Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

da Yaron, but Saiyayi tunani tayaya rayuwa zataci gaba da tafiya Ahaka? Yaushe ne zai daina hanata huld'a da samari? Duk Daren dad'ewa dole zatayi aure, wazai fara fuskanta da maganar datake damunsa?qalubalen dazai fuskanta akan haka ba d'an qarami bane, Kuma itama da alama sonsa take, tunda gashinan ta yarda harta amince a tambayeshi? Cikin Yan seconds yayi wannan tunanin, wani irin huci yayi yafitar da iska me zafi daga bakinsa sannan yace "Babu damuwa zaka iya zuwa"

daga Nan yakashe wayar tashi yafita zuwa compound da d'an gudunsa irin na 'Yan qwallo, acan Gefe ya hangi su Ummah sun baje suna shan Shayi, yana zuwa kuwa suka fara buga ball din mazan da matan, kusan mintuna talatin suka d'auka sunayi Amma Babban Yaya baici ko sau d'aya ba, mamaki ya kama iyayen nasu dasuke Kallan abinda yake faruwa, shida a qasar waje ma suke alfahri dashi akan iya ball, tayaya wad'annan yaran zasu dinga cinsa? Ada idan sunayin ball d'in kowa saduda yake, saboda sunsan comfirm 'Yan team din Babban Yaya sune da nasara, Amma yau Sa'ad da Babban Yaya, da intisar Sai sunci su Waheeda da Ihsan da Sa'eed suke yi.

Sunkuyawa yayi yariqe gwiwarsu, damuwa tataru tamasa yawa, idan ya tuna da maganar Ummi, yatuna da wayar da gayen Nan yamasa akan Waheeda, saiyaji gabansa yafad'i, daga qarshe ma kawai juyawa yayi zuwa falon su, intisar datake jin haushi anata cinsu, tayi sauri ta hura Whistle tace "wasa yatashi" πŸ˜‚
Akan idanun iyayen Babban Yaya ya wuce falo yabar yan'uwan nasa, Waheeda tariqe hips d'inta cikin damuwa tana Kallan sa, daga Nan tabi bayansa, saide tana zuwa 'kofar 'Dakin nasa tayi nocking din duniya yaqi bude mata, dole Sai haqura tayi, ta wuce dakinsu.


Washe gari da yamma Ummah tana zaune ad'akinta tana tunani akan rayuwar Naufal, damuwar dayake ciki haqiqa itama tana ciki, yaqi yafuto fili yafad'a mata me yake tsoro dangane da aure a matsayin ta na mahaifiyar sa, duk sa'anninsa sun dad'e da aure, Sai yaushe ne shi zaiyi? Tun yanda ta ganshi jiya cikin damuwa har yanzu Hankalinta yaqi kwanciya, duk yanda yake dason Ball yamaqi yakoma bare tace ball din zata d'ebe masa kewa, Waheeda ce tashigo Dakin tana Sanye da dogon hijabi tace "Ummah zanje bakin get nayi baqo"

Ummah ta kalleta tace "Baqo kuma? Daga Ina kenan?"

Murmushi tayi tace "shekaran jiya nahad'u dashi abakin get din school dinmu, sunyi waya da Babban Yaya ma, shine yace yazo"

Ummah tace "kin tabbatar abinda kika fad'amin gaskiya ne Waheeda yayanku yasan da maganar sa?"

"Allah Ummah yasani"

"to shikkenan kije, Amma karki dade" cewar Ummah

Waheeda tafuto daga d'akin, ta qarasa wajan Didat, yana Sanye cikin shadda Light blue, hular daya saka ta dace da kalar kayan nasa, qarasa wa tayi tareda sallama, ta ajiye masa ruwan roba guda biyu da Lemo guda daya, baba maigadi yataso da sauri yasake gaida shi, sannan suka qarasa wajan wasu kujeru masu kyau Wanda aka qawata wajan da yar qaramar rumfa domin shan iska, Didat ya kalli Waheeda Bayan ya zauna yace "Ranki yadade gimbiya"

Waheeda tace "mudade tare"

Murmushi yayi yace "bakice nayi kyau ba, Bayan duka wankan naki ne, kinsan kafin nafuto daga gida saida nafadama mamana wajanki zanzo, tace nayi kyau sannan tana miqa saqon gaisuwar ta zuwa gareki"

Tace "nagode sosai, Ina amsawa, idan kakoma kace ina gaisheta"

"zataji insha Allah,ni sunana Didat"

Tace "nikuma Waheeda"

Kallan ta yayi yace "sunanki yanada dadi Waheeda, Ina fatan ace kin zamo wani bangaren na cikin rayuwa ta idan kin amince"

Tace "kamarya?"

"Ina nufin kibani Dama Nima adama Dani acikin Jerin masoyanki, Amma maganar gaskiya itace inada kishi sosai akan abinda nakeso, shiyasa ma nakawo miki wannan kyautar"

Yafadi haka yana bata wata leda, saida ta karba Sannan yace "hijabi ne da niqab, dakuma safa, gaskiya Ina kishinki Waheeda, aurenki nakeson yi bawai soyaiya ce ta kawo ni wajanki ba, banaso muyi shekara daya batare da munyi aure ba"

Murmushi Waheeda tayi tace "gaskiya ne, nayarda kanada kishi, tunda gashi kyauta ta farko daka fara min itace da hijab da safa da niqab, Amma Kuma duk kishinka baka Kai Babban Yaya ba" πŸ™†πŸ»β€β™€οΈπŸ˜³πŸ™?

Cikin mamaki ya gyara zama sannan ya kalleta yace "waye Kuma Babban Yaya?"

Murmushi Tayi tace "nasan cewa kasan Big Brother ko?"

Yace "sosai ma kuwa, waye zaice baisan Shiba? Aini shine 'Dan qwallon dayake mugun birgeni"

Tace "to shi nake nufi, ai shine Babban Yayanmu"


Didat yace "ok, Allah sarki, haba shiyasa Naga gidanku unguwa guda gashinan aljannar duniya" yafad'i hakan cikin sigar tsokana

Waheeda tace "Shima yanada kishi, yafi son muyi karatu karmu kula samari"

Yace "ya kyauta min, inda yabarku Aida Nima bazan sameki ba, nasan da tuni wani alhajin ya dauke ki"

Murmushi tayi tace "nagode, zan koma gida, Ummah tace karna dad'e"

Shima tashi yayi tsaye, ya ajiye mata rafar kudi Yan hamsin hamsin guda daya, aqalla zasu Kai dubu hamsin, daqyar da Fama Waheeda ta d'auki kudin, sannan suka rabu akan zai sake dawowa gobe ko jibi, tanada son kudi Amma Bana hannun mutane ba, saide na Babban Yaya, tasan yayanta ne bazai taba goranta mata a kan hakaba, abinda ta lura dashi shine, shi mutum ne me kishi kamar yanda yafad'a, sannan daga Gani bashida matsala ko kad'an


Da daddare gaba d'ayansu suna zaune banda Daddy, Ummah ta kalli Babban Yaya dake danna waya yana qara Bawa Corch dinsu hakuri akan dad'ewar da yayi,Kallan Ummah yayi yace "Ummah nanda kwana hudu yaran Nan zasu tafi Umarah insha Allah, gaba d'ayansu"

Cikin farinciki Ummah tace "Alhamdulillah, Allah yayima Albarka, to Allah yakaimu lokacin, Kai banda Kai ne?"

Girgiza mata Kai yayi sannan yace "su kad'ai"

Ummah tace "To madallah, Allah yaqara hore Maka,"

Murna suka hauyi gaba d'ayansu, Nan take suka fara zuba masa ruwan godia, Waheeda kuwa jitake kamar taje ta rungume shi Dan murna, Amma babu Dama yanda taga ya d'aure fuskar Nan tana zuwa kusa dashi tsaf zai maketa πŸ˜‚

Ummah ta sake Kallan sa cikin farinciki sannan tace"Yauwa yayansu ga wannan kud'in, saurayin Waheeda ne yabata dazu"

Kallan kudin yayi Asheqe sannan yace "ok"

Ummah tace "bangane Okay ba, bazaka kar6a kasa mata Albarka ba?"

Yatsina fuska yayi yace "Ummah dubu hamsin d'in kamar Wanda yayi kyautar bajinta?" ☹️

Mamaki yakama Ummah, sukuwa su Sa'eed dariya suka saka, Sa'ad yace "haba Babban Yaya, dubu hamsin fa, kodan Kai mekud'i ne shiyasa, wallahi Ummi tahuta"πŸ˜ƒ

Wani irin banzan kallo yamasa, lokaci d'aya yashiga taitayinsa

Kafin su qara cewa komai wata yarinya 'yar kimanin shakara 11 tashigo da sallama hannunta d'aukeda wani flask na abinci, ta tsugunna ta gaida su Ummah sannan tace "Wai gashi inji Anty Ummi abawa Yaya Naufal" πŸ˜…

Haushi yakama Babban Yaya, ya kalli yarinyar yayi tsaki a ransa, ko'ina ya zama yayanta harda wani Yaya Naufal,?

Ummah ta saki ranta tace "Allah sarki, to kice ya gode, zai kawo mata kular da Kansa kinji, Allah yamiki Albarka,"

tad'auko fos dinta dake Gefe tabawa yarinyar dubu biyar, yarinyar cikin murna ta karba tafice daga falon

Waheeda ce tataso tabud'e flask din taga abinda yake ciki, sannan tayi murmushi ta kalli Babban Yaya tace
"Babban Yaya farfe...."

kafin ta qarasa cewa farfesu ne, yatashi cikin fishi, yabar falon gaba d'aya, Ihsan da intisar suka zabgawa Waheeda harara suma sukai d'aki, Waheeda ta kalli Ummah cikin shagwa6a kamar zatayi kuka, Ummah ta janyo ta jikinta tace"rabu dasu, idan sun gama fishin zasu sakko"


Washe gari da safe, suna break fast, wayar Daddy tayi qara, yayi mamakin me Kiran nasa, domin kuwa ba kasafai suke waya da minister of Education ba, d'auka yayi Bayan sun gaisa, Daga d'ayan bangaren minister Abdullahi Wakili yace "Alhaji Umar Arabo"

Daddy yayi murmushi yace "ranka yadad'e, kwana dayawa ba'a jinka"

Minister yace "wallahi kasan koda yaushe muna ta Fama da jama'ah, yanzu ma yarona ne Huzaifa yasaka ni agaba lalle lalle saina kiraka"

Daddy yace "a a ikon Allah, Huzaifa ya dawo qasar ne?"

Minister yace "wallahi ya dawo, cikin ikon Allah ya kammala karatun sa lafiya ya dawo, yazo ya sameni ne akan maganar 'yar wajanka, last week yaje 'Dauko sisters d'insa daga school sunyi party na candy, anan yaga yar wajanka Waheeda yace yanaso, shine da yayi bincike yagano 'yarka ce, Kuma kasan akwai sanaiya a tsakani, shine yace ayi masa tambaya aji ko an yiwa wani alqawari? "

Daddy yace"A a babu alqawarin kowa, Allah ya tabbatar musu da alkhairi "

Daga d'ayan bangaren minister yayi godia tareda kashe wayar

Babban Yaya yanajin wayar da Daddy yake jikinsa yabashi akan Waheeda ake magana, Bai nuna komai akan fuskar saba, lafiya kalau suka gama cin abincin sannan ya dauki key din mota yafice daga gidan



Da yamma Didat yazo tareda abokinsa Mukhtar, yau wankan qananun Kaya yayi, ba qaramin kyau yayi ba, suna cikin zance da Waheeda yace "Gimbiya inaso kije gida ki fad'awa Ummah zamuje shopping idan ta amince"

Babu musu Waheeda ta wuce gida ta fad'a wa Ummah abinda Didat yace, Ummah tace "to karki tafi ke kad'ai, kuje keda yan'uwan ki"

'Dakinsu ta wuce, ta tarar Ihsan na wanka, Sai intisar dake karatu, tare suka futo da intisar basu jira Ihsan ba, suna zuwa kuwa Didat yace "lalle babbar Yaya, yanzu ashe Kuna ciki kun 6uya, ko sau d'aya bantaba ganinku ba"

Intisar tace "Wallahi muna Nan, abubuwa ne sukai yawa, yakake"

"Alhamdulillah, Ina lafiya kamar yanda gimbiya Waheeda take, dafatan de tare dake zamuje shopping din?"

Intisar tace "babu damuwa muje"



Tsayawa sukai suna jira yabud'e musu kamar yanda Babban Yaya yake musu, shikuma harya shiga motar, saida yajuya ya gansu a inda suke sannan yayi murmushi yazo ya bud'ewa Waheeda gaba, intisar Kuma suka zauna Abaya tareda abokinsa, suna hanya abokin Sai Jan intisar yake da zance, tana amsa masa kad'an kad'an, a wajan shopping d'inma Didat Kam kawai binta yake yana aikin kallon ta kamar wani sakarai, itace me za6ar komai, saida yakashe mata kud'i me yawa sannan suka Juyo gida, tun a hanya yaga tana amsa masa daqyar, Sai yatsina fuska take, suna qarasa wa gida kuwa intisar tayi ciki, ita Kuma Waheeda ta tsaya suna sake tattaunawa, Kallan ta yayi yace "Meyake damunki ne? Naga kamar bakya jin dadi"

Yatsina fuska tayi tace "wallahi jinake zazza6i yana son kamani"

Cikin rud'ewa Didat yace "Subhanallah, Amma shine kikai shiru? Meyasa baki fad'amin ba muje Asbiti?"

Tace "Babu damuwa, zansha pracitamol agida"

Didat yace "no, ga Mukhtar Nan yayi miki injection mana, akwai saura acikin motata Ina siya Dama saboda 6acin rana, idan kikaje gida saiki kwanta kihuta, Shima doctor ne"

Cikin damuwa Waheeda tace "no, karka damu wallahi"

Didat yace "a a, tsaya yayi miki please"

Bud'e motar yayi, ya 'Dauko allurar yabawa Mukhtar, Mukhtar ya kar6a yafasa ruwan allurar, ya kalli Didat yace "Ina sirinji?"

Didat yace "aikuwa na manta wallahi babu, but ga Wanda akamin allura dashi ban yarda shi ba, kayi mata dashi kawai"πŸ™†πŸ»β€β™€οΈ?

Kallan Waheeda Mukhtar yayi yace "babu damuwa ayi miki gimbiya?"

Tace "babu damuwa"

Kar6ar sirinjin yayi yazuqe ruwan allurar, sannan yayi mata a hannunta, basu qara ko minti biyar ba, sukai sallama, tajuya zata tafi gida, adede lokacin Babban Yaya ya dawo gidan, fuskarsa ad'aure take babu wasa, ya gansu Amma saiya nuna baima gansu ba, Didat da baisan da shigo war Babban Yaya ba, ya qwalawa Waheeda kira, tana juyowa yayi kissing hannun sa, sannan yahura mata tareda kashe mata ido, yashige cikin motarsa

Babban Yaya yana Kallan su, yakashe motarsa Bayan ya ajiye ta a parking space yafuto, adede kofar shiga falon suka had'u da juna, cikin ladabi tace "Sannu da zuwa Babban Yaya"

Cikin 6acin rai yace "aikece za'ayi wa sannu,mahaukaciyar banza mahaukaciyar wofi, Kin tsaya yana miki hauka Amma ko ajikinki, kwata kwata bakya kishin kanki, idan kikai wasa naqara ganin qafar Yaron Nan a gidan Nan saina kakkarya qasusuwanki ...."

"Subhanallahi .... Naufal?"
Cewar Hajiya Anty da shigowarta kenan taga yana zazzaga wa Waheeda masifa

Kallan ta yayi, yayi qasa da Kansa, idanun Nan nasa sunyi jajir tsabar 6acin rai, Sai huci yake kamar zai Fashe, ita kanta hajiya Anty ta tsorata da yana yinsa, ta kalli Waheeda datake share hawaye tace "Ke wuce ciki"

Kallan sa tayi tace "Kayi hakuri" sannan ta wuce cikin falon nasu

Hajiya Anty ta kalli Babban Yaya tace "yanzu bakaji kunya ba? Kagama yimata fad'a Amma daga qarshe haquri take baka ko kallo bata isheka ba? Hakan dakayi daidai ne kenan?"

Yace "Anty kissing dinta fa yayi" yayi maganar kamar zai Fashe da Kuka

Hajiya Anty tace "to naji tayi laifi wannan fad'an dakake mata shine zaisa ta nutsu? Qanwarka cefa, jininka ce tayaya bazakaja yarinya a jikinka ba zakadinga mata fada irin haka,?to tun tana jin tsoron ka, watarana zata daina, kaja Qanwarka a jikinka kaji nafada ma, fad'a ko duka basa shiryar da yaro"

Qwalla ce take son futowa daga idanunsa yana dannewa, idan yatuna yanda Didat yake huro mata kiss, jiyake kamar yayi ihu, cikin 6acin rai yace "Anty niba qanwata bace, kidena cewa Qanwata"

Hajiya Anty tayi sakare tana Kallan sa, a fili tace "ikon Allah, to ba Qanwarka bace, karka jata a jikinka, gata Nan ka kashe ta"

Daga haka tajuya cikin gida tabarshi a wajan, Shima shigewa yayi ransa a6ace


Tunda yashigo 'Dakin yakasa sukuni, tunani yayi masa yawa, daga qarshe ma tashi yayi yafara had'a kayansa, gobe da safe zai koma England bakin aikinsa, kwata kwata bayajin zai iya zama yana ganinta tana mu'amula da wani namijin bashi ba


Cikin qanqanin lokaci yagama had'a komai,kawai jiran wayewar gari yake



Kamar wasa Waheeda tana kwanciya bacci ya dauketa marar dadi, sakamakon abinda yafaru tsakanin ta da Babban Yaya , haka Shima anasa bangaren, baiji dadin baccin ba, har yanzu wannan kiss d'in ya tsaya masa aqahon zuciyar sa,washe gari kalau tatashi babu wani alamun zazza6i atare da'ita, 'yanbiyu basa 'Dakin Sai ita kad'ai take juyinta akan gadon, doguwar Riga ce ajikinta ta bacci Amma me kauri, bata nuna shape dinta ba kwata kwata, saide kana iya ganin tsayayyun breast dinta yanda suka tsaya a tsaye cak tacikin rigar, brush taje tayi tadawo 'Dakin nasu taga Maya na kiranta awaya, d'auka tayi tace "uwar 'Yan Fassara ya akayi?"

Maya tace "ke dalla malama yau babu Fassara,Wai baqi mukai daga Abuja, shine wani daga cikin su yace yanaso na, ya tambayi mama yaushe zan gama karatu tace masa nanda wata shida, nikuma gaskiya Waheeda banason aure yanzu, nafison nayi karatu me zurfi, sannan baki ganshi ba Babba nefa, yakai Babban Yaya girma da shekaru, ko kunya babu waini yakeso, Dan Allah tayaya zan iya Zaman aure dashi Aida kunya"

Waheeda takwashe da dariya tace "lalle ma Maya, to miye abun kunya? Tab wallahi karkiji kunya, ba aurenki zaiyi ba? Aiba haramun bane"

Ummah ce tashigo 'Dakin zata fad'awa Waheeda taje gidan Hajiya Anty takira mata 'yanbiyu, Sai tajita tana waya, saboda haka saita dakata tagama wayar sannan ta fad'a mata Aiken, ita Kuma Waheeda kwata kwata bataji shigo war kowa Dakin ba
Daga d'ayan bangaren Maya tace "ke bazaki gane ba, novel damuke karantawa duk fa abinda akeyi a novel idan akayi aure Nima fa haka zanyi, wallahi bazan amince ba babu ruwana, ni kunyarsa nakeji, gashi qato"

Waheeda tasake fashewa da dariya tace "nikuma idan nice keko wallahi amincewa zanyi, tabdi to menene aciki ba mijina bane? Har wankansa zan dinga yi, keni har abar tasu zan kama na wanke, qarshe de kenan....." πŸ™ŠπŸ™ˆπŸ™†πŸ»β€β™€οΈ?

Hawaye ne ya silalo daga idanun Ummah, innalillahi wa inna ilaihirraji'un yanzu Waheedanta ce take wannan maganar?Har abar zata kama ta wanke? Cikin kuka Ummah tace"Waheeda?"

Gaban Waheeda ne yayi wata irin bugawa, kanta ya Sara, cikin sauri ta kashe wayar jikinta yana rawa,ko'ina na jikinta kyarma yake tama kasa yiwa Ummah magana Sai kanta datake girgizawa alamun Bahaka bane

Ummah tayi kukan kura ta kamata tafara dukanta, ihu take tana neman temako Amma babu kowa a gidan, cikin ikon Allah tasamu tafuto daga 'Dakin, Ummah ta zauna a wajan tana kuka.

tana zuwa compound adede lokacin shikuma yashiga motarsa kenan zai rufeta, ganinta yayi aguje ta nufoshi, kanta babu ko dankwali Sai dogon gashinta daya bazu agadon bayanta, kana ganinta kasan tana cikin mutuqar tashin Hankali,saboda fuskarta ma kadai gumi ne yake futowa ga hawaye sha6e-sha6e tanayi, duk ta rikice jikinta yana rawa kamar mazari, hakan yabawa cikakkun Breast dinta damar rawa kamar Wanda take kad'asu da niyya, tunawa da tayi jiya ransa ya6aci saboda ita, Sai taja ta tsaya cak a wajan tana waigen Bayan ta ko Ummah zata biyota, saboda tasan cewa Shima tana zuwa wajansa Dukan ta zaiyi.

tausayi ta bashi, lokaci d'aya jikinsa yayi Sanyi, duk yanda akai ba qaramin laifi tayi ba, shiyasa take neman mafaka, dama shine Mai taimaka matan, to Shima yanzu tsoron zuwa take, tana tsoron tunkararsa saboda tasan confirm zaiyi mata hukunci, tunowa yayi da fad'an Hajiya Anty, Kuma yasan idan Yabarta ma zataci gaba da haduwa da wannan Yaron ne, yanzu yana hura mata kiss, to gaba gaba kiss din zaiyi mata a aikace, Gara ma sutafi tare kowa ya huta, ahankali tamkar baya son magana yace mata "shigo mutafi"


Ai kamar jira Waheeda take , cikin sauri ta fad'a cikin motar, yayi mata key suka bar gidan
1/28/22, 20:50 - Ummi TandamaπŸ˜‡: BB


Har sukai Nisa da gidan jikinta bai daina rawa ba, yana Kallanta ta gefen Idonsa, Amma be tambayeta wanne irin laifi ta aikata hakaba, Kai tsaye boutique suka wuce, Yabarta a motar yashiga yasiyo mata doguwar Riga dakuma hijab, kawo mata yayi, yafita daga cikin motar yabata damar sauya kayan, dube dube tafara ganin motar me baqin glass ce saita sauya kayan cikin kwanciyar Hankali, saida tagama komai sannan ta qwanqwasa glass din motar, yashigo suka tafi, kwana kwata ko awa daya basu qara ba, jirginsu ya Lula qasar England, acikin jirgin ma tana kusa dashi, saide har yanzu baice da'ita komai ba, itama haka, saima fad'awa da tayi cikin duniyar tunani, haqiqa Babban Yaya yana kaunarta, laifi nede idan tayi masa tasan cewa babu fashi Sai Tasha duka, yau da ace bai dauketa ba ta tabbatar Sai tafi kwanaki bata iya had'a ido da Ummah ba, maganar tayi nauyi ace itace ta fad'a, Amma Kuma akwai abinda zaka iya magana akansa kaida qawarka, wannan tsakanin kune,babu kunya babu 6oye-6oye, ajiyar zuciya tayi, Tajuya ta kalli Babban Yaya taga Hankalinsa yanakan jarida yana karantawa, matsowa tayi jikinsa tariqe dantsan hannunsa na Dama sannan tad'ora kanta akafad'ar sa ta Lumshe idonta, yanajin yanda hannunsa yake taba gefen breast d'inta, Sai a lokacin yatuna bai sako mata da brezia ba, jaridar hannun nasa ya ajiye akan cinyarsa, yajingina Kansa jikin kujerar tareda Lumshe Idonsa, yanajin yanda numfashin ta ya sauya yasan cewa bacci take, duniyar tunani yafad'a,inama ace wannan tafiyar sunada aure Honeymoon zasu tafi? πŸ€”
Wani irin haushi yaji daya tuna Didat, dakuma Huzaifa da babansa yakira Daddy akan maganar Waheeda, jiyayi komai ya jagule masa, haka yayi shiru daga qarshe Shima baisan lokacin da bacci ya d'auke shi ba.




Da yamma suka sauka, hannunta yana cikin nashi suka shiga mota, sannan suka qarasa gidansa, yanayin tsarin gidan kad'ai Waheeda ta kalla tazama yar qauye, gidan yayi matuqar kyau sosai, an tsarashi yanda ya kamata kamar baza'a mutu ba, motoci Kala Kala kusan guda shida a ajiye a compound, ga wani waje da aka qawata shi da dutsina ruwa yana gudana daga jiki, tafiya suke Amma hankalin Waheeda yana can tana Kalle Kalle har suka qarasa cikin falon bata Kallan gabanta, suna zuwa ta qwace hannunta ta fad'a cikin kujerun falon masu matuqar kyau da tsari tace "gaskiya Babban Yaya gidannan yayi kyau sosai"

Zama yayi akusa da'ita Amma aqasan kafet, ita Kuma tana kan kujera, Kallan ta yayi yace "idan kinaso ai saiya zama mallakinki"

Kallan sa tayi tace "Dan Allah? To Bani shi zakayi?"

Murmushi yayi, dimple d'insa suka futo, yace "sosai ma, saiya zama mallakinki keda yaranki"

Cikin rashin fahimta tace "Babban Yaya, abar wannan maganar, nasan kawai fad'a kake,tab! wayaga Waheeda da Yara, hmm ni yanzu ma yunwa nakeji"

Babban Yaya ya kalleta yace "laifin me kikayi?"

Shiru tayi tafara wasa da yatsun hannunta, ita de bazata iya fad'a masa magana me nauyi irin wannan ba, tayaya zata kalli idon yayan Nata tabashi labarin komai? Aida kunya, qarshan ta shima idan yaji yasaka ta a jirgi yau d'innan ya maida ta gida
Kallan sa tayi tace "babu komai"

Kafad'a ya d'aga yace "shikkenan tunda haka kika so" daga Nan yatashi yafita daga falon yayi waje domin Nemo musu abinda zasuci

Tana ganin fitarsa tatashi ta dinga zagaye gidan tana santinsa, wayar Ummah datake hannunta ta kalla tasaki wani irin murmushi, ko Yaya suka qare agida? πŸ€”


*** *** ***


Ahaka Daddy yashigo yasamu Ummah ta zabga tagumi tana sharar hawaye, ga yanbiyu agefenta suna bata haquri, ganin shigo war Daddy yasa suka tashi suka nufi d'akinsu

Daddy ya kalleta yace "mekuma yafaru kike kuka Hajiya?, inata Kiran wayar ki Amma najita a kashe"

Hawayen ta share tace "wayar tana hannun Waheeda"

Cikin mamaki daddy yace "to Ina ita Waheedan take?"

Girgiza Kai tayi tace "bansan inda take ba, Amma megadi yace sun fita tareda yayansu, shikuma munyi sallama dashi zai koma England, bansani ba ko tare suka tafi"

Kafin yabata amsa hajiya Anty tayi sallama cikin falon tashigo, zama tayi Bayan sun gaisa da Daddy tace "Anga Waheedan?"

Ummah tace "ba'a ganta ba,tana tareda yayansu"

Hajiya Anty tafara kokarin Kiran Naufal, Amma wayar taqi shiga, haka ta haqura, bata dade da zama ba tatafi gida saboda Daddy yana Nan tace zata dinga try ko wayar zata shiga

Ummah naganin fitar Hajiya Anty ta kalli Daddy sannan ta zayyane masa komai babu abinda ta rage akan wayar dataji Waheeda tana yi.
Daddy yadafe Kansa yace "ita Waheedan ce tafad'i haka?"

Ummah ta 'Daga masa Kai alamun hakane, cikin damuwa yace "Hajiya, yanzu kiwon mutum ake ba dabba ba, tun kafin yarinyar Nan ta lalace Gara ayi mata aure, zaifi sauqi"

Ummah tace "Nima abinda nayi tunani kenan, amma muddin mukai ido hudu da Waheeda sainasa Sa'eed yayi mata Dukan tsiya, duk inda suka tafi ai zata dawo"

Daddy yace "matsalar yarinyar Nan bame qarewa bace, Allah yasa de yanda take fad'a a wayar bawani tata6a yiwa hakan ba" πŸ˜–πŸ˜‚

Cikin jimami Ummah tace "Amin"



*** *** ***


Anan falon ya dawo ya sameta, hannun sa d'aukeda ledoji, ajiye mata yayi yazube akan kujera, duba kayan tafarayi, leda d'aya ta abinci ne daya siyo musu, d'ayar Kuma kayane yasiyo mata nasaka wa, abincin ta zuba sannan Shima tazuba Masa nasa, saukowa yayi daga kan kujerar yaja Nata abinci yafara ci, Kallan sa tayi cikin mamakin abinda taga yayi tace "Babban Yaya ga Naka fa"

Wani irin kallo yayi mata Mai d'auke da ma'anoni, sannan yace "ni wannan nake son ci, kisa hannu muci"

Babu musu tasaka spoon din tafara cin abincin, wani abincin ya 'Debo a spoon me yawa, yaci 'Dan kadan, sannan ya nufi bakinta da sauran, yace "meyasa bakyaci dayawa ne?"

Murmushi tayi tace "Babban Yaya ai kaima haka, bakaci"
tafadi hakan tareda bud'e bakinta, babu musu yasaka mata,haka ya dinga yimata, Sai yaci kad'an saiya bata sauran, Waheeda bata d'auki hakan da wata manufa ba, zuciyar ta d'aya take cin abincin dayake bata, Kallan bakinta yake yanda take tauna abincin cikin nutsuwa, yanda lips dinta suka hadu da maiqon Mai suke wani irin shinning, Sai hankalin sa yafara tashi, yatuna ranar dayayi kissing d'inta


Jiyake inama ace ita d'in tazama mallakin sa? Da babu abinda zai hanashi kasacewa da'ita a wannan Daren, yamaidata cikakkiyar mace, ajiyar zuciya yasauke, ya kawarda wannan tunanin daga cikin ransa, tashi yayi yanufi d'akinsa ba tareda yace mata komai ba.

Yana zuwa 'Dakin shirin wanka yayi, ya wuce toilet ya watsa ruwa tareda d'auro alwala, 'Dakin tashigo hannunta d'aukeda ledar kayan daya siyo mata, ganin zaiyi sallah tayi saurin ajiye ledar tashiga toilet ta d'auro alwala tazo ta bishi, saida suka idar sannan tashiga wanka, shikuma yacire jallabiyar jikinsa ya kwanta akan gadon dagashi Sai gajeren wando, tareda 'Dauko wani diary yana rubutu aciki cikeda damuwa, daga shi har Waheeda babu Wanda yake tunanin Kiran Yan gidaπŸ˜‚



Futowa tayi daga wanka tana Sanye da rigarta ta bacci, turare kawai ta fesa tanufoshi ta zauna aqasan kafet din, shikuma yana kan gado ya rungume diary din a qirjinsa, Kallan ta yayi yaga tasa shi agaba tana aikin kallon sa kamar tasamu TV harda tagumi, yace "lafiya?"

Murmushi tayi tace "Babban Yaya wallahi kana birgeni, babu ruwanka da neman tsokana, Kai haka rayuwar ka take, inajin Kai ka haqura da duniya ma" 😳

Kwata kwata baya cikin yanayin farinciki
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment