Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

๏ปฟ[12/29, 10:34 PM] Zeenaseer: ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒธ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน
๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท

DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI.

GODIYA TA MUSAMMAN GA ALLAH SUBAHANAHU WATA ALAH,DAYA BANI DAMA DA BASIRA TA RUBUTA NOVEL,TARE DA GODIYA GA HAMAGEE NOVELS GROUP,ALLAH UBANJIGI YA BARMU TARE AMEEN.

๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท

AMAL
NA
Zainab Naseer Sarki
(Zeenaseer๐Ÿ˜˜)

1-5

Amal! Amal!!
Hjy ladi take faman kwala mata kira kamar Wanda makoshinta zai fito waje.hakanne hakan ne yasanya Amal rawar jiki,da murya mai rawa tace,ganinan hajiya.tsoki tana sannan ta koma saman kujera ta zauna,tana faman mita.yarinya sai shegen nawa,saikace wacce zata gasan sarauniyar kyau,karasa ubanme take,acikin daki,wani tsaka taja,sannan takuma bude murya ta a fusace.wai ubanme kikiye cikin dakinnan,wlh kika batamin lokaci jikinkine zai gaya miki,sai shegiyar nawa kika iya,cikin hanxari tafito daga dakin tana daura dankwali.cikin zuciyarta tana fadin,ko minti goma mutun beyiba amma ake faman yimasa fada kamar za'a cinyeshi.
Zuwa tayi ta durkusa agaban ta,kanta akasa,cinkin rawar murya tace hjy gani Dan girman Alla.....,Bata karasaba ta kwasheta da wani wawan mari,daya sata kifawa ba shiri ta dafe kuncinta tana hawaye.
Ubanme zaki gayamin shegiya mekama da aljannu,wallahi saina hanaki yin wankan gaba dayama,kin mai danima sa'ar wasanki,kin barni tun daxu anan ina faman jiranki,kuma kinsan sarai fita zanyi.
Cikin muryar kuka tace kiyi hakuri wallahi bansan fit......,Rufemun baki munafuka,inma kinsani fadamin zakiyi,wallahi kika cikani saina fasa miki baki,cewar hjy tana zaro Ido waje.
Ki bude kunnuwanki dakyau kijini,zanyi bako Dan gidan hajiya bilki zaizo daga London, kuma anan gidan zai zauna,Dan tayi tafiya zuwa Dubai. Girki zakiyi mai,kuma ki hadami drinks, sannan ki huce ki gyaramai wannan dakin nawajan garden. Kina jina ko kuwa.cikin rawar murya tace eh.yauwa saura kuma kimin hauka wallahi saina karyaki.
Cikin muryar kuka tace hjy ammafa yau kusan satina biyu banje islamiyaba kum.....,kuma me,kina nufi bazakiyi abunda nasakiba kenan.lallai Amal huyanki ya isa yanka,wallahi saina hadaki da ubanki,inni ban isa dakeba,shi ya isa dake.cikin kuka ta rike kafafunta tana kuka,wallahi zanyi hjy Dan Allh karki sanar masa,zanyi.mikewa tayi tare da hankade ta tafada sanman kafet,en dakin tana kuka.karma kiyi,gyalenta ta yafa,tareda rataye jakarta,tadau key din matarta ta fice daga falon.
Wani irin kukane mai karfi ya kwace mata,wannan wani irin ukubane ni Amal nake ciki,yaushene zansamu gata irinna kowane da,Allah na rukeka kasamamin mafita ya ubangiji,hawayene me zafi taci gaba da bin kuncinta.
Abun bakin cikinta shine ace itada gidan ubanta amma yn aeki sunfita samun hutu.kukan tacigaba dayi bame lallashinta harna wani Dan lokaci.
Hanne me aikici ta shigo Wanda shekarunta baxe dare na Amal enba.haba Amal kuka kuma,Dan Allh kiyi hakuri,nasan koda baki fadaba hjy ce,amma inda sabo kin saba,so kike kijama kanki wani ciwon ko Amal? Dan Allh kibar kuka kinji,badamin yanxu me zakiyi.
Hanne kinsan yau kusan satina biyu rabuna da islamiyah,kuma hadda zanyi amma shine hjy saboda tsabar mugunta tabani wani uban aeki,Wanda bawani nataba za aemawa,kawai dan gidan kawarta.hmmmm to shikenan naji yanxu de babu abundant zanyi taso muje muyi tare,dn Allh kibar kuka,baranaje na shanya kayan nan,saina dawo kinji tashi.Ahnkali ta taimaka mata ramike tabar falon.
Komai tare sukayi da hanne Har gyaran dakin,sai wajajan 4:00pm sannan suka kammala.
Saman dinning suka jere abincan da drinks en.sanna ko wance tayi dakinta da tsaftace jikinta.
Misalin karfe 5:00pm daidai jirgin so Annur ya sauka a airport en jigawa.bayan en mintina da saukarsa fasinjoji suka fara saukowa.
Ahankali yake takowa daga steps en jigin zuwa kasa,iska mai ddi tana kadawa,fuskarshi dauke da murmushi,fone inshine yayi kara,cikin nutsuwa ya sanya hannun shi cikin aljihunsa,da amsa kiran.murmushi yayi lokacin dayaga sunan me kirannashi.
Hello ummina abunda ya fada tare da kara wayartashi a kunne.daga dayan bangaran ta amsa, Son kun sauka lfy.lfy qlau Ummi.yauwa ga kawatana hjy ladi tun daxu take jiranka,a gidan ta zaka sauka nasan zata kulamun dakai sosai kaji son,cikin sanyi jiki yace ohk.be jira cewartaba ya katse wayar,Dan harga Allah ya tsani wadannan frnds en na umminshi Dan de bayanca zaiyi.
Hajiya ladi dake zaune akujerun gurin,lkc lkc tana kallon agogon hannunta,da tun around 4:30pm take agurin,waya dake rike a hannunta tana kallon pic en Annur da hjy Bilki ta turo mata.
Daga kan da zatayi ta hangoshi yana tahowa fuskarshi ba annurin dariya.baki bude take kallon sa,da ganinshi a zahiri.
Kyakyawan namiji dogo,me bakin suma da tsayi,yr madedeciyar fuska mai dauke da manyan idanu,a lumshe kamar namejin bacci,dagon hanci,da karamin baki,duk enda ake Neman namiji cikakke da yahada komai,kwarjini,ilmi,kudi,hankali,kasaita,Annur ya hada.
Gabanshi tasha tare da washemai baki,umm ..ammm Annur ko?kai kawai ya gyadamata tare da yimata Kallan mamaki,gaba yayi tareda jan trolley ensa,batare da yakuma magana ba,idonta ta kulle hadeda hade hanna yanta a kirji,son Annur na da da,shiga zuciyar ta,ta furta dulema alhaji kabar duniya Dan na samu cikar burina.

Dis page goes to my best grp โคBEST FRIENDSโคtnkuuu for d Lov nd care.

Written by zeenaseer๐Ÿ˜˜
[12/29, 10:34 PM] Zeenaseer: ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒธ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน
๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท
๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท

AMAL
NA
Zainab Naseer Sarki
(Zeenaseer๐Ÿ˜˜)

5&10

Misalin karfe 5:19mp,
Suka isa kobar gidan Alhaji Aliyu Dutse,horn biyu me gadi yabude gate en gidan,hancin motar ta tura zuwa cikin gidan,a parking space tayi park en motar.a hankali tabude side enta na driver,tafito,A hankali ta nufi side en da yake axaune,kafin ta budemai ya futa a hankali,sannan ya nufi Boot da fito da kayan sa.sanna ya tsaya yana jiran ta nuna masa masaukin sa,cikin kararraya takaraso tana kissa,yauwa muje mana ko,nabarka kanata faman wahala,ko kallanta beyiba yaci gaba da danna wayarsa,saida ta kuma maimaitawa sannan ya nuna mata hanya.tana tafiya tana rangwada,shikuwa kota kantama bayayi,har dakin ta rakashi,sanna ta bude masa,kanshin turaran hutan da sanyin AC ne ya daki hancinsa,ahankali ya lumshe idanunsa Dan turaran yayi masa ddi.da sallama ya shiga dakin bakin gado ya anje trolley ensa,sannan ya juwa ya fuskanceta cikin sanyin murya yace nagodeee!.lumshe Ido tayi sabo da ddin muryarsa tare da rufe idanu.juyawa tayi tana rangwada harta fice,murmushi yayi danshi mamakima take bashi,babba da ita amma take abun yara.hadawa yayi kan gadon tareda rufe idanun sa,ya bude ahankali ya saukeshi akan silin dakin.mikewa yayi ahankali yanufi toilet dan watsa ruwa.ya dade a toilet en Dan ruwan yayi masa ddi,sosai ya jima kafin ya fito ya sanya jallabiyan shi.
Masallaci yanufa danyin sallah magrib.
Bayan hjy ladi tagama tabaro dakin Annur, daki tanufa danyin wanka,bayan ta fito daga toilet zama tayi ta tsara kwalliyan ta,kamar wata budurwa,English wears ta sanya sannan matsatsato,tafbas tayi kyau.hjy dadi farace tas amma akwai Karin mai,tanada jiki,amma ko kadan bata da kyau,farinne kawai ya ceceta.
Bayan ta gama shirinta tamike cikin takunta na kasaita.dakin Annur tanufa tana rangwada.knocking tayi sau biyu sanna yabada iznin shiga,cikin sallama tashiga tana,ta huce bakin gado,tazauna kusa da kansa,a fusace ya miki yana kallan ta,meye hakane baki da hankaline,ko ke ba matar aure bacene,zakina shigewa mutumin daba muharraminkiba,pls kibar dakinnan karki batamin rai pls.cikin sanyin jiki tamike tanufi kofa,sannan ta juyo cike da kissa,dama cewa zanyi dakai abincinka na jiranaka.tana gama fadin haka ta turo masa kofar.tsaki yaja yana jin haushi irinna wannan ballagaxar mata.mikewa yayi badan yana soba,saboda yinwar dayake ji.
A dinning en ya sameta a zaune kujera yaja can nesa da ita ya zauna,yana danna wayarsa.kallonsa taci gaba dayi kamar mayya.
Amal! Amal!!
Amal dake zaune kan abun sallah tamike da hanzari tanufi kofar fita,a dinning ta sameta tare da bakwanta,cike da harara ta kalleta,kin tsayawa mutane,baki iya gaisuwaba,batare da ta kalleshi ta gaidashi,gabanshine ya buga lokacin dayaji murya mai ddi da sanyi,yana san dagowa ya kalli me wannan muryar amma yana ganin kamar ya zubda girmansa.
Dalllacan kizo kiyi serving en mutane suna jin yinwa,batace mata komai ba tafara zuba musu abincin.white rice ce,da stew tasha kaji,ta zuba masa fruit salad,da mango juice, sannan ta turamai gaban sa.tunda aka bude abincin kanshi ya cikamai hancinsa,burinshi kawai yafara ci yaji tests en abakinsa.
Jellof en taliya da tasha vegetable da kifi,ta zubama hajiya.sannan ta juya tanufi dakin ta.
Tafdi Jan!,abunda ya fito kenan daga bakin Amal,wato matarnan neman maxa kuma ta koma kenan,kina da auranki kizauna kina cin abinci da wani katan gardi,cikin irin wannan shiga,Allh ya kyauta.
Saida ya dauki kusan mintina goma kafin ya jawo abincin yafara ci,cikin nutsuwa,hajiya ladi data anje spoon enta,tana kallan Annur cike da so da kauna,komai nashi burgeta yakeyi,Allh ya bani wannan yaro,abunda take ta faman nanantawa cikin zuciyarta.shikuwa da besan tana yibama abincinsa kawai yakeci,cikeda jin ddin shi,yayi mai ddi sosai kamar Karya kare.sosai yadau lokaci kafin ya gama cin abincin,sannan ya shanye fruit salad en nasa,mikewa yyi,sannan ya nufi hanyar dakin sa.
Binshi kawai take da kallo kafin ta cemai saida safe.ko takanta be buba ya hucewar sa.naunauyar ajiyar zuciya ta sauke,sannan itama ta mike ta nufi part enta.

Sunday mrng 4:56am
******
Lokacinne Annur ya farka daga bacci Dan fita masallaci,Sauri yaketa faman yi Dan yamakara sosai.sannan ya fito.

Adaidai lokacinne Amal ta farka Dan gabatar da sallanta.Dan itama ta makara sosai.bayan ta idar da sallah ne,tadauko Alqurni Dan gabatar da tulawanta.Dama taruga da tasaba a kowace safiya.saida gari yafara aske sannna ta mike dan gabatar da breakfast.
A kitchen ta tarda hanne,wadda ta taho ragema Amal en aeki Dan tasan sarai itace meyin girki kowace rana.bayan sun gaisane,hanne tace wlh Dama yanxu nake shirin zuwa na tambayeki abunda xa'a Dora,murmushi tayi,hmmmm hanne kenan ae koma meye kawai ki dafa.toh sikenan bara muyi kunun gyada da fankaso kawai.shikenan ba,Amal tace barana kwaba fanken,ke saiki hada kunun,yauwa,suna hira suna aekin Dan dannan suka gama,kai dinning suka jera sannna suka huce Dan hutawa.
Sanye take cikin duguwan rigan atamfa,ammata kwalliyan White nd green tayi mata kyau sosai.kai tsaye dakin Annur ta nufa.
Daidai lokacin yake fitowa daga wanka daure da towel a kugunsa,da wani a hannun sa yana goge kansa.karar bude kofar dakinne ya sashi dago da kansa wanda sukayi ido hudu da hajiya ladi.
Wani dogon tsaki yaje,wake wata irin matace wlh dolena nabar gidannan nibansan me yasa ummina ta hadani dakeba,taya zakina behaviour enki kamar na marasa ilimine,gaskiya banasan irin wannan,pls leave cikin muryar tsawa yake mgnar saboda ta fusatashi.
Murmushi tayi na en duniya,Annur kenan!,dama xuwanayi nagayama abi.......enough pls,kullum abinci to naji na gode,kuma bana bukatar kikuma shigo part ena pls.ya juya ya koma tailor cikin haushi.

MUJE ZUWA๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ

Dis page goes to u nemcy Allh baki lfy ameen.

Written by zeenaseer๐Ÿ˜˜

08105857631
[12/29, 10:34 PM] Zeenaseer: ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒธ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน
๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท
๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท

AMAL
NA
Zainab Naseer Sarki
(Zeenaseer๐Ÿ˜˜)

10-15

Hmmm! Murmushin takaici tayi sannan ta jamai kofar dakin.falo tadawo ta zauna tana mamaki irinna wannan yaro,rayuwa kenan ita datake juya maza a hannun ta,yau ita karamin yaro yake yima hulakanci,hmmm! Yaro besan wutaba saiya taka.mikewa tayi tadau key en motar ta,ta fice daga gidan.
Bayan ya fito daga toilet en,ya shirya cikin kanan kaya,sunyi masa kyau sosai,key dinsa da wayarsa ya dauka.dinning ya nufa kai tsaye,yaxauna ya kwashi girkinsa ya koshi, sannan ya dauki wayarsa Dan kiran abokinsa.ringing biyu ya dauka,yeh! ASA yane karde kace kana kasar tamu,murmushi yayi sannan ya bashi amsa,wlh kuwa tunjiya na sauka ina garinku kuwa.habade dagaske wlh ummi ce tahadi da wata frnds enta kafin ta dawo,pls kaxo ka daukeni,xan turoma address inasan zaga gari.ohk! Maza gani nan zuwa.sannan ya katse wayar.
Mikewa yayi yafito harabar gidan,kai tsaye wajan me guard ya nufa.sallama yayimai,cikin fara ya amsa mashi,sannan ya bashi gurin zama.Annur yace baba,barka da hutawa,yace lafiya qalau dannan.hira suka dan taba kadan kafin Uthman frnd enshi yaxo.
Bayan mintina dabasu haura ashirinba ya danna hrn.cikin hanzari me gadi ya mike dan bude masa.Annur ne ya dakatar dashi,A'a baba ka barshi fita zanyi insameshi.to shikenan saikun dawo Allh ya kiyaye,ameen Annur ya amsa tare da sa hannu a aljihu dan yimasa alkhari,sannan ya mikamai,cike dajin ddi yana godiya ya amsa,yana masa addu'a.sannan ya fice.
A cikin mota yasameshi,sannan ya shiga da sallama.Uthman ne ya kalleshi cike da zulaya,Aa kaga Dan gidan hajiya Har wani kyau ka kara.harara ya yimasa ta gefan Ido,malam banasan irin wannan kawai kaja mu huce.dariya yayi sannan yaja motar suka bar unguwar.
Zaune suke suna hira sama sama,Amal ta dubi hanne cikin silar tausayi,tace hanne kekuwa meyasa bakya San zuwa gida,saide koda yaushe ki zauna in wata yayi,abaki kudinki,kiyi zaman ki,ko baki da iyaye ne.
Murmushi hanne tayi,Aa Amal iyayene sun rasu tun ina karama,saide ina tareda kakata,ta wajan uba,shine wata makociyarmu tayimin hanyar aiki,anan gidan,bayan zuwana nan gidan da shekara biyu,shine Allah yayi mata rasuwa,shiyasa nama dena zuwa,yanxu so nake Allh ya bani miji nayi aurena.
Allh Sarki Allh ya jikansu cewar Amal. Sun jima suna hira kafin a kira sallar azzahr,sannan suka mike Dan sauke farali.
Annur da Uthman yawo sukayi sosai,dan Har gidan su Uthman suka huta sosai,sai bayan magariba ya dawo.lokacin daya shigo Baba baya wajansa so shigewa kawai ciki yayi Dan watsa ruwa.
Hjy ladi kuwa tunda ta fice bata kara daho waba Har lokacin.
Shigarshi cikin falon yayi daidai da fitowar Amal daga kicin,sallama yayi cikin muryarsa mai sanyi,haka itama ta amsa mishi tareda dagowa taga me sallamar,kallan juna suka tsayayi nadan lokaci ko wannan su da abunda yake sakawa a ranshi.lokaci daya ta koma kicin shikuma yayi hanyar dakinsa.
Saman gadanshi ya fada yana tunanin wannan yarinyar,shin yar gidan hajiya ladi ce ko me aiki ci,Aa ai in yartace baxatana bari tana wahala haka ba,kuma bata kama da yn aiki,komade wacece ita yana san yakuma ganin ta.mikewa yayi ya shiga toilet.
Amal kuwa tana komawa kitchen zaman dirshan tayi a kasa,gakiya wannan ba Dan gidan hajiya bilki yar duniya Dana sani bane,ko kadan basa kama,wata kilama kawai Dan isakane hajiya ta daukoshi shine ta rufemun Dan karna gane,nan danna taji ta tsaneshi danko kallonshi vata fata takara yi.
Kiran sallah insha dakayi yasashi fitowa daga dakin Dan tafiya masallaci. Yayi daidai da shigowar hjy ladi,da alamu a gayiye take.suna hada Ido ta sakarmai murmushi, shikuwa kotakanta beyiba ya bude kofar ya fita,itama din bata damu da hakanba Dan tasan halinsa,daki tanufa Dan yin wanka.
Yana shigo dinning ya nufa Dan yin dinner.an an yatarda hajiya ladi,takuma cin uwar kwalliya,ko kallan ta beyiba ya zauna tare dayin sallama,cike da yanga da kissa ta amsa mishi.murmushi tayi tare da cemasa nasan ban kyautaba na barka kai kadai a gida,kayi hakuri wallahi biki naje kuma gashi da Dan nisa,kuma daxan dawo Montana tasamu matsala,kashi kamarna kira woka,natuna ba muta a hannun ka,shide kota kantama bayayi ita kadai take haukanta.
Amal takirawo Dan tayi masu serving shikuwa cewa yake a ransa Allh yasa ya rinyar dazuce Amal. Cikin takunta na nutsuwa ta karaso wajan,ahankali ta russuna hajiya sannu da dawowa.bashina tambayekiba kinsan abunda zakiyi min,basaina fada miki.a hankali ya dago da kansa ya sauke su,akan Amal, cigaba yayi da kallan ta,shide komai nata burgeshi yake,hannunta yake kallo yanda take zuba abincin cikin nutsuwa.
Hajiya ladice,ta lura da hakan wani kululun bakin cikine ya tsaya mata arai,cikin tsawa ta yimata maga.wai bazakiyi da jiki bane kinsan irin yinwar da mutane suka jine.idanunta ta rumtse tare da cije lips enta,zuciyarta na mata zafi,duk duniya bbu abunda ta tsana irin tsawa.maza tayi tagama,xubawa ta tura musu.dandanan tabar wajan,shi kanshi Annur beji dadin hakanba,toh ita wacece da hjy keyimata irin wannan,yanda take da kyannan,aeko yr aikice guduwa zatayi,Allh ne masani,dole yasan wace ita dan tana bukatar temako.kasacin abincin yayi,yabar wajan.
Daran ranar kasa bacci yayi yana faman tunani Amal.
Ita kuwa hjy Neman baccin tayi tarasa,lallai Annur karde ace son Amal yake,inkuwa tagane hakan wallahi zai Amal tayi nadamar kasancewarta a gidan duniya, Dan akan Annur babu Wanda zata kyale kowaye yayi jijin shiga tsakaninsu.

Written by zeenaseer๐Ÿ˜˜
[12/29, 10:34 PM] Zeenaseer: ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒธ๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒน
๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท
๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท๐ŸŒท

AMAL
NA
Zainab Naseer Sarki
(Zeenaseer๐Ÿ˜˜)

15-20

Monday mrng 7:30am
Annur ne yafito cikin shirinsa na kananan kaya sunyi mutukar yimasa kyau.zama yay adaya daga cikin kujerun falon da baya jin zai iya cin wani Abu batare da yasa Amal a idansaba.
Batare datasan dashi afalon ba,tafito da kayan baccinta riga da wando ne blue colour a jikinta,kanta babu Dan kwali,gashinta me tsayi da santsi baki ne huluk,ya sakko Har gadan bayanta,ta kamashi da bakin ribbon.sosai tayi kyau,ahankali ta nufi kitchen tunda tafito yake binta da kallo,harga Allh kamar ya saceta ya gudu.bata huce minti biyar ba tafito daga kitchen din hannun ta rike cup da alama coffee ne aciki.tana gab da shiga dakinta.Amaaal! Cikin sanyi murya da besan lokacin da bakinsa ya subuce masaba.cup in hannanta ne ya subuce Dan harga Allh ta tsorata.a firgice ta waigo.ganin mutun zaune akan kujera cikin shiga ta kasaita,tabbas ya burgeta amma bata kaunar ganin shi,dan duk axatunta Dan iskan hjy ne.tsayawa tayi da mamaki tana kallansa,shima itan yake kallo.
Ahankali ya mike daga inda yake yatako har gabanta,batare daya San lokacin da yayi hakan ba.har saida ya rage baifi taku biyu tsakaninsuba.cikin sassanyar muryarsa,yakuma kiran sunan ta,kasa amsawa tayi kanta a kasa,yace da ita ba gaisu!.cikin sanyin jiki ta rissina kadan tace,ban ganka bane "ina kwana! ,murmushi yayi lfy qlau kintashi qlau.bata bashi amsaba ta huce ta gefansa,dan gyara wajan da coffee n ya xube.mop ta dauko,sannan ta durkusa dan ta kwashe pieces en cup en.har lokacin yana tsaye yana kallan ta.jikinta har rawa yake dan Iran kallon daya tsareta dashi.garin sauri,tayanke da abun cup en.dan kara kadan ta saki,Wanda ya sanya yay maxa ya durkusa kusa da ita yana kokarin kama hannun ya duba,janye hannun tayi tana kallan shi,yana kikarin yimata magana ta mike tashige daki da gudu,kokarin binta yashiga yi,amma tasama kofar key.tsayawa yayi yana kallan kofar takasa furta koda kalma daya.
Tsayawa tayi daga kan step cike da mamaki tana karemai kallo.takowa tayi har gabansa cike da kallan tuhuma.Annur lfy?me kakeyi a nan?nanma shuru be bata amsaba,cikin bacin sai takuma kallon sa,Annur tamba.......,bata garasaba ya fice daga falon.cikin wani irin hali ta kurma wata uwar ashariya tafdijan!,lallai km inde abunda nake tunani hakan ne,cikin fusata tashiga buga dakin Amal din.
Ita kuwa Amal tana shiga dakin ta danna key,gabanta na faduwa,lallai ma wannan mutumin ko ya dauka nima yr iskace it in hjy,dazai wani kamamin hannu,harda wani rike sunan saboda bashida hankali.toilet ta shiga dan tsaida jinin hannunta.tana fitowa taji karan buga kofar.
Tasan koba a fada ba hjy ce,ahankali ta karaso ta bude kofar,atsaye ta ganta tana uban huci kamar wadda,tayi tseran gudu.
Wani uban kallo ta watsa mata.kanta a sunkuye murya na rawa tace hjy iiina kwana.daban kwanaba zaki ganni munafuka,uban me yaha daki da Annur ta watsamata wannan tmbyr.kanta ta dago tana kallonta da mamaki dan ita harga Allh inba yanxu da hjy ta fadi sunan sabama bata sani ba,koba tambayar ki nake ba.wlh hjy niban sanshi...yimin shi shegiya munafuka naxakiyima bariki bafa mutun a kofar dakin ki kice baki sanshiba.
Wlh da gaske nake,coffee na xubo shine ina zuwa nan ya zufe,kawai naganshi anan,kuma yana zuwa na shiga ciki.saida hajiya taji haka hankalinta ya kwanta amma bata nuna mata hakanba.toh naji shikuma gurin wa kika anje ya gyara miki.Aa dama yankewa nayi shine na shiga na goge jinin kiyi hakuri dan Allh. Bata kulataba ta yi hanyar steps harta kusa ta jiyo.Amal ta kira sunan ta.naam!.abunda nakeso dake shine wlh duk ranar dana sake naganki da Annur wlh wlh na lahira saiya fiki jin ddi,ke saima kinyi nadamar kasan cewarki a cikin duniyar nan.sannan ta juya tahaye sama.
Nannauyar ajiyar zuciya ta anje.ta bita da kallo tana fadi a ranta,inbanda abinki hjy meze hadani da dan iska,ai sai irinku,nide fatana Allh ya raba Abbana dake,da kokadan baki dace da zaman gidan saba.sannan taci gaba da abunda zatayi.
Shikuwa lokacin daya fita ,xagayawa yayi yakuma cikin garden ya hau kan kujera,yana tunanin abunda ya faru.karde abunda zuciyar shi takeyi rayamai yaxamo gaskiya,tamfas yana da tabbacin zuciyar shi Amal take so,amma ya hakan zai faru,yazai kamu da soyayyar yarinyar da batasan wacece itaba,tabbas zuciyar sa batamai adalciba.idanshi ya rumtse tabbas yaci gaba da zama a gidan nan komai zai iya baruwa,amma gaskiya kafin yabar gidan yanasan yasan wacece Amal,amma yaga kamar tsoransa takeji,batada kwanciyar hankali a cikin gidan.da wannan tunanin axuciyar shi bacci yafara daukarsa.wayar shice tadau kara,mikewa yayi yana kokarin daga wayar.umminshi ce take kiransa.
Sallama yayi mata sannan gaisuwa tabiyo baya,bayan sun gama gaisawa ne.take tmbyrsa ko da matsala.Aa ummina bbu matsala amma inasan naje kano cikin satinna,dan yana San yin wani Abu mai mahimmaci.bata hanashiba saide fatan Allh bada sa'a,ameen kawai yace sukayi sallama.
Tun bayan hawan hjy sama,Amal tayi dukkan aiyukanta dan batajin dadin jikinta,bayan tafito daga wankane taga hanne zaune gefan gado.aa hanne yaushe kika shigo,naji ae kina wankane ya jikin da sauki wlh.amma Amal bazaki gayawa hajiya a kaiki asibiti kuwa,dan wanna matsalan naki.hanne nima inasan ganin likita,amma sai Abbana ya dawo,inga ganin cikin satinnan zai dawo insha allh. Toh Allh ya yarda yakuma kara sauki,bara naje nakarasa aikina.toh hanne nagode.ba komai ,tafada tareda kullo mata kofar.
Bayan tagama shafe shafanta,ta sanya doguwar riganta,me kwalliyan stone agabanta color green,tayi mata kyau sosai.dankwalin rigan ta daura ta tsaya tana karema kanta kallo a mudubi.tabbas tasan ita kyakyawace.
Amal yarinya yar kimanin shekaru 17.farace tas ga fuskarta daidai,me dauke da dara daran idanu,da dogon hanki,dan karamin bakinta me color pink.tanada shape me kyau,sannan tanada doguwan suma mekyu da sheki.tana da tsayi kadan dakuma kauri amma bacanba.tana da fara'a dasan mutane,ga ilimin addini,dan tun tana 12 yrs tayi saukan kur'ani mai girma.kuma tayi graduate tun last yr,lkcn tana 16.amma hjy ladi fir tahana taci gaba.
******
8:00pm
Lokacin ne Annur yashigo gidan kai tsaye dakinsa ya nufa dan yay wanka ya kwanta.yana murda dakin.zaune yaganta

Please Login or Register in order to submit comment