Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yawale aka wa magana sai ake biyansa duk sati ko wata"
"Shikkenan in taji sauqi sosai sai kuje kuyi komai anan cikin Ashakan" cewan Baffai cikin gamsuwa da shawaran yaron nasa.
Magaji yace "to Baffai Allah ya qara mata lafiya ya kuma qara buɗi da girma"
Da "Ameen" Baffai ya amsa sai suka ci-gaba da tattaunawa kamun can Baffai ya miqe yana faɗin "Magaji ba na fita to kasan akwai wani ruga nan gefen mun nan tom akwai wata baiwar Allah ba taji daidiba an aiko naje"
Miqewa shima Magajin yayi yana cewa "a dawo lafiya Baffai Allah bata lafiya" Tare suka fito a ɗakin.
Suka bi gidan baabaa mero suka gaisa kamun Baffai ya fice ya tafi rugan dake gefen nasu.

Baabaa mero ta kallesa tace "yanzu kai Magaji ka gaya wa kanka gaskiya biyewa baffanku kake yi ko, in na maka maganan aure sai ka haɗa fiska kaman shanun huɗa(garma), kaman wani mara ishashshen lafiya, to dan Allah in ma lafiyan ne baka da shi ai ka gaya mun na nema maka magani, yo me abun kunya a ciki ni da na haifi ubanka mene ban sani ba, kawai kace mun Baabaa abun baya tashi ko bakajin buqatuwa, shikkenan magana mai sauqi niko na bazama na nema maka magani yacce zaka koma kaman doki dan qarfi, amma ka girma ka riqa ka balage kaqi aure wai kai boko ba bokoko a wuta aradu sa'annin ka akwai masu yara huɗu wasu har shida ma, shikkenan ya rage maku kai da Baffan naku in ma baqin ciki yake wa kansa na ganin jikokin sa to kansa ya wa sai nan gaba zaku san soyayyace nake muku shi yasa na matsa kuyi aure....

𝗜𝗬𝗔 𝗬𝗔𝗪𝗔𝗡 𝗦𝗛𝗔𝗥𝗛𝗜𝗡 𝗞𝗨 𝗜𝗬𝗔 𝗬𝗔𝗪𝗔𝗡 𝗣𝗔𝗚𝗘 🙃

ZANCI GABA DA POSTING NE KAWAI IN NAGA YAWAN COMMENTS NAKU

09161720046
Mrs big barbieyh ✍️




💋💋 امى بتولة💋


𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:-
09161720046
𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮.
07015870735
𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁

NOTED : karku nemeni a wannan layi 08146292652 𝗱𝗼𝗻 𝘆𝗮𝗻𝘇𝘂 𝗯𝗮𝘆𝗮 𝗮𝗶𝗸𝗶 𝗯𝗼𝘁𝗵 𝘄𝗵𝗮𝘁𝘀𝗮𝗽𝗽 𝗮𝗻𝗱 𝗰𝗮𝗹𝗹

# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩
# 𝙇𝙞𝙠𝙚 &
# 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚


𝙅𝘼𝙃𝙄𝙇𝘾𝙄 𝙆𝙊 𝘼𝙇'𝘼𝘿𝘼𝙃?🥺

𝘽𝙮

UWAR BATOORL 🕊️


𝗪𝗮𝗻𝗻𝗮𝗻 𝗹𝗮𝗯𝗮𝗿𝗶 𝘀𝘂𝗸𝘂𝘁𝘂𝗺 𝗻𝗮𝘆𝗶 𝘀𝗮 𝗸𝘆𝗮𝘂𝘁𝗮 𝘀𝗮𝗻𝗻𝗮𝗻 𝗻𝗮 𝘀𝗮𝗱𝗮𝘂𝗸𝗮𝗿 𝗴𝗮 𝗺𝗮𝗵𝗮𝗶𝗳𝗶𝘆𝗮𝘁𝗮 𝗶𝗻𝗮 𝗳𝗮𝘁𝗮𝗻 𝗱𝘂𝗸 𝘄𝗮𝗻𝗱𝗮 𝘆𝗮 𝗸𝗮𝗿𝗮𝗻𝘁𝗮 𝘆𝗮 𝗺𝗮𝘀𝗮 𝗱𝗮𝗱𝗶 𝘆𝗮 𝗮𝗺𝗳𝗮𝗻𝗮 𝗱𝗮 𝘀𝗵𝗶 𝘀𝗮𝗻𝗻𝗮𝗻 𝘆𝗮 𝗱𝗮𝘂 𝗱𝗮𝗿𝗮𝘀𝗶 𝗮 𝗰𝗶𝗸𝗶𝗻 𝘀𝗮 𝘇𝗮𝗶 𝘄𝗮 𝗺𝗮𝗵𝗮𝗶𝗳𝗶𝘆𝗮 𝘁𝗮 𝗛𝗔𝗝𝗜𝗬𝗔 𝗠𝗔𝗥𝗬𝗔𝗠𝗔 𝗮𝗱𝗱𝘂'𝗮 𝗱𝗮 𝗯𝗮𝗸𝗶𝗻 𝗸𝗮/𝗸𝗶 𝗺𝗮𝗶 𝗮𝗹𝗯𝗮𝗿𝗸𝗮 𝗶𝗻𝗮 𝗺𝗮𝗶 𝗿𝗼𝗾𝗼𝗻 𝗔𝗹𝗹𝗮𝗵 𝘆𝗮 𝗮𝗺𝘀𝗮 𝘆𝗮 𝗸𝘂𝗺𝗮 𝗷𝗶 𝗾𝗮𝗻 𝗶𝘆𝗮𝘆𝗲𝗻𝗺𝘂 𝗴𝗮𝗯𝗮 𝗱𝗮𝘆𝗮 𝘄𝗮𝗱𝗮𝗻𝗱𝗮 𝘀𝘂𝗸𝗲 𝗿𝗮𝘆𝗲 𝗔𝗹𝗹𝗮𝗵 𝗾𝗮𝗿𝗮 𝗺𝘂𝘀𝘂 𝗹𝗮𝗳𝗶𝘆𝗮 𝘆𝗮𝘀𝗮 𝗺𝘂 𝗿𝗮𝗯𝘂 𝗱𝗮 𝘀𝘂 𝗹𝗮𝗳𝗶𝘆𝗮
𝗔𝗹𝗹 𝗺𝗮𝗿𝘆𝗮𝗺'𝘀 𝘄𝗮𝗻𝗻𝗮𝗻 𝗹𝗶𝘁𝘁𝗮𝗳𝗶 𝗱𝗮 𝗸𝘂𝗺𝗮 𝘄𝗮𝗻𝗻𝗮𝗻 𝘀𝗵𝗮𝗳𝗶 𝘀𝗮𝗱𝗮𝘂𝗸𝗮𝗿 𝘄𝗮 𝗴𝗮𝗿𝗲 𝗸𝘂, 𝗶𝗻𝗮 𝗳𝗮𝘁𝗮𝗻 𝘇𝗮𝗸𝘂 𝘀𝗮𝗻𝗶 𝗮 𝗮𝗱𝗱𝘂'𝗼𝗲𝗻𝗸𝘂 𝗔𝗹𝗹𝗮𝗵 𝗮𝘇𝘂𝗿𝘁𝗮 𝗻𝗶 𝗱𝗮 𝘆𝗮𝗿𝗶𝗻𝘆𝗮 𝗺𝗮𝗰𝗲 𝗺𝗮𝗶 𝗮𝗹𝗯𝗮𝗿𝗸𝗮 𝗻𝗮 𝘀𝗮𝗻𝘆𝗮 𝗺𝗮𝘁𝗮 𝘄𝗮𝗻𝗻𝗮𝗻 𝗯𝗮𝗯𝗯𝗮𝗻 𝘀𝘂𝗻𝗮 𝗡𝗔𝗡𝗔 𝗠𝗔𝗥𝗬𝗔𝗠𝗔
𝗛𝗔𝗕𝗜𝗕𝗧𝗬𝗡 𝗛𝗔𝗬𝗥𝗔𝗧𝗢𝗨 𝗮𝗸𝗼 𝗶𝗻𝗮 𝗶𝗻 𝗻𝗮 𝗮𝗺𝗯𝗮𝗰𝗶 𝘄𝗮𝗻𝗻𝗮𝗻 𝘀𝘂𝗻𝗮 𝘁𝗼 𝘁𝗮𝗯𝗯𝗮𝘀 𝗸𝗲𝗰𝗲 𝗱𝗮𝗹𝗶𝗹𝗶 𝗱𝗮𝗻 𝗵𝗮𝗸𝗮 𝗻𝗮 𝘀𝗮𝗱𝗮𝘂𝗸𝗮𝗿 𝗱𝗮 𝗹𝗮𝗯𝗮𝗿𝗶𝗻 𝗻𝗮𝗻 𝗴𝗮𝗿𝗲 𝗸𝗶 𝗳𝗮𝘁𝗮𝗻 𝗔𝗹𝗹𝗮𝗵 𝗯𝗮𝗿𝗺𝘂 𝘁𝗮𝗿𝗲 𝗵𝗮𝗿 𝗮𝗯𝗮𝗱𝗮 𝘆𝗮 𝗾𝗮𝗿𝗮 𝗺𝗮𝗻𝗮 𝗵𝗮𝗾𝘂𝗿𝗶𝗻 𝘇𝗮𝗺𝗮 𝗱𝗮 𝗷𝘂𝗻𝗮 𝗤𝗔𝗪𝗔𝗥 𝗦𝗛𝗜𝗚𝗔 𝗔𝗟𝗝𝗔𝗡𝗡𝗔𝗛

Tukuici gare ka SIR ABUBAKAR SADEEQ CEO LAFAZI WRITER'S ASSOCIATION da ɗaukacin membobin mu

Free book
Kyauta bada kudi ba duk wanda akasayarwa to ycn baruwana nide littafina na kyauta nayosa sabo da Allah da kuma masu suna Maryam

اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍





𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!! 𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!! 𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!!

𝐎𝐔𝐌 𝐀𝐋'𝐀𝐌𝐄𝐄𝐍 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐒𝐄𝐑𝐕𝐈𝐂𝐄
𝐲𝐨𝐮𝐫 𝐬𝐚𝐭𝐢𝐬𝐟𝐚𝐜𝐭𝐢𝐨𝐧 𝐢𝐬 𝐨𝐮𝐫 𝐜𝐨𝐧𝐜𝐞𝐫𝐧.

𝐊𝐮𝐳𝐨 𝐤𝐮 𝐬𝐚𝐲𝐢 𝐝𝐚𝐭𝐚 𝐦𝐚𝐢 𝐬𝐚𝐮𝐪𝐢 𝐦𝐚𝐢 𝐢𝐧𝐠𝐚𝐧𝐜𝐢 𝐝𝐨𝐦𝐢𝐧 𝐠𝐚𝐛𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐡𝐢𝐝𝐢𝐦𝐨𝐦𝐢𝐧 𝐤𝐮 𝐚 𝐨𝐧𝐥𝐢𝐧𝐞 𝐤𝐨 𝐤𝐮𝐰𝐚 𝐤𝐚𝐥𝐥𝐚𝐜𝐞-𝐤𝐚𝐥𝐥𝐚𝐜𝐞 𝐚 𝐘𝐎𝐔𝐓𝐔𝐁𝐄 𝐛𝐚 𝐭𝐚𝐫𝐞 𝐝𝐚 𝐝𝐚𝐭𝐚𝐧𝐤𝐢/𝐝𝐚𝐭𝐚𝐧𝐤𝐚 𝐲𝐚𝐲𝐢 𝐬𝐚𝐮𝐫𝐢𝐧 𝐳𝐮𝐪𝐞𝐰𝐚 𝐛𝐚. 𝐈𝐧𝐚 𝐦𝐚'𝐚𝐛𝐨𝐭𝐚 𝐚𝐦𝐟𝐚𝐧𝐢 𝐝𝐚 𝐤𝐚𝐟𝐚𝐫 𝐬𝐚𝐝𝐚𝐰𝐚 𝐭𝐚 𝐓𝐈𝐊𝐓𝐎𝐊 𝐦𝐚𝐬𝐮 𝐤𝐮𝐤𝐚𝐧 𝐬𝐚𝐮𝐫𝐢𝐧 𝐪𝐚𝐫𝐞𝐰𝐚𝐧 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐭𝐨 𝐟𝐚 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐛𝐚 𝐤𝐚𝐦𝐚𝐧 𝐤𝐨 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐞 𝐛𝐚𝐧𝐞 𝐬𝐚𝐢 𝐚𝐧 𝐠𝐰𝐚𝐝𝐚 𝐚𝐤𝐚𝐧𝐬𝐚𝐧 𝐧𝐚 𝐪𝐰𝐚𝐫𝐚𝐢 𝐝𝐚𝐧 𝐢𝐧𝐠𝐚𝐧𝐜𝐢 𝐝𝐚 𝐤𝐮𝐦𝐚 𝐪𝐚𝐫𝐠𝐨 𝐠𝐚 𝐃𝐀𝐓𝐀𝐧 𝐤𝐚 𝐭𝐨 𝐤𝐪 𝐳𝐢𝐲𝐚𝐫𝐜𝐢

𝐎𝐔𝐌 𝐀𝐋'𝐀𝐌𝐄𝐄𝐍 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐒𝐄𝐑𝐕𝐈𝐂𝐄

𝐌𝐓𝐍 𝐀𝐈𝐑𝐓𝐄𝐋

𝟏𝐆𝐁 - 250 𝟏𝐆𝐁 - 2𝟓𝟎
𝟐𝐆𝐁 - 5𝟎𝟎 𝟐𝐆𝐁 - 500
𝟑𝐆𝐁 - 75𝟎 𝟑𝐆𝐁 - 750

𝐆𝐋𝐎 𝟗𝐌𝐎𝐁𝐈𝐋𝐄

𝟏𝐆𝐁 - 25𝟎 𝟏𝐆𝐁 - 25𝟎
𝟐𝐆𝐁 - 50𝟎 𝟐𝐆𝐁 - 5𝟎𝟎
𝟑𝐆𝐁 - 75𝟎 𝟑𝐆𝐁 - 75𝟎

𝐌𝐮𝐧𝐚 𝐚𝐫𝐚𝐡𝐚 𝐦𝐮𝐧𝐚 𝐡𝐚𝐧𝐚 bashi😊 𝐬𝐚𝐲𝐚𝐧 𝐧𝐚 𝐠𝐚𝐫𝐢 𝐦𝐚𝐢𝐝𝐚 𝐤𝐮𝐝𝐢 𝐠𝐢𝐝𝐚(𝐢𝐧𝐣𝐢 𝐡𝐚𝐮𝐬𝐚𝐰𝐚)
𝐙𝐚𝐤𝐮 𝐢𝐲𝐚 𝐭𝐮𝐧𝐭𝐮𝐛𝐚𝐧 𝐦𝐮 𝐚𝐤𝐚𝐧 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐥𝐚𝐲𝐢 𝐝𝐚𝐧 𝐛𝐢𝐲𝐚 𝐤𝐨 𝐭𝐚𝐛𝐛𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐬𝐡𝐚𝐢𝐝𝐚𝐧 𝐛𝐢𝐲𝐚
𝟎𝟕𝟎𝟐𝟓𝟐𝟑𝟐𝟎𝟐𝟗
𝐂𝐀𝐋𝐋/𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏

𝐀𝐜𝐜𝐨𝐮𝐧𝐭 𝐧𝐮𝐦𝐛𝐞𝐫
𝟕𝟎𝟐𝟓𝟐𝟑𝟐𝟎𝟐𝟗
𝐀𝐈𝐒𝐇𝐀 𝐀𝐋𝐈𝐘𝐔
𝐎𝐏𝐀𝐘 𝐁𝐀𝐍𝐊.

𝐒𝐀𝐈 𝐊𝐔𝐍𝐙𝐎𝐎𝐎......




💋💋 امى بتولة💋

𝗙𝗿𝗲𝗲 𝗯𝗼𝗼𝗸 🅿️ 7_8



Sai nan gaba za ka san gaskiya nake faɗa maka kuma ni mai sonka ce, in ka girma ka stofe ka rasa mai yarda ta aure ka, ka ci-gaba da biyewa Baffan ka wai baka girma ba gaka shagiri-girbau ko? To dan ma ka sani shi Baffan naka ma auren wuri yayi dan dai kawai Allah bai kawo haihuwan da wuri bane amma ai da yana da yaro kusan sa'an ka, yo ni Meramu Allah na tuba maka ba don kar na karta saɓo ba ai Magaji da cewa zanyi da ma bai haihun ba kaga fa tsakani da Allah yacce Allah ya dube su yai musu kyautan da bakowa ke samu ba, yarinya nustaststiya kuma kyakkyawa gata da sunan manya, nifa wannan ɗan banzan AL'ADAN ba dani ba in faɗa maka ji nake kaman in kama Indo in shaqeta kowa ya huta, dan cin fuska irin na baffanku ya ɗauki sunana ya sawa yarinya sannan anuna qiri-qiri anason kashe yarinya dan hassada da baqin ciki, shi kuma sha-sha-shan gashi solo-ɓiyo ya kasa tsawatar mata wai ita kunyan ƴar fari to Allah wadaran wannan kunya da jahilallen al'ada, kalla fa hankali irin na takwarata da tausayi da sanin ya kamata, tana tashuwa ita gata mai son uwarta yarinyar nan fa bata warke ba ta tashi ta tafi gidan can ina mata magana ko ta saurare ni kuma nasan aiki za taje tai ta yi kaman jaka dan abinda suka ɗauke ta kenan ita ma ƴar buhun uba, amma Allah wadaran naka ya lalace wannan rashin zuciya na Innai na sani jin watarana kaman na zaune ta gata ba auki ba sai kuma naji tausayinta ƴar qaniya kawai".

goro ta gustura kamun ta ci-gaba da surutun ta "kaga fa Magaji wallahi ina jiyewa mutanen nan hisabin Ubangiji, sunan ta Maryam fa suke mata wannan ɗanyen jaraba su basu san lukutin al'haqi suke ɗauka wa kansu ba Kuma kwaran-kwatsa duk in suka yarda suka yi sanadin mutuwan takwara ta sai nayi shari'a da su har shi uban nata isa sai hukuma sun shiga tsakanina da su, dukan su jarababbu tambaɗaɗɗu ƴan buhun uba".

Dariya yaso kwace wa Magaji ganin yacce take yi kaman suna gabanta, danne dariyan yayi yace "yanzu dai stohuwa naji magananki amma dan Allah kar kice mun in kayi wa mai suna Maryam abu zunubin ka dabanne kuma lukuti ne?"😂

gyara zama Baabaa Mero tayi, dan kuwa abun nema ya samu an sosawa Baabaa Meramu inda yake mata qaiqayi, tace "Yauwa Magaji kaga kuwa gwanda da kayi tambayar nan dan nasan duk karatun muhammadiyan ka da bokoko awuta baka sani ba dan ba mai sani wannan sai wanda Allah ya nufa da arziqin rahaman sani, NANA MARYAMA, Maryama daban ce a cikin mata ka duba fa irin girma da darajan Qur'ani amma ba wata mace da Allah ya ambaci sunanta kai staye a ciki sai Nana Maryam Uwar isah".
Murmushi stohuwa tayi dan in tana wannan labari daɗi take ji "ita Maryama komai nata daban ne
Hankali gareta
Ga haquri
Ga nustuwa
Ga iya zama da mutane
Ga addini
Ga kyau
Ga ilimi
Ga tarbiyya
Ga tausayi
Ga iya soyayya
Uwa uba baiwa gare ta wanda ba kowa ke sani ba sai wanda Allah ya nufa da ikon sani barinma dai wanda ya auri mai wannan suna
Allah dai yayiwa duk wata mai suna Maryam albarka a duk inda take" ( nace ba baabaa Mero mu kuma da ba maryam sunan mu ba sai ki stine mana nace a stine mana😬).

Magaji sauraran Baabaa mero kawai yake yi yana cewa a ransa "kaga aku gidan surutu daman ke kullum a yabon sunanki kike" amma a zahiri sai yace "aikuwa Maryam ta wuce haka ma baabaa".

Washe haqora tayi tace "kaga ɗan albarka shiyasa nake sonka nake faɗa maka gaskiya kayi aure, ai ni duk wanda zai yaba mun takwara tom banda kamarsa sonsa nake da qaunarsa, Allah dai ya muku albarka ya nuna mun auranku da yaranku" Murmushi Magaji yayi bai ce komai ba.
"Kunga ja'irin yaro ba zaka amsa da Ameen ba wato ance maka bansan murmushin na son aure bane kayi" cewar baabaa Mero tana washe baki.

Magaji yace "haba ni me zanyi da wata bayan ina da ke yar tsohuwata ta, kinsan fa da stohon zuma ake magani".

Hararansa tayi tace "kaga ɗan ƙwal uba da yaudara, zai cuceni tom ni bana sonka kaje ka kawoman kishiya kawai shi nake so, in kayi sa'a ka samo Maryama dan ina faɗa maka Magaji samun Maryama sai me rabo da sa'a irin rantsanstar rabon nan dan ko kana sallan dare da bada sadaka kai har ma da raba zakka kuma qarshenta ko makka kake zuwa duk juma'a sai da rabon ka samun mesuna Maryam ko da kuwa da kuɗin ka".

Waqan umar m shariff maryama🎶

Nayi soyayya kala-kala amma banga ya naki ba
Naga yammata iri-iri a kyawu ba zasu kai ki ba
Kalamun so kashi-kashi banji salo irin naki ba
Kyawun halinki ba'a faɗa na baki hanya wuce gaba
Gatanan tafe masoyoyiyata gatanan tafe tana zuwa
Maryama zooo maryama zooo maryama zooo masoyiya.....
Amincin Allah ya tabbata a gareku masu suna Maryam>

Zan juya kenan na fice kamun Magaji ya ganni ba sai aka yi sa'a muka haɗa ido da Baabaa mero ba ni ko na qara tamke al'qalami na, baabaa Mero cewa tayi "Allah dai ya miki albarka Hariratu ourmmarhn batooler Allah kawo batoolerh lafiya mu kwaso shoki mu zuba qara'i, tattaro kayanki a inda kika sauqa a qauyen nan daga yau kin dawo gidan nan da zama tunda kika waqe Maryama, inga uban da zai takura miki ko ya koraki" ta faɗa tana hararan Magaji
Godiya nake baabaa mero🙌
Fan's ɗin baabaa Mero azo atayani Godiya jama'a dan kuwa labari yanzu aka fara, Baabaa Mero har da ɗaki ta bani muje zuwa ✍️.


Hiransu suka ci-gaba dayi da Magaji anan yake ce mata zai nemowa Innai makaranta a cikin Ashaka kuma suna son na taje ta dawo.
"Na shiga arba'in da uku ni Meramu yanzu sabi da Allah wannan jarabar bokon har da takwara ta, Magaji yanzu ina laifin kace zaku mata aure amma wai boko, wanne kalan boko ne haka nikam gaskiya bason bokon nan naku nake ba dan so nake takwarata tayi aure ta haihu tunda raina naga yaranta inyaso kai ka stofe ma a gida bai dame ni ba".

Taɓe baki Magaji yayi yace "ke kika jiyo ni dai makaranta zan turata".

Cikin masifa Baabaa Mero tace "tunda duk kunnenku a hure yake baku ɗauke ni a bakin komai ba kun cike carɓin mun fistara tsaff to shikkenan ba komai, sai abinda kuke so za kuyi ko? to billahillzi bari shi uban nata Isa yazo ya same ni kowa ya shaida kuma ya ji in dai takwara ta taje makaranta ta dawo ta rasa mijin aure ko zaka mutu kai zaka aure ta".

Haɗe fuska yayi ya miqe yana cewa "kamun a jimu bana yi tafiya ta".

Taɓe baki tayi tace "kaima kai ka jiyo tambaɗaɗɗen yaro kawai ko itama bata sonka takwarar tawa sai me sallan dare kai ko farillahn ma nasan da qyar kake miqawa balle nafila"

Dariya ta basa yace "nidai ƴar stohuwa byee"

Cikin masifa tace "na bayoo maka qafan ubanka Musa ɗan buhun uba ni zaka wa wannan banzan yaren da kuke zagi dashi yaren ƴan wuta yaren jarababbu tambaɗaɗɗu, to to ni Meramu me ya haɗani da wuta ina masoyiyar Rasulullahi Sallallahu Alaihi Wasallam, Allah mana tsari da wuta ban da nima da shirme na Magaji ina da suna Maryam kam ai ma mune farkon shiga aljnna".

Murmusawa yayi yace "ai kuwa dai gaki sunanki Maryam ga ɗanki Isah Annabi guda ai kece ma a gaba".

Washe haqora tayi tace "Allah dai ya maka albarka Allah qara mana son Rasulullahi Sallallahu Alaihi Wasallam".

Murmushi yayi dan ko ba komai yawan ambatan Annabi da take yi yana sanya sa jin dama-daman surutun ta "ƴar stohuwata Malama Maryama mai kama da hurul-eyn na tafi" ya faɗa yana ficewa a gidan, Allah tsare ta yi masa.

Ganin ana neman qarfe sha-ɗaya 11 tashuwa Baabaa mero tayi dan tayi sallan walha.
SALLAHN WALHA

من فضلة الصلاة الضحى

عن ابي هريرة رضي الله عنه قال ، قال رسول الله صلى الله عليه والسلام " إن فى جنة بابا يقال له (( الضحى )) فإذا كان يوم القيامة نادى مناد: أين الذين كانوا يداومون على الصلاة الضحى؟ هذا بابكم فادخلوه برحمة الله " رواه الطبراني

و في قول ابي هريرة ايضا أوصاني خليلي بثلاث :
" صيام ثلاثة أيام من كل شهر، ركعتي الضحى ، أن أوتر قلبل ان انام"


Daga falalar sallar walha

FASSARA :

An karɓo daga Abi huraira Allah ya ƙara mishi yarda yace, Annabin rahama sallallahu Alaihi was- sallam yace " a cikin Aljanna akwai wata kofa ana ce mata (( DUHA )) idan Alƙiyama ta kasance mai shila zai yi ƙira, ina waɗanda suka dauwama a sallar walha ? Wannnan kofar kuce ku shigeta da rahamar Ubangiji "
Ɗabarani ne ya rawaito

2: A cikin faɗin Abi huraira kuma,
Masoyina ya min wasiyya da Abubuwa guda uku:
Azumin kwana uku a kowani wata, yin sallar walha, da na ringa yin sallar wuturi kafin nayi Bacci
WALLAHU A'ALAM.


Inna bayan sun gama kukansu da Hassu har bacci ya ɗauke su, farkawa tayi tana mai karanto addu'an tashuwa a bacci, ganin 11 har yayi da sauri ta tashi ta fita a ɗakin.
Da sallama abakinta ta shiga ɗakin Innan su, Amsa sallaman tayi.
Samunta tayi tana naɗin kaya sai ta stugunna tace "Inna kawo in tayaki" ba tace mata qala ba kuma ko kallonta ba tayi ba ta tashi ta zauna a bakin gado.
Kan Innai a qasa tana jin wani iri a haka har ta kammala mata naɗin kayan ta gyara ɗakin sannan ta koma gabanta ta stugunna kaman ɗazu tace "Inna me za'a ɗora na rana? Duk cikin harcen su na fillanci take maganan.

Kau da kai Inna tayi ba tace komai ba, ganin haka jiki a sanyaye ta tashi ta fita a ɗakin.

Ɗakinsu taje ta tashi Hassu tace "Hassu tashi kije ki tambayi Inna me za'a ɗora na rana sai na ɗaura".

Kallon Addan nata tayi ta turo baki tace "Adda me yasa ke ba za ki tambaya da kanki ba? In kina qara nisanta kanki da ita ne fa bakwa shaquwa".

Murmushi tayi ta zauna gefen gadon nasu na kara(ciyayi) tace "ke dai jeki tambayo kizo muyi tare ko kuwa kiyi wanka ki huta abinki".

Tashuwa Hassu tayi ta fice, ɗakin Innan su ta shiga da sallama.
Amsa mata tayi, ta qarisa ta stugunna gabanta kaman yacce ɗazu Innai tayi
( tarbiya ne gare su duka mu kula da tarbiyan yaran mu ko da ba cikin gida ba, ko dan mutanen waje abun ba daɗi ya zama na ana cewa yaranka ba tarbiya dan Allah iyaye mu kula)
"Inna me za'a yi na rana?

Innan su tace "a dafa fara da yaji uwata"

"Uhmn!" Hassu tace kawai.

Inna kallonta tayi tace "ya akayi uwata?
"Inna kiyi haquri in wani laifi Adda ta maki ki yafe mata kinji" Hassu ta faɗa kaman za tayi kuka
Murmusawa Innan su tayi tace "Yaro Yaro ne! tashi kije kuyi aikin".

Kasancewan basu kasance masu musu da iyayensu ba tashuwan tayi kaman yacce ta umurceta ta fita a ɗakin.
Aikin suka haɗu da Innai suke cikin qanqanin lokaci suka gama, wanka Hassu ta shiga ta fito itama Innai ta shiga tayi suka shirya.
Duk da tasan ba amsawa Inna za tayi ba amma ta mata sallama tace "Inna zamu tafi gidan baabaa".

Ɗakin mama lami suka je dan suce mata sun shiga gidan baabaa kar ta neme su shiru amma suka tarar tana baccin asara (inji kakata baccin mutuwan rai).
Ɗaukan abincin baabaa Mero Hassu tayi suka kama hanyan gidan baabaa bayan sun gama komi a gidan nasu.
Tafiya suke suna hira inda Innai ke cewa "Hassu kar ki damu kinji, ki daina takura Inna kar kema tayi fushi da ke kaman ni da bansan me na mata ba, komai zai wuce zan cigaba da haquri".

Da sallama suka shiga gidan Baabaa Mero, ta amsa musu tana faɗin "kunga ƴammatan Malam da Inna
Jikokin Meramu Allah muku albarka ƴammatan aljanna"
Murmushi suke dukansu Innai ce ta faɗa jikin Baabaa mero tana cewa "washhhh! baabaalle ta na gaji Allah"

Baabaa Mero kaman mai jiranta ta kalleta tace....





Wannan page sadaukarwa gareki habibtynah nana maryamatou nah💋 masoyiyar shiga aljannah nima tun da ina da masoyiya Maryama mune ƴan shigan farko😂
Masoyan Rasulullahi SAW♥️

Ina gaisuwa masu suna maryam


Muje zuwa fan's ✍️


𝗜𝗬𝗔 𝗬𝗔𝗪𝗔𝗡 𝗦𝗛𝗔𝗥𝗛𝗜𝗡 𝗞𝗨 𝗜𝗬𝗔 𝗬𝗔𝗪𝗔𝗡 𝗣𝗔𝗚𝗘 🙃

ZANCI GABA DA POSTING NE KAWAI IN NAGA YAWAN COMMENTS NAKU

09161720046
Mrs big barbieyh ✍️




💋💋 امى بتولة💋


𝘿𝙤𝙢𝙞𝙣 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙩𝙖 𝙝𝙖𝙟𝙖𝙧𝙠𝙪, 𝙠𝙪 𝙩𝙪𝙣𝙩𝙪𝙗𝙚𝙣𝙞 𝙖 𝙬𝙖𝙣𝙣𝙖𝙣 𝙡𝙖𝙮uka:-
09161720046
𝘾𝙝𝙖𝙩 𝙤𝙣𝙡𝙮.
07015870735
𝙔𝙤𝙪 𝙘𝙖𝙣 𝙘𝙖𝙡𝙡 𝙙𝙞𝙨 𝙤𝙣𝙚, 𝙭𝙖𝙢𝙪 𝙢𝙖𝙠𝙪 𝙩𝙖𝙡𝙡𝙖𝙣𝙠𝙪 𝙖 𝙧𝙖𝙝𝙪𝙨𝙖 𝙢𝙖𝙞 𝙨𝙖𝙪𝙦𝙞, wai hausawa sukace sai an gwada akan san na qwarai. Ni Hareeyh ina maraba da ku masoya, har da alakoron talla inayi😁

NOTED : karku nemeni a wannan layi 08146292652 𝗱𝗼𝗻 𝘆𝗮𝗻𝘇𝘂 𝗯𝗮𝘆𝗮 𝗮𝗶𝗸𝗶 𝗯𝗼𝘁𝗵 𝘄𝗵𝗮𝘁𝘀𝗮𝗽𝗽 𝗮𝗻𝗱 𝗰𝗮𝗹𝗹

# 𝘾𝙤𝙢𝙢𝙚𝙣𝙩
# 𝙇𝙞𝙠𝙚 &
# 𝙨𝙝𝙖𝙧𝙚


𝙅𝘼𝙃𝙄𝙇𝘾𝙄 𝙆𝙊 𝘼𝙇'𝘼𝘿𝘼𝙃?🥺

By

Uwar batoorl 🕊️

INA MIQA SAKON GAISUWAN TA'AZIYA TA GARE KI pharteemah, Allah yawa baffa rahama Allah sa ya huta.

Masu exam's Allah bada sa'a ya kuma taimaka ya albarkaci karatu da sakamako.

SADEE-BEB MARUBUCIYAR
Dr. SULTAN (sadiya ka'oje)
Ni Uwar batoorl da ɗauka cin fan's na JAHILCI KO AL'ADAH?🥺 Muna matuqar Godiya Allah bar zumunci Allah saka da alheri.

MARASSA LAFIYANMU gida da asibiti Allah bamu lafiya mai amfanarwa🤲 masu ciki Allah raba lafiya yawa yara albarka.

FAN'S ina mai baku haquri na rashin ji daga gare ni kwana 2 sakamakon banji daɗi ba amma da sauqi yanzukam Alhamdulillahi.
JUMA'AT KAREEM FAN'S mutanen Uwar batoorl, ina fata da addu'an alkairin Allah ya kai gare ku a duk inda kuke Alfarman wannan rana da kuma Annabi SAW ♥️

INAYINKU
INA JI DA KU
INA SOYAYYAR KU
INA QAMNAR KU
INA MUKU FATAN ALKAIRI AKO INA KUKE A FAƊIN DUNIYA.


FREE BOOK
Kyauta bada kudi ba duk wanda akasayarwa to ycn baruwana nide littafina na kyauta nayosa sabo da Allah da kuma masu suna Maryam

اللهم صلى و سلم على سيد نا رسولله saw🖤🤍






𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!! 𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!! 𝐓𝐀𝐋𝐋𝐀!!

𝐎𝐔𝐌 𝐀𝐋'𝐀𝐌𝐄𝐄𝐍 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐒𝐄𝐑𝐕𝐈𝐂𝐄
𝐲𝐨𝐮𝐫 𝐬𝐚𝐭𝐢𝐬𝐟𝐚𝐜𝐭𝐢𝐨𝐧 𝐢𝐬 𝐨𝐮𝐫 𝐜𝐨𝐧𝐜𝐞𝐫𝐧.

𝐊𝐮𝐳𝐨 𝐤𝐮 𝐬𝐚𝐲𝐢 𝐝𝐚𝐭𝐚 𝐦𝐚𝐢 𝐬𝐚𝐮𝐪𝐢 𝐦𝐚𝐢 𝐢𝐧𝐠𝐚𝐧𝐜𝐢 𝐝𝐨𝐦𝐢𝐧 𝐠𝐚𝐛𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐡𝐢𝐝𝐢𝐦𝐨𝐦𝐢𝐧 𝐤𝐮 𝐚 𝐨𝐧𝐥𝐢𝐧𝐞 𝐤𝐨 𝐤𝐮𝐰𝐚 𝐤𝐚𝐥𝐥𝐚𝐜𝐞-𝐤𝐚𝐥𝐥𝐚𝐜𝐞 𝐚 𝐘𝐎𝐔𝐓𝐔𝐁𝐄 𝐛𝐚 𝐭𝐚𝐫𝐞 𝐝𝐚 𝐝𝐚𝐭𝐚𝐧𝐤𝐢/𝐝𝐚𝐭𝐚𝐧𝐤𝐚 𝐲𝐚𝐲𝐢 𝐬𝐚𝐮𝐫𝐢𝐧 𝐳𝐮𝐪𝐞𝐰𝐚 𝐛𝐚. 𝐈𝐧𝐚 𝐦𝐚'𝐚𝐛𝐨𝐭𝐚 𝐚𝐦𝐟𝐚𝐧𝐢 𝐝𝐚 𝐤𝐚𝐟𝐚𝐫 𝐬𝐚𝐝𝐚𝐰𝐚 𝐭𝐚 𝐓𝐈𝐊𝐓𝐎𝐊 𝐦𝐚𝐬𝐮 𝐤𝐮𝐤𝐚𝐧 𝐬𝐚𝐮𝐫𝐢𝐧 𝐪𝐚𝐫𝐞𝐰𝐚𝐧 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐭𝐨 𝐟𝐚 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐛𝐚 𝐤𝐚𝐦𝐚𝐧 𝐤𝐨 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐞 𝐛𝐚𝐧𝐞 𝐬𝐚𝐢 𝐚𝐧 𝐠𝐰𝐚𝐝𝐚 𝐚𝐤𝐚𝐧𝐬𝐚𝐧 𝐧𝐚 𝐪𝐰𝐚𝐫𝐚𝐢 𝐝𝐚𝐧 𝐢𝐧𝐠𝐚𝐧𝐜𝐢 𝐝𝐚 𝐤𝐮𝐦𝐚 𝐪𝐚𝐫𝐠𝐨 𝐠𝐚 𝐃𝐀𝐓𝐀𝐧 𝐤𝐚 𝐭𝐨 𝐤𝐪 𝐳𝐢𝐲𝐚𝐫𝐜𝐢

𝐎𝐔𝐌 𝐀𝐋'𝐀𝐌𝐄𝐄𝐍 𝐃𝐀𝐓𝐀 𝐒𝐄𝐑𝐕𝐈𝐂𝐄

𝐌𝐓𝐍 𝐀𝐈𝐑𝐓𝐄𝐋

𝟏𝐆𝐁 - 250 𝟏𝐆𝐁 - 2𝟓𝟎
𝟐𝐆𝐁 - 5𝟎𝟎 𝟐𝐆𝐁 - 500
𝟑𝐆𝐁 - 75𝟎 𝟑𝐆𝐁 - 750

𝐆𝐋𝐎 𝟗𝐌𝐎𝐁𝐈𝐋𝐄

𝟏𝐆𝐁 - 25𝟎 𝟏𝐆𝐁 - 25𝟎
𝟐𝐆𝐁 - 50𝟎 𝟐𝐆𝐁 - 5𝟎𝟎
𝟑𝐆𝐁 - 75𝟎 𝟑𝐆𝐁 - 75𝟎

𝐌𝐮𝐧𝐚 𝐚𝐫𝐚𝐡𝐚 𝐦𝐮𝐧𝐚 𝐡𝐚𝐧𝐚 bashi😊 𝐬𝐚𝐲𝐚𝐧 𝐧𝐚 𝐠𝐚𝐫𝐢 𝐦𝐚𝐢𝐝𝐚 𝐤𝐮𝐝𝐢 𝐠𝐢𝐝𝐚(𝐢𝐧𝐣𝐢 𝐡𝐚𝐮𝐬𝐚𝐰𝐚)
𝐙𝐚𝐤𝐮 𝐢𝐲𝐚 𝐭𝐮𝐧𝐭𝐮𝐛𝐚𝐧 𝐦𝐮 𝐚𝐤𝐚𝐧 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐥𝐚𝐲𝐢 𝐝𝐚𝐧 𝐛𝐢𝐲𝐚 𝐤𝐨 𝐭𝐚𝐛𝐛𝐚𝐭𝐚𝐫 𝐝𝐚 𝐬𝐡𝐚𝐢𝐝𝐚𝐧 𝐛𝐢𝐲𝐚
𝟎𝟕𝟎𝟐𝟓𝟐𝟑𝟐𝟎𝟐𝟗
𝐂𝐀𝐋𝐋/𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏

𝐀𝐜𝐜𝐨𝐮𝐧𝐭 𝐧𝐮𝐦𝐛𝐞𝐫
𝟕𝟎𝟐𝟓𝟐𝟑𝟐𝟎𝟐𝟗
𝐀𝐈𝐒𝐇𝐀 𝐀𝐋𝐈𝐘𝐔
𝐎𝐏𝐀𝐘 𝐁𝐀𝐍𝐊.

𝐒𝐀𝐈 𝐊𝐔𝐍𝐙𝐎𝐎𝐎......



💋💋 امى بتولة💋

𝗙𝗿𝗲𝗲 𝗯𝗼𝗼𝗸 🅿️ 9_10



"Takwara keko kiji tsoron Allah da shegen son jikin dake damun ki ɗaga ni kar ki karya stohuwa".
cunno baki Innai tayi tace "baabaata ba kiga fa aikin da nayi ba duk na gaji".

Baabaa Mero tace "ni tashimun a jiki kamun ma taqaici yasa na surfa ki na kirɓa ki, shagiri-girbau kawai dama can uban wa ya sanya ki aikin da zaki faɗo man a ka kaman gini, mutum banda gulma da kini-bibi ba abinda ya iya wai baka gama samun sauqi ba sai shegen son aiki kaman ba jini ne ajikinki ba, to kyaji dashi stunstun da yaja ruwa shi ruwa ke duka dan haka ɗagani banson jaraban sakalci".

Hassu tana dariya tace "Baabaa kuma fa tare muka yi aikin bama ita kaɗai tayi ba".
Baabaa tace "Allah dai ya miki albarka Hansai dube ki da qwarinki kaman ba kiyi komai ba".

Tura baki itama Hassu tayi tace "nifa Baabaa ki dena cemun Hansai ɗin nan, duk kun ɓatamun suna wai Hassu wai Hansai ni fa gwanda ku dinga cemun Hafsatu na yafi daɗi aradu".

Danqwalo ta mata tace "nace dan matar ubanki Lami baza'a ce ba Hansai zance, wato kema kin renani kamar qannan mai zubin kajin mayun nan ko?"

Hira suke da raha abunsu kaka da jikokinta.
Tashuwa suka yi suka ce "Baabaa kici tuwo ba muje gidan baba mu dawo".

"To ku dawo lafiya ku gaidamun su Shatu da halimatu" cewar Baabaa Mero tana jawo Radion ta.

"Zasu ji baabaarmu".

sai tace "ƴan kwal uba iyayen kalen dangi tunda kashe taku uwar kuka yi zaku qwacewa ubanku nasa, ni baabaar iyayenku ce ba ku ba".

Fita suka yi suna dariya sanin halin ta "Allah ja kwana ya bar mana baabaar iyayenmu" faɗin su.

Murmusawa tayi tace "Allah maku albarka kuma".

Tafiya suke

Please Login or Register in order to submit comment