Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sannan ya bawa Dattijon dubu Ashirin yayi Masa Godiya yasa me taxi ya Kai Dattijon Tasha inda zai Hau mota,Dattijon ya dinga Godiya da murna,Abdallah yace ba komai Allah ne yasa na warke Kaine sila ta sanadin adduoin daka bani na gode,Khadija ta washe Baki tare da cewa Khadija baka da lfy dama? Shuru Abdallah ya Mata sai da Dattijon Suka tafi sannan ya kalleta yace Sunana fa Abdallah,Baki Bude Khadija tace suna nanefa, Hannunta yaja tare da sake tare musu mota suka Shiga yace Hotel nake so me kyau,Driver yace an gama.

Prince palace Hotel ya kaisu sannan ya sallameshi ya tafi shi Kuma yaja Khadija Suka shiga ya Kama musu daki Suka shiga,Khadija sai kalle kalle takeyi ita daji take so Bata son nan.

Ki zauna a Nan karki fita zanje na siyo Mana Kaya,Tunda yasan halin da take ciki kawai key yasa ya kulleta a cikin room din ya fita tare da shiga taxi,Aski ya fara zuwa aka tsantsara Masa me shegen kyau,aka wanke Masa kafa tare da yanke Masa farata duk da cewa dama ba kazanta Basu da dirty bayan an Gama,Mall ya shiga ya musu Shopping sosai har Khadija wayoyi masu tsada ya siyo da simcard, hattana pad sai da ya siyo Mata trolley guda ya ciko musu da kayan bukata ya dawo masaukinsu.

Khadija sai kallonsa takeyi kamar mayya yanda taga yayi tsananin kyau,askin ya Masa kyau,sai da ya fito daga wanka tana zaune gefe daya ta rakube a jikin bango kamar almajira ta ganshi ta Dago Ido suka hada Ido da sauri ta janye idonta,tana tunanin ita ya ta ganta kamar Almajira shi gashi ya canja,Kuma taji yace ya tuna family dinsa kenan shima zai tafi gidansu ya barta ita kadai kamar yanda Dattijon Nan ya tafi shima.

Kuka kawai yaji ta rushe da shi,Gabanta yaje ya tsuguna cikin muryarsa me shegen Dadi yace lfy Khad? Khadija tana goge hawayenta cike da Shesheka tace kaima tafiya zakayi ka barni? Abdallah ya kalleta sosai yace kefa matatace Khadija Kawai Dan brain dinki Bata dawo normal bane,family dinmu Daya dake,gida daya muke,Nima Baki ga yau na Samu lfy ba ko kin manta? Kafata kafarki tare zamu tafi koma inane,sunana Abdallah daga yau kece Khadija.
Murmushi ne ya kwace Mata ba tare data shirya ba,shima Murmushin ya saki yace Bari na shirya kema nazo na yanke Miki farce na gyara Miki gashinki ko kin fiso mu dinga Zama a daji? Da Sauri ta daga kai sama Wai ae tafison Daji sannan tace Amma duk inda zaka iya Zama Zan bika ko bana son wajen,Good ya Furta Yana shafa Lotion me kamshi,Cikin kana Nan Kaya ya shirya masu azabar kyau ya gyara sumarsa da Tasha style irin kyan da yayi ba a cewa komai,Khadija sai binsa takeyi da kallo Yana ta uban feshe feshen turarensa,sai da ya Gama sannan ya Mika Mata ledar Abinci take away yace taci,Kallonsa tayi ta kalli abincin kawai sai tace Ni kazama ce ko baza kaci Dani ba yau? Ba Shiri ya zauna gefenta ya fara cin abincin sannan itama ta Fara ci,har suka Gama sannan ya dauko Kayan yanke farce daya siyo,Yana gefen bed a zaune tana jikin kafafunsa a kasa ya kamo Hannayenta tare da daurasu saman cinyarsa, ya yanke Mata faratanta gaba Daya hannu da kafa,Ya kaita Toilet ya fara wanke Mata gashi itama ba wani dirty tunda suna tsaftarsu, Yana wanke Mata taga kumfa sai dariya takeyi,Mene abin dariya a nan? Abdallah ya tambaya Yana dirza Mata gashinta,tace Allah...Allah....wayyo cikina ta Kara kyalkyalewa da dariya harda kwalla tana rike ciki Wannan kumfar ce take bani dariya jiba yanda ta cika min Kai na,sai fadowa takeyi a kasa Kuma aikin banza idan ruwa ya zubo Mata sai ta wargatse ta Zama ruwa ai wahalar banza takeyi ta Kara kwashewa da Dariya da taga wata katuwar kumfa ta Fado ruwa na zuba ta koma ruwa,Kai...Kai...Amma anyi girman Banza kalla wata Katuwa da ita yanzu babu.
Shi kanshi Abdallah tausayi take bashi da dariya,sai da ya Gama wanke Mata gashin tas sannan yace to saura kayan jikinki ki cire ki bani su a zuba a dustbin,To ka juya bayanka Mana,baya ya juya Mata sannan ta cire zir sannan ya karba ba tare da ya juyo ba ya zuba a Leda ya daure tare da nasa Wanda ya cire ya fitar dasu ya watsar ko a Hotel din Bai son ganinsu, Khadija sai da tayi wanka sosai yau cikin Jin Dadi sannan Kuma ta Fara tunanin kunzugunta me zata sa,Yana shigowa yajiyo Muryar ta a Toilet tana kwala Masa uban kira ta rike sunansa Abdallah, Jikin kofar ya tsaya me kike bukata? Cike da Shagwaba kamar zatayi kuka tace Ni me Zan saka a Down Dina? Har ga Allah ya manta yace me fa? Wai Kai to ka manta jini fa,Oh sorry na manta,Pad ya dakko Mata guda da sabon pant ya Dan Bude kofar ya Mika hannunsa ta karba,ta Kara shagwabewa Ni ban San wannan ba Allah ban San ya Zan Saba,Hannu ya Mika ya karba Yana dariya ya Sa Mata a pant din ya gwada Mata yanda ake sawa,Amma tace Sam ita Bata sani ba.

Gajiya yayi ya bude Toilet din Baki daya Allah ya taimaka ta daura Towel,ba Haka yaso ba yaso ya isketa ba Kaya,a kasa ya tsuguna yace Oya dafani kina gani jinin Yana Fara digowa kasa Dafashi tayi ta daga kafa ya sa Mata ya shirya ta neat sannan ta gyara Towel dinta ta fito shi Kuma sai da ya Kara wanke Toilet din sannan ya fito.

Ta shafa lotion dinsa yanda taga yayi,Wata Yar yaloluwar rigar ya Bata tasa doguwa Amma ba can ba,ta Mata masifar kyau ta fitar da surarta sosai,tana kallonsa yayi sallar Isha a nutse da adduoi,lokacin gashinta ya Karasa bushewa ya taje Mata tare da shafa Mata mayuka masu kamshi ya hada ya Mata parking,shegen kyau tayi ta koma jikin katon mudubin ta tsaya tana ta faman kallon kanta,tana Juyawa,kusan raba dare tayi jikin Mudubi,ko yace ta kwanta baza ta kwanta ba sai ta mike ta koma jikin Mudubi,idan ya kashe light sai taje ta kunna ta koma jikin Mudubinta.
Har yayi bacci ya farka tana jikin Mirror,zamuyi fada to indai baza kizo ki kwanta ba,Gobe tafiya zanyi abina na barki ke daya cewar Abdallah,da Gudu Khadija ta Karasa jikin Bed din tace na daina,ok kashe light din ki kwanta,Bayan ta kashe gefe can karshen bed din ta kwanta tare da rakubewa.
Muryarsa taji yace ki gyara kwanciyarki idan ba so kike Gobe na barki a Nan ba,da sauri ta mike kafafunta ta gyara,ta Dade Taki yin bacci sai kusur kusur takeyi kamar bera.
Hannu yasa tare da dakkota cancak ya maidota gabansa kiyi bacci yanzu Nan kin hanani bacci.






Kwana biyu banyi muku posting ba ayi Hakuri biki mukayi shi yasa ban samu time ba.
Nasan Fans sun gaji da jira na kuyi hakuri.🥰😍💋😘..







AsmaBaffa
[12/31/2019, 3:00 PM] AsmaBaffa: .🏵TUBABBIYA🏵








41-45








Official








By
AsmaBaffa







Zulaihat,Asy TempleRun,Faridasulaiman130,Rukayyatu,Yaseerat Mustapha,Ummu Hamjaf,Anty,Maryam Kabiru,Muneerat Adam,Aisha Muhammad and Aysha AD.








A hankali ya rungumeta a jikinsa,Khadija ta saki wata Ajiyar zuciya shima Abdallah haka musamman Daya daura hannayensa saman Dukiyar fulaninta,dama kadan suke jira a hankali yake shafawa Khadija ta lumshe Ido ya Gama tafiya da Imaninta,a hankali ta Furta ya baka ji tsoro ba yau? Dariya ce ta kamashi ba tare da ya shirya ba tunowa da shirmensa da yayi da kanta ta bashi free Amma yaki yarda harda hawaye.

Jikinta ta Zame a hankali tana cewa ya Isa Haka ai kaji yanzu,to rannan da kike so fa har fushi kikayi fa Amma yanzu kin hana why? Khadija tace yo dama nifa rannan Wasa nakeyi maka Kuma kace baka so harda kuka Nima yanzu na fasa, Ni din? Ya furta Yana murmushi,Khadija tace ae Mana da waye ba Kai ba, rungumeta yayi Yana Jin kaunarta har cikin bargonsa Haka bacci ya kwashesu Baki daya.
Da Asuba ya farka tare da zare jikinsa a nata Alwala yayi ya fita masallaci kusa da Hotel din har ya dawo Khadija tana baccinta Bai tashe ta ba sabo da yasan ba wata Sallah zatayi ba.

Baccin shima ya koma sai 11am ta farka fresh da ita Tasha bacci,sai karewa Abdallah kallo takeyi Yana bacci yayi mugun Mata kyau,a hankali ta Dan shafo sajensa tare da Dan gemunsa masu matukar kyau da kyalli,Ga laushi da santsi,Sumarsa ta shafa ta shinshina hannunta wani numfashi taja tare da lumshe Ido sabo da kamshin Dadi Data ji, tana faman tabe taben jikinsa ya bude idonsa a hankali,Da Sauri ta boye hannunta tare da sadda kanta kasa kunya ta rufeta,Kwanciyarsa ya gyara tana zaune Yana facing nata a kwance ya saki Murmushi me kayartawa sannan yace Morning Khad kin tashi lfy,Ba tare data amsa ba ta dire kasa tare da shigewa Toilet da Gudu Wai kunya takeji,yasan Khadijansa ba Haka take ba,tasa Khadijan Bata kunya sosai akan wannan Khadijan marar lafiya.

Ta Dade ciki kafin ta Gama komai har wanka sannan ta shiga Kwala Masa Kira Abdallah....wani sanyi da nishadi yake ji idan tana kiran sunansa kamar karta daina tafi kowa iya kiran sunan duk da cewar Hausar Tata Bata fita sosai,Yana sani yayi Shuru taci gaba da kiransa Yana Jin Dadi sannan ya Isa jikin toilet din Yana Murmushi ya Furta ya akayi ne sai kin Karar min da Sunan nawa? Kamar zata narke Sabo da Shagwaba tace kazo ka Sa min pad din yake ko me?

Handle din ya murda tare da shiga dauke da pad a hannunsa,daure take da towel ta wani matse kafafunta,Kallo yake binta dashi gaskiya Khadija ta hadu karshe Mace ce ta gaske hakan yake furtawa a ransa,Kamar jiya haka ya tsuguna kasa ya Sa Mata pant da pad sannan ta fito shi Kuma ya zauna ciki yayi wanka,Kafin ya fito ta Gama komai na shafa lotion da turare,Yana Fitowa daure da Dan towel tare da karami a hannunsa Yana goge gashinsa,Ruwa kadan saman tip tsinin hancinsa Yana digowa dis dis,Khadija ta kafeshi da idanu Bai aune ba Yaji harshenta saman tsinin hancinsa ta lashe ruwan tana murmushi,Dariya ta bashi domin ta tsoratashi da farko baiyi zaton abinda zata Masa kenan ba,gashinta ta Sosa sabo da kunya ta koma gefe tana magana kasa kasa ka fidda min Kayan da zansa.

