah yasa dai yana lafiya, meyasa na baro shi cikin wannan halin wayyo kainah, ya zanyi na koma gidan su bansan hanya ba...."

Tana tafe ta na maganar zuci
Sai gani tayi an zagayeta sai da zuciyarta ta buga.
Wasu en daba ne sunkai goma kowa da makami a hannunsa, da taba a hannun su sunata busawa..

"Keee! Ina zakije?"
Wani daga ciki ne yayi mata magana ta tsawa-ยฒ sai data tsorita, jikinta ne yahau 6ari murya na kakkarwa tace "ni n ni ni babu"

"Hahahaha! Kin fito shan madara kenam, gashi kuwa kin samu a bononza"
'Daya daga ciki ne shima yayi maganar..

"Baabah wannan zankad'ed'iyar yarinya gaskiya mun fito a sa'a, wayyo marata har ta soma mun susa*"

"Aboki wannan nunanniya ce ta riqa zata iya kwasar mu gaba daya"

Haka suka rinqa maganganu na rashin d'a'a.
Ayush fashewa tayi da kuka tana fad'in "dan Allah Ku rufamun asiri, ku kyaleni...."

Wani daga cikine ya daka mata tsawa "keee! Mufa daman farauta muka fito yi kuma cikin sa'a mun samu shugabar majiyar dad'i..."

Kafin Ayush ta ankara wani qatoton mutumi har ya sa6ata a kafad'arsa
Tana kuka tana bubbuga bayansa, har da su cizo amma kamar ba jikin mutum ba ko motsawa bayayi
Haka ta shiga kurma ihu amma a banza, ba wanda ya kawo agaji..

Wani gida suka shiga da ita wanda yake bayan gari, suna shiga cikin d'akinsu kuwa suka zubar da ita 'kasi da sauri ta mi'ke tsaye ta nufi hanyar fita da gudu wani ya cafketa ya komar da ita baya, yasa reza ya farke gaban rigarta yasa hannu ya yage rigar daga sama har qasa, ya raba rigar da jikinta,
Daga ita sai short nicket wanda baije gwiwar ta ba sai kuma breziyya......

Kowa a cikinsu kuwa ya cire kayansa sai iya gajeren wando kawai suka bari
Sun jeru su goma kowa so yake yayi,
Ogan cikinsu ne ya fara yowa kanta da karfi ya finciki breziyar ta ya rabe biyu!

Sa hannu tayi tana rafe breast d'inta da hannayenta biyu
Tana kuka tana musu magiya
"Dan Allah kuyi hakuri kar kuyi mun komai wallahi ban ta6a aikata zina ba, Ku taimake ni wayyo Allah na, Umma nah wayyo Abbanahhhh, Junaidddd kuzo ku temake ni zasu kasheni......"


A cikin wannan daren Junaid ya dawo hayyacin sa ya tsinci kansa a wani irin mungun yanayi kamar wani marar gata...
Jikinsa ne yake kakkarwar sanyi ga shocking d'in da aka sa masa!
Gashi a d'add'aure shi da kaca mai karfin gaske..
Zuciyarsa ne yake wani irin bugawa da karfin gaske
Kai tsaye Ayush ce ta fad'o masa arai
Baki na kakkarwa daker yake iya motsa lips d'insa
"Yushert! Yushet!! Yushert!!! Meya faru da ke, am not feeling well, I known everything is going wrong about you Yushert, Sorry! Sorry!! Allah yana tare da ke...."

Hawaye ne suka wanke masa fuska, ga gefen fuskarsa dake 'kasi yana jin yanda qwari suke cizon shi amma ya kasa motsawa
Ga kiyashi yanda suke d'uruwa cikin kunnensa amma ya kasa motsi, bazai iya motsawa ba saboda yanda aka d'aure shi da kaca, jinin jikinsa ya daina gudana saboda babu hanyar wucewar sa!!!
Zazza6i ne mai zafin gaske ya rufeshi ga wani irin mungun ciwon kai.......

Mommy ta kasa bacci ganin har karfe 2 na dare Junaid bai dawo gida ba, kuma babu Ayush..
Tayi kiran waya amma babu,
Ta kira wayan Dr. Hasheem shima babu! Ga wani irin bugun zuciyar da take yi gabanta sai fad'uwa yake rass! rasss!!!
Ta kasa samun nukuni.....

Allah sarki mom ga bata juma da tashi daga gadon asibiti ba
Kar ciwon heart d'in ya kuma dawowa ๐Ÿ˜ฅ


KASH MASU KARATU
FOLLOW ME TO NEXT...

PLEASE COMMENTS AND SHARE ๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™


*๐Ÿค SDEENDTM DATA SERVICES๐Ÿค*
*MTN* . *Airtel*
1GB = โ‚ฆ300. 1GB = โ‚ฆ350
2GB = โ‚ฆ600. 2GB = โ‚ฆ700
3GB = โ‚ฆ900. 3GB = โ‚ฆ1000
4GB = โ‚ฆ1200. 4GB = โ‚ฆ1300
5GB = โ‚ฆ1500. 5GB = โ‚ฆ1600

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = โ‚ฆ350. 500Mb โ‚ฆ250
2GB = โ‚ฆ700. 1GB โ‚ฆ500
3GB = โ‚ฆ1050. 2GB โ‚ฆ1000
4GB = โ‚ฆ1400. 3GB โ‚ฆ1500
5GB = โ‚ฆ1750. 4GB โ‚ฆ2000

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ๐Ÿ‘‡๐Ÿฝ
*๐Ÿช€08066268951*

*ASMEETAH* *CE* โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ

*FREE* *BOOK*

๐Ÿ… *MATAR* *DAMUSA* ๐Ÿ…
(the wife of tiger)

*MALLAKIN*
*ASMEETAH* โœ๏ธโœ๏ธ


*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alฦ™alaminmu ฦดancinmu._* }}
___________________________________

https://www.facebook.com/103637491942644/

๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ *{{N W A}}* ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ


ุจูุณู’ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู€ู…ู ุงู„ู„ู‘ู‡ู ุงู„ุฑู‘ูŽุญู’ู…ูŽู†ู ุงู„ุฑู‘ูŽุญููŠู’ู…

*BOOK* *ONE*
โžก๏ธ *PAGE* 47 & 48โฌ…๏ธ

_______________ Dan Allah kar kuyi mun fyade ku taimake niii, wayyo Abbana!....
Da karfin gaske wannan d'an daban ya rike hannayen Ayush duk biyun ya daga sama! mannata yayi da jikin gini yana ta shanshanan kamshin jikinta, ga nonuwa a waje su6u-ยฒ a cike fam, nokewa take tayi tanaso ta kwaci kanta amma ta kasa!
Idanuwan ta sunyi jawur tsabar kuka, jikinta ne ya d'au zafi sosai....

Shi kuwa yana nan ba'ki mummuna dashi ga bakin shi yayi ba'ki kirin sai warin taba da yakeyi, turo dogon bakinsa yayi yana shirin kamo bakin nonon ta kenam sai ji mukayi anyi qararasss an karya wuyansa aka juyar da fuskar ta baya...
Ganin haka yasa sauran mutanen dake jiran suma suyi lalata yasa suka firgita, da gudun gaske suka nufi hanyar fita Amma ji sukayi an qarkame kofa ya'ki bud'uwa, one by one haka akabi ana kakkarya musu wuya ba tare da anga ko wanene ba, ba'a ganin kowa sai kawai juyar musu da kayuwa baya ake!
Sai da ya zamana babu rayayye a cikin su sai Ayush wacce tintinin tayi sumar tsaye ganin yanda ake musu kisan gilla ba tare da anga ko wanene ba.

Bayan wasu mintuna Ayush ta farfad'o daga suman da ta tafi, ganin mutanen kwance matattu yasa zuciyarta yayi wani irin bugawa, gaban ta ne yake fad'uwa Rasss rass rass har saida jini ya yanko mata, kafin kace me gajeran wandon ta ya jike jiripp gashi farin wando ne, jini har bin 'kafarta yake!
Dafa saitin kirjinta tayi tana ajiyar zuciya tare da fad'in
"wayyo Allah na, meyake faruwa haka! meyasa nid'in ba'a kashe ni ba? naso ace nima na she'ka.."

Durkusawa tayi ta fashe da matsanancin kuka mai cin rai, har lokacin bata san da jini a jikinta ba.

