Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*💫FORBIDDEN LOVE💫*
_Haramtacciyar soyayya_

*RASHEEDAH SULAIMAN* _BABYLUV_


07038524543


_DEDICATED TO *NIMCYLUV*_


EOW📚

*Da sunan Allah mai rahama mai jinkai*


EPISODE 1️⃣

Sosai wayanta ya fara ringing ganin me Kiran yasa ta ɗan zaro Mayan golden eyes ɗinta fuskar ta na showing irin amazing ɗin nan ,like why he will call me now? Kamar baza tai picking ba saikuma tayi picking da slow voice dinnan nata Kamar irin wacce akai forcing yin magana ta furta,
"Hello"
Daga can ɓangaren jin yanda muryanta yayi amsa kuwa acikin kunnansa besan lokacin daya lumshe ido haɗi da Kara jingina sosai a kujerar motarsa bai san time ɗin daya Kara Danna phone din cikin kunnen sa ba,duk lokacin da yaji muryar yarinyarnan tuna masa takeyi da wasu shuɗɗaɗun shekaru wadan suka wuce suke nema kuma su dawo masa sabo fil ayanzu
Magidan ci ne sosai kana kallonsa zaka san ba yaro bane aƙalla zai yi shekaru arbain da kusan biyar aduniya saidai inba faɗa maka akai ba baza ka taɓa bashi wadannan shekarun ba saboda yadda jikinsa ke dakyau gakuma kasumba afuskar wadda tayi masa kyau sosai

"Hello"
Was abinda takara fada Wanda yadawo dashi daga dogon tunanin daya fada ,gyaran murya yayi ahankali irinna magidanci ɗin nan sannan yace
"Come to my office and collect your test u didn't attend my class yesterday" bai jira meza tace ba ya yanke wayar Sam, sam bayasan yarinyarnan tai loosing respect da take bashi ,bama yaso ta fahimci at his age yace wai Yana son yarinyar nan ,how can that be possible , what is wrong with him haka? yarinyar kusan Sa'ar yusrah Dan Yana da tabbacin yusrah ta girmeta ,but yet yasan da hakan but still he is in love with her Why?yayi maganan Yana Dan dukan kansa




Ganin call ɗin ya katse yasa tayi murmushi saboda tana jin dadin yadda yake treating ɗinta like his blood daughter ,dama abinda tai tunani kenan tasan he will surely call her and ask meyasa ba tazo lecture jiya ba, but ba yadda zatai tasan intai attending class ɗin ma bama abinda zata iya saboda yanda maranta ke ciwo sosai tasan da agida ne datuni granny takura daughter

Ahankali ta sakko daka Kan hustle bed ɗinsu dai-dai lokacin Latipha ta buɗe toilet daure da towel ajikinta dawani kuma ahannu tana tsane kanta da alama wanka tayi ,ganin yandaTake gyara mayafi abayar dake jikinta alamar fita zatai yasa Latipha yin saurin sauke hannunta daga gashinta haɗe da riƙe towel ɗin a hannu tana kallon SABRINE sannan tace"SABRINE yanzufa kika gama cewa kingaji ko abinci bakici Amma naga kina niyyar fita Ina zuwa haka?


"Kinga LEC.A.M NE ( A.M ABDURRASHID MUSA )just call me yace I should come and collect my test dakika ki tahomin da ita jiya,"
Taɓe baki Latipha tayi taci gaba da goge kanta tana faɗin "wallahi SABRINE I dunno when zaki girma and understand that this man is in love with you but you refuse to understand that ,but I wish one day you will understand that"

SABRINE Bata wani saurareta ba Dan ta Saba dajin irin magangannan agunta shi yasa bezo mata awani bazata "and I wish one day you will understand too that isn't love like he Sayed kawai muna kama da yarinyar sa that's it nothing else" was abinda SABRINE tace kawai ta buɗe ƙofar ta fice abinta ,binta kawai Latipha tai da kallo kafin ahankali ta sauke ajiyar zuciyar and Sayed " you are so young that's why "




Buɗe motar kawai yayi ya ɗauki file ahannunsa sannan ya fito so gentle and so respect Dan kana kallonsa kasan mutum ne Wanda yasan me yake and educated too

Yana isowa bakin office ɗinsa yasa key ya buɗe sannan gently yashiga , kujerar dake facing ɗinsa ya zauna kafin yasa hannu ya buɗe covet ɗin dan kusan duka anan yake ajiye muhimman abubuwan sa indai a office ne asaman takardun ya hango test din ,ahankali yasaki murmushi sannan ya dauko ya gyara zamansa sosai yadora idonsa asaman sunan ta "SABRINE ALIYU MUHAMMAD" afili ya furta hakan sannan ya saki murmushi haɗe da jingina bayansa Kan kujerar dayake zaune tare lumshe ido Yana sake fadin SABRINE afili


Yana rufe bakinsa yaji anyi nocking kofar ya kalla sannan ya ajiye takardar akan table dinsa tare da furta "YES COME IN"
Ahankali ta buɗe ƙofar tare dayin sallama da muryannan Tata so cool as usual wadda take sake zautar dashi
Da murmushi sosai afuskarta fuskarnan Tata so fresh Inka ganta you will doubt yanzu Anya wannan ba ƙasar larabawa take ba ko India Dan bazaka taba expecting hausa zata fito daka bakinta ba saboda gaba daya yanayinta be nuna tanajin hausa ba
"SABRINE"was abinda ya furta cikin magana cike da control ɗin kansa in akwai abin da yayi hate the most shine SABRINE to know that he is in love with her
"Yes Dad barka da wannan lokacin" very cool voice tayi maganan because he forbid her to call him like yanda student suke calling ɗinsa that's the reason datai deciding just to call him dad because yadda yake treating din he deserves to call him Dad
" U didn't attend class yesterday why?

Cike da girmama haɗe da sunkuyar da kanta kasa tafara tunanin mezatace masa seriously bazata iya fada masa period pain ne yahana ta attending lecture dinsa ba ,
Cikin magana tamarasa gaskiya tafara furta "yess…am….not… well sir… " dagowa yayi ya kalleta da sauri tace "Dad"
Murmushi kawai yayi kafin yasa hannu ya dakko test ɗin Tata ya Miƙa mata , da sauri ta ɗan durkusa ta karba hade da fadin "thanks sir"
Girgiza Kai kawai na manya sannan yace "hope you take medicine ?"

Dasauri tace "yess sir"

"Okey! you can leave now Allah Kara lafiya"

"Amin sir thank you"tana fadin hakan tajuya tana niyyar.bude kofar yace "SABRINE"
Dasauri ta juyo batare da tai magana ba ganin hakan yasa yace

"Cover your hair properly"

Dasauri takai hannunta ta taba kanta kusan Rabin gashinta yafito mayafin abayan yanada santsi sosai dasauri ta jawoshi Dan Bata sani
Da ido yayi mata alamar go Kamar jira take kuwa ta buɗe ƙofa ta fice ,
Bin kofar kwai yayi da kallo ahankali yafurta "YA ALLAH"




Haɗaɗɗan Parlo ne mekyau da tsaruwar gaske ,dagani basai an faɗa maka suwaye ke zaune a gidan saboda iya yadda kudi yayi kuka zakasan tabbas duk wadanda ke zaune a gidan an bawai 'kanan mutane ne ba tabbas masu kudine kudi na gaske.
Abangon falon hoto ne babban gaske , wadanda ke jikin hoton dukkansu dariya suke sosai ayayin daukan hoton,ALH ABDURRASHID ne kezaune gefen sa wata matashiyar mata ce zaune wacce bazata huce shekaru talatin da biyar ba cikin kaya na alfarma daka gani kasan basai anfada maka kudin da aka kashe wajan dinkawa ba ,daya gefen budurwar yarinya ce wacce Bata huce 18years bA kana kallonta sak Kamar fuskar mahaifinta aka lika mata dan kana ganin Kamar zaka tabbar yarsa ce tajini ,sai kusa da ita itama suna kama sosai da mahaifiyarta Dan batayo mahaifinsu ba saidai ita batakai waccen girma ba Dan Bata fi 13years ba
Asaman hoton kuwa matashin saurayine sosai Dan zan iyacewa dukkansu yafisu kyau ,dogone ne shi sosai becika haskeba saidai baka isa ka kirashi baki ba yanda fatarsa dake sheki tabbas yama fi wasu fararen kyan gani Dan farinsa mekyau sosai ,lips dinsa so pink Kamar andau janbaki anshafa kana kallonsa zaiyi 29years Dan cikarsa da girmansa dakyansuwarsa ya isa mekaratu yasan tabbas Allah yayi hallita mekyau (saikace Siddharth nacikin series din King of heart lol). Cikin dariya yake sosai gana daya yasa hannu ya rungumo both his mother and his little sister dake karshe ,kanan kallan hoton zaka iya kiransu da happy family ,saman hoton Dan kalla naga anrubuta *TAKUR FAMILY*


_comments and share_

*Wacce ke bukatar group*
07038524543

*💫FORBIDDEN LOVE💫*
_Haramtacciyar soyayya_


*RASHEEDAH SULAIMAN* _BABYLUV_

07038524543

EOW📚


EPISODE 2️⃣


Hajiya Saleemah ke sakkowa a hankali daga stairs din benan dake falon yanayin yadda take tafiya zai tabbatarma da yadda take jin kanta kana gani irin matananne da keson a Basu respect , kafinta Kai Kan wata Royal kujera three steer ta zauna haɗe da latsa wayarta kirar iPhone 12pro
Kusan minti biyu takai tana Danna wayarta kafin ahankali ta Kara wayan a kunnenta tana kishin giɗe sosai akan kujerar da alama duk Wanda ta ke calling tabbas me mehimmanci ne .
Kamar kiran zai yanke saikuma taji anyi picking,yanda yayi sallama yasa tai noticing Kamar something is wrong yasa tace "Abban yusrah what wrong your voice look like something is worng "
Tunda SABRINE tafita yake zaune agun ko motsawa beyi ba Saida yaji phone ɗinsa na ringing kamarma bazai daga ba ganin mekiran yasa yayi picking,jin tambayar hajiyan ke masa yasa yadanne zuciyar sa ya kakalo murmushin da iya kacinsa Kan fuskarsa sannan yace "nothing much madam ɗita how are you?
Daga can hajiyan tasaki ajiyar zuciyar har ta cikin wayar yanajin yanda ta sauke ajiyar zuciyar ,sannan tace"I'm fine Abban yusrah but you didn't come back yet naga har Ana niyyar magrib why" tayi tambayar so worried

"Don't worry I'm on my way back to home okey"
Sai sannan tayi murmushi sosai sannan tace"tom Allah yakawo ka lafiya "
"Ameen "was abin daya ce and end the call .



"Mene kikazo kaina kika wani tsaya haka?

Dan turo baki deeja tayi Dan tun fara wayar tazo gun ganin waya take yasa tajirata tagama gaba daya ta ke'be fuska Kamar wadda ke Shirin kuka kana ganinta kasan irin yarannan da akai pampering
"Mom please talk to brother please yabani phone dita Allah kuwan nadena wasa a school din kinji" Bata Bata answer ba illa cigaba ma da danna wayarta ma datayi "ganin haka yasa deeja neeling tana niyar kuka "pls mom I beg you please , please"

Harararta tayi kafin tace"Kinga don't disturb me get me some fruits" kamara zatai kuka kawai ta tashi tayi of stairs da gudu gudu
Girgiza Kai kawai hajiya saleemah tayi hade da fadin"gwara dayay maganinki ai "


****. ****.





Ganin gobe Saturday SABRINE tasan Surely granny zatai sending driver to pick her off Dan yanda Granny takeson ta Bata taba barinta tai weekend a school Dan da sassafe take sending driver ya dauke ta
Tana dawowa daka gun LEC .AM ta tarar da latipha tayi kwance tana abinda ta Saba every night saitakai kusan 12 har fi tana waya SABRINE har mamaki take gani take koda ace tasami Wanda zata aura bazatai irin waannan call din ba
Tabe baki SABRINE tayi Dan tasan dama ba amsa mata sallama zatai ba shiyasa kawai tahuce Kan bed dinta ta ajiye test din da ta karbo with her phone sannan tayi toilet dauro alwala tayi Dan taji kiran sallar magrib ake ,tana shiga kawai saitaji tana feeling karayin kwanka Dukda bawani dadewa tayi dayin wankan ba,Bata wani jima ba tafito daure da towel , SABRINE bayin kyau da Allah yabata hadda kyan jiki she is full irin matan dazaace komai yaji ,Bata dawani jiki but Inka ga yadda take da diri saika Yi mamaki she has big breast and hips so Masha Allah you as a female bazaki iya dauke ido daka kanta ba wannan innamiji ne yake Nan?
Yadda latipha ke kallanta yasa tadan daga mata gira irin what dinnan like meyasa kike kallona haka
Tagane metake nufi shiyasa kawai ta taso daga Kan bed dinta hade da kashe wayar datake tazo har inda take and hold her hand and said"wallahi SABRINE you are damn cute you are extremely beautiful ,some times in Ina kallonki har mamaki nake yadda Allah yayi Miki kyau haka you are so glad wlh ki godewa Allah yarinya"
Dan harararta SABRINE tai Dan har tagaji dajin hakan gun latipha Dan damunta take DAWANNAN kyan Dukda bawai only latipha ke fadar hakan ba no many people suna fadin hakan Dan bazata manta ba time din da take karama sunje super market tunda wata ta ganta tanacewa granny wai abar mata ita abin so funny ta dage Dole wai Granny to ta Maya promise inta girma zata bawa yaranta ya aura shiyasa Granny a time din Bata Bari SABRINE tai nisa da ita
Jin wayarta na Kara yasa dasauri takalli phone dinta kusantare suka kalli wayar latipha ce tadan yin tsaki"I hope isn't this old man ke calling"Bata Bata amsa ba ganin afuskar wayar sunan granny ya bayyana yasa ta saurin Kai hannu da zumudi cike da farin ciki Dan dama she was about to call her saikuma ga kiran


"Kishiyata"was abinda SABRINE tace datai picking
Dakacen wata dattijuwar mata ce wadda a kalla zata iya kaiwa shekarun 60 aduniya but jikinta Sam benuna wannan shekarun ba tsabar jin dadin dake tattare da ita.
Glasses ne manne afuskarta like medical kana ganinta tabbas SABRINE bawai asama ta Samo wannan farin dkyau dakuma diri ba Dan kana kallon dattijuwar Nan zaka San asalin inda SABRINE ta Samo wannan kyan so Masha Allah.
"Ja'ira bana San shakiyanci da bazaki kirani ba ne "

Sosai SABRINE take dariyar yadda dumble dinta ke Loma ga white hakoranta wallahi latipy kasa dauke ido tayi daka kanta Dan Kamar wata cartoon take kalalonta


"No,no granny am about to call you and you just call granny ,hope kina lafiya Granny kodayake ai gobennan dau zan ganki Granny I missed you alot

_comments and share_

*Gamasu bukatar group*
07038524543
*💫 FORBIDDEN LOVE💫*
_Haramtacciyar soyayyya_



RASHEEDA SULAIMAN
BABYLUV

07038524543

*Dedicated to all online writers especially elegant online writers*✅


3️⃣


"To aishikenam kin kusa shiga final year ai karatu ya kusa ƙarewa ai ince ko dai Ana karatun banda Wasa nasan halinki?" turo baki tayi tace "Allah kuwan muna karatu koma fita ba nayi daga lecture hall sai ɗaki "

"To masha Allah aciga ba da karatu kinji yauwa Kinga faruq ne yasa nakiraki yace inya kiraki not reachable inaga dai network ne amma gashi ai saiku gaisa" jin ta ambaci faruq yasa ta tsuke fuska Kamar ba itace ta gama dariya ba tashigayin kunkuni( nikaina banji metake cewa ba hhh lol)

Yana karɓar wayar tashi yayi tsam Yana Sosa Kai sannan yafici daga farlo ɗin Zuciyarsa fes da farinciki yana jin Granny na faɗin "au shine ka fita to ka kawomin wayata Dan kaniyarka" be bata amsa ba Saida ya fito babban parking space dake gidan Dan babba ne sosai,motarsa yasa hannu ya buɗe haɗe da shiga ya zauna Yana kallon phone ɗin Dan ya tabbatar da Bata yanke ba


"wato bazaki magana ba Anya kuwa SABRINE ba blacklist kikasa number Ɗina ba kuwa ?"
Sarai taji meyace but she pretend irin bataji dinnan ba she said "Yaya faruq Ina wuni"
Cike da fushi ya tari numfashin ta da faɗin "isn't what I asked you SABRINE did you really put me in blacklist " inda sabo ta saba da wannan faɗan nasa bama ita itakuwa taga macen da zata iya rayuwa da mafaɗaci irin Yaya faruq ba shikenam fada!

"Am asking you" ya katse mata tunaninta ,dasauri tayi saurin furta "No Yaya faruq why Will I put you in blacklist ,BUK muna da problem na network but isn't what you think" yadda tai maganar softly yasashi jin sanyi Dan duk tunanin sa blacklist tasashi, "I told granny I will come pick you up basai ta sending driver ba"

Surely tasan ko tace karyazo sai yazo shiyasa kawai tace "Tom Allah ya kaimu" tana kaiwa Nan ta kashe wayar kawai ta kwanta tai lamoooo




Karfe Tara da kusan rabi tsaf SABRINE ta gama haɗa Jakarta ta shirya tsaf cikin wata pink ɗin abaya wadda tayi mata masifar kyau sosai da wata black hand bag ahannunta tana niyyar buɗe ƙofa tafita ylatipha dake kwance tayi saurin fadin "badai har kintafi ba"
Dan harara ta hulla mata kafin tace "kuma saina tafi hakannan without saying goodbye kina da problem wallahi kedai zanje zanma LEC .A.M sallama ne kinsan wancan week din da ban masa sallama ba yasa su Hairan zuwa nemana shiyasa wannan week ɗin banson yanemeni"

Dariya Latipha tai cike da shakiyanci tace "kedai kawai kice kinje nuna masa kwalliya beb wai Kinga kyandakikai bekamata ace iya shine zai dinga kallanki ba for now ya kama ace kinsami wadda zai dinga kallan beauty dinnan naki SABRINE ke har hanyanzu bansan Ina kika dosa ba"

Fasa buɗe kofar tai kawai tana kallon Latipha ,tsintar kanta tayi dafadin "wallahi I dunno who to love yadda nake jina zan iya rayuwa haka without any love ,iya love din Granny kawai ya isheni Dana family na" Kamar jira kuwa Latipha take tayi saurin tasowa haɗe da dafa SABRINE tace "ke kuwa kike da Wanda zakizo duk yadda samari ke nuna Miki so forget about this samarin University ɗin nan kalli yadda LEC.MUSBAH ke sonki but kin maki bashi fuska" taɓe baki kawai tayi tace "kinga Bari naje"

Daga haka ta buɗe ƙofar ta fice, tana fitowa daga ƙofar hustle ɗin su Nanfa kallo ya dawo kanta dan ba iya Maza ba hadda mata wurin kallon ta ,jikinta ke Bata Kamar wani na kallonta hakan yasa ta dago kanta aikam karaf idonta yakai Kan. LEC.MUSBAH yawani kafa mata ido ,dasauri ta janye idonta taci gaba da tafiya cikin sauri ,aganinta ita sauri take but the she is moving zatta zakai yanga take yadda hips dinta ke motsawa besan sanda yayi saurin bude motar sa yashiga baa (komaye dalili hhhh lol)


Ranta ne ya ɓaci yadda kowa ke zuba mata ido burin ta kawai takai wurin office din LEC.A .M Kota Sami saukin kallon ,ganin baƙuwar mota inda yake parking jikinta ya bata kodai bako yayi , Ƙara kallon car ɗin tai Dan tayi mata masifar kyau , zuciyar ke Bata kodai Ta koma Dan bataso taje taga bashi kaɗai ne ba,tana kaiwa bakin office din daniyar yin nocking kawai taga an buɗe kofar tana niyar dago Kai taga wane jikake kwal kansu ya haɗu dukkansu sukai baya especially SABRINE da taji wasu taurari sun huce mata ta fuska kafinka kace me ta keɓe baki sosai tasaki kuka Mara sauti Dan seriously taji bugunnan ,hannunsa akan goshin sa but shi ita yake kallo yadda ta keɓe baki tana crying sai abin yayi wa fuskarta so cute ,ganin ta dage murza gun take daga inda yake Yana hango yadda goshinta yayi red abinka da fara
Dasauri ya jawo ƙofar office ɗin cikin tafiya Kamar Wanda baya son taka ƙasa ya fara nufota ,jin an ɗora hannu saman nata yasa tayi saurin ɗago idonta da suke jiƙe da hawaye gashin idonta yayi luf luf saibya ƙarawa eyes ɗinta kyau Kamar decorating akai dashi ,kyakyyawane sosai ba wani fari bane but bazaka cemai baƙi ba gaba ɗaya yanayin sa ba irin yaran cikin school ɗinsu bane Dan ganinshi tai Kamar wani bature irin black Americans ɗin nan ,yadda take kallonsa yasa ya ɗan ɗaga hannunta daga goshinta cikin softly voice yace "Let me see" Kamar wata doluwa ta sauke hannunta ƙasa shi kuma ahankali yasa hannunsa agoshin ,ganin yadda gun yayi jaa kamarma Wanda yakumbura sai abin ya bashi mamaki,Taya wannan Dan bigewar yasa har gun yayi haka wannan wane irin skin ne da ita haka da bayason wahala.

4️⃣

Dan Danna gurin yayi daniyar yadan mulmula mata jin yadda tai Kara Saida yaji tsoro yayi saurin ɗauke hannunsa Dan seriously kunna ya amsa ,all abinda ke faruwa LEC.A.M na kallon su through the window ,yadda yaga son ɗinsa nasa hannu jikin SABRINE Sai da yaji ƙirjinsa ya buga da sauri besan lokacin da yajuya da sauri yakai hannunsa Kan table ɗin office ɗinsa ya ɗau faro ya zuba a cup beyi ba Yana buɗe wa da sauri yakafa bakinsa Kan robar ruwan ,sosai yasha jin yadda sanyin ruwan ke ratsa masa zuciyar sai yaji ,heart ɗinsa ya ɗanyi sanyi sosai and

Please Login or Register in order to submit comment