Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da begensa da takeyi, tana can wata duniyar Dadi ya kwasheta ta fara neman Hanyarsa,tace murya na rawa I.....love....kafin ta Kara sai numfashin ta ya dauke na wucin gadi sai Kuma ta kwalle da kuka sabo da radadi da azabar data ji ta wuce tunaninta,da kyar ya samu kofar Daya shigeta a matse take Gam yasha wahala sosai,wani Dadin da Bai San da zamansa a duniya ba yaji,sai da yayi kamar ya sume ma sabo da Dadi,domin a duniya harda suman Dadi ma,Khadija Kuka takeyi kamar Ana cire Mata beli, tana magana cikin Hausarta da Bata fita sosai Abu kawata Jaruma zata kasheni,Dan iska ne Jaruma,wayyo zan mutu,Dan Allah kayi hakuri zafiiiiiii wash...Zafiiii Haka Khadija take ta fada tana ture Abdallah ya Dade har baya so ya kawo,yafi so su dawwama a Haka,sai sambatu yakeyi na dadi kalamai ba Wanda baya furta Mata,Yayi Hausa,yayi turanci harda larabci,Yace Ina sonki..kafin ya Karasa Khadija tace Son banza bana sonka, Allah na daina kulaka,Bai kyaleta ba sai daya samu nutsuwa ya hada zufa sosai,ya zare jikinsa a nata,sai da ya huce gajiya Yana wani irin farin ciki da murna,Nan fa ya shiga sawa Khadija albarka Yana yabonta,tana ta kuka a gefe,Mikewa yayi zai shiga toilet Khadija ta Kira sunansa kamar abin arziki tace Kagani Kai Abdallah...ya juyo da sauri yace naam ya akayi My Queen? Tace na daina kula bani ba kai Kuma bazan Kara kwana tare da Kai ba,an daina auren,an San hakane aka yi min Aure wlh an zalunceni ta Kara sakin kuka tace wlh Kai da Allah abinda kayi min,dariya ta bawa Abdallah ya dinga dariya sai ta Kara Jin haushinsa.

Kayi ta dariyarka Ni gida Zan tafi gobe da sassafe,Sorry tawan ba dariya nakeyi ba bani da laifi fa laifin jaruma ce, Aiko Nima sai nayi Mata rashin mutunci tunda ita Bata San na gida ba sai na karyata,ta dinga min shige da fice a Majalisin Miji, Ita Khadija a shirmenta ta yarda Jarumace tayi Ita kadai yanda taga tana shige da Fice a jikinta ai ba ruwan Abdallah.

Sai da ya fito daga wanka daure da towel yayi tunanin tayi bacci ma sai yaji Muryarta tace Haka kawai baka taka ba baka zubar ba a cuci mutum,Shi Kam dariya yakeyi ta kalmar Majalisin Miji,gaskiya Bata kyauta ba Majalisin Ango guda anji Mata ciwo ayi Hakuri to,Sai da ya shirya sannan ya kaita toilet wurin gashin ma Kuka tayi tace yanzu Laifin Abdallah ne,bana jaruma ba,da kansa ya Mata komai,har gyara room ya canja Bedsheet ya kwantar da ita,tana mita bacci ya kwasheta bayan ya Bata Magani pain killer Tasha.

Sallar Nafeela yayi na godewa Allah da ya bashi mace irin Khadijansa,mace daya tamkar da dubu,adduoi ya Mata na duniya da lahira sannan ya kwanta bacci ya kwasheshi me dadin gaske.

Washe gari Basu farka ba sai 8am sun Makara shi yayi baccin Dadi Khadija na gajiya,Sai da yayi Sallah sannan ya tashe ta,zai kaita toilet da kanta ta dinga masifa ita bazai kallar Mata jiki ba jaruma ta Kara dawowa,Da kyar ta lallaba taje ta gasa kanta sosai sannan ta wanke gabanta da sabulun magariya dashi take tsarki dama,ko Sabulun miski,ko na kaninfari da gasaya duk Abdallah ke siyo Mata a Islamic chemist,da aswakin Araq Wanda ke sa Mouth kamshi sosai.
Bayan ta fito Sallah tayi tana Azkhar ya shigo dauke da plate na kayan Kari, da kansa ya soya musu Irish da Kaza,sai kwai soyayye da ruwan shayi yayi Mata hadin kauri.

Zama yayi sai kallonsa takeyi yanda ya Kara wani kyau Yana sheki,dai dai sandar Girma ta kalla ta harareta tare da cuno Baki gaba,Abdallah Yana kallonta ya danne Dariyarsa,ya fara lallabata taci abincin sosai kuwa da kansa ya Bata har ta koshi shima Haka.

Sai da ta shirya kanta baiyi tunanin zata Yi kwalliya ba Amma sai gani yayi ta cakare ta hadu karshe cikin Riga doguwa wacce ta fito Mata da sura Yar kanti, ta baya ya rungumeta a jikin mirror Yana shinshinar Kamshinta yace wow kinyi kyau Babyna,kafa tasa ta baya tare da take Masa kafa da karfi,Kara ya saki kadan ya matsa a jikinta,tace salon ka jawo min masifa Jaruma ta dawo to bada Ni ba,Dariya ya saki tare da daukanta sama ya Dan cillata kadan ya cafe,Dole tayi dariya itama sannan Kuma ta cukule tace ka rainani da yawa, Allah Aunty? Ya furta, Dukan Wasa ta Masa a Kirji Cike da Shagwaba tace ka dameni Allah Zanyi maka kuka sai na fadawa Baba,Allah Ina ma sai maza sun girma sun Kai 30yrs ake Yi musu Kaciya da munji Dadi sai muga halin da Jaruma zata shiga wayyo dadi kasheni,Dariya Abdallah yakeyi har ma ya rasa wacce iri zaiyi yanda Khadija take shiryawa abar su mugunta.

Bata yi Shuru ba ta lallaba ta zauna gefensa itama tace ai da hakane ko to Dole naje na koyi karatun Kaciya a schl,idan kazo na Samu kawai na sharbe rabinta kowa ya huta, Zaki dawo kina nemanta da kanki yarinya Nan da 2wks kina ganina Zaki Zama wet kiyi ta neman Jaruma tana guje Miki,kina sonta tace Taki yarda.
Kwanciya Tayi sannan tace Allah kiyaye min sonta, zumbur ta mike Zaune tace Kai Jaruma da karfin tsiya take a Haka kamar yagwalgwala Amma Ashe idan tayi fushi ta iya azaba Haka kamar karfen rodi Allah wannan Ni bana kaunarta Dan Allah Ni ka dinga Adana abarka Kai kadai.
Abdallah Yana dariya yace ai kece maaji Zaki dinga boyeta a majalisinki,duka ta rufeshi dashi tana Ni a'a zata Yi kukan Shagwaba.





Fans Dina kuji dadinku,Ina Miko gaisuwa,kuyi Sharhi ko ku hadu da fushin Jaruma.😅





AsmaBaffa.
[12/31/2019, 3:00 PM] AsmaBaffa: 🏵TUBABBIYA🏵








66-70






Official







By
AsmaBaffa







Page dinkune;

MAMAN HUDAYA,MOM HANEEF, FATEEMER BARAU,MRS MUKHTAR LAMBATA, MADEENA ISAH ANDARAI,MARYAM BADAMASI, HAPSY, HAFSAT ABUBAKAR, ANTY NURSE ZARIA,RAAYS, MAMAN HASSANA, AMEENAAH MAARUF, HAMIDA ABBAS, MARIYA HABU GUMEL, MARYAM, UMMU ANWAR, UMMIN HUSNARH, MAMAN MUHAD, AND FAHEEMAH.



Gaisuwa me tarin yawa JAMEELA HUSSAIN USMAN
Kin girmi page sai jinjina.









I'm sorry sarkin Shagwaba kwanta ki huta,Kwanciya Tayi ya gyara Mata kwanciya sannan ya mike da niyyar fita Yaji ta riko Hannunsa tana kwance,juyowa yayi tare da tambayarta ya akayi My Queen? Ina zaka je? Zanje wani Office anjima kadan zan dawo karki damu,Baba ya sani? Ae ya sani shi ya umarceni naje,ok Dan Allah karka kalli ko wacce mace kaji? Ta Furta da kalar tausayi, a hankali ya zauna gefenta tare da Manna mata Hot kiss a lips sannan ya shafa gashinta Yana magana karki damu Babu wata Bayan ke, Ina da kamarki wace zata birgeni, Murmushi tayi tace Tnx a dawo lfy Allah ya tsare,kayi tuki a hankali ka kularmin da kanka.
Dadi ya cika zuciyar Abdallah ya amsa da Ameen sannan ya Mata sallama ya fita.

Alhaji Shehu ya warke sai dai da sanda yake dogarawa,Sai da ya samu sauki Matarsa uwar gidansa Mariya ta kirashi a waya,Yana dagawa ya balbaleta da masifa akan ta dameshi to baida lfy idan Abinci ne gashi Nan za a kawo shinkafa buhu Daya da Taliya kwali biyu shike Nan abinda Zan iya, to Alhaji kasan ba Mai ba kayan Hadi iya shinkafa da Taliya dame zamu dafa abincin? Cewar Mariya,ga Dubu uku Nan Zan bayar a kawo,bakwa yi min uzuri,ba wasu kudi nake samu ba Amma bakwa godewa Allah,kudin nawa nake samu? Kinbi kin dameni komai kawo kawo,duk irin gidan da kuke ciki bakwa gani.

Mariya ranta ya baci Bai San shansu da cinsu ba bare sutura Amma sai fada Mata magana yake,tsakaninsu Babu magana Mai dadi,Hawaye ne suka zubo Mata sabo da irin wahalar data ke Sha wajen daukan nauyin yaranta,Ina zata sa kanta kuka tayi sosai sannan ta kaiwa Allah kukanta tace Allah ka saka Mana,Bata taba Masa Adduar Allah ya Isa ba sai yau,duk wahalar da take sha ta jure Amma zalunci iya zalunci yake musu.
Mami kuwa sai abinda tace shi yake Mata ita da yaranta.

Yau Saturday yau Kuma Mami ta tashi da Bakin ciki Alhaji Shehu ya auri Mace ta uku,wata ce Yar Ghana Bai fadawa matansa ba sai da aka daura sannan ya fadawa Mami,ita kuwa Mariya baya kaunarta Bata sani ba,da kyar ya shawo kan Mami ta daina fushi dashi,karya ya shirya Mata Wai abokinsa ne Soja zai aureta saura sati daya biki sai aka turasu yaki Sambisa forest ya mutu a can,Amma kafin ya mutu ya bar Masa wasiyya idan ya mutu ya auri Sumayya,Sumayya tsohuwar karuwar Alhaji Shehu ce ta matsa Masa sai ya aureta ko ta tona Masa asiri,Haka Dole ya aureta amma sai ya cewa Mami taimakonta yayi baya sonta.
Tunda Alhaji Shehu ya Kara aure sai ya koma kula Mami da Amaryarsa ita kuwa Mariya tana Can banza wofi ko leke baya zuwa inda suke ya tare Wajen Amarya Sumayya da Mami yana sauke musu duk wasu hakkinsu Banda Mariya da yaranta wanda kullum cikin bakin ciki take sai kuka sai Addua.

Sun kwashe lokaci a Haka Katsam sai Mami ta Fara rashin lfy sama sama, kafarta ce take ciwo sosai guda Daya, Alhaji Shehu da kansa ya kaita Hospital aka rubuta musu test iri iri Mami taje akayi test Lafiya kalau ga Kuma cuta na damunta a kafa,Asibiti sukaje ba Daya ba Amma duk Zancen Daya ne ba ba a ga komai ba kafa sai kumbura takeyi tayi wani jajir daga Nan sai Zazzabi da kuraje suka Fara fito Mata ko Ina a jikinta,ganin Haka ta Kara firgita.

Hafsatu tana zaune tana jiran ciki sabo da boka ya fada kamar fadar Allah, Shuru Shuru Bata samu ciki ba ga cikin Mama Yana ta girma lafiya Lau sai ta koma Gidan Malam tace Malam Banga komai ba har yanzu? Dariya malamin bokan ya fashe da ita yace Ai kin samu ciki tuni,saura kadan ya fito kowa ya gani,kije ki kwantar da hankalinki ga wannan maganin Aljanune suka bayar a Baki ki Barbada a abinci kamar yaji ki cinye Zaki ga aiki, Karya malamin bokan yakeyi sabo da kasa ce ya bawa Hafsatu shi kanshi yasan karya ne baza tayi aiki ba Amma sabo da Hafsatu tayi Imani da shi Bata kokonto akan maganinsa,shi a mahaukaciya ya dauketa ya ebo kasa ya Bata,ita Kuma tayi Imani ta karba a matsayin magani,yanda yace tayi Haka tayi da zuciya Daya,sai Allah yasa magani yayi aiki sai ga Hafsatu ta Fara Amai da tashin zuciya,laulayi takeyi kawai,Ana zuwa Asibiti tana da shigar ciki na Wata daya,Baba yayi murna sosai har Mama ta Taya Hafsatu Murna,Hafsatu sai Murna tana godewa boka harda komawa ta bashi kyauta ta musamman,shi kanshi bokan mamaki ya kamashi yanda ya fada Haka abin ya kasance,Tun a lokacin sai tsoron Allah ya kamashi lokaci guda,Nan take ya tuba ga Allah ya daina tsafi da shirka tare da karya,Gida ya koma cike da Nadama Yana Istigifari kafin ya fara neman wasu Wanda ya zalunta su yafe Masa,sabo da Haka Alumma Kar muyi ganganci wurin a sa ma magani kasan na bokanci ne kace Wai bazai Yi ba Bari ka cinye ko Kash ,Allah Yana iya sawa yayi tasiri tunda Wanda ya Sa maka yayi Imani da abinsa.

Abdallah ya Dade Bai dawo ba sai 1pm ya dawo gida dauke da Ledoji tare da tarin wasu takardu Wanda Baba yace ya karba,har Lokacin Khadija Sallah kawai ta iya yi tana kwance tana baccinta ya dawo Bai tasheta ba domin yasan tayi Sallah tunda tana kula da addininta sosai,Wanka yayi ya shirya cikin Jallabiya Fara tas ya shiga kitchen,Me Aiki ya iske Budurwa ce gansamemiyar gaske ga tsayi ga kiba duk tayi bleaching ta lalata Fuskarta can baki Nan fari ta Sha powder tayi kwalliya sosai da sosai Kuma tayi kyau ba laifi Dan kawai ta Bata skin dinta ne shi yasa,sanye take cikin Riga da Skert na atamfa damammiyar gaske sun dameta Bata da wani shape me kyau Amma dai tayi kyanta dai dai ita, har turare ta fesa Sabo da tana son Abdallah ya kalleta ta birgeshi ya so ta koma ya aureta,Maimuna kenan.

Ganinsa yasa Maimuna ta diririce ta gigice Gashi da kwar jini dama,duk da Haka data shaki kamshinsa sai da ta lumshe Ido sannan ta mike tsaye sosai kamar wata Soja gansansan a gabansa,Kallo daya ya Mata ya dauke Kai tare da bude fridge yace me kike Yi a kitchen? Queen dita taci abinci kuwa? Fari tayi da Ido farrrr sannan ta Fara karairaya tace Bata fito ba gaskiya Kuma tace Kar muyi Mata Abinci ita zatayi da kanta,muje can part dinmu muyi namu Haka tace,na sani My Queen baza taci abincinku ba ai kin dameni da Surutu cacaca matsa min a hanya yaja tsaki Yana kallonta yanda take Masa fari,a ransa yace Inama Khadija zata Kama Maimuna tana Masa fari da karairaya da taci Ubanta a gidan Nan.

Yana fita Maimuna tace sai ka Soni Dole In Allah ya yarda,irin wannan miji Haka ga kyau ga sura gashi fari Kar Kai...Allah yayi baiwa a Nan.
Yana Palo Yana Shan Lemo Maimuna tana lekensa daga kitchen tana Jin Dadi a ranta,Mikewa yayi ya dawo kitchen din yasha mamaki daya sake ganinta a ciki Bata fita ba Kuma ba abinda takeyi Yana shiga ya Mata wani banzan kallo ba shiri ta fice da gudu a firgice.

Baya shiga kitchen Amma yau sai gashi yana girki da kansa, shi ya dafa musu Jullof din Taliya Tasha Kifi sai kamshi takeyi,Bedroom dinsa ya nufa da abincin inda Khadija ke bacci,ajiye abincin yayi sannan ya duka saitin lips dinta ya shiga tsotsa a hankali kamar a mafarki taji,a hankali ta bude Idonta sai lokacin ya janye Bakinsa Yana murmushinsa me tafiya da zuciyar Mai kallo,Khadija Shagwaba ta fara ajiye Masa tare da turo lips dinta gaba,Hannayensa masu laushi da taushi yasa ya mikar da ita zaune,Kara ta saki kadan washshsh...ka fama min ciwo na,Kalar tausayi yayi tare da cewa eyya...I'm sorry my Queen na manta Majalisi yana cuta, Harararsa tayi da taimakonsa ta mike tsaye da kyar,Daukanta yayi ya kaita Toilet Amma taki yarda ya Mata wanka Kyaleta yayi ya koma Room Yana jiranta.

Daure ta fito da guntun Towel Amma sai taga Abdallah hankalinsa ya tashi gaba Daya ya zuba Mata Ido Yana binta da Mayen kallo kamar zai cinyeta,Surarta da kyan skin din Khadija ya ruda shi,dama Yaya aka kare bare ya dandana yaji Zuma yaji Abinda yaji, ganin Haka sai Khadija ta tsorata da sauri ta bude sip inda kayan sawarsu yake a shirye, da sauri ta dakko zanen atamfa tayi daura kirji sannan ta zame Dan Towel din,ta Nemo Hijab Kato tasaka, Harara ya watsa Mata Yana kallonsa ta wani kunshe jiki, muryarsa taji yace Mene Haka Kuma? Wannan ai kauyanci ne,Ni ba a Isa a gidana a dinga daura kirji ba Ana sa Hijab sai ki Bari sai Zaki fita ki saka abinki.

Karya Khadija ta Shimfida tace sanyi fa nakeji kamar Zazzabi nake ji ma, ok to sannu kinji Bari kisha magani da pain killer sai ki warke da wuri,Khadija Ido ta zaro tare da kararrabewa zatayi kuka tana Allah..Allah..Ni...na gaji da maganin Nan,Magunguna ya dakko a Leda yace kiyi sauri ki shirya muci Abinci kisha wlh kinji na rantse sai kin Sha kawai salon Kiki warkewa da wuri ance kallonki zanyi ai nayi hakuri ma tun jiya fa ban Kara yi ba,Baki Bude take kallonsa tace au nufinka Nan Hakuri kayi? Yeah idan da wani ne da tuni yayi sau uku sau biyar, Bata ma son Zancen Amma ta daure kamar zatayi kuka tace amma da safe kace Laifin Jaruma ne ba naka ba? Yanzu Kuma kace baza ka hakura ba ai Ni Banga Jaruma tana so ba,dariyar da Bai shirya ba ya saki sannan yace Bari a nuna Miki to Kika fushinta ta gaji da jira sai bara take iya ko Dan kanzo, Khadija ta bashi amsa tana dire diren kafafu na rantse sai dai ta mutu idan taga dama ta tsinke daga jijiyarta ta furta kamar zata cinye Abdallah.

Juyawa tayi a Hijab ta shafa lotion sannan da dabara ta saka doguwar rigar material tayi kyau sosai,sai Abdallah yaga tafi Masa kyau ma a Haka,duk motsinta idonsa na kanta,Sallar laasar tayi sannan ya maidata saman bed tare da ciyar da ita abincin shima Yana ci,Idan ya Kai spoon bakinta Yana ta kallonta har sai da ta gaji ta Dan dukeshi a kafada kadan tace kafa daina kallona tam.

Dariya yayi yace Kinyi kyau ne da yawa My Queen, Queen din wayo ba da can baka ce min Queen sai jiya da kasan kayi min mugunta, baice komai ba ya bata magani da kyar Tasha sai da yayi fushi sannan ta karba,Room din ya gyara da toilet sannan ya dakko Khadija kamar wata baby ya sakko da ita kasa main palonsu,sun zauna ya kunna musu kallo sai ya zame ya kwanta a 3seater din tare da yin matashi da cinyar Khadija,Bata hanashi ba sai ma Gashinsa da take shafawa zuwa Dan sajensa da gemunsa ya wani lumshe Ido,Yana so ya taba mangoron Me gida yasan tsoronsa takeji yanzu sai ta firgita Amma duk da Haka ya tsokaneta ta hanyar Kai Hannunsa saman kirjinta Yana Dora hannunsa ta cire tace babu Imani duk azabar daka Basu jiya baka hakura ba,jiya yanda kayi musu kamar ka samu Kayan wanki kana wankewa to Suma mashashara ta kamasu sai sun warke, dariya yakeyi Wai mashashara.

Waya iPhone sabuwa dal me shegen tsada takai dubu dari hudu ya dakko a kwalinta yasa Mata sabon Sim ya Gama saita Mata sannan ya zauna gefenta yace ga wayarki,Khadija Bata taba rike babbar waya ba sai Iya ta Kira kawai shima tunda Suka bace Bata da ita,Murna da farin ciki takeyi sosai Abdallah yasha Addua duk sai ta manta da azabar daya Bata jiya ta daina fushi ta makalkaleshi,Number har tasu Mama da Baba duk ya Sa Mata,ya koyawa Mata yanda ake amfani da ita,Nan take ta tuna number Abu Kawarta,tace Zan iya kiran Mama? Yeah Amma ki Bari sai dare,Ok tace ta Danna Kiran number Abu.

Bugu biyu Abu ta daga tace Hello... tace Khadija ce Abu,yeeeee Abu ta saki ihun murna,Abdallah ya kwace wayar ya Danna Loudspeaker yanda zaiji hirar tasu, Khadija Bata shi takeyi ba,Abu tace shegiyar ya gida? Ya Mijin naki? Khadija tace Dan ubanki nayi hankali yanzu,Abu tace Nima haka in fada Miki nayi samari fa iri iri yanga ta nakeyi a garinmu,Khadija tayi dariya tace ki daina Murna Abu idan za a Miki aure,Abu Bata San Abdallah naji ba tace Ke Dan manzon Allah ya labarin jaruma kin ganta da idonki? Khadija ta saci kallon Abdallah tace Abu kin manta ba kyau tona asirin miji Astagafrullah Amma zan Dan fada Don ki kiyaye Abu banji da Dadi ba,Jaruma ba karamar makira bace,Bata da mutunci ko kadan,ba Imani ba tausayi,Abu taja kabbara Allaaaahuuuuu Akbar Kabira kin San na taba ganin ta Liman Yana tsarki a bayan gidanmu na Baki labarinta wata yagwalgwala da ita,Hhh Khadija tayi dariya tace Tamu ba irin ta Liman bace Hadaddiya ce, ke ja can idan Ana maganar kyau har a gayawa Mijina,Abu tace Iyye duk wahalar da kika Sha sonsa kikeyi? Ba laifinsa bane Abu itace Jaruma Bata da hakuri Bata San na gida ba,Abu ta sheke da dariya yo Ke Khadija tana cikin wando Ina zata sanki dama,ke mahaukaciya ce doluwa ki daina ganin Laifin Jaruma mijinki ne me laifi cewar Abu, tunda Majalisi Yana lfy ai an Gama Alhmdllh, wacce Lfy Abu? Majalisi yaji a jikinsa,Abu ta sheke da dariya,Khadija tace Magoro kuwa tuni an tsinketa karamar Alhaki,Dariya sukayi tare Abu tace to Hajajju Gwoggona tana siyar da magungunan Matan aure na gyara Mata zanzo na kawo Miki yanda Zaki Kara lfy, ko kin kawo bazan Sha ba Babu ruwana,Allah sai kin Sha ai zanzo ne kwana Nan wurin Mama sai nazo gidanku,Allah ya kaimu Sun dade suna surutunsu kafin ta kashe wayar.

Abdallah ya kalleta yace kinji Dadi Dama abinda kike so kenan ki fadawa Abu Sirrinmu? Allah A'a ai kawai wahalar Dana Sha na fada Mata bance munyi kaza da kaza ba,Ina da Hankali fa Kuma naje Islamiyya Allah ya tsinewa duk macen dake Tina asirinta Dana mijinta,Amma kayi hakuri Kuma ai wahala ka bani Dole na fadawa Abu, ya zanyi dake idan ban hakura ba ki dai kiyaye Harshenki Kuma Maganin da zata kawo ki karbo shi muga irinsu idan ingantattu ne sai Kisha ni ta taimakeni tanan ya furta Yana kashe Mata Ido daya.

Duk Abinda sukeyi Maimuna tana labe tana lekensu tana kishin Khadija tana ji inama itace a jikin Abdallah,sai Kallonsu takeyi tare da tsinewa Khadija a ranta,wani plate ta dakko me kyau ta shirya wani snacks data siyo a Oasis zata ce itace tayi musu,Saida taci uban kwalliya tare da fesa turare ta Dame jikinta sosai ta shigo tana murgude murgude Khadija ce ta amsa Sallamar Tata da fara'a,lokaci guda Annurin fuskar Khadija ya dauke sabo da Bata san da Maimuna ba a cikin Yan aikinsu masu shigowa part dinsu, Maimuna aikinta share Compound da sauran abubuwan dake waje,tana zuwa Tana sani ta ajiye plate din a gaban Abdallah tare da kallon Khadija tace gashi Hajiya nayi muku kuci kuji ko zai muku Dadi.

Khadija Dan ba Dadi fassara Mutum akan abinda baka sani ba,Kuma an musu kyauta da abin arziki ba Dadi ka gwasale Mutum sai ta danne zuciyarta tayi murmushin yake tare da Furta wow Mun gode Allah ya saka, a sace Maimuna ta gallawa Khadija Harara a fili Kuma tayi Murmushi ta koma part dinsu murna fal a ranta Abdallah zaici abinda ya fito daga hannunta.

Abdallah Bai son Zaki ko kallonsa baiyi ba,Khadija ma Me gadi ta juyewa a Leda ta Basu iya mazan suna godiya da murna,Abdallah Yasha mamaki da Khadija ta iya danne zuciyarta tayi hakuri ta Kara birgeshi tasan darajar Dan Adam babu Saurin yanke hukunci a dauki mataki mummuna daga baya Kuma Azo Ana Dana sani.

Washe garin kwana daya Abdallah ya dagawa Khadija kafa Bai nemeta ba tare sukayi Bacci abinsu,Washe gari Khadija taji sauki sosai da kanta tayi gyare gyaren data Saba na gida har girki,Abdallah Yana tayata kusan tare sukayi komai,Maimuna sai lekensu takeyi tana labewa Basu san da ita ba,Da yamma ma Haka taci uwar Kwalliya ta Jan hankali ta shigo part din Khadija Bako sallama lokacin Kan Abdallah Yana kwance a kirjin Khadija Yana lumshe ido,sai da ta shigo har tsakiyar Palon Sannan ta samu bakin Sallama,Da Sauri Suka janye jikinsu daga na juna,Khadija ta Bata Rai sosai tare da mikewa tsaye a hasale ke Maimuna ban gane Miki bafa,Wai me kike nufi ne? Ina daga Miki kafa da Alkunya bakya gani Nan part din nace sai na nemeku,me kike nema ne Wai? Dazu ma fa Ina kallonki kina Mana labe, ban Haihu ba bare yarana da Yan uwa na su takura Mana sai ke kawai Dan an daukeki aiki Ana mutuntaku shine Zaki wuce makadi da rawa, Abdallah ya karbe fadan yace jiya ma Haka ta dinga tare min Hanya a kitchen tana min fari,Laaaaaa.... Innalillahi cewar Khadija da gaske? Abdallah ya Kara shigewa Jikin Khadija sannan yace

Please Login or Register in order to submit comment