Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Shirya kayan wankanta sai yayi tunanin wanka takeyi ya fita abinsa,Sai Karar tashin mota taji,Mamaki Khadija takeyi na Abdallah Wai ko wanne gari ya sani ne? Zata tambayeshi idan ya dawo Amma ko ya sanar da ita ya wani fice ya barta Danma akwai Yan aiki Mata da maza mutum biyar maza uku Mata biyu shi yasa gidan ko Ina yasha gyara kamshi ke tashi kawai.

Yunwa takeji sosai ta Dade tana Jiransa har tayi Sallar Laasar har 5pm ta kusa Amma Shuru Bai dawo ba,abinda ya dameta Matan Kano masu shegen Son me kudi da sunga mutum me kudi ko Yar motarsa me kyau sai a nace Masa a aureshi,aure ba Dan Allah ba suma mazan da sunga Yar Fara sai suje,shi yasa Mata suka lalace da shafa Mai,ta Dade tana Jin labarin Matan Kano burinsu su auri me kudi,indai mutum Yana da kudi to fa ba abinda za aci da halayensa me kyau ko marar kyau sai a aureshi,su kasa yiwa miji biyayya sabo da dama bashi akeso ba,shima Kuma akwai abinda yasa ya aura sai a kasa rike mace a saketa, afwan Mata hakance take faruwa,mace a Dankareren gida ba komai ciki na abinci,ga gida ga mota Amma Babu sutura ba abinci,sai ta Fara kasuwanci ko aikin Gomnati kullum tana titi shi yayi gabas ita tayi yamma sabo da ta tsira da mutuncinta.

Mata mu rage burin duniya,Dan kar mace tayi biyayyar aure sai tace Dole sai tayi aikin Gomnati Dan ta gagari mijinta,Bai Isa da ita ba sabo da tana da kudinta idan Bai Mata Abu ba zata siya da nata,in ya saketa ma da gidanta zata koma da yaranta tana bin yaran maza tana lalatasu ko ta koma Yar lezbian tana kashewa Yara Mata kudi.Allah ya kyauta Amma ya kamata muyiwa kanmu fada duniyar Nan ba Zama akazo Yi ba,Dan Aron lokaci Allah ya bamu zai iya karba a lokacin daya ga dama,muyi kokari mu nemi lahirarmu tayi kyau Dan itace matabbata.

Duniya Kuma yanzu mata ga bin malamai da sukeyi harda yaran Yan Mata Suma Malam, wasu ma suna haduwa da Namiji me kudi sai akai sunansa wurin Malam Dole Wai sai an aureshi,sai Kuma anyi aure asiri ya karye ya fara cin Ubanta tana kuka da tsinewa maza ai maza tsinannu ne kaza kaza,mace data yi aure 1yr ta Fara zagin maza maganarta kenan maza kaza kaza,ba ayi aure ta hanya me kyau ba Taya zamuga dai dai,tun kafin ayi auren Shedanci yasa darajar auren ta ragu, Allah ya kyauta.

Hankalin Khadija ya tashi kwarai da Matan Kano bare Kuma ance suna da kyawawa Suma da yawa sai ta kasa zaune ta kasa, tana Jin Karar motar Abdallah ta gyara Fuskarta tare da Kara shafa turare sannan ta Fara sakkowa daga Steps,lokacin ya bude Kofa ka rantse Yar baturiya ce,Gaba daya yaji sonta Yana Kara ratsa jininsa,ji yake kamar ya saceta Murmushin da Bai shirya ba ya sakar Mata,da sauri ta karaso gabansa da sassarfa,Sannu da zuwa,Ina kaje? Nan garin ma kasan ko Ina? Ko Ina akwai Mata ko? Suna da kyau? Ko dai karyar mutane ne? Tunda take tambayar Bata ko huta ba a jere take jero Masa,Shuru ya Mata Yana kallon bakinta dake birgeshi, Hannunsa ta kalla ta ganshi dauke da manyan Ledoji da sauri tace Ah..sannu woo na barka da kaya ta karba ta ajiye a palon ta dawo da sauri tare da Sa hannunta cikin nasa tace muje ta kaishi Saman 2seater ta zaunar dashi sannan ta shiga kitchen ta kawo Masa Drink me sanyi a glass cup,Gaba daya ya kasa magana ta tafi da Imaninsa ta Masa kyau har baya so ya daina kallonta,Shi Kam Allah ya bashi macen gaske,Da kanta ta bashi lemon ta Sha da yawa sannan ta matsa kusa dashi sosai tare da dafa kafadarsa pls ka fada min tambayata.

Wannan tambayoyi ta Ina Zan Fara ma? Dan Allah ka fada min,Ok to dama kusan duk State din Nigeria dai dai wacce business Bai kaini ba tun Muna zuwa tare da Daddy har na koma Ni kadai,sannan dazu naje Zan Miki sallama kina wanka,Abinci na siyo Mana sabo da yau ki huta kafin gobe ki Fara girki.
Mata Kuma gasu Nan ko Ina,ke nifa Bari kiji na fada Miki idan Banda ke Babu wacce ta Isa magana ta hada Ni da ita me tsayi,ki tambayi Baba kiji,sannan Dan na fita sai akace Miki Mata nake kallo? Wacce macece ban gani ba,karki manta a turai nayi rayuwa Sannan naje kasashe daban daban.

Ina da wacce Zan kalla data wuce ki? Ai duk matan da Zan gani nasan kin fisu sau dubu me zanyi dasu Ina da kamarki,sabo da farin ciki Khadija Bata San sanda ta fada jikinsa ba tana murna tare da cewa Allah da gaske? Sosai ma kuwa da gaske,Fadawa jikinsa tayi gaba Daya ta turashi saman kujerar Suka fada gaba Daya kwance,ta danneshi tana murna sai kace Yar yarinya duk tabi ta cukwikwiyeshi,dariya ma ta bashi sai kace me wasan kokawa.

Ba zato ta manna Masa kiss a kumatu sannan ta mike tsaye tace baka ce nayi kyau ba? Kema kin San ba sai na Furta ba yanda nake kallonki kin San kinyi,inama Abu zata zo garin Nan taga yanda na Kara kyau Haka ai da ba Haka ba,Abu tazo ta koya Miki maganganun banza ko? Kai ta girgiza tare da cewa Abu ta ba Haka take ba Ni hausa take koya min,Oya ga abincin nasan yunwa kike ji.

Plate ta dakko kitchen ta juye chips da gasashen kifi,gefe Kuma wani hadadden Pounded yam ne miyar Egusi,Zama sukayi a kasa ba tare da sunje Dining ba Suka ci sukayi dam,Bayan Isha Abdallah ya hade cikin kana Nan Kaya zai fita,Khadija tace baza ta yarda ba sai ya tafi da ita,20mnt Zan dawo ba dadewa zanyi ba, Khadija ta makale kafada itafa Bata yarda Dole yace ta shirya su tafi,Tana murna ta shirya cikin Arabian Gown Tasha kyau,Jambaki radau,Fuskarta ya tallafa tare da hade bakinsu wuri daya ya shiga tsotsa sai da ya shanye jambakin sannan yace muje,tana sani taga lips dinsa sun koma red kalar jambakinta duk har gefen lips da rigarsa, sai Taki fada Masa sai dai ta kalleshi tayi dariya kawai.

Hafsatu wanke kafarta tayi takanas ta tafi wurin malaminta,Malam nifa yarana maza Biyune kacal duk Mata na haifa ya za ayi na samu ciki nima na haifi wani Namijin ko Uku ne na Samu maza? Shi kanshi bokan yaga Hafsatu kasurgumar Jahiilace wa yake iya bada Haihuwa bare har ma Namiji,Amma a fili Malamin yace zamu duba mu gani karki samu damuwa,cikin murna ta bashi makudan kudade ta dawo tana murna zata haifo Danta Namiji ko ta samu Gado me yawan gaske.

Wuraren shakatawa Abdallah ya kaisu,Khadija tana kallonsa jambaki duk ya Bata Masa gefen lips kamar akuya taci dusa,wurin haske kamar Rana sai kallon Abdallah akeyi sabo da kyansa da Kuma jambakin Bakinsa kowa yasan daga gani mace yayi wa kiss,Wasu ma tunaninsu Khadija budurwarsa ce sukayi iskancinsu ya fito da jambaki ba tare daya gyara ba,dama mutane kadan ake jira sai a fassara Mutum,Khadija sai dariya takeyi kasa kasa,Shi kanshi yaji a jikinsa akwai matsala,Amma Bai gane komai ba,sai da Suka Gama yawonsu 10pm suka koma gida.

Yana shiga room ya kalli kansa a mudubi da mamaki yaga jambaki har farar rigarsa Du Khadija ta shafa Masa Bai sani ba lokacin da yayi Hugging nata,Murmushi yayi kadan tare da shigewa Toilet yayi wanka ya fito tare da Shirin baccinsa kenan sai ga Khadija itama cikin shirinta na bacci,Kayan baccin sun tafi da imaninta tana Masa dariya.

Kunnenta yaja kadan ta saki Kara tana dariya yace kinwa kanki yarinya yau Zaki ga Abinda Zan Miki,Daukanta yayi cak tare da daurata saman Bed ya kashe light,ya fara Shafarta,yanayin yanda yake Mata duk ya haukace kamar wani Zaki tofa yau akwai matsala domin da Alama Abdallah bazai daga Mata kafa ba Hakkinsa zai karba,ganin da gaske yakeyi yasa ta saki kuka da karfi,Bai ko kulata ba,sai ta Fara cewa Bamuyi nafeelar sunna ba,Annabi ya koyar da hakan,shike Nan zamu Haifo kwallon Dan Iska,Nafeelar sunna fa ka manta shike Nan Dan Mafiya sannu da zuwa duniya.








AsmaBaffa
[12/31/2019, 3:00 PM] AsmaBaffa: 🏵TUBABBIYA🏵







61-65








Official








By
AsmaBaffa










HAFSY,MAMA ZEE,MAMAN YUSUF ,UMMY MANGA,MUM AFNAN,SAHURA UMAR HUSSAIN,MAMAN HAJIYA,MAMAN SAMHA,MOMMYN SULTAN, MAMAN KHALIFA,MAMU GALADIMA, MUMMY,JAMEELAH ABDULLAHI,MINERH AND RABIAH SABO.
page dinkune fans kuji dadinku manya manya.



Cak Abdallah ya tsaya shima ya tuna ya kamata suyi Nafeela,zame jikinsa yayi da niyyar shiga toilet Yana juya baya Khadija ta mike zata kwashe da Gudu,Yana sane da ita caraf ya damketa,ta saki ihu tana tirje tirje suna kokawa,tana hannunsa ya kulle room din da key ya zare key din.
Ganin Haka yasa Khadija Kiri Kiri tace Abdallah? Sai da ya juyo tunaninsa magana ce me muhimmanci, sai yaji tace na daina kulaka Babu Ni ba Kai,Dariya ta bashi Amma yace naji din.

Alwala ya daura ya fito sannan yace je kiyi Hajajju,Kafada ta makale baza tayi ba,takowa yayi irin zai kamata ta arce da gudu cikin Toilet din,Tayi niyyar ta Sa key a ciki Amma ya zare key din,ya Dade Yana jiranta Taki Fitowa,kawai tayi Alwalar tayi zamanta a toilet din,Kofar Toilet din ya tsaya tare da furta Karki sake na iske ki ciki baza kiga da kyau ba,Gwara ma ki fito kafin na Irga Uku,Bazan fito ba din cewar Khadija,Irga ya fara 1,2,da sauri ta fito tare da turo lips gaba ta narke gaba daya kuka take son saki,Bai kulata ba tasa hijab ta bishi Sallah sujjadar karshe kin dagowa tayi Wai Dan ta janye lokaci,Bayan sun idar ya musu Addua sosai,kafin ya mike ta mike zumbur tare da cewa Nafeelar tayi kadan raka'a hudu ya Dace muyi Allahu Akbar ta tayar da wata sallar, Yana Murmushi yace Baki Isa ba yarinya ya dauketa daga saman sallayar Amma kamar robbot Taki motsi Wai Sallah takeyi ita sai karatunta takeyi tana mis mis da Baki,Yana ajiyeta saman bed ta arce tare da koma jikin kofar Room din zata Yi kuka.

Da yayi taku Daya zata Kara matsawa nesa,da sauri ya tako gabanta kadan, Kara ta saki tare da kwashewa da Gudu ta bi ta saman bed jikinta na rawa,Haushi ta bashi tana gudunsa kamar dodo duk daga Mata kafar da yayi Sam Bata gani ta gode masa ba sai ma gudunsa da takeyi,kyaleta yayi Dan bazai iya kokawa da ita ba ko ya Mata Dole sai ya koma saman bed tare da kashe light ya kwanta abinsa ita Kuma ta rakube jikin bangon daki can nesa da bed dinsa.

Hannunta tasa tare da dafe kirjinta tana maida numfashi,Ba bacci yayi ba ya kasa bazai iya ba hankalinsa na Kan Khadija, bukatarta Kawai yakeyi ga Sandar Girma ta mike ya rasa yanda zaiyi,ya rasa ina zai sa kansa yaji sanyi,Mararsa ta kulle,Tun Yana Jin ciwon kadan har yayi karfi da sauri ya Sa hannunsa tare da dafe Mararsa yana Salati da Tasbihi Yana Nishi,Khadija tana jinsa can Jikin bango ta rabe tunaninta wayo zaiyi Mata shiyasa yake cutar karya, sai tace Kama gaji ka warke Ni bazan yarda ba ka kakaba min Jarumarka ba, Yana jinta duk da Yana halin ciwo sai da kalmar ta bashi dariya Wai Jarumarsa yasan Abu ce ta fada mata,ciwon yasa yace Innalillahi wa Innailaihir.... Kafin ya Karasa caraf Khadija ta Karasa masa Raji'un harda cewa Ni dai bazan zo ba ehe.

Yana Jin ciwon da kyar yace wlh sai nayi maganinki duk Ranar da Kika zo Hannu na,Dariya Khadija tayi harda tafi tace ayyiriri Nanaye wullu ta Masa gwalo tana cewa yo Haka Kawai me nayi maka Dan muguntarka ta motsa sai kace a kaina zaka sauketa wannan Yar iskar Humaira tsohuwar matarka ta lalataka kasan dadin mace tsinanniyar Mata ta jawo min, sanda kana saurayi ba ruwanka da duniya salihin Ustaz da Kai abin shaawa.
Ciwo ke damunsa Bai kulata ba bacci ya daukeshi da kyar sai da ta tabbatar yayi bacci sannan ta Haura saman bed ta kwanta a bayansa har da Rungumeshi, kamar ta jona Masa shocking ya farka jinta a jikinsa,Bai kulata ba ya kyaleta tare da komawa baccinsa.

Washe gari da Asuba ta rigashi tashi ta Gudu Room dinta acan tayi Sallah da azkhar dinta tare da komawa baccinta,sai wurin 9 ta tashi tuni Yan aiki suna ta gyare gyare,Dakinta da Dakin Abdallah Kawai Khadija ta gyara,kitchen ta shiga Babu abinda Babu na Kayan girki,lafiyayyen breakfast ta shirya musu ta Shirya dining sannan ta fada Toilet tayi wanka da sauran gyaran jikinta sannan Taci kwalliya ta shirya cikin Wani Jean Mini skert blue da Yar Riga me shegen kyau pupple tayi kyau harda da Sa Pcap kalar kayanta sai ta Kara wani kyau na daban tana zuba Kamshi,tana Fitowa ta iskeshi ya fito shima yasha wanka cikin kana Nan Kaya na daban 3qtr da Riga armless kamar Bature Haka ya fito gwanin birgewa.
Kallo daya ya Mata yasan tayi kyau ta tafi da ruhinsa,shigar Tata ta tayar Masa da Sha'awa Amma Haushinta yakeji sai ya nuna kamar Bai ganta ba,ya shareta tare da nunawa Bai San da zamanta ba Sam.
Sai taji ba Dadi taji Kawai batayi kyau ba,Da fara'a ta rusna tare da cewa ka tashi lfy? ko kulata baiyi ba,Kara maimaitawa tayi Amma ko ehem bai ce ba.

