Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Abdallah yaji hankalinsa ya tashi Kar Maminsa ta mutu ai sai Shirin tafiya sukeyi ba Bata lokaci,Khadija Ana ta murnar ganin Mama,Ana Haka Maimuna tazo gidan ta Fara kukan mage kenan Khadija ta fito zataje wajen masu aikin ta fada musu tafiyarsu da abinda ya kamata katsam sai taga Maimuna a jikin window tana kukan Mage,Dana akuya etc kamar jiya,Kwalarta kawai Khadija taci duk girman Maimuna Khadija sai da ta yarfa Mata Mari ya Kai Uku sannan ta dauki tukunyar Flower katuwa ta rotse Kan Maimuna,Maimuna ta Fara ihu tana neman dauki, ga Kai ta fashe jini na fita,Amma Khadija tayi Mata rikon gaske,Abdallah yaji hayaniya da ihu ya fito ya iske fadan Da kyar ya banbare Khadija a jikin Maimuna,Khadija tana Mijina yafi karfinki Dan Uwarki, Maimuna kawai kukan taimako takeyi,tana ganin An rike Khadija ta kwashe da Gudu ta fita tana Dana sanin shigowa gidan.

Da kyar Abdallah ya lallaba Khadija,Bayan su Khadija sun Gama shiri wanka Suka dauka sosai Yasha wani yarda sea blue me laushi shara shara ita Kuma lace ne itama sea blue and Black sunsha kyau kamshi kawai Sukeyi ta ko Ina,Driver ne ya kaisu Airport Suka shiga jirgi sai Kd,suna Isa Driver na jiransu sai gidan Baba,Khadija Dadi da murna takeyi kamar zata Yi hauka, Family House Suka Fara zuwa kowa yayi mamakin ganin Khadija da Abdallah,tunanin kowa sai ya yafi akan Dama ba bacewa sukayi ba turai suka gudu karya ne,sai da suka gaisa da kowa sai suka koma Gidan Baba Hafsatu ta fito kenan tayi Ido Hudu da Abdallah Nan take sai ta Fara surutai ta haukace gaba Daya ta hanyar surutai da sambatu iri iri.

Dariya Hafsatu ta kyakyace da ita tace yiiiiiiii nice na yiwa Abdallah asiri ya haukace ya bar gida,nice nayiwa Su Rahmatu asiri da yaranta su tsani Baba su daina son abin Hannunsa Yana Nan a cikin Gidan Daddy na binne jikin bishiyar Guava ,cikin dake jikina na asiri ne Haka Hafsatu ta dinga tonawa kanta asiri da irin tuggun data Kulla,Yaranta sai kuka sukeyi suna riketa Daga Nan ta fice tare da shiga Family House Nan ma ta dinga sambatu tana tonawa kanta asiri karshe sai ta Fara shiga makwafta gida gida tana tonawa kanta asiri sai Kuma ta shige cikin garin ta bazama duniya tana tsince tsince.

Kowa ya cika da mamaki Ana sallallami da gulma,Baba kasa motsi yayi Harda Hawayen takaici,Mami kuka tayi,Sai yaran Hafsatu dake kuka cike da kunyar halin Uwarsu, asirin da Hafsatu ta furta ta binne Baba da kansa yaje family House ya tono shi aka lalata abin, Family meeting Baba ya Tara kowa da kowa a Family House su Rahmatu da yaransu Har Mami dake halin jinya,Abdallah da Khadija kowa Yana Nan Baba ya bude taro da Addua,sannan yace Alhmdllh kowa yaga abinda ya faru da Kuma yanda rayuwar family dinnan ta kasance Tun Dan Uwana Yana Raye,Abu me Dadi da marar dadi ya faru,ya kamata mu hadu mu gyara,Kunga abinda Hafsatu ta aikata ga yanda ta Kare,Haka Mami gashi yanda Kika dawo,kin manta da kowa Akan kin shiga daula ke Zaki wa Allah wayo kina gudun talauci,Abdallah da bakwa son rayuwarsu da Khadija sai gashi a halin cutar da suke ciki ta rashin tunani a Haka suka rayu tare har suka warke abinda Allah ya tsara ya rigada ya tsara.
Baba sai da ya Basu labari komai Akan Mami da Kuma bacewar Khadija da Abdallah,sannan karshe yace ku Kuma su Rahmatu duk gadon da kuke gadara dashi gashi yau Yana Ina? Ko ba komai kunji a jikinku Kuma rashin bawa yaranku tarbiya ne ya jawo tun suna Yara sun Saba da kudi Basu san babu ba yau waye yaji jiki? kun taba tunanin zasu Kare? Ya kamata mu Kara nutsuwa musan inda rayuwarmu ta nufa mu dage mu nemi lahirarmu tayi kyau.

