Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

taj din.

Da daddare taj ya farfado, kamar koda yaushe hidaya ya sake tambaya, saida sabeeha ta lallaba shi kafij ya hakura.

Cikin dare wajen karfe daya kamar jiya da daddare haka yauma ya tashi ya soma dube dube,sabeeha baiwar allah tuni ta farka daga gyangyadin data soma, yau allah ya taimaka bai tashi ya dunga bugun kanshi ba sai kukan daya dunga yi yana marin fuskanshi, kuka sosai ya dunga yi babu yanda batayi dashi ba yaqi dainawa, karshe ma dai itama kukan ta somayi tana hadashi da allah ya bari, saida ya jigata dan kanshi ya hakura har safiya idanunshi a bude, sunyi jaa har wani baqi baqi dukayi daga wajen fatar eyelid dinshi.

Sabeeha dai ta maidashi kamar tv, sai kallonshi take gwanin ban tausayi.

Karfe biyar daidai saiga jamid yazo, babu yanda baiyi dashi ba akan ya kwanta yaqi, saima kuka daya cigaba yana kiran first love first love dinshi.

Lokacin sallah nayi jamid ya tafi ya barsu shida sabeeha, mikewa tayi ta dauro alwala anan bathroom din kafin ta futo ta tada sallah, ta dade sosai tana mashi addua, tana idarwa ta juyo ta kalleshi.
Ya rame sosai ya chanza kamar bashi ba, he was so lively cikin kwanakin da suke wuce amma tsakanin jiya da yau ya chanza gaba daya.

After 1 week
Yau cikon sati guda kenan da wannan situation din na taj, saidai abun ya dan lafa ba kamar ranar da doctor yazi ya dubashi ba da next day.

Sabeeha na kula dashi sosai haka zalika jamid, shima kullum yana tare dasu don shi baya futa office zuwa caffeee dinshi, shi ke da companying caffe mocha, dan karanin kamdani ne dake producing traditional coffee, hidaya kuwa kullum tana hanyar office kullum, ba laifi tana shugowa dakin tana dubashi saidai yawanci lokacin da take zuwa yaja barci.

Su afiya da fadwa kuwa rayuwar su sukeyi hankali kwnace ba tare da sun damu ba, basu ma damu dasu san meke wakana da rayuwar dan uwan nasu ba. Tunda ba a saka su a ciki ba suma basu kai kansu ba don babu abunda zasu iya mashi.

Saturday morning….
Karfe bakwai daidai sabeeha ta samu ya koma barci, saida tabbatar yayi nisa kafin ta fito daga bedroom din tayi gyare gyaren ta, tana gamawa ta sauka kasa, don kullum saita sauka ta sauya kayanta.

Tunda ta sauko maids dinnan suke kallonta suna tsegumi, batabi ta kansu ba don basu ne damuwarta ba, abu daya daya dan dameta shine rabonta dataga yar ghana tun ranar data sauko kasa neman head, harta kamata tana labe, tundaga ranar bata sake ganin ta ba, gashi bata shiga al’amarin sauran maids din balle ta tambayesu inda take.

Wanka tayi tana gamawa ta koma kitchen, inda ake ajiya masu abuncinsu na maid ta nufa, daya daga cikin pack din ta dauka ta koma daki.
Saida taci tayi nak ta dauki hijab dinta data wanke a toilet ta futa dashi donta shanya.


Wajen shanyan nasu yana daga baya wajen garden, babu kowaa wajen sai birds din dake kara a wajen da sauran kananun dabbobi da aka ajiye don kawata wajen.

