Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

murmushi, tabbas tasan a wannan qasa data samu kanta babu dangin iya bare na baba su khulood sun nuna mata so tsakani da Allah kuma sun fi kowa damuwa da ita da halin da take ciki, tabbas su khulood sun fi kowa sonta cikin wannan qasa..............






Littafin nan na kudi ne, idan kina da buqatar siya zaki tura #300 ta wannan.acct...0100790419, Alhaji shahida nasir,union bank, saiki turomin da screesht na payment ta wannan layin 07041195806.......




Alkalamin Bintuu ne.......
9/26/20, 7:47 PM - Anti qamshi🌷: *DAREN GOMA SHA HUD'U*🪔🪔



Written By Bintuu Seer



18


*I deeply fall in love*......the forbidden love In burham kingdom.....



Ta jima a wurin tana zaune sannan ta tashi ta qarasa 6angaren nasa, tana zuwa bayin dake tsaron kofar suka bata hanya ta shige, tana shiga ta saki wata ajiyar zuciya sbd qamshin sassayan qamshin daya ratsata hk kullum 6angaren nasa yake, mutum ne shi ma'abocin son qamshi, gani tayi komai a gyare yake babu buqatar ta gyara, bude dakin wankan tayi shima ta gansa a shirye komai a jere tsaf tun daga kan sinadaran wanka da 2towels duk anyi hanging nasu neat, fitowa tayi ta sassauke curtains din da suke a kame sannan ta juya ta fice, komawa tayi dakinsu sbd har yanzu lalla6a jikinta kawai take tana aiki mai tsayi zata soma hakki da fitar da numfashi 2sama, kwanciya tayi don qara bawa jikin nata hutu,tunawa tayi da wannan dan akwatin da prince ya bata, sauka tayi a hnkli daga gadon taje ta bude wata drawer ta fito da qaramin akwatin sai daukar idanu yake ta koma bakin gado ta zauna sannan ta fara qoqarin bude dan akwatin, tana budewa taci karo da wasu kyawawan awarwaro masu mutuqar kyau ko ba'a fada mata ba tasan gold ne, qurawa awarwaron idanu tayi tana kallonsu batasan lkcin da murmushi ya su6uce mata ba zira awarwaron a hannunta, tamkar an gwadata don chas suka mata daidai hannunta, sai kallon hannun nata take tamkar wata y'ar qauye, gani tayi kamar awarwaron sun fi qarfin matsayinta amma prince ya bata kyauta, sanya awarwaron gold ai sai jinin sarauta amma ba ita da take baiwa ba,shiko prince awarwaron data sanya ranar a hannunta ne suka birgeshi shiyasa yyi mata wannan kyautar,motsi ta jiyo alamun dake nuni da wani tunkaro dakin nata, saurin zame awarwaron tayi daga hannunta ta maidasu cikin akwatin tayi saurin tashi ta komar dashi cikin drawer din dayake ta dawo ta haye gado ta kwanta, israt da khulood ne suka shigo, zama sukayi kusa da ita suna sake mata sannu, murmushi ta musu kawai, wajejen yamma suka soma jin hayaniyar bayi a farfajiyan 6angaren prince akbar,bude kofa sukayi suma suka fita suka ga ashe prince ne ya dawo, gbdy bayin dake aiki a 6angaren nasa sun jeru sunyi 2sahu suna masa barka da dawowa lfy shi kuma yana daga tsaye a saman dogon corridorn 6angaren nasa,gefensa daman hadiminsa ubaid ne, kallon bayin yake daya bayan daya sannan ya juya ya soma takawa a hnkli da niyyar ya shige 6angarensa hkn yyi daidai da fitorwa su bimbii daga dakin nasu suka shiga sahun bayin, idanunsa ne suka sauka akanta amma sai yyi saurin shigewa 6angaren nasa duk da idanun nasa yana son qare mata kallo, ubaid ne yyiwa bayin mgn sannan ya sallamesu kowa ya koma bakin aikinsa, bimbii wucewa tayi babban kitchen ta hada masa abun sha na zaitun ta dauka ta nufi 6angaren nasa, tana zuwa kofar ta bude ta shiga, samunsa tayi kishingid'e a jikin wata kujera yana duba wasu maps, ganin shigowarta ne yasa yabar abunda yake ya dago dakansa ya zuba mata lumsassun idanunsa yana kallonta, kallon da prince din ke mata ne yasa ta tsarguwa sosai amma dai ta daure ta tako a hnkli ta rissinar dakanta sannan ta ajiye farantin dake hannunta, sunkuyawa tayi ta soma tsiyaya masa ruwan zaitun din a qaramin cup ta dauke tare da sunkuyar dakanta qasa tasa hannunta dukka ta miqa masa cup din, saida ya jima be amsa ba kawai ya qura mata idanu yana kallonta, dago da kanta tayi ta kalleshi idanunsu suka sarqe da juna, hannunsa ya miqa ya amshi cup din dake hannunta ya qara kwantar dakansa a jikin kujerar yana sipping ruwan zaitun din yana cigaba da kallonta, itace taji kunya ta sunkuyar dakanta qasa tana kallon floor, murmushi yyi yace" ya jikin naki" dago da kanta tayi suka sake hada idanu dashi sai kuma duk ta duburbuce sbd idanunsa dake neman kayar da ita, tace" d...a..sauqi" be kuma cewa komai ba ya miqe yabar wurin hkn ya ankarar da ita lkcin wankansa yyi, wucewa tayi saurin yi cikin dakin wankan ta soma hada ruwan wanka yadda ta saba sannan ta fito, ganinsa tayi sanye da wata rigar wanka fara qal yana zaune, tana fitowa ta rissinar dakanta a gabansa, bece mata komai ba ya miqe ya shige, ita kuma ta tsaya daga bakin kofa, tana nan tsaye taji alarm alamar dan sarkin na buqatarta cikin dakin wankan, shiga tayi da sauri ta tarar dashi a cikin kwarmin wanka cikin ruwan dake turiri, saman ruwan duk kumfa, hannunta tasa a kafadunsa ta soma masa tausa a hnkli, shi kuwa idanunsa a lumshe suke yana amsar saqon dake shiga jikinsa ta wata siga daban dashi kadai yabarwa kansa sani,daga mata hannu yyi tabar tausan ta soma masa wankin gashi tana gamawa ta fice ta kyaleshi yyi wankan, tadan jima sannan ta kuma jin alarm ta koma ciki, ruwa ta debo a wani qaramin bahun tazo gabansa ta ajiye ta kuma miqewa taje ta dauko sinadaran wankin qafa ta zuba a ruwan qaramin bahun, sannan ta riqo kafafunsa da suke sanye cikin takalmin wanka ta cire takalmin wankan ta sanya kafafun nasa cikin ruwa, kallon kafafun nasa take da suke jajir dasu tamkar tumatir ga laushi da santsi tamkar ta jarirai sai ka rantse baya taka qasa dasu, itakam bata ga abun wankewa a wadannan kafafu ba idan badai kawai izzah da hutu ba, riqo kafar tasa tayi tamkar wacce ta riqo gold cike da taka tsantsan ta soma wanke masa, duk abunda shi kuwa idanunsa a rufe ma suke tamkar mai bacci har ta gama masa wankin kafar, fita tayi tana jiran fitowarsa, ta jima da fita kafin ya fito sanye da wasu kaya masu kalar ruwan kwai, jikinsu tamkar na mage, gashin kansa kuwa walwali kawai yake da sheqi, takalmin kafarsa ma mai jikin mage, kai tsaye royal bed nasa ya haye ya kwanta, ita kuwa dayake ba wata cikakkiyar lafiyar jiki ne da ita ba tuni ta soma dan jin jiri sbd dan aikin da tayi, so kawai take ya bata izinin tfy taga yyi mata shiru hkn ya tabbatar mata bata gama aikinta ba so yake ta sanyashi yyi bacci, a hnkli ta qarasa kusurwar da royal bed nasa yake itama tahau gadon, yana jin ta hawo gadon ya dago da kansa ya daga mata hannu, alamar baya buqatar tausa, dadi taji har hkn ya bayyana a fuskarta ta soma qoqarin sauka da sauri, saurin riqo hannunta yyi ya kalli tsakiyar idanunta yace"kimin rawa ita nakeso" kallonsa tayi tamkar kuka, sakinta hannunta yyi ya tashi ya sauka daga kan gadon ya koma kan wata kujera,ita kuwa bimbii bata da karfin jiki tayaya zatayi rawa, tsayawa tayi sai kuma ta fara rawar 2kadan, shi kuma yabita da kallo tana cikin rawar kawai jiri ya debeta ta tafi luuuu, sai ganinsa tayi kawai ya tareta da hannu guda ta fada jikinsa, kallon fuskarsa take 2dishi shima yana kallonta, dagata yyi chak ya kwantar da ita kan royal bed dinsa shima ya kwanta daga gefenta,kunsan kowanne qabila suna da techniques nasu a gargajiyance, idanunta ya kalla kawai yasan jiri ne ya kwasheta, ba zato bimbii taji kyakykyawan bakin dan sarkin bisa nata, duk da halin da take ciki amma zuciyarta ta soma dokawa 2uku ta qwalalo manyan idanunta waje cike da razana..........kundai son halin bimbii taku😉....





Littafin nan na siyarwa ne, idan kina da buqata ki tura #300 ta wannan acct....0100790419,alhaji shahida nasir,union bank, saiki turomin da screesht na payment ta whasapp through wannan layin....07041195806......




Alkalamin Bintuu ne....
9/26/20, 7:47 PM - Anti qamshi🌷: *DAREN GOMA SHA HUD'U*🪔🪔



Written By Bintuu Seer



19




*Forbidden love*.....the beginnig of my story.....




Bakinsa na bisa nata ga dogon hancinsa daya dora saman nata ya qureta da idanun nasa masu sirrika 2kala yana kallon yadda duk ta gama rud'ewa, rufe idanunta tayi qam taqi budewa saidai bata fasa jin saukar numfashinsa ba kuma be dauke bakinsa daga kan nata ba, sun jima a hk sannan ya janye jiknsa a hnkli ya koma gefenta ya kwanta ya rufe idanunsa shima, bimbii na jin hk ta bude idanunta ta soma qoqarin sauka daga kan gadon, charaff, taji ya damqe hannun nata, kallon fusksrsa tayi taga idanunsa a lumshe suke tamkar mai bacci, maida idanunta tayi kan hannunta daya damqe da nasa, maido da qafafunta tayi ta sake hawa gadon duk da a tsorace take amma sai ta sanya qarfin hali, hannunta ta chusa cikin sumar kansa tana hargitsawa, bude idanunsa yyi ya sauke kan fuskarta, take gabanta ya yanke ya fad'I sbd kallonta yake cike da wani salo mai wuyar fassaruwa kuma gashi ya qura mata idanu, sauke numfashi yyi a hnkli sannan ya daga mata hannu alamar ta tafi, saurin sauka tayi daga gadon tamkar zataci tuntu6e ta nufi kofa, binta yyi da kallo har ta fice sannan ya mayar da idanunsa yyi ya rufe, bimbii kuwa har ta fice tana waiwayen 6angaren tamkar wacce tayi gamo da abun tsoro, bata wuce dakinsu ba sai ta tafi wani wuri mara hayaniyya ta zauna sai maida numfashi take, tuno moment nasu take da babban prince tamkar a mafarki ba gaske ba, shafa bakinta ta somayi, tace" anya kuwa prince yana cikin hayyacinsa yau" abunda ta furta kenan a bayyane, 2kwata ita bata kawo wai prince ya fara sonta bane don ita tana ganin hkn bamai yiwu bane ita a suwa kuma? idan har bimbii tasan meye so toh kallon da prince ke mata kawai ya isa ta fahimci dan sarkin ya afka finanniyar soyayyarta wanda shi kansa besan lkcin daya fara son bimbii ba har ya zurfafa hk,prince be iya furta kalmar so ba shiyasa yake qure bimbii da idanu, prince shi kansa da yaqi aminta cewa ya fara son baiwar tasa sai yanzu da soyayyar qasqantacciyar baiwar tasa ke neman hanasa sukuni ba dare ba rana, baya son kowa ya fahimci hkn sbd yasan wannan soyayyar dayake yiwa bimbii tamkar haramtacciyar soyayya ce a wannan masarautar ta burham, baya son sanya bimbii cikin fitina shiyasa yake iyakar qoqarinsa wurin ganin ya yakice wannan soyayyar daga zucciyarsa saidai abu ya gagara tamkar kullum qara masa wutar qaunar bimbii ake, miqewa tayi ta fara tfy, prince kuwa fitowa yyi wajen farfajiyar 6angaren nasa ya tsaya a saman corridor yana kallon haske farin wata, daidai lkcin ya hango tahowa bimbii tana tafe tamkar wata mara lfy, ita sam batasan yana hangenta ba, har ta shige dakinsu, hira ta tarar dasu khulood nayi ita ta shiga anayi da ita amma ana hirar tana skipping, israt ta kalleta tace" bimbii ko jikin ne" murmushi ta musu tace" aa" khulood tace" ki kwanta ki huta" ba musu ta tashi ta hau gadon ta kwanta, prince ko har ta shige yana kallonta sannan ya juya ya shige ciki abinsa, washegari,hk bimbii ta tashi sukuku komai cikin sanyin ciki take, shakkar zuwa 6angaren prince take amma dolenta ta hada masa herbal tea ta dauka ta nufi 6angaren nasa, tana shiga ta same shi a kwance ko tashi beyi ba, hkn ya bata mamaki sosai don prince akbar mutum ne mai tsari da kuma qa'ida, baya gota lkcin tashinsa hkma lkcin wanka da cin abincinsa duk a tsare suke, tunda ta soma masa hidima bata ta6a shigowa da safe ta same shi a kwance ba don ba'a shiga 6angaren nasa mutuqar be tashi daga bacci ba amma yau tayi mamaki da kofar shiga bangaren nasa ta bude mata, ajiye farantin hannunta tayi a saman table, juyawa tayi kamar zata fita sai kuma ta dawo ciki ta qarasa wurin royal bed din dayake kwance don qara tabbatarwa,yanayin yadda taga kwanciyarsa ne ya haska mata kamar baya jin dadi ne, a hnkli kamar wata mara gsky takai hannunta zata ta6a jikinsa taji koda zafi, bude idon daya yine ya sanya taja da baya a tsorace, miqewa yyi zaune a hnkli sannan ya miqa mata hannunsa, tsayawa tayi don bata gane nufinsa ba, saida taji yace" ba ta6ani kkson kiyi ba" a dan razane ta dafe qirji tace'wlh Allah so nk naji ko jikin naka da zafi don naga yanayin kwanciyar taka ne tamkar baka jin dadi kuma na lkcin tashinka ya wuce"har ta gama magana be dauke kansa daga kanta yana kallonta, murmushi yyi kawai sannan yace" eh, bani da lfy ko kina da maganin da zaki iya bani ne" shiru tayi ta kasa bashi amsa shima be jira jin komai daga gareta ba ya sauka daga gadon ya koma kan wata kujera, ranar dai kasa fahimtar prince tayi 2kwata, bata gama tsinkeyawa da lamarinsa ba sai da dare yyi, tausa yasanyata yaqi barinta taje ko'ina har bacci ya saceta tana daga saman gadon nasa, duvet dinsa ya rufa mata ya gyara mata kwanciya sannan shima yaja duvet din ya shiga, bimbii baccinta take shara kawai shi kuwa kasa baccin yyi sai juye juye yake har jikinsu ya hade, toh fa tun yana daurewa har ya bada kai, daga nan zance ya soma sauyawa, bimbii na cikin bacci ta soma tsintar kanta a wani irin yanayi da tunda uwata ta haifeta bata ta6a sanin makamancinsa ba, iyakar rudewa da tsantsar rikicewa hadi da tsoro suna suka soma walatoyi da ita, kuka ta soma sosai tana roqonsa da iyakar muryar da Allah ya hore mata amma prince yyi nisa baya jin kira zuciyarsa tayi rinkaye, duk wani abu na kwatar kai ranar tayi cixo ne, yakushi ne, babu abunda take kira sai don Allah kar ka yimin hk kaji qaina, banda kowa banda gata karka rabani da martaba ta, wlh na tuba nabi Allah na bika, innalillahi wa'inna ilairrir rajun.......wannan itace kalmar bimbii ta qarshe dana iya jiyowa, take nima alqalamin nawa ya su6uce daga hannuna don tabbas nasan mai afkuwa ta afku kenan..........



Manage this page pls.
9/26/20, 7:47 PM - Anti qamshi🌷: *DAREN GOMA SHA HUD'U*🪔🪔



Written By Bituu Seer



20


*You have a thousand reasons to blame me*....I'm sorry dear...💕💕



Prince sam ya kasa control kanshi saida ya samu isa babbar headquarter yyi 6arna sannan ya soma dawowa cikin hayyacinsa, fuskar bimbii ya kalla yaga tasha kuka har ta qoshi ta koma kukan zucci, duniyar juya mata take kawai ga wani radadi da zugi dake damunta, gefe yyi ya kwanta ya juya mata baya yana fitar da numfashi a hnkli sannan ya lumshe idanunsa, zuciyarsa a wannan yanayin cike take da tsantsar nadama da dana sanin abunda ya aikata, wani 6angaren na zuciyarsa ya soma tuna masa matsayin bimbii ba kowa bace face qasqantacciyar baiwarsa, kusantar ta da yyi alfarmar ce gareta da qarin daraja, duk bayinsa babban burinsu kenan su janye hnklinsa ya kusancesu amma basu ta6a birgeshi ba, ita bimbii kuwa hk kawai yaji Allah ya jarabceshi da qaunarta, bimbii ko tana daga gefe ita kuma ji take babu wanda ta tsana a duniya sama da prince akbar, miqewa tayi zaune a hnkli taja duvet ya rufe mata kirji sannan ta janyo doguwar rigarta ta saka ta saukar da qafafunta qasa, tashi take son tayi abu ya gagara sai cixe le6e take, sauka tayi dakyar ta koma qasan floor ta durqushe tare da sanya fuskarta a tsakanin cinyoyinta tana kuka mara sauti, tashi shima yyi ya sauka ya wuce dakin wanka ya jima kafin ya fito sanye da wasu fararen riga da wando, alamu sun nuna wanka yyi, kallon 6angaren da take durqushe yyi ya matsa kusa da ita sosai ya tsuguna gefenta, hannunsa yasa ya janye dogon gashinta daya zuba mata gaba ya maidashi baya, dago da kumburarrun idanunta tayi ta ture masa hannun, murmushi yyi yace" ki tashi ki shiga ki wanke jikinki" harararsa tayi tace" akwai alfarmar da nk nema a wurinka, don Allah ka sanya a maidani inda kk tsinto ni" kallonta yyi tamkar beji abunda take fada ba, tace" idan baka sanya an komai dani inda kk tsinto ni ba toh wataqila nice ajalinka don wlh saina dauki fansar abunda kayimin sbd bani da maqiyi sama dakai" kalamanta sun bashi mutuqar mamaki wanda suka sanya ya qura mata idanu,batare data ankara ba kawai taji ya rumgumota ta baya tayi tayi ta tureshi ta gagara,kwantar dakansa yyi a dokin wuyanta ya sanya bakinsa daidai kunnenta yace" kinsan me? ko yanzu kk bani guba da hannunki zan sha,ingarman namiji kamar akbar gwara ya mutu a hannun mace kamar ki" maganar cikin rada yake mata a kunnenta,yana gama mgnr ya sake ya koma ya zauna akan wata kujera ta alfarma mai ruwan zinare ya qureta da idanu, yace" ko ki shiga wanka ko na taso" bimbii na jin hkn tayi saurin afkawa dakin wankan,sama sama tayi wankan batare data wani gasa jikinta ba ta fito, kai tsaye wurin kofa tayi da niyyar ficewa, kofar taqi budewa,durqusa tayi a bakin taqi dawo ciki,shikam be kuma ce mata uffan ba ya dauki wani littafi yana dubawa,washegari da sanyin safiya bimbii ta janye zanin gadon ta fice dashi,cikin sanda ta soma satar hanyar zuwa qorama, tana zuwa ta soma wanke zanin gadon da sauri sauri don batason kowa ya ganta, hk ta gama ta shanya babu wanda ya ganta ta koma 6angarensu, tana shiga ta tarar har sun fice, dadi taji sosai don daman bata son su fuskanci komai game da abunda ya shiga tsakaninta da prince, shiga tayi ta gasa jikinta sosai da ruwan dumi sannan ta dawo ta kwanta, wannan abu daya faru da ita yasa walwalarta da annurinta sunyi hijira,abu kamar wasa prince ya dena ganin digon rahma a fuskar bimbii, yau tana gama hada masa abun sha ta sanya a mazubi mai kyau ta dauka ta nufi 6angaren nasa, baya nan yana lambunsa sai yamma ya dawo, tana shiga ta ganshi yana rubutu jan gefe tayi bashi wuri saida ya gama sannan ya dago da kanshi yana kallonta, qara tamke fuska tayi ta soma tsiyaya masa abun sha din, cup din ya amsa ya soma sha batare da wata shakka ba,gani yyi tana kallonsa, yace" da matsala ne" ...shiru tayi kawai ta juya ta fice abinta, dare na shiga ta fito a sace ta soma sanda ta nufi wurin wannan qaton kogin da aka yada gawarsu bimbii batare da wani tsoro ba ta afka cikin kogin kuma gashi bata iya ruwa ba.......
9/26/20, 7:47 PM - Anti qamshi🌷: *DAREN GOMA SHA HUD'U*🪔🪔



Written By Bintuu Seer



21


*If words were sufficient enough to ease out your sorrow and pain*.....I will keep talking never ever stop it even beyond after.....💕



Prince tunda ta kawo masa wannan abun sha yaga yanayin sai yaji gabansa na fad'uwa bayan fitar yasa ubaid ya bibiyar masa lamarin bimbii duk abunda ya gani baqo tattare da ita ya hanzarta sanar dashi, duk 2tsirgarta akan idanun ubaid take, lkcin daya ga fitowa da dare tana sand'a ta fice yyi saurin bin bayanta inda yaga ta nufa ne yasa ya juya da baya ya koma yaje mugun gudu ya sanar da prince akbar,ko rufe baki be bari yyi ba ya miqe da sauri ya fice ya haye dokinsa ya zabure shi da mugun gudu, ubaid ko tsaye yyi yana kallon prince da mutuqar mamaki yadda yaga ya dauki wannan baiwar tashi da muhimmanci hk,tashi guda kuma tsoro ya cikashi ya soma tunani kar abunda ya faru shekaru dari da talatin da suka gabata ya maimata kansa cikin masarautar burham, suma ji sukayi wurin iyaye da kakanni cewa shekaru dari da talatin da suka gabata lkcin zamanin sarki na biyar cikin wannan masarauta ta burham,d'ansa prince ansar ya ta6a fadawa soyayyar wata baiwa mai suna surayya yar qasar lebanon,tunda hkn ya bayyana sarki ashraf ya zartas da hukuncin kisa ga wannan baiwa batare da digon tausayi ba,baqin cikin mutuwar surayya shine yyi ajalin prince ansar sbd a lkcin ya fada mugun tarko na qaunar wannan baiwa tasa,ajiyar zuciya ubaid yyi yana fatan kar wannan tarihi ya maimata kansa cikin masarautarsu,prince akbar kuwa dayake yana bisa doki ne tuni ya kusa cimmata amma kafin ya qarasa har ta yarjewa kanta kawai ta afka cikin ruwan gwara ta mutu kawai da wannan tsautsariyar rayuwar da take a duniyar da bata da kowa, fad'awarta yyi daidai da qarasowar prince akbar wurin, sakkowa yyi daga dokin nasa ya qarasa bakin kogin da sauri batare da wani jira ba shima ya fad'a cikin ruwan, dayake gwani ne a ruwa da gudu yake suuuu cikin ruwan kogin yana lalibe kozai jiyota, miqa hannunsa kawai yake,gani yyi ruwan na janta sosai dayake ruwan mai tfy ne, tana daf da shigewa wani kwari ta qasan wata gada yyi saurin riqo hannunta ya janyota jikinsa, matseta yyi sosai a jikinsa ya soma suuuu da ita da mugun gudu suka soma tasowa saman ruwan kogin har suka kawo ga6a, daukanta yyi chak ya fito da ita bakin kogin ya kwantar da ita a qasa ya soma danna cikinta da hannunsa ta soma fitar da ruwan data sha, tari ta somayi sosai a hnkli ta soma bud'e idanunta, mamaki ne ya cikata lkcin da tayi tozali da kyakykyawar fuskarsa ya qura mata idanun nan nasa, binsa tayi da kallo kawai,yace" meyesa baki sanyamin guba a abun shan da kk bani ba kafin kizo kice zaki kashe kanki" batace masa uffan ba ta dauke kanta yace" ashe kina sona dayawa hk, kin gwammace ni kibarmin duniyar ke ki kashe kanki,toh idan kin tafi kin barni meye amfanin tawa rayuwar kenan" quresa tayi da idanu ko zata iya fahimta kalmomin dake fitowa daga bakinsa, qoqarin miqewa take ta kasa yasa hannunsa ya miqar da ita, tana zama ta ture hannunsa daga jikinta ya kuma dora hannunsa a cinyarta ta kuma sanya hannunta ta ture hannun nasa,murmushi yyi ya kwanta a wurin dayake rairayi ya janyo cinyar tata ya dora kansa, idanunsa suna sama yana kallon fuskarta, hannunta tasa tana qoqarin tureshi kansa daga saman cinyarta,hannayen nata ya riqe qam cikin nasa, tayi tayi ta kwace ta kasa,ganin hk ne yasa ta dauke kanta gefe guda,murmushi yyi ya miqe zaune ya matso da fuskarsa saitin nata kamar ze goga dogon hancinsa da nata ya fara mata mgn da rad'a yana fada wasu kalmomi da nikaina ban san me yake fada mata ba sbd mgn yake wanda ita kadai take iya jin abunda yake cewa, gani nayi ta kwalalo idanu waje tana kallonsa cike da mamaki, matsar da fuskarsa yyi tare da jan hancinta ya mayar dakansa saman cinyarta ya kwantar tare da folding hannayensa dukka a saman qirjinsa ya rufe idanunsa, kallonsa tayi tace" wani ze iya ganinka hk fa ka tashi" shiru ya mata yyi kamar beji me take fadi ba,saida ta kuma maimatawa ya bude idonsa yana kallon fuskarta yace" idan kina son na tashi ki gyaramin gashin kaina ya hargitse" kallon gashin nasa tayi taga sai digar ruwa yake dayake kuma gashin nasa dogo ne, tace" toh ka tashi zaune saina gyara mk" miqewa yyi zaune yayi folding kafafunsa ita kuma ta miqe tsaye kafin ya ankara ta arce da gudu tana daga masa hannu alamar bye bye, murmushi kawai yyi ya taho a hnkli yahau dokinsa yabi bayanta, hk suka qarasa 6angaren nasu saida ya tabbatar ta shige dakinsu sannan yasa ubaid ganin

2 Comments On DAREN GOMA SHA HUDU
avatar
abubakar-sunusi

10 months ago

Reply

I want to read the novel

avatar
abasu-kala

10 months ago

Reply

Replying to abubakar-sunusi

Click The READ THIS NOVEL button

Please Login or Register in order to submit comment