Usman shine Babba yace Alhmdllh Baba mu mun gane gaskiya tuni,sannan Abdallah Muna tayaku murnar samun lafiya,hakika munyi farinciki,Kuma munga rayuwa munga Ishara Dole Baba da muke ganin ba komai bane yanzu bamu da gatan da ya wuceshi gashi duk mun samu aiki har Muna kokarin Nemo matayen aure Matan Kuma suna da mazajen da zasu aura Alhmdllh mu gaba daya da muke family House mun gane gaskiya Allah ya shirya mu,karshe Ina Kara bawa Baba hakuri da Kuma gode Masa akan abubuwan da yayi Mana,munyi Masa abubuwa Marasa Dadi Amma Bai kalli hakan ba ya kula damu Allah saka da gidan Aljanna,Ameen gaba Daya aka amsa.

Rahmatu ce ta mike tace Dole mu godewa Allah mu godewa Baba domin munci kwal ubanmu mun karbi tafka iya tafka Amma hakan yayi sanadiyyar gane kuskurenmu Madalla da samun Mutum Dan uwa Managarcin kanin Miji irin Alhaji Qarami Baba Allah ya saka,Ameen aka amsa,Haule ma Amarya ta mike tace tofa bayin Allah Dole mu hada kanmu Baki daya mu Zama tsintsiya madaurinki Daya Yara su Zama na kowa ba gulmace gulmace da munafunci an Zama Daya,Mami Allah ya Baki lafiya dama kinfi kowa iya tsiya, Baba Allah dai ya biya,Murmushi akayi aka amsa da Ameen,Sai Bilkisu itama tace bani da bakin magana sai dai nace Allah ya saka da Alkhairi Allah ya hada kanmu ya bamu Zama lafiya da kaunar juna,Ameen aka amsa.

Mami tana Dan ciwonta tace Gaskiyane Haule nafi kowa neman rigima a gidan Nan,Dan Allah kowa ya yafe min musamman Baba,Dana Abdallah da Khadija tare da Mamanta na kuntata muku ku yafe Ni Khadija tace ai tuni an wuce wajen Mami an yafi juna Baki daya Allah ya Baki lafiya kowa yace Ameen.
Abdallah yace kowa ya yafewa kowa an daina fada ko wani kyashi da Hassada,Mama tace komi ya wuce Merry sukace Inshallah itama Hafsatu Allah ya Bata lafiya ta dawo gida a rufawa juna asiri yaran Hafsatu suna Hawaye Suka ce Ameen,Baba yace a'a ko ta warke na Riga na saketa saki daya ku shaida bazan Kara rayuwa da ita ba zuciyarta Babu Imani,kowa baiji dadin sakin ba sai Khadija kadai Wai akan ta sawa mijinta cuta sai tace Weldone Baba.

