Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cewar tasan itama fa baa Isa an nuna Mata komai ba.

An gamawa Khadija Amma taki tashi sai kakale kakale takeyi,Wacce ta shugo yanzu tace yarinya ki tashi ki bar Nan an Gama Miki idan Baki da aikin yi Ni Ina dashi,Wayar matar ce tayi Kara ta daga tana uban kashe murya Kamar zata Yi sujjada sabo da yanda take girmama me wayar Amma sai Suka ji tana Common My Alim yanzu zanzo ka jirani a airport din pls,sai Kuma ta koma Shagwaba Haba Mana yanzu ka canja baza mu tafi China ba to Ina zamu je? Canada Kuma ka canja? Alright ganinan zanzo in 30mnt.

Baki Khadija ta tabe tare da gallawa matar Harara Karaf Suka Ido,Aiko matar ta mike a fusace tayi Kan Khadija dai dai lokacin Abdallah ya shigo ciki Khadija ta fada jikinsa ta saki kuka,hankalinsa ya tashi yayi zaton wani Abu ne ya sameta,Matar dake tsaye tace kinci sa'a marar kunya Ni Zaki Kawowa Raini kin San kuwa wa kike Harara? AMANA ce Matar ALIM Allah ya taimakeki Dana farke miki ciki, Abdallah dariya ta kamashi mace da masifa Haka,yace ke ko Matar Alim kike ko wa wannan tafi karfinki wlh Kika taba wannan duk Kasar Nan Babu me kwatarki, Bana magana da mazan wasu ki godewa Allah na shiryu da Dane sai nayi Ball da wannan yarinyar me Maganar yare, ke Igbo ce ko? cewar Amana,suna Haka Abdallah sai bala'i yakeyi a ciki wurin yace sai yasa an rufe wajen tunda Suka sa Khad dinsa kuka, maaikatan suna ta faman bada Hakuri ,Khadija ganin Mijinta sai ta sake narkewa tana nuna Amana da yatsa Waccen itace ta dinga min tsawa harda cewa Ni tsinanniya ce bani da gata,Har babana dake Lahira ta ambato tana dura Masa ashariya,tace da Mama,Abdallah ransa ya Kara baci yace wlh sai na dau mataki yau baza ki bar cikin Nan ba sai Kinga kalar gatan matata,Khadija Ta Kara karkacewa tace har fa Ina Bata hakuri Ina ce Mata Ina da aure tace ba mijinki ba Surukarki ma taci kaza kazanta.....tana matse Hawaye tace Bazan iya furta irin zagin fitsarar da tayiwa Mami ba, su kansu masu aikin wurin duk sai da karyar Khadija ta daure musu Kai yanda Kiri Kiri take tsaro karya.

Abdallah ya Kara fusata ya kalli Amana yace sai kizo ki farke Mata cikin mu gani Kuma kotu ce zata rabamu kinyi furucin kashe mata ta,Baki Bude Amana take kallonsu Yau ga shugaban Yan sharri Khadija Bata taba ganin uwar sharri irin Khadija ba, duk Masifar ta da Saurin fushinta sai mamaki ya hanata magana.

Alim ya gaji da jira Driver ya kawoshi daukan Amanarsa da kansa Yana zuwa ya iske Ana ta bawa Abdallah hakuri sai Masifa yakeyi shi sai ya Kai Amana kotu, Alim ne ya shigo kamshinsa Dana Abdallah Suka gaure waje daya suka rikita wurin da kamshi kowa naji da kyansa da kudi,Alim baya son Hayaniya Abdallah ma Haka Yar Masifar da yayi har kansa ya Fara ciwo ya Dafe wajen, Alim Yana ji yasan Amanarsa ta shiryu baza tayi Haka ba,Haka kawai ma wannan Abdallan yazo Yana kalle Masa Matarsa ,hannun Amana ya jawo taso mu wuce sarkin fada zamuyi missing Flight gyaran Nan ya isheni idan Danni akeyi a barshi oya let's go.

Abdallah ya hakura ganin kamar ma yasan Alim sai yaja Khadijansa zasu wuce,Khadija ta faki idon kowa ta wara yatsu tare da antayawa Amana zagi irin na ambola,Amana tace yau sai na koyawa yarinyar Nan Hankali,Jin ta Fadi Haka Alim yace zamu Bata ban son fitina kin sani,sai lokacin ta hakura Amma har Lokacin kwafa take ja tana a dakeka a hanaka kuka,Lallai yarinyar Nan yau taci sa'a Amma Allah ya hada mu watarana.