Tana gama shanyar ta juyo, a razane tayi baya ganin daya daga cikin maida din gidan, kallonshi tayi shima ya kalleta, duban wajen ya soma yi ganin babu kowa yasa ya fidda wayan dake hannunshi ya zura mata a aljihun gaban rigarta kafin yace “incoming call for you”
Yana kaiwa nan kamar iska yabar wajen, gaba daya sabeeha ta gama tsorata, tama rasa me zatayi tana nan tsaye wayar ta soma ruri, cikin sauri ta zaro wayar daga aljihun nata, number ce ke kira, wani irin tsoro ne ya durar mata “meyzaisa wannan maid din da bata taba ganinshi ba dukda ba futowa take compound ba balle ta sansu don maza ke kula da compound din, meysa ya bata waya? Gashi kuma ana kiran wayan gashi kuma ya tafi”

Daukan wayan tayi tasa a kunenta ba tare da tace uffan ba, wata kausashshiyar murya ce ta daki dodon kunenta.

“You’re doing a good job,muna monitoring duk wani movement dinki,ive never taught you’re this smart, abunda bamu taba tunani ba kuma hankalin mu baizo wajen ba kin nuna mana hanya, firstly to gain your target trust, wonderful for that, Secondly yanxu aikin naki zai fara,”

Jikin sabeeha ne ya soma rawa, dube dube ta soma yi hankali a tashe, babu abund atake sai innalillahi a zuciyarta, tabbas ta gane wannan muryar, muryar mutumin daya zo yace mata zatayi leqen asiri anan, gaba daya tama manta sai yanxu, ashe suna kallonta, tsoro ne ya durar mata, me mutanen nan suke so? Mene dalilin kawota da sukayi? Har yanxu kanta ya kasa daukan komai
Katse mata tunani yayi ta hanyar cewa


“Don’t worry your self, aikinki mai sauqi ne, like i said yanxu ne ma zaki fara aikin naki, i don’t want to say abunda zai biyo baya idan kika kuskura kika bata mana plan, by now kinsan dalilin dayasa muka kawo ki gidan, your part of work is so simple”

“Sir please meysa kuka kawo ni gidan nan mai zan maku?”
Sabeeha ta fada adan tsorace, gaba daya attention dinta ya koma ga wayar.
“Just do as i said, idan kikayi hakan rayuwar mamanki will be spared”

“Mamana?, sir dan Allah kuyi hakuri, ni wallahi bansan may zan maku ba”
“Its so simple, now listen…”
Ya dade sosai yana mata maganganu a wayar kafin ya kashe, confusely sabeeha ke kallon wayar, ta kasa gane meysa yace tayi abunda yace tayi, ta dade soaai tana tunani har tazo to a conclusion, tabbas akwai wata boyayyi a cikin wannan gidan, gidan nan cike yake da abubuwa da dama wanda kanta ya kasa warware mata.


Khaal….

Da mamaki Khaal ya tashi da kiran hidaya, rabonshi da ita tun lokacin daya zo akan maganar taj, tun daga ranar kawai ya zuba mata idanu.

Shiri yayi cikin kamala, kafin ya futo,”abuh!!! Abuh!!!”
Wasu yara suka taho a guje wajenshi, yaran suna kama dashi sosai, da mamaki yake kallon su, “karku buge fah”
Mamansu ce ta fito sanye da abaya da alamu futa zasuyi, kyakyawa ce Masha allah, a kalla zata kai shekaru talatin da yan kai, takowa tayi ta rungume shi kafin tace “ya habibi”
“Habibty, daga shopping sai ina?”
“Zan kaisu disney land daga nan zamu sawo gida my love”
Murmushi yayi mata kafin yace “nima zanje tahlia”
Shuru tayi jikinta yayi sanyi lokaci guda tace “allah yasa yau ka samu ka ganshi”
“Ameen” ya amsa ta
Kissing dinta a kumatu kafin ya futa.

Khaal is about 58years amma in ka ganshi zaka ce bazai wuce shekaru talatin ba, yayi aure very late hakan yasa bai da yara manya, ba kamar dan uwanshi ba taheel da yayi aure yana mid 20s dinshi.

Motarshi ya shiga ya fuce daga compound din yana zullumin kiranshi da hidaya tayi.

Gidan ya nufa direct, lokacin daya karaso doctor taj ya karaso shima, gaisawa sukayi da khaal kafin su shiga daga ciki,
Khaal tunda yaga doctorn taj din hankalinshi ya dan tashi, yasan dai jamid yazo mashi da bayanin situation din taj din don shike zuwa ya fada mashi abunda ke faruwa game da taj din.

A tare suka karaso cikin main sitting room, babu kowa a ciki don haka suka samu waje suka zauna, jamid ne ya fara saukowa da mamaki don baiyi tsammanin ganin khaal din ba, yanxun hakan ma ya fito ne don ya wuce gidanshi, gaisawa sukayi har kasa ya rusuna kuwa ya gaishesa kafin ya zauna “yanxu nake shirin zuwa chan gida ay”
Murmushi khaal yayi yace “zuwan ne nima i wasn’t expecting it”
Da mamaki jamid ya bude baki zaiyi magana saiga hidaya ta sauko, afiya na gefenta da fadwa, karasowa sukayi suka gaishe da khaal, hakimar ma yau fiska a sake ta gaishesa, mamaki dai bai sa khaal da jamid rufe baki ba.

Shuru ne ya biyo baya kafin hidaya ta soma magana “akwai dalilin daya sa na taraku saboda decision din dana yanke akan big babu, which I believe kuma ga doctor dinshi, ya bani kwarib gwigwa akan hakan”

Gyara zama khaal yayi a zuciyarshi yana hamdala don tabbas kiran nan datayi mashi akan lafiyar taj dinne saidai yayi mamakin yanda akayi harta sauko haka kuma ta nemeshi? Wannan abun ya bashi mamaki sosai.

“Base on yanda doctor shi yayi mana explaining situation din da yake ciki yanxu which I believe duk kun sani, I’ve come to conclusion which I believe zai taimaka mashi sosai kuma its a step that maybe or may not lead to his recovery but I’m trying to believe it will”

Sabeeha ce ta sauko kasan, kanta a kasa, yau gaba daya bata jin dadin jikinta kwata kwata, da head taci karo tana shirin fitowa daga kitchen da maids a bayanta kowannensu hannunta riqe da baverages, saida ta bari suka wuce kafin ta nufi hanyar shiga kitcehn din.


Karo suka kusa yo da maid din data fito, cikin sauri sabeeha tayi baya, “sorry about that” sabeeha ta fada, dayar maid din da suka kusa gwarawa kuwa kasata zube da alamu ko rashin lafiya take yi, kallonta sabeeha tayi tace “are you okay?”
“No, I’m burning up, please help me with this”
Taimaka mata sabeeha tayi ta miqe kafin tace “you can go and have a rest, zan gyara maki”
Godiya maid din tayi mata kafin ta fuce daga dakin, tana futa sabeeha ta kwashe abubuwan da suka zubar kafin ta sauya wasu, daman savate ne, tana gamawa ta juya ta futa daga kitcehn din, kalle kalle ta somayi don neman inda head sukabi, rasa hanya tayi don haka harta juya kuma ta tsaya, ganin head yasa ta tsaya har suka karaso, “what are you doing standing here?
“Sorry head, batajin dadi ne shine na karba”
“Jeki ajiye ki fito” head tayi commanding dinga.

Takawa ta somayi, bugun zuciyarta na tsananta, harta shugo ciki, lokacin data shugo doctor nayi masu bayanin situation din da tak ke ciki, sannan ya dora da kanshi ya soma tabuwa, tana jin wannan ta saki savage box din batama san tayi ba, juyowa sukayi gaba daya su suka kalleta, dakata doctor yayi yana jiran ta futa kafin ya cigaba don dukda ya ganeta,

Statement din da hidaya ta jefo masu yasa duk suka juyo suna kallonta, babu ins atake kallo sai inda sabeeha ke tsaye don tana kallonta saboda opposite inda take sabeeha ta tsaya, “you come here”

Kafafunta ne suka soma kyarma, kamar munafuka haka ta karaso wajen, sauran duk suka bita da idanu, daga chan gefw sabeeha ta tsaya kafin hidaya ta maida dubanta gare su.

Jamid ne yayi dakewar cewa “what did you just say?”
Maido da dubanta tayi garesa tace “i said zanyi ma big baby aure!!!!!!”

