Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

bashi bane, ta sowa yayi daga inda yake zaune yaxo kusa da ita, sannan ya bata wata leda yace to zanyi tafiya, banda yawo kinji?"" kukan raihana ya ƙaru ta kwantar da kanta saman ƙirjinshi tana ƙara fashewa da kuka, ɗago ta yayi daga jikinshi ya ɗago fuskarta da hannunshi ya kalleta ido cikin ido, sannan yace miye?"" raihana ta kasa magana sai girgiza kai takeyi, murmushi yayi wanda yasa gaban raihana ya faɗi, kana ganin murmushin ma kasan na masu aji ne, faruk yace baki so in tafi?"" ya ƙara maganar yana buɗe idanuwanshi duka, da sauri ta rufe idonta, rungumeta yayi sosai sannan yace insha Allah zan dawo bada daɗewa ba, kiyi haƙuri kinji?"" kuma kada kije ko ina?"" ki bari sai na dawo,

cikin kuka raihana tace don Allah zanje inga ummana, faruk yace ki bari idan na dawo zan kaiki kinji?"" tace tom, saman kujera ya zaunar da ita sannan shima ya zauna, ƙara jawota yayi jikinshi yace duk wanda yaxo yace ki tafi kada ki tafi kinji?"" raihana tace tom, yace to Allah yayi maki albarka, raihana tace amin,

Miƙewa yayi sannan yace ma raihana sai ya dawo, tace Allah ya tsare ubangiji yakai ka lafiya Allah ya baka nasara da taimako akan duk abinda kake so na alkairi, amin yace sannan ya fita daga farlon,

Faruk yana fita Alhaji ya gani suka gaisa, sannan yake mashi maganar raihana, ajiyar zuciya faruk yayi sannan yace lafiya qalau take, Alhaji yace ya zaman naku ne?"" faruk yace alhamdulilah, Alhaji yace masha Allah, faruk yayi ma Alhaji ban kwana kamar yanda ya saba, idan zaiyi tafiya tun kafin zuwan raihana,

Alhaji yana nan tsaye har faruk ya shiga mota, suka tafi, shi kuma tafiya yayi gdanshi.........

raihana kuma ɗakinta ta koma ta kira farida ta faɗa mata, farida ta bata haƙuri tare da kwantar mata da hankali, godiya raihana tayi sannan sukai bankwana,.........,

***

*S*atin faruk biyu da tafiya, babu waya ita kuma raihana bata da wayarshi, rayuwarta take cikin lumana ga kuma iyayen kuɗi da faruk ya bata, bata da wata damuwa sai kiran wayar da k"b yake mata shine kawai matsalarta, amma bata ɗauka,

yau farida ta kawo ma raihana ziyara, raihana taji daɗin zuwanta sosai tana ta bawa raihana haƙuri da shawarwari, sannan farida tace ke anshi kada in manta da saƙonki, wani turarene a ƙaramin kwalba ta bata tace tayi ƙoƙari idan faruk ya dawo tayi amfank dashi, raihana tace nidai nace maki inajin tsoro, farida tace kada ki damu wannan ne kaɗai zaisa ya daina ganin ko as karuwa, raihana tace to,

da farida ta tashi tafiya, cikin kuɗim da faruk ya bata ta ɗauko ma farida 20k data bata tace wallahi bazata amsa ba, raihana tayi juyin duniya amma tace wallahi bazata karɓa ba, raihana tace to yayi kyau, raihana har bakin get tayi ma farida rakiya, sannan ta dawo gda,

***

Bayan kwana ukku da zuwan farida momy taxo , raihana tayi mata sannu da zuwa sannan taje ta kawo mata ruwa, momy tace nida gdan ɗana ?"" kece zaki kawo man ruwa "yar karo ɗiyar talakawa, tayi tama raihana wulaƙanci sannan tace ai zai dawo jibin yaxo ya sameni, dake dashi duk zanci mutuncin ku, saboda kin gama dashi nacd ya ƙoreki amma yaje yace man kin tafi ashe kina nan ni ya ɗauka sakara, haka dai ta balbaɗa ruwan wulaƙancin ta sannan ta tafi............€,

Raihana tace to Allah ya dawo dashi lafiya idan ya sakeni ai sai inyi haƙuri haka Allah ya tsara man rayuwata, kuma Allah ya bani wanda yafi shi,

****
*T*o yaune raihana take sa ran dawowar faruk kamar yanda taji daga bakin momy, dan haka tabi saƙo da loko na gidan ta gyara shi fess sannan tayi mashi girki mai rai da lafiya, itama taci uban gaye ta kashe a farlo tana jiran isowar mai gida..................
💦💦💦💦💦
*ZAWARCI*
💦💦💦💦💦

*Page* 3⃣6⃣

*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION* 📚✍🏻

*MEELAT MUSA* 🌹

****

*Ameenat Xeeyan muna taya momy barka Allah ya raya ubangiji ya shirya mana ɗan ƙaninmu ubangiji yasa makarancin Alkur'an ne, masu suna biyu ubangiji ya sauke su lafiya, wanda basu dashi Allah ya kawo masu albarka Allah ya shirya mana zuri"a baki ɗaya, barka momsy*

***
*KISSAR IYA ZAMA DA MIJI*:• "Yar uwa kowane irin namiji da halinsa , wani yana da haƙuri , wani baya da shi, idan Allah ya haɗaki da namiji marar haƙuri "yar uwa ke sai ki zama mai haƙuri don ku samu zaman lafiya,

Duk abinda kika san baya so ki guje shi , duk wanda kika san yana so to ki gaggauta shi wurin yi masa, yi nayi bari na bari, kidanne farin cikin lokacin da yake cikin damuwa, ki danne damuwarki lokacin da yake cikin farinci ki taya shi farin ciki,

Idan ya shigo daga waje ransa a ɓace, ki tareshi da saurinki ki rungumeshi kina rarrashin shi tare da ɗan bubbuga bayansa har sai kinga ya samu natsuwa,

Kijashi ki zaunar dashi sai ki bashi ruwan sanyi yasha, zuciyarsa zatai sanyi sai ki zauna a hankali ki rinƙa rarrashinsa kina kwantar masa da hankali ,

````kayi haƙuri mai gida duka duniyar guda nawa take?"" kansu sukayi wa, wata rana sai labari don Allah ya haɗaka zamane dasu har sukai maka haka, wata rana sai labari, idan kun rabu ina zasu sake ganin ka?"```

```ni bana so naga kana damuwa idan ranka ya ɓaci har zazzaɓi naƙe ji, mai gida damuwarka tafi komao ɗaga man hankali don Allah kayi haƙuri ka rabu dasu ka daina saka shirmensu a ranka kaji mai gida na?``````

Idan zakiyi masa haka komai akayi masa zakiga yayi murmushi, yace:• wance Allah yayi miki albarka a nutse zai warware maki komai ya faru dashi, sai ki bashi shawara ta gari akan abinda ya dace,

Idan kuma a nan gida, ko ke ko yara wani ya ɓata masa rai idan ya shigo yana ta faɗa, don Allah kada ki tanka masa kiyi shiru da bakinki ki zauna wuri ɗaya kiyi tagumi sai ya gaji yayi shiru dan kansa,

Idan ya nun fasa sai kije ki durƙusa a gabansa kice don Alƙah don annabi kayi haƙuri mai gida nayi kuskusre bazan sake ba kaji?"" Allah ya baka haƙuri Allah ya huci zuciyarka,

Idan yayi shiru baice komai ba, sai ki marairace cikin shagwaɓa kice bakace komai ba, um uhum kaji don Allah kayi haƙuri kaji?"""

ki kwantar da kanki akan cinyarsa kina ƙoƙarin yin ɗan kukan shagwaɓa kina nanata masa,

```` kaji ka yafe man?"" fushinka tashin hankaline a tare dani fushinƙa yafi maɗaci ɗaci a zuciyata bazan iya jurar ganin fushinka ba, ɗan yana ɗaga man hankali kaji ruhuna?````

komai kikai masa zuciyarsa zatai masa sanyi zai haƙura sai ke kuma ki kiyaye gaba............,

****

*ZAWARCI*

*K*wance take a saman kujera 3saeter tana ta tunani iri iri, wayarta ce ta fara kururuwa da sauri ta miƙe taje inda ta ajiyeta ta ɗauko ta, gabanta ya faɗi don ganin wanda yake kiranta, K"b haka ta faɗa a bayyane,

tsaki tayi sannan ta saka wayar a silent ta koma ta kwanta, ta ajiye wayar daga ƙasa, bata daɗe da kwanciya ba, bacci ya ɗauketa, shi kuma k"b bai daina kiran wayar ba, danshi ya zama ɗan wahala,

Shi kuma a gefenshi sai tsinewe raihana yake danshi yace dan masifa sai ta biyashi duk abinda yayi mata idan kuwa bazata biya ba, lallai sai yaxo gidan ta su daidai ta, dan tun auren raihana baya da kwanciyar hankali,

Tsuwar motocin da suke shigowa gidan shine ya farkar da raihana daga bacci don haka da gudun tsiya ta miƙe ta nufi ɗakinta, tana zuwa toilet ta shige ta wanke bankinta da fuskarta,

Tana fitowa turare ta sake shafawa ta ɗan gyara fuskarta, sannan ta ɗauko turaren da farida ta kawo mata ta ɗauko ta zazzageshi kafff a jikita, dan ta manta yanda farida tace mata tayi saboda haka ta shafe shi,

Yana shigowa farlon ita kuma raihana tanajin an buɗe ƙofa da sauri ta fito, tana shigowa cikin farlon shi kuma a daidai lokacin da yake dukawa inda ta ajiye wayarta ya ɗauka, ita kuma lokacin ta matsa da nufin ɗauka ya riga ta dan haka a tare suka miƙe tsaye,

K"b?"" inji faruk ya faɗa, sannan ya kalli raihana yace waye shi?"" raihana ta fashe da kuka tace shine, yace shine wa?"" raihana tace ba kowa bane da shine yake so ya aureni, tsawa faruk ya daka mata yace rufe man baki, a daidai lokacin daya zauna saman kujera, wani kiran ne ya sake shigowa faruk ya ɗauka ba tare da yayi magana ba,

yana ɗaukar wayar raihana ta tashi ta ruga ɗakin ta, dan bata san abinda k"b zai faɗa akanta ba, tana zuwa ta faɗa saman gado ta kife taci gaɓa da kuka kai kanajin kukan kasan dan shegantaka takeyin sa,

shi kuma yana ɗaukar wayar baiyi magana ba, k"b yace ke dan kutumar ubanki ni zaki zaki wulaƙanta?"" ina kiranki baza ki ɗauki waya ba?"" to dana hana auren naki da wannan tsohon banzan shine dan kina kidahuma kika faɗa ma soja?"" to bai iya komai ba sai baƙar zuciya sai wulaƙanci yanda kika ga hula haka ya ɗauki mace, don haka ki rufa na kanki asiri ko fito daga gidanshi,

shawara ɗaya kuma nake nema a gareki idan har baki yanda kika bani haɗin kai ba, na ɗan more dake to wallahi sai naja maki sharrin da bazaki fita ba""" kina jina dan durin uwarki?"""

Kashe wayar yayi sannan ya jinjina kanshi, ɗakinshi ya shiga , ya ajiye wayar sannan ya shiga yayi wanka, bayan ya gama, ya fito,

zama yayi yana tunanin iskancin k"b shi kuma yana tunanin yau saura sati ɗaya zaman raihana ya ƙare a gidansa, dan haka yau kuma yayi alƙawarin lallai yau ɗin nan itama sai yaji irin tata ni"imar dan da gani raihana itama bafa daga baya,

murmushi yayi sannan ya miƙe ya nufi ɗakin raihana, ɗakin ya shiga, yana shiga ya hango ta saman gado tayi ruff da ciki sai kuka take,

zama yayi a gefen gado sannan yace miye?""" jawo jikinta tayi ta matso kusa dashi ta ɗora kanta saman cinyarshi, kamshi turaren da raihana ta shafa ya fara shiga cikin zuciyarshi, uhmmm

Mi akayi maki ne kike kuka?"" raihana tace shine, faruk yace shine wa?"" raihana tace idan ya kirani bana ɗaukar wayar so yake yaja man sharri,

faruk cikin mutuwar jiki yace ai ƙarya yake bazai haɗamu ba, raihana ta ɗago kanta ta kalli faruk gira ɗaya ya ɗaga mata tare da kashe mata ido ɗaya, jikin raihana taji yayi wani yarrrr,

Murmushi yayi sannan ya matsa saman gadon sosai sannan ya kwanta, jawo raihana yayi sannan ya kwantar da ita saman ƙirjinshi, gabanta ya fara faɗuwa, wani irin kallo yake mata wanda yake nuni da zaki gane kurenki,

To wasan nasu sai canja salo yake, jin abinda faruk yake mata yasa ta fara tsorata sosai, nima dai ganin abun yasa nayi sauri na koma farlo na zauna,

Kam wannan lamari yafi ƙarfin karatun mu, ina nan zaune , inajin raihana sai ihu take, danshi kwata kwata baiyi mata zuwan budurwa ba, kuma wannan turaren ya ƙara mashi ƙaimi dama dai faruk a hakanan ma bai bar mace ba, inaga a bashi gudamawa?""

ina nan zaune naga ya fito daga ɗakin ya shiga ɗakinshi, da gudu na tashi na shiga ɗakin raihana, wayyo abunda basai an masu shishshigi ba, raihana sai kuka take, tana ƙarawa, wannan wane rashin imani ne?"" faruk yayi mata haka kuma babu sannu ba komai sai ya kakkaɓe rigarsa ya barta a haka?"""

Haka taci gaba da kukanta har ta gaji ta tashi tana tafiya kamar hawainiya tana nishin wahala kuka take sosai, ta shige toilet,

tana shiga ta gyara jikinta, sannan ta fito zanin gadon ta cire ta koma dashi toilet , ta wanke, bayan ta gama ta fito ta fita waje ta shanya, lonacin data fito faruk yana nan zaune har ta wuce ta dawo, shi kuma mamakiyos kawai yake towai ita wannan yarinya ance mashi ta taɓa aure wai shin ya abun yake?""

Ita kuma tana komawa ɗaki wani zanin gadon ta sake sannan ta saka kayan bacci tayi kwanciyarta amma har yanxun bata daina kuka ba,

Shi kuma faruk daya gaji da zama ya ɗauka raihana zata dawo ganin bai sake ganin fitiwarta ba, yasa ya tashi shima ya nufi ɗakin nata, a bayanta ya kwanta sannan ya jawota jikinshi, tace u umm miye kuma,?"" ta ƙarasa maganar cikin kuka, faruk yace ba komai, bacci zamuyi,

raihana bata sake magana ba, amma faruk zuciyarshi tunani iri iri yake💦💦💦💦💦

raihana bata sake magana ba, amma faruk zuciyarshi tunani iri iri yake, har bacci yayi gaba dashi, amma raihana ba bacci take ba ita kaɗai tasan azabar da takeji, haka tayi saƙa da warwara, daga baya kuma itama bacci ya ɗauketa amma badan ta sani ba,

****
da safe faruk ya riga raihana farkawa alwallah yayi saida ya gama ya tashe ta, tana tashi shi kuma ya wuce masallaci,

bayan raihana ta gama sallah asuba tana zaune ji take da wayarta na hannunta lallai da ta kira farida ta bata labari, ashe haka kowa yake ji?" miyasa faruk yayi mata haka?""" wasu hawaye masu zafi suka zubo mata?"""

hankalinta ya sake tashi data tuna yau saura kwana 6 tabar gidan faruk lallai akwai matsala, haka dai ta gaji ta tashi a sikwane ta haye saman gado jikinta na mata ciwo hawaye suka ci gaba da ambali daga idonta, kuka take sosai wata massarar wahala ta lulluɓeta,

Faruk kuma a masallaci bayan sun gama sallah dashi da Alhaji suka keɓe gefe ɗaya faruk yace ma Alhaji ya ƙara ma raihana wata ɗaya, Alhaji yace to babu damuwa, faruk yayi murmushi sannan yace baza ka tambayi dalili ba?""" Alhaji yace to mutum da matar sa?"" faruk yace ba haka bane kawai ina so in ɗan mata wani abu ne, yana dai aganse yana wani kame kame, dariya Alhaji yayi sannan yace to babu damuwa koma dai miye maji insha Allah murmushi faruk yayi sannan yayi ma Alhaji godiya Alhaji yace babu damuwa ya wuce gidan sa, shima faruk gida ya nufa,

a farlo ya zauna, yana jiran fitowar raihana amma shiru, yana nan zaune yana ta tunani iri iri , yaji an ban kaɗo ƙofa da ƙarfin tsiya babu ko sallama, cikin faɗuwar gaba faruk ya miƙe da sauri yace momy lafiya?"" kika taho haka da safe?"" idan kina nemana ai sai kiman waya zanz........."""" kafin ya ƙarasa maganar momy ta wanka mashi wani irin mari,

sannan yace dan ubanka ni zaka faɗa ma in maka waya kaxo?"" to anƙi ayi maka wayar dan ubanka, ina tsinaniyar take?"" wallahi yau ɗain nan sai tabar gidan nan tunda ba gidan ubanta ba ne, faruk yace momy kiyi haƙuri don Allah wallahi babu abinda taman, momy tace na rantse da girman Allah ka sake magana saina tsine maka albarka, faruk yayi shiru,

fankam fankam momy ta wuce ko kunya babu bare kara ta nufi ɗakin raihana, ita kuma tana kwance masassara ta dameta don haka tana zuwa babu ɓata lokaci ta yaye bargon da raihana ta lulluɓe, niko nace bata kojin kunya kaga idon ta ya gano mata abinda bata zato?""

Tashi ɗiyar gidan matsiyata , yauɗin nan basai gobe ba wallahi sai kinbar gidan nan tunda ba gidan ubanki bane, raihana ta miƙe jikinta yana kyarma tace momy don Allah kiyi haƙuri wani irin mari takai ma raihana taci gaba da dukanta kamar zata zare mata rai,

saida ta gaji da dukanta dan kanta sannan ta jawo raihana ƙasa ƙiyyyyy har farlo sannan tace gata nan wallahi sai ka saketa idan ba haka ba, idan na fara tsine maka albarka harsai ƙiyama ta tashi ban daina tsine maka ba,

sallamarta kafin in fara, wata momy ta ɗauko da byro ta miƙa mashi tana faɗin bisimillah............

wata irin zufa ta keto ma faruk hawaye suka fara zubowa daga idonshi yace momy ki rufa man asiri kada ki rabani da raihana............

momy tace kai yaushe ka fara kuka akan

Please Login or Register in order to submit comment