Sai lokacin da Suka fito waje sannan Alim ya gane fuskan Abdallah yace ah Ashe ma Kanina ne Abdallah Wai Kaine kake iya masifa Haka Kai da na sani magana ma wahala ce,Abdallah yace ouch...Ashe Kaine Yaya Alim,gaisawa sukayi yace Ina Usman? Yana na nan lfy ai yayi aure,Shegen gari Amma ba gayyata ma,anyway bani number dinsa Zan nemeshi.
Abdallah ya bashi number har Yar Hira sukayi kadan sannan yace Dama matarka ce wannan? Amana tace ae Mana Kanina gaskiya matarka ta iya sharri saura kadan na zaneta Allah ya kawoka,Khadija mazaunin driver ta koma ta dinga Danna Horn Wai Yazo su tafi,Gajiya tayi ta fito tace kazo mu tafi kafin na canja Shawara na wuce wurin Mami.
Abdallah yace yau kuwa da kin gane kurenki zo ku gaisa da frnd din Ya Usman tare sukayi schl dashi a UK.

Lokacin Khadija ta fito tana Jin kunyar karyar da ta yiwa Amana da zagin ambola Amma Haka ta gaishesu,Amana tace daga yau Ni Aunty ce kinji dai mu abokan yayanku ne, amma Mijin Nan naki Yana sonki, sai yau Naga Soyayya irin Tamu cewar Khadija,dariya sukayi gaba daya kowa ya wuce.

Gida su Khadija suka wuce tare da kwasar Amarci, anyi bikin su Afrah lafiya an Gama,lokacin Kuma Abdallah yazo da Maganar tafiya Finland zaiyi wani course na 3yrs sannan yayiwa Khadija komai can zasu tafi tare acan zata Karasa karatunta itama.
Sallama sukayi da Yan uwa da abokan arziki sannan Suka Wuce Airport ta Abuja zasu tashi.
Suna Airport za ayi musu screening sai ga wasu zuka zukan gaske,Mijin yaro danye cakal Haka matar ma,yarone Karami a kafadar Mijin,wani matsiyacin aski da yayi shima kace mawakin turawa ne,tunda yazo wajen yake ta uban Iyayi yanda yake magana abin kallo ne,sai likewa Yar Matarsa yakeyi kyakyawar gaske ce,bashi da kunya Ana gani yake kissing dinta Yana fada Mata sweet words, matar zata tsaya kusa da Abdallah Khadija ta harareta tace ke matsa malama,Allah Baki hakuri matar ta fada a sanyaye,wata Dattijuwa ce ta karaso tana Ramlat Ina can Ina ta jiranku,Murmushi Ramlat tayi tace Mamee Kinga Wanda yace a barki ki Dan huta,Rankwashi Tsohuwar ta zubawa Dan Iyayi tace Muhammadu ka kiyayeni,Mamee Mohammad nake Ni gaskiya ko Sardauna,wannan yaro ka nace Masa ko kunya baka ji kawoshi DaAllah cewar Mamee,Sardauna yace pls karki Goya min da Ni bana son abin tsofaffin Nan naku komai sai kin kawo yawa,Kuma kin San jirgi dai zamu shiga,Mamee Bata kulashi ba taci gaba da rainon Dan Muhammad dinta da Ramlat.