“Aure?” Fadwa ta fada tana kallon hidaya surprisingly
“Ukty you must be joking, wa kike ganin zai auri mahaukaci? Good for nothing man? Mai kwakwalwar yara wow this is too much gaskia ukty you’re doing too much,” Afiya ta fada a gatsale.

Wata uwar tsawa hidaya ta daka mata “don’t you dare say that again, and yes, aure zanyi ma taj because I believe shine best decision.

Jamid ne ya sake kallonta rai a bace yace “hidaya are you sure kinsan me kike fada kuwa?”

“Yes i do,” ta bashi amsa kai tsaye, yana kokarin sake magana khaal ya daga mashi hannu,

“Waye zaki aura ma TAJ din?” Khaal ya tambayeta yana mai kallonta, lallai bai taba tunanin haka hidaya take so heartless ba, jamid dai kasa komai yayi ranshi yayi mugun baci, lallai yau ya tabbatar hidaya bazata taba chanzawa ba, shi yasan definitely akwai wata a kasa.

“Her!!!!!”
Dammm gaban sabeeha ya bada ganin ana nunata, saurin sauke kanta tayi kasa furgici bayyane a idanunta, kallonta suka komawa yi daga kan khaal zuwa su afiya da fadwa, “maid??? Wow” fadwa ta fada a ranta

“Wannan personal caregiver din taj ce, kuma ita ce zata zama MATAR TAJ”
Maido da dubansu sukayi ga hidaya, khaal ne yayi saurin cewa “a maid?”
“Yes” ta amsa shi kai tsaye,

Su fadwa dai kallon khaal sukayi suna jiran jin abunda zai ce,
“Ba opinion dinku nake nema ba its a decision dana yanke as big babys guardian and next if kin,kuma I believe hakan ne daidai kuka nasan koda ace baida mental issues bazai bijire decision dina ba”

Rai a bace khaal ya runtse idanunshi kafin ya bude, ranshi yayi mugun baci, wato hidaya ta maida taj kamar wani object din da zatayi abund ataga dama dashi abu har ya kaiga ta qasqantar tashi, yasan she’s the one who made the whole world for him, kuma ita ce number one dinshi saidai bai taba tsammanin abun nata yakai ga haka ba, he’s still confuse akan alamarin hidaya trying so hard to understand her da intentions dinta saidai yanxu komai ya baiyyana a fili.

Ba zato ba tsammani sukaji amsar khaal “okay!, ba damuwa, she will be taj legal wife and i approve it but inason na san meysa ita?”

“Saboda ita ke kula dashi kuma ita kadai ce ta dade dashi ba tare da wani problem ba”


Wani irin murmushi hidaya tayi kafin ta sauke wata nauyayyiyar ajiyar zuciya, ta dauka zata samu matsala da khaal sai gashi komai yazo gidan sauqi.
Jamid dai runtse idanunshi yayi kafin ya bude, ya kalli hidaya, idanunshi sunyi jaa sosai,
“Amma inason naji daga bakin wannan maid din,”
Khal ya fada yana kallon sabeeha datayi sukan tsaye,kallonta khaal yayi kafin yace “what’s your full name?” Khal ya tambayetaq
“Sa..bee..ha dalhatu”
Ta amsa shi muryarta na breaking, “sabeeha cire mask din fuskanki”
Tabe baki hidaya tayi don tasan me zasu tarar bayan ta cire kuma bata damu ba.

Kanta na kasa ta soma laluben fuskanta hannunta na karkarwa, mask din ta soma zamewa ahankali har tayi nasarar cireshi gaba daya, tana cirewa suka zuba mata idanu, afiya ce ta furta “what the fuck..” bata ma san tabfurta ba, dagowa ahankali sabeeha tayi ta zuba masu idanu suma kallonta sukeyi kamar sunga tv, afiya sai tashi tayi rai a bace tabar sitting room din.

Kallonta khaal yayi yana mamakin hallita iri irin a fadin duniya daban daban.
Idanunta dake rufe ta bude, yarinya ce danya shaf, wallahi tsarin fuskanta ya masifar haduwa kamar an kerata daga wajn girarta zuwa idanunta, ga hancinta mai tsayi wanda ya kara ma fuskan nata kyau, bakinta…
Lallai dan adam tara yake bai cika goma ba, duk kyawun da allah yayi maka sai an samu wani bangaren akasin hakan,halittar da allah yayi mata wadda ta fita daban shine bakinta, bakinta yayi wani zumbutu dalilin hakoranta da sukafi karfin fuskan nata, saida ta sakin bakin hakoran suka baiyya guda takwas reras kafa kafa kamar kacha,(gatso) ta gaban hakorin har wani kore kore yayi alamun hakoran marasa lafiya ne.
Wannan part of hallittarta ta aje mana wani baqin fenti a cikin tarihin rayuwarta tun tasowarta.

Saida khaal ya gama kallonta kafin ya sake jefo mata tambaya, “zaki iya auren sa?”
“Khal??? Why are you even asking” hidaya ta fada
“Ay ba a aure sai an samu yardar both parties, tunda shi hes not in right sense ita ay tana da hankali so dole musan idan ta amince”

Sabeeha dai shuru tayi tana tuna maganar mutumin nan da sukayi waya dazu, “duk wani abu da za a tambayeki akai ko za a nemi amincewar ki karkiyi gardama, just say yes inva haka ba komai zai iya faru da ke harma dashi wannan mahaukacin”
Cikin ta ne ya duri ruwa sosai, batama tsaya wani dogon tunani ba kawai tace “na amince”

Wani irin disgusting kallo hidaya tayi mata kafin ta maida dubanta ga khaal, “ina son aurensu a yau”
Bai musa ba yace mata “okay amma inada sharuda uku,”
Gyara zamanta tayi tana sauraronsa “na farko wannan yarinyar you’ll allow her do her duties as his wife not his caregiver cinshi shan sa, when it comes to time for decision akanshi da komai nasa, sannan duk abunda taga ya dace akanshi tayi deciding babu ruwanki a ciki”
“What??”

“Yes sannan na biyu daga ranar da any of them ya nuna bayason wannan auren za a raba shi, and lastly hiding and grounding him has to come to an end”
Shuru tayi na yan seconds, badan batada wani option ba babu abunda zaisa ta yanke wannan mummunar shawarar,
Da mamaki yaji tace “okay”

Wani irin murmushi kawai khaal yayi ya girgiza kanshi, tabbas akwai abunda hidaya ke shiryawa, kuma akwai kwakwaran dalili dayasata yanke wannan shawarar, the last thing da zasuga hidaya tayi shine wannan, jinjina rashin tunani da rashin mutunci irin nata kawai yake yi….

Saida suka gama magana ta fuce daga sitting room din, sabeeha na tsaye saida jamid yace ta tafi tukunna kafin ta tafi, likita kuwa already shima ya fita ya rage daga khaal sai jamid.
“Khaal maysa ka amince bayan kasan kudirinta”
“Jamid I’m still giving her benefit of doubt, i still dont want to believe intentions dinta,”

“Then why did you agree” jamid ya sake tambayarshi don ya bi ya damu

“Because i trust my instincts, mu zuba mata idanu”

“Yanxu khaal aurar dashi za kayi? What if ya dawo hayyacinshi? Kana ganin bazai jawo matsala ba? Bamusan yarinyar nan ba? Bamusan ya rayuwarsu da gidansu yake ba? What if akwai problem”

“Kaga hidaya? Bazata taba yin komaiba ba tare da tayi dogon bincike da tunani ba, tasan komai game da yarinyar nan, her family and all, jamid dont worry kaji, allah zai shige mana gaba, i have a feeling that the outcome of this will be good”

“Shikenan khaal yaushe za ayi auren”
“Anjima after dhur, a masallacin nan tahilia”
Khaal ya amsa shi.
***
Bayan salat dhuhur jamid ya miqa auren SABEEHA dalhatu ga Khaal wanda ke wakiltar TAJUDEEN taheel.
Babu mutane da yawa cikin masjid din, su shida ne kachal according to yanda sunnah ta qai’dar, mutun uku shedu, sai biyu dake wakiltar wanda zasu aurar sai malamin dake jan sallah a masallacin.
Harda certificate khaal yayi sighning na aurensu bayan an daura da sadakin ta har riyal dubu ashirin.

Tunda aka daura auren Jikin jamid yayi sanyi, he’s having weird feelings about this, yana jin wannan auren da akayi ba dan alkairi akayi shi ba don yasan hidaya sarai, saidai ya kasa gane dalilin dayasa tayi suggesting hakan, kamar yanda khaal yace, yayi fatan alkhairi kawai, hakan yayi.

sallama khaal yayi mashi bayan ya bashi copy of the halal marriage certificate din kafin ya tafi shi kuma ya wuce gidan.
Koda ya shigo sama ya wuce direct, neman hidaya ya soma yi a saman bai ganta ba, kwata kwata bai kawo tana part din taj ba.

Zama yayi ya dafe kanshi tunani kala kala
Na yawo a kwakwalwar shi,tunawa da wani abu yasa ya wuce part dij taj.

Anatse bude kofar da mamaki ya ganta zaune gefen taj wanda murna ta gama lullubeshi saboda ya ganta a kusa dashu, hakoranshi sun kasa rufuwa tsabar murna, karasowa jamid yayi har inda suke kafin ya kalleta, murmushi tayi mashi tace “kun dawo ashe?”
“Yea mun dawo, fito ina son muyi magana”

Daman tasan hakan zata kasance don haka ta miqe ta rada ma big baby abu a kunne nan take ya qalqale da dariya yace “first love ina jiranki please ki dawo”
“Okay big baby”

Shi ya fara fitowa tana biye dashi a baya saida suka zo daidai bedroom din nasu ya janyo hannunta ya tura ta cikin part din ya rufo kofar.

Hannunta ta nade a kirjinta tana kallonshi tana jiran abunda zai ce mata “hidaya, bana son wani boye boye, fadamin menene dalilinki na auren?”

“Saboda shi ne what is best for big baby?”

“In what aspect?” Ya sake doka mata tambaya
“Bakaji abunda doctor ya fada ba ko sai na maimaita maka?”

“Kina tunanin bansan abubuwan da kikeyi its for your own benefit bane? What do you want this time around?”

Wata iriyar dariya tayi kafin tace “jamid listen to me, i don’t care what you think rn, all i know is, I’m doing what is best for him, so please stay out of this”

“Hidaya kiji tsoron allah”
“In banji tsoronsa ba kai zanji tsoro?” Ta gaya mashi magana kafin ta wuce bedroom, certificate din auren data gani kan coffee table ne ya tabbatar mata anyi auren, ba karamin dadin hakan taji ba dukda bata nuna masu a fili ba, saidai wannan ne kadai last option.

Bangaren sabeeha, ta kasa gasgata abunda kunenta ya jiyo mata a sitting room, tunda ta wuce bangaren su na maaikata ta zauna samun kanta tayi da zuba da hawaye mara dalili, gaba daya ta shiga confusion, na farko ta kasa gane menene kudirin wannan mutumin daya turota leqen asiri, sannan abunda yafi daga mata hankali sosai har taie tambayar kanta shine, wanene wannan mutumin, meysa yake controlling dinta, sannan ya akayi yasan da maganar aure? Tun kafin ayi maganar har ya umarceta akan ta amince, karta yi gardama, fatanta daya da takeyi shine allah yasa hakan ba anyi shi bake don ayi amfani da ita don a cutar da friend, don sai yanxu take ganin komai is revolve around him, tasan tana kula dashi amma meysa za a aura mata shi? Mey zata ce ma mahaifiyarta? Why the need of the aure? Waima wani irin aure? Basu san ta ba bata sansu ba? Anya babu cutarwa a cikin wannan abun?””innalillahi wa inna ialaihi rahiun” ta soma furtawa, take hankalinta ya sake tashi sosai, gashi shes confuse babu wanda zai bata amsa kawai saita fashe da kuka, yaj dakin su kuwa mey zasuyi banda kallonta babu wanda yayi attempting yaje wajenta don yaji meke damunta.
Ranar dai ko part din taj din bata sake komawa ba saboda wani matsanancin ciwon kai daya saka ta a gaba.
Bangaren su fadwa, afiya babu irin zage zagej da batayi ba har fadwa ta gaji da ita
“Ke wai mene ruwanki? Why would you care?” Fadwa ta tambayeta,
“Dole na damu mana, wallahi tallahi na tsani ukty, bana kaunar ganinta akan wannan mahaukaci, yanxu ta manta ta sanadiyarshi yanda komai ya sauya mana? Farin ciki mu? Jin dadin mu da komai? Yanxu harta manga yanda muka taso cikin kunci? Childhood dinmu babu walwala babu komai dukdan saboda shi?, wallahi idan har ku bakwa kishin ummuh to wallahi ni inayi, ”
Kuka ta fashe dashi “ why would she care? Maysa zata so shi fiye damu? Meysa zata damu dashi fiye damu? Why?“

“Shiyasa nace wani sa’in kanki wallahi kamar na kifi, you’re so annoying, yanxu kukan na menene kikeyi? Ta rigada tayi deciding so sai me?”

“Malama karki fada min maganar banza, ba tun yanxu ba ke ma nasan kina bin bayanta mteww, duk abunda takeyi akanshi baki taba complain ba kamarma ke baki damu ba kwata kwata, i need fresh air i cant with all of your nonsense” tana kaiwa nan ta fuce daga dakin


****
Zaune suke cikin wani parlor babba, daya na zaune wajen masaukin baki, daga gefe kuma wani saurayi ne a tsaye, suna nan zaune saiga wani mutumi ya fito, babba ne mutumin don ga furfura ne ta mamaye fuskanshi gaba daya, yana da qiba sosai, sanye yake da farar jallabiya sai rawani da yayi a kanshi, wata baqar jaka ce a hannunshi, yana karasowa parlorn wanda ke tsaye yayi saurin matsowa ya karbi jakar.

Na zaunen ne yayi saurin miqewa yana girmama shi, kallonsa babban mutumin yayi kafin ya zauna, dariya ya soma yi “great job doctor!”

“Thank you sir”
Kallonshi mutumin ya sakeyi kafin yace, “kana da kaso mai tsoka saboda wannan labari daka bamu, akwai ticket dinka to bangkok, your new job awaits you from there”
Da sauri ya miqe ya karbi jakar “thank you sir thank you sir”
“You can go now”
Fucewa doctor yayi yana murna, don wannan ba karamin kaso ya samu ba, yayi mamaki sosai kuma akan just dan information din daya basu,wannan abu yayi mashi dadi sosai.
Yana fita mutumin ya kalli yaronshi yace “prepare babban kamfanin gidan yada labari, gobe inason a tashi da latest labari kai rikitarwa kan dan taheel kuma heir of the company is mentally unstable, zanga ta yanda za ayi wannan kamfanin ya cigaba da bunkasa, over this years sai yanxu zamu samu damar kawar dasu daga industry dinnan hahahahaha”
“But sir ya zamuyi da wannan likitan?”
“Wipe him off,kasan duk wanda yamin aiki yana gamawa bana barin shi da rai saboda threat so just finish him”
“Okay sir”
Yaron ya amsa shi kafin ya futa daga parlor, wata iriyar dariya babban mutumin yayi kafin yace “its high time” hahah

Abdullah ibn basit kenan, babban competitor kuma tantirin dan kasuwa, yana cikin Manya manyan masu kudin tahlia district sannan yana kasuwanci daban daban, duk wani harkar business da taheel sukeyi shima yanayi, yana da baban campany saidai baikai taheelz ba don shi bai dade da shiga kasuwancin ba, ba

Please Login or Register in order to submit comment