Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tace And'aura ,Auren ta, taji gabaki d'aya jikinta ya mutu, wani kasalalan ,nufahi ta saki tace.

"Alhmdulh Allah na gode mana daka nunamin wanan rana, wanda ban tab'a tsamanin shi da wuri haka ba".


Rik'o hanun Mami tayi tace.

"Mami ,ina tunanin rabuwa dake, babban abundake d'agamin hankali, kenan shine zan rabu dake bazamu sake ,kwana gida, d'aya nidake ba , Mami bazan iya barin kiba".

Goge mata hawaye Mami tayi tace.

"Karki damu Hajjo ai ba mutuwa zanyi ba, kuma gari d'aya zamu zauna dake, mutuncin ki shine d'akin mijin ki, yau ne mahaifin ki yaji sakat cikin zuciyar shi tunda kika malaki hankalin kanki, bashi da wani burin daya wuce yaga, ya 'aurar dake Amman hakan be yuwu ba sai yanzu Allah ya bashi ,dama .

Dama tunda 'Allah ya haliceki mace dole zaki ,tafi kibar ni ko, kinaso ko baki so, nidai fatana 'shine Allah ya baku zaman lfy".

Ummi na kaiwa ,nan ta mik'e tafita don d'aukar wayan Dady ,daya hau ruri.

"Hello Alhaji lfy dai kow ya hanya kun, kusa ,isowa ne?".

Banji me yace mata ba sai Salati data fara yi,

"Unnalilahi wa inna ilaihi raji'um


*

Ummi na bak'in kofar da'aka shigar da, Dr samir tiyata, sai kaiwa da kowowa takeyi.

Ganin Dr Aiman ya fito yana cire safar hanun shi yasa, tayi saurin k'arasawa gurin shi tace

"Lfy Doc..na ganka, haka, kamar akwai abunda ya faru, ya jikin Samir d'in?".

Dr Aiman kallon ta kawai yakeyi batare da yace mata, komai ba idanun shi sunyi jazur kamar me shirin yin kuka.

Hankalin ta idan yayi dubu ya tashi ta kuma kallon shi tace.

"Don Allah Doc..kafad'a min meke faruwa, kow ya mutu ne?".

Girgiza mata kai, kawai Dr Aiman yayi, ya wuce.

Durkushewa tayi agurin tana wani 'irin kuka me tsuma zuciya.

Dr Khadee ma haka ta fito daga cikin dakin tana cire, rigar ta jiki babu laka da'alamun tashin hankali k'arara 'a fuskar ta,

Kallon Ummi tayi bata iya ce mata komai ba ta wuce , don a halin da take, ciki bazata iya magana ba...


*BY DIJA_WAZIRI*
[18/12 7:33 pm] Dija Waziri: πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰
DR HAJARπŸ‘©β€πŸ”¬
πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰



*KULLU NAFSIN ZA'IKATIL MAUT*😭😭

*Shafinan gabiki d'ayan shi sadaukarwa ce gareki, Inna "Allah ya k'ara girma da 'arziki Ameen*πŸ‘

*Raruwa takan cenza ma bawa cikin ,mintina kad'an ,Abunda ka saba dashi ze iya cenzawa , zuwa ga wanda baka tab'a tsamani ba*.

*kowa, da irin tashi k'adaddarn Arayuwa , ba lalle abunda kake so bane kake iya samu Arayuwa*.

*da yawan mutane sukan saka burin samun wani abu da suke so , idan Allah ya nufa wannan abun ba 'Alkairi bane agareka, sai kaga ya kawo maka wani sanadin da zaka rabu da 'abun*

*Komai yana tafiya da tsarin kaddarar ka*

*Nasan zakuyi mamakin wanan page d'in sosai, ze tab'a suciyoyin wasun ku ,Amman kuyi hakuri 'insha 'Allah nayi muku Alk'awarin komai ze koma daidai*

*Kuma naji Comments d'in wasu daga cikin fans d'in buk d'inan jiya, Abunda nake so ku gane shine book d'inan ,nariga da natsara shi tun farko , labarin zuwa k'arshen sa, so duk abunda ,dama ze faru tuncen a tsare yake, Fatan akwai shine ku fahimci sak'on da nike son isarwa*

*Allah kasa mudace kasa muyi kyakyawan k'arshe Ameen*πŸ‘


Chapter 48


Dady , ya shigo ,gida jiki a mace idanun shi jazuri kuma duk ya birkice .

Zaune yake, kan kujera'a falon k'asa ya had'a yanayen shi cikin tafukan hanun shi, zuciyar shi na wani 'irin bugu da Sauri da sauri.

Hajar na gefen shi a Zaune a kan Carpet, Mami na kusa, dashi tana zaune itama tayi jigum, tausayin yar, tata kawai takeji, Aunty Asma'u kuma na d'aya daga cikin kujerun falon itama tana Zaune tayi tagumi.

Hajar tunda ta shigo falon gaban ta, te wani 'irin dokawa , zuciyar ta na wani 'irin matsewa kamar kayan da 'aka matse kafun a shanya.

Jin Furyan Dad yasa ta maida hankalin ta kanshi.

"Hajara".

Dad ya kira sunan ta,

Ras taji k'irjin ta yayi, tasan duk yanda'akayi ba k'aramin ,magana ' Dad zeyiba tunda ya kira sunan ta da Hajara, don be saba kiran ta da hakan ba.

D'aga idanun ta, tayi tace .

"Na'am Dad".

Tana shafa lalausan gashin carpet d'in dake shinfid'e a falon.

Saida, Dad ya d'an dakata, na dak'ika guda sanan yayi k'arfin halin cewa.

"Hajara, Kinga jarabobi da, dama 'arayuwan ki, kinga tashin hankali, iri da kala, Hajjo ina so ki d'auka cewa hakan baze nuna cewa 'Allah bayan son ki bane da yake ta jaraftar ki, kuma karki d'auka cewa baya sane dakene.

Duk wani abu da kikaga ya faru dake, da sanin shi kuma shida yasa hakan ta faru dake shi ze yaye miki, ina so abunda zan fad'a miki ayanzu , kad ya k'arya miki zuciya.

Ina son ki d'auka cewa 'Babu wanda ze iya ja da ikon Allah, bazan iya hanaki, kuka ba don ,nasan dole zakiyi, Amman daken samune Addu'ar ki shi yafi buk'ata' ayanzu".


Surutan Dady taji suna mata yawo a kwanyar kanta, alokacin taji komai ya d'auke mata d'if kamar d'aukewan wutan lefa, abunda take iya furtawa cikin zuciyar ta shine k'ardai, Dr Samir ya Rasu ,shine abunda ta iya furtawa.

Komawa da hankalin ta kan Dady tayi don taji Mumunan maganar da zata fito daga bakin sa..

"Ayau da misalin k'arfe biyu an d'aura miki aure da, Dr Samir !!! Abisa, sadaki naira dubu hamsin.

Sannan Abu na biyu shine Munyi rashin ,mutum ,mafi muhimaci a gareki, bake ,kad'ai ba mu gabaki d'a , mutun me karamci me hakuri da sanin ya kamata,

Hajjo saidai kiyi hakuri, dama 'ance dukkan merai mamaci ne Allah yayi wa Captian Junaid rasuwa, a hanyar shi ta dawowa kano bayan and'aura 'aure".

"Innalillahi wa inna ilaihirrajiun" ta fad'a a fili tana dafe da k'rji, idanunta ya cicciko da ruwan hawaye ,yayin da jikinta ya d'auki rawa.

Furucin shi na jiya ne ya fad'o mata.

"Kiyafe min Hajjo ina so nashiga sabuwan rayuwa gobe".

Bata ,tab'a sanin zaka iya jin tarwatsewan zuciyarka ba sai a wannan lokaci.


Tashiga tashi hankali da, dama 'arayuwa 'Amman wannan yasha banban da sauran, bata tab'a gane rayuwa ba 'abakin komai takeba sai ayau d'inan.

Wani irin ,numfashi taja ,tanajin yanda zuciyarta ke tafasa kamar hot water,hawayen da take jine. Suka zubo mata a hankali.


*KAFUN D'AURIN AURE*



Kud'an ,k'ara min uzuri nasan page d'in yana muku kad'an karku d'auka hakan jan rai ne wlh ina busy ne Amman insha 'Allah na samu dama gobe zamu gaba, bakid'aya novel d'in.




*By Dija_Waziri*πŸ’‰
[18/12 7:33 pm] Dija Waziri: πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰
DR HAJARπŸ‘©β€πŸ”¬
πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰

Chapter 46

Bayan ,ya idar da Sallar Asuba ya shigo ya samu Hajar ta kifa, kanta ,kan tabel.

Takawa yayi, ya k'arasa ya zauna sanan yace.

"Hajjo".

Sai alokacin ta d'ago, ta sauke manya manyan idanun ta kanshi ,tace.

"Na'am harka dawo ne?".

Da fara'a ,d'auke a fuskar shi yace .

"Eh har mun idar".

Kanta, ta sunkuyar tace.

"Yayi kyau".

Shirune ya biyo baya, saida ya gama nazari da tunane, tunanen sa ,sanan ya tsuke baki yace

"Hajjo dama, nazo da wata magana ce akan Aikin da za'ayi wa Dr Samir na dashin k'oda.

Tow da ,dai gsky kamar yanda nayi alk'awari nine zan bashi , k'oda ta, so yanzu kuma bani,bane".

Be k'arasa ba yayi shiru.

Shirun da taji yayi, ne yasa ta d'ago ta kalle shi tace.

"Ina jinka Captian ya kuma kayi shiru?".

Saida ya d'anyi jim kad'an sanan yace.

"Akram..."


Jin sunan Akram daya fad'a yasa taji wani fad'uwar gaba, lokaci guda taji yawun bakin ta ya k'afe , kafafun ta sun sage, k'irjin ta ,na wani ,irin bugawa da sauri da sauri, zuciyar ta na yi mata wani, irin k'una.

"Akram yace ze bashi, ya nemi Alfarman hakan daga wajena, ni kuma bazan iya ce masa 'A'a ba saboda ,d'an uwan shine".

Hajar b'oye damuwar ta, tayi tace.

"Hakan ma yayi kyau, Allah ya nuna mana ranar, ni zan koma gida, kuma daga yau balale, na sake fitowa ba, har sai bayan d'aurin aure.

So Khadee zasu cigaba da kula da, Dr Samir Allah ya bashi lfy".

Murmushi yayi ,yace.

"Ameen ,my wife Allah ya nuna mana, darai da lfy, anjima zan, zo".

"Tow Allah ya kaimu, tow shi auren Dr Samir d'in fa ya 'ake ciki za'ayi gobe,ne koko sai ya warke?".

"Da munce a d'aga kawai, Ummi kuma tace kawai a d'aura".

"Gara 'a d'aura d'in Ummi tayi gsky matar shi, ta cigaba da jinyar shi, har Allah ya bashi lfy ".



**

"Captian ya shirye shirye, da zirga ,zirgan asibiti".

Hajar ta, tambaya.

"Gashi muna ta fama dai, yanzu daga nabar nan gidan ku asibitin zan koma, idan ,naga ko mai na tafiya dai-dai sai na je na karb'o d'inki da zan saka gobe".


"Ae dama ka wuce gurin d'inkin, ka ,kawai don Khadee tace, min komai na tafiya dai-dai, kuma kasan bama samun ganin shi zakayi ba".

"Haka, ne sai na wuce d'in kawai,kinji wai zariya za'a tafi d'aurin auren ko?".

"Eh ,Haka Dady ,yace kasan wani kawun mune ze d'aura so baze iya zuwa nan kano ba, shiyasa Dad yace aje cen d'in kawai".

"Eh duk Abba ya fad'a min,ni wlh ,haka nan yau tun safe bana jin dad'in jikina, kuma sam duk abunda naci sai naji babu test, narasa dalili".

Murmushi Hajar tayi tace

"Nima dai haka, ni duk satinan ,ma haka nike jina wata iri wlh, sai nake jin akwai abun daze faru".

"Tow miye dalili hakan? Ubangiji kasa'alkairi ne ".

"Ameen dai ".

Captian saida yad'anyi shiru sanan yace.

"Tow kinga yanzu aure zamuyi Hajjo zamu shiga wata sabuwan rayuwa nidake, duk zunuban mu Allah ze wanke mana shi, hakan yasa nake rok'on ki da kiyafe min duk wani abu danayi miki arayuwa ,saboda ina so gobe ,na fara wata, rayuwan daban".

Murmushi Hajar tayi tace.

"Nikam bakamin komai ba, nayefe maka nima ka yafe min pls".

"Baki tab'amin komai ba Hajjo na yafe miki, ina Jawahir kwana biyu ban ganta ba?".

"Tana ciki".

Hajar ta bashi amsa.

"Pls d'auko min ita ,ina son ganinta kuma, mu gaisa."

Yanda yace tayi hakan tayi.


WASHE GARI

yaune Jumu'a za'a d'aura, auren Hajar da Captian da kuma Dr Samir da Salma bayan Salar jumu'a 'a Babban masalacin dake yankin zariya.

K'arfe goma da kusan rabi Salma ta koma gida, don d'auko wa Dr Samir kaya, don yau ne za'ayi masa ,dashin koda, k'arfe biyu dai-dai zasu shiga dashi dak'in tiyata, kamar yanda suka fad'a.

Tana shiga ,gidan sashen ,shi ta shiga Darec d'akin shi ta danna kai.

D'akin kaca kaca ,duk ya baza kaya'akan gado, zama tayi gefen gadon ta fara duba masa kaya cikin wanda suke zube agurin.

Tana d'aga wani ,wando ta hango diyari d'in shi ta d'auka.

Ju-juyashi ta farayi a hanun ta, wata zuciyar tana ,kibud'e ki ,karan ta wata zuciyar kuma tana kad, ki bud'e , cikin jakar hanun ta, tajefa shi ciki, tayi sauri ta zab'a masa kaya ta fice.


**

Sanye ,yake cikin wata dakakiyar shedda ruwan toka, yashi aikin hanu, Babban riga ce, sai ya sanya wata Zana buk'ar wacce zata shiga da kayan sosai, ya d'auki takalman shi mekyau da tsada sau ciki ya saka, ya fashe jikin shi da turaruka masu tsada ,da k'amshi.

Kanshi ya kalla jikin madubi.kayan sun balain masa kyau sajen fuskar shi sun kwanta luf, luf saman fuskar shi, ya wani k'ara kyau da haske ,sai dai kuma ya d'an fad'a , wayan shi daya fara, ruri ya d'aga yaga d'aya daga cikin abokan shine, d'auka yayi da Salama yace.

"Abdul ya 'akayi".

"Kaji ango tun ba'aje ko ina ba har ka fara cenza min ,murya".

Dariya Captian yayi yace.

"Kaga malam bana son wanan zolayar taka ya'akayi ne?".

"Babu komai dama,nakira nace maka, mund'au hanya ne tunda kace kai ,d'aya zaka taho, mukam, munyi gaba".

"Yawwa 'Allah yasa kuriga su Abba isa don suma sun d'auki hanya, mu kawai ake jira don ,iyayen Hajjo sun jima da isa, nima yanzu, zan fito insha 'Allah".

"Tow kade hanzarta 'ango sai mun had'u".

Ya tsinke wayar.

Fita, yayi daga ,d'akin shi yaje sashen Hajiya cike yake, da yan uwa da'abokan arziki, sai tsiya suke masa, beda kula suba har ya samu ya shige d'akin Hajiyar sa.

Zaune ya sameta, ana mata k'itso tsugunawa yayi har k'asa cikin girmamawa yace.

"Sanu Hajiya zan tafi".

Hajiya na zaune gaban me kitso ta juyo tace.

"Harka fito Junaidu, Allah ya kiyaye, kayi sauri kasan tun d'azu su Alhaji suka fita, kuma kasan baya son jira, ina ce ,cen d'in zakayi, yanzu".


Cikin girmamawa Captian yace.

"A'a zan biya gurin Dr Samir".

"A'a menakon ,ko bari sai kun dawo Junaidu?".


Girgiza mata kai Captian yayi ,yace.

"A'a hajiya kibarni kawai naje, k'arfe biyu za'a masa dashen k'oda ,kuma gsky bazan iya tafiya ban yi masa, salama ba ,nidai addu'ar ki nake buk'ata".

"Tow D'an lelena, Ubangiji ya tsare min kai yasa kuje a sa'a ku dawo a sa'a yayi maka 'Albarka, sai ka dawo kuma 'akula da tuk'i banda tuk'in gan,nanci".

Mik'ewa yayi, yace.

"Ameen Hajiya nagode kuma insha 'Allah ahankali zan tafi".

*

Captian yaje ya samu su Khadee sai had'a kayan aiki suke, kafun lokaci yayi, gurin ta yaje ya nemi Alfarman yana son yaga Dr Samir dak'er ta 'amince masa don, dokar asibiti ce babu me shiga wanan d'akin sai ,iya likitoci.

*

Kwance ya sameshi 'idanun shi biyu , yana kallon sama.

Kallo d'aya Captian yayi masa ya kauda kai, don baze iya kuma kallon shiba.

Duk ya rame yayi bak'i ya fita hayacin sa, kamar wani me ciwan H.I.V haka ya koma.

Jin k'amshin turaren Captian ya sashi kallon k'ofa , tsaye ,ya ganshi yana hawaye.

Cikin k'arfin Hali a hankali yace.

"Junaid lfy kake, kuka yau ranar farin cikin ,ka?".

Maganar tashi ma dak'er take fita.

Saida Captian ya matsa kusa da, Dr samir ya tsuguna jikin gadon shi yace.

"Samir bana jin farin ciki, kamar yanda zakayi tsamanin zanji, naci Burin wannan auren kamar ba gobe.

Amman rashin ka gurin d'aurin auren yasa naji komai baya min yanda ,nakeso .

Tun jiya nake jin fad'uwar gaba Samir bana son katafi ka barni, inaji ajikina kamar akwai abunda ze faru Samir, inajin ajiki ,kamar akwai wani babban abuda ze faru da kai ko dani.

Da ina da hali Da nace bazanje gun d'aurin auren ba, kodon naga lokacin da za'a shiga dakai da kuma lokacin da za'a fito dakai, Amman hakan baze yuwu ba".

Samir ayanzu kwata kwata baya iya Kuka baya iya hawaye saidai, ya d'inga jin zugi cikin zuciyar shi.

Wani abu yaji ya tsaya masa'a mak'oshin sa, lokaci guda yaji komai ya tsaya masa cak.

Dafa Captian yayi ,yace.

"Ka, kwantar da hankalin ka 'Abokina ka d'auka cewa komai dake faruwa muk'adaddari ne, da kuma wanda ze faru.

Ina so kayi 'imani da Allah kuma ya, yarda, da k'adaddara, ka d'auka cewa komai ba komai bane face jarabawa, idan Allah yayi zan fito dole ka dawo ka gani, idan Allah yayi zan tafi dole ka dawo ka samu babu ni.

Ko ,kana kusa dani ko baka, kusa dani dole indan lokacinane dole natafi.

Kuma ina so ka sani cewa cuta bata kisa, sai 'idan kwana ya k'are, zakaga me lfy ya tafi yabar mara lfy kaga wanan yana, nuni da cewa bafa sai baka da lfy zaka tafi ba.

Da wanan ,nake rok'on ka da katashi, ka tafi gurin d'aurin Auren ka, kad lokaci ya k'ure, Allah ya baku zaman lfy".

Jiki a sukwane Captian ya tashi ya fice batare da yace wa Samir komai ba.

A k'ofar d'akin ya iske Salma fuskar ta ya kunbura tsabar kuka, so take ta ,tsayar dashi tayi masa ,magana 'Amman ta kasa tsaida shi ,harya b'ace ma.

Zama tayi ta cigaba da rera kuka, abunda ta gani yau ,ya balain d'aga mata hankali, ji tayi dama tun cen tasan da hakan da, duk Dr Samir be shiga halin dayake ciki ya'yanzun ba.

"Ya 'Allah ".

Shine abunda ta iya furtawa, yayin data lalubo wayan ta don kiran Captian, ta sanar dashi komai tun kan lokaci ya kure musu.......





*By Dija_Waziri*
[18/12 7:33 pm] Dija Waziri: πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰
DR HAJARπŸ‘©β€πŸ”¬
πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰

Second to the last

*shafinan gabi d'ayan shi sadaukar wa ce gareki Miss XoXo ,Allah ya barmu tare* πŸ™Œ


*Mata mu tashi tsaye mu kula da tarbiyyar yaran mu. Aure yana shiga cikin wani hali, zarge-zarge na yawaita a daina don yafi yawa wajen mata nasiha wurin miji yafi zargi da habaici, makaranatar farko a wajen mata uwa ce*.

*Nashiha yana da matuk'ar muhimmanci iyaye su ,sani cewa nasiha babbar hanya ce na tarbiyyar yara*.


*me ake nufi da Tarbiyya a musulunci? Tarbiyya tana ,nufin gina cikakken mutum sannu a hankali ,don bin umarnin Allah da na manzonsa ,da neman yardar Allah, da samar masa da nagarciyar rayuwa duniya da hahira bisa tsari irin ,na musulunci.*

*hukuncin gina yaro Akan tarbiyyar Musulunci wajibi ne. Kuma hakki ne daga cikin hakkokin yaro akan mahaifansa, ko walliyansa ,dalilai akan haka.*

*daga kuri'ani fad'in Allah ta'ala yace.*

*Yaku wad'anda kuka yi imani .ku d'auki matakin kare, kanku da iyalinku daga wuta masu tsaronta, wasu irin mala'iku masu karfin bala'i da tsananin gaske ,basa sabawa Allah abin daya umarce su, kuma duk abin da ya Umarce su shi suke aikatawa.*

*Daga hadisi fadin Annabi yace*

*Kowa ya saurara yaji dukkaninku masu kiwo ne, kuma kowanneku sai an tambaye shi kiwon da 'aka ba... Namiji makiyayi ne game da mutanen gidansa ,kuma sai an tambaye shi akan abin da 'aka ba shi kiwi, mace ma makiyayi yace a gidan mijinta da ya'yansa ,kuma sai an tambayeta akansu*....

*Allah ya bamu ikon tarbiyyan tar da yayan mu bisa tafarkin tsira Ameen*πŸ‘

Chapter 49

KAFUN D'AURIN AURE

bayan Captian yabar asibiti , hanyar Zariya ,ya d'auka , gudu yake sosai kamar ze tashi sama don Lokaci ya kusa cika ,kuma yana son ya samu salar jumu'a, awan shi d'aya ya sadashi da garin zariya.

Ko daya isa ya samu an fara sahun sallah cikin Sauri ya d'aura 'Alola shima yahau sahu.

Raka'a biyu sukayi, suna idar wa yaji wayan shi ya fara, ruri yana dubawa yaga Salma ce , beyi tunanin komai ba ya d'auka.

Bakin ta na rawa tace.

"Hello Captian, an d'aura, auren ,ne?".

"A'a Salma ba'a d'aura ba yanzu ne dai ake shirin d'aura wa lfy kuwa?".

Saida ta saki wani gauran, nufashi sanan tace.

"Akwai matsala Junaid ".

Cikin rashin Fahimta Captian yace.

"SubhanAllah wace irin matsala ce kuma Haka Salma?".

D'an jim tayi kad'an sanan ta goge hawayen dake zuba cikin idanun ta, da kamar bazata fad'a masa ba , taga koda ta bari duk randa yazo yaji bazataji dadi ba, cikin rawar murya tace.

"D'azu da naje gida, d'auko wa Samir kaya , naga scret book d'inshi, ban so d'auka ba, alokacin.

Amman zuciya tayi ta ,tunzurani saida na d'auka, bayan ,nazo asibiti ne kuma sai na d'auko na fara karan tawa Captian abunda nagani yayi masifar d'aga min hankali.

Ban tab'a sanin Samir nada zurfin ciki ba sai ayau".

Shiru tayi tana, goge hawayen da suka ,kuma wanke mata fuska.

"Ina jinki Salma kiyi sauri , ina son zan kashe wayata".

Captian ya fad'a cikin tashin hankali dason, yasan meke faruwa.

"Captian kayi hakuri bazan iya barin abun cikin zuciyata bane shiyasa zan amayar dashi.

Dr Samir ya jima yana son Hajar tun kafun kasan zaku had'u da ita , yau wajen shekaru 8 ake nema yana dakon son ta.

Kuma bawai ya dena son ,nata bene har yanzu, dalilin dayasa ya hak'ura ,kuma yak'i furta mata shine, don yaga kariga shi furta mata shine babban dalilin dayasa, ya fasa ,yabar abun azuciyar shi.

Kuma , musababin yawan tashin ciwan zuciyar shi akai akai harda , rashin samun ta dabeyi ba, abun yana damun shi. Kuma yayi alk'awarin babu wanda ze fad'a ma koda hakan ze iya barazana da rayuwan shi".

Captian jinshi yayi wani 'iri kamar bashi ba, taka, k'afarshi ma kasayi ,yayi be jira 'Salma ta k'arasa masa lbrn ba kawai ya kashe wayan ya cilata cikin mota , yanajin ranshi na balain b'aci zuciyar shi na suya.

Buga kofar motan yayi 'idanun shi zajur yace.

"No Samir why Samir meyasa zaka b'oye min damuwar ka Samir ".

Ganin Abdul ya nufo inda yake ne yasa, shi yayi shiru ,bede motsa daga inda yakeba har Abdul ya k'araso .

Ganin yanayin shi yasa 'Abdul d'in fad'in .

"Lfy Captian ,naga lokaci guda ka cenza?".

Captian da idanun shi sukayi jazur yace.

"Babu komai Abdul".

Abdul be yarda ,da hakan ba ya barshi ne kawai don baya son suja zancen yace .

"Kazo inji Abba kaifa 'ake jira".

Captian bece da 'abdul komai ba , ya rufe motar shi ,ya wuce zuwa masalacin.

Zaune ya samesu gaba d'aya.sunyi shirin d'aura 'aure , saida yad'an tsaya na wasi yan dak'ika sanan, ya dannan kai cikin Masalacin.

Abba ya kira yace ,yana son magana dashi, koda 'Abba yazo fita sukayi suka samu wuri gefen inda babu mutane.

Sannan Captian ya sanar da 'Abba duk yanda sukayi da Salma be ,boye mishi komai ba.

D'an jim kad'an Abba yayi sanan ya kalli Captian yace.

"Duk naji abunda kace Junaid yanzu me kake son ayi?"

"Abunda nake so ayi shine A d'aura ma Hajjo Samir Abba shine kad'ai alfarman da nake, nema ina son ,nabawa Samir mamaki ne,ni ,nahak'ura ".

Cikin mamaki Abba ke ,kallon Captian yace.

"Junaid anya kaid'inne kuwa? Kaine kuwa, wanda nasan ya kusa haukacewa 'akan yarinyar nan?".

Murmushin yak'e Captian ya saki yace.

"Nine Abba nine karka damu Samir yafini buk'atar Hajjo, kuma nasan yanda yake itace zab'in shi, nasan itama har azuciyar ta shine zab'in ta,

Saboda sai yanzun wasu abubuwa da, dama ke dawo min game dasu dukan wanda ban iya gane suba sai yau".

Dafa k'afad'an shi Abba yayi ,yace.

"Lalle ka cika jarumin ,maza kuma kacika 'Aboki nagari ,irin ku ake nema 'Amman samun ku da wuya,

Yanzu barin kira mahaifin ta sai na ,sanar dashi, daga nan kuma sai mukira mahaifiyar shi 'itama ,mu sanar mata".

Murmushin da iyakan shi fatar bakine, yayi ,yayin da ya kamo hanun Mahaifin ,nashi.

"Abba nagode Allah ya k'ara girma 'Amman Abba ,bana son Samir da Hajjo su, sani yanzu ,ni da kaina ,nake son fad'a musu"

*

Abba yayi magana da Dady ta fahimtar juna ,kuma ya gamsu da. Duk abunda yace masa, ya 'amince, ya kuma kira Mami ,ma ya sanar da ita, takuma 'amince , Abba ma ya kira Hajiya ,ya labarta ,mata komai ,takuma gamsu don ita 'abunda ,d'anta keso to itama shi take so.

Bayanan sun kira Ummi sunyi dogon magana da ita, takuma gamsu ta'amince .

Suna gamawa 'aka d'aura 'auren Samir da Hajar Abba ne waliyin Samir .

Back to story

Su Abdul ne sukaje suka d'auko shi, koda suka isa ma yariga daya cika ,

Gidan su ,suka wuce dashi daret. Sun samu su Abba da ,Dady awaje suna zaune gurin zaman makoki,

Ganin su yasa 'Abba tashi ya nufi motar da 'aka sanya Captian ciki.

Abba ko, kuka ,kasayi yayi idanun shi sun bushe ,amman kowa ya ganshi yasan yana cikin tashin hankali, bafanin Captian ,ne suka ,kamashi suka shiga dashi cikin gidan.

Hajiya dake faman kuka ,kan taburma, tana ganin su ta ,mik'e da gudu ta nufi gawar Captian ,tana wani 'irin ihu, Abba ne ya rik'e ta gam su kuma suka ,k'arasa dashi ciki don aje ayi masa. Sutura.

Bayan minti talatin an gama shirya shi tsaf ansa shi cikin makara, sanan aka fito dashi akayi masa ,salla.

Babban tashin hankalin shine lokacin da za'a fita dashi daga cikin gidan ,hajiya ta rik'e makaran gam taki saki sai ,kuka takeyi tana cewa.

"Don Allah kuce min be mutu ba, kuce min ze dawo gareni, wayyo Allah ashe ban kwanan k'arshe mukayi dashi d'azu kuce min ze dawo, karku tafi dashi ".

Yayar tace ,tazo ta jata dak'er tana cijewa tana fusgewa .

Haka tana kallo su Abba suka fita da gawan Captian ,suka sanya 'amota, suka wuce mak'abarta,

Koda suka isa,sun samu har'an tona ramin da'za'a sanya shi ,kamar yanda 'Abba ya Umarta 'ayi, fito dashi zukayi suna shirin sakashi kawai sukaji. ,jiniyar motar asibiti ,ta ,tsaya 'a dede kofar shiga mak'abartan.

Kowa hankalin shi komawa yayi kan wurin, nas ne suka fito daga cikin, motar daga bisani kuma wani daga cikin ,nas d'in ya d'auko ,kujeran narasa lfy ,ya bud'e.

A hankali Dr Samir ke saukowa, wani daga cikin ,nas d'in ya rik'e shi, idanun shi sunyi jazur fuskar shi ta kumbura ,sumtun alamun yasha kuka.

Dak'er ya sauko ya zauna kan ,kujeran suka turashi har cikin mak'abartan inda su Abba ke tsaye.

Ganin gawan Captian a gefe yasa shi kuma rushewa da wata irin kuka mecin zuciya, duk jarumta irin ta samir wannan karon be iya jurewa ba,

Har inda gawan Captian yake, yasa ,suka turashi yaji yayi masa 'addu'a tare da fatan Allah ya rahamamasa ,ya sa cen yafi masa nan, saida ya jima yana masa 'addu'a sanan yayi k'arfin halin kallon su Abba yace asashi, shine maganar da ya iyayi tunda yazo gurin shima dak'er ya iya furtawa.

Bayan 'an saka Captian cikin k'asa ,Samir da kanshi ya zuba masa k'asa, yana zubawa yana jin zuciyar shi kamar zata fasa k'irjin shi ta fad'o.

Yana jin duniyar ta zame ,masa tamkar mak'abarta, rashin Captian arayuwan shi babban

Please Login or Register in order to submit comment