Mahaifin Ayush bazai ta6a bari a cutar masa da 6ingel ba, hakan yasa ya turo da Aljanun da zasu d'auki mataki akan wad'anda suke so su lalata masa rayuwar Ayush....

(kunga dai kalar hukuncin da aka daukar masa, gasu nan su goma a kwance da gajerun wanduna a jikin su ko riga babu...)

*****

Bayan sallar asuba misalin karfe 6 na safe wasu ma'aikata ne masu ba'ka'ken kaya su biyar suka yo kan Junaid wanda yake kwance rai a hannun Allah, sai numfashin da yake fitarwa sama_ยฒ
Daukar sa sukayi suna jansa a 'kasi ga jikinsa wanda yake d'add'aure da kaca! duk yayi bususu dashi dake a kasi ya kwana.

Suna jansa da haka har suka fita out side wani karamin jirgi ne yake jiran fitowar su domin suna son kai Junaid gidan da ake ajiye namun daji dake kasar Australia.
(wato suna son sayar dashi a tsada wa en qasar)
Shigar dashi cikin jirgin sukayi suna shirin tashi
Kawai saiga motoci sun kai 50 masu kakin soja suka zagaye jirgin da aka saka Junaid sai jiniya ne yaketa tashi ta ko ina!
Sai kuma elekwabta suma sun kai goma masu yawo a sama shima mai kakin soja, sojoji ne suka fita da bindigunsu masu girman gaske
Wasu ma'aikatan gurin ne suka fara guduwa amma basu samu tsira ba, duk wanda yayi yunkurin guduwa harbe masa sahu suke, haka suka rinka dukan ma'aikatan nan kamar baza suyi rai ba wasu sun suma amma jina_ยฒ haka aka fitar musu da jini, d'add'aure su akayi aka wuce dasu can headquarters na sojoji......

Captain Junaid ba abun wasa bane, sai dai rashin sani basu san ko shi wanene bane!
Amma wulakanta dan Adam bashida amfani, sun dauke shi kamar dabba, basu san ya fisu gata ba..
Bayan haka basu nemi yanda iyayensa suke ba sukayi cinikin sa, yaciin Junaid ya wuce haka.........


_______________________
Bayan sun d'auki Junaid mota biyu suka ware domin raka shi gida bayan sun since masa kacar dake d'aure a jikinsa..

Ita Kuwa Mommy tana falo zaune akan sofa tayi tagumi tana jiran isowar su Junaid!
Daman ana sallar asuba ta Kira wajen aikin su Junaid (headquarters) ta sanar musu 6atan Junaid tin jiya.
Daga lokacin ma suka binciki yanda yake da kuma aika-aikar da ake son yi masa,
Ba tare da 6ata lokaci ba suka shirya makaman su na tafiya dubo shi....
(captain ne fa! captain fa akace muku, ba don Junaid ne ya'ki masu binsa a baya ba ai da yana tafe sojoji suna binsa a baya.).

Jin jiniyar motoci ne yasa Mommy ta mi'ke da sauri tayi harabar gidan, Junaid taga an d'aga shi an shigo dashi ciki,
Mommy Kuwa ganin haka yasa zuciyarta bugawa tayo kansa tana fad'in "Junaid my son! Daman nasan akwai abunda ya faru dashi, tin jiya hankali na bai kwanta ba, ashe akwai Abun da ya faru da yaro na...."

Sojan da ya kawo Junaid sallama yayi mata bai sanar mata komai ba akan abunda ya faru da Junaid ba saboda gudun kar ciwon zuciyar ta ya tashi.....

Bayan wasu awanni Junaid ya gama dawowa hayyacin sa, ruwan wanka mommy ta had'a masa yayi wankan sa sannan yayi sallah sannan yaci ferfesun naman ciki da maltina with milk, sai da yaji jikinsa ya ware tsab,
Kwanciya yayi yana so yayi baccin da baiyi ba a daren jiya, saiga shugowar Mommy ta zauna a bakin gado tana fuskantar Junaid tace "my son! Meya faru da kai ne?.."

Shi kuwa yana kwance sai lumshe idanuwa yake murya ciki-ยฒ yace "mom I can't remembering, but I think Doctor Hasheem he didn't feeling well.."

"what happen to him" a cewar Mommy tayi reach damuwa akan face d'inta...

"I

Please Login or Register in order to submit comment