Komai baza ki koya ba sai anyi Miki jiyafa na nuna Miki komai,Na manta to Ni bazan iya ba sai nayi zamana Haka,Arabian Gown ya zabo mata ta shirya shi Kuma ya shafa Mata Powder da lipgloss tare da yafa Mata Dan gyalen rigar sai Murna takeyi tana kallon kanta a Mudubi,a Haka ya shirya Cikin pitted jallabiya Fara tas ba karamin kyau sukayi ba,Tana gaban Mirror ya tureta kadan Yana duk kin tare wuri,Dariya ta kyalkyale da ita itama ta tureshi da Mazaunanta manyan gaske,Abdallah yaja ajiyar zuciya tare da shidewa Yana lumshe Ido,Khadija ta kalleshi da sauri tare da tambayarsa So Soft? Kai ya Daga Mata Wai ae,Murmushi ta saki tare da kamo Hannunsa tana shafawa a hankali ta furta muje yawo pls kaji kamar zata Yi kuka.

Flat shoe Sea blue kalar rigarta ya Bata tasa shima yasa nasa Suka fita tare da bada key a gyara room din kafin su dawo,wata rantsatsiyar mota Suka nufa mamaki ya rufe Khadija Ina ya samu mota? Ko dama a Nan ya ajiyeta? Abdallah...ta Kira sunansa,naam Khad mene Kuma? Oh yanzu Wai sai naji kana ce min Khad Kuma? Shima suna na ne? Yeah wannan Ni kadai zan na fada Miki,Kai ta jinjina tana murmushinta tace Wai dama Kai me kudi ne? a Ina ka Samu Mota me kyau Haka,gata sabuwa me tsada? Kofa ya bude Mata gaba ta shiga shima ya zaga ya shiga sannan ya kalleta bayan ya rufe kofar yace ae me kudi ne ni,Baki Bude tace to ka siya Mana jirgin sama mu shiga abinmu,Jin kalamanta ya kunna motar Suka bar Hotel din idan mota ta Dan jijjigata sai ta fada jikinsa tare da kankameshi ko ta kamo Hannunsa ta rike Gam.

Sannu sannu dukiyar yaran su Rahmatu ta Kare kaf suka shigo siyar da motocinsu Daya baya daya suke Saida kadarorinsu Ana so a kafa sana'a Amma taki yuwuwa kowa idan ya fara Business kamar gaske sai kudin su tarwatse, abinci ma yanzu Ba wani na kirki suke Zubawa a gidan ba yayin da Yan aiki wasu tuni duk sun tafi saura Basu Mutum uku ba,Ganin sun Fara Zama Allah sarki Kawu ya fara taimaka musu da abinci duk wata Amma Bakin Hali irin na Hafsatu sai taje wurin Bokanta yayiwa Baba tsafin da bazai taba taimakawa su Rahmatu da yaransu ba,Haka Bata samu Nasara ba asiri yaki cin Baba sai ta sake dabara tayi asirin dasu Rahmatu da yaransu kaf indai taimako ta hannun Baba ya biyo to baza su karba ba,tayi nasara a Nan duk abinda Baba zai Basu ko zasu mutu baza su karba ba,Hakan yana konawa Baba zuciya duk tunaninsa suna sani suke kin karba,Haka Talauci yace salamu alaikum Cikin gidan iyalan Daddy.

Ko wacce yanzu ita take ciyar da kanta ita da yaranta,Gashi Basu yiwa yaran tarbiyar kirki ba,tsakaninsu ba tausayi Babu Imani kamar a kansu aka Fara Talauci kamar Mahaukata Haka suke acting Babu tawakali, Mami kuwa da yaranta tunaninsu dabararsu ta tsallakar dasu,tunaninsu Wani plan da wayonsu ne yasa suka tsallake talaucin.

Merry Kullum Khadijansu suke missing sai Addua sun dogara ga Allah yayinda soyayya ta kullu tsakanin Merry da Dr Hussain abokin Abdallah,Har yau Baba tare da Dr Hussain neman su Abdallah sukeyi Addua suke Babu fashi kullum.

Wani katafaren Shawarma joint Abdallah ya kaisu shine ya fara Fitowa sannan ya zaga tare da budewa Khadija ta fito,sai kallonsu akeyi domin sun ba da show sun hadu sun Kai a kallesu kamar Ido ya Fado,Yana zuwa yace a sallami kowa dake wajen sai ya Gama sannan,sunji kudi nan Suka bawa mutane hakuri akan su jira Oga zaici Abinci sai ya Gama ya rigada ya biya kudin,inda Abdallah ya farantawa mutane yace kowa a bashi yaci zai biya,mutane gaba ta Kaisu suka watse sai shi sai Khadijansa tana gefensa ba wani ganewa takeyi ba,chicken Shawarma da Beef Burger aka kawo musu sai fruits salad ai kuwa manyan Khadija ta dauke ta shiga ci da sauri sabo da yunwa takeji sannan ya Mata Dadi.

Shi Kuwa Abdallah a nutse kamar shine macen Haka yake ci Yana satar Kallon Khadija farin ciki Yana ratsashi,ta ciko baki da Shawarma har ta Bata Mata gefen Baki,yatsa yasa tare da goge Mata ya Sa a Bakinsa ya tsotse,Dariya tayi bakinta cike da Shawarma tana ci,Murmushi ya saki tace da Dadi gaskiya wannan abun ya sunansa? Shawarma ya Bata amsa,Hmm ai tunda akace ce Shawarma ya kamata aga Abu me ruwa ruwa Ana sharbarsa yafi dacewa da Suna Shawarma Amma wannan nama ace shawarma,Dariya ta bashi sosai yace to ke Kika sani ba sunansa Haka ba,Sai da ta cinye nata tas Bai ci ko Rabin nasa ba yace kin koshi? Kanta ta sadda kasa Wai kunya a hankali tace Ina so a Dan Kara min kadan fa Dan kadan kasan bani da ci Ni Abinci Bai dameni sosai ba,Duk wannan uban durin da tayi Wai Bata da ci ya furta a ransa,Masu aikin ya umarta a Karo Mata wani guda Daya Daya Nan ma ta cinye tas Tasha ruwa bata Sha lemon da Fruits salat din ba.

Kisha Fruits din Mana,Na koshi ni ta furta,ai kuwa Baki Isa ba wannan Fruits din yafi komai amfani a jikinki,so kike Dandanon naki ya ragu Ni ai Zan cutu,Khadija tace Dandano na Kuma Kamar Maggi kaima da abin dariya,Yasan Bata gane me yake nufi ba Sam sai ya share zancen ya koma Lallashinta ta daure ta Sha,Dole ta shanye Fruits din shima,sai da ya Gama sannan ya biya kudi masu yawa suka shiga mota sai magiya take Masa Dan Allah Kar mu koma Hotel muje yawo Daji, yaki yarda har Hawaye take Masa Dole ya kaita bayan gari kadan ta fito a motar shima Haka,Ya kalleta yanda take farin ciki yace Khad kin San kuwa da kin iya rawa sosai? Kai ta girgiza ta furta ban sani ba.
Sun Dade a wurin tana nishadi sannan yace ta shiga su tafi,Suna komawa Masauki yasa Simcard dinsa sabo Allah yasa ya Haddace Number Baba,Bugu Daya Baba ya daga,Khadija Lokacin ta fito a wanka ta zauna gefen Abdallah kafadarsu na gugan ta juna.

Baba Mamaki ya Kamashi Jin Muryar Abdallah yace Abdallah Ina ka shiga,Me ya sameka? Abdallah yace Baba Ina Maiduguri tare da Khadija Kawai gobe zamu dawo gida rashin lfy mukayi,Abdallah nasan ba lafiya ba nasan Dole akwai abinda ya sameku Amma Karka fadawa kowa kana Nan,sannan Kar ku taho gobe ku zauna anan gobe Zan biyo jirgi da yamma zanzo muyi magana sai mu tsara komai,Ina Mami da sauran Yan uwa? Baba yace kowa lfy ka kwantar da hankalinka,Abdallah yace Baba na Kira wayar Mami Bata shiga,naji Dadi da baka sameta ba Karka nemeta pls ka Bari nazo gobe,ok Abdallah ya furta tare da karawa Khadija wayar a kunnenta yace ki gaida Baba,duk da Bata san waye Baba ba Haka ta gaidashi Yana ta murna,Mama na gefen Baba ta kwace wayar taji Muryar Khadija,Mama tana Khadija nice Mahaifiyanka,kana lfy? Nan ma suka gaisa da Mama lfy Kamar ta sansu Mama harda kukan farin ciki,Haka su Merry ma sai ihun murna sukeyi abinsu.

Bayan sun Gama wayar Abdallah ya kashe sannan Khadija tace Jinin ya daina fita tun da safe,wankan tsarki ya koya Mata ta tsarkake jikinta sannan ya sata tayi Sallah duk ta manta Bata iya ba Haka yake koya Mata wani tayi dai dai wani ba dai dai ba.

Miski ya dangwala a cotton yace ta goge Gabanta da shi,Khadija ta rumtse Ido sannan tace ba ruwana bazan sa ba Ni ka dameni da abina ka takura masa Ina ruwanka dashi, Ido ya zaro waje yace ok to anan Zan barki gobe na tafi indai har baza ki shafa ba,karba tayi tana turo Masa lips tace ka rufe idonka to,Ki shiga toilet kisa bazan iya wahalar da Ido na ba,sai da ta shafa sannan ta fito tace gashin ya bushe mijina kazo ka taje min,Yaushe Kuma Kika canja min suna? Ba kace sunanka Mijina ba Kai Mijina ne ai Haka Zan na ce maka,Murmushi yayi tare da jawota gabansa ta tsuguna a kasa Yana saman bed kamar zai Mata kitso Haka ya taje Mata gashinta tare da shafeshi da mayuka masu kamshi ya Mata parking jelar tana yawo a gadon bayanta,5pm tasa wani Dan Wandon Abdallah ko Rabin cinya Bai Kai ba ya kamata cinyoyi da Mazaunai gasu Nan mashaallah singlet dinsa ta dakko sabuwa a Leda ta bare ta Sa Yana kallonta ba karamin kyau tayi ba,abin sai Wanda ya gani.

Zuwa tayi ta jere dashi ta zauna gefensa tare da dafa kafadarsa da hannunta kamar sa'anta juyowa yayi Suka hada Ido Kamshinta ya cikashi Bai Gama tunaninsa ba Yaji ta Dan dakeshi a bayansa kadan tace Kai bayanka zaiyi dadin duka wlh tas ta Kara Masa Aiko yace sai ya Rama,ta gudu karshen bed,ya jawota tana dariya,sai Wutsil wutsil takeyi ya Haura saman tsakiyar Bed din shima tana bashi hakuri yace sai ya Rama,ok to tunda kince Haka zabi Daya kiss ko ki tube kayan jikinki na kalla Baki Bude take kallonsa tace Mene Kiss? Yace kawo na gwada Miki kiji,to Yi na gani kaji,tashinta zaune yayi tare da tallafe Fuskarta da tafukan hannunsa a hankali yake binta da mayen kallonsa sannan ya hade bakinsu wuri daya ya shiga tsotsar lips dinta tuni ta lumshe Ido ya tafi da Imaninta,Harshenta ya Kama Yana tsotsa kamar ya samu alawa tun Yana yi a hankali har ya shiga Yi da sauri kamar zai cinye Mata Baki gaba Daya,dadin data ke jine yasa tayi Shuru tana karbar sako har Martani take maida Masa,tun anayi a zaune har suka kwanta a hankali saman bed din Yana a samanta,Hannunsa ya Daura a wuyanta Yana shafawa zuwa kirjinta,dukiyar fulaninta ya fara murzawa a hankali cikin salo da bajintar kwarewa Wanda yayi sanadin daukewar numfashin Khadija na wucin gadi.

Hannayenta tasa tare da Rungumeshi sosai Wai itama sai tayi Masa yanda yake Mata,Abdallah a ransa yana kakata ta yanke saka,singlet dinsa data Sa ya zare Mata a hankali Aiko Khadija a hankali murya na rawa tace Allah baka Isa ba sai na rama,dariya ta kusa kwacewa Abdallah ya danne yace to Rama idan kin Isa ai kuwa ta Fara kokarin zare Masa t-shirt ta finciketa ta cillar da ita tace na Rama,Gobarar Titi Abdallah ya Furta duk da Bata san me yake nufi ba tace You too kaima Gobara na titi wooo.

Hannunsa ya Daura saman Dukiyar Fulaninta sosai yake Murzasu Abu gasu lumi manya kyawawa a tsaye dasu,Dadi ya Kama Khadija jikinta ya dauki rawa,tace Ni sai na Rama,yace rama mana,Kirjinsa ta taba sai ta Fara burbuwa da Shagwaba ai Kai Babu a jikinka Amma Dan jaraba Haka ta dinga yiwa Abdallah Abubuwa a kirji yanda yake mata a Boobs dinta Haka take Masa,gaba daya sai ta zautar dashi,ta rudashi,ta gigitashi,ya haukace Mata gaba daya,sai da ya rabata da komai na jikinta Itama ta cire Masa nasa Wai ta Rama,palace dinta ya fara shafawa Yana Mata salo ta gigice suna wani numfarfashi gaba dayansu,Ba kunya Khadija ta daura Hannunta a sandar Girma,ita data jida wata iri sai ta Bata dariya ta samu abin Wasa ita lafiya Lau,ai ko ta Fara Masa Wasa da ita Abdallah yace Bai San zance ba ya haukace ya fara neman Hanya,Khadija Jin da gaske ita Bata San me zaiyi ba yasa ta Fara kuka ita Bata gane ba,sai da kukan nata yayi karfi yasa ya dawo hayyacinsa ya fasa abinda yayi niyya tunawa da yayi Bata San komai ba yanzu,It's ok na fasa Amma Yi min abinda kika min dazu,Khadija tace me nayi maka dazu? tana shesheka,kin tuna wanda Kika min Haka ya Kama hannunta ya nuna Mata yanda zata jiyar dashi Dadi,Khadija tace Ni na manta Allah,ban San yanda nayi ba,Abdallah kamar yayi ihu yin duniya tace ta manta,cikinta ya kifa ta kwanta ruf da ciki ya danneta da hannayensa ko motsi baza ta iya ba, sandar Girma yasa tsakanin cinyoyinta anan yayi abinsa ya samu nutsuwa ya fitar da abinsa yaji Sanyi da dadi,Tissue yasa ya goge Mata jikinta shima Haka sannan ya shiga toilet cike da nishadi ya tsarkake jikinsa,itama yasa tayi sabo da dazu taji Dadi da yawa.

Sai da yaje Sallar Isha ya dawo ya isketa tana Jiransa ya gyara Mata gashinta,Yana taje Mata tace Miji Allah abin dazu Dadi,Me? Wannan abin fa da kayi min dazu,kiss ya daura Mata a lips yace wannan? tace ae tana dariya baka ji ba bakinka kamshin Sweet gashi har wani Zaki ne dashi,Murmushi ya saki me kayatarwa yace sai me Kuma? Ta danyi tunani ta rufe Ido tace sai zamuyi bacci Zan fada ma dayan me dadin,Allah ya kaimu yace.

Da dare ma Wani wurin daban ya kaisu Suka ci Abinci da yawo sannan Suka dawo Hotel sukayi wanka tare da Shirin baccinsu,suna Kwanciya ya karo ac suna cikin blanket ta kwanta can gefe sai ko gata kamar an jefota jikinsa tace Na tuna me dadin Nan na dazu da Zan fada maka,yace ae na rufe idona fada min Mene me dadin dazu? karka bude idonka kaji? Ok ya furta Yana dariya kasa

Please Login or Register in order to submit comment