Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

Ummah, suna zuwa shida Hajiya Anty sukaga kowa a zaune, Daddy, Uncle, Ummah, dasu Sa'eed tareda yanbiyu, Kowa jiran zuwan Waheeda yake

Babban Yaya yazauna aqasa tareda gaida iyayen nasa, Daddy ne kawai ya amsa, Amma uncle Usman kawarda Kansa Gefe yayi, mamaki yasake kama Babban Yaya, meya aikata haka ne?

'Dago Kansa yayi ya Kalle shi yace "Uncle Gani, meyake faruwa ne?"

Cikin 6acin rai yace "abinda kayi ka kyauta kenan? Harme Waheeda zata Maka kasake ta?"

Zaro ido Hajiya Anty dasu Sa'eed sukayi, yanbiyu kuwa har sun fara kuka, Sai yanzu ne suka San dalilin taruwar iyayen nasu

Babban Yaya d'ago Kansa yace "Uncle wallahi ni ban...."

Katseshi yayi batare da yaji abinda zaice ba "babu abinda zaka fadamin"

Yanbiyu ne suka tashi zasu wuce d'akinsu ganin yanda ran iyayen nasu ya6aci, kuma basa masa fad'a agaban su, Amma yau Idonsu ya rufe da masifa harsun fara yimasa

Ummah tace "Alhaji Usman ninace yasake ta saboda iskancin Waheeda yayi yawa"

Uncle Usman yace "kuma saiya saketa? Yanzu kamar shi idan akace yafad'a wuta saiya fad'a?"

Kafin Ummah tayi magana saiga Waheeda tashigo gidan hannunta aka, tana runtuma ihun kuka, ita kuka yanbiyu kuka, su Sa'ad jikinsu duk yayi Sanyi qalau

Waheeda tana zuwa ta fad'a jikin Hajiya Anty tana kuka,kwata kwata bata lura da Babban Yaya dayake falon ba, idonta ya rufe take fad'in"Anty Babban Yaya yasake ni, wallahi Ina sonsa, Allah bazan dawo gidaba "

Hajiya Anty ta goge Hawayen daya zubo idonta tace" kiyi hakuri, wallahi saiya maidake d'akin ki "

Babban Yaya ya shafa sumar Kansa tareda dafe Kansa ๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™‚๏ธ?, Sai yaushe ne Waheeda zatayi Hankali? ๐Ÿค”

Daddy ya kalli Babban Yaya yace"Naufal, kar6o min takardar "

Babu musu ya qarasa wajan Waheeda yazare takardar daga hannunta, Hajiya Anty tazabga masa wata irin harara, bece da'ita komai ba Sai qeyarsa daga Sosa, ya ninke takardar yariqe ahannunsa yaqi basu, saboda yana kunyar suga abinda ya rubuta a takardar

Uncle Usman yace"kabamu takarda akace malam, kariga kayi abinda kaga yadace ai saika bamu takardar muga saki nawane "

Babu musu Babban Yaya yabashi takardar, saboda bazai iya jayaiya dashi ba




Uncle Usman ya bud'e takardar ya karanta abinda yake ciki, Gani yayi anyi rubutu da Babban baqi cewa I LOVE YOU SO MUCH BABY WAHEEDA

Tsaki yasaki, yayi wata irin ajiyar zuciya yace "af..., Alhaji Allah ya shiryi yarinyar Nan, duk ta d'aga mana Hankali"

Daddy ya kar6a Shima ya karanta, ya jijjiga Kansa, sannan ya kalli Uncle Usman yace "muje Alhaji Usman"

Hajiya Anty tabisu da kallo, ta janye Waheeda daga jikinta tatashi ta d'auki takardar, a fili ta karanta abinda yake ciki tace "I LOVE YOU SO MUCH BABY WAHEEDA"

Su Sa'ad ma sukai murmushi suka koma d'akinsu, yanbiyu kuwa Waheeda suka kalla, haushi yakamasu kamar su daketa, tasa sunyi asarar Hawayen su a banza ๐Ÿ˜‚

Waheeda ta d'ago da sauri ta kalli Babban Yaya, taga yana mata wani irin Kallan soyaiya ko kunyar su Ummah bayaji, wata irin matsanan ciyar kunya ce ta kamata, tatashi tayi d'akin Ummah da gudu tana rufe idonta da tafin hannun ta

Dariya su Anty sukayi mata tareda yanbiyu.๐Ÿ˜ƒ

Ganin hankalin su Ummah baya kansa yasa ya shafa sumar Kansa,sannan yabi Bayan Waheeda Dakin Ummah

Yana shiga 'Dakin ta d'ago kanta ta Kalle shi, cikin sauri tatashi ta fad'a qirjinsa ta rungume shi, tareda sakin kukan shagwa6a



Sake rungume ta yayi sosai, yafara magana qasa-qasa cikin rad'a ita kad'ai ce zata Iya jin abinda yake fad'a

Sunkuyowa yayi da Kansa, dede Setin kunnan ta yace "kiyi shiru mana, menene abun kukan?"

Kukan shagwa6a tasake sakar masa tace "uhm... Uhm..." tareda Dukan faffad'an qirjinsa ahankali

Murmushi yayi yasake rage murya yace "nine ko?, nine nayi Miki laifi ko?"

Kasa d'ago kanta ta Kalle shi tayi, tanata mamakin sa Dama Babban Yaya ya'iya magana haka ahankali irinta masoya? ๐Ÿค”Kawai d'aga masa Kai tayi, takasa had'a ido dashi


Cikin sigar lallashi Yace "to kiyi haquri... Bazan sakeba kinji?"

Sake d'aga masa Kai tayi,bata yarda sun had'a ido ba

yace "kin haqura?"


Yanzu ma sake d'aga kan tayi ๐Ÿ˜‚

Murmushi yayi yace "kiyi magana mana"

Ahankali ta motsa lips d'inta, cikin sigar shagwa6a tace "nifa naqura, ni bakamin komai ba"

Tunda tafara magana ya zubawa lips d'inta ido yana kallo, ahankali yasaka hannun sa biyu yariqo fuskarta, yahad'e bakinsu waje d'aya, ahankali yafara tsotsar lips d'inta, wannan Karon wani irin dad'i Waheeda taji, ahankali ta Lumshe idonta tana kar6ar saqon, kusan minti biyar yad'auka yana kissing d'inta, ahankali yacire bakinsa daga Naga, ya kalli qwayar idonta, cikin muryar rad'a yace "your turn..."

Wata irin kunya ce takama Waheeda, mamaki yagama kashe ta kamar ba Babban Yaya ba, tunani tafara kode ya manta acikin d'akin Ummah suke? ๐Ÿค”
Babu yanda ta iya haka takama lips d'insa na qasa tafara Sha ahankali, wani irin dad'i Babban Yaya yaji, ahankali yasake rungume ta yana sakar mata wani irin numfashi, tun yana haquri yanajin yanda take tsotsar lips d'insa harya kasa haquri ya qwace lips dinsa, tareda kama Nata yanasha cikin fitar haiyaci


Kwata kwata mutanan falon sun manta dasu, Ummah ta kalli Hajiya Anty tace "Antynsu Bari inje toilet in dawo...." ๐Ÿ™†๐Ÿปโ€โ™€๏ธ?

Zuciyarta d'aya takama handle d'in 'Dakin tabud'e, a tsaye ta gansu cikin wannan hali, cikin sauri taja musu kofar tarufe gabanta yana fad'uwa ๐Ÿ™Š




โœ๐Ÿ?
1/28/22, 20:52 - Ummi Tandama๐Ÿ˜‡: JH


Qaran rufe qofar kawai Waheeda taji, tayi tunanin zai daina abinda yake, Amma saitaga yaqi daina wa, cikin sauri ta qwace bakinta, Kallan ta yake da idanunsa dasuka fara canjawa,duk jikinsa yafara mutuwa, Waheeda ta Kalle shi cikin tsoro tace "kamar qaran rufe kofar nanfa naji, waye yashigo?"

Kafad'a ya d'aga yace "Ina zan Sani? Ni banji Bama"

Zaro ido tayi ๐Ÿ˜ณ"bakaji ba? Yanzu yanzu inji qara kacemin Kai bakaji ba?to d'an bud'e ka duba kagano mana waye"

Wata irin dariya yasaki yace "nizaki yiwa wayo?ke Kifita kiduba mana,nasan ma babu wata qaran qofa dakika ji, kawai kunnanki ne, kije kiduba mana may be ma basa falon"


Qafafunta tafara bugawa aqasa cikin shagwa6a tace "to wayace kabiyoni? Allah saide ka duba, ni nace kabiyoni?"

Murmushi yayi yahard'e hannun sa a qirjinsa yana Kallan ta yace "matata tana d'aki sainaqi binta? Kinga yanzu de abinda za'ayi shine, tunda kince kinji qaran bude qofa, kawai kiyi fuska kifita, tunda ai bamusan waye yashigo ba, idan kinada kayan dazaki d'auka kije kid'auko kawai mutafi gidanmu"

Kanta ta d'aga masa, sannan ta nufi qofar takama handle d'in ahankali kamar wata 6arauniya



Hajiya Anty ta kalli Ummah tace "Yaya, yanaga kin dawo? Lafiya kuwa?"

Ummah tace "hmm, 'ya'yanki ne a d'akin, Dan Allah kije kifad'a musu suzo sutafi gida, Zaman ya'isa haka" ๐Ÿ˜‚

Hajiya Anty tayi murmushi, ta tabbatar akwai abinda Ummah tagani, shiyasa tafad'i haka.
tace"yaya Aida kin fad'a musu, tunda ke kin Riga kinshiga"๐Ÿ˜‚

Cikin sauri Ummah tace "A a, a a, mezai maidani Kuma? Idan sun gaji da zama zasu fito sutafi"

Kafin Hajiya Anty tayi magana, Waheeda tafuto daga d'akin kanta aqasa, sum sum ta wuce tagabansu tayi d'akinsu, ummah ta kalleta tayi ajiyar zuciya, bata Jima da futowa ba Shima yafuto, hankalin sa yana kan wayarsa yana danna wa, ya maze kamar ba Shiba, Ummah ta Kalle shi, cikin ranta tace oh kamar bashi ba,ashede Yaron nawa yanada lafiya da alama๐Ÿ˜‚

Wajan su ya qaraso ya tsugunna sannan yace "Ummah zamu tafi"

"to Son Allah yakaiku lafiya, idan kunyi mantuwa basai kun dawo ba, za'a biyoku dashi"

Hajiya Anty tayi murmushi ba tace komai ba

Ahankali yatashi yana Sosa Kansa cikin kunya, yafice daga falon, yana fita yasaki ajiyar zuciya, a fili yace "Allah yasa de basu gane ba"โ˜บ๏ธ

A wajan motar sa ya tsaya yana jiran Waheeda

Hajiya Anty tamiqe tsaye tace "Bari intura ta sutafi" tafad'i hakan tareda wucewa d'akinsu Waheeda

Tana shiga ta gansu suna hira Sai dariya suke kamar basu ba, afili tace "yau 'Yan zumuncin ne akusa kenan, Waheeda taso"

Waheeda tatashi tabiyo Bayan ta, Hajiya Anty takama hannunta suka nufi compound, kafin su qarasa wajan Babban Yaya ta kalleta tace "Kina amfani da magungunan Dana baki ko?"

Cikin sanyin jiki tace "inayi Anty"

Hajiya Anty tace "to shikkenan kidinga Sha kullum, Kuma karki Bari yasani"

'Daga mata Kai tayi sannan tace "to Anty"

Itama tace "to shikkenan Daughter Allah yakaiku lafiya kudinga haquri kinji ko?"

Waheeda tace "to"

Saida suka kusa zuwa wajansa Sannan tasake ta tareda juyawa, Waheeda Kuma ta qarasa wajan Babban Yaya daya zuba musu ido tundaga nesa yana kallonsu, yaso yaji me ake fad'a mata haka suke tafiya ahankali kamar basaso



Kanta aqasa har tazo kusa dashi ta tsaya takasa had'a ido dashi, Kuma mamaki yaqi barinta Wai Babban Yaya ne mijinta, shine yabud'e mata qofar tashiga sannan yarufe yashigo suka tafi, a hanya ma kasa nutsuwa tayi, kwata kwata taqi Kallan inda yake, Sai window take kalla, Shima anasa 6angaren baiyi mata magana ba, wani irin nishad'i yakeji, Sai juyawa yake yana Kallan ta yana murmushi, yanzu Kam yana jin Kansa a matsayin kowanne ango, abu kad'an yarage masa,๐Ÿ‘Œ๐Ÿป

Suna qarasawa gida, megadi yabud'e musu, Babban Yaya yayi parking suka futo, yabud'e booth d'in motar yad'auko wata babbar jaka, megadi yana hango su daga nesa, mamaki ya hanashi magana, dazu dazu fa Hajiya tafita tana kuka Kuma yanzu ikon Allah gata tadawo lafiya, dama ance mata da Miji Sai Allah ๐Ÿฅฐ

Babban Yaya yaja kayan suka shiga ciki, afalo ya zauna, ya ajiye jakar agefensa,Waheeda kuwa tunawa tayi d'azu zata d'ora abinci wannan abun yafaru bata d'oraba, danhaka tayi sauri zata wuce kitchen
Hannun sa yasaka ya fuzgota, ta fad'o Kansa, kunya ce ta kamata, ta6oye fuskarta a qirjinsa

Kallan ta yayi yace "Ina zakije kibar mijinki?"

Cikin qaramar murya tace "Babban Yaya zan dafa mana abinci ne"

"no, karkiyi komai, nine zanyi mana, waye ya fad'a miki amarya tana abinci?"

Cikin rashin fahimta tace "tana yi mana, Toni tun yaushe nake yi? Tun lokacin daka tafi kabarni"

Murmushi yayi yace "ai yanzu qafata qafarki, kibud'e wannan kayan, tsarabar kice keda Ummi, nataho muku dashi" yafad'i hakan cikin sigar tsokana

6ata fuska tayi tace "Babban Yaya banso"

Mamaki ya kamashi,yanda lokaci daya take nuna kishin sa qarara, da gaske de tana sonsa itama, hannun sa yahad'e waje d'aya ๐Ÿ™๐Ÿปyace "Tuba nake, ni wasa nake miki, nakine ke kad'ai"

Cikin murna tace "duka gaba d'aya cikin akwatin?"

Yace "yes, kiduba, zanje wajan megadi in dawo"

Yana fad'ar haka ya ajiye ta d'am akan kujera shikuma yafuto, Yabarta tana bud'e jakar

Yana zuwa compound, yakira megadi, cikin sauri ya qaraso wajan sa yana fad'in "yalla6ai Gani, akwai aikene?"

Hannu yasaka cikin aljihunsa, yamiqa masa kud'i masu yawa yacey"ga wannan kaje gida kaga iyalanka, idan kagama hutawa idan zaka dawo saika min message "

Hawaye ne yafuto daga idon megadi, yafara yimasa godia, har Babban Yaya yagaji da amsawa yajuya, Shima megadi yanufi d'akinsa yana fad'in"dole intafi gida wallahi, irin wannan kud'i haka? Ai ko baka turani gidaba, dole ne inje inbarku kusha Amarci" ๐Ÿ˜‚

Waheeda kuwa akwatin kayan tasa agaba tayi tagumi hannu bibbiyu ๐Ÿ™‰Ahaka yazo ya sameta yace "lafiya?"

"Babban Yaya wannan kayan fa dukansu sunyi shara shara dayawa,Kuma...."

Cikin sauri ya katseta yace "Kuma me?, ni su nakeso kina Sakamin, kefa yanzu ba yarinya bace, kinfi su Ihsan, kawai abinda yarage kizama cikakkiyar mace, saboda haka kindena saka Kaya masu kauri, inde Ina gidannan"

Waheeda taji ya kurantata,yayabeta yabata girma Sai kanta yaqara nauyi, ita Ala dole tafi su Ihsan,๐Ÿ˜‚
Cikin sauri ta d'aga kanta tace "to shikkenan zan saka"

"kizo muje muyi wanka, nasa megadi yatafi"

๐Ÿ˜ณZaro ido tayi tace "wanka Kuma?"


Kansa yadafe da hannunsa๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™‚๏ธ?
ya manta da sabon shiga yake tare, yace "eh, akwai kayan wanka aciki, kisaka ki sameni a swimming pool, Ina jiranki..."

Yana fad'in haka ya tsugunna yaduba cikin kayan Nata yad'auki na wankan yad'ora mata akan cinyarta, sannan yafita


Waheeda ta bishi da kallo cikin ranta tana fad'in wannan mutumin bashida kunya Allah๐Ÿฅบ


Tad'auki kusan minti talatin tana tunanin fita da wannan kayan


Rigace me launin ja, tsawon ta iya gwiwa, batada hannu Sai d'an siriri, gaban rigar normal wuya ne, saide daga wajan Boobs d'in anyenke wajan, anyi d'an qaramin round a wajan, Ana Iya ganin Boobs d'in sosai

Futowa tayi tana tafiya Sai Kalle Kalle take kamar tana jin tsoron wani yaganta Ahaka, tana zagayawa baya inda swimming pool yake ta hango shi dagashi sai d'an qaramin wando dakad'an ya wuce pant, yana kwance cikin ruwan akan katifar roba, waya tana kange a kunnansa yana magana ahankali, gabanta ne yafad'i ganinsa haka, tasan de koda yaushe tana ganinsa da gajeren wando tunda a TV ma kowa haka yake ganinsa, Kuma idan yazo gida ma shi yake sakawa wani lokacin idan zasuyi ball tare, Amma bata ta6a ganinsa da wannan d'an fificin wandon ba, cinyoyinsa ta kalla farare tas kamar sauran jikinsa, Sai gashi dayawa daya kwanta me laushi kamar na qirjinsa,kamar wacce batada laka haka ta qarasa wajan taja ta tsaya,tareda sunkuyar da kanta qasa.

d'agowa yayi da Idonsa ya kalleta,hannu ya miqa mata, babu musu tasaka qafarta a matattakalar dazata kaika cikin ruwan, tana shiga ya janyo ta zuwa jikinsa tareda Lumshe ido, ahankali yace "mashkur zansa yarinyar Nan takira ka Dan Allah, banda lokacin turoma number, inaso na Gana da amarya ta Sai anjima" yafad'i haka tareda kashe wayar

Waheeda ya kalla yaga tacusa kanta cikin qirjinsa, yad'ebi ruwa ya watsa mata a fuskar, cikin sauri tabud'e idonta, murmushi yayi yace "kinyi kyau sosai, idan kinaso ki hanani fita kiyimin irin wannan shigar" yafad'i haka yana kissing wuyanta


Cikin shagwa6a tace "Babban Yaya babu abinda zamu cifa"

"zanyi mana oder abinci, Naga alama mecin abinci na aura"

Bakinta ta turo gaba tace "Allah kafini cin abinci"

Dariya yasaki yace "Alhamdulillah tunda kinsani, kinga saiki sake d'aura d'amarar girki, natural duk d'an qwallo yanada cin abinci, Bani kad'ai bane, nasan kin iya girki irinna Ummah, so banda matsala akan haka"


Murmushi tayi ba tace komai ba,hanunsa yasaka yaruqo fuskarta yace "Waheeda,Ina sonki dayawa, nikaina bansan irin son danake miki ba, natsani inji kina min maganar wani,Ina shiga cikin tashin Hankali sosai, please ki riqeni, ki mallakeni ke kad'ai, banaso daga yau idan Zaki fita ki yarda wani namiji ya Kalle ki, zan'iya masa wata illar Allah...."

Waheeda tasaki ajiyar zuciya, Sai yanzu ne take tunanin duk lokacin data kawo masa maganar wani yake 6ata mata rai, bata Isa takula wani ba Sai yafara fishi da'ita yana 6ata rai๐Ÿ˜‚
Ashe wannan ne dalili, to amma Kuma soyaiya lokaci daya haka? To kode dama can yana sonta? Bata tambayeshi ba, tayi murmushi tace" to Babban Yaya, insha Allah zan kiyaye, kaima Kuma ka kiyaye kula mata, da idona na gansu Sai rungume ka suke "

Murmushi yayi, ganin tafara sakewa dashi tana zance, yace"to matata taqi ta rungume ni, yanzu ma ki kalli yanda kika takure waje d'aya, kamar ba jikin mijinki ba"

Cikin sauri Waheeda ta matsa ta rungume shi, wata irin ajiyar zuciya yasaki, yasaka hannunsa yasake rungume ta sosai

Cikin kunnansa tace"Babban Yaya nide nagaji da ruwan Nan"

yace"toki Bani abun dad'i saimu fita yanzun Nan"

yafad'i hakan yana sake shigar dasu cikin ruwan, sake riqeshi tayi tace "mekake so to?"

Hannun sa yad'ora akan nashanunta yace "gasu"

Kunya ce takama Waheeda, tasaka hannu tarufe idonta, tace "ai suna cikin Riga"

Inda aka yanke tagaban rigarta Nan yad'ora hannun sa yace "to hannu baya shiga?"

Wata irin kunya tasake kamata, ahankali tace "baya shiga"

Murmushi yayi yace "saide in ba'a Bani damaba, Amma zan'iya sakawa ta Nan"

ya qarasa maganar yana tura hannun sa cikin rigarta,bebata damar motsi Bama bare ta qwace jikinta, yakama nipples d'inta yana murzawa ahankali, tsikar jikinta ce tatashi, taji wani irin dad'i, ahankali taja wani irin numfashi, Kallan ta yayi, yaga yanda take Lumshe ido, cikin rad'a yace "Kina jin dad'i? Kobakya ji na daina?"

Idonta a Lumshe takasa magana, illa hannunta data d'ora akan nasa hannun tasake danne hannunsa alamun karya daina, yana ganin haka yaja hannunta yad'ora akan nasa nipples din, Amma kasa yimasa komai tayi, saide shafawa da takeyi ahankali, a hakan ma yaji dad'i sosai

Shiru sukayi dagashi har ita, sun d'auki tsawon lokaci Ahaka, sannan Waheeda tafara janye hannunsa, ganin hankalin sa yafara barin jikinsa yana yamutsa ta cikin zafin nama, kallanta yayi da shanyaiyun Idonsa, muryarsa harta fara sarqewa yace "meyasa?"

Cikin shagwa6a tace "zafi.... fa"

Hannunsa yacire, yasake rungume ta tareda fad'in "sorry nadena"


Saida yaji yad'an samu nutsuwa sannan yad'aukota, suka futo daga ruwan.
Shine yayi musu oder abinci kamar yanda ya fad'a, suna gama cin abinci suka sauya shiga, yasaka ta ajikinsa suna kallo, da yamma kuwa cewa yayi tasaka kayan Ball sufita su buga, babu 6ata lokaci kuwa tasaka suka futo compound d'in gidan, inda ake buga ball d'an qaramin fili me kyau ,Nan suka shiga suka fara buga ball d'in, anan yaga tasake warewa kamar ba'ita ce take noqewa ba, yana son yaga tasaki jiki dashi sosai, shiyasa yake mata abubuwa irin wannan, da niyya yake mata wayo beciba yace yaci, ita Kuma Nan da Nan zata dauki rantsuwa tana fad'in beciba saide asake








โค๏ธ๐Ÿ‘Œ๐Ÿป
1/28/22, 20:52 - Ummi Tandama๐Ÿ˜‡: IO



Kwata kwata ya manta da wata aba damuwa,jinsa yake cikin farinciki da annashuwa,sun dad'e suna buga ball d'in, sannan suka koma ciki, Waheeda tashige d'akinta, Shima yashige nasa, wanka yayi yatafi masallaci, baidawo ba Sai Bayan sallar ishsha'i hannun sa d'aukeda abinci, yana shigowa ya ganta afalo tana kallo taci uban wani hijabi har qasa, zama yayi aqasa ita Kuma tana kan kujera,ya kalleta yace "wannan hijabin yayi girma dayawa acireshi mana"

"Babban Yaya hijab nefa...."

Tafad'i hakan cikin mamakin maganar sa, shida kullum bashida magana Sai ta hijab, bayason su saka mayafi

"yes, nasan hijab ne, Amma na fad'a miki irin kayan danake so kidinga Sakamin ai ko? Shima hijab d'in ai zaiyi amfani idan Zaki fita unguwa"

Cikin ladabi tace "to"

"kicireshi, kisakko muci abinci, banason ganinki dashi"

Ahankali tafara janye hijabin, bataso yaganta da kayan baccin data saka, saboda sunyi shara shara sosai, babu abinda baka Gani, Amma haka tacire shi ta ajiye akan kujerar, sannan ta sakko tabud'e take away d'in daya shigo dashi, kaza ce Sai shinkafa dakuma ganye agefe,binta yake da kallo kamar ya cinyeta, harta tsargu duk takasa ta6uka komai, ahankali tatashi taje kitchen tad'auko flet tazuba musu abincin sannan tace "gashinan nazuba"

Yace "nagani, ai aikinki bai qareba, tunda baki Bani ba"

Inda ace Dane tun kafin yafad'i haka zata fara bashi, Amma yanzu saita tsinci kanta dajin kunyar hakan, spoon tasa zata fara bashi yahanata, dole saida hannu ta dinga bashi, tana Kallan yanda yake wani Lumshe ido,shi kuwa Babban Yaya dad'i yakeji, da niyya yake had'awa harda hannunta yana tsotsa, sannan Yabarta ta d'ebo wani, saida yaji ya qoshi sannan yad'auketa, yad'ora ta akan cinyarsa, yafara bata abincin, tanacin abincin yana Kallan pink lips d'inta yanda suke shinning,kaza ya karyo yasaka mata a bakinta, cikin qasa-qasa da murya tace "Babban Yaya naqoshi"

Wani irin yarrrr yaji ajikinsa, salon yanda tayi maganar ya birgeshi, Shima ahankali yace "d'an qara kad'an to....nima saiki ragemin"

Tayi tunanin ta cikin flet d'in zata rage masa, shiyasa yana kawo kazar Setin bakinta saita bud'e bakin sosai tana so yasaka mata duka, saitaga yasaka mata yar kad'an, ya had'a goshinsa danata yace "ki ragemin to"
Yana fad'in haka yasaka bakinsa akan Nata, Shima yafara karyar kazar, ita tanaci shi yanaci, suna cinyewa yahad'e bakinsu, saida yayi kissing d'inta, sannan yatashi tsaye itama ya miqar da'ita, yakama fuskarta ya riqe da hannayen sa, yace "meyasa tunanin ki yazama tamkar fitar numfashi na? inaso banaso dole sainayi"

Murmushi tayi ta 6oye fuskarta a qirjinsa, d'ago da kanta yayi yace "meyasa bazaki kalleni ba?"

Nanma murmushi tasake yi ba tace komai ba,fuskarta yasaki, sannan yakama hannunta suka nufi d'akinta ko kad'an Bebarsu sunyi kallo ba, Gani tayi yana gyara blanket zai kwanta tace "bazaka tafi d'akinka ba?"

Wani irin kallo yayi mata yace "korata kike?"

"a a" abinda tace kenan

Ba tareda yayi magana ba yamiqa mata hannu, babu musu takama hannun sa, yasaka ta cikin jikinsa, sannan yakashe musu wutar d'akin


Cikin kunnanta yace "bazaki min addu'ah ba?"

"wacce iri?" cewar Waheeda

"ta bacci" Shima yabata amsa

Batare da tace komai ba yaji tafara karatu ahankali, can Kuma yaji tana Tofa masa, cikin sauri yabud'e Idonsa yace "yahaka? Shafawa fa ake a jikin mutum...."๐Ÿ˜ณ๐Ÿ™Š๐Ÿ™ˆ

Batare da tunanin komai ba Waheeda tafara Tofa addu'ah ahannun ta tana shafa masa, ahankali yafara sakin sirrintacciyar ajiyar zuciya, tazo zata shafa masa a qafafunsa yaja hannun ta yad'ora akan cinyarsa, cikin wata irin murya yace"baki shafa anan ba"

Jijjiga kanta tayi, sannan tashafa masa acinyar,yaso ya daure amma saiya kasa, cikin wani irin yanayi kafin Waheeda ta farga taji yad'ora hannunta akan mararsa, yariqe hannun a wajan , wani irin ihu tasaki Wanda yasa Babban Yaya bud'e Idonsa cikin sauri, hannunta ta fizge, Shima Kallan ta yayi yaga tana zaro idonta, jikinta Sai rawa yake,kamo hannunta yayi, tayi tunanin a wajan zai sake d'ora mata hannun, Sam taqi yarda, ta qanqame hannunta, cikin wata irin murya yace "meyasa?"

Hawaye ne yazubo daga idonta, bata ta6a tunanin Babban Yaya zai iya d'ora mata hannunta anan wajan ba, Hawayen ta share tace "kayi hakuri Dan Allah...."

Yace "so kike na mutu ko?"

Cikin sauri ta girgiza masa kanta, cikin sigar lallashi yace "to kizo ki riqemin please...."

Ahankali ta Kalle shi ta gefen idonta, taga yanda ya riqe abun da hannun sa, yana cewa itama tazo ta riqe masa, wani irin kuka ne yazo mata, dama wannan ne auren? Anya zata Iya kuwa? Gaskiya Gara ta gudu gida, wannan rashin kunyar har Ina?


Shiru tayi, ita batajeba, Kuma ita bata gudu ba, ajiyar zuciya yayi yafusgota jikinsa, ya birkitata Takoma qasansa, shikuma ya kwanta ajikinta yace "kinaso narabu dake?"

Cikin sauri ta d'aga masa kanta, murmushi yayi yace "to kibani twince dinki , da kanki..."

Shiru tayi tana nazari, Sai zare ido take cikin duhu, ganin yanda tayi shiru yace "saiki za6a, koki riqemin abuna kokuma kibani Breast d'inki da kanki Nasha"

Gabanta ne yafara faduwa, ga qoshi ga kwanan yunwa, babu yanda ta'iya, haka tasaka hannu ta gaban rigarta, tafuto da Breast d'inta guda d'aya, Babban Yaya yana ganin abinda take yawani lashe lips d'insa, jikinsa har rawa yake kamar mazari, yanaso yaga yanda zata bashi Boobs d'inta da kanta tamkar Babyn ta.

Waheeda ta Kalle shi tace "to gashinan"

tafad'i hakan muryarta na Rawa
Cikin sarqewar murya yace "kibani da kanki mana.... ko so kike nakama dakaina kice nakama miki abunki da zafi?"

Kallonsa tayi, idonta yaqara cikowa da hawaye, hannunta ta dora akan Breast din,tariqe shi, sannan ta kamo Kansa ta d'ora masa nipple dinta akan lips dinsa, cikin sauri yakama kamar Yaron da uwarsa ta dad'e bata bashi nono ba, iya nipple d'in kawai yake tsotsa ahankali,tareda gatsawa kad'an kad'an, daqyar yabud'e Idonsa ya kalleta yace "nine Babynki ko....?"

Waheeda data fara kar6ar caji ta daga masa Kai tana sakin numfashi ahankali
Ganin tafara jin dadin abinda yake mata saiya kama dayan Breast din Nata yana matsawa ahankali, dayan Kuma yana tsotsa, Waheeda tayi wata irin miqa, tana sakin numfashi me sauti

Cikin sigar rad'a yace "kullum Zaki dinga Bawa Babynki yanasha miki ko....?"

Cikin sauri ta daga kanta, wata irin tsotsa yasake yi mata, sannan yace "bazaki min magana ba?"

Cikin wata irin murya tace "zanbaka"

Bakinsa yacire daga kan Breast d'inta, yakama nipples dinta duka biyun da hannayensa, yana murza mata su ahankali, cikin fitar hayyaci yace "Zaki dinga Bani ko....?"

Tace "eh"


Wani irin yawu ya hadiye yace "to waye nidin? Wazaki dinga Bawa yanasha miki?"

Cikin jin dadin abinda yake mata, dakuma kalaman dayake mata na tsokano sha'awa takama Kansa tariqe da hannunta, dayan hannun tashafa lallausar sumar Kansa dashi sannan tace "kaine Babyna, Kai zan Bawa"


Yana jin wannan furucin Nata, yamaida Kansa Kam Breast dinta yanasha sosai da zafi zafi, hannun sa yasaka yabud'e kafarta, ahankali yayi qasa da gajeren wandonsa, yafara neman hanya, Waheeda tana can wata uwa duniya taji zafi zafi aqasan ta, hannunta tasaka a wajan anan taji abinda Babban Yaya yake qoqarin tura mata jikinta, tsoro ne yakamata, tayaya wannan uban abun nashi zai shiga?

tureshi tafarayi Amma ko gizau beyi ba, Sai kokarin shiga yake, Amma abar taqi shiga, kuka tafara tana tureshi, Shima zuwa lokacin wani irin Hawayen dadi yake yana addu'ah Allah yasa tashiga, kokawa suka fara shida Waheeda, yakama hannayenta yariqe duka biyun, yana qoqarin shiga, kuka Waheeda take sosai, Nan tafara roqonsa yayi haquri, cikin qwaqwalwar sa yaji kukan Nata yayi yawa, ko kadan baya son kukan Waheeda a rayuwar sa, ahankali ya haqura, yadena neman hanyar, yajata ya rungume ajikinsa kamar zai 6allata, kissing din ko'ina yake ajikinta, saida yaji yadan samu nutsuwa sannan ya sassauta ruqon da yayi mata, Waheeda Tasha kuka tagaji Sai ajiyar zuciya take, duk da tasan beyi abinda yakeso dinba, hakan bai hanata jin
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment