Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jikinta tace kina jina dan iskan mijin nan nawa Watarana Yana birgeni da baya shiga safgata inyi shaye shaye na lafiya lau dariya Suka Yi tare da tafawa dukkan sirrin Sabreen ba abinda Jamcy bata sani ba ko hannu Nawwar ya rike Mata to sai Jamcy taji labarin ita kuma Jamcy wayo gareta bata fadawa Sabreen sirrinta sai dai dai, Motar Nawwar ce ta kunno Kai cikin gidan cikin jerin motocinsa yayi parking sannan ya fito ya samu Ladidi da kayanta tana kuka zata tafi,da sauri ya fito ya tareta Yana Tambayarta lafiya tace matarkar ce ta zazzageni sannan ta mareni,Nawwar zuciyarsa ta harzuko tsohuwa haka, muje Baba Ladidi tabi bayansa tana cewa ni gida zan koma na zauna gaban yarana har abada na daina aiki a gidan masu kudi Ina da gata na,suna shiga palon a tsawace yace ke har kina da damar Marin Baba Ladidi ubanki ta miki ya karasa Gaban Sabreen tace dan Iskanci na....Saukar Mari taji ba daya ba ta ko Ina,Ladidi tace na gode Alhaji ka rama min, Wayar tv ya fisgo ya tsulawa Jamcy itama ya haukace musu,Jamcy ta mike ta fice da gudu ta bar gidan Sabreen ma taga zai Mata illa ta buya a kitchen ta saka key, Kudade masu yawa ya bawa Ladidi tana ta godiya ranta fes an rama Mata ta tafi gida.

Gidan ya zama babu me girki Kuma Babu me gyara ciki Sabreen tace itama ba baiwa bace baza tayi ba,Dakinsa ma da Kansa yake gyarawa,kullum ita Kuma sai baccin asara,Yana gama shanye maganin Iyamami sha'awa Kamar ta kashe shi kullum da kyar yake bacci,haka ya gaji zai Kai Kansa wajen Sabreen,yau 10pm a Palo ya sameta tana kallo sanye cikin rigar baccinta, karasawa yayi sanye cikin kayan baccinsa masu kyau silk milk, Yana zuba kamshi da mamakinta sai ta ganshi ya zauna a gefenta yana kallonta a hankali yace nazo karbar hakkina yau,ban gane hakki ba? yace Sex I need you,a ranta tayi dariya tace dan iska akace baka mikewa an fada maka ni ta Wasa ce ai dole ayi Mana biyayya dole na ja Masa aji sai yayi kuka ya tsuguna a gabana dan iska,a fili kuwa tace bana bukatarka ni Kam,kallonta yayi ya saki wata Yar budurwar dariya yace sabo da na kawo kaina hakkinki zaki sauke Nima na sauke nawa Kuma Ina bukata ko na taba hanaki wani hakkinki? banda wannan Kuma shima kin San banda lafiya yanzu lafiya ta samu,wani kallo ta Masa na baka Isa ba ta mike tace bani bukata ta haura sama tare da shigewa dakinta ta fada saman bed tana uban dariya tace zaka ci ubanka sai ka durkusa min, tana tunanin zai biyota sai taji Shuru har tayi bacci,Shi kuwa wani bacin rai ne ya mamaye shi Wai kamarsa mace tayiwa haka in banda kaddara ma me zaici da Sabreen tsaki ya ja tare da komawa dakinsa da kyar ya samu yayi bacci ranar.

Washe gari haka ya gaza hakuri da asuba ya nufi dakinta ya shiga ya sameta tana baccin kwayarta tashin duniya ko motsi haka ya shirya ya tafi wajen aiki,Wanda suke karkashinsa yau ransa a bace Suka ganshi sai masifa yake musu da bala'i Wanda ba haka suka sanshi ba.
Yau ma da dare da wuri ta sheki kayan mayenta ta fada saman gadonta tana ta bacci indomie ta dafawa kanta shi kuwa sai dai yaci abinci a waje yanzu bai son hayaniya,sha'awa ta hana shi sukuni kamar ya mutu haka yake ji Amma Yana zuwa tana uban baccinta haka ya dawo,Wasa wasa har ya kwashe kusan sati ji yayi zai mutu idan bai samu mace ba,mararsa har ciwo take Masa kawai ya samu ya kawo ko sau daya ne, baya cikin hayyacinsa ya fito daga bedroom dinsa 10pm tana Palo tana kallo a hankali ya karasa inda take cikin takunsa na isa,baki ta tabe tare da daure fuska yace Wai me kike nufi ne ni bazan iya Miki ta karfi ba amma ki sani Allah yana kallonki Kuma kina cikin fushin Allah dan wlh bazan yafe Miki ba Matukar baki bani hakkina ba sabo da ke ba kanwar uwata bace, nace bana bukatarka dole ne Wai ta mike ta nufi dakinta tana karkada kugu Wai dan ya bita ta raina Masa wayo,shi kuwa ji yayi kamar zai mutu sabo da tsananin bukata tsaki yaja ya koma dakinsa yace matarka halaliyarka tana maka haka ga Mata can har gefen kwalta idan da kudinka sai abinda kake so wanka ya shiga a gurguje ya shirya cikin farin wando cif cif shi ya saka Riga arsh wata Yar dai dai shi daga baya tayi tsayi gaba Kuma ta dage designers ne,ya Sha takalminsa fari me kyau da tsada ya daura agogo Suma taci gyara Yana uban kamshin wani sabon turare me tsada sabon shigowa ba irin turaren da yake sawa bane a baya Wanda na sani yama daina saka wancen Yana yawan canja turare, Kamar a sace shi ya fito Yana takunsa na birgewa,wata motarsa ya zaba arsh katuwar gaske kana gani kasan akwai Naira ba karya,shiga yayi ya bar gidan,ita kuwa Sabreen Shaye shayenta tayi tare da kwanciy saman bed sai bacci.

Kamar yanda na Saba fita har yau ban taba bin wani ba zabi nake yi Wanda har yanzu ba Wanda ya birgeni sannan ba Wanda yace zai iya biyan kudin da na saka,Wani guntun wandon ne a jikina Bumshort dark green me adon brown harda aljihunansa ko Ina da rigarsa irinsu daya Yar ficika da kadan ta wuce cikina me gajeren hannu da dan takalmina Snickers me kyau brown da Yar jakata me doguwar sarka brown,sai hular gashina baka me dogon gashi har baya sai kace baturiya haka na fito,Ina tsaye sai fitsara nake zubawa a kwalta ana ta kwashe Matan karuwan amma banda ni, dandaudu Wanda ake Kira da Santana wata mace Hajiya tayi parking tazo ta zabe shi harda balle Masa riga itama ta shafa kirjinsa tace wow tana lashe baki tare da Jan hannunsa Suka shiga mota shima yayi kasuwa na tsaya Ina dariya yan daudu sai kasuwa suke,Nawwar a nutse yake driving shedan yana Kara ingiza shi,Yana tafiya Yana kallon gefen titi ai Kuwa ya karaso inda muke a saitina yayi parking karuwan suka taho kowacce tana jujjuyawa tana furta customer....bai bude motar ba har suka Gaji Suka ruga da gudu wajen wata motar, kallona yayi kadan tunaninsa ma arniya ce ni,Glass ya sauke kadan sai yaji na daga waya Ina gaiswa da Bala a kauyenmu Ina hausa,mamaki ya kamashi ashe bahaushiya ce musulma tunda yaji na furta ya Salam,Ina gama wayar na karasa jikin motarsa na juya tare da karkada Masa kugu,muryarsa naji yace ke....ai na kalleshi da sauri na zaci dan kasar waje ne ashe bahaushe ne a Raina na furta cab amma ya hadu sai kace zan suma,a fili kuwa nace customer ya akayi akwai fa GRA harda Grass carpet tsakani da Allah banyi aski ba yau satina uku ba aski kasan ba kowa ke son a salsale Local government ba idan baka so sai ka siyi shaver a aske yawwa, Shuru yayi Yana mamakin fitsarata,Jin yayi Shuru nace kalleni Alhaji yo Maliya ma haka ta ganni ta kyale na cika kogi ya Kai ya kawo,kirjina na girza nace full chest ba cuwa cuwa ko fulawa me kwabo albarka a laushi,yace let's go kina bata min lokaci,nace wait muyi tsada kasan Ina da tsada sabo da ba cucuwa zan baka front and back harda Center ka daki harka,dan Tsaki yaja tare da furta ko nawa kike so zan baki,nace alright wooo karka yi Wasa dani akan balance Dina Zan iya maka rashin mutunci ko nawa na fada sai ka bani Ina gama fadar haka na bude gaban motar na Shiga sanyi da kamshi Yana ratsa min zuciya haka yaja motar Muka nufi wata GRA wani katafaren gida,sai naga kamar na sanshi amma ban iya tunawa, muna Isa me gadi ya wangale kofa ya shiga da motarsa duk na Zama Yar Kauye sai kalle kalle nake yi, na kalle shi tare da tambayarsa wannan gidanka ne? Kai ya daga min kawai Yana gaba Ina baya har cikin hadadden palon in banda kamshi da sanyi ba abinda ke tashi na sake kallonsa Karo na biyu nace Wai da gaske duk wannan gidanka ne ga motoci su ma naka ne? Ae yace a takaice,nace wow dan yaronka da kai ka tara arziki haka,wani bedroom naga ya wuce tare da bugo min kofar sai da ya tsoratani.

Yana tafiya na mike tare da dira tsalle nace farkon farawa Kai Ina da nasibi gaskiya karuwanci yayi a rayuwa idan ba karuwanci ba ta Ina Zan hadu da Handsome haka Kuma na shigo irin gidan nan ai sai karuwanci ewoo Karuwanci yanzu na Fara ba fashi irin wannan arziki haka,maryarsa naji yace zo Ina jiranki,mikewa nayi da jakata a hannu na shiga bedroom din da ya shiga,ganin irin dakin sai da numfashina ya dauke sabo da tsaruwarsa komai kamar Palo Golden color,sanye yake da Jallabiya Fara Kal ta Masa kyau,yace make yourself comfortable nace kasan fa ba wani turanci na iya ba ka rage wannan big big grammar din naka,toilet na Shiga Naga sabon brush na dauka nayi brush tare da yin wanka na fito daure cikin guntun towel,zaune yake saman Sofa ya hakimce Yana latsa waya nace Sir kana so ne a shafa turare a GRA din kasan ba kowa ke so ba sabo da karka tsotso turare a bakinka,yace duk yanda kika yi a ransa ya furta Karuwa sai abinda kace take yi amma matarka ta sunna baka Isa da ita ba, body spray na fesa nace sai aron rigarka idan Kuma haka kake so mu kwanta no wahala,ma'adanar Kaya ya nuna min na zabo T-shirt dinsa na saka ta min yawa tsayinta har cinya ta kawo min sai na barshi haka na adana kayana dana cire na maida towel din toilet na fito Ina kallonsa bai kulani ba sai na tuna yanda Saratu ta koya min yanda tace ana yiwa Namiji me aji,gabansa na karasa na tsaya sai naji kunyarsa abinka da baka taba ba

Daurewa nayi nace Sir na Zama ready muyi abinda ya kawoni bana son dogon labari akan kudina yawwa,Wayarsa ya ajiye a gefe Yana kallona yace ke na Miki Kama da Mazinaci? Kallonsa nayi nace Kai Nifa Malam wlh dole sai munyi iskancin nan Kawai baza ta yuwu ka hanani kudina ba tafiya nayi na zauna saman cinyarsa sosai Muna facing juna,kokarin hade bakinmu nake yi ya kau da Kansa da sauri yace fyade zaki min ni da kudina nace ai wlh sai dai idan wandon karfe zaka saka,Kankame shi nayi yasa hannayensa Yana kokarin janyeni a jikinsa naki yarda,dama acikin yanayi yake kadan yake jira wannan kokawar da mukeyi itace tasa ya kawo Ina zaune daram akan Hajiya Babba,gani nayi Yana makyarkyata Yana tsuma Kamar mazari yayi sauri ya rungumeni Kamar zai fasa min Kashi yana huci amma a haka ya firtadagani da kyar yake magana da...d...dag...dagani..nace ni dai kudina wlh baka Isa ba sai munyi,Yana Gama releasing dinsa ya zubar da abinda ke damunsa a haka tureni yayi da karfi sai da na saki ihu sabo da azaba duk ya hada zufa,ban gane kawowa yayi ba ma na zaci kokawar da mukayi ce ta jawo, toilet ya shiga ya rufe kofa ya dafe kirji sai yayiwa Kansa yar dariya ganin irin ambaliyar da yayi yace shegiya karuwa amma Sabreen sai na dade bana Jin komai,wanka yayi tare da tsarkake jikinsa ya cire gajeren wandonsa da ya baci ya wanke tas ya shanya sai gani nayi ya fito sanye da jallabiyyarsa da gani wanka yayi,nace idan zafi kake ji ka Karo ac mana yanzu fa kayi wanka Kuma ka sake wani,Tsaki yaja tare da gasa min harara,kwarjininsa yasa nayi shuru na haura saman bed din na kwanta abina,Kaya ya dauka tare da ficewa ya canja, ya fice sai karar tashin mota naji bai dade ba naji ya dawo dauke da ledojin take away dauke da kaji da Madara etc, a gaban bed din ya zube min,na washe baki nace sai kace Amarya an gode na sakko Ina tsaye Yana zaune a saman Sofa Yana canja channel ya Kai channel din kidan Yan Nija Yana tashi kasa kasa Yana niyar canja channel yaga na Fara cashewa,baki ya bude a ransa yace kwararriyar karuwa ce, wai wannan wace ne? fitsararta tayi yawa dole naji wace ita, juyawa nayi Ina kada Masa mazaunai idonsa ya rufe da sauri da tafukan hannayensa kamar wani abu ya fada Masa a ido,dariya nayi na zauna na bude ledojin na dauki kaza guda a gashe Babu batun a balla da kadan Ina Sam da hannu biyu na rike Ina yaga,gashina na sosa dama tuni na cire hular gashi sai dogon gashina da yasha calaba,Ina ci Ina Kora lemo na Yana satar kallona mamaki fal ransa Ina gama ci na tashi na wanko hannu na da baki na kwanta saman bed nan take bacci ya kwashe ni ban sani ba,dakin ya bar min ya koma wani dakin a can yayi baccinsa.



A dinga sharhi
Ina godiya fans





AsmaBaffa
[7/15, 5:49 AM] +234 912 082 5656: 🌼YAR AIKIN KARUWAI🌼
LITTAFIN KYAUTA NE



21-25


Official

By
AsmaBaffa
08061929616


SADAUKARWA NE GA
DUKKAN YARAN TSUNTUWA



Page naku ne


Najida Aliyu Bicca
Zakiyya Bello
Mrs Mukhtar
Fulani Gal
~Fatima
Mama Gee
Ummu Muh'd Graphics Design
Maman Dr
Aunty Nurse Zaria

Jinjina gareku
Fancy Honey tawa
Ummin Sadeeq
Nice girl



*AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE*
_Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_nfection_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI💯☑️*_

_Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._
*08089965176*
*07084653262*






Washe da Asuba na tashi Alwala nayi sai nayi Sallah tare da azkhar na koma baccina abina sai 9am na farka a hankali na fara bude idona a saman Sofa na hangoshi yasha wanka cikin wasu kana nan kayan ya sani a gaba ya tsura min ido,da sauri na dago kaina nace lafiya? Kaga kazo kayi abin nan gashi har safiya tayi kazo kayi sabo da bana son sabon labari cewar ai baka yi komai ba baza ka biyani kudina ba bana son matsala,kallona yayi Muka hada Ido yace cikin izza Kamar bazai magana ba tashi muyi magana,mikewa nayi zaune a saman tsakiyar bed din Ina turo dan bakina gaba me kyau nace Ina jinka,ya kalleni yace ya sunanki? Cike da masifa nace Malam aiki nazo ka biya ni kudina Kar na tashi tafiya naji ba kudi wallahi sai na nuna maka inda mutunci yake ma ban nufa ba,bani da mutunci bani da kunya bana kunyar uban kowa karuwa ce ni yawwa Kar ma mu samu matsala ni imanina kudi ne,abinda nafi so a duniya na farko kudi,na biyu kudi na uku ma kudi,calm down Zan biyaki nawa ne kudinki ya tambaya, nace tunda naga kana da mutunci zan iya daga maka cinya a dubu dari biyu,Kika ce million daya? Nace Wasa nake ai sabo da yan rainin hankali nake cewa haka haba duk da cewa ni GRA gareni da ac da komai a cikin wajen ga grass carpet komai neat ai bazan wuce dubu dari biyu ba,yace zan biyaki double tsaya ki nutsu muyi magana,Ina jinka,ya sunanki cike da shagwaba nace sunana miracle,yace ba wannan ba na gaskiya Wanda iyayenki suka yanka Miki rago,nace sunana Rabiat,shine Kika canja na bariki da miracle? nace ai dama tun a kauyen mu ana ce min miracle sama sama Amma dai yanzu sunana na karuwanci miracle,yace Alright akwai kitchen idan Zaki ci wani abu,nace oh bari nayi wanka ko zamuyi tare? Fuska ya murtuke na mike na shige toilet wanka da brush nayi,fita yayi ya siyo breakfast lafiyayye yana dawowa ya iske har na shirya tsaf yanda nazo amma lipgloss na shafa Kawai sai powder da turare na fito palo,abincin ya Mika min na zauna a gurguje naci na koshi na mike nace zan tafi a zahiri ban koshi da Naman da ya siyo da chips ba ga jakata Yar karama ba dama na sace,sama ya haura yace min Ina zuwa nace to,na saci ledar Naman da chips din Ina boyewa a bayana ya fito ya kamani Ina boyewa a bayana,lekawa yayi da sauri da Ina Ina nace da..dama..c..ci zanyi Kuma yanzu ma na fasa bana son ci yanzu na maida da sauri inda na dauka na ajiye,Dollar ta kasar amurka ya irga ya bani,sai naji kamar na sanshi har muryar kamar na sanshi amma na manta Ina na sanshi,baki na bude yanzu nasan kudi sosai na karba baki hangame nace me nake gani kamar Queen Elizabeth? Wow dala wallahi,da dollar ka biyani baka taba ni bafa? Matsawa nayi jikinsa nace ga Nono shaba shaba ka taba ko na dubu biyar ne a cikin kudinka,yayi sakato yana mamaki ni kuwa dariyar farin ciki na saki na daga kafa na Sara Masa yanda sojoji ke yi nace yesss sir sai abinda kace daga yau,baya naja na nuna shi da yatsa nace Kai mutumin kirki ne,dole kaga daidai a rayuwarka,Sir Allah ya maka Albarka Allah ya biyaka,ubangiji ya tsare ka na daka tsalle na rungume shi sosai ina sheka dariya bai kulani ba ya tsaya kamar gunki nace zan tafi ko yaushe kaji kana bukatata ai Dole na baka ko ma kaga dama Ka fatattaka ni ,dariyarsa ya danne na juya nace na tafi har na fita na sake bude kofa na dawo da sauri na tsaya a gabansa nace zan nuna maka halacci duk Sanda ka nuna kana so na baka service zan maka abinda baka zata zan baka wuta Oga zan gama da Kai na kasheka da dadi bye na furta tare da daga Masa hannu na fice na bar gidan ina ta farin ciki.

Ina fita ya saki dariya sosai yace Allah me iko dama haka karuwai suke wannan karuwanci baiyi ba a rayuwa Allah ka tsare mu ka tsare zuriar mu da dukkan musulmai,sai lokacin bayan ya karya ya fita ya koma gida Wanda har yau Sabreen baccin asara take fama ko Sallah bata yi ba.
Ni kuwa yau da murna da farin ciki na dawo gida,Ina sauka a napep na fito da dalolin Ina karkadawa Ina taku dai dai Ina tauna chewgum a Haka na shiga ciki sauran karuwai sai kallona sukeyi nace ya kuka gani na fara da kafar dama ni bana rabawa a 5k 2k me tsada ce,Yan daudun nan Suka fito Santana yace inyeee wannan waye haka gaskiya kinyi dace suna ta zuwa suna min murna,wise ta kalleni tace Yar Aikin karuwai Ido ya bude,Star ma ta karba ta irga tace a'a Yar Aikinmu tayi goshi taci gaba,Ina gadara nace da nace bazan yi sana'ar nan ba ashe aiki ne me kyau yanzu da na sa raina zanyi to na fara da zuciya daya zanyi harkar sai Kun tabbatar dalibar taku tafi malaman daukan darasi,shewa sukayi ana tafawa ana ihu,na shige dakinmu can na iske Seraline tana bulbula sigari hannunta Kuma cup ne na giya tana korawa,nace caji kike Yi kenan duk gidan nan Kuna shaye shaye ni dai bazan taba yin shaye shaye ba,baki Sera ta tabe tace karuwancin ma haka kika ce gashi Kuma kin fara,kallonta nayi nace kawata ya yau Naga kina cikin fushi ne? Sera tace ke dai bari wani banza ne shege ya daukeni ya nuna min me kudi ne ashe ba motarsa bace baida sisi motar ogansa ya aro ya bari na saki jiki da shi a gidan karki ga yanda yayi min kaca kaca ba style din da baiyi ba Ina tunanin na Zama big girl ashe me gadi ne a gidan me gidan yazo ya kore mu ya wulakanta mu in fada Miki sisi dai ban samo ba,dariya nayi na kwanta a gadon nace ke ya akayi haka Sera kece fa Kika koya min Harkar nan Kika ce Kar na sake nayi sex da Namiji sai munyi tsada ya bani kudina cash sannan na yarda da shi karki damu na samo kudi zan iya baki ko dala dari ce kya rage zafi na zaro dalolin a jakata nace Kinga wani me dabban kudi na hadu da shi in fada Miki ko tabani baiyi ba ya bani kudi haka,Nan take Seraline wani kishi ya kamata yarinya tazo a bayanta ta samu kudin da ita tunda take bata samu ba a duniya,ita dare daya ta samu haka Kuma ko taba ta ba ayi ba su kuwa sai sunci sa'a ake samun me biyansu 10k ma Watarana Kuma har 50k sukan samu, wani bakin ciki da hassada ya Kama Seraline itace fa ta koyawa Rabi Harkar amma tazo dare daya ta fita.

Ni dai naga ranta ya Kara baci na nuna Mata dala dari dari nace kin gani yanzu zanje na canja a min transfer accnt dina ga dala dari in Kika canja ta Kai wajen dubu saba'in,Wata tsawa Saratu ta buga min tace bana son kudinki an fada Miki talaka ce ni,nace kyauta na Miki fa,to bana so ko dole ne ta ja tsaki,baki na tabe nace shike nan kinwa kanki na tashi na fita naje a layinmu dake wajen bariki ne komai akwai a nan na canja aka min tsansfer na cire dubu dari biyu naje shopping na siyo kayan sawa masu kyau kana kana iri iri harda Atamfa da leshi da material irin dinkakkun nan,na siyo takalma da jakankuna dai karfina ba masu tsada can ba amma suna da kyau.
Tunda na samu kudina washe gari hutawa nayi a gida ba inda naje,sai a kwana na biyu na fita yau ma ban samu Wanda ya min ba haka na koma gida abina.
Washe gari Kuwa na dauki wanka cikin legins fari da rigata blue na rataya jakata da takalmina me igiya flat me kyau na sa hular gashi brown color, Ina tsaye sai ga motar Nawwar ta tsaya Ina hangoshi ta glass zuwa nayi nace ni kazo dauka? Kai ya daga min ai Kuwa na bude gaban mota na shiga Ina girmamashi shegu kudi wani kwarjini da tsoronsa nake ji.

Gidan da muka je Rannan shi ya sake kaini Muna shiga katuwar tv din a kunne take kidan turawa na tashi ban San Sanda na Fara

5 Comments On YAR AIKIN KARUWAI
avatar
asmau-7

1 year ago

Reply

T

avatar
sadiya-9

1 year ago

Reply

Wonderful and nice novel

avatar
diaabdourahamane

1 year ago

Reply

Nice novel

avatar
bashar

1 year ago

Reply

Don Allah ina cikon labarin nan?

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to bashar

Dole fa sai dai ku siya a cigaban labarin a wurin marubuciyar, ga nambarta 08061929616

Please Login or Register in order to submit comment