Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gashin, sannan ya tura hannunsa cikin wuyar rigarta ya cafko qirjinta, abunda yayi tsananin firgigita tai saurin yin baya ta maqure jikinta.


Taso muyi sallah, ya fada ransa a hade cikin sigar bada umarni, sanin cewa batai sallar ishaba yasa ta tashi ta bishi inda yabi wato toilet tayi alwala suka fito, ya jasu Sallah sukayi isha, sallar ma aurata ta biyo baya. Tasan akwai adduar da manxon tsira (s a w) ya umarci miji ya dafa kan matarsa yayi mata ita kam baiyi mata, ya tashi yaje kitchen ya dakko cup ya tuttula L&Z Milk ya shanye sannan ya kuma cika kofin ya miqa mata a hankali ta girgiza kai alamar bata sha, ya bude ledar kazarsa ya cirota sai tashin qamshi take ya dora kan plate " zo muci " abunda ya cemata kenan, bayan ya fara yagar kazarsa yana hadawa da madarar yana kurba, alamar an dade ba a hadu ba 🀣 (lol), ko kallonsa bataiba balle ya samu amsa.

Bayan ya tashi da kaza guda da liter daya na gorar madarar l&z, ya ture ragowar kayan da yaci gefe ya cire rigar shaddar jikinsa tulelen cikinsa ya bayyana alamar anyiwa cikin loding da yafi qarfinsa, ko singlet babu ajikinsa. Babu batun yin brush domin tsaftace baki kafin kwanciyar bacci balle aje ga dan yin tattaki domin narka abinci daya loda kamar yadda addini ya hana kwanciya bayan cin abinci.

Ya hayo gadon tare da janyo Mimi jikinsa ya saki ajiyar zuciya, cikin zaquwa ya fara cire mata kayan jikinta, lamarin da yayi matuqar tsoratata domin Sam babu nitsuwa a tattare da abunda Badarun keyi, lokacin da yazo cire mata riga ne ta riqe riga qam ta hanashi cirewa, yayi yunqure kwacewa ta qara riqewa gam, hakan yasa yayi amfani da qarfinsa wajen rabata da rigar, tuni ta sakar masa ganin yana shirin yaga atamfar super wax mallakar kamfanin Sheraton ( Sheraton super wax).

A haukace yake tsotsar qirjinta duk ya rude, ya kuma rudata, kuka take me hade da ihu 😭 , Jin yadda yake matsa mata nono ba tare da tausayi ba kamar ba jikin me rai yake latsawa ba. Ya cire hannunsa ya shinfideta a kan gadon sannan ya xare wandon jikinsa, ita kam ya dade da rabata da nata kayan, ya rankwafo kanta da nufin hada bakinsa da nata, tai saurin kauda kanta, domin a tunaninta ai sai da soyayya akeyin kiss, ita kuma batason Badaru kuma tayi alqawarin bazai taba shan bakinta na, kuma bayan haka ma ai Badaru bashi da tsaftar da xata hada baki dashi, ita kuma macece me tsaftar gaske, yanxun hakama daya kifu a kanta qarnin gumi yake alamar tun rana rabon jikinsa da ganin ruwa (wanka).


Sucking din nononta yake tun qarfinsa kamar me shirin xugo ruwa, radadin da takeji ya zarce faduwa da baki. Ana cikin hakan ne taji ya danna yatsansa a matancinta, ta kwallah wani irin ihu tare da miqewa zaune a kan gadon ba tare da tasan tayi hakanba. Xuwa wannan lokaci shikam ya zaqu wajen San cimma burinsa, ya kalleta cikin fita hayyaci yace "ke meye haka? Dare na fa kike ihu maqota xasu iya jiwo ki, hanya nake nema shiyasa, in kuma kinsan gurin nunamun." ya qara janyota ya kwantar tana ihu tana bashi haquri da cewa "Dan Allah Badaru kayi haquri na dena, na tuba da xafi Dan darajar iyayenka."


Yayi murmushin mugunta yace "ba kince bakya sona na ba? nima ance miki ina sonki ne? Kinga wannan abun da nake miki shine dalilin aure na dake, domin MARYAM tun randa na fara ganinki Allah ya jarrabeni da muguwar sha 'awarki, wlh ko yarinyar da nakeso kamar raina bana sha'awarta kamar ke, tundaga ranar Kullum na kwanta sai nayi mafarkin ina saduwa dake, komai na halittar jikinki yayimun, amma fa bawai Love ba, no Just sha'awa ". Yana kaiwa nan ya kuma danna hannunsa a gabanta tare da tambayarta nanne? Gara fa in kinsan gurin ki nunamun dan karna shiga inda ba nanba, Dan wlh saina sadu dake ayau ko mutuwa zaki ".


Shigewar da gaba daya ta ya tsan hannunsa tayi ya tabbar masa da nanne hanyar kuma a take ya fara qoqarin shigarta iya qarfinsa yana wani irin ihu da sambatun ambaton sunan Nafeesa tare da yiwa Nafeesan wasu alqawura na soyayya, alamar dake nuna cewa itace a ransa. Muryar Mimi ta katse masa sambatun da yake.


Cikin kuka wurjanjan take furta "ka dubi Allah kayimun a hankali wlh ban taba yiba, kayi haquri xata jimun ciwo 😭" . Kalamanta suka sanyaya masa jiki kwarai, ya shafi gefen fuskarta yace "maryam wlh nasan ke ba mazinaciya bace, domin kedin duk wanda ya kalleki zega alamar kamewa a tare da ke koda maqiyinki ne, sai dai mutum yaqi Allah ya yi miki sharri"

Yana kaiwa nan yaci gaba da abunda yake, amma ala tilas ya haqura bayan ya dan samu nutsuwa, saboda ya gane baxai taba iya kauda budurcin Mimi a dare daya ba, saboda tana cikin jerin mata masu qaramar halitta, sannan masu kwarin tantanin budurci.


Bacci kona 1 minute Mimi bata samuba a daren saboda a tsorace take ga ciwon jiki, ga muguwar yunwar take addabarta, wacce ta haifar mata da tsananin ciwon kai.


Mrs 😊
[9/30, 1:03 PM] β€ͺ+234 706 296 6299‬: πŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌAL 'AMARIN MARYAM πŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌ


Writing & story by rahman Mohammed (hajia)

Editing by mmn khairat
πŸ“FANTASTIC STARS WRITERS {F S W }

Page 1⃣8⃣

Dedicated to
Maryam Baita


Har garin Allah ya waye bata rintsaba saboda axabar ciwon kai, ta kalli agogon dakin dai dai lokacin 7:45am. Amma ta kasa tashi tayi wanka tai sallah.

Shikam Badaru kiran farko ya miqe yaje ya tsarkake jikinsa yayi nafilfili tana kallonsa, har akai kiran assalatu yayi sallah yaci gaba da karatun qur ani, da taga bashi da niyyar taimaka matane tace " Dan Allah taimakamun intashi lokacin sallah yana qurewa".

Ya kalleta shagarai "wai nufinki dan wannan abun da ya faru shine ya hanaki tashi? 😏 lallai ke muguwar yar rainin hankalice, sai ki tanadi ambulance ranar da mai gaba dayan zai kasance, tashi kuma karki tashi ai da kindamu dayin sallah akan lokaci da baki tsaya langwai ba, hakan ya nuna ko acan gidan iyayenki haka kike wasarere da harkar addini abunda kuma bazan dauka ba kenan, dan ni natsani mutum din dabe damu da addini ba"


Ta runtse ido kalamansa sunfi abunda yayi mata daren jiya muni a gareta, domin ita mutum ce me tsananin kiyaye lokutan sallah, yan gidansu har cewa suke mata "mayyar sallah" amma rayuwa yau ita ake qalubalanta akan sallah.


Tana kaiwa nan a tunaninta ta qara kallon agogo a karo na biyu 8:03 agogon ya nuna, tai wani irin nishi cike da qarfin hali ta yunqura ta miqe, ta wuce ta gabansa tanajan qafa saboda axaba, taje kitchen ta kunna gas ta tari ruwa famfon kitchen ta cika tukunya ta dora.


Tananan tsugune a qofar kitchen din ruwan ya fara shuuuu alamun ya kusa tafasa taje toilet ta dakko bokiti ta juye ta daga dakyar ta kai toilet, naya kallonta dan rashin tausayi ko ajikinsa.


Bayan tayi wankan zarki dana sabulu ta xuba ragowar ruwan zafin a baho tasa gishiri ta shiga ciki ta zauna dakyar.

Koda ta fito daga wanka ta sameshi xaune yana shan tea da bread din daya shigo dashi jiya, kuma ga dukkan alamu iya cikinsa ya dafa ruwan tea din banda ita.


Tuni Badaru ya fita, ita kuwa tunda ta idar da sallah tana kan daddumar a zaune saboda kabaitar da ita da yunwa tayi ga wani mugun amai da yake taso mata.


Ta rarrafa da dakko wayarta dake kan bed side, ta kira yaya Faty, bugu daya ta dauka, "bazaku zo bane yaya Faty"? Shine maganar da Mimi ta fara fada bayan Faty ta daga wayar.

Ta danyi jum, cikin dauri ta danne kukan dake shirin taso mata, sannan tace "kinga Mimi na tashine da ciwon kai, ko sallah ma a zaune nayi, bazan samu xuwa ba sai kin dan kwana biyu, ya mijin naki kun tashi lfy?.


Duk da Mimi tasan cewa abunda ya Faty ta fada ba haka bane, saboda ta fuskanci yaya Faty batasan xuwa gidan Sam dan jiya ma batazo kawota ba, kuma tasan tausayinta da Faty keji shi ya haifar da haka. Ta daure tace "ayyah sannu sister Allah ya baki lfy, agaida ya Ahmad.

Bata qara gigin kiran wani ba, duk da tasan a al adar gidansu washegarin biki sai sun hadu duk yan gidan anje gidan amarya, amma ga dukkan alamu ita bata Sami hakan ba tunda gashi har goma tayi amma ko kare baixo wajenta ba.


Tananan zaune cikin ciwon kai da yunwa wanda tun qarfi suke shirin tayar mata da ciwonta na sarqewar numfashi, tunani take irin rayuwar auren tada ke shirin faruwa a kanta, ita dai tasha ji a fili da kuma littattafan soyayya yacce namiji ke tattalin mace a daren farko da kuma washe garin ranar musamman inya sameta virgin, amma ita sai yunqurin fyade da Badaru yayi mata (to fyade mana tunda bataso kuma bebi a hankali ba) duk da yasani kuma ya tabbatar da cewa ita din virgin dince. Sai kuma dan karen wulaqanci da tasha yau da safe ta hanayar yin halin ko in kula da ita. Afili ta furta "ALLAH KAINE KA JARRABENI, KUMA KASAN XAN IYA SHIYASA KA JARRABENI DAN KA GWADA IMANINA, ALLAH KA BANI IKON CIN JARRABAWA, KA BANI IKON BIYAYYA GA MIJINA."


Tananan zaune cikin yunwa da nauyin qirji, amma kuma sam batasan koda hadiyar ruwa balle abinci, taji ana buga gidan.

Ta tashi dakyar cikin jiri, ta fita ta bude. Little ta gani wato autar momy yar mama, sunanta na gaskiya MARYAM wato sunansu daya da Mimi, kasan cewar sunan hajja gareta babar su momy Lima itace auta a gidan momy shiyasa ake ce mata little (wato qarama), yarinyace da bazata gaza shekaru 13 ba, doguwa fara sol siririya kamar ka harareta ta karye saboda siranta kyakykyawa irin kyan su yaya Faty tunda dama tafi kama da yayan momy.


Little akwai kafirin iyayi da son nuna iyawa saboda rayuwar da ta taso ciki kasancewarta auta yasa aka sakar mata take sangarta son ranta ga kuma gatan yayye dana iyaye.


Tsaye take a qofar gidan alamar itace da buga qofar sanye take cikin riga da skirt yan kanti (kamar yadda yake ga dabiarta bata cikasa natives ba indai ba biki ba) kanta ba dankwali sai siririn gyale datai yane kanta dashi, fuskar nan tasha make up ga kuma wani qaton glass data kwama wanda ya shafe rabin fuskarta. Daga can bayanta kuma Huxaifa ne (Dan gidan Baffa) ke gyara parking din mota da alama shiya kawo Little din.


Mimi farin ciki ya rufe ta daka tsalle ta rungume Little din kamar ta shekara bata ga na gida ba haka takeji, tace "autar momy kece 😊" ku shigo ciki Huxaifa,

Little tace " name sake kamar yadda take kiran Mimi ko kuma tace mata ya Mimi, wlh mama ce ta tasoni, wai duk wanda tace yaxo ta aiko shi sai ya zame, waisu tausayinki sukeji, shine suka hadu ita da momy suka tattgoni "


Ta kalli gidan ta yatsine fuska sannan ta dora da cewa " nima fa name sake da nasan haka zanxo in tadda gidannan bazanzo ba, no wonder kowa yaqi xuwa, tai tsaki, ta dora da cewa duk yanda ake fadar munin gidannan banxaci abun yakai haka ba, gida sai kace xuciyar kafiri, gaskiya guy dinnan ya kwafsa mana "


Dai dai nan Huxaifa ya shigo da kaya niqi niqi, ya ajiye ya fita yace bari in jiraki a waje Little, Mimi tayi tayi ya zauna yaqi ko saboda qanqantar parlon ne oho.


Mimi ta fara fito da kayan daja ajiye tana gani, yawanci kayanta ne na amfanin yau da kullum, kamarsu system da chajar waya sai kuma pos πŸ‘› dinta, wacce ke qunshe dasu ATM dinta da I D cards.


Little ta matso tana bude ragowar kayan data shigo dasu yanxu tana cigaba da mita " ai wlh wannan anguwar kwata kwata batai ba duk ba Local champions ne a unguwar muna kawo kai naga ana kiwon shanu da raquma sai kace a ruga "

Mimi tai murmushi tare da cewa to ya za ai Little kowa da qaddararsa a rayuwa kuma mutum baya kaucewa qaddararsa ni tawa qadddarar kenan 😊.

Ta fito da leda da wani ruwa a ciki me sanyi tace wai gashi Maltina ce da madara mama ta hada miki tace ki shanye yanxu, Mimi tai tsai tana jinjina soyayyar uwa ga danta, wato tasan tana cikin yunwa sannan kuma dan tsabar soyayy sai data hada mata, sannan ta bayar a kawo mata lallai agaida uwa (Allah ya sakawa uwa da gidan aljannah).


Atake kuwa ta bula ta shanye, wani sanyi yana ratsata ta balli maganinta da aka hado mata dashi yanxu cikin kaya ta hadiya saboda nauyin da qirjin ke mata. Little taci gaba da nuna mata kayayyakin ta miqo mata miya cikin tukunya da taji naman kaji ta soyu tai shar sai qamshi take tace gashi inji momy, sannan qanqara guru guru ta pure wata cikin leda tace wannan kuma inji mama ga kuma soyayyan naman shanu cikin bokitin roba inji yaya Faty.


Haka dai abun alheri niqi niqi ta dunga kukan murna da jinjina soyayyar uwa da dangin uwa akan dΓ‘.


Nan da nan kuwa taji kwarin jikinta ta tashi Little ta tayata suka gyara gidan ta bawa Huxaifa kudi acikin wanda mama ta kawo mata ta riqe a hannunta ya siyo mata ruwan pure wata leda daya da maltina rabin dozin ta xuba a cooler ta fasa qanqara akai, sabida gidan fridge be samu shiga ba.



Taga kayan abinci a kitchen sai dai kayan miyane babu hakan yasa ta dafa farar taliya da nufin aci da miyar da momy ta kawo.

Suka bade gidan da room freshners masu sanyin qamshi, gidan yayi fes tayi wanka ta canja kaya harda make up dan qarfin hali.


Koda Little ta tashi tafiya Mimi ta bude akwatin lefenta ta dakko mata atamfar sΓΊper collection me kyau da sabulu da mai, domin taji dadin xuwansu sosai, shi kuma Huxaifa ta bashi turare da sabulai, sannan ta bawa little ragowar kajin da Badaru ya kawo guda biyu tace ta kaiwa mama.

Har mota ta rakasu tana ta godia tace da Little sai yaushe autarmu? Ta daure fuska sannan tace " Allah name sake baxan kuma xuwa ba saboda daga gidan har me gidan basuyimun ba, wlh kinfi qarfin auran wannan bagidajen kawai dai akwai abunda Allah yake nufi da hakan"

Huxaifa ya jinjina kai cikin mamakin qarfin hali Iron na Little, sannan yayi saurin katseta da cewa "ya isa uwar iyayi in banda shirmenki mutum yana auran matar da ba tasa ba"?

Sukaja Mota suka tafi suna dagawa juna hannu.





Mrs 😊
[9/30, 1:03 PM] β€ͺ+234 706 296 6299‬: πŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌAL 'AMARIN MARYAM πŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌ


Writing & story by rahman Mohammed (hajia)

Editing by mmn khairat
πŸ“FANTASTIC STARS WRITERS {F S W }

Page 1⃣9⃣

Dedicated to
Maryam Baita


Tafiyarsu bada jimawa ba akai kiran sallar zuhr, bayan tayi sallah tana zaune kan kujera so take tadan runtsa ko tasami saukin ciwon kai, amma abun ya gagara sai tunani take.

A irin hakan ta tunano rayuwarta acan baya. Akwai wani lokaci da AL AMARINTA ya damu mama har ta dau shawarar wata qawarta yar gurin aikinsu wacce suke kira da Anty saude.

Anty saude ta dade tana fadawa mama ta nemi taimakon malamai akan LAMARIN Mimi amma maman tanayin burus da zancen, sai dai a lokacin da matsin lambar Baffa Yayi qamari akan Mimi dole tasa mama amsa gayyatar Anty saude.

Anty saude ta tasa Mimi gaba babu san ranta ko kadan dandai mama ta dage ne, sukaje gidan wani malami acan wajen kurna babban layi.

Duk da bayanin da Anty saude taiwa malamin akan matsalar Mimi sai da ya buqaci Mimi ta qara yi masa bayani da kanta, wanda hakan yasa Mimi kuka domin batasan abunda zatace masa ba. Cewa xatai ta kasa daukan qaddarar da Allah ya dora ko yaya? Ko cewa xatai ya jawo mata mijin aure koda lokacinta beyi ba?. Sam ita batasan bin malamai.


Ganin Mimi na kuka yasa ya haqura dajin lamarin daga bakinta sannan ya dora da yimata tambayoyi kamarsu : kina mafarki ana saduwa dake? Tace gyada kai, alamar eh. Kina jin bacin rai haka kawai? Tace eh. Kina tsanin ciwon mara lokacin al ada? Tace eh.

Ya kalli anty saude yace da alama baqin aljani ya auri yarinyar nan, kuma indai ba a rabata dashiba to wlh ita da aure har abada.

Mimi ta tsorata dajin cewar wai itadin aljani ya aureta.

Ya basu turaren hayaqi ya fada musu yanda xatai amfani dashi, Anty saude ta bashi sadaka yace "a a dauki aimu sai buqata ta biya ake biyanmu."

Koda suka dawo ta mayarwa da mama yacce akai tabata turaren daya bata, mama tasata gaba tayi saida tayi duk turaren.


Kafin wa adin daya dibar musu na komawa gurinsa yayi, cikin ikon Allah Mimi ta sami saukin mafarkan da take yawanyi har ta fadawa mama ta dunga murna da cewa " Allah ya sa qarshen baqin cikinmu kenan, dama saude ta dade tanamun tayin neman taimako ina sharewa ashe akwai waraka aciki "

Ranar komawarsu gurin Anty saude bata samu xuwa ba saboda wani uxuri da yazo mata, Mimi ita kadai taje gidan.

Tai sa ar samunsa shi kadai acikin dakinsa da yake sallamar baqi, ta fada masa irin nasarar data samu akan maganin, yace yau ina maman taki? Tace taje asibiti gurin me haihuwa.

Yawwa dama nasarar aikin mukeso mu fara gani tunda yanxu anyi nasara akan wannan sai mutafi mataki na gaba. Ya kalleta sannan ya dan rage murya "kinsan tunda aljanin ya ruga ya sadu dake dole sai anyi miki wani dan gajeren aiki, wato sai an tsarkake gabanki saboda shafar da aljani yayi miki, sanyi rubutu a gabana sai in dan shigeki da nufin haramtawa aljanin qara kusantarki anan gaba."

Yana kaiwa nan ya matso kusa da ita da nufin tabata tai wufff ta miqe tsaye ta nufi qofar fita yayi saurin riqota da cewa ke taimakonki xanyi, inkuma bakiso shikenan ki biyani kudin aikin da nayi miki rannan. Kafin ya qarasa tai masa wata muguwar kutufo wanda ita kanta batasan ta iyaba, sai yanxu da taga ana shirin keta mata haddi. Nan take kuwa sai gashi a qasa wanwar. Sannan ta dora da cewa "in abunda kai nufin yimun alkhairine Allah ya saka maka da alkhairi in kuma sharrine Allah ya kawo me kwatantashi akan yar cikinka" sannan ta bude jaka ta watsa masa kudi, tace ga ladan aikinka nan, domin ni banacin haqqin mutum.


A burkice ta shiga gida, saboda har yanxu tsoron abunda akai mata bai bartaba idonta jawur, umma take tsakar gidan tace "lfy Mimi? Naganki wata iri ko hatsari kikai " ko ta kanta batabi ba ta shige dakin mama.

Har bedroom din maman ta isketa cikin kuka ta fara magana " mama meyasa bazaki dau qaddarar Allah akaina ba? Shin na dameki da yawon bin mazane shiyasa kika damu nai aure? Bakya ganin takurawarmu ga lamarina ba shishshigine ga Allah ba? Indan Allah ya kyalemu da kanmu xamuji dadi? Akwai wanda xai mana abu ba Allah ba? Wlh tun farko banso xuwa gurinnan ba Allah ya gani kece kika takura. Wlh! Wlh!! Wlh!!! Da inbawa malamin tsibbu jikina da nufin zaimun aikin da zan samu miji gara nayi ta xama ba miji har abada , domin nasan Allah baya mantuwa kuma bai manta daniba "

Jikin mama na rawa, cikin razana ta kamo mimin sannan ta zaunar da ita kusa da ita tace " meya faru mamana? Kinsani a duhu waye yayi yunqurin keta miki mutunci? "

Ta mayarwa da mama yadda sukai da malamin, mama ta tsorota da lalacewar zamani, ta yadda malami zai nemi mace dan kawai taje neman taimako, sannan ta godewa Allah daya bata nutsatstsiyar ya. Tace yi haquri Mimi bansan haka lamarin yakeba wlh da bazan soma ba. Da haka aka rufe chapter neman taimakon malamai akan LAMARIN MARYAM.


Badaru bai dawo gidanba sai magariba, gidan yayi baqiqirin saboda rashin wutar Nepa kuma duk fitilolin babu chaji. Ga xafi kasancewar ana tsaka da xafi, ya qudure dole ya samo injin generator koda qaramine saboda bayason zafi.


Yayi amfani da fitilar wayarsa wajen haska parlon ya ganta a xaune akan pray mat alamar sallah tayi.

Tayi masa sannu da xuwa, ya amsa direct ya wuce kitchen ya xubo abinci a tray (ina ruwan khadimul ci, bama a plate ba 🀣) taliyar da ya xubo xatai guda daya, lafto miyar kafin dama kajin, ya faraci ba tare da tambayar inda ta samu kayan miyan da tayi girkin ba ganin cewa baibata ko asi ba kuma bai kawo kayan miya ba.

Tayi mamaki da taga ya cinye Raliya tas ya dora da gwangwanin maltina, kamar shi ya siya. Yayi gyatsa. Sunanan zaune ita tana jan carbi shi kuma na danna waya aka kira isha ya tashi ya tafi masallaci.

Bayan idar da shafa'i da wuturi ta je kitchen ta debo red meat din da aka kawo mata dazu soyayye ta zauna taci tasha maltina, sannan taje tayi wanka da brush ta gyara jikinta da turarurka masu sanyi ta sanya riga da wandon bacci cotton, ta fito parlo ta xauna tana charting duk kuwa da cewa babu chaji a wayar, jira kawai take abunda taci ya fada taje ta kwanta dan bacci takeji.

Yau dai ansamu cigaba domin Badaru yayi wanka bayan dawowar daga masallaci, brush ne dai beyiba alamar be saba yiba.


Beyi mata magana ba, kawai dai yazo yaja hannunta kamar tunkiya ya shiga da ita bedroom din ya cillata akan gado tare da cewa " gara mu fara da wuri mu gama don yau bacci nakeji" babu xancen wani romance a cikin tsarinsa kawai dai ya hau wasa da qirjinta da kuma tsotsa kamar tababbe, tun tana daurewa har ta gaza ta fara yunqurin ture kansa daga jikin nipple dinta, lamarin da yasa ya gartsa mata cixo a nipple din, ta kwalla qara. Ya fara yunqurin cinma burinsa, amma sai dai yauma kamar jiya ya kasa duk iya nacinsa dole ya haqura domin shima ya fara jiwa kansa rauni.

Ya kwanta cike da baqin cikin kasa cimma burinsa, sannan na kukan da Mimi ke masa, a xuciyarsa yace kin kusa kiyi me dalili dan wlh gobe gurin Mekudi (abokinsa) xanje ya nemomin maganin qarfin maza.


Mrs 😊
[9/30, 1:03 PM] β€ͺ+234 706 296 6299‬: πŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌAL 'AMARIN MARYAM πŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌπŸ™†πŸΌ


Writing & story by rahman Mohammed (hajia)

Editing by mmn khairat
πŸ“FANTASTIC STARS WRITERS {F S W }

Page 2⃣0⃣

Dedicated to
Maryam Baita


Washegari bai samu kansaba sai wajen qarfe hudu na yamma, saboda yaje kasuwa daga can kuma ya wuce ya sayi inji (generator) ya kai gida ya kira masu hadawa suka hada, sannan yayi sallah ya tafi majalisarsu dake unguwarsu unguwar da iyayensa suke.

Ya samu Maikudi yace yawwa wlh kai nake nema tun safe nake kiran wayarka a rufe, Maikudi

Please Login or Register in order to submit comment