An Gama taro Abdallah yace shi Abuja zai zauna da Matarsa Amma sai Nan gaba zasu koma ba yanzu ba sabo da aiki ma na Business dinsa can zai koma,Addua akayi kowa ya watse,Abdallah da Mami suna part din Mama dakin da aka bawa Mami suna Hira ta uwa da danta,Abdallah yace Mami wannan ciwonfa Haka ya kamata ayi Addua ayi na asibiti,Hmm Haka Babanku yace Bari dai mu gani,Ya matar taka? Na dauka Zan ganta da jikana ko ciki? Dariya Abdallah Yayi lokacin Afrah da Meenal sun shigo room din yace Sisters How far? Dariya sukayi suna Murna Yaya Wlh baka gani ba kayi kyau sosai matarka kamar wata Baturiya kunfi da kyau Yaya ku ci gaba kukayi, jikinsa Suka koma Suka makaleshi Meenal tace Mami Kinga Yaya yanda yake dariya ya daina wannan kuncin da fushi kullum,Mami tayi dariya Surukata ta gyara Masa Zama ya Zama Babba,dariya sukayi Baki daya,Afrah tana Yaya Bata da ciki Dan Allah? Rankwashi ya zuba Mata Ni sa'anki ne...Kara ta saki,Mami tace ya zaka Dakar min yarinya Dan ta tambayi gaskiya nima ai baka bani amsa ba,Mami Bata da ciki fa ya Furta a shagwabe,Dr Hussain ne yazo yaga abokinsa Nan fa murnar ganin juna Yana Gama duba Mami Suka koma part din Baba suna ta hira baji ba gani daga Nan ya bashi labarin soyayyarsu da Merry an kusa sa Rana tare za a hada dasu Usman,firdausi etc.

Abdallah ya tayasu Murna shima harda bashi labarin yanda yake son Matarsa Khadija da kyawawan Halayenta,Dr sai tsokanarsa yakeyi Wai a dawo da Humaira Abdallah yace soon zan kamata wlh sai tayi prison dariya sukeyi sannan Suka tattauna Kan rashin lafiyar Mami da Kuma Me maganin Musulunci me Addua zai Fara zuwa gobe,sosai Abdallah yaji Dadi, bayan Dr ya bar gidan Baba ya sanar Masa Dukiyarsa tana Nan a hannunsa idan Mami taji sauki zai koma Office zai damka Masa,Abdallah harda Hawaye sabo da tunawa da Mahaifinsa Ashe har tanadi yayi Masa sabo da yana son Abdallah.

5pm kowa ya nutsu Abdallah ya dau wankan sugar cikin wata arniyar shadda Milk color kyan da yayi ba a magana kowa ya kalleshi sai ya Kara,Su Usman dasu Omar duk suna gidan Baba Ana harka Babu banbanci,Abdallah yazo cikinsu yace Usman wace Amaryar taka ne? Dariya yayi yace kaganni dai duk kyan Nan nawa na kasa samun ta aure wlh ko wacce shegiya naje sai tace tana da Mijin aure,wata Kuma ta yaudareni ta lashe min kudade na, Ni Kuma gani Allah ya yoni da kyauta, dariya sukayi Omar yace mu kuwa duk mun samu Banda shi Allah sarki ga kyau matashin tuzuru,Abdallah ya kalleshi Yana dariya shima sabo da Usman ba karya shima akwai kyau ga iya daukan wanka to ai Kaine ka Dade kana yaudarar Mata Dole ta aure ta garareka,to Dan iska Yi min Baki cewar Usman Yana zagin Abdallah,Abdallah yace to yanzu Ni nayi maka Mata in kana so ga Abu zainab kawar Khad Dita ka aureta wlh tana da halin kirki sannan Wife Dina zata ji Dadi Zan sata a farin ciki gata ga Kawarta.

Usman ya tafi tunani yace wannan yarinyar me shegen iya magana wata Yar Fara Haka doguwa ko? Abdallah yace ita fa kasan tana da kyau Kuma da a birni suke Suka koma kauye ta waye in kana so Allah I'm seriouse a baka number ta ka nemi soyayyarta kwanan Nan Zata zo ma wurin Khad,Usman yace wannan yarinyar mitsila me Zan ji a jikinta, Allah yasa ma tana da kyau da Yar sura, Kai yaro ka kiyayi yaran Matan Nan wasu sunfi manyan Don na kiyayesu hhhhhh suka kwashe da dariya suna tafawa,Omar yace to fa mutumin Shi yaji me yaji kai Usman ka yarda kawai Allah baka Jin tunda Abdallah ya zauna zancen Khad Dita Khad Dita yake Mana,Abdallah yace Dalla tawa dai Mene wani Khad dinka, Usman yace Iyye na yarda kawai a bani number naji ya zamu Kare.

Abu dama tana kiran Abdallah watarana ta gaisheshi ko tace ya hadata da kawarta Yana da number dinta sai ya bawa Usman sannan ya Kira Abu yace ga Dan uwansa Yana sonta su Fara magana zuwa Nan gaba idan Halinsa yayi Mata to shike Nan sai ta aureshi,Abu murna harda rawa a gidansu tana cashewa ta samu miji ai tunda Abdallah ne ya hada ta da mutumin tasan ya Hadu kawai zata aura sai rawa.

Khadija kuwa tana can dasu Mama tare da kannenta suna ta zuba Hira sai da su Merry suka shiga kitchen sannan Khadija ta kebe daga ita sai Mama,Khadija tace Mama yanzu Haihuwa zakiyi? Ban gane ba Khadija a'a Kar na haihu? Karki Bata min Rai Khadija ke Har yau naga fa Alama kishin ubanku kike, a'a haba Mama ya zakice Haka? ok Mama I'm sorry,Mama Khadija ta kirata,Mama tace Yes Mene ne? Uhmm...ahm...ah...Mama Down Dina akwai ciwo Mama zafi me zanyi? Mama ta bude Baki tace bana koya Miki ba tun ranar da za a kaiki dakin Miji? Duk dadewar Nan sai yanzu kikayi first Night?Su Mama ba ruwansu su Zaman South yasa basu fiye kunyar juna ba, Khadija da kunya tace ae,ok Zaki warke ai sai a hankali,Mama ta tafasa Mata ruwan magariya ta zuba gishiri tasa Khadija ta zauna a ciki ta Dade Haka tayi sau uku sauki ta samu sosai kusan ma sauran kadan ta warke tayi wanka da brush taci kwalliya cikin Riga da skert na Atamfa itama duk Abdallah ne ya dinka Mata a Kano sun fito da surarta tayi Masifar kyau,Merry Ce tayi mata Daurin me kyan gaske,suna Palo gaba Daya dasu Afrah Ana Hira Khadija ta fito tana zuba Kamshi Afrah tace sai kinyi Amaryar Yaya Allah yaja zamaninki dariya sukayi gaba daya.

Khadija ta zauna kusa da Afrah tayi fari da Ido tace ya kikace? Ah na gani wannan fagen sai Yaya yazo zai bada tukwi ci,Khadija ta mike tana cewa Afrah yarinya nifa yanzu Auntynki ce yafi ma ki Fara durkusa mini,Kitchen ta shiga ta hadowa Mami kayan Abinci me ruwa ruwa a katon tire ta shiga dakin ta iske Mami tana Jan carbi,Har kasa ta duka tare da giasheta Mami da fara'a ta amsa kamar me,Khadija sannu da kokari tunda kuka zo kike ta kawo min abinci Haka har na rasa Ina Zan cusa a cikina kofa kwana daya bakuyi ba Baki huta ba,Khadija tana rufe fuska Wai kunya tace Mami ba komai fatanmu Allah ya Baki lafiya,Ameen Mami ta amsa tana Alfahari da samun Suruka irin Khadija,Ashe itace Bata Fahimci Hali irin nasu Khadija me kyau da tarbiya ba,shedan ya rudeta cewar Mami a ranta.

Khadija da kanta ta bawa Mami abincin a Baki,Abdallah ya bude kofar zai shigo kenan yagansu a Haka suna Hira tana bawa Mami abincin farin ciki yaa kamashi ya Kara Jin son Khadija sabo dal a ransa a hankali ya koma wurin Mama inda suke tare da Baba suna Hira ya zauna sun Dan Dade sannan ya dawo Palo wajen su Merry,sai ga Su Usman ma sun dawo daga sallar Magrib sun zauna a palon,Merry ta shirya abinci iri iri Ana ci Ana Hira harda su firdausi yaran Hafsatu duk da suna cikin bacin Rai Haka Suka daure.

Khadija ce ta fito da tire a hannu ta Gama bawa Mami Su Usman suna ta kallon irin kyau da haduwar data yi a ransu suna Abdallah ya Dace shi kam,a palon ta tsaya suka Fara Hira dasu Omar iyayen surutu Ana nishadi,Abdallah Kuma kishi ya tokare Masa wuya ya hade fuska kamar me su Usman dasu Merry duk sun harbo jirginsa,Khadija ma Tasha jinin jikinta kawai sai ta shige kitchen,Usman ya kalli Abdallah yace Dan iska me zamuyi maka da Mata tashi ka bita jarababbe,Murmushi yayi da sauri Aiko ya mike yabi bayanta.

Dawowa yayi yace Merry bani Hijab Kato dariya sukayi gaba daya taje ta dakko wani katon Hijab me Hannu, ya karba tare da iske Khadija a kitchen tana wanke Hannu, tana juyowa ta ganshi ya hade fuska ba Rahma kina ganin maza Zaki fito Haka jiba yanda shigar tayi Miki kyau Kuma ta fito da surarki duk Ana ta kalle min abina, Khadija tace to kayi hakuri saka min Hijab din,Murmushi yayi tare da Sa Mata hijab din sai ta Kara wani kyau,Jambakin yasa Bakinsa ya tsotse shi tas sannan yace to muje,Murmushi kawai tayi suka fito tare sai wurin 10pm sannan su Usman suka tafi gida,Abdallah yace Khadija tazo su tafi an gyara musu part guda a Nan gidan Baba tace baza taje ba ita da Mama zata kwana.

Bakin ciki ya Kama Abdallah yace Haka mukayi dake a Kano? Abinda zakiyi min kenan? Mama Kuma ai tana part din Baba,Khadija tace Ni bazan biki ba kunya nakeji,yasan karya take Babu wata kunya da takeji kawai baza ta je bane,ya shirya daukanta ta arce dakin Mami dake kwance tasha magani taji Khadija ta shigo da gudu.

Mami ta mike Zaune tace lfy Khadija Haka me ya faru? Khadija tace Mami Wai sai na bisa part dinsa Kuma Ni nace a Nan Zan kwana tare dake shine yace zai daukeni,Mami tace to kyaleshi Ni dama Kinga a katifar kasa nake kwana sabo da bazan Iya sakkowa daga saman bed ba da asuba sai ki kwanta a gadon ai gwara ki huce gajiyar tafiya.

Abdallah sai gwada wayar Khadija yakeyi a kashe kawai ya shiga dakin Mami ya hango Khadija har ta shige bargo,Mami tace Kai lafiya ba sallama me kake nema? Shuru yayi Yana Jin kunya kawai ya koma tare da banko kofar kamar zai cireta.

Kasa bacci yayi Yana ta juyi ya Dade rabon daya kwana shi kadai,baiji dadin abinda Khad ta Masa ba Amma zaiyi maganinta gobe sai ta kawo kanta da kanta yasan Hukuncin da zai Mata,Itama Khadijan ba wani dadin baccin taji ba ita kadai, kawai Dan tanaso Majalasi ya samu lafiya ne amma da tuni tabi mijinta ko Romance Sunyi.
Washe gari tunda tayi Sallar Asuba ta koma bacci sai 10am ta farka lokacin tuni Mama ta tafi da Mami can main Palo wurin Malam me magani,gidan gaba Daya kamshi da sheki yakeyi Yan aiki na aiki ta ko Ina.

Khadija wanka tayi taci uwar Kwalliya cikin fitted Gown ready made Black and Golden tayi kyau na fitar asiri tana baza kamshi ta fito Palo ta iske Me magani har ya Gama yiwa Mami Addua a ruwa ya Bata Tasha tare da shafa jikinta ya tafi,tayi mamaki da taga har wanka Mami tayi tasa kaya me kyau duk da jinyar da takeyi,gaishesu tayi gaba Daya har Mama, Khadija tace Mami Ashe har wanka kinyi? Murmushi Mami tayi tace kina bacci da taimakon Mama nakeyin wankan,Jinjina Kai Khadija tayi ta kalli Mama sabo da ta rasa me tayiwa Mama tunda ta gaisheta taga tana ta harararta tana hade Mata fuska.
Bin Mama tayi dakinta tace Mama kamar fushi kikeyi Dani me nayi Miki daga zuwana? Khadija baza mu shirya dake ba,ganin kin dawo gida shi yasa Kika banzantar da mijinki ke ga me Uwa ko shine Kika kwana a nan Kika barshi,nufinki Mami zata ji dadi kina gudun danta kin rainashi?,wlh kina gani idan ya gaji kishiya zai Miki ba ruwana Kuma Nima ba ruwana dake indai baza kiwa mijinki biyayya ba,Haka na koya Miki? Ko Haka Kika ga inayi? Duk mata ba da Haka suka Saba ba wanne halacci ne Bai Miki ba har Kika kawo yanzu,da wani wlh da kin gane kurenki.

Mama Bari fa nayi na warke Allah Mama ke kina da fushi da wuri ai hakuri akeyi da Yara Khadija ta furta tana dariya,Mama tace kinfa girma Khadija ya kamata kisani,Yo Mama sabo da Allah Ina na girma kalleni fa, Dan Baki ga wata me aikinmu ba Maimuna Rusheshiya Amma har nice na girma? ba laifinku bane da kuka min auren wuri kuma...Kum..pillow Mama ta dakko ta kwadawa Khadija tana murmushi,da gudu Khadija ta mike tana Bude kofa Sukayi Karo da Abdallah zai shiga wurin Mama.









AsmaBaffa
[12/31/2019, 3:00 PM] AsmaBaffa: 🏵TUBABBIYA🏵








81-85








Official








By
AsmaBaffa







Ga page dinku mutanena

Rokel, Jikar Kuluu, Fatimahig16, Khadija Usman, Ayman Mrs, Aysha Humairah, Hapcer, Halymatu, Gwabnati and Maman Hajiya.


Jinjina gareku manya manya
Mum Afnan,Maryam Kabiru,Maryam,Fulatah luv, Aisha Adamu Abdullahi,Khadeejat Ahmad,Hadeeza Mukhtar, Mama zee and Bilkisu Rabiu Ado.

Annallaha Ma'assabirin Ina so na Baki page baki da suna sai Annallaha Ma'assabirin ya kamata kisa suna sis, Ina godiya da Sharhi.

FLOWER, JIDDER ZARIA and ASYCOOL tsohuwar Zuma Ina Miko gaisuwa.








Gefe yaja da sauri Yana dafe da goshinsa fuskar Nan murtuk akan ya kwana shi kadai jiya,Khadija tace sannu Ban gani ba Ina kwana Bai ko kalleta ba bare ya amsa ya wuce ciki wurin Mama suka gaisa sai Hira sukeyi akan rashin lafiyar Mami, Khadija hankalinta ya tashi matuka ganin Abdallah Yana fushi da ita,Haka ta lallaba jiki a sanyaye ta koma can Palo ta zauna ita daya tal,ganin shurun yayi yawa sai ta jawo wayarta tare da Kiran Kawarta Abu suka Sha Hira,tana gani Abdallah ya fito Bai kulata ba ya shige wurin Maminsa.

Koda ya fito Afrah ya Nemo ta zuba masa Abinci yayi Break,ya mike zai fita Khadija ta tareshi tare da tsayawa a gabansa tace Me....kafin ta Karasa ya raba ta gefenta yayi tafiyarsa abinsa ya barta Nan tsaye, abin yayi matukar Bata mamaki Dan kawai jiya kadai Rana daya tal Lallai Abdallah,shareshi tayi itama Suka shirya kamar wasu Yan Mata tare dasu Afrah zasu tafi Family House asha Hira,Suna Fitowa bakin gate Abdallah ya fito da mota ya sauke Glass din motar tare da cewa Wa Kika tambaya da Zaki fita? Afrah ku tafi ke ki koma gida,Khadija kamar zatayi kuka tace ai Mami tace naje,tsaki yaja yace sai ki tafi idan Mami ke aurenki ya figi motarsa ya bar wajen.
Hawaye Khadija ta Fara sai ga Baba yace Khadija lfy? Baba Abdallah ne yace bazan je Family House ba mu gaisa Dan kawai jiya na Masa laifi, Nima Khadija bani da ikon barinki kije sai Baba ya Daga waya ya Kira Abdallah yace akan me zaka Hana Khadija? wannan ai shashanci ne,Baba nifa ba hanata nayi ba kayi hakuri taje kawai.
Yace kije Khadija cewar Baba,murna ta Kama Khadija dasu Afrah suka rankaya Suka je Family House sun Hadu da Yan Matan Ana ta Hira ana shewa.

Har dare Basu koma gida ba,har 10pm Basu koma ba,Abdallah yaga sun Dade ransa sai baci yakeyi shi yanzu Khadija Bata sonsa ta daina kula dashi,Yana wajen Mami suna Hira su Khadija suka dawo Mami tace yanzu sai dare Haka kuka taho ai da kun kwana can,Mami Yaya Omar ne ya kawo mu a mota,Ok to,Khadija tana satar kallon Abdallah da ya hade rai,wanka tayi ta fito tare da Shirin bacci sai binta yake da kallo kamar zai cinyeta,ganin irin Masifar
Kallon Abdallah, Khadija ta fice Daga room din Direct ta wuce part din da Abdallah yace nasu ne, saman Bed din ta samu ta kwanta abinta tare da kashe light,Abdallah Bai San ta shigo ba ya dawo Yana ta Jan tsaki Khadija ta daina sonsa,wanka yayi tare da Shirin bacci sannan ya Haura saman bed sai yaji ya fada saman Mutum,Khadija ta saki Kara tare da matsawa gefe,Masifa ya Fara Mata ya Zaki zo ki kwanta baza ki fada min ba Ni ban San da Mutum ba.

Khadija tace Ni na rasa me nayi maka kake fada Dani Kamar ba Kai ba,a mutane sai ka Fara Yi min fada dazu banji Dadi ba gaskiya a gaban kannenka For God sake Haka akeyin rayuwa kwana daya kawai sai ka juya min baya baza ka iya tuna baya ba sai Dan Rana daya, sai lokacin ya tuna abinda yayi Bai kyauta ba ya manta Alheri, Abdallah ya kalleta yace ai laifinki ne na rigada na Saba Ni anyway I'm sorry My Khad kin Bata min Rai jiya,da safe kinki kulani bakya ji Dani bakya kula Dani,ga wanka Kuma kina tsalawa Zaki fita a kalle min ke shi yasa Raina ya baci,jiya da kyar nayi bacci kiyi hakuri pls bazai sake faruwa ba, Murmushi tayi tace to Nima kayi hakuri ka yafe min abinda nayi banyi zaton zaka ji haushi Haka ba,ka yafe min,ai bakya laifi Queen of Beautyna You are my life, rungumeshi Khadija tayi tace I love you,Love You much more Dear ya Bata amsa shima,Do you Miss me? Ya tambaya,Kai ta Daga masa Missed u alot Baby a hankali ya hade Bakinsu wurin daya ta Kara kankameshi Suka shiga sarrafa juna.

Mangoes dinsa ya shiga sarrafawa yanda yake so Yana Sha da murzawa tana sarrafashi itama,sai da ya Kai bazai iya hakura ba ta Fara bashi hakuri Bata warke ba,ya hakura sukaci gaba da Romancing, Amma an samu matsala ya rigada ya Saba da majalisi yanzu shi kadai ke iya gamsar dashi, pls My Queen ya shiga rokonta,baza ta iya hanashi ba Dole tace Dan Allah a hankali Banda zafi Banda jajjagen rannan,yace me zanyi yau? Tace gwara kayi lallashe ka lallasa banda jajjage,Dariya yayi ba shiri yace Barjen Dambu zanyi, Khadija zata Yi kuka yace Wasa nakeyi yanda kike so za ayi,ai kuwa yau Haka ya bita yanda take so babu zafi ita ke Controlling Bata Sha wahala ba,zafin da taji kadan ne.

Yau ba fushi ba masifa sai da Suka Tsarkake jikinsu sannan tace idan kaji kana so Ka tasheni ko nayi bacci,na yau ba wahala Ashe Jaruma tana da

Please Login or Register in order to submit comment