Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

matsala ce, Captian yayi masa 'abun da ba kowa bane ze iya, yi masa shi arayuwa, abubu abinda Captian yake nema 'agarashi yanzu daya wuce Addu'a.

Rayuwan su na baya ,ya fara tunawa ,wani tari yaji ya sarke masa 'awuya dak'er ya iya cewa .

"Ku tafi dani matsawar ina kallon kabarin Captian zan iya binshi nima".

Hakan yasa nas d'in suka ,juya dashi zuwa motar asibiti.

"
**

Hajar na kwance jikin Mami tana wani 'irin kuka mara Hawaye Khadee da Basmad da 'Aunty Asma'u ma sunyi jigum suna me tausayawa halin da Hajar d'in ta shice.

Dak'er Hajar ta iya furta.

"Mami wai yanzu Captian ya tafi kenan har abada ,bazan sake ganin shiba?".

Mami cikin tausayawa tace.

"Hajjo kin tab'ajin wanda ya mutu ya dawo? Hak'uri zakiyi dayi masa 'Addu'a shine abunda yafi buk'ata 'ayanzun".

Fashewa da kuka me Sauti Hajar tayi ,tace .

"Wannan yana, nufin yabar duniya kenan har Abada, wanan yana ,nufin bazan kuma ganin shiba ? Ya ilahi ,mutuwa me yank'ar k'auna".

Gaba d'aya d'akin ,kowa sai kuka ,yakeyi


*BAYAN KWANA GOMA*

Yaune Captian ya cika, kwana goma cif da rasuwa,

Bayan ya rasu da kwana uku aka ,kira su Hajar ake sanar dasu cewa 'Akram ,ma 'Allah yayi masa cikawa dalilin wani ciwan ,ciki daya kama shi.




*BY Dija_Waziri*
[18/12 7:33 pm] Dija Waziri: πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰
DR HAJARπŸ‘©β€πŸ”¬
πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰πŸ’‰


*K'ARSHE*πŸ™Œ

πŸ”š


*Gabaki d'aya book d'innan sadaukar wace gareki, yar Uwata Hajara Muhamad Buba, Allah Ubangiji ya cika miki burin ki, ya kaimu har Auren ki , duk abunda kika sa 'agaba Ubangiji ya baki sa'a*


*Naga sak'oninku, mosoyana. Kuma nagode, da soyayya Allah yabar zumunci ,kusani nima dija ina k'aunar ku, fiye da yadda kuke so littafin Dr Hajar, ina muku fatan Alkairi arayuwa*😍


*wannan shafin sadaukarwa ce ga duk groups groups da nake ciki*


Chapter 50

FIVE YEARS LETAR


wata yar madai-dai ciyar bud'uruwa ce tsaye a kitchen tana firan doya.

Gefen ta ,kuma wata mata ce tana gyaran kifi ita ba siririya sosai ba kuma ba. Me jiki ba doguwa fara ,tana sanye cikin wani doguwan riga na materiyal, ta baza gashin kanta, yayi baya sai ta d'aura wani ban akai, fuskar ta sanye da medicated glass, fari.

Tsayawa nayi 'ina kallon matar saida na matsa kusa da ita sosai naga 'ashe ma Dr Hajar ceπŸ˜ƒ

Juyawa tayi da sauri ta kili wannan yar buduruwan dake firan doyan tace.

"Jawahir duba min, kazanan kad ya kama ".

Da sauri jawahir ta 'ajje firan doyan taje aikin da hajar ta sanya ta.

Suna cikin aikin, ne sukaji alamun kamar ana kwankwasa ,kofa .

Hajar na b'aran tafar nuwa zata ,zuba cikin ,kifi tace.

"Jiki duba waye Jawahir Allah sa ba, baban ku bane ya dawo, gashi bamu gama 'abinci ba".

Jawahir na dariya tace.

"Ae mun kusa gamawa Momy basai ,susha drinks da snaks ba, kafun mu k'arasa ".

Mumushi Hajar d'in ta miyar mata, tace.

"Jiki dai, kiduba kar suyi ta jira".

Fita daga kitchin d'in ,tayi ta nufi kofar tana bud'ewa tako ga sud'inne da Mumushi Jawahir tace.

"Sanun ku da, dawowa Dady ,ya jikin Kakus?".

Dr Samir na shirin dannan kai cikin gidan shida, Amir.

"Jiki da sauk'i Jawahir, tace fushu take dake ,k'inki zuwa "

Amir ne yaga Hajar ta fito rik'e da ludayin miya , yana ganin ta, yaje ya rungume ta, yana "I miss u Momy tun d'azu muke ta jira dady yaje ya d'auko mu gidan kakus beje ba sai yanzu har munyi fushi".

Dariya Hajar tayi ta rungumo shi tana.

"Sorry beby na Dad ,d'inka tun d'azu yana office shiyasa be samu zuwa dawuri ba , ya jikin Kakus d'in?".

A shagob'e Amir yace , taji sauk'i harma tana yawon ta, kuma,muyi ta wasa da hira da ita, nida bebyn Aunty Salma".

"Wow yayi kyau tow jeka falo kajira ni yanzu,zan k'arasa mana girki, kow".

Da gudu ya shige ciki yana dariya, da murnan ya dawo gida,

Kallon Jawahir Hajar tayi ,tace .

"Beby na jiki,kitchen kijira ni kar girkin mu ya kama ".

Jawahir ,turo baki tayi tace .

"Mummy nifa ,yanzu na girma ki dena cemin beby, k'awayena duk sun rainani wai agida ma wanka, kike min".

Dariya Samir ya saki yace.

"Sorry big woman daga yau andena, shekaru 19 ae ba wasa bane".

Hajar kam sakin baki tayi, kawai tana kallon ta harta shige kitchen ,murmushi ta saki a ranta, tace Allah ya shiya min ke Jawahir.

K'ara sawa tayi har inda Samir ke Tsaye ,ta rungume shi, dede kunan sa taje tace .

"Wlcm home, my dear".

K'ara matse ta yayi a jikin shi ,shima yaje dede kunen ta yace.

"Thank u my love I miss u ".

Murmushi tayi, tad'an ja daga rik'on da yayi mata, ta mannan ,masa wani hot kiss, sanan tace.

"Kaje falo ka huta bari yanzu, zan gama 'abinci .

Saida ya manna mata wani kiss d'in sanan yace .

"Ina jiran ki".

Ya wuce itama, ta. Koma kitchen.

*

Bayan sun gama girki wanka ta sakeyi, tasa wani gajeran wando iya gwaiwa, da riga me hanun bes, sai ta kama gashin ta da ribbom, d'an tinbin cikin ta yana d'an ,nunawa 'alamun ya fara girma.

Tare suka zauna gaba d'aya sukaci abunci sanan ,suka, koma falo suka zauna.

A sace Samir ke ,kallon Hajar dake ,kujeran kusa da wanda yake zaune shida Amir.

Kallon Jawahir yayi da tamaida hankalin ta ,kan Mbc 2 tana kallon wani series film πŸ‡»yace


"Jawahir yau ba school ne ?".

Jiyowa Jawahir tayi ,ta kalleshi tace.

"Yau bamu da lecturs Dady ".

"Ok , ba exam kukeyi ba?".

"Eh dady Saura 4 mugama, ma".

Saida yad'anyi shiru sanan yace.

"Shine zaki tsaya kallo kow ki, kashe Tv d'inan ki tashi kije kiyi karatu, ko ance miki rayuwan Unvst dana scndy iri d'aya ne".

"Girgiza masa kai tayi ,tace 'sorry Dady barin tashi, dama so nake ,na gama kallon film d'inan sai na mik'e".

"Saboda shid'in ibada ne kow? Idan baki ganiba zaki mutu?".

Hajar ta fad'a tana cirewa Amir kaya.

"Ga 'Amir kisa masa kayan isilamiya kafun ki fara karatun lokaci yayi, kuma nasan ado drive na jiran shi".

Tow kawai tace ,taja 'Amir suka haye sama.

Samir dama kamar jira yake su tafi ya koma gefen da Hajar take ya fara shafa lalausan gashin kanta.

Kallon shi tayi ,tana matsawa tace.

"Haba dear sai Jawahir tazo, ta gamu kabari pls ".

Tsura mata idanun yayi ,yace.

"Tow miye idan ta gani d'in ba yarmu bace ?".


Dariya hajar tayi tace.

"Todon yar muce kuma sai me ae be dace ba ,kodon tarbiyyar su".


"Ok tow naji ,bazan sake ba, ki sameni a d'aki"

, ya mik'e ya haye masa,ita kuwa ,kallo tabishi dashi ,harya kule sanan ta, tashi 'itama tayi saman saida ta, tabatar Amir ya tafi school Jawahir ta fara karatu, sanan tayi d'akin Samir.



*

K'arfe biyar da rabi Hajar ta shirya 'Amir Jawahir ma ta shirya, Samir ne da kanshi ya kaisu gidan Khadee Hajar nason tayi mata barka.

Sunsha ,hira sosai da Hajar kafun Samir yazo ya d'auke su, sai k'arfe 8 suka, koma gida.

Suna zuwa Hajar ta yiwa 'Amir shirin bacci ta shinfid'e shi ,har sai da yayi bacci sanan tayi musu, saida safe ta fice zuwa d'akin mijinta.

Koda taje ta samu Samir haryayi shirin bacci yana kwance yana dana ,System.

Toilet ta fad'a tayi wanka, ta fito, tashafe jikinta da mayuwa masu k'amshi ,sanan ta kuma bi ta shafe da wasu turaruka na mai, masu k'anshin dad'i kuma ba masu k'arfi ba.

Ta d'auko wani rigan baci mara nauyi tasa. Sanan ta haye gado.

Sund'an tab'a hira da Samir kad'an sanan daga bisani ya kulle system d'inshi, ya fara cen salo, bargo yaja ya rufe su.

Niko dija na kashe musu wutan d'akin ,nayo waje.

*ALHAMDULILLAH*

Anan nake muku sallama. Da fatan alkairi a rayuwa gabaki d'aya.


Godiya ta ,tabata ga 'Allah me kowa me komai daya bani 'ikon kamala wannan littafin lfy .

Ina neman gafarar duk wanda na batama. Na yafe ma kowa laifin dayaimun a sani ko rashin sani .Allah ya yafe mana gabaki d'ayanmu Ameen


*TAMBAYOYI*

*MIYE DARASIN DA KUKA D'AUKA CIKIN WANNAN ,NOVEL D'IN*?


*MEY KUSKUREN DAKE CIKI*? Pls tatausan lafazi

*WAYE BEST CHARACTER DIN KU*


*WANI WURI YAFI BURGE KU*?


*WANI WURI YAFI B'ATA MUKU RAI*?


*MEYAFI BAKU TAUSAYI*?


*SAI NAJI DAGA, GAREKU*



BISALAM






*BY DIJA_WAZIRI*πŸ’‰

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment