Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

'DAN SHAYE SHAYE NE Complete Hausa Novel Document by 'DAN SHAYE SHAYE NE


'DAN SHAYE SHAYE NE

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 46040



'DAN SHAYE SHAYE NE

Reading Time: 3 Hours

Added On: 20, Jun 2024

Author: Teemer ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : *DASHEN ALLAH* *WRITTEN ASSOCIATION

Author Phone : 08032762588_ 08162889618

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 320.12 kb

File Type: txt

Views: 1752+

Download: 1834+

Last download: 1 day ago

Description/Story: [01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: 👑👑👑👑👑👑👑👑👑
*DASHEN🍃ALLAH*
*WRITTEN✍🏻ASSOCIATION*
🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃🍃

******************************
*'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_
*Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku*


https://www.facebook.com/groups/193765026246661/
*Facebook group chart*
******************************

*AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡*
*WANNAN SHINE TAKEN KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH🥰*
***************************

*بسم الله الر حمن الر حيم*
_*Da sunan Allah mai rahama mai jin 'kai*_



_*"Dan shaye² ne🍾🚬*_
_*"Drunker 🍾🚬"*_

*Paid book*
*Free page*
*S1*


*Addu'a*

```Ina rokon👏🏻👏🏻 Allah daya sakawa iyayena da gidan aljannah Allah yay musu bud'i na alkhairi, Ya Allah kazama gatansu Allah kazama dafa'insu da jalabinsu, suda dukkan 'kannenaaaa....
```
```Ya Allah👏🏻👏🏻 ina ro'konka daka haskaka kabarin 'kanwata fateema Allah kasa ta huta Allah kasa aljannace makomarta, Allah kazama gata agareta, domin duk wanda kazamarwa gata yahuta, Allah kasa ta acikin bayin da bazauji koda 'kanshin wuta ba bare su shigeta.```


*Sa'kon Godeeya zuwaga masoyana*

```Ina mi'ko godeeya👏🏻👏🏻 dakuma gaisuwata ga d'aukacin masoyana nakusa dana nesa kuma ina yinku ina kuma sanku, kud'in kun kasance abun alfaharina ne Allah yabarmu tare, yakuma had'a mu a aljannah.....```

_*JAN HANKALI*_

_Wannan littafin 'kir'kirarren labarine kada wani yay zaton gaskene..._


_*GARGA'DI*_ 🧏🏻‍♀️
_Ban yadda wani ko wata ba su canjamun labarina ba indai bada izinina ba idan_ _nasamu mutum da karya doka ha'ki'ka kotuce zata rabamu dashi...._


_*YABON GWANI YAZAMA DOLE*_


```""""Bazan ta6a mantawa dakeba *jarumata* kuma *gwanata bloody* na Sister Zahrah {Shahararriyar marubuciya wadda tarubuta littattafai dadama daga ciki akwai *DR SA'OOD* & *TSANTSAR IZZAH}*
>>>>>>Tabbass idan kinasan\kanasan karanta littafi mai soyayyar datake ratsa zuciya tuntu6i littafin *DR ZAHRAH* <<<<<<```


*>>>Domin kuwa itace kat<<<*

```Domin 'Karin bayani saiku tuntu6i wannan number >> 0703 890 0912 <<```



_*Episode*_ 1⃣⏩2⃣

"""""""Hadarine yahad'o sosai, garin yayi jaaaa sosai ga iska tafara kad'awa mai 'karfi.

Wata "yar matashiyar budurwace take tafiya sanye take da atamfa wadda tagaji da kod'ewa taji jiki sosai, atamfar yellow 💛 ce da jaaa mai kwalliyar star ✨ amman idan baka san atamfarba zakai tunin farace da jaaa, saboda kod'ewar datai.

Yarinyar farace amman bamai dauuu ba, sannan kuma tanada yalwar suma sosai kuma gashin nata bakine sid'ikk, tanada cikar gira harta kusa had'a kanta dan cika, ga girar tata yadda kasan angyara ta, tanada dara²ⁿ idanu, tanada siririn hanci dogo har baka, fuskarta siriri yace mai madai-daicin fad'i kad'an, bakinta pink Color ne, mai kyau,d'an 'karami, kuma idan ba kasantaba saikai zaton tasa janbakine tanada dukiyar fulani sosai gatada wani hip's mai kyau kamar na cocacola, yatsun 'karata dana hannun ta zara² ne sannan kuma ita bazakace da ita doguwaba, kuma bazakace da ita gajeraba, bata da 'kaba sam, 'kibarta a iya 'kirjinta da kuma hips d'in ta take.

Wannan yanayin tsarin halittar tatane ya'kara saka mata tsana awajen "yan uwanta, wanda suke uba d'aya dasu.

Cikin sauri take tafiyarta amman idan baka santaba saikai zaton yanga takeyi sbd yanayin saurin nata sakkk dana masu yanga...

Hannunta d'auke yake da basket 🗑 d'an madai-daici wanda yake cike da kayan fruits, yayi mata nauyi amman babu yadda ta iya haka zata siyo kuma gashi suna da nisa sosai, gashi ko canji babu ahannunta bare tahau adai² ta sahu.

Tunda aka d'aukota daga "yan lemo aka ajiyeta arawul d'in gidan gomna take tafiya gashi saitaje har wajen gidan commissioner "yan sada na Nassarawa wanda yake abayan filin sukuwa, amman kafun ta 'karasa can zatai titinsu tashiga gida.

Tunanin ta kafun taje ai ruwan nan ya6alle sosai ma kuwa.

Haka taketa sauri kamar zata tashi dan hadarin 'kara had'owa yakeyi sosai, ga isaka, tsoro take tafake lokacin da aka bata ya 'kure tashiga uku awajen Hjy Maimuna.

***************************************
Driving kawai yakeyi batare dayasan inda zashiba ga kwalbar giya ahannunsa yana sha gaba d'aya kansa akulle yake dan yana cikin tsananin damuwa sosai,wani tu'ku'kin ba'kin ciki ne yake damunsa idan yatuna abunda yarinyar nan tamasa shida baya zina kuma baya 'kaunar mai aikatata tayaya za'ace shine ya aikata zinaaaaa.....

A rasa wani irin 'kazafi za'ai masa sai wannan, giyar hannunsa ya'kara kur6a, daga 'karshema yad'aga kwalbar duka ya shanye, sannan yay jifa da ita zuwa waje.

Wata ya'kara d'aukowa sabuwa yafa rasha , saiyaji motar tana shirin 'kwace masa, kafun yay wani yun'kurin dazai taka burki saijiyay motar sa ta daki wani abu dasauri ya tsaya duk da yaji dukan dayay amman bashi da halin control 🛂 din motar dan yarigada ya shawuu sosai.....

Jin gina kansa yay akan sit 💺 d'in kujerar yana runtse dara-daran idanun sa dan gaba d'aya yarasa ina hankalinsa yake.

Sabuwar kwalbar 🍾 giyar daya d'auko yay jifa da ita yana dukan kan sitiyarin motar da hannunsa.


Ihun dayaji tasakine tana salati yasashi d'an dawowa daga cikin mayen nasa, idansa ya'kara warewa da sukai jaaaajaaajuuurrr sai yaga wata kyaky kyawar budurwace wadda bazata wuce 18y ba, yabugeta kuma kanta yana futar da jini ga kayan fruits d'in data siyonan duk sun watse har basket 🗑 d'in natama yafara fashewa..

Arazane yafuto daga motar yana tunkarar inda take, duk da tafiyarsa kanta tafara sauyawa🚶🏻‍♂️ sbd mayen dayake ciki.

Cikin hanzari yay saurin mi'ka hannunsa yana 'ko'karin d'agata amman sai yaga tayi baya gaba d'aya alamar tasuma.
Cikin kid'ima yad'agota yasaka amota dan zuwa hospital...

Masu tsaron lpyr sane suka 'karaso dansu ga meke faruwa sbd yau ranshi a6ace yake yahanasu sutu'kashi sam.



Lokacin da suka isa zare ido sukai saboda abunda suka gani...........✍🏻✍🏻✍🏻



*Keep waiting my fan's.... 💏😘😘😘*
*Mrs Hallsad ce....*
*Ohm teemerh💖*



*TSOKACIN👉🏻*

```"Yar uwata kikasance mai yadda da'kaddara maikyau ko mara kyau, dakuma 6oye dukkannin sirrinki ko wata matsala taki.```


```~Dukkan halin da kika tsinci kanki karki sake kigayawa wani ko wata, kiyi sallah cikin duhun dare koda raka'a biyu ce kifad'awa Allah, kikai kukanki zuwa gareshi zai share miki hawayenki, batare da kowa yasaniba.
```
```Amman dazarar kinfad'awa wani asirinki yagama tonuwa.
```
*Daga masoyiyarku* 🥰
*Omh teemerh 💖*
[01/10, 8:51 PM] Omh Teemerh 🥰😘🥰: _*📲 TYPING📲*_
_*"🍾DAN SHAYE SHAYE NE🍾*_
_*paid book #300 only*_
_*By*_
_*OMH TEEMERH*_
_*👑THE QUEEN OF THE WRITER'S👑*_


🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍
_*DASHEN🌲ALLAH*_
_*WRITER'S 📖 ASSOCIATION*_
******************************
*'KUNGIYAR DASHEN🍃ALLAH* _'kungiyace tajajur tattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu_
*Dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, fad'akar daku, kuma ya nishad'antar daku*
*AL'KALAMI✍🏻 YAFI TAKOBI🗡*
******************************
🤍🤍🤍🤍⚜️⚜️⚜️🤍🤍🤍🤍

_*WANNAN BOOK TUN DAGA FARKONSA HAR 'KARSHE SADAUKARWACE AGAREKI AUNTY ZAHRAH*_
_*FATIMA ZARAH*_
_*BLOODY NAH*_
_*🥰🤍🥰*_



___*EPISODE*_ 3⃣⏩4⃣


...............Lokacin da suka isa zare ido sukai sbd abunda suka gani, gaba d'aya kanta futar da jini yakeyi sosai, kuma da alama tasuma.....

Cikin hanzari wasu sukai 'ko'karin shiga motar amman yadakatar dasu, yarufe yakwasheta aguje, rufa masa baya sukai suma sbd suna jin tsoron kada wani abun ya'kara faruwa.


Direct asibitin sa sukaga yanufa dasauri, lokacin daya shiga ko ina asibitin acike yake da mutane dan asibiti ne wadda ta Sahara sosai wajen kula da mara lpy dakuma kyautata masa.


Cirota yay daga cikin motarsa kirar 2024 polestar 5, nan body guard
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download 'DAN SHAYE SHAYE NE

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album