Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

Waheeda"

Washe baki yayi yace "ikon Allah kenan, toke ashe kece Gambon su"

Waheeda tace "Uhm..." Daga Nan tatashi tayi daki
Matarsa tace "Allah sarki, kunga ita tatafi daki ma babu ruwanta baiwar Allah, Baban Halima Bari naje wajanta musha hira"

Tatashi tabi Bayan Waheeda, duk yanda taso share matar hakan bai iyu ba, Dan dolenta tasaki jiki da'ita suka Sha hirarsu, Sai yamma lis suka tafi, Hajiya Anty taje gidanta takawo wa matar atamfa da kudi, ummah Kuma tabasu kayan abinci sannan tasa driver yamaidasu har gida.



Da daddare suna zaune afalo gaba dayansu, Ummah da Yanbiyu maza Wanda suke bin Babban Yaya, Sa'ad da Sa'eed,, saikuma yanbiyu mata su Ihsan, kowa Assignment dinsa yakeyi, mazan ne daya yana kallo a TV daya yana danna wayarsa, Sa'eed ne ya kalli Waheeda yace "ke tashi ki daukomin bread a kitchen, yana Nan akan fridge"

Hankalinta yanakan rubutun assignment dinta tace "qarami ko babba?"

Lokaci daya shida Dan'uwan nasa suka kalleta, mamaki ya kama Sa'eed, harshi zai aiki yarinyar Nan Amma tana tambayar shi qarami ko babba?
Miqewa yayi tsaye yanufeta, tana dago kanta ta ganshi yanufota tatashi da gudu tayi kitchen, yanda take gudun yasa dogon gashin kanta yake bazuwa a fuskarta,hips dinta kuwa Sai rawa yake, haka tadinga tsaki cikin ranta, saboda bata so idan tana tafiya taji suna rawa

Waheeda kyakykyawa ce ta qarshe, tanada kyau Wanda kallo daya zaka mata kagano hakan,duk cikin yan'uwanta tafi kowa kama da Babban Yaya, yanda yake magana dimples suna futowa haka itama, musanman idan tayi dariya, kana ganin ta ka ganshi, shiyasa ko ba'a fadaba inde kagansu basai ka tambayi waceba, kaima kasan jininsa ce, kamar su tayi yawa, saide basa zama inuwa daya, baya sakar mata fuska, inde tayi laifi tana ganinsa jikinta yake rawa, saboda tasan watan azabar ta yakama, tayi laifi yakamata ya daketa hakan bazai Hana gobe tasake yin wani laifin ba,babu Wanda bai Santa ba a school dinsu, kana cewa Waheeda Virus za'a nunama ita, wannan shine Nikname dinta, dazaran tayi laifi anyi mata hukunci batada wata Sara saide tace baza'a birgeta ba Sai an kashe ta ankaiwa Ummah gawarta 🀣, Amma bata taba fadawa Babban Yaya ba, saboda tasan karonsu babu dadi, Amma yasani Sarai tana fadawa mutane hakan.


Waheeda tanada kyawun sura, hips dinta da breast dinta yafi qarfin shekarun ta, harma tafi yan'uwan Nata, Kuma tana tafiya suna rawa, sauqin ta daya dokar da Babban Yaya yakafa musu tasaka hijabs.

Washe gari Sunday babu makaranta, gaba dayansu suna tareda Ummah a kitchen suna hada breakfast, gaba dayansu tasosu take su shiga kitchen tare, wani lokacin Kuma tabarsu su kadai suyi, wayar Ummah ce tafara qara, tana dubawa taga Baba Habu ne daga jigawa yake kiranta, cikin mamaki tace "Yaya Habu da wannna safiyar lafiya kuwa?"

Dauka tayi, Bayan sun gaisa yace "munyi magana da Malam Iliyasu, Dan kaburma, Wanda naturo su suka kawo muku ziyara jiya, yayimin waya yanaso abashi auren gambo"

Umma duk saita kasa gane kan maganar tasa, tace "Wacece gambo Kuma Yaya?"

"gambo nawace daku Binta? Gambo de qanwar yanbiyu, Waheeda, yacemin yanaso abashi ita yaqara ta biyu"

Ummah tayi murmushi tace "Haba Yaya, ai tsakanin da kunya, abar maganar Nan kawai, jiya fa bakaga yanda matarsa tasake da yaran Nan ba, musanman ma Waheeda, ta daukemu kamar yan'uwa, Kuma yanzu taji mun dauki 'ya mun Bawa mijinta ai abun babu dadi Yaya"

"a a yazakice babu dadi, ai be haramta ba, zai iya auren ta, Sai suyi zamansu, kude bakwa so yaranku su rayu a qauye, kiyi magana da yarinyar idan tana so shikkenan Sai awanketa a kaita Dakin mijinta"

Umma ba tasake musu dashi ba, tace masa "to shikkenan Yaya, Allah ya tabbatar da Alkhairi" daga Nan ta kashe wayar

Yanbiyu ne suka kalleta, Intisar tace "Ummah Wai meyake faruwa?"

Ummah tace "Ina baqinmu najiya, Wanda su kazo daga kaburma?, to shine yace Yanaso abashi Waheeda, zai aure ta, shikuma yarasa wazaiso Sai wannan shashashar"

Yanbiyu suka kwashe da dariya

Cikin sauri tadago kanta ta kalli Ummah tace "Tabdi, Amma Yama raina min Hankali, yana Kaburma yarasa wazai Burma aqauyensu Saini? Ni wallahi Bana sonsa"

Ummah tace "aikuwa Yaya Habu yace inde kin amince za'a bashi"

"Ummah Bana sonsa, Kuma ai Babban Yaya yahanamu kula kowa"

Da wannan maganar Tata Ummah ta gamsu, saboda tasan Burin yayan nasu bai wuce ace yaga sunyi karatu Mai tsawo ba.


Washe gari da safe, qarfe bakwai daidai, aharabar gidan tayi musu,gaba daya compound din gidan interlock ne, Sai wasu manyan motoci masu numfashi guda hudu dasuke parking space, daga can Gefe Kuma wani waje ne aka ware aka qawata shi da grass masu yawa, Sai ball dasuke zube a wajan, da alama suna buga ball ne wani lokacin.

kowacce tana Sanye da uniform dinta, uniform din yayi musu kyau sosai musamman Waheeda, farar Riga ce me dogon hannu Wanda yake d'aukeda links,tareda Dan qaramin hijab Wanda da kadan yarufe musu breast dinsu, Sai siket ruwan toka da kadan ya wuce gwiwarsu, Bai sakko qasa sosai ba kasancewar makarantar bata musulmi bace, Yan biyu Kam sun saka doguwar safa fara, taboye musu qafarsu, Waheeda kuwa bata saka safar ba Shiyasa farar qafarta ta baiyana sosai tamkar baturiya, safar tana hannunta, saikuma school bag dinta me shegen kyau data rataya a hannunta guda daya, Hips dinta ya futo sosai acikin siket din dukda buje ne, dukansu babu me dankwali saide hijabin kowa akwai hula ajiki, ta Bayan hijab dinta kuwa kana iya hango duhun gashin kanta Wanda ta nannadeshi tayi acuci maza dashi.
bataje kusa da yan biyu ba,Dan tasan bakoda yaushe suke zama inuwa daya ba

Driver ne da Kansa yabude musu Bayan motar suka shiga, yarufe sannan yaja sukabar harabar gidan, yana sauke su a makaranta yajuyo, Dama haka yake idan ya sauke su juyawa yake, saikuma an tashi zaizo ya dauke su.


Kowa Class dinsa ya nufa, yanbiyu suka nufi Ss3 duka su biyun, ita Kuma Waheeda tayi Ss2, takusa shiga aji Aryan yasha gabanta, cikin sauri taja baya ta tsaya tace "Haba Aryan miye hakan?"

Yanbiyu suka juya suka kalleta, sukayi qwafa tareda shigewa aji, jiya jiyan Nan tagama cewa Ummah Babban Yaya yahanasu kula Samari, saboda Dan Kaburma yace yana sonta, Amma gashinan kullum saita kula wannan tatsitsin Yaron me kama da lagwani, sunmata magana akansa Amma taqi ji, ajinsu daya itada Yaron, saboda maza da mata ahade suke, saide kowa da layinsa.

Hannunta yakama suka shiga cikin ajin, ko kadan batayi yunkurin qwace hannunta ba, ajin babu kowa saisu kadai, kasancewar sun shigo da wuri, Kallan ta yayi yace "Waheeda jiya kwana nayi Ina mafarkinki, Kuma kinsan de bazan iya Bari har Aunty tashigo ajin Nan batare danayi tozali da kyakykyawar fuskar ki ba"

Fararen idanunta tajuya tace "Allah da gaske? To in hakane Bani labarin mafarkin Naka"

"bazan baki labarin mafarkin danayi ba saikinmin alqawari Zaki barni na tabbatar da abunda yafaru acikin mafarkina"

Tayi tunanin wani labarin daban zai bata, Kai tsaye tace "nayima, Ina jinka"

Hannunta yasake kamawa duka biyun yana shafa tafin hannunta, yarage murya cikin sigar rada yace "Waheeda Ina sonki sosai, karki Bari arabamu kinji" ya qarasa maganar yana turata jikin bango, idanun tane sukai wuri-wuri tafara kallon qwayar Idonsa, tace "Aryan miye hakan ne? Mekake yi haka?"

Kallan idonta yayi yace "abinda nagani amafarki zan tabbatar dashi a yanzu" yana gama fadar haka ya Dora hannunsa akan Boobs dinta yamatsa da qarfi, lokaci daya taji wani irin shock ya kamata, tunda take ba'a taba taba mata nono ba Sai yau, kokarin dauke masa hannunsa take daga qirjinta Amma takasa saboda yanda ya musu ruqo Bana wasa ba, kana ganin yanda yake matsawa da qarfi kasan sabon shiga ne, hannunsa guda daya tabige saboda azabar zafin datake ji, maimakon yasake ta saiya maida hannun kanta, ya riqe tudun gashinta da tayi acuci maza dashi yahade bakinsu waje daya (😱)

Adede lokacin Uncle Tunde yazo wucewa ta Bayan window na ajin, anan yayi tozali dasu, ihu yasaka yana kururuwa tare da nuna su Waheeda da hannu, Nan da Nan malamai suka taru, Kai tsaye office din Director aka tafi dasu,kan kace me, har labari ya watsu cikin makaranta, saida aka kira yanbiyu agabansu aka kwantar da Waheeda da Aryan aka zanesu, sannan director da Kansa yace ya Koresu daga makaranta, da'ita da Aryan dasu kansu Yan biyun, yace baya buqatar ahalinsu acikin makarantar sa

Kuka Yanbiyu suka fara, suna bashi hakuri, idanunsu yayi jajir kasance warsu farare, Amma Haka sukaqi hakura, Waheeda tatashi takade jikinta tace "aikin banza aikin wofi,babu tambaya babu komai kawai za'a rufe mutum da duka,kukuma kun tsaya Sai wani koke-koke kuke Kuna basu haquri, ai bazaku nunamin ranku yabaci ba saikun kasheni kun kaiwa uwata gawata, idan kun gama kukan saiku taho mutafi" tana fadar haka tafice daga office din, babu Wanda yamata magana acikin malaman, saboda sunsan batada kunya, Waheeda Virus zata fadi abinda yafi haka.

a bakin titi suka hadu da'ita,basuce mata komai ba Sai sharar hawaye kawai suke, itace ta tare musu adedeta suka shiga, haka Kuma itace ta fada masa inda zai kaisu, har lokacin yanbiyu kawai hawaye suke sharewa.

Amma kana Kallan fuskar su kasan cewa akusa suke, sun cika sunyi fam, kawai neman fashewa suke, suna hanya Sai tsaki take saki ita kadai, saboda gaba daya breast dinta bala'in zafi suke mata,damuwar ta daya, kar Babban Yaya yaji, ta tabbatar idan yaji wannan labarin ta mutu! sukuma yanbiyu sunyi tunanin dasu take wannan tsakin, saboda haka Saita qara tunzura su, Ana ajiyesu daga napep din tayi gaba, suka biyo bayanta tajuya taga yanda suke tafiya atsorace, ita kanta tsoron yanda zatayi bayanin abinda ta aikata take yi bare Kuma su, Amma yanda taga jikin Intisar yana rawa Sai abun yabata haushi, lokaci daya tasaki wani tsaki zataci gaba da tafiya
Yanbiyu suka hada ido, dama gashi taja ankoresu daga makaranta, aikuwa basu tsaya sauraren komai ba suka rufeta da duka, megadi hankalinsa yanakan radio Sai ihun Waheeda yajuyo, cikin sauri yanufesu yafara rabiya


Ummah tana zaune afalo tana break fast, tunda su Waheeda suka tafi school Sai yanzu tasamu ta zauna tana cin abinci, wayarta dake Gefe ne tayi qara, number Hauwa'u tagani matar Iliyasu Dan Kaburma, ta dauka suka gaisa cikeda kulawa, umma tace "Hauwa ashede Zaki kiramu, yagida yame gidan naki dasu Halima?"

Hauwa tayi dariya tace "Hajiya wanne megida? Ai kwanan mu daya da zuwa garinku tunda muka dawo narasa gane Kansa, Sai nemana yake da tashin Hankali Ina rabuwa dashi, qarshe ma yace natafi gidanmu ya sallameni, Sai daga baya nakeji ashe neman aure yake, shiyasa yasakeni, ai Bama tare Ina gidanmu hajiya "


Gaban Ummah ne yayi mummunar faduwa, haqiqa idan zancen Hauwa'u ya zama gaskiya to akan Waheeda mijinta yasake ta, tunda shine yayiwa baba Habu magana yana son yaqara auren, salati tafara a fili takasa dainawa har Hauwa'u ta kashe wayar Dan itakan tayi tunanin saboda zancen sakin da aka mata ne yasa Ummah wannan dogon salatin πŸ˜‚


Wayarce tasake qara, sunansa ne yake yawo akan screen din wayar NAUFAL SON,tayi tunanin Hauwa'u ce tasake kira shiyasa Bata duba taga me Kiran ba kawai ta daga, megadi ne yashigo da gudu yana fadin"Hajiya! Hajiya!! Hajiya yarafa suna harabar gida suna fada, gaba dayansu suna Dukan qanwar tasu, narabasu sunqi rabuwa"

Ummah batace komai ba tafuto compound din gidan anan taga yanbiyu suna kuka suna Dukan Waheeda, jikin Ummah har rawa yake saboda bata gama fita daga alhinin labarin da Hauwa'u tabata ba na saki,tsawa ta daka musu "Intisar, Ihsan miye hakane? Meta muku?"

Cikin shashshekar kuka Ihsan tace "Ummah kamata akai da saurayinta a aji yana shan bakinta, shine director yakoremu gaba dayanmu, Kuma yace baya son ganin ahlinmu acikin makarantar sa"

Lokaci daya idanun Ummah yakawo ruwa, cikin rawar murya tace "innalillahi wa inna ilaihirraji'una Waheeda!!!"


Duk abinda yake faruwa Babban Yaya yanaji ta wayar, saboda bai kashe ba, ita Kuma Ummah tama manta ta daga waya, yana jin yanda muryarta take rawa alamun tana gab da fashewa da Kuka yayi sauri yakashe wayar














To.... da alamade yau sarar Waheeda zata tabbata, za'a kashe ta akaiwa Ummah gawarta πŸ˜‚πŸ€£


To masu karatu, Yaya kukaji wannan chapter?

200 ne kacal πŸ‘ŒπŸ»
VIP 400 posting biyu a rana

Kullum zamu dinga posting insha Allah harmu gama

Duk wanda ya shirya biya tun yanzu ya tuntu6i wannan numberπŸ‘‡πŸ» 08033300034

Fan's ya kwana biyu?








Amnah El~Yaqoub ✍�
1/28/22, 20:49 - Ummi TandamaπŸ˜‡: BABBAN YAYA


Writing By Amnah El Yaqoub


Like my Page On Facebook πŸ‘‡πŸ»
https://www.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493/



3&4



Wajan training yake shirin tafiya saboda after 2 day's akwai match din dazasu buga a Qatar, dafe Kansa kawai yayi,πŸ€¦πŸ»β€β™‚οΈ? yarasa Yaya zaiyi da wannan yarinyar, dole gida zai tafi yaje ya dauki mataki akan maganar, tun kafin baqin cikinta yakashe musu uwa Gara yaje yayi maganinta

Wayarsa ya dauka yayi booking flight sannan yashiga toilet a gurguje yayi wanka, yafuto daureda towel a qugunsa, gaba daya jikinsa a murde yake musanman hannun sa, kasancewar sa farin mutum Sai hakan yaqara wa lallausan gashin qirjinsa kwanciya akan faffadan qirjin nasa, fatar sa Sai glowing take tana wani irin qyalli saboda yanda hutu ya ratsa ta,towel din dake jikinsa yacire ya wullashi kan gadon πŸ™ˆπŸ™ˆ
Sannna yafara feshe ilahirin jikinsa da perfume

Wandon jeans yasaka Amma be sakko masa har can qasa ba, tsawon Wandon be qarasa har qasa ba, daga gwiwar Wandon Kuma yadan tattare kadan, yasaka farar Riga me hadeda hula, ya dauki Kambos dinsa fari yasaka, dakuma facemaks baqi, banda baqin gashin Kansa dakuma baqin maks din daya saka babu wani abu baqi atare dashi
brief case dinsa ya duba, yana ganin ta yabude ciki yaqara gyarawa dollars din dasuke ciki zama, sannan yarufe ko'ina ya futo daga gidan.




*** ** ***


Dago kanta tayi ta kalli Ummah, cikin kuka tace "Ummah wallahi qarya suke, ni babu Wanda yasha bakina, Allah Ummah qarya suke miki"

Ummah ta wanka mata Mari tace "ashe bakida kunya yayun naki kike cewa suna miki qarya?, innalillahi wa inna ilaihirraji'un yanzu Waheeda har kinsan kibawa namiji baki yasha?" ta qarasa maganar tana zama aqasan compound din, yanbiyu suka kamata suna bata haquri sannan suka jata domin su qarasa falo , tafiya suke Amma Ummah gaban ta banda faduwa babu abinda yake,tana tunanin Anya kuwa Waheeda bazata saka mata hawan jini ba wata Rana? Sai yanzu tasake yarda da irin yanda Babban Yaya yake musu tsauri akan samari yaran, yanzu ma da aka hanasu kula samari yarinya tana kiss idan kuma anbasu damar kula samari menene zai faru? πŸ€”
To Amma Yaya zatayi? Idan ta tsine mata ma sake tambadewa zatayi, saide kawai tayi addu'ah Allah ya shirya mata ita

Suna qarasawa falo daki Ummah ta wuce, suma yanbiyu suka wuce dakinsu, Waheeda kuwa Dakin Ummah ta wuce ta tsugunna tana bata haquri kamar tagari, duk abinda yafaru can Qasan ranta wani irin Sanyi takeji tunda ba taga Ummah ta dauki waya ta fadawa Babban Yaya ba (πŸ€£πŸ˜‚)

Daqyar tasamu tashawo kan Ummah tayi hakuri, Amma tabbas jira take Dadynsu ya dawo ta fada masa yasan irin matakin dazai dauka akan Waheeda


Dakinsu tashiga tafara cire uniform din jikinta, wani zoben gold tagani me kyau akusa da Qasan gadonsu, ta kalli Ihsan tace "natsani mutum yarasa abunsa yace nice nadauka masa, mutum ya zauna yanata tsinuwa akan zobe, irin haka bashida dadi, haba, mutum ya dinga tsinewa Kansa?"


Intisar tace "Ihsan dake take fa"

Ihsan tace "inti waye yafada miki Ana kula marar Hankali ta6a66e?" πŸ˜‚
Intisar tace "Hakane Kam, kika Sani ko maganin haukar tatane yaqare take takeso kibata wani?"

Kallan su tayi tace "ai mahaukaci shine Ana masa magana yake Kai duka, danhaka saiku banbance tsakanin nida ku waye mahaukaci Kuma ta6a66e?"

Tana fada musu haka ta daura towel ajikinta, sannan tafara cire botir din gaban rigarta, hannunta yana dungurar breast dinta taji zafi, qaramin tsaki tasaki tashige toilet dinsu ta danna makunnar ruwan zafi, yana zuwa tacire rigar sannan tacire brezia din ahankali, boobs dinta ta kalla taga nipples din sunyi jajir, cikin ranta tace bazan taba yafe maba Didat, da wannan ruwan dumin tagasa jikinta sannan tafuto tasaka doguwar Riga marar nauyi batare data maida brezia dinba


Karfe uku da rabi a Airport tayi masa, cikin aji yake sakkowa daga cikin jirgin yana gyara Zaman agogon hannunsa, fuskar sa babu yabo babu fallasa,wayarsa yatura cikin aljihun wandon Jeans dinsa,idan bakasan Shiba bazaka taba cewa yana jin hausa ba, yana gama sauka mutane sukace salamu alaikum, Nan da Nan samari suka cika agaban sa, tafiya yake Amma selfie wasu suke masa Ahaka,dole saida ya tsaya domin su gaisa, Amma Sai daga Kai yake yanaso ya hango su Sa'eed domin yariga yasanar dasu zuwansa, mutane kuwa basu fasa yimasa godia dakuma jinjina akan temakon dayake yiwa talakawa ba, daga masu cewa Allah yatemaki Big Brother Sai masu yimusu video tare dashi, wata budurwa kyakykyawa yar Gayu ta Matso tace "Yalla6ai zan iya samun saka hannun sanaiya?"
Murmushi yayi mata, dimple dinsa suka futo, batare da yayi mata magana ba ya karbi takardar hannunta yasaka mata hannu, Bai bata iya takardar ba saida yahada mata da dala Dari biyu, aikuwa Nan da Nan aka dauki ihu anata masa kirari, saida yayi kyautar kudade a Nan Airport din sannan su Sa'ad suka hangoshi suka qaraso suka janye shi, mutane Sai addu'ah suke masa shikam saide yayi murmushi yace "Amin"

Sa'eed ne ya karbi Brief case din hannunsa yace "Sannu da zuwa Babban Yaya"

Yace "Sannu Sa'eed, kaje da wannan kudin ka can zasu zuwa Naira Please"

Yace "to Babban Yaya angama"

Sa'ad yabude masa Bayan motar yashiga, yana shiga ya Lumshe idonsa tareda dafe Kansa
Su Sa'ad da Sa'eed suka shiga gaba, suka tada motar Sai hanyar gida, suna hanya Sa'ad dake driving yajuyo ya Kalle shi yayi murmushi tareda fadin "sannu Babban Yaya, gidanka zamu wuce ne kokuma gida?"

Batare daya bude lumsassun idanunsa ba yace "no, muwuce gida kawai, I want to see my mother"

Babu Wanda yasake magana acikinsu, saida suka qarasa gida sannan Sa'eed yafice daga motar yashiga wata motar yafita wajan canji,
Babban Yaya da Sa'ad Kuma suka tsaya gaisawa da ma'aikatan gidan.

Karfe hudu daidai, gaba dayansu yanmatan su uku suna falo kowacce Sanye cikin uniform din islamiya Mai launin light blue, sungama shirya wa Ihsan ce kawai bata saka hijab ba

Intisar tadubi Waheeda "Waheeda Dan Allah ki Ara mata hijab din, inda taga Nata ai bazatace ki Ara mata naki ba"

Yatsina fuska tayi tace "tabdi, ai saikuyi Kuma,dazu dazunnan tagama cemin marar Hankali ta6a66iya, tayaya zata saka kayan ta6a66iya?, kunifa Bari kuji banida mutunci akan kayanaaaaaa" taja naaa din sosai sakamakon tozali datayi tashi a bakin kofa yana qoqarin shigo wa falon nasu,dayake itace take kallon bakin qofa, sukuma ita suke kallo suna roqarta hijab,lokaci daya taji tanemi nutsuwar ta tarasa, taji kanta yasara tundaga qeyarta har zuwa goshinta, fuskar Nan tasa atamke, yahade girar sama data qasa, shikkenan magana ta qare, tasan yau takade har ganyenta, yaji labarin meta aikata

lokaci daya tanutsu, cikin tsananin ladabi ta kalli Intisar tace "kidauki hijab din nabaki duka, kinga wannan dayan bashida guga, Bari nadaukeshi, kekuma saiki dauki gogaggen" πŸ˜‚

Cikin falon ya qaraso, qamshin turaren sa ne yasa yanbiyu juyawa cikin sauri,suna ganinsa suka juya suka kalli Waheeda, Sai yanzu suka gane abinda yasa ta basu Aron hijab din.


Wajan sa suka nufa cikin ladabi sukace "Babban Yaya sannu da zuwa"

Hannunsa ya daga musu kawai,tareda zama acikin kujerun dasuka qawata falon nasu masu launin dark green, cikin murna suka tafi Dakin Ummah suna qwala mata kira, suna zuwa suka tarar tana toilet

Kallan Waheeda yayi wadda ta qame a wajan tun shigo war sa, yamiqe tsaye batare daya kalleta ba yace "ke biyoni"

Gabanta ne yake wani irin bugawa dak! dak!, tafiya take tana binsa Amma jitake kamar batada nauyi, jitake kamar iska zata Iya dagata sama,suna shiga Dakin nasa wani irin qamshi yadaki hancinta,Dakin ya qawatu da manyan pictures dinsa, dayawa daga cikinsu duk da kayan ball yayi photon, qamewa tayi daga Nan bakin qofa saboda bai bata iznin qarasowa tsakiyar Dakin ba, takunkumin dayasa a hancinsa yafara cirewa sannan ya kalleta yace"Kneel Down here"

Cikin sassarfa taqaraso cikin Dakin tazube gwiwarta aqasa tareda daga hannayenta sama, zama yayi agefen gadon yafara cire takalmin qafarsa, sannan ya tashi tsaye yacire rigar jikinsa, farar fatar jikinsa ta bayyana, murdaddan Hannunsa yasake futowa sosai, duk abinda yake idon Waheeda quriiii akansa, tunda taga yafara cire Kaya take qarewa surar jikinsa kallo, cikin ranta tace tunda Naga yafara cire Kaya inaga yau zamu raba raini, hukuncina nayau yafi qarfin duka saide dambe πŸ˜‚

Wayarsa ce tayi qara ya dauka tareda bude fridge din Dakin ya dauki ruwan gora, sannan ya dawo ya zauna, cikin aji yayi sallama yana fadin "wake magana?"

Daga d'ayan bangaren akace "ranka yadade Big Brother, Shema'u ce, Shema Lady, yanzu na bude data ne, sainaga Ana bada labari kazo, ashe ka shigo gari yau"

"no, qaryar Yan media ne kawai Shema, banzo ba"

Fari tayi da idanunta, taji shi ne kawai, Amma bata yarda ba, cikin salon yaudara tace "Big B. Kenan, saika ganni kawai" qit takashe wayarta, wayar ya janye daga kunnansa ya kalli screen din wayar, aiko saboda wayar data kashe masa yanzu koda ace tazo, bazai saurareta ba, saboda ba'a kashe masa waya saide yakashe

Tashi yayi yafara kokarin janye dogon wando jeans din jikinsa, har boxer din yafara bayyana yajuya ya kalli Waheeda yaga ta qwara masa ido tana Kallan sa πŸ˜‚, saiya fasa cirewa yamiqe tsaye yana mata wani irin kallo, cikin sauri ta runtse idonta, saida yaga tarufe idonta sannan ya qarasa cire jeans din, dagashi Sai gajeren wando yashige cikin toilet dinsa, tanajin shigarsa tayi wata irin ajiyar zuciya sannan tasauke hannunta qasa, sau dayawa tana mamaki sosai dangane da tsakanin ta da yayan Nata, kamar bashine yayanta me sonta ba, bazata taba manta lokacin dazai dauketa ya goyata abayansa yana zagaye compound din gidan da'ita ba, Amma tunda ta girma, komai ya sauya, yadena wasa da'ita, yahanasu kula Samari, yahanasu saka mayafi, idan tayiwa Ummah complain tace ai saboda bataji ne shiyasa Shima ya sauya mata, Kuma mema take aika tawa dazaibi ya tsaneta? 😏☹️Idan akan samari ne tayaya za'a Hanasu kula samari Bayan sun kusa yin candy, idan suka gama makaranta babu saurayi qarshan zancen ace za'a hadasu da samarin dangi, ayi musu auren zumunci, Kuma a wannan zamanin waye zaizo auren cushe, auren zumunci?

Tanajin alamun bude kofar toilet din tayi sauri ta daga hannun ta sama


Be kalli inda takeba, Kai tsaye gaban mirror ya wuce yana gogo lallausar sumar Kansa ta buzaye da wani Dan qaramin towel, saikuma wani dayake daure a qugunsa, nocking din Dakin akayi, ya dakata da abinda yake ya kalli kofar tareda fadin "shigo"

Sa'eed ne yashigo da wata leda ahannunsa me d'aukeda kudade Yan dubu dubu, ya rissina cikin ladabi yace "BΓ bΓ Γ± Yaya an canzosu"

Turare yafara fesawa a jikinsa yace "kaje kaida Sa'ad ku rabasu dubu goma goma, a saka kowacce dubu goma cikin Envelope, anjima idan mun fita masallaci Sai arabawa mabuqata"

Waheeda tanajin zancen dubu goma tayi sauri tabude idonta, kudin ta kalla tagansu dayawa yanzu duk wannan mabuqata zai bawa?jitayi kamar taje ta qwace, Gata, gasu yanbiyu agida suma ai mabuqata ne πŸ˜ƒ

Sa'eed ya kalli Waheeda yadaka mata harara sannan yafice daga Dakin yaja musu qofa,tunda yaganta a Dakin yasan laifi tayi

Kallan Babban Yaya tayi taga ya Dauko wasu kayan zai saka, maimakon ta dauke idonta saita qura masa ido, yana Kallan yanda take kare masa kallo tagefen idonsa, ya tabbatar Waheeda raini takeji, tunda har zata Iya zuba masa ido har haka tana Kallan sa to yasan cewa Dan ance namiji yasha bakinta ba za'ayi qarya ba, da niyya yajuyo ya fuskanceta sannan yafara kokarin cire towel din guqunsa, idan wani abun take so tagani saita Gani da hujjaπŸ˜‚

Gaban Waheeda ya yanke yafadi, cikin sauri ta runtse idonta, cikin qasa qasa da murya yace "Ashe ke qaramar 'yar'iska ce"

Ita Kuma tayi tunanin magana yamata, tunda Dama haka yake magana qasa-qasa kamar baiso, gudun kartayi laifi yace yayi mata magana ta qyaleshi shiyasa ita Kuma ta daga murya tace "Na'am Babban Yaya Dani kake?"

Dawowa yayi ya zauna agefen gadon, Bayan yagama shirya wa tsaf ya kalleta yace "badake nakeba qaramar marar mutunci, kullum aka ganni
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment