Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba,nace lafiya? ya furta me Kika gani

Nace na ganka kamar kana cikin damuwa ne,shi Kam yanda nake gane damuwarsa Yana birgeshi Kuma in tambaya,a fili yace ta ya Kika San a damuwa nake,ai ni Ina ganinka nasan idan ma kana good mood ko baka ciki,kitchen na shiga na tsiyayo Masa kunun ayar dana hada me shegen Dadi yayi sanyi na Mika Masa ya karba ba tare da ya kalleni ba,kayan jikinsa nake kallo kana shadda gani tsadar shaddar ta Isa wata fara, kafafu ya harde Yana karkada kafa Daya irin na masu izza da ji da kudi,tashi nayi na kawo Masa meat pie na nama da nayi yaci Kuwa sosai sabo da yunwa yake ji,nace ayi maka girki mun cinye Wanda na dafa,yace girki Zaki yiwa Mami...kafin ya rufe baki na mike tsaye Zan shiga kitchen yace to ki tsaya Mana kiji me za a dafa tukun da time din,nace me Zan dafa to Yi sauri ka fada min Mami guda ai dole kaga na mike, Murmushi yayi da bai shirya ba yace tuwon shinkafa danya miyar kubewa danya sai ki hada Mata wannan lemon da Kika bani na Sha yanzu nace to 5pm zanzo na dauka,sai tea da kayan kamshi nace ka dauka anyi angama ma, tashi yayi zai fita nace zanje siyo kubewa da kayan Miya bamu da ita yace okay ya fice,ba ko mayafi hulace Kawai a kaina sai Yar doguwar rigata me garen Hannu yellow a haka naje har kasuwa na dawo Ina Hanya Ina tafiya na kusa gida har Ina cewa Allah yasa bai ganni ba ya tafi,Kawai naji mota a bayana ana bina a hankali Ina juyawa naganshi da sauri yayi parking ya bude mota ya fito a fusace na kwashe da gudu dauke da ledata Ina gudu na fada gida na rufe gate din har da saka sakata,Tsaki ya ja ya shiga mota ya koma abinsa Yana huci har kasuwa konmayafi baby Haba.

Amarya Gaji Kuwa ana mota an shigo city cikin Kano tana baza Ido taga ya gidan, ta ga an wuce cikin unguwanni masu kyau sai da a kazo unguwa wata marar kyau ko Ina kwata sai doyi da wari gidajen unguwar duk talakawa ne sai me dama dama gaba Daya rubabbun gidaje ne,Gaji tuni gumi ya lullubeta Gaban wata katuwar kwata aka yi parking bakin wani gida me dama dama ko sabon paint babu Wanda zai nuna alamar gidan Amarya ne,Gaji kasa hakuri tayi tace wai ko karamin Gate babu? Jama'a ku tayani gani ko idona ne,Aunty Amarya Fuska murtuke tace da driver yaro nan ne Kuwa? Da masifa yace idan ba nan bane Zan kawo ku ne dan Allah ku fita Ina da wajen zuwa Kuma kafin na dawo ku tabbatar Kun Gama idan ba haka ba wallahi duk wacce bata fito ba sai dai ta kwana a gidan Amarya,Gaji Fitowa akayi da ita haka kowa jiki yayi sanyi amma Banda motar dattijai Kawai guda sukeyi suna murna su Kam,motoci Suka juya Suka barsu a kofar gida,

Aunty Amarya ce ta dakawa tsofaffi tsawa tace Kai dan Allah Kun damemu da guda,yo ayi Shuru Kamar gidan mutuwa ai Amarya sai da guda ayiririri Suka ci gaba da yi sai da Gaji ta dora hannaye a ka tare da kurma uban ihu a unguwar kowa yayi tsit Dangin Uwar gida Zayyanatu Suka fito da kawayenta makwafta ma Suka yo waje ana kallo,Yara Yan Mata har da maza sai da Suka zo sabo da ihun da Gaji take kurmawa hannaye ta daga sama sosai tace jama'a an munafunce mu anci amanar mu an yaudare mu an nuna Mana kudi wayyoooo....ta sake Dora hannaye a Kai Aunty Amarya ta rufewa Gaji baki ta jata sum sum tace ku muje ciki aka tafi,wata tsohuwa tace a tsaya Amarya tayi addua...kafin ta rufe baki Gaji tace baza ayi ba Ina wani Alkhairi anan,bana son zaman Lafiya Allah ya ruguza wannan aure Inshaallah bazan Yi sati biyu ba za a sake ni,Dangin Uwargida Suka saki shewa kwadayi mabudin wahala Yan Kauye anji kamshin birni,Aunty Amarya tace doyi dai wai ku nan har birni ne unguwa duk doyi talauci ya dinka Muku Riga da wando Ina kamshi a nan unguwa sai kace masai,Kawayen Zayyanatu Suka saki sowa, Zayyanatu ana daki Suka tafa da kawaye tace wlh sai ta bar gidan nan ko na haukatata,dama Zayyanatu irin masu bakin kishin nan ne Babu abinda baza su iya ba akan kishi.

Wata dattijuwa tace Ina Uwargida ta fito ga Amana mun kawo Mata, Zayyanatu ba mutunci ko Kara babu ta leko sabo da haukar kishi ya zautata tace ni Allah ya gani ma ko wacce irin Amana aka bani sai na ci,karku ce ban fada muku ba wallahi sai naci amanarta,Amanarku sai na kafa Mata hakora na yageta yo ni ai duk unguwar nan ku tambaya kuji bani da Amana,Kinyi Asara Kuwa cewar Aunty Amarya,Zayyanatu tace uwarki ce tayi asara tazo har Gaban Aunty Amarya taci kwalarta ta haukace kishi ya rufe Mata Ido,Aunty Amarya ma Yar ta kife ce ta kwashe Zayyanatu da Mari har biyu nan take Dangin Amarya dana uwar gida Suka yamutse ko wacce ta cafki daya Suka Fara bata Kashi, Amarya Gaji ta jefar da mayafi tare da ture Aunty Amarya tace bani ita itace dai dai dani kishiyita ce Gaji ta fyallar da mayafin amarci kasa tayi tafiyar ruwa da Uwargida zayyantu abinka da girman Kauye ga Gaji da mugun karfi taci kwalar Zayyantu ta makureta da bango sosai tasa kirijinta ta daki kirjin Zayyanatu tace kishi hauka ne Zan gwada miki na fiki hauka,gaba daya ganin Abin na Zayyanatu da Gaji yayi yawa kowa ya tsaya akayi cirko cirko ana kallonsu,Zayyanatu ta samu ta kifawa Gaji mari kafin ta dauke hannunta Gaji ta bata mari biyu ta shaketa a jikin bango tana wani shidewa sabo da bala'i idon Gaji har wani kakkafewa yakeyi Kamar me Aljanu ta juya ta hango kwalabar lemo 7up ta wawuro ta fasa a kasa tace me tsoron ta mutu shike rai Zan iya zuwa prison a kanki Dan kut.....Zayyantu taji wuta itama turmin daka ta dauka ta yo Kan gaji ta jefo Mata sai da ya samu Gaji a goshi kadan,goshin Gaji ya fashe, suna haka sai ga Dangin ango da ganinsu kaga talakawa futuk wata a ciki tace me Zan gani haka na shiga Uku kashe kanku zakuyi akan kishi,wannan tozarci da me yayi Kama wannan abin kunya da Danbinni ya jawo Mana da me yayi kama,Gaji huci Kawai take yi sai lokacin ta saki Zayyantu dake shake a hannunta,Zayya ta Fara shakar iska ta fashe da kukan munafunci,Wanda suke wajen abin ya faru sune Suka ce uwar gida itace da Laifi itace bata ja mutuncinta ba ai ko ba komai ko zaginta Suka Yi sai tayi hakuri ai ranar farko ce Amma har da marar musu dattijuwa Kuma basu kulata ba ta fito,

Wata a Dangin ango tace kinyi asara Zayya tunda akace za a Miki kishiya Kika haukace a kanki aka Fara kishiya,duk unguwa gulmarki akeyi akan Namiji irin Danbinni talaka uban me kike tsinta a wajensa sai ma wahala mahaukaciyar shashasha,Gaji tace a fada mata wallahi da nasan haka yake ma bazan aure shi ba,ta sani da saninta Ni bala'i ce da kanta Nice jarabar duniya maganin duk wani Dan Iska ko wa ya ja da Gaji sai yayi kasa,Gaji Kamar Yar daba har da cije baki tana nuna kanta tare da sake furtawa a fada mata bada Wasa nazo ba na shigo da kafar haggu tunda tace bala'i za ayi wallah ta taro bantan bala'i ta ta taro alkaba'i icen kabari ce ni,yanzu ba zaman Danbinni zanyi ba Zaman zayya zanyi mu zuba ni da ke, wallahi tunda Kika mari uwata sai na mari taki uwar Allah ya kawota gidan nan dan me dirkawa uwarki ciki,Dan me dafa miki abinci kina yarinya,Dan wacce take Miki tsarki kina karama sai na ci uban da ya haifi babarki,shegiya me idon fatalwa sai kin San wace Gaji,Zayya taga ruwan bala'i tsoro ne ya kamata sai kuka,Gaji tace baki Fara kuka ba bari tukunna naci burar mijinki tukun sai naji madarar mijinki ta ratsani Zaki San wace ni,Oh yau na shiga Uku ni Binta Danbinni ya hadawa Kansa bala'i,Aunty Amarya tace yawwa ki rama min Marina akan uwarta,Gaji tace for sure tana zaga gidan tana kallon kowa dai dai taga buta tayi ball da ita ta daki bango ruwa tul tul buta ta fashe,Da kyar aka kwantar da hankalin Gaji sabo da Gaji su ko me zasu Yi da sa hannun iyayensu suke yi Kuma ba a musu fada ko me Suka Yi dai dai ne,Rabi Yar tsuntuwa ce kawai me hankali Shuru Shuru me ladabi da biyayya saliha yanzu Kam basu sani ba asirin Dagaci da ya Mata ba ya sa taci uwarsu a hauka da rashin kunya da fitsara Kuma ta kulle a ranta zata Zo har gidan Dagaci ta nuna masa.

Amarya aka shigar dakinta guda daya tal ita kuma uwar gida nata biyu aka bar Mata sabo da masifarta gata da Yara biyu , gado me kyau da sip da mudubi Yan yayi ya sakawa gaji dakunansu da tiles har tsakar gida broken tiles ne,toilet ma da tiles, gefe daya kujera doguwa me kyau kayan kitchen ma a gefe sabo da munafuncin Dabinni ko Zayyanatu ta zaci Yan uwan Gaji ne Suka Zo Suka jera kayan bata San wasu matan daban ya samo Suka jera,kayan kitchen din da Gaji ta taho da su su aka ajiye gefe,zuciyar Gaji Kamar ta buga sabo da abinda tazo ta samu a gidan Danbinni karyar da ya Mata baza ta irgu ba,ji take Yi Kamar ta mutu sabo da takaici irin wannan Kuma akwai ciwo gwara mutum ya fadi gaskiya idan za a soshi a soshi dan Allah duk da cewa shima badan Allah ya auri Gaji ba temporary ya aureta ya dandanata ya saketa sabo da Yana mugun sha'awarta shi ba kudi ba amma sai Neman matan masifa,bai sani ba ya zaci Gaji kanwan lasa ce bai ma San irin Shirin da Suka yi ba ta tsumu matuka.








AsmaBaffa
08061929616
[7/15, 5:49 AM] +234 912 082 5656: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI🌼
LITTAFIN KYAUTA NE


46-50



Official

By
AsmaBaffa



SADAUKARWA NE GA DUKKAN YARAN TSUNTUWA


Page naku ne

Mmn Abida
Jummai Hudu
Mrs Aleeyu
Saudatu Rabiu
~Meenal
Ummulkhair
Maman Ra'is
Tigrotta
~Aunty
Mukhtar
0706571
~Fatimalawan600
Ummu Khalil
Humy


JINJINA
MRS MUKHTAR
MSZEETOWN






Abincin da yace na dafawa Mami shi na zauna na tsara harda abinda bai sani ba sai da na Mata dambun naman kaza,nayi Mata snacks kala biyu komai a muzubi na musamman na zuba,na shirya komai da taimakon Baba kulu,sai da Muka ci namu Muka koshi sannan nayi wanka na shirya cikin doguwar Riga ya zanyi ya takura min da saka Kaya na mutunci,Ina Fitowa na dauki remote ya shigo da sallama na amsa sai ga Mami ashe tare suke,Murmushi nayi na Fara dariya kadan nace laaa Sannu da Zuwa Maminmu, tana shigo nace zauna dan Allah Zama tayi tana Dariya tare da furta Sannu Yan mata durkusawa nayi na gaisheta da ladabi ta amsa Nawwar ya saci kallo na,Baba kulu tana daki na kwala Mata Kira nace Baba fito ga Mami tazo Mamin Ogana Mamin saurayina tazo fito,Mami tayi dariya sosai tace ohh wannan yarinya,Baba kulu ta fito sun San juna Mami tana ganinta a gidan Khaleel Suka gaisa, nace bari a kawo ruwa,tace tafiya ma zanyi nace dama kwana Kika yi a nan Allah Mamin mu

Tace a'a kamar kin san Hutu zanje wani gidansa a bakin ruwa,nayi kneel down da sauri Kamar ana bani punishment nace laaaa kamar na sani dan Allah ki huta a nan idan ba kya son hayaniya zanyi shuru na nuna sama da yatsa na nace Allah harda dangwalar yawu na daga yatsaya nace Allah,Mami tayi dariya,nace zan Miki girki da komai kullum zaki ji Dadi Mami kin ganni Ina da hankali,kin na nuna kaina nace ni macece me kirki Ina da kirki,Gani da Fara'a,Kuma na iya kula da mutum,yarinya me hankali Irina ga kirki Allah Mami,dariya ta Kama Nawwar yanda na gigice harda hada gumi nake faman yabon kaina nace,Mami dariya take nace Kuma gani da Kamala da nutsuwa Allah ni nutsatsiya ce Zan sake nutsuwa ko Saurayina ai shima ya sani shi yasa kika ga ya nace min Mami yaki barina na tafi ya manne min Kamar chewgum Ina korarsa yana likewa to yaga nutsuwa ga kirki,in yazo Mami abinci in ta ce Masa sai yaci nace ci ci Mana Ina lallabashi ruwa wannan sai na zuba masa sai ya min shagwaba yake sha,Mami sai dariya take Sha Ina tonawa danta asiri,Nawwar ya riko hannun Mami yace tashi mu tafi dare na yi,Hannunsa Mami ta bige karka dameni,amma Nawwar sai ya dinga hararata ya tsare gida dole nayi shuru,a haka Mami ta Mana Sallama da ni da Nawwar Muka kwashe abinci muka zuba a mota Suka tafi na dawo cikin gida
Haka Nawwar yake sintiri a hanya kullum Yana kashe Mana kudi shine gidan Sabreen shine gidana yazo ya dauki abinci ya kaiwa Mami komai nike dafawa Mami yazo ya Kai mata haka yana kaita yawon shakatawa dan taji sanyi a ranta,su Sultana ta barsu suna gida sun dameta da ta dawo gida amma tace musu zata dawo ne su Kara hakuri shi Baffa ma bai San bata nan ba sabo da bai damu da ita ba.

Yau Ina wanka ya shigo sai da nayi wankan tsarki nayi Sallah sannan na zauna shiryawa ban San ma yazo ba suna Palo tare da Baba kulu suna hira sama sama har na fito sanye cikin wasu Pakistan riga da wandon wando ka rantse skert ne wandon wani fari kal rigar Kuma dark green taji ado ta hadu a cikin kayan da ya siya min ne mayafin a kaina na daura na fito tare da neman kujera na zauna sannan nace Ina yini ka yini lafiya,ya Mami? yace tana lafiya nace mashaallah daga haka ban sake magana ba abinda bai saba gani a wajena ba Kuma ba haka ya saba ganina ba ya sanni da surutu,yace lafiya? Nace me ka gani? bana son zancen banza mene ne ke faruwa,dan lips dina na turo tare da furta gidanmu na tuna nayi missing dinsu kasan inda ka taso dole ya zauna a ranka, ni Kuwa a raina so nake yace naje can kauyenmu ta nan zan samu naci uban Dagaci zuga guda zamuyi, Tsaki ya ja tare da furta mutumin da yaso yayi raping naki sune abin tunani, kasan idan ka taso ko me ake maka dole kaji a jikinka,Mikewa yayi yace baki da aikin yi ne komai Kuna da shi ko?nace ae yace to dama tafiya zanyi gabana nane ya Fadi nace zuwa ina? zaka Dade? Baba kulu dama tuni ta koma kitchen wajen girkin da take mana,yace zanyi kamar 3weeks,Ina ne? Umrah zance,wow na furta ayi Mana Addua Murmushi yayi yace wa zai kulaki tunda baza ki shiryu ba Mamina kadai Zan yiwa,nace please ka taimakawa yar tsuntuwa Yar lelenka ce fa ni,harara ya watsa min,nace abincin Mamin fa? Ai ta koma gida Yara sun dameta ta koma sati Daya fa Kawai tayi ae Mana ai ta huta haka,mikewa nayi tsaye nace muje na rakaka kaje Dani airport yace no da matata zanje,dariya ta kamani nace sai kace matar kirki Yarinyar da kirji kamar Allo, Murmushi yayi yace Sabreen ce Yarinyar ki? Shekarun mu daya da ita to mate dina ce,dariya ta kamani nace kace tsohuwar guzuma aka aura maka yanzu nasan local government din ma yayi yaushi ya yamutse,bana son rashin mutunci ya furta yana bata rai ,okay naji idan zaka dawo zanje airport dakkoka na iya mota, dan Allah yace okay,Na tsaya a gabansa Ina kallonsa na furta I will miss you na rungume shi,kin manta dukan da Kika Sha rannan ko,da sauri na ja baya Ina tambaya yau zaka tafi kenan yace ae Inshaallah zuwa dare, Kai na jinjina,Ni Kuwa nace za a sha zam zam a cika ciki shi yasa masu kudi kuke Mana wayo ku dankara laifi ku tafi Saudiya ku nemi yafiyar Allah, juyawa kawai yayi ya fice abinsa.

Amarya Gaji ba a dade ba aka kwashe duk Wanda suka kawo Amarya aka tafi dasu gida,ya rage daga Uwargida da yaranta biyu sai Gaji a gidan,Ango bai shigo da wuri ba har aka maida Yan kawo Amarya gida suka yiwa Amarya waya sunje lafiya godiya ta musu,tana zaune babu ma ko mayafin a jikinta Zayya ta fado dakin ta Fara durawa Gaji ashar tace masu tare miki sun tafi dagani sai ke yau idan kin Isa kice Tak,Gaji mikewa tayi tsaye tace ba Tak ba nace Taka Takai, ta ci kwalar Gaji tana cewa dan uwarki sai kin bar min gida, Gaji tace Ubanki Sa'idu Dan Sa'ido,dama Gaji a munafuncin mutane sunji Sunan Baban Zayya Sa'idu Dan Sa'ido.. Ango ne ya shigo dauke da ledoji biyu,yace mene haka au har yanzu baki hakura ba Zayya duk irin tozartani da Kika yi bai isheki ba dalla sakar min Amarya, Zayyanatu sakin Gaji tayi tare da fashewa da kuka tace Danbinni Kaine ka fada musu sunan ubana har na banza Allah ya Isa

Danbinni bai ce komai ba ya mika mata ledar Naman Daya,ta fisge tana hararasa tace muga Dayar ko da banbanci nasan halin maza da munafunci ta bubbude ledar,Danbinni ransa ya baci yace Wai ke Zayya mene ne haka wacce irin rayuwa ce wannan kishi hauka ne Tsaki ya ja tare da fisge ledarsa yace bar dakin nan kafin Raina ya baci ai naji duk abinda Kika Yi ke da kawayenki da danginki daga kawo amarya ai kya bari ko me zakiyi tukun a kwana biyu ,zata fita yace tsaya zai Fara Nasiha akan su zauna lafiya kowa ta girmama kowa ai Zayya tsaki ta ja tace bazan ji ba karka ka bata bakinka wallahi Danbinni babu zaman lafiya ni da ita,Gaji tana Zaune gefen bed bata ce komai ba da katon tabo a goshi yayi wani dau har Zayya ta gama haukarta ta fice abinta,Gaji ta kalli Ango tace Alhaji Kabiru....shi kanshi wata muguwar kunya ce ta Kama shi yayi nadamar karyar da yayi musu yaji kunya matuka musamman da yaga Gaji ta Zauna a haka basu juya da abar su ba,duk munin halin mutum dole Yana da na kirki,nadama ta rufe shi,Gaji murmushin takaicin tayi hawaye ya zubo Mata tace suturar aro,motar aro,gidan da ka taba kaini dan ka lalatani shima na aro,gidan da ka nuna Mana a waya kace shine nawa shima na aro ,kudin da ka dinga kashe mana dan abinda ka tara ne ko shima na aro ne? Dan Allah Danbinni baka ji kunya ba,menene na karyar idan Allah yayi Zan aureka dole sai na aureka a duk yanda kake,Gaji ita bata San Danbinni auren sha'awa yayi da ita in ya gama biyan bukata ya saketa,yace nasan idan nazo Miki da gaskiya yanda kuke da son kudi to fa baza ki aure ni ba,ku mutanene kwadayayyu maganin irinku mu,amma ba laifi Ina dan samu a shagon wani da ya saka ni Dan abinda za a ci bazai gagara ba Inshaallah,shi Abu gaji ko mulki ne ana samunsa ko ta hanyar halak ko ta hanyar banza Matukar Allah ya rubuta zaka samu,shi yasa na sameki ta hanyar banza wato karya

Gaji hawaye sharba sharba a saman kumatunta tace ka cuceni Danbinni ga matarka Yar bala'i Kai kanka tafi karfinka,da shegen katon cikinka sai kace mace me ciki wacce ake cewa Allah sauke mu lafiya, ciki Kamar irin tumbin kudi ne ashe ba komai sai Kashi a ciki, Danbinni yace to ya za ayi dani yarinya kinzo hannu kwadayi ya kawoki kin hadu da Zayya kawai idan ta Miki ki rama kiyi hakuri Amarya ki yafe min sonki ne yasa nayi Miki karya,Ina kaunarki ki yafe min Danbinni ya sake narke mata,wallahi duk komai na Ogana ne nake ara dake yaro ne matashi sai ya dinga goya min baya yace ai zaizo har gida ya ga Amarya,baki Gaji ta tabe tana hawaye tace uwar da ta haifi ogan naka Allah ya tsine Mata da Ogan naka harda kai da entire generation naku, sabo da Dabinni ya Gama sire mata,badan yunwa ba da Naman kajin da ya kawo baza ta ci ba amma haka Danbinni ya bude yace ci Mana kazar ya yago ya bata a baki Gaji tana shesheka tace Allah ya Isa ta lamushe kaza,ya sake yagowa Yana danne dariyarsa tana hawayen dai tace Zayya ma Sai na karya ta kuma wlh ka dameni sai na sace maka cikinka ta sake Mika baki ya saka Mata kazar ta hada da yatsunsa ta Masa cizo ba na Wasa ba sai da ya kurma ihu

Amma ya daure ya dinga bata a baki ya lallaba ta gashi Danbinni Kalar matasan masu kudi ce da shi Kuma ba mummuna bane wankan tarwada ne da Yar kibarsa har ya Fara aje katon tunbi sabo da Yana cin Dadi gidansa ba laifi,sannan Kuma mutum ne me tsananin tsafta da iya shiga duk kayan da yasa kyau yake Masa ainun sabo da yayi Kalar kudi,Gaji tace wanka zanyi inane toilet din? a dakinta ya nuna Mata wata kofa dake rufe wacce ita Gaji ma bata kula da ita ba sabo da dakin katone sannan bakin ciki yana cinta yace ai toilet dinki a cikin dakinki yake yar gatana ya bude Mata ta ga karamar me dauke da siririyar kofa wacce baho bazai shiga ba sai dai a kaikaice toilet ta Sha tiles har jikin bango,sai ta danji Dadi,Danbinni harda cewa ai shi yasa Zayya tafi Jin takaicinki kiyi hakuri kinji Amaryata ki min Addua Allah ya hore min Zaki ji dadi Watarana sai na gina Miki naki ke daya ko ya Kika ce? Gaji tace kaji da shi ta Shige bayi tana murda pampo ruwa ya kawo har da shower ta sama,Gaji tace to ta nan dai na dan ci gaba tayi wanka da brush ta fito,shima ya shiga wanka tare da sake brush ya dauro Alwala ya fito ya iske gaji ta shirya cikin rigar wandonta Jean pencil ya kankameta ta saka bra,ta saka vest sannan ta kawo riga me rufewa har wuya irin ta sanyi duk uban zafin da akeyi ta saka T-shirt a sama ta zauna tana furta zaka ga tsiya.

Zani ta daura ta saka hijab, Danbinni Yana kallo yace a ransa zaki San waye Danbinni Jallabiya ya saka ya jasu Sallah raka'a biyu yayi Musu Addua sannan yace tashi mu kwanta sai zumudi yake yi burinsa yau zai cika, Gaji ta gama damewa ta cire zanin ta kwanta a gefe, Suna kwance yace Amarya ta ya rungumeva hakan bai ce ya akayi tasa wannan kayan ba,yace gaskiya kayan nan sun Miki kyau kin birgeni,wani kulun Takaici ya Kama Gaji yana shinshinar kamshinta Yana shafa gashinta a hankali duk ya rude sai sakin wani irin numfashin jaraba yake yi,wuyan ta ya shiga kissing a saman uban rigar data jibga,a hankali Yana shafa kirjinta Gaji tana dariya a ranta tace taba bra malam

Danbinni mikewa yayi ya fita sai gashi ya dawo ashe almakashi ya dakko ya boye ya dawo ya kwanta,sai da ta fara bacci yasa almakashin ya dinga tsarga ko wanne sutura da ta saka sai da yayi fata fata da kayan Gaji ta farka ta kalli kanta a duhu Kamar mahaukaciya,ta fara bala'i amma ta karfi ya riketa kamar me fyade haka yake sarrafa Gaji,
Harda cewa My love Zan samo Miki aikin gomnati ,ko me kike so Zan miki,gaji sakon na mijin nata Yana Kai Mata har kwanyarta tun tana zage zage, surutai yake zubawa,yace Dan Allah me kike so na siya Miki?a kanki Zan iya sata,sai Nishin dadi yake Yana sakin zance, Danbinni badai sanin ta Kan

5 Comments On YAR AIKIN KARUWAI
avatar
asmau-7

1 year ago

Reply

T

avatar
sadiya-9

1 year ago

Reply

Wonderful and nice novel

avatar
diaabdourahamane

1 year ago

Reply

Nice novel

avatar
bashar

1 year ago

Reply

Don Allah ina cikon labarin nan?

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to bashar

Dole fa sai dai ku siya a cigaban labarin a wurin marubuciyar, ga nambarta 08061929616

Please Login or Register in order to submit comment