Tunani Tayi ta gano akan jiya Taki yarda dashi yake fushi da ita,sai hankalinta ya tashi Bata Saba ganinsa Yana fushi ba,baza ta iya jure fushinsa ba Babu dadi,Bedroom ta koma tare da canja sabuwar shiga ta daban ta fito Yana main Palo Yana kallon News ko kallonta baiyi ba,Sake komawa tayi ta canja Nan ma Bai ko San da zamanta ba sai da ta canja shiga ya Kai sau biyar Amma Bai ko saurareta ba.
Dawowa tayi kusa dashi ta zauna,matsawa yayi gefe,ta Kara matsowa ya matsa,jikinta yayi sanyi tace ga abincinka can Nan Zan kawo ko a Dining zaka ci? Na koshi ya Furta fuska ba Rahma,nanfa tayi rau rau zata Yi kuka,tashi ki bani waje ya furta a fusace da hantara,dama kadan take jira sai ta rushe da kuka tana cewa Ni baza kayi min Uzuri ba,shike Nan Nifa ban girma ba ,yarinyace Dole ai ka bini hankali, kamata yayi ko me nayi maka ai sai kace yarinya ce Ni marar hankali sai Nan gaba zanyi hankali,Kuma ma ai Ni a kudu na taso bani da hankalin Hausawa,gwara na Mutu na huta ma tunda abin naka Haka ne,Ido kawai ya Kura Mata tare da danne Dariyarsa Wai shi zata yiwa wayo Lallai ma.

A fili ya furta cike da Hasala kece Yarinyar Khadija? Har yanzu a yarinya kike 18 to 19yrs Yan 13yrs ma baza suyi abinda kikeyi ba,Hawayenta ta goge tare da turo lips dinta gaba tare da furta to aini banyi hankali ba,Hankalina bana wuri bane sai an Dade zanyi hankalin kula da Mijina, Nan da 22-25yrs,Yan 13yra su Allah ya Basu da wuri, nifa Saurin girma nayi Bari kaji Abdallah kana ji na ko?

Kaga lokacin da Ina yarinya Mama duren custard take min,custard ake bani shi yasa kaga na girma da wuri,wannan Nonon da kaga nayi da wuri bafa balaga nayi ba,Har Oat Mama take dura min,da Rana Dole take bani Kunun gyada me kauri,Haka ga Heavy food,girman Doya ce Ni kasan abincin Yan kudu har kwadi Ana Yi Mana farfesunsa dasu tsutsa me mai,Fara kuwa cikina gaba Daya itace shi yasa kaga Ina ta girma,ka kwantar da hankalinka Yan biyu Zan Haifa maka Nan da Shekara biyar Inshallah sabo da doya ta ratsa jinina.Abdallah yace Haba? Tace ae Allah girman custard ce Ni shi yasa kaganni haka Amma a zahiri ban Isa daukan Namiji kamarka ba,to me na sani ma? ban San komai ba.

Dan Allah Mijina kaci gaba da rainona kana koya min tarbiya sai na baka abinda kake so a jikina Nan gaba, Murmushin da Bai shirya ba ya saki sabo da ta Raina Masa hankali da yawa Wai ma ya raineta duk rainon da yayi wani zai Kara Bata ga kokarinsa ba, tayi tunanin ya yarda da wayonta sai taji tsawarsa yace Bace min da gani kafin na ballaki cewar Abdallah,ganin ba Wasa ta mike da sauri ta bar wajen tana cewa Dan Allah ka taimaka kaci abincin wlh Nasha wahala kafin na Gama sabo da kai nayi shi,ki kwashe abinki bazan Ci ba ya dauki key din mota ya bar gidan baki daya.
A mota dariyar maganganunta yakeyi Wai shi zata rainawa hankali tayi Masa wayo.

Bayan ya fita ta fito taci kadan ranta ba Dadi ta tattara ta bawa masu aiki suka cinye,Bacci tayi sosai, Bayan ta tashi tayi karatun Qurani da adduoi sannan ta tsantsara abincin Rana,ta Kara gyara gidan tayi wanka tare da Sallar Azahar wata shigar ta tsantsara Tasha kyau.
Bai dawo gidan ba sai da yaci abincinsa sannan ya dawo gidan ko kallonta baiyi ba,taji Haushi kwarai da gaske harda kuka.
Kwana har biyu suka kwashe baya kulata baya cin abincinta ba ruwansa da ita, dakinta take kwana shima Yana nasa.

A waya taji Yana cewa Zaiyi tafiya zuwa China,Hankalin Khadija ya tashi matuka,Da dare ta Sha kyau cikin kayan baccinta Wanda dasu gwara babu,Dakin Abdallah ta shiga dauke da Sallama da kyar ya amsa yace me kike nema? Fitar min a room,Khadija tana Hawaye tace Allah anan zan kwana yau sai na kwana anan room din duk abinda zaka Yi sai dai kayi idan Kaga dama ka tsireni da tsinken tsire, sai dai ki kwanta a kasa kuwa ba a bed Dina ba,Yana zaune a gefen bed kafafunsa na kasa ta zauna jikin kafafunsa tace Dan Allah kayi hakuri Darling Abdallah,Allah na tuba bazan Kara ba,duk abinda kake so na hakura,A'a kije da abinki Ni Kinga na Kuma nemanki? Ai na hakura ki zauna a Haka Khadija, ke da kike girman custard Baki girma ba,Kuma Baki Isa daukan Namiji ba, to me yasa kake fushi Dani baka Bari muyi bacci tare,muyi hira, muyi Wasa da dariya,muci Abinci tare duk baka yarda yanzu ba irin da ba,Dan Allah ka daina fushi Dani Allah zan gyara halayena duk abinda kake so zanyi, kallonta yayi sai ta Kara rusinawa tana ka yafe min na tuba, Abdallah a ransa Dadi da farin ciki ya Gama kamashi Amma yayi Shuru ya danne yace

Khadija kin rainani sabo da Kinga Ina Wasa dake Ina lallabaki...da sauri tace na daina Inshaallah bazan Kara ba,na Isa na rainaka Ni din banza wace Ni? To shike Nan na hakura Nima Amma idan Kika sake bazan Hakura ba,Bazan ma sake ba cewar Khadija tana murmushinta me tsada,shima Murmushin ya saki Wanda ke Kara Masa kyau.

Kitchen taje ta dawo dauke Da Fresh milk ta bashi a glass cup yasha itama ya Bata Tasha,cikin Hijab take shi yasa Bai San wacce Shiga tayi ba,Muryarta yaji tace zaka tafi Dani China? Au dama sabo da Haka Kika bani hakuri? No..no..no da sauri tace ba sabo da Haka bane bana so na daina ganinka ne shi yasa,Ok to bazan je dake ba kina gida kafin na dawo.

Kuka zata saki ya lallasheta yace Zan dawo da wuri,Shuru tayi tace to gani,ai na ganki me Kuma zan gani? Abinda kake so rannan,Sai yanzu ya gane me take nufi yace kin shirya ne? Hakoranta ta cije tare da kausasa muryarta ta kumburata irin ta masu ji da karfi tace yesssssss da karfi irin karfi ya zo Mata,dariya yayi sosai yace Lallai kin shirya karbar jaruma,dariya itama tayi ta bude Damtsenta tace kallafa da gani akwai karfi anan doya ta ratsa jinina, a ransa yace Zaki gane kurenki ba a karfi bane abin.
A fili yace Uhm gaskiya kin shirya wa yace Miki sunanta Jaruma a hankali ta rada Masa a kunne Abu ce tace Jaruma ake ce Mata,dama yasan sai Abu.

Yau Bai ce tayi Alwala ba tace Ina da Alwala,Sai da yayi wanka ya shirya sannan ya Gama kwalisar Daya Saba,Yasa Jallabiya ya jasu sallah sukayi da adduoi,ya Kara Shan madarar itama ya Bata,Sai da ta ganshi daga shi sai Boxers ta firgita ta Fara zare Ido zatayi kuka,jikinta yayi sanyi,ya kalleta tana jikin mirror ta fara kuka,ya kashe light yace dama karya kikeyi tuban naki Allah dai ya tsinewa Wacce mijinta ya kirata shimfidarsa Taki,malauliku yau sai sun kwana suna tsine Miki Kuma bazan yafe Miki ba bare ki samu sauki.

Da Sauri ta kawo kanta bed tana shesheka tace Dama na Dade da sanin ba imanine da Kai ba ko tausayina baka ji na daina kulaka, Hannunta ya rike ya shiga Lallashinta Dan ta bashi tausayi da kyar ya lallasheta ta rage tsoro tace tunda Kai ba Imani ai sai kayi Ni ka daina min dadin Baki, Allah gobe bazan gaisheka ba,Kuma bazan dafa maka Abinci ba,wayo ya hada Mata yace Na fasa ma kawai Romance zamuyi sai na dawo daga China zanyi ya furta ba Wasa,Jin Haka kamar serious maganar sai ta yarda,Nan taji hankalinta ya kwanta ta samu nutsuwa tana murna tace Allah ya maka Albarka Allah sa ka Gama da duniya lfy Allah yasa ka Gama da iyayenka lfy ta rungumeshi tare da kankameshi a jikinta,Hijab dinta ta cire tare da jifa dashi kasa,Abdallah farin ciki ya kasheshi harda kunna Light yace Bari naga Shigar da Kika min.

Hankalinsa ne ya Kara tashi ganin yanda surarta ta bayyana komai a waje Sabo da rigar sharara,Kunya ta rufe Khadija Amma itama shaawar Mijin nata takeji ta Dan Saba da romance din da sukeyi, light ta kashe musu ta riko hannayensa biyu tare da daura su Saman Dukiyar Fulaninta,Wani nannauyan ajiyar zuciya Suka saki at the same time,Bakinsu ya hade wuri daya ya shiga tsotsa itama tana maida Masa,tasan duk inda take tabawa a jikinsa yaji Dadi ya rude,Shima Haka sannan a junansu kowanne ke fadawa Dan uwansa abinda yake so a taba Masa yaji sweet.

Har kullum Haka akeso mace Kar kunya tasa ki kasa fadawa Miji inda zai taba Miki kiji Dadi,idan Bai sani ba ki fada Masa sabo da idan bakyajin komai yanda kike so zakiji kin rage sonsa baya birgeki on bed,shima ki tabbata ya fada Miki sabo da Kar ya tsaneki ko ya fada neman Matan banza,ko kuyi ta fada Ana samun matsala,wasu Matan auren ma sunfi neman maza da aurensu sabo da Mijin ya Gaza,maganin Mata Kuma da maganin sanyi da Basir mace kullum na gyara kanta Amma Banda miji,ya kamata me gidan ma ki kula da lafiyarsa da sauransu.
Kukan Dadi sukeyi Abdallah wanka yake yiwa Khadija Da Harshensa sai da ya wanketa tas da Harshensa, sabo da yanda yake lasarta da tsotson ko Ina na jikinta,Tun daga tafin kafa zuwa kanta ba inda Bai Lashe ya tsotse ba da harshensa,Khadija Bata taba Jin Dadi irin na yau ba sabo da kalar na yau na daban ne,Itama tace sai ta Masa wanka da harshe yanda taga yayi Haka ta shiga Yi Masa Yana Jin dadin da Bai San da irinsa a duniya ba,ta jike sosai ta Zama wet shima haka, sai da takai makura shima Haka Yana rada Mata kalamai zafafa masu bayyana zallan so da Kaunar da yake mata,Khadija taga fa ai ya kamata itama ace ta harbo Masa da harsashin kauna

Please Login or Register in order to submit comment