Sardauna kunnen Ramlat ya Kama tare da rada Mata yau akwai shagali Allah ya kaimu lafiya, Ramlat tana dariya kasa kasa tace Yesssoo kasan nayi missing naka alot Sardauna ikon Allah Sardaunan Mamee da Ramlat mu kadai, ki daina kirarin Nan da Hausa Na hanaki Yi min Hausa bana son yarana su Fara sanin Hausa Turanci zasu na Yi Hausar sai su tsince ta a gari,Dariya sukayi Ramlat tace karka sa nace sai kayi min rawa a nan,so what? Ni kin san bana kunya wlh indai kina so Yanzu a bada da show a Airport din Nan,Ramlat ta sake rada Masa no a Bari muje gida sai kayi min a bedroom,Yeah a kanki zanyi rawar ai,Ramlat ta sake rada Masa ai wannan irin rawar itace Yar albarka irinta ake so,har su Soapy dasu Zanku duk kayi,Ga sabuwa Tesumole ita za ayi,duk suruntun iya shegensu Khadija tana ji lokacin Abdallah ya tafi siyo ruwa, da Sa idon Khadija ta kalli Ramlat tace Allah ya Shirya ku,Baki Bude Sardauna yace Hey Mind ur Business,Abdallah dama ruwa ya tafi siyo Mata Yana dawowa sai da ya rungumeta Baki daya sannan ya Bata ruwan ta Sha shima sai rada yake Mata,Ramlat ta nunawa Sardaunanta yace Uhm kaga Yar sa Ido kamar Uztaziya gashi Nan tayi luf,yanzu Kuma su Sardauna Sunyi Shuru sai Abdallah da Khadija ne ke hirarsu kasa kasa.

Abdallah yace Jaruma fa Bata Dade a Majalisi ba,sau Daya taje ta dawo Sam ba a kyauta Mata ba, Majalisi yayi missing nata, na matsu mu Isa garin sai ta rada Masa ba sauki Majalisi Yana Neman agajin gaggawa,dariya sukayi,Tabe Baki su Ramlat sukayi Dan Basu San wannan Hausar ba Jaruma da Majalisi sai hirarsu akeyi,tunani Sardauna ma wasu mutane ne,sai yace Kai Mutanen Nan gasu Kamar masu hankali, ga Kudi komai yaji Amma jibi munafunci suke tayi na mutane idan Jaruma da Majalisi din Nan laifi suka musu ai da su dinga gulmarsu Haka gwara kawai su fito fili su fada musu gaskiya wannan ai kwasar zunubi ne a dinga cin Naman mutane.
Allah ya kyauta Cewar Ramlat lokacin da taji Muryar Khadija tana cewa Yau sai na ketawa Jaruma mutuncinta matukar suka hadu da Majalisi,Karaf Ramlat tace shi dai lamarin duniya hakuri akeyi Yar uwa ko Mene Jarumar Nan tayi Miki Dan Allah kiyi hakuri ki bita a salama ku samu masalaha.
Ba Khadija ba Har Abdallah dariya yakeyi a boye yanda Ramlat ta dage tana musu wa'azi akan Zama lafiya fans baza ku manta ba Ramlat akwai Wa'azi tun da can, ita Bata San hirarsu ba,sai Khadija tace na gode Yar Uwa tunda kinsa baki ya wuce na kyaleta yau.

Ramlat ta washe Baki tace Good Haka ake so sis, Abdallah yace Baza ki kyaleta ba ai Baki Isa ba wlh wannan ai wayo ne ban yarda ba a cuce Ni na gane nufinki Dole sai na dauki mataki.
Sardauna Yana Danna waya Yana ji yace Dan Allah malam karku hakura ku yankasu ko su waye Kamar ba musulmai ba haba.
Abdallah da Khadija dariya kawai Sukeyi.
Ana Gama Screening suka wuce jirgi harsu Sardauna sai jirgi ya Lula, a Turkysh Suka yi transit Suka wuce Finland su Sardauna Suka wuce Germany.

Khadija Sun sauka lafiya a kasar Finland wani gida Karami me azabar kyau tun kafin Abdallah ya bar Nigeria aka Kama musu shi a Unguwa me shegen kyau da tsada,sune a 4th floor suna Jin dadinsu ga yaronsu Kamar Bature shima.
Bayan sati biyu suka Fara abinda ya kaisu kasar cikin kwanciyar hankali da Jin dadin Rayuwa sai waya da Yan Uwa da abokan arziki.

Bayan kusan wata hudu Abu ta Haifi yarta mace Kyakyawa a Saudiya kasa me tsarki suna tare da Usman dinta,Khadija taji Dadi, ba a Dade ba Firdausi ta santalo Namiji itama,Merry ta Haifi Yan biyu duk Mata kyawawan gaske,Matar Omar kuwa sai yanzu ma take da yaron ciki,su Afrah Ana gidan Miji Ana ta Shan Amarci tare da laulayin ciki.
Abu ba karamin kyau da hankali ta Kara ba,ta nutsu sosai Amma iya shege kullum akwai sabon salo tana kawoshi idan Suka Fara waya da Khadija suna dariya har sai Abdallah ko Usman sun kwace wayar Daya zasu hakura.

Soyayya ta barke tsakanin Kanwar su Khadija Wato Husna da Salman Dan gidan Mariya yaron Alhaji Shehu, Yayin da kanin su Khadija Baba ya kaishi Dubai Karatu Yana can Yana karatu level 1.
Mami ta Zama Yar kasuwa harkar shigo da Kaya takeyi sosai daga kasashen ketare hakan yasa su Rahmatu Suma suke nasu kalar daban sun Kama kasa sosai sun dawo ragas dasu Ana zaman lafiya.
Hafsatu dai tana gidansu yau hankali gobe Kuma akasin hakan,Humaira kuwa ana Hanyar asibiti karbar magani ko yaushe ita da Mijinta in ka ganta zaka ce tafi me lafiyayye lafiya dumi dumi da ita.

Yau Saturday Khadija Bata da schl Abdallah ya fita Kafin ya dawo ta Gama gyara gidan ya dau kamshi yana sheki,girki ta shirya musu a Dining sannan tayiwa King Wanka ta shiryashi cikin Kaya masu kauri farare tas sai kamshi yakeyi,yaro bul bul dashi gwanin Sha'awa,wanka tayi itama tasa wata Riga ta sanyi me dogon hannu da hula rigar ta sauka har cinya gata katuwa bame damewa bace gashinta ta gyara sosai taci kwalliya tana kamshi da sheki rigar ta Mata kyau ta sauke hular a bayanta, ga wata doguwar sarka tasa irin ta mawakan turai.
Tana jikin Mirror Abdallah ya dawo,ganinta yasa shi farin ciki kamar ya hadiyeta tayi mugun kyau kamar Yar baturiya dagwas da ita, ji tayi kawai ya dagata sama tare da rada Mata sallama a kunne,Amsawa tayi tana me kankameshi a jikinta Kamar yau ta Fara ganinsa,Dan gemunsa ta shafa sannan ta Shiga kissing dinsa shima Haka Suka fada saman bed,Abdallah Bai Bari kwalliyar Nan ta wuce a banza ba sai da ya biya kudinta wurin nunawa Khadija kauna da soyayya a bed,ita kanta yau sai taji aikin na yau na musamman ne,daban yake,shi yasa take Kara kaunar mijinta gogagge ne wajen iya love sai da sukayi wanka da sake sabon shiri sannan ya dauki King a kafada,Cike da Shagwaba Khadija tace Allah ban yarda ba sai ka daukeni Nima,dariya sukayi gaba daya sannan itama ya daurata a kafada Daya King Yana Daya suka Karasa Dining gwanin birgewa,so da kauna ta gaskiya ba soyayyar mu ta Hausawan yanzu ba kamar kumfar Omo,Fuuuu ta taso sai tayi kasa.

sabo da dama ba son kirki bane,shi yaga jikinta ya aureta dama kyan sura da kwalliya ke birgeshi,ko Yar masu kudi ce etc,ita Kuma anga me kudi ga mota etc sai a aureshi ba wani son Allah,anayin auren halin kowa ya fito sai fada,kullum Babu Jin Dadi ba kwanciyar hankali kowa Yana cikin Jin haushin Dan uwansa, tun kafin auren dama bana Allah akayi ba,ita kanta baza ta iya Masa wata biyayya ba,Abubuwa da yawa Wanda yanzu suke faruwa a zamantakewar aure,wasu Kuma suna son juna kawai Basu iya zamantakewa ba,ya kamata mu koyi Zamantakewar rayuwa, mu rage burin duniya,zafa mu mutu,duniyar nawa take ta Kare maka,ko ba tsufa akwai mutuwa,ba Wanda Kuma yasan yaushe zai mutu,daga sanda ka mutu kiyamarka ta tsaya,wlh mu tuna Dole a Nan za a bar komai a tafi,masu aure badan Allah ba Kuna zaluntar mazajenku tare da cin Amanarsu ki tuba ki daina,ki auri Wanda kike so Dan Allah,yanzu kawai burin kowa a lallaba a Shiga daga ciki maimakon a zauna lafiya sai Kuma a dinga hauka Ana kula mazan waje,samarin waje Basu San tayi aure ba Haka sai suci gaba da muamula tana zaluntar mijinta sabo da kudi,Dan samarin suci gaba da Bata kudi, shi yasa gashi Nan Ana ta aure wasu ko Shekara basuyi zasu fito auren ya Kare, duk abinda kayi wlh sai anyi maka, kina kula mazan waje kema mijinki na kula Matan banza ya barki Nan,ke kina ganin ba komai bane Allah ya yafe tamm...Yan uwa Ana ta Shirme fa Allah yasa mu gane.




ALHMDLLH





Ina matukar Godiya ga Allah Daya kawo mu na Karasa karshen Novel din Nan lafiya,sannan Ina godewa Fans Dina masu biyayyar novels Dina,masu Sharhi,Kira a waya, tura text da sauransu Na gode Allah ya bar zuminci.

Wanda Sunyi Sharhi ban Basu page ba da Wanda banyi replying ba kuyi hakuri ayi min uzuri maybe Banga sharhinba yasa waiting ko na wuce ban kula ba ayi Hakuri.

Ina bada hakuri akan rashin karasawa da wuri na danyi cuta ne Amma na warke Alhmdllh.

Kwana Nan zan Fara sabon Novels fans, RASHIN SA'A Amma nasan zamuyi fada da fans akan Zan ce na kudi ne next coming Novel,bance duk Novels Dina na kudi ne ba domin wasu Kam kyauta Zan bayar Nan gaba Inshallah.

Dan Allah Fans Kar kuyi zagin Nan naku bance Dole kowa ya siya ba,Wanda Bai so yayi Shuru,nasan fans zakuyi adalci anan,duk wacce Kuma ta samu kyauta to ta karanta abinta Babu tsinuwa ba Allah ya Isa Fans ko Ina nawa ne bama fada, bana fata kuma muyi fadan Inshallah.

Dukkan GPS da nake ciki nasan adadinsu iya adadin da Suka siya lokacin da Zan Fara posting to Zan na posting masu idan adadin ya kai, Dari biyu ne nasan baiwa Fans tsada ba, Zan bada accnt number masu accnt Wanda Basu dashi su tura MTN Kati na 200,masu son Complete shima akwai kudinsa idan anyi complete baza ki iya jiran posting kullum ba sai a Baki,sannan wannan bazai Hana idan anyi posting za ayi Sharhi Kamar yanda muka Saba, kyautan page kuwa ga masu Sharhi Yana Nan daram ko Baki siya ba indai kina Sharhi za a Baki pageπŸ˜…πŸ₯°

Hope wannan bazai Zama rigima da kana Nan maganganu ba Dan nasan fans zaku aikata cece kuce dinku😍πŸ₯° zanga su waye fans din gaskiya Dana karya,dama Ana ta cika min waya da text to yanzu zanga masu zuwaπŸ˜‚ πŸ˜…πŸ₯°.

Wannan ba Ni na kawo ra'ayin Nan ba,fans ne masu kaunata da gaske da yawa suke ta zuwa suna bani shawara, Kuma na shawarci wasu fans Dina da yawa sukace wannan yayi musu Dadi suma Suka ci gaba da zugani
Tun bana dauka wata zuciyata tace ke dauki Mana 🀣🀣 . Nasan baza kuyi asarar kudinku ba wlh Novel din Nan na daban ne Kuma zai kayatar Inshallah.


Ina kaunarku Fans,bama fada Kar naji anzo Ana min Cari a Different gps zaku iya haduwa da Mummunan fushin Jaruma🀣.


Ina fata Novel na gaba yafi wannan komai da komai Inshallah.


Ina kuke Tsofaffin Zuma tsofaffin fans ga ranar bajintarku πŸ€£πŸ€£πŸ˜πŸ’‹ ku fito ku siya Ina sane daku tsofaffin Zuma kune farkon Siya na sani.

Naso ace na Fara posting maku kuji irinsa Amma sai Naga hakan Bai Dace ba,sai mutum ya Fara Jin dadin Novel ka katse kace na kudi ne hakan Bai Dace ba.
RASHIN SA'A
coming soon.
πŸ‘‹πŸ»πŸ‘‹πŸ»πŸ‘‹πŸ»πŸ‘‹πŸ»








AsmaBaffa
Copy by Zainab Butalawa

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment