Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya dinka Mata ba karya tayi kyau ta ko Ina dama su Gaji anyi school a waye suke,Yana kallon Gaji yace sai naji kamar na rungume ki,Murmushi ta saki yace Allah dama ace yanzu tare zamu kwana da zan more, Gaji Ido ta rufe sabo maganganun Alhajin nata,yace ki daina kunya yara kanana ma yanzu Jin dadin rayuwarsu suke yi bare ke da girmanki,ki bari na dan motsaki ki Dan kawo yau kiyi bacci me dadi kin tsaya Kamar Yar Kauye haba Gajina,wallahi da ace kin yarda dani Kawai romance ba sex ba babu abinda bazan baki ba,komai zan siya Miki Zan Miki komai,I will take care of you

Gaji tace ni dai bana son Sex sai munyi aure,wayancewa yayi haba ya za ayi na lalata Miki rayuwa ai bazan ma iya ba Kawai romance amma ya kamata ace munje inda yake da privacy waje me sirri inda zamu saki jiki sosai muji dadi ai romance dinma yafi Sex,Ni mota ma zan siya Miki kwana nan in kin yarda,Gaji taji mota tace to muje amma dan Kaine yace ko kefa ai yanzu rayuwa sai ana Jin dadi ana dan motsawa amma duk kin bari kinyi mugun tsatsa,dariya tayi tace tsatsa Kuma yace yes kinyi tsatsa,gida ta Shiga tace Gwaggo Alhaji yace naje zai kaini na siyo Kaya,Gwaggo tace sai kin dawo tunda ai mijin aure ne ba damuwa ai aure zakuyi nan kusa a dawo lafiya Dagaci Yana ji yace mutumin kirki kenan Alhaji Kabiru Danbinni ba abinda zamu ce Masa,Gaji dai ta fice ta shiga gaban mota ya ja sai cikin birni tunda Suka taho yake Mata maganganu na batsa,yace da alama zakiyi ni'ima,zakiyi dadi,sannan Wanda ya sameki ya dace zaki dade ana sex dake baki gajiya ba,gaki da alama jarababbiya ce ke kina da karfin sha'awa,Gaji tace ta ya ka sani? Yace af baki san wani littafi ba me suna Surah inda aka siffanta dukkan kalolin Mata to ke me surarki haka aka ce a littafin,ai ya kamata muje na sha dadi ko ya kika ce.

Zaune muke a tsakar gida Muna game din whot ban wani iya sosai ba sai cinye ni akeyi,Munfi mu shida Sera,Wise,Star,Yarzabil, Mandula,Manduwa sai dan daudu Santana,Star tana yi tana bulbula sigari,Seraline itama kunnawa tata wuta tayi tana sha,Wise kuwa bata Shan komai na hayaki sai kwaya ita, sai yarzabil yar Syrup ce ita Kuma,Mandula Kuwa ba abinda bata sha,duk na goge nima har yanzu kallon baki waye ba suke min,Muna fama sai nishadi mukeyi,Santana ya kalleni yace Miracle ki taimakawa kanki ki nemi kudi Ina baki shawara kin zauna kina ta talauci shegen pussy din ai ba gutsira za ayi ba kin zauna Wai ke aure a nan gidan zaki samu mijin aure ko balagaggen dan bariki zaki aura a nan,kin San dai kaf layin nan yan Iska ne,Nima da Zan samu Wanda zai aureni ai da naji dadi,dariya ta kamani nace kalleka ko kunya baka ji kana Namiji ka maida kanka dan daudu Wai da zaka samu Wanda zai aureka Namiji fa kenan stupid karka isheni me suffar Condom,dariya su Wise Suka dinga yi, Yar aikin Karuwai lallai kinci abinci cewar Yar Zabil dama yawanci duk gidan Yar aikin Karuwai suke ce min.
Anjima fa akwai gala a gidan nan,dama unguwar kullum sai anyi gala iri iri mawaka suna zuwa suyi show Yan gala,akwai bangaren gala a unguwar yau can zasu kusan kwana,da dare da ni aka tafi can wajen Yan solo duk munyi gayunmu,Su Wise suka dinga lika musu kudade ranar Karuwai sun zubar da Naira,Nima mawakin ya birgeni mawakin hausa ne Wanda ke tashe kudin dake hannuna dubu uku da na riko a hannuna na hau step naje na lika Masa su,na dawo kida na kwasata na ranci dubu biyar wajen Seraline naje na Kuma lika masa,mu indai Harkar banza zakayi a gidan babu me hanaka sai dai ma a goya maka baya.




Sharhi fans



AsmaBaffa
08061929616
[7/15, 5:48 AM] +234 912 082 5656: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI🌼
LITTAFIN KYAUTA NE



16-20


Official

By
AsmaBaffa
08061929616


SADAUKARWA NE GA
DUK YARAN TSUNTUWA




Page naku ne

UMMU LATEEFAH
SADIYA MUHAMMAD
ZAKIYYA BELLO
FATEEMAH FAROUK
ALINA
MMN NASRIN
GIMBIYA DIYAR KATIBI
AUNTY NURSE ZARIA

Jinjina gareki
HAUWA S ZARIA
ME KARANTA AUDIO NA BOOKS DINA




*AL-KUTUBIYYA ISLAMIC MEDICINE*
_Jama'a kada ku bari wannan garabasa ta wuce ku,muna da nau'i magungunan gargajiya masu kyau da inganci_
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda inganci da sahihancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai-dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_nfection_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace *SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI💯☑️*_

_Muna sayar da supplement gangariya irin wadanda ba su da matsala sai da su gyara garkuwar jiki da inganta lafiya, muna bayar da sari duk wani supplement muna da shi, kuma muna sayar da daya muna bada sari akan farashi mai sauki, muna tura kayanmu ko wane gari domin neman karin bayani a tuntunbi wannan lambobinmu dake kasa._
*08089965176*
*07084653262*





Gaji wani katafaren gida taga ya kaita me gadi ya bude,Alhaji Kabiru Danbinni yace nan ne gidanki nan zaki zauna idan munyi aure,farin ciki ya Kama Gaji duk ta rude haka suka fito,hannunta ya rike Suka Shiga ciki duk ta rude taga gida me kyau sai da ya nuna Mata ko Ina sannan ya shiga kitchen ya kawo Mata lemo da ruwa ta sha ya fito musu da kayan makulashe Suka ci sannan ya jata bedroom dinsa yace muje kiga dakina ai bamuje ba,suna shiga taga ya hadu sosai daukanta yayi cak tare da daurata saman gadon shima ya haye,hannunta ya rike yana murza yatsunta a hankali kasa Masa musu tayi sabo da kudinsa,wuyanta ya Fara shafawa a hankali ya hade bakinsu waje daya,cikin salo ya zare Mata rigarta bra dinma ya balleta gata da dukiyar Fulani nan ya Fara sarrafasu ta wani lumshe Ido tana jinsa Yana gurnani kamar wani rago,Murzata yake yanda yaga dama duk ya rude bai san sanda yake cewa muyi sex ba,Gaji tace a'a gaskiya Jin zata botse Masa yace to shikenan romance tsaya...tsaya...tace nidai banda Sex,yace to naji dakata wait...tsaya Yana ci gaba da murzata tare da furta zan mallaka Miki komai Allah ya Miki baiwa,skert dinta ya zare daga ita sai wando tight iya gwiwa,hannunsa ya tura ciki, ta rike hannunsa shi Kuma ya shiga furta tsaya ba komai...ba komai tsaya duk ya zauce, wani ihu daya kurma sai da Gaji ta firgita tace Kai Kuwa sai kace ana Jan rago za a kaishi kasuwa kabi a hankali mana,Alhaji da katon tumbinsa yace zakiyi dadi kinji ruwa,Gaji tace nifa zaka ji min ciwo a hankali sai fingering yake Mata tana Jin dadi itama ,haka yasa Gaji shima tana ta faman murza shi Yana gurnani,Gaji tace ni zaka kashe min dodon kunne haka ake Jin dadin sai kace kana sex idan kana sex yo ai sai dai kukan Saniya zata haihu jajirinta ya sawo Kai,haba sai kace Kan jaririn Saniya zai fito,Alhaji Yana jinta Yana cewa na baki kaina Gaji da sauri tace yo tsakani da Allah me zanyi da kanka duk girmansa ni kaga ban san wajen siyar da kawuna ba bare na Kai a siya rike abinka kayi sauri Kawai kaji dadinka,a cinyar Gaji yasa abar tasa a haka ya kawo yana wani Jin dadi ya rungumeta sannan ya Kama Gaji ya Fara Mata sucking dadi ya kwashi Gaji tace ajalina yazo ni Gaji,taji dadi sosai sai da Suka gama lalacewa sannan tayi wanka ta fito ta shirya shima yayi nasa Suka fito Yana ta Jin Dadi suna zuwa gida dubu goma kacal ya bawa Gaji bayan siyayya Daya dan mata wacce bata taka Kara ta karya ba,tayi godiya Itama ta tafi tana tuna irin dadin da taji tace dama haka abin yake masu aure Kun ci uwaku da bakwa fada Mana gaskiya sai kowacce kinibabba tayi mukus a gidan mijinta sai da ta gama haukarta sannan ta shige gida, su Gwaggo harda guda yarsu tayi goshi,Aunty Amarya tace ke Kam Yar nan kinyi goshi Gaji tace rankwalele ma Kuwa goshi Kato sai kyalli suna ta dariya Mairo tace Sis Ina tayaki murna,Gaji tana murna ta furta don't worry sister verysoon Zaki samu naki kema,Mairo tace Allah yasa.

Nawwar ne zaune a dakinsa yana tunani yace Oh God karfa na Shiga hakkin yarinya ni bani da cikakkiyar lafiya gaskiya nayi magani har na gaji, yace dole na hakura da ita haka naci gaba da neman magani,kudin da ya ajiye bai kai bank ba da dadewa ya tuna wajen ya Bude kudi yace daukeni inda ka ganni sisi babu a ciki,Sabreen duk ta sace su a hankali wasu ta bawa mama wasu Kuma tayi shaye shaye da su,Kira ya kwala mata tana jinsa tana Palo tana latsa wayarta yar aiki tana Mata tausa a kafafu tace banza,me aikin tace Auzubillahi wallahi a Zamanin nan ana kuskure da yawa matan yanzu koya miji ya bata musu sai ta dinga zaginsa wasu a gaban kawaye idan an hadu ana zancen halin maza,wasu idan sunje gida wajen Yan uwansu ko a gaban iyayensu su dinga zagin miji sabo da ya musu laifi wlh ba kyau Mata ku gyara,tsawa Sabreen ta bugawa dattijuwar da ta haife ta tace wallahi Zan koreki a aiki banza munafuka Ina ruwanki ko kanin ubanki ne dan an zage shi to na zage shi na Kara taja tsaki ta mike tana kutuntuma ashar ta haura sama a gaban Nawwar Kuwa mukus tayi ta tsaya tare da furta gani,yace baki ga kudin Dana ajiye ba ko kin canja musu wajen ajiya? Direct tace nayi amfani dasu nayi uzurin rayuwa da su,Ido ya zaro tare da furta for real? tace ae Ina bukatar kudade Kawai na kwashe,kin San nawa ne Kuwa? Oho maka,cikin tsananin Fushi ya furta are you out of your mind? baki ta tabe tare da gyara dan guntun wandon da ta saka tace nifa kaga ka daina min tsawa akan wasu chicken change me yasa ka fiye takur....Mari taji ta ko ina yace kudin ubanki ne ya nemo min Ina tunanin baki da hankali ke karamar Yar iska ce bari na nuna Miki na fiki Iskanci waya ya jawo tace Allah ya Isa shege ai Kuwa ya hau tafkarta sai da ya fasa Mata jiki ta gudu da kanta tana kuka wiwi,kayanta ta shiga hadawa ya fito zai fita sanye cikin 3qtr da riga me gajeren Hannu yayi kyau,ganinta yayi ta saka akwatinta a motarta taja ta bar gidan a fusace yace tafi nono fari Ina tunanin faranta Miki kina min shirme yaja tsaki ya shiga motarsa rantsatsiya ya bar gidan zuwa gidan babban abokinsa Wanda shi Yana da mace da yaransa biyu Khaleel kenan.

Sabreen da kuka ta shiga gida Mama ta tare ta tana tambayar lafiya? tace wannan Dan burar...Dan kutmar....tsinanne azzalumi mugu shine ya dakeni akan kudin nan, Mama tace Yar tamu guda lallai Nawwar baida mutunci bari Papanki ya dawo a sanarwa kakarku Iyamami ita zata dauki mataki tunda ita ta haifi ubansa,suna zaune Papa ya shugo da murna ya samu wata kwangila zai samu kudade ya iske Sabreen ya tambaya lafiya? Mama ce ta fada Masa komai harda cewa bazan yarda ba a kashe min yarinya ta tilo,Papa yace akan wasu Yan milliyan biyu zai kashe min ya lallai yaron nan Wasa yake dani wlh Naga dama sai na hanashi sakewa a rayuwa,bari naje ai Iyamami ce maganinsa Kuma duk abinda nace ta zauna daram.

Bai ko zauna ba ya nufi part din Iyamami inda Yar aiki ke Mata gyare gyare tana ganin Dan nata tasan ba lafiya, tace lafiya Yusufa? Ya kwashe zance ya fada Mata harda cewa yanzu Sabreen ba Yar uwarsa bace ai shi me bata kudi ne bare gata matarsa,Iyamami tace itama bata kyauta ba da ta satar masa shi Kuma Dan ubansa sai ya dake ta,dama na fahimci yaron nan yanda yake jiji da Kai magana ma aikine a wajensa ni gaskiya ki yiwa ubansa da uwarsa magana,Iyamami wayarta ta jawo tace kamo min number dinsa,Lokacin Nawwar suna ta labarin kwallon kafa da abokansa yaga Kiran Iyamami,Tsaki ya dan ja yasan zancen Khaleel Yana kallonsa ya daga Iyamami ko jira batayi yayi magana ba tace Dan ubanka kazo Ina neman ka,to yace Kawai ya kashe wayarsa,Khaleel ya kalle shi yace lafiya dai? yace hmm Kai dai bari wannan Yarinyar Sabreen Mana tunda na aureta wlh Banga amfaninta ba a wajena daga bacci sai sata,sata kuma? Ae sata fa dama Ina ganin ana sace min kananun kudi to yanzu har million biyu ta kwashe ban sani ba,gata bata da kunya bata da respect zata iya cin mutuncin kowa Dan iskan baccin nan nata na rasa na mene mace ta kwana ta yini tana uban bacci,kasan Ina ta Shirin ci gaba da magani akan rashin feeling dina sabo da na dinga bata hakkinta amma Yarinyar nan harda zagi,Khaleel yana tausayin abokinsa yace eyya sorry kaji sai hakuri kaci gaba da hakuri,yace bari naje sabo da Iyamami itace ta haifi Baffa Ina girmama su sannan Mami zasu ciwa mutunci idan Baffa yana gari bazai so na wulakanta Masa uwa ba shi yasa nake Mata biyayya su Kuma gani sukeyi Kamar isarsu ce ta sa,shima Papa Ina ganin girmansa shi yasa nake zaune da yarinyar,Khaleel rokonshi yayi yace ka Kara hakuri kaji yace Inshaallah ya wuce gida.

Yana zuwa Iyamami ta hau bala'i harda kuka tana cewa inama ubanka zai dawo yau ko gobe daga kasar waje ya gani yanda kake wulakanta jininsa wallahi kabi duniya a sannu Yarinyar tace baka kwana da ita,Nawwar idan baka da lafiya ka fada na tafi Kauye na hado maka magani,Shi dai Yana jinsu har ta gama yace bani da lafiya Iyamami abar bata tashi,a gaban kowa ya fada ko kunya,Iyamami tace Sannu Allah sarki za'a Nemo maka magani dan Allah kayi hakuri ku zauna lafiya da Sabreen, Sabreen tana daki aka kirata ta fito idonta duk ya kumbura,Mama tana Fushi tace ke koma ki huta gobe na maidata da kaina ko nace idan ta warke,Iyamami tace to kaji,yace ba damuwa,Iyamami tace gobe Zan tafi Kauye kaji,yace to,Papa yace Dan Allah Nawwar Dana karka sake kaji kaida Yar uwarka itama munyi Mata fada baza ta sake ba,Nawwar dai yace to Suka gama ya wuce gida ,Mama da Papa suka sa Sabreen a daki suna fada Mata lallai Yana warkewa ta saki jiki ta haihu da shi idan ta haihu da shi to sun gama mallakar dukiyarsa da komai sai yanda Suka yi,haka suka zugata sosai ita Kuma Iyamami an tafi Kauye karbo magani,kwana daya tsakani sai gata ta dawo da tarin magungunan gargajiyar ciki harda rubutu har gida ta samu Nawwar ta karanta Masa yanda zaiyi amfani da magunguna,wani dan itace ta Mika Masa tace rike idan abar ta harba ko ta mike ka fada min,Nawwar ya karba ya rike Shuru ko motsi tace,yana rikewa ta furta to ya? yace ai ko motsi bata yi ba ko na nuna Miki? Iyamami tace gidanku fitsararre dariya yayi sosai hakoransa kyawawa Suka bayyana,Iyamami tace ji yanda kayi kyau kana Murmushi ashe mijin nawa dai yana dariya,yace idan magani yayi aiki sai a fara ta kanki dukansa tayi ta mike tace marar kunya ba ta tafi abinta,shi dai bai zaci magani zaiyi ba a banza yake kallonsa sabo da yayi masu tsada ma baiyi ba har na asibiti Shuru sai wannan garin ganyen bishiyar haka yana tabe baki yana wani kyankyami a haka ya fara amfani da magunguna.

Miracle...Miracle....Fitowa nayi da gudu naji muryar Yar zabil Ina Fitowa tace wanke wanken fa waye zai miki? nace kiyi hakuri na tafi nayi Mata na gama dakinmu na koma na samu Seraline ta kalleni tace Rabi ki daina zubar da mutuncinki a gidan nan duk layin nan babu me kyawunki Rabi kin tsaya a wanke wanke da shara wasu banzaye suna wahalar dake Wanda da zaki Fara sana'ar nan nasan sai kinfi kowa customers,yanzu kudin da kike samu basu isarki ci da sha da biyan haya bare kiyi saving ki fara gaki yanzu kin waye kin goge kin Zama tsagera wata Maganar da kike fada ko ni Watarana sai na daure zan iya furtawa,nace sana'ar ku bazan iya ba Ina tsoron Allah duk iskancina a baki ne wlh,to naji Kinga yanzu dare ya kusa zamu je aiki ki shirya muje dake kiga yanda ake harkar ki bawa idonki abinci ko banza kyayi kallo Zaki ga yanda ake aikin sai ki dawo gida nace wannan dai zan iya,to ai bani da Kaya masu kyau na fita,Sera cikin kayanta ta zabo min wata gown silver and black me tsadar gaske amma bata fi rabin cinya ba,ta fito min da dankunne da agogo me kyau da takalmi me dan tudu sai hular gashi dogo me tsada tace shirya,kayan na kalla nace a haka Zan fita tsirara haba Sera Allah Yana kallonmu fa,tace Kinga idan zaki sa kisa malama tana min masifa haka ta tayani na shirya,wani mahaukacin kyau da nayi itace ta min make up me kyau sama sama,duwawukana Kamar zasu fado ita kanta Sera sai data tsaya tana kallona tana yaba surata,Fitowa mukayi matan gidan duk sun shirya wasu ma tuni suna can gefen kwalta titin da ake zuwa me kyau inda yake kusa da layin masu Hannu da shuni,yan daudu na gani sun cakare Suma sun tsaya a titin Mata masu kudi suna zuwa suna daukansu wasu Kuma maza yan luwadi suke daukansu abin ya bani mamaki ga haske kamar rana wani nishadi nake ji,duk motar data wuce su Sera suna binta suna furta customer,suna nuna musu jiki suna tura musu duwawu,Idan me mota Daya ya tsaya sai su yanyame motar Kamar zasu afkawa Namiji ya fito ya zabi wacce ta masa,Ina kallon ikon Allah sai dariya nake yi.

Wata mota ce me tsada ta tsaya Suka tafi da gudu tare da yanyameta sai Kuwa Suka ga mace Yar gayu babbar mace ta fito ta duba cikin Yan daudun ta zabi Wanda ake Kira da Santana ya balle Mata botin rigarsa Yana karairaya taga ya Mata ta jashi Suka Shige mota,ihu na saki Ina Dariya nace wayyo ana tallan duwawu,ba shegen da zai bi ta local government dina my GRA wlh lala babu me shiga GRA na,juyawa nayi Ina tafiya dagwas dagwas na koma gida abina Ina Allah wadai da wannan sana'a Wanda Hausawa musulmai Suka Fara tsunduma kansu cikin irinta su hada jaka su tafi street Ashawo.

Washe gari ma haka na cakare cikin kayan Seraline Muka je Nasha kallo tun abin baya birgeni har naga suna ta tara kudi ni ana ta barni a baya sai tura kudi sukeyi gida ana siya musu gida da filaye da kudin ashawo duk sun tara kudi a tunanina fa,ni kuwa kowa sai kallon banza suke min,sannan ba mutunci kwandala babu me baka kyauta,bayan satikai haka kawai Katsam ba abinda nake so nima sai Karuwanci yau dai na sa a raina zan fara Karuwancin nan nima na samu kudi amma me tsada zan yi sai idan namijin yayi min sannan sai idan da kudi da yawa,Shigowa nayi dakinmu da dare na samu Seraline tana shirin fita nace Kawata na sa Raina yanzu Kam Zan Fara Ashawo work dinan ki ci gaba da bani aron kayanki kafin na samu customers na siyi nawa,Saratu taji dadi tace ko kefa maza shirya baki da matsalar kayan sawa Kinga yanzu 10pm Kar mu makara,da sauri na Fara shiri na dau wanka cikin dogon wando tight da Yar riga karama nayi kyau matuka Muka tafi,gefen titin Muka tsaya tunda naje motoci ke tsayawa daukana amma kowa yazo sai nace Million daya daga nan me motar zai dauki wata ya barni nan tunda wasu gasu nan 2k 5k ma daukansu akeyi idan customers basu zo da yawa ba,Haka yau ma na koma gida ba kowa,washe gari aka sake fitowa dani nan ma nace sai Million daya kowa sai ya min kallon banda hankali, wani bahaushe ne yazo a Yar karamar motarsa ya tsaya tare da Fitowa Yana Kare mana kallo ya kalli mandula yace juya na gani ta juya sosai ya barta nan ya karaso wajena baki na tabe,yace juya na gani na juya a gabansa ya jinjina Kai yace kinyi muje ko nace kaje da wa? You dey craze? Kasan kudina Kuwa? Nawa to ya furta Yana kallona nace million daya zuwa sama,Ido ya zaro yace ke Kuwa sai kace matan gidan Aljanna zunubi ne fa ga tarin zunubi sannan ga tsada haka,kaga ja kayi gaba ko yanzu na tarwatsa maka kwakwalwa wlh bani da mutunci da kake gani na ja tsaki, wuyana ya shafo kafin ya zare hannunsa na kwashe shi da Marin da yasa ya gigice sauran karuwan Suka goya min baya gamu da hadin Kai kafin kace me mun kashe titi da fada da kyar ya kwaci Kansa ya bar wajen a guje cikin motarsa muna binsa da zagi nace shege ko maza sun Kare me zanyi da Kai na ja tsaki Ina gyara gashina sannan Ina tauna chewgum kas kas kas...

Nawwar magungunan Iyamami ya raina su ganin yayi masu tsadar gaske ma amma me sai yaji idan yaci ya koshi ba abinda yake bukata sai mace,sai da Sabreen tayi 3days sannan aka dawo da ita gidansa bata canja zani ba sai ma rashin mutunci data karo,Yan aikin ta fara ci musu mutunci dama hakuri suke yi da ita idan Coccaine dinta ta motsa haka take daddana musu ashar bata da respect,Daya Yar aikin ta hada kayanta ta gudu Sabo da zagi da cin mutunci sannan bata basu abincin kirki a dafa ayi komai amma ta hana su,Ladidi me girki ce ta rage sai maza masu aiki su dama yawanci kudi yake basu suci abinda suke su sunfi son ma a Basu kudin har canji suke samu kullum,Ladadi ce ta fito Kawar Sabreen tazo Jamcy ta kawo Mata lemo,Sabreen tace ke tsohuwa wannan Kawai zaki kawo shine kadai a gidan? Ladidi tace Zan kawo ai Hajiya ban gama abinci bane,Wai ke wacce irin dabba ce ne,Ladidi da mamaki ta kalli Sabreen domin tayi kusan jika da ita ma,tace dani kike Hajiya? No da uwarki nake dalla wuce ki kawo Mana snacks,Ladidi tace ko ba komai Sabreen ai naci darajar furfurata sannan ni nasan nayi jika dake amma ki iya kallona ki zageni, Sabreen daga Jin haka sai haukar kwaya ta motsa ta zabgawa Ladidi Mari,kumatu Ladidi ta dafe hawaye ya shiga sintiri a kumatunta juyawa Kawai tayi ta shiga bangarensu ta hado kayanta tana hawaye ta fito zata tafi,Jamcy tace wannan shine dai dai banzayen Yan aikin nan sai su dinga hada kansu da me gida, Sabreen ko a

5 Comments On YAR AIKIN KARUWAI
avatar
asmau-7

1 year ago

Reply

T

avatar
sadiya-9

1 year ago

Reply

Wonderful and nice novel

avatar
diaabdourahamane

1 year ago

Reply

Nice novel

avatar
bashar

1 year ago

Reply

Don Allah ina cikon labarin nan?

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to bashar

Dole fa sai dai ku siya a cigaban labarin a wurin marubuciyar, ga nambarta 08061929616

Please Login or Register in order to submit comment