Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Nawwar zaman aure sai hakuri Alhmdllh ma kaga Yar uwarka Muka zabar maka Kuma gashi ka amshi zabin namu Hannu bibiyu sabo da ka faranta Mana duk Kuwa da cewa kana da kudi domin a halin yanzu yaron Dake da arziki sai dai abi abinda yace amma Kai gashi a matsayinmu na iyaye ka Amince ka auri Yar uwarka Sabreen to ku dai ba Yara bane Nawwar shekarunka sun Kai 30 ke Sabreen kin dade baki aure ba shekarunki sun wuce 29yrs sa'ar Nawwar ce ke shekarunku daya wannan ba shi zaisa ki Raina shi ba dole sai kin yarda shine shugaba a kasansa kike idan kinyi haka sai ki zauna lafiya,karki kalli Kuna da kudi kina samun na kanki kice Zaki raina mijinki kiyi Masa biyayya Sabreen ku zauna lafiya idan da matsala yanzu an waye ba sai an kawo Kara wajen iyaye ba sabo da ko Kun kawo Kara karshe dai hakuri za a baku ku koma ku zauna,idan kina Kai Kara wajen iyaye to baza suga mijinki da kima ba lokacin Kuma ke kin manta Kun koma Kuna zamanku lafiya su Kuma Yan Uwa da iyaye suna Jin haushin mijinki Yana ganawa yarsu azaba,idan Kuma kawaye Kika fadawa to ki sani a banza kawayen zasu na kallonki kowa yasan ba dadin aure kike ji ba,wannan zai bawa kawaye da Yan Uwa damar zugaki su baki shawarar da ba itace ba,Kai Kuma Nawwar Kai Namiji ne sai kayi hakuri nasan kana da nutsuwa da hakuri dan Allah ka Kara wani hakurin,Nawwar zuciyarsa wani zafi take Masa da radadi ya rasa me yasa har yanzu a Nigeria hausawa suke auren dole wa yaransu musamman ga masu kudinmu Kawai sai dai a hadaka da yarinya ko kana so ko baka so,Sabreen Kuwa hawayen bakin ciki takeyi ji take Kamar ta kashe kanta sabo da yanda ita take son wani baturen kasar Italiya inda tayi karatu Suka zuba soyayya an hanata aurensa sabo da ba musulmi bane ita bata San ma Nawwar ba Sam sabo da ba a kasar ta girma ba shi Kuma a UK yayi karatu, gashi ya hadu tako Ina amma shi so daban yake ba ruwansa da haduwa ko kyau.

Bayan Papa ya gama Nasiharsa Mama tace ku tashi ku tafi gidanku Allah ya muku Albarka,Baffa Kara yayi yace dan Uwansa yayi musu fada shi bazai ce komai ba,Mami tasan danta baya son auren,Sam Sabreen bata dace da shi ba amma anfi karfinta, haka Amarya da Ango Suka Mike Suka fito compound yayinda Nawwar sanye yake cikin wata dakakkiyar shadda dinkin zamani silver yasha kyau ba kadan ba Yana kamshi da kyar yake taku sabo kafirin girman Kai da Izza,Sabreen itace Kamar namijin ba yanga ba komai tace let's go kana ta tafiya haka Wai mene hakane ahhh nifa ban Saba ba yawwa a turai mu bama haka kowa normal ne da Namiji da mace duk Daya,baki ya tabe tare motsa dan karamin bakinsa masu dauke da jajayen labba Kamar zaiyi magana ya fasa,Sabreen ce ta saka hannunta cikin nasa ta fisgo shi tace muje bacci nakej...bata karasa ba ta janye hannunta da sauri tace kaiiiii....wannan ai Kaine Softy sai kace mace kaji laushi hannunka ka dinga karfafa jikinka,shi dai baice komai ba sai a hankali yake furta aure Nawwar Ango,ni an min aure da girmana ni za a nemowa Mata wato duk idon da Allah ya min su Papa sun raina halittar Allah ni ban Isa Naga mace tayi min na zaba ba sai sune zasu zabo min duk manyan idanuna ni wato bana ganin Mata bane tunda hakane ai bai kamata naga farjin mace ba ya kamata na nemo Papa ya nuna min Hanya tunda abin hakane zasu ga tsiya.

Guard ne ya budewa Sabreen bayan wata dalleliyar mota ta Alfarma Fara tas ta shiga Shima Nawwar yazo ya shiga bayan an bude Masa ya hakimce tare da zaro dankareriyar wayarsa Yana latsawa, Driver a hankali yaja Suka tafi zuwa katafaren Mansion dinsu na gani na fada Wai aljannar duniya gate din ma Sai dai a danna remote ya bude ana shiga zai maida Kansa ya rufe iya kudin gate yaci ace anyi katon gida guda,parking space motocin Ogane Dana Sabreen gasu nan,Fitowa tayi shi Kam sai da ya Gama yangarsa ya fito Suka karasa bakin kofa zasu shiga Sabreen ta fada ciki Kawai Shi kuwa Nawwar ka rantse shine Amaryar Addua ya tsaya ya dinga surfawa sannan ya shiga da kafar dama tare da yin Sallama , Sabreen ta kalleshi tare da tabe baki tace Wai dama har yanzu ana wannan abin,bai ce mata kala ba ta juya ta haura sama domin tana ta faman kallon gidan yanda ya tsaru sai Santi takeyi komai yaji an narka dukiya,Dakinta ta zaba dama na Ogan kana ganin part dinsa kasan na musamman ne komai Silver da palonsa na musamman ne,Sabreen wanka ta shiga tayi ta fito ta shirya sosai ta shafa turaruka masu tsadar gaske ta saka rigar bacci maroon me kyau,Sabreen Kyakyawa ce wankan tarwada ga hanci gata Yar tsila ce bata da jiki siririya da ita chas da ita sai dai bata da nono Allah ya halicceta nononta kanana ne karshe domin basu fi girman lemon tsami ba da kadan tafi me irgan dangi sai katon Nipples,a saman bed dinta ta kwanta tana ta Jin yunwa,Nawwar ma wanka yayi ya saka boxers dan guntu dama shi baya bacci da riga sai ya kure ac ya Shige bargo wannan dabi'arsa ce.

Har ya kwanta yaji shima yunwa yake ji sai ya tuna nasihar iyayensa musamman Baffa mahaifinsa me share Masa hawaye akan ya sauke hakkinsa da Allah ya Dora Masa shine farin cikinsa shi kadai zai masa ya tabbatar da ya dauke shi uba,maminsa ya tuna yanda take kaunar Sabreen a rayuwa haka ya mike da sauri ya zura Jallabiyya a ransa yace da yayi tunanin sai Papa sunzo sun nuna Masa Hanya amma hakan ai ya musu rashin kunya, Nan take yayiwa driver waya ya lissafa Masa kayan makulashen da zai siyo da Kuma address na inda zai siyo masa,ai kuwa ba afi 20mnt ba ya kawo Leda me kyau cike da kayan ci da sha,Nawwar ya karba sannan ya nufi bedroom din Sabreen, Knocking ya mata dake yunwa ta hanata bacci ta mike da sauri tare da bude kofa,Kallonta yayi sama da kasa yaga ba komai a kirjin sai Yan abu kubul kubul,Idonsa ya dauke ya shiga ciki Sabreen ta turo baki gaba tana cewa me zaka min a daki nifa tsoron maza nake gaskiya,yasan tsagera ce rainon turai karya take Kawai Wai shi za ayiwa kisisina,bai kulata ba tace Nifa bana bukatarka Malam ka tashi ka bar min dakina ba Yar iska bace ni, Murmushi yayi kadan dan baida Wasa ko kadan azabar gadararsa kadai ta isheka,Kamar bai jita ba ya zauna a gefen bed Yana Danna wayarsa Yana cewa a hankali wannan boobs din me zan shafa ,Sabreen tace au dani kake kenan ni kake zagi,yace tsohuwar wakace tasu Sa'adu bori
Ni kinji nace baki da nono gasu nan manya

Sabreen tace wlh bazan taba yafewa ba kaci min fuska, bai ma kulata ba ya bude namansa yaci abinda zai iya yasha Madara ya koshi,itama bata kulashi ba ta hau ci yanda ta koshi sannan ta tattara sauran ta Kai kitchen tasa a fridge tayi brush ta fito ta fada saman bed,Nawwar ya kalleta yace ya Kika kwanta,me Zan maka Kuma? ta tambaya,yace au baza muyi ba yau? me? Auren mana,wata Yar budurwar dariya ta saki tace dake ni zanzo na afka maka ka dade baka ci ba Kuwa,Baki ya rufe da sauri yace ke kunya babu irin wannan kalamai a first Night,tace to Kuma to kuma to Kuma ni ahhh...ta sake juya baya,baki ya tabe ya zare jallabiyyarsa ya haura saman bed yace karki raina min hankali Papa ne yace ayi shi zai dinga Jin dadin ba Ni ba,dariya ta kwacewa Sabreen tace Allah ko,yace to ni bana so feeling ma ban taba Yi ba,Sabreen ta zaci Wasa yake ko fada yake Kawai dan yaji dadin bakinsa,ai kuwa jikinta ya matsa sosai tare da rungumeta shi dai baiji ya motsa ba Babu abinda ya harba,Bai taba mu'amula da mace ba bare ma ya sani,ya Fara shafata taki juyowa ta juya Masa baya tuni Sabreen ta lumshe Ido tana Jin wani dadi a hankali ya gangaro da hannunsa saman kirjinta yace Allah da baiwa Abu maka maka Haka,Sabreen wani bakin ciki ya cika Mata zuciya cike da masifa tace ae haka Allah ya yini,Nawwar nan take yace Alhmdllh wlh ki dinga godewa Allah kullum ya Miki baiwa irinku baku da yawa a duniya ku unique ne abu yan cukul haka gwanin birgewa sunansa braziyya huta dan taku bature ya daina kera bra

Sabreen bacin rai ya sake kasheta amma tana Jin dadi yanda yake bin sassan jikinta da salo,Nishi takeyi kawai shi Kuwa ko motsi abarsa bata yi ba yace a ransa bani da lafiya na tabbata,sai da Sabreen ta gaza hakuri ta juyo ta damki dick dinsa ko kunya sai da ta Fara Masa Wasa da ita sannan yaji ta mike sosai yaji dadi Yana ta godiya ga Allah Kar yaji kunya a gaban yarinya,Suna ta murza juna sosai Sabreen kasan ta Saba dama gashi an bata magungunan gargajiyar Taki Sha tace kazanta baza ta Sha maganin Mata ba ita ai ba son mijin take ba idan ma yaji ba virgin bace shi ya jiyo matsalarsa tafi so ma ya saketa, ai Kuwa Nawwar sosai yake Jin dadinsa suna murza juna amma duk da haka yaki Mata kiss kyankyamin bakinta yake gata neat da tsafta ta gaske Amma dan iyayi Wai bazai yiwa kowa kiss ba sai wacce yake so da kauna Kuma gashi zai shiga Headquarter, harda wani lallabata tana kokarin cafkar bakinsa sai ya wayance ya matsar da Kansa ita Kuma ta gama haukace Masa jira Kawai take ya Fara,ai Kuwa harda cewa ki nutsu Baby a hankali Zan Miki bazan Miki da zafi ba nasan ke virgin ce bazan baki kuka ba kinji,Sabreen ji take Kamar taci babu ta matsu ya Fara ya tsaya Yana wani bazai Mata da zafi ba,
Nawwar dai matarsa virgin harda lallabawa sai kace munafuki idan yayi Kamar zai shiga sai ya fasa Sabreen har dukan jikin bango takeyi sabo da dadi, gashi ta jike sosai da sosai da yaji discharge din yaji wani kyankyami yace a ransa Nan Zan tafi yanzu cikin cabalbali,

Abinda Sabreen ta kasa fahimta Nawwar bashi da sha'awa da yawa badan ma ta Masa Wasa da yawa ba ko magana bazaiyi ba shi yasa ya kasa mancewa da komai ya kasa susucewa ya zauce ya kasa gaba daya,Yana cikin hankalinsa shi yasa yake ma iya bata lokacin,a hankali yake kokarin shigarta amma yaji sulub ya wuce zurum,dadin da yake ji ne ya hanashi magana sai da kyar ya iya furta ahhhh....da...di....naji...Su...bul...na wuce.....arshshshs...ita kuwa Sabreen gaba daya ihu takeyi tana Kiran Dadi aci gaba,harda cewa ayi Mata da karfi,ai Kuwa Nawwar minti kadan ya kawo Wanda ita Sabreen ko rabin ma Fara Jin Dadi batayi ba bare ta kawo, Jikinsa ya janye da sauri maimakon saka Albarka da I love you Sai tsintar muryarsa tayi Yana furta Allah ya isa...Allah ya Isa...Allah ya Isa Yar iska Karuwa kin bari na shiga kazanta shaddar kasuwa,kinyi disvirgin dina,na dade Ina Kare mutunci na Ina tattalin kaina wa matata ta sunna an hadani dake duk maza sun gama dake Allah ya saka min,Sabreen zatayi magana yaja pillow din Kan bed din ya kwada Mata a kanta da karfi yace Gongoni,abin ya Miki yawa gaki no breast gaki a rarake kina min rashin kunya sai na ballaki ya maida kayansa ya fice daga dakin tare da bugo Mata kofa Kamar zai ballata

Sabreen ta tsaya sororo tace Kan bala'i kaga mutum ya Gama Jin dadinsa zai Raina min wayo mikewa tayi taje tayi wanka sosai ta dawo tana mugun sha'awar Nawwar ya iya romance amma bai iya dadewa ba Yana sex ita Kam ko Dan haka Indai zaina tabata zata hakura ta zauna mutu ka raba ita taga gidan aure,Nan take ta jawo magani ta balla ta Sha Wanda zai wanke mararta sperm dinsa da ya sa Mata ya fice,Handbag dinta ta Bude ta zaro wata Yar karamar kwalabar giya ta shanye ta jefa kwalabar a jaka,ta dakko wani kullun cocaine ta zuba a saman drower ta jikin bed ta shaka tana ta faman shakar abinta saida ta shaketa tas a hanci nan take idonta ya Kara yayi jajir ta Fara layi da tangadi tana maye ta rufe hanbag din ta fada saman bed sai bacci me nauyi ya kwasheta.
Nawwar kuwa bayan yayi wanka ya tsarkake jikinsa,Nafeela yayi sosai sabo da kasa bacci yayi sabo da bacin rai sai bacci barawo sabo da gajiyar biki a saman Sallaya baccin yayi gaba da shi.

Washe gari da safe Ango sai 9am ya farka daga bacci lokacin yaji kamshi kala kala Yana tashi a gidan gana abinci gana room freshner dana turaren wuta irin na shuwa domin Nawwar su Shuwa ne,tashi yayi a dakinsa ko Ina an gyara an wanke toilet kal kal tana kyalli wanka ya shiga ya Dade kafin ya fito Yana Fitowa ya iske Sabreen tana gyara bed din har ta Gama a ranta tace ba sabo da Kai nakeyi ba Bananarka nake yiwa, bautar Banana zanyi yanzu bata aure ba,tana gamawa tace Ina kwana wani kallon ballagaza ya watsa Mata yaja Tsaki yaci gaba da uzurinsa,a hankali ta karaso gabansa tace Zan iya tayaka tare da dora hannunta a kirjinsa wani saukar mari taji me gigita Dan Adam ta zaci Nawwar wani lakwa lakwa ne,kafin kace me Idonsa yayi ja Yana huci yace duk ranar da Kika Kara gigin tabani wlh na lahira sai ya fiki nishadi banza ballagaza,Sabreen taji ciwo domin tana da aji sosai da Saurayinta Dan kasar Italy Lorenzo dashi Kawai take sex,haushi taji ta fice Kawai ta koma dakinta ta ta jawo Kwalabar giyarta Votka highway ta kwankwada ta shaki cocaine dinta,ta kwaso wasu kwayoyi na maye sunfi goma ta watsa a bakinta ta Kora da ruwa ta manta ta Dora girki ta fada saman bed bacci me mugun karfin ya kwasheta,Yana cikin shiri yaji ihun Yan aiki suna wuta wuta girki har ya kone gas ta Kama Wanda gaba Daya kitchen din ya Kama da wuta ta gaske,da gudu ya sakko sanye cikin 3qtr arsh da farar t-shirt waya Kawai yayi sauri ya Kira Yan kwana kwana,kafin suzo ma'aikatan gidan da makwafta an kawo agaji ana ta kokarin kashe wutar,Nan take ya Kira Papa ya sanar masa yaga Sabreen Shuru bata fito ba duk ihun da akeyi dakinta ya koma da sauri ya sameta a saman gado tana ta shakar bacci,mamaki ya kamashi yanzu yanzu ta bar dakinsa amma har tayi baci,ke...ke..ke...ya furta Shuru inda kasan gawa ya sake bubbuga gadon duf Hannu yasa ya dagata Shuru a hankali ta Dan bude idonta ta lumshe ta koma baccinta tashin duniya taki tashi har Yan kwana kwana sunzo ma sun kashe wutar kitchen dai ya kone kurmus,Mama tace Oh Allah ya takaita wahala,Nawwar ya fito yace Mama kuzo kuga Sabreen irin baccin da takeyi ban sani ba ko ta mutu ne,Mama da Papa suka ruga cikin dakinta,Suma yin duniya sunyi ko motsi ko ta Bude Ido sai ta lumshe,Mama cikin mantuwa tace Ni Kam papan Sabreen ko cocaine dinne ta Sha yau,da sauri Nawwar ya kalleta,Papa ya kyaftawa Mama Ido nan take Mama ta canja zancen tana wayancewa ai nufina sai kace me shaye shaye cocaine Naga a turai itace ke sa Haka,Papa yace no Sabreen bata Shan komai Suka canja zancen,Nawwar tunani ya shiga sai Kuma Kawai ya basar bayan komai ya lafa a ranar ya Kira masu aikin gini Suka rushe kitchen din ba garen da yaci wuta akayi sabo cikin kwana uku aka Gama komai aka gyara ka rantse ba ayi gobara ba ko daya,daga ranar Kuma Nawwar ya hana Sabreen girki yasa Mami ta samo Masa dattijuwa Uwale da Ladidi me aiki dama akwai maza masu kula da compound etc,Daya ita zata dinga shara da mopping da duk wani tsafta,Uwale ta kware a girki iri iri itace me abinci Kawai.

Waye Nawwar da Sabreen.




Sabuwar Number ta
08061929616




AsmaBaffa
[7/15, 5:48 AM] +234 912 082 5656: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI🌼

LITTAFIN KYAUTA NE


6-10


Official

By
AsmaBaffa


08061929616 sabuwar Number ta fans


LITTAFAN DANA RUBUTA SUNE

CIRANIN AMANA
MA'AIKACIYAR GOMNATI
KASUWANCINA
GASKIYA CE
KAMARSU CE DAYA
DUK INDA TA FADI
ME MAGANI
TUBABBIYA
HADIN KAI
JIN DADI SABO
MAFARKIN FARIDA
WARE BAIKO
AUREN MU

NA KUDI SUNE

RASHIN SA'A
TA GYARU
ADDUAR KAWA
YAR KWANGILA
GIDAN GWAURO
DANGIN RABI
DUNIYATA AMNAH
JIKAR MAGUZAWA
BABU KAUNA.





Page naki ne
MRS CHIEF





NAWWAR SULAIMAN RAJ shine cikakken sunansa asalin Shuwa ne,Sulaiman Raj iyayensu su biyar Suka haifa Sulaiman shine na farko sai kaninsa Yusuf Raj, Sunusi Raj,Fatima wacce ake Kira da Binta sai Autarsu Rukayya,Allah yasa suna da wadata irin ta da suna da arzikin dabbobi da noma,sun taso cikin gata amma basu Yi ilimin boko ba sai na addini Kawai,sun girma sun Kai shekaru 27 lokacin tuni an aurar da Binta da Rukayya suna auren masu kudin gaske Yan kasuwa a cikin garin maiduguri,mazan Kuma da girmansu Suka koyi karatun hausa da rubutu harda turanci suna dan iya karanta wani abin sabo da Business da sukeyi, gaba daya mazan Rana Daya aka daura musu aure irin na gata Kuma cikin family aka zabo musu matayensu Sulaiman aka hada shi aure da Yar uwarsu Salma Mami kenan wacce ke da yara biyar Nawwar shine na farko,Sultana,Nasira,Hamra sai Autansu Nawaf suna ce Masa Autan Mami, daga baya bayan Nawwar ya gama degree na farko sai ya karo Amaryarsa itama Yar dangi shuwa ce dukkansu jininsu daya Safarau suna ce Ummin Haidar, tana da Yara biyu Haidar dan 8yrs sai Ahmad 5yrs, Yusuf Papa kanin Baffa kuwa aka aura Masa Mariya Mama kenan Wanda yarsu daya tal Sabreen Allah kuma bai sa ya Kara aure ba har Suka manyanta sai Sunusi aka hadashi da matarsa Zuwaira wanda shi baiyi tsawon rai ba Allah ya masa rasuwa wanda matarsa ko haihuwa bata yi ba, daga Baffa sai Papa sai Kuma kannensu da suke gidan Aurensu Binta da Rukayya, gaba Daya sai kasuwanci yasa Sulaiman Baffa ya tattara da matarsa Suka koma can kudu garin Inyamurai da Zama Onitcha inda take bakin ruwa a Anambra state shekara daya matarsa Salma ta haifo danta Najimiji katon gaske kyakyawa na nunawa sabo da su din jinin kyau ne,ranar suna yaro yaci suna Nawwar, Yusuf lokacin matarsa tana da tsohon ciki bayan watanni kadan ta haifo yarta mace zankadediya taci suna Sabreen, Bayan Mahaifinsu ya rasu, ganin haka Sulaiman ya dakko Mahaifiyarsu da suke Kira Iyamami ya dawo da ita gidansa nan Onitcha suna zaman su lafiya.

Nawwar kuwa tun Yana yaro Baffa ya koya Masa kasuwanci ya dorashi akan harkar sosai har ya tara dunbin dukiya da tarin kadarori.

Bayan an raba gadon Sunusi Wanda ya rasu papa gaba daya ya handame dukiya har ta Kannensa mata yace zai dinga juyawa,shi yasa dukiyar shi sai taki albarka wannan yasa ran Yusuf ya baci bakin ciki ya kamashi ya tura Yan Daba har gida Suka yiwa Baffa fashin milliyoyin kudi babu Wanda ya sani ya ci gaba da bushasharsa,Babarsu tayi bakin ciki amma bata San danta bane yayiwa dan Uwansa turen yan fashi ba,Yusuf sai kukan karya ya samu dukiya ya tattara duka yaci gaba da juyawa Yana samun kudi a ciki yake biyawa Sabreen kudin makaranta da komai nata bayan Baffa shi ke masa komai ,Iyamami bata San komai ba ganin danta Namiji Daya Yana da kudi na fitar hankali duk da Yusuf shima yana da nasa rufin asirinsa sai tafi tausayin Yusuf ya koma dan gwal a wajenta sai abinda yace,duk abinda yace shine dai dai part dinta guda a gidan,sai Yusuf shima Baffa a gidansa ya warewa dan Uwansa part guda shi da matarsa Mama,Arzikin dai baya ci gaba kullum sai karewa suke,ganin haka tun Sabreen tana primary ya hada milliyoyin kudi ya kaita Italy tare da matarsa Zuwaira Mama ya kaisu can Kan ta kula da Sabreen ta samu Ilimi me kyau zai dinga zuwa musu ziyara,bayan sun tafi shi Kuma Nawwar a nan kasar can maiduguri aka maida shi wajen Rukayya can yayi makarantar secondary sabo da ya samu tarbiyya da ilimin addini tunda arewa ba Kamar kudu ba.

Har Nawwar ya gama Secondary Sabreen tuni ma a Italy ta dora da degree lokacin Mama ta dawo Nigeria shi Kuma Yusuf ya siyar da wani katon gidan Baffa a Abuja million dari a ciki yake turawa Sabreen kudi na hauka Baffa bai sani ba sam,Sabreen kuwa bata da aiki sai shaye shaye makarantar ma da kyar take zuwa tana gidan Saurayinta Lorenzo sune shekewa.
A wajensa ta koyi shaye shaye,sai club sai wajen Lorenzo tana sonsa shi yasa ta bashi kanta yake lalata da ita.
Shi kuwa Nawwar da bai San komai ba akan Sabreen sai Allah ya dinga hada shi da turawa masu kudi Suka Fara aiki a kamfanunuwa daban daban ya Fara samun mahaukatan kudade na shigo da Kaya da fitarwa ta fannin jirgin ruwa,Yana gamawa ya dora da masters yana Kuma Harkar business Allah ya sa Masa albarka,abokinsa kwaya daya ne dan gidan wani Sanata,guy ne hadadde shima dan masu dashi shima a kudu suke da Zama tare sukayi Secondary Suka tafi Uk tare Kuma amma shi Khaleel bai dora da masters ba babansa ya sama Masa aiki a NNPC,ya dawo gida Nigeria ya auri matarsa Sufia.

Alhaji Yusuf sun San komai abinda yarsu ke aikatawa na shaye shaye da bin saurayinta da sauran abubuwa marasa kyau sai Alhaji Yusuf Wanda Nawwar suke Kira da Papa yaje wajen Iyamami tare da matarsa Zuwaira yace tunda kowa yasan Sabreen ta lalace Babu me iya auranta a haka Kawai a hadata aure da dan uwanta Nawwar nasan Nawwar bazai ki jininsa ba,abin yayiwa Kaka Iyamami dadi a ranta tace ka kawo shawara ai tunda ya kusa dawowa sai a fara Shirin aure,Nawwar shi kuwa sai da ya kafu ya Zama me kudi na kirki ya Blbude kamfanunuwansa a nan Nigeria can Onitcha da wasu state sannan ya dawo ba zato Mami da Baffa sai ganinsa suka yi babban abokinsa Khaleel ya dakko shi,abinda ma basu sani ba Nawwar ya mallaki gidaje da abubuwa da dama a nan Nigeria Maminsa da Baffansa sun sani su, sai Murna su Papa sukeyi lokacin Sabreen taki dawowa rabonta da Nawwar tun suna Yara,bayan Nawwar ya cika wata Daya da dawowa ya Fara zuwa Office Yana ta kasuwanci gidansa da ake kera Masa Wanda zai zauna da matarsa idan yayi aure wannan na musamman ne,Papa hankalinsa ya tashi ganin Nawwar ya Zama me kudi shi Kuma Wanda ya handame sun kare ga Baffa dan Uwansa arziki sai abinda yayi gaba duk da kuwa irin zaluntarsa da yake yi yana siyar Masa da kadara ba tare da ya sani ba,sai ya dage da son lallai Sabreen ko tana so ko bata sai ta auri Nawwar ta nan zai samu ya mallake dukiyar Nawwar, Haka ya Kira Sabreen Yana masifa yace wlh idan baki dawo gida Nigeria ba ban yafe Miki ba, Mama zaune take kusa da Papa tace ka dinga binta a hankali ita kadai ce garemu,Papa Yana fada yace to kina ganin ni naki yin arziki gaba daya kamar bakin uwa duk gani a tsiyace kina gani dan uwana Sunusi uwar mu daya u abanmu daya yazo yayi kudi ni kuwa na roka na roka Shuru,akan haka fa ganin lokacin Sunusi har ya kusa fin Sulaiman kudi hakan yasa na tura aka kashe Sunusu ya bar duniya,da Sauri Mama ta rufe masa baki tana furta ka rufa mana asiri Kar wani

5 Comments On YAR AIKIN KARUWAI
avatar
asmau-7

1 year ago

Reply

T

avatar
sadiya-9

1 year ago

Reply

Wonderful and nice novel

avatar
diaabdourahamane

1 year ago

Reply

Nice novel

avatar
bashar

1 year ago

Reply

Don Allah ina cikon labarin nan?

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to bashar

Dole fa sai dai ku siya a cigaban labarin a wurin marubuciyar, ga nambarta 08061929616

Please Login or Register in order to submit comment