Subscribe for N1000/month for downloading access and an ad-free site. Contact WhatsApp +2348140419490 if you can't pay / subscribe. SUBSCRIBE

24 yin

WACE CE NI Book 2 Complete Hausa Novel Document by WACE CE NI Book 2


WACE CE NI Book 2

Cover Design Copyright and attribute to Marus Graphics

Uploaded by @Taskar

Total Words: 35956



WACE CE NI Book 2

Reading Time: 2 Hours

Added On: 22, Sep 2024

Author: Hafsat Sodangi ,

Ebook Compiler : Admin

Author Group : Unknown group

Author Phone : Not Inserted

Book License : Free

Category: Love Novels

File Size: 173.15 kb

File Type: txt

Views: 424+

Download: 427+

Last download: less than 1 second ago

Description/Story: WACE CE NI?

2


HAFSAT C. SODANGI


1

Hakkin Mallaka (M): Hafsat C. Sodangi

Shekarar Bugu a: 2009

GODIYA
Godiya kullum gare ta tare ya Ubangiji kai ne
masanin. yau da gobe, abin da yake bayyanc da wanda
yake 6oye, kai ne gwani mai hikima bisa dukkan
abubuwa, garcka muke bauta ya Allah kuma a garcka
muke neman taimako.
Tsira da amincin Allah su tabbata ga shugaban
dukkan halitta Annabi Muhammad (S.A.W) da Alayansa
da
da Shabbansa da wadanda suka bima tafarkinsu na
gaskiya har zuwa ranar tashin alkiyama amin.
Godiya mai dinbin yawa garcku aminnaina
makaranta littattafaina na kusa dana nesa wadanda
kullum nake saduwa da shawarwarinku na gode kwara
da kaunarku.

SADAUKARWA
Sadaukarwa gare ku makaranta littattafaina na
gode da kaunarku Allah ya bar zaminci a tsakaninmu.

TUKWAICI
Tukwaici littafin na Rabi'atu ne

Rabi'atu Barau Pataskum Ubangiji ya baki
zaman lafiya tare da angonki.
2




WACE CE NI?
Shirun da Umman ta ce in yi shi din an yi
na ja bakina na tsuke na zuba ido ina
kallo tare da sauraron abin mamakin
dake afkuwa.
Gaba daya yanda na yi zaton baba zai yi hadin
aurcn nashi ba haka yayi ba. Na jinjina al'amarin
amma cikin zuciyata tun da ban isa in furta komai ba
Umma ta cc inja bakina inyi gum sai dai hakan ba
yana nufin har zuciyata ma za'a tilasta mata yin gum
din ba ne don haka ita kam tana ta faman kai kawonta.
Aure zai a hada ki ke da wanki uba daya. Abin
da na ji ta tana fadi kenan kafin in samu sararn yin
nazarin da zan iya tayata jimamin lamarin sai na
uwota fana cewa wannan zumincin da Baba yakc
shirin yi da yawa yake. Na yi maza na dakile tunanin
nata ta hanyar kara mai da hankalina wajen sauraron
abin da ke faruwa a falon don kartayi şhareshirgi
wajen gayawa Baba magana don kawai ta ji ina
sauraron abin da ke fitowa daga cikinta.
Na daga ido na kalli Baba a inda yake zaune
sai dai maimakon in jiwo abin da yake fadi a lokacin
tun da ina ganin laibansa yana motsi alamar magana
yake yi wai sai na sake jin kalmar daya furta ta hadani
aure da yaya Alamun tana ta faman kai kawo cikin
kunmuwan nawa to da wani dubah ne a tsakanina da
yaya Alamu? tambaya mai ma'ana kenan da ná ji ta
5

fito daga cikin zuciyarta wanda ya ji dalilih sanyami
na share mai da natsuwata zuwa gareta don inji abin
da zata sake yagan mu amma baki bace Baba baitamna
tasan bazan saurarita ba zan har wanan in dai har aure
zai hadata tsakaninna da yaya Almu tokuwa ba ko
shakka ni dashi din da anne ina nufin ba dukkan mune
yayan Baba ba gabana ya yanke yayi mummunan
faduwa a lokacin da nayi kokarin yin tunanin to cikin
mu wanan wanda ba nashin bane nice ko shine? Na
maida kallona wurin yayi almu don ganin shi a wani
hali yake ne jin wannan rikirkitacen bayani da Baba
yayi kanshi a sunkuye yake babu wata àlamata
damuwa a tare da shi to ko jisan komai ne? Tun bayar
dana kina yiwa kaina kenan kai da muyi in yi tabai
saninwani abu matalula danya taba gaya mun
musamman da yake nasha gwabin mushi uwar yin
abanci yake musaman kai to ummana da ta taba gaya
min don tamafi yaya Almu jin takaicin wanan kalmar
da ake gaya mishi sai dai komai ta kalleni cikin bacin
rai take ta ce mun wake kinyi a wurin ni Baban gidan
ne mai nuna miki 'yan ubancin? In ce ch mana in ba
shi ba mene ne? Na sake dawo da tunanin cikin dakin
nace wata kila dai shima yaya Almu jina yake yi a
gama yin magana.
Ya yi tambaye kamar yanda nima nake shirin
yi don haka sai nima nayi maza na sunkuyar da kaina
kasa kamar yanda naga kowa yayi na kwaikwayi irin
ladabin su don kar ni kadai a ganni ina zazzare ido a
6

tsakanin Jama'a
Kamar yanda na fadi shi Junaidu Rahma zan
bashi Kubra in hadata da Zubairu Kabiru da Rashida
Aina'u da Mujibu shi ma dana ne nan gidan babu
wanda bai san mahaifinshi aminena ne ba zan yi
hakan ne don kara karfin zumunci sai kuma Basira da
na ce zan bai wa Rabi'u, shi ma dan'uwanku ne ba
sani na tsaya yi muku bayani a kan shi ba." Na kara
karkade kunnuwana na bude su sosai don in ji da
kyau shi yaya Almu da wa baba zai ce zai hadi shi.
Ban j1 ya ambaci Lamido ba sai kawai na j1 yana
fadin Ko da mai magana a cikin ku?
Na yi maza na daga yatsa don neman a bani1
izinin yin magana cikin zafin nama amma ta cije dan
yatsan nawa tamkar zata balle shi daga jikin
yan' uwan nashi ta dan zuwansa da hannunsa nawa a
cikin na dago ido cikin razana da ganin abin da tayin
na kallcta mu zurai take yi mun don haka na hakura na
sunkuyar da kaina na yi shiru.
Na ce ko akwai mai wata magana?" Baba ya
sake yin wata tambayar, shiru babu wanda ya tanka.
Sai ya sake cewa, "Ina Jinaidu yake ko ba kwa jin
maganar da nake yi ne da ku?" Yaya Junaidu ya gyara
zama cikin karin nutsuwa ya ce, 'Baba maganar ta mu
ba ta wuce ta godiya ba bisa dinbin alherinka da
tausayawarka a gare mu gaba dayanmu da mu da
kannenmu mata da ka yi wannan hukunci akan mu
mun karbe shi da hannu bibbiyu, mun kuma yarda
7

mun amince cewar wannan zabi da ka yi mana shi ne
abin da yafi dacewa da mu, don haka muna nmaka
fatan Ubangiji ya kara maka lafiya da yawan rai mai
albarka ya baka ikon aiwatar da wannan kuduri na ka.
Mun gode Allah ya kara maka imani."
Gaba daya aka masa amin, amin.
Dadi ya kama baba sai wani murmushi ya ke
yi ya kalli 'yan'uwanshi da abokanshi da ke zaunc ya
cc, To kun ji jawabin Junaidu tun da gaba daya kowa
ya gamsu, to in kun yarda ku ba ni izinin sallamar
yaran, don su tafi."
Kan wani ya yi magana sai Umma Karama ta
yi maza ta ce, Bafa an gamsu ba an dai yi shiru ba ga
wasu nan suna kuka ba?"
Lokacin ne na san ba ni kadai ce nake jiwo
kukan da ake yi kasa-kasa ba, cikin raina na ce, wato
dai dama kowa yana jin kukan biris kawai aka yi da
mai yin shi. Umma Karama tana fadin haka sai wurin
ya yi tsit aka yi shiru aka daina kukan da aka jima ana
yi.
Cikin nutsuwa baba ya sake yin magana ya ce,
"Ina Kubra take?
Ta yi maza ta ce, 'Gani Baba."
"Wace ce mai kuka a cikin ku? Wace ce ba ta
gamsu da hukuncin da na yi a kanta ba? Ta yi magana
zan ba ta 'yancis in ba ta wanda take so."
Gaba daya aka yi shiru ya ce mata, "Duba mini
ki gani wace ce take da hawaye a idanuwanta?" Anti
8

Kubra ta yi 'yan dube-dubenta ta kalle shi cikin
nutsuwa ta ce,
"Babu kowa Baba."
Ya ce, "To na gode."
Zai soma sanya mana albarka, Umma Karama
ta ce,Tun da an rasa mai cewa komai ni ina da
maganar da zan yi."
Ya ce, "To dan saurare ni kadan."
Ya kalli Umma Amarya.ya ce mata, "Maryam
kin ji duk bayanin da na yi."
Ta ce mishi, "Eh na ji."
"To kina da wata magana ne?"
"Babu babu, sai ta fatan Allah ya baka ikon
aiwatarwa da kan ka."
Ya ce, 'To na gode, tashi ki taf."
Umma ta yunkura ta kama hanyar fita ta yi
waje abinta. Ya waiwaya wajen Ummana ya ce, "Ke
fa kina da abin da kike son fadi ne?"
Ta ce mishi, "Babu."
"To ke ma na sallame ki, gaba daya wanda ya
san ba shi da wata magana na sallame shi ya tashi ya
tafi, in kuwa yana da ita to ya zauna zan saurare shi
zan kuma share mishi hawyenshi."
Gaba daya aka tashi aka yi ta fita, sai ni da
Umma Karama ne muka gyara zama za mu yi
tambaya. Ban san yanda aka yi ba ina waige-waige
masu wuce ni suna fita, sai kawai na ji an figo ni ta
baya ana jana da karfi a kan dole ba akan na yarda da
9

jan da ake mini ba na bi, saboda irin wawan shakar da
aka yi mini. Har muka shiga falon Umma bi kawai
nake y ba tare da na gane wanda ya yi mini irin
wannan rikon ba, sai da muka shiga aka sake ni, na
waiwaya na ga ashe ita ce da kanta.
Na tsaya ina kallonta cikin måmaki na ce,
"Umma ke da kan ki ne kika yi mini irin wannan
shakar kamar za ki kashe ni?"
Ba ta tanka mini ba, ta wuce na bi bayan ta ina
yi mata magana.
"Umma saboda na ce zan tambayi Baba
maganar da na ji ya fada na zai hada ni auren da ban
san dalili ba ne ya sa kike mini muzurai har..
Ban samu karasawa ba saboda kidimamman marin da
Umma ta kifa mini a fuskata. Bin Umma da kallo na
yi cikin kaduwa da mamaki ban taba jin ta zagen ba,
balle a kai ga zunguri, balle a kai ga irin wannan
kidmaman mari da ta kifa mini, ban taba jin ta yi mini
mai karfi ba. Na sa hannu na kara shafa barin fuskata
da ta mara tuni yatsunta sun riga sun kwanta a wurin.
A hankali na juya na fito na bar mata wurin na sake
dawowa tsakar gidanmu mai yawan kai kawon
Domin cigaba da karantawa sai ku downloading.
Yadda ake downloading na littafin: ku tabbata kunyi register da shafinmu sanna kunyi login, idan bakuyi register a kasa zakuga maballai guda biyu daya an rubuta LOGIN dayan kuma an rubuta REGISTER sai ku taba su kuyi register, daga nan sai ku yi subscription koda na naira 1000 ne, domin sai kunyi subs dinann ne kadai zaku iya dauko littatafanmu.

Ya ya akeyin Subscription namu : Bayan kun yi Login ko register daga kasa zaku ga wani jan maballi (button) an rubuta SUBSCRIBE sai ku taba shi zai kaiku inda zaku zabi package wato tsarin subs na ku da mu. akwai na wata guda, watanni biyar da shekara guda. da zarar kun zaba zai kaiku inda zaku biya kudin, wanda daga nan sai ku cigaba da downloading kawai abunku

ABUN LURA : duk wani littafi da kuka gani a shafinnan kyauta ne, wannan tsari mun zo da shine don mu samu hanyar da zamu iya rike shafin muna managing na shi, izan ku kayi subs na mu tamkar DONATION ne ku ka yi mana, ku ka bamu kwarin guiwa don mu ciagaba da kawo muku sabbin littatafai, amma duk wanda ya ga bazai iya ba toh zai iya karanta littafin kyauta a cikin shafinnan namu batare da ya downloading ba, kawai ya yi kasa zai ga Koren maballi (button an rubuta) START READING sai ya taba zai kaishi inda zai karanta littafin.

Sannan duk wanda yaga kamn wannan process din zai bashi wahala kai tsaye zai iya min magana ta whatssApp +2348140419490, ya tura min kudin ni kuma zan dora mai subs din akan account na shi

NB: iya ta haka ne zaku iya karanta wannan littafi a shafinmu babu wata hanyar. DAN ALLAH KU DAINA MANA MAGANA AKAN MU TURA MUKU LITTAFI TA WHATSAPP, BAMA TURAWA HANYA GUDA MUKE TURA LITTATAFANMU SHINE WEBSITE NA MU https://taskarnovels.com.ng DUK MAI BUKATAR LITTAFINMU YA JE CAN YA KYAUTA NE, AMMA DOWNLOADING KUWA BA KYAUTA BANE SAI YAYI SUBSCRIPTION NA WEBSITE NAM
This is not the real Download Button


Read / Download WACE CE NI Book 2

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

START READING

OR

Login Register

This is not the real Download Button
Please Login or Register in order to submit comment

Releted Novels

Releted Album