Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Innai murmushi ta yi ta ce, "ah lallai Hassu tamu ta fara irga dangi, kice Baffai ya fara tarun aurar da ke, karki gayawa Inna ko Baabaa za su dinga stokanarki ki bari girma za kiyi kinji" faɗin Innai tana murmushi.
"Adda Innai ai kin girmeni amma ke naki bai yi ba sai nawa kuma kice girma ne, caɓ ɗin nikam ban yarda ba ciwo ne sai na faɗawa Inna".
Innai taɓe baki tayi ba ta ce komai ba har suka shige gidan nasu, kowa buta ya ɗauka suka yi sallah, suna idarwa Hassu ta kawo musu tuwo amma Innai taqi ci wai cikinta a ƙoshe, Hassu bata masta mata ba ta ci tuwonta ita ɗaya, tana mai da kwana kitchen ta ji Sallaman Baffai, oyoyo ta masa ya tambayeta addanta ta faɗa masa tana ɗaki sannan ya ce su yi sallahn isha'i su zo, dawowa tayi ta faɗawa innai sai suka miqe da alwalansu suka gabatar da sallahn isha'i sannan suka fito amsa qiran Baffai.
"Sannu da dawowa Baffai na" cewar Innai tana murmushi ta zauna gefen sa, Hassu ma ta zauna gefensa, amsa mata yayi da fara'a ya tambaye su ya karatu suka basa amsa lafiya sannan ya ce, "ku karanto haddanku naji", Innai ce ta fara rera nata ya kammala sannan Hassu ta yi, duka sun iya sai ya musu ƙari, sannan ya laluɓo ƴar wayansa da ke kukan neman agaji ya kara a kunne yana faɗin, "Magaji ka isa lafiya? Ya garin? Ya hanya? To a mayar da hankali, Allah ya taimaka", duk amsa masa Magaji yayi sannan Baffai ya bawa Innai wayan suka gaisa, magaji na ƙara ja mata kunne akan makaranta, Hassu ta miqawa wayan ita ma suka gaisa sannan ta miqe ta kai wa Inna A'i suka gaisa ta kai wa Mama Lami ita ma suka gaisa sai ta dawo wa Baffai da wayansa, Baffai amsa yayi yana murmushi ya kara a kunne ya ce, "To Magaji a mayar da hankali ko, sai gobe zan haɗa ka da Baabaa, yanzuma haka karatun nake dubawa qannenka, to Allah muku albarka sai da safe".
Baffai ya ce, "dada Baffai mako noi ɓandu?"
"Alhamdulillahi Baffai, qafana yayi sauqi".
"To Allah qara sauqi, yau naje rugan tudu matar nan ta ce na gaisheki yau she za kije za ta koma zuwa juma'a in aka kunce maganin ƙafan nata ta fara takawa".
Innai tura baki tayi, dan bata mance a hanyan ne ta haɗu da stautsayin maciji ba, a hankali ta ce, "Baffai min kam mi yahai(ni ba zanje ba)".
Murmushi Baffai ya kuma yi jin abinda ta faɗa sannan ya ce "shikkenan ni zan faɗa mata hakan kince ba za kije gaisheta ba".
Innai langwaɓe kai tayi ta ce, "Baffai ni faɗa bance haka ba".
Hira ya dinga yi da yaran nasa da Hassu da Innai har ganin dare yayi sannan ya sanya musu albarka ya ce duk suje su kwanta, Innai a bakin qofan Inna ta tsaya bata shiga ciki ba ta mata sai da safe, haka mama Lami ma, Hassu za ta rakata amma ta hanata ta ma Baffai sallama ta fice da gudu ba birki har sai da ta shiga gidan Baabaa Mero tana faɗin "wayyo sun biyo ni".
Baabaa Mero da ke qoqarin shumfiɗa tabarmanta jin abinda Innai ta faɗa da kuma gudun da tayi sai ita ma ta rufa mata baya ta shige ɗakin ta banko ƙofa tana zare ido, a hankali ta ce, "Ta tabbata ni Meramu na shiga ɗaki na kasa fita, yanzu ke takwara wani sallau sallamammen ne ya biyo ki haka kaman ana gudun fanfalaƙi, dubeni fa ragaja-ragaja har da 'yar lalitan dukiya ta na jefar dan storo, kai amma da na Kama wanda ya biyoki sai na sassake masa goshi ko bai da shi dan mai anguwan qauyensu, dan tsaban jaraba stoston bente da ya biyoki me zai miki?" Cewar baabaa da ke zaro ido tana haƙi.
Innai faɗawa kan gadon Baabaa mai rumfa tayi tana dariya har da hawaye jin surutun Baabaa wai kaman gudun fanfalaƙi, hhh!.
Baabaa Mero a harzuƙe ta ce, "takwara ina magana kina dariya dan rashin imani kina ga har da doka ɗan gangariyan qugu na nayi da ruɓaɓɓen ƙofan qyauren nan, kar dai kice mun tijaranki ne ya mosta kika sa ni gudu kaman ana yaqin biyafara na biyu dan uwaki Indo".
Innai dariya ta cigaba da yi tana kama cikinta dan har ya fara murɗanta saboda dariyan, Baabaa Mero ai kaman za ta fashe haka ta cika ta iyo kan Innai tana faɗin "babu ko shakka kin mai da ni mai stintar leda a bola, amma ni ko zan kirɓaki kaman tuwan takwara(sakwara) a turmi in baki faɗan gaskiya ba".


09161720046
Uwar batoorl taku 🤝❤️😁

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment