Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sam sedai ta fito da bubs nata ya tsotsa, tace nidai yaqi, tunda gobe zaka dawo ai shikenan, yace sam shidai ta bashi abunsa, haka ta fitar tana nuna mishi se lumshe ido yakeyi yana lashe baki😋, dariya sosai sabreen takeyi ta mayar tace ya isheka haka seka dawo, murmushi ya mata yace badamu idan na dawo ai komai ya kare😜. Soyayya sosai suke zubawa kamar ba lfy ba, sabreen tace nifa bacci na fara ji, yace to shikenan ki kwanta zan tasheki da asuba dan 4hrs ne a tsakaninmu, sabreen tace ok amma fa kuma ban gaji da kallon kaba, dariya ya mata yace to kiyita kallona harse kin gaji☺, ai kuwa kare mishi kallon takeyi shima haka sunata kissing d'in junansu ta screen😘. Da kyar sukayi sallama suka kwanta bacci😴.
Da misalin 3:00am na k'asar pakistan kamal ya farka ya shiga toilet dan yadda cikinshi yake murd'awa, bayan ya fitone ya dawo ya kwanta, amma har yanzu yanajin ciwon cikin, number sabreen ya kira amma yanata ringing batajiba tana ta shan baccinta lokacin 11:00pm ne a nigeria, kamal ya kira har sau uku bata d'aukaba, seya kira suhail dama idonshi biyu ya kasa bacci, ya d'auka yace hello abokina yane, kamal yace wlh ciwon cikine yake damuna na kira sabreen dan muyi hira amma tayi bacci shine nace bari na kiraka muyi hira, suhail yace eyyah sorry toya cikin, kamal yace da sauki sannan sukaita ta hira daga nan sukayi sallama kamal ya mummynshi dan cikin nashi se murd'ewa yaketayi, mummy ta tayar da UNCLE D suka nufi shashin kamal yanata juyi akan gado yana rik'e da cikin, UNCLE D ya d'aukeshi se mota suka kaishi hospital. Suna isa doctor suka karb'eshi aka hau gwadashi sannan aka bashi magani yasha seya kwanta, doctor yace musu bakomai zai samu lfy insha Allah, a hospital d'in su mummy sukayi sallan asuba.

5:00am na nigeria sabreen ta farka ta wuce toilet tayi alwala tazo tayi sallah, bayan ta idar ne take mamakin yau sweet bai tashetaba, wayanta ta d'auko setaga 3missed call nashi tun 11. Number'nshi ta kira yayita ringing amma bai d'aukaba dan wayan yana d'akinshi. Sabreen tace to kodai harya tasone kuma ai wayansa a bu'de take, number suhail ta kira da sauri ya d'auka hello, tace yah suhail ina kwana, bayan sun gaisane tace number yah kamal ba'a d'auka kuma yana ringing ko lfy? Suhail ya gaya mata cewa jiya dai munyi waya dashi bayajin dad'i to yanzu nima na kirashi bai d'aukaba na kira mummy ma shuru bari na kira UNCLE D inji, atake hankalin sabreen ya tashi ta fara hawaye😥.
Suhail ya kira UNCLE D ringing d'aya ya d'auka yace hello suhail, bayan sun gaisane suhail yace ya jikin kamal, UNCLE D yace da sauk'i muna hospital tun 3:30am na pakistan, suhail yace subhanallah jikin nashi yayi tsananine haka? UNCLE D yace wlh kuwa yanzuma jikin ya sake tashi, hankalin suhail ya tashi sosai yace ina mummy? UNCLE D yace tana ciki kamal yasa a kirata, doctor ne ya fito daga d'akin UNCLE D ko wayan bai kasheba yace doc ya jikin nashi? Doc yayi magana da turanci suhail yana jiyosu, doc yace sedai kuyi hakuri Allah yayi mishi rasuwa yanzunnan "am sorry". Suhail da yake tsaye baisan lokacin da wayan ya fad'i akan tiles ba take ta tarwatse shima ya zauna jugum akan gado yana cewa no abokina bai mutuba wlh bashi bane ya rasu noooh😭, kamal ban yardaba wlh. Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un3 shine abinda suhail yaketa nanatawa yana kuka sosai kamarba namijiba😭😭😭



Sad-Nas
[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


99-100 UNCLE D ya shiga d'akin da kamal yake yaga mummy azaune tana rike da hannunsa se faman kuka takeyi tana cewa hama kamal dama wasiyan naka na tfyne😭, kai kad'ai nake gani inji sanyi a raina ohh ni zainab haka Allah ya kaddaramin😭. Uncle D yayita rarrashinta sannan ya d'auki wayanshi ya kira friend nashi da frienda d'in kamal wato su aliyu, sun girgiza sosai dajin mutuwan kamal dan jiya suka rabu dashi lfy lau😰.
Cikin k'ankanin lokaci aka shirya kamal ya samu jama'a sosai mutanen kirki harda doctor'n shi akaje mak'abarta shima yaji mutuwan kamal sosai kamar wani d'an'uwansa seya tuna lokacin da yake cewa kamal yanzu kam zaka iya cin amarcinka kamal se dariya ashe kamal kam kwana ya kare😰. Harda MUHSIN saurayin SALMA shima yaje harda suka gaisa da sadiq da yake dama sun tab'a had'uwa, salma ce tace lallai se MUHSIN yaje musu ta'aziya.

Rayuwa kenan kamal dai ya tafi yabar kowa nasa. 'Yan'uwana musulmai mu sani cewa ALLAH baya barin wani dan wani yaji dad'i, duk sosayyar da mukeyiwa mutum tofa ALLAH yafimu sonshi, muma kuma muna biye dashi fatanmu a kullum shine ALLAH yasa mu cika da kallamar shahada ameen!

Sabreen taji shuri suhail bai sake kiraba, ta sake kiran wayanshi setaji a rufe, hankalinta ya sake tashi gashi gabanta yanata fad'uwa😭.
Suhail yaje d'akin mum lokacin mum tana azkar ya shiga a gigice yace mum😭, mum ta razana da ganinshi haka tace suhail lfy? Yace mum kamal Allah yayiwa kamal d'ina rasuwa mum😭 innalillahi wa'inna ilaihirraji'un mum taketa nanatawa tana kuka😭, hafsat taji kuka na tashi ta fito ta nufi d'akin mum tace mum yah suhail meke farune? Suhail yace hafsat kamal ya tafi ya barmu😭kuka sosai hafsat takeyi se wayarta ua fara k'ara ta duba tace yah sabreen ce😭, suhail ya karbi wayan yace jeki d'auko min key'n motana zanje in taho da sabreen nan, da sauri taje ta kawo mishi ya fita su mum se kuka sukeyi.

Suhail ya bigawa kaka kofa yace kaka ina neman taimakonka muje gun sabreen😰, kaka yace lfy meyasameta? Suhail yace kaka kamal ne yaa... suhail bai karasaba wayan hafsat ya sake kara har yanzu sabreen ce, suhail ya shige mota kaka ko takalmi bai d'auka ya shiga yana cewa kana nufin kamal ya rasu? Suhail ya d'aga kai yana kwalla sosai, innalillahi wa'inna ilaihirraji'un kaka yaketa fad'a har ALLAH ya kaisu gidan lfy. Fitowa sukayi jikin kaka se rawa yakeyi mai gadi yazo da sauri suka gaisa da kaka dan suhail kam yayi baga, kakane yake sanarwa mai gadi sannan yabi bayan suhail akabar maigadi da kwalla😰.
Suhail yana buga kofane kawai amma baisan me zaicewa sabreen ba idanta fito, sabreen tanajin bugun kofan tayi saurin fitowa daga ita se riga da wandonta na bacci bako d'ankwali bare himar dan tunda hankalinta ya tashi ta ciresu. Suhail da kaka tagani a tsaye, duk wani kokari da juriyan da suhail zaiyi dankar sabreen ta gane amma yakasa suna had'a ido da ita seya fashe da kuka😭 take jikinta ya bata seya fashe da kuka mai karfi tana innalillahi wa'inna ilaihirraji'un3 kaka kardai kucemin wani abu ya faru da yah kamal d'ina😰, kaka yace sabreen kizo muje gida😓 tun bai karasaba sabreen ta zame a k'asa sumammiya. Suhail ya wuce d'akinta ya d'auko himar sannan yazo yasa mata tare da yayyafa mata ruwa se kaka ya d'auketa suka tafi suna kwalla😰😰😭



Sad-Nas
[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


101-102 Har suka isa gida sabreen bata farka ba, suhail ne ya dauketa se palo inda mum da hafsat suke tsaye suna kuka, da sukaga sabreen se kukan nasu ya k'aru sosai😭. Koda sabreen ta farfad'o yah kamal kawai take ambatowa, tana kuka maiban tausayi. Jama'a kukanku kusan irin halin da sabreen take ciki basena tsaya dogon bayaniba. Abindai se addu'a kawai, mum tana rungume da ita tana rarrashinta babu abinda kakeji se kuka.
Suhail yaje ya dauki sim nashi yasa a wata wayan ya kira uncle D, nan yake sanar mashi da cewa ai harsu kai kamal gidansa na gaskya😭 kwalla sosai suhail yakeyi uncle D yace mishi muma yanzu zamu taho. Suhail ya dawo palo ya rasa me yake mishi dad'i ji yake kamarya fire yaje pakistan gashi har an binne amininsa kuma banda shi agun😭.

Cikin dare su mummy dasu aliyu suka iso, abokansu na nigeri sukaje da suhail suka d'aukosu. Ranan dai babu wanda yayi bacci se kuka kawai, idan kaga sabreen dole ka tausaya mata, hakama suhail gabad'aya a gigice yake, ga mummyn kamal d'in. ALLAHU AKBAR!

Washe gari da safe 'yan kauyensu sabreen sukazo ta'aziya da munna da mijinta da kuma abokansu, tare da salma suka shigo gida ya chika sosai da jama'a se kuka akeyi. Su mummyne suke ta rarrashin sabreen amma sam taki dena kukan. Abokansu suhail duk wanda kagani idonshi jajazur ne abin tausayi, nima Sad-Nas kuka nake sosai dan mutuwar kamal ba karamin shiga jikina yayi, haka kuma FANS nasan kunji mutuwar a jikinku. Haka akayita zaman makoki sabreen bata cin komai se kuka shine abincinta, babu yadda ba'ayi da itaba amma ina, dukka dai salma ba mitum bace amma ta tausayawa sabreen sosai, rungumeta tayi tanata kuka tana bata hakuri, amma sam bata sauraron kowa agun😭😭

Yau ne za'ayi uku, kamal ya samu jama'a sosai dan salma tazo da iyayenta sannan MUHSIN yazo da frienda nashi su shida gabad'ayansu fararene tass aise kallo ya koma kansu gasu da kwarjini mata da maza duk kwallonsu akeyi, da yake suhail da wasu friend din sun ganeshi se suka ka'asa gunsu aka gaggaisa sannan sukayiwa sahail ta'aziya se MUHSIN yace ga mahaifin salma can, suhail yaje ya iso dashi suka gaisa da ja'ma'a sanna MUHSIN yace muje zamiyiwa sabreen dasu mama gaisuwa. Sihail ne ya musu jagora har cikin gida ya gabatar dasu agunsu mummy suka gaisa sannan yaje ya kira sabreen su salma da minna ne suka fito da ita salma tace sabreen ga babana ga mamana, sabreen ta d'aga kai suka gaisa amma sun mata kwarjini dewa, ga kuma su MUHSIN nan da abokansa inji sabreen, yaune sabreen ta fara ganin MUHSIN suka gaisa sannan sukayi addu'oi suka tafi salma tace bara in rakasu ina zuwa. Iyayenta dai sun tafi amma su MUHSIN suna zaune agunsu suhail har seda akayi addu'a kafin sukayi sallama suka tafi.

Bayan isha salma ta musu sallama ta tafi. Rayuwa kenan sabreen tayi babban rashi ba mamminta ba babanta yai kuma gashi babu yah kamal sweet d'inta😭. Washe garin ukun ne munna ta koma da yan kauyen su, gida yarage sesu suhail da friends da uncle d se kuma su mum, salma kullum tana zuwa sannan ta koma da dare. Haka sabreen taci gaba da kasancewa tana zaman TAKABA inda mimmyn kamal tasa musu wasihan dayayi lokacin kafin ya rasu, kamar yasan zai mutun. Kuka sosai sukayitayi ita kuwa hafsat se kishi ya fara kamata dataji lokacin da kamal yake cewa mummy kicewa abokina karya bari wani ya auri sabreen d'ina inba shiba, dan nasan zai kula da ita kamar ni...😭😭😭



Sad-Nas
[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹TAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)

103-104 Kuka sosai sabreen takeyi dajin muryan kamal d'inta. Bayan sun d'an samu nutsuwa ne se Incle D yace yakamaya amaida sabreen d'akinta donyin takaba. Haka aka maida ita maman munirane tazo ta zaina da ita dasu kaka duk suna gurinta. Da akayi kwana bakwai da rasuwanne su Aliyu suka koma tare da uncle D amma mummyn kamal tana nan tare da sabreen agidan da kyar suke sata taji abinci. Desa mummy tayi 1month sannan suka tafi pakistan da suhail. Har kabarin kamal su sadiq suka kaishi nanma yayita kwalla suka mashi addu'oi sosai sannan suka tafi. Kowa seyayiwa suhail ta'aziya don kowa yasansu tare.


***
Sabreen tayi 4month 7day sesu mummy suka dawo nigeria ita da suhail da uncle D, saura 3days ta fita takaba.
Malamin,sunna suka samo lokacin data fita takaba aka raba gado domin saukewa mamacin nauyi, komai na kamal suhail ya tattaro ya mikawa umcle D, aka rabawa mummy da sabreen gadonsu. Inda aka barwa sabreen wannan gidan da take ciki da kuma kud'ade masu yawa😭😭. Tunda ake rabon taketa kuka tana tuna cewa yanzu shikenan bazaka dawoba yah kamal😭. Hakuri aketa bata har aka gama aka watse, kudin sanreen ta mikawa suhail tace aje a gina masallaci dashi ayitawa mijinta addu'a Allah ya gafarta mishi.
Yadda takeso haka akayi gidanne kawai suke zaune a ciki itadasu kaka.
Kafin mummy su tafine aka taru mummy tace suhail kaji abinda kamal yace bakace komaiba, shuru suhail yayi baice komaiba, uncle D yace sujail lokaci yayi da zakayi aure tinda dama akwai maganan aurenka da hafsat to kar'a tsaya b'ata wani lokaci seka auresu dukkansu biyun, mum tace tabbas haka ya kamata suhail kayi hakuri😰, sabreen tace mummy kuyi hakuri bazan iya auren yah suhail ba😭. Mummy tace sabreen nasan abinda kikeji dan kiwa nima ya faru dani amma ki daure kodan cikawa mijinki burinsa😰. Sabreen tace mummy kuyi hakuri hakan bazai yubane seta mike zuwa d'aki tanata kuka😭. Baban munira yace inaga da an kara mata lokaci tukunna, uncle D yace haka za'ayi suhail ka zauna mu zamu koma pakistan ke kuma hafsat kiyi hakuri kinga ba haka akasoba amma muna namu ALLAH na nashi, fatanmu shine Allah ya sanya alkhairi, mummy tace dan Allah suhail ka shawo kanta dan ayi da wuri, suhail yace to uncle naji kuma na amince zan aure su biyun. Sukace Allah ya baka albarka Allah ya sanya Alkhairi aka amsa da ameen sannan suka watse.
Wasje gari su mummy suka tafi bayan nasiha datayiwa sabreen ita da uncle d. Kaka dasu maman munirama sukace ta amince ta aureshi ai zata dinga ganinshi a matsayin kamal tunda aminaine, musammanma kaka dayan komai. Ita dai sabreen batace musu komaiba se hawaye da takeyi.

Tun daga wannan ranan hafsat bata sake zuwaba, kuma ko so d'aya bata kira sabreen a wayaba. Abin ya dami sabreen kuma tasan dalilin hakan, koba komai hafsat ta zama kawarta sannan kuma ace zasu had'a miji d'aya, kai wani se mutuwa😭😭 ko sabreen ta kira wayan hafsat bata d'auka harta gaji ta dena kira.
Rarrashi sosai mum tayiwa hafsat tate da nasiha amma duk bai shige hafsat ba, dan aduniya idan akwai abinda ta tsana shine KISHIYA sannan kuma ace kawarta sabreen, inah gaskya da sake😡😠.
Wata bakwai kenan da rasuwan kamal, yaune mum tacewa suhail yazo gurin sabreen ta batun aurensu, hafsat tana jin haka ta wuce d'aki rai ab'ace😡 suhail yana ta binta da kallo yace mum wannan abun zaiyu kuwa😨? Mum tana tausayawa d'an nata tace zaiyu insha Allah menene damuwarka? Suhail yace mum hafsat bazata tab'a amincewaba, mum tace zata amince tashi kaje gun sabreen ka barni da ita, ba musu ya wuce se gun sabreen. Bayan sun gaisa dasu kakane se maman munira taje ta kira sabreen himar nata har k'asa tazo palo ta zauna ko kallonshi batayiba bare tace mishi wani abu.
Suhail ya rasa me zaice har na tsawon mintina sannan yace sabreen ya karin hakuri? Tace Alhamdulillah, yace to Allah ya jikanshi ya mishi gafara, tace ameen tana hawaye😓. Suhail yace sabreen nasan kinsan abinda ya kawoni, ina fata zaki amince da bukatar kamal dukka cewa haka ya d'ade a zuciyata nikam, dan haka kiyi hakuri sabreen dan Allah ki amincemin, sabreen tace yah suhail kabar zancennan nizan zauna haka wlh😓, suhail yace bazan yadda da hakanba sabreen pls ki amincemin, sabreen tace yah suhail hafsat fa, kasan ko wayat ta dena d'auka yanzu, ina mutunta kawancemu bazan iyaba kayi hakuri kawai😒. Suhail kamar,zaiyi kuka yace sabreen pls kinsan na soki tun farko amma daga baya na hakura nasawa raina cewa zan auri hafsat amma ki sani bazan iya kaushewa abokina kudirinsaba inaso in cika mishi burinshi ne sabreen, duk kaunar da nake miki ban tab'a fatan kamal ya mutu in aurekiba wlh inason kamal kamar yadda nake son kaina sabreen pls😥
Sabreen zata bud'e baki da nufin cewa bata yardaba se SALMA ta toshe mata baki sannan tayi muryan sabreen d'in tace shikenan yah suhail na amince. Dad'i yaji sosai har cikin ranshi yace "thankyou sabreen😊 nizan tafi kijeki huta, salma tace toh sannan ya tafi...


Sad-Nas
[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sas-Nas)


105-106 Sabreen ta juyo tana kallon salma sannanne salma ta sake mata baki tare da cewa kiyi hakuri sabreen. Sabreen tace salma baki kyautaminba wlh😏, salma tace nasani sabreen shiyasa nace kiyi hakuri, sabreen kin dad'e kina son suhail a ranki shi kuma kinsan ke kad'ai ce a ranshi bayan ke ba wata se hafsat 'yar'uwarsa da ake son had'asu. Sabreen tace salma shine matsalan ai, salma nafi hafsat kishi nesa ba kusaba, sannan kuma hafsat kawatacefa tare muke komai idan na auri mijinta na mata adalci kenan, yanzu haka bama ko sannu da hafsat salma abin yana damuna sosai😥 da wanne zanjine, da rashin yah kamal nah, koda fushin hafsat agareni? Salma tace duk nasan da haka sabreen inaso kisan cewa kamal yatafi kenan bazai dawo garekiba har abada, kuma duk soyayyar da kike mishi wanda ya baki aronshi ya fimu sonshi, sabreen kamal addu'anki kawai yake bukata a yanzu, kinji da kunneki abinda yace miki, yace indai kina sonshi to lallai ki auri suhail amininsa hakan zaisashi farin ciki, sabreen karki damu da hafsat kishine namu na mata kuma koda kece a matsayinta haka zakiji, hafsat zata koma normal zata fahimta amma se daga baya, for now kibar hafsat pls sabreen😔. Kuka sosai sabreen takeyi tace duk naji salma, kinsan matsalata kuwa, inada mummunan kishi salma ina tunanin zaman da zamu da hafsat ne, inada hakuri akan komai amma banda kishi😰. Salma tace na fahimceki sabreen karki damu kiyita addu'a nima,zan tayaki Allah ya saukaka miki kishin dake da hafsat d'in dukka. Rungume juna sukayi sabreen tana ta kuka salma na rarrashinta😒😒.

Suhai da hafsat ne zaune yana mata nasiha hafsat ki sani cewa ita kanta sabreen baso takeyiba wlh da kyar ta amince badan komaiba sedan wasiyan abokina, hafsat kinfi kowa sanin halin sabreen dan haka zakuyi zaman lfy da ita, kuma nima ba kahan nasoba ke kin sani, amma idan bazaku bani had'in kaiba shikenan duk zan hakura in auro wasu daban tunda nima so kuke kuga na dena numfashi. Da sauri hafsat ta d'ago da kanta tana hawaye tace shikenan yah suhail na amince, amma ina da sharad'i, suhail yace ina sauraronki, hafsat tace dukda dai naji ance rana d'aya za'a d'aura aurenmu amma nice uwar gida, kuma gida d'aya zaka ajiyemu. Suhail yayi ajiyar zuciya yace na amince hafsat kece uwargidana, kuma zan had'aku gida d'aya dukda dai bani da niyan hakan amma na amince😒. Hafsat tayi murmushi tace nagode😊.

Sabreen tana kwance tana tunanin kamal se wayanta ya fara ringing, number suhail ta d'auka hello, suhail yace hello sabreen ya gida, tace lfy, yace dama inaso muyi magane akan bikin, sabreen tace inaji, yace sabreen za'a d'aura auren nanda 1month kuma gida d'aya nake son had'aku, sannan pls kiyi hakuri za'a fara d'aura na hafsat ne kafin naki😔. Sabreen tace banida matsala yah suhail, duk yadda kayi daidaine aguna😥. Dad'i yaji har cikin ransa yace "I LUV U SABSU" i luv u so verry much😰. Hawaye itama sabreen d'in takeyi batare datace mishi komaiba😰. Suhail ya kira sunanta a hankali SABSU? Hawayenta ta share tace inaji, suhail yace "are you okay"? Cikin muryan kuka tace "no am not😢" am missing him soo much suhail😭. Kukane yazowa suhail bai iya ce mata komaiba seya katse wayan😔...
Hmmm soo sad😨


Sad-Nas🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


107-108 Tun daga wannan ranan suhail sedai ya kira sabreen a waya amma baya zuwa gidan kamar yadda ta sharad'a mishi nata sharad'ad'in. Dukda cewa yana son ganinta, amma sam tak'i.
Aunty rukayyace wanda ta koyawa sabreen girki a gidan kamal ita tazowa sabreen ta'aziya, daga nan sabreen take gaya mata zancen aurenta da suhail aminin kamal kuma su 2 zai aura. Washe gari aunty rukayya ta dawo gun sabreen da tsumi kala kala masu kyan gaske ta bata, godiya sosai sabreen tayi kuma tana amfani dasu koda yaushe. Biki saira sati ne aunty rukayya ta kawo mata cida kaza wanda akeyinshi da nonon rakumi da kuma rid'i😋 a gabanta sabreen ta cince tas tana hawaye tace aunty rukayya ko lokacin airena na farko banyi wannan ba😰. Da kyar aunty rukayya ta rarrasheta har dab magrib kafin ta tafi.

Suhail ya kasa hakurin rashin ganin sabreen 3weeks kenan baisata a idoba, yau dai biki saura 5days sabreen taje saloon wanke kanta se suhail yazo gidan kakane ya gaya mishi inda taje. Suhail ya bita har saloon d'in yana jiran fitowanta a waje, can segata ta fito tana sanye da after dress black tayi kyau sosai. Kan titi ta nufa tana jiran keke nape sega wata had'add'iyar mota harta wuce seta dawo ta sauke glass saurayine handsome yace salam 'yan mata pls 2minit😎, sabreen tace kayi hakuri ka wuce😏, yace bazan iya wucewaba seya bud'e mota ya fito. Da sauri suhail yanifo gunsu tare da bud'e mota yazo har inda sabreen take tsaye yace am sorry wifey na ajiyeki dewa let go yanayiwa saurayin wani irin mugun kallo😠. Ita kuwa sabreen wucewa tayi ta shige motan suhail ta zauna, shi kuwa se kallon juna sukeyi da saurayin sannan yajuya ya shiga motanshi amma bai tayar ba. Suhail ma ya wuce motarshi yaja suka tafi a 260 ranshi a b'ace. Wannan saurayin take ya canja kamanninsa zuwa MUHSIN da SALMA se dariya sukeyi😂 daga nan suka tafi.
Sabreen setaji tsoron suhail ya kamata yadda taga ranshi a b'ace ko kallonta baiyiba har suka isa wani gurin hutawa flowers masu kyaune agun. Bayan ya tsaya da motanne ya juyo yana kallonta ranshi a bace yace meyasa bakicemin zakije saloon ba inzo in kaiki? Shuru tayi tana sauraronshi kanta a sunkuye, yace sabreen dake nakeyi cikin miryan mai had'e da tsawa, nan take ta fara hawaye seyaji tausayinta ya kamashi😔, hannunta ya kamo yace am sorry sabreen rainane ya b'aci lokacin danaga wani kusa dake "pls stop crying", sabreen ta janye hannunta tare da d'aga kanta ta kalleshi tace tun baka aureniba ka fara sani kuka yah suhail amma kamal bai tab'a ko b'atamin raiba😭 kana nufin haka zan kasance a tare dakai kenan? Suhail ya sake kamo hannunta yace am so sorry swteetheart hakan bazai sake faruwa pls kinji, hanki ya ciro yana share mata hawaye tace "take me home" suhail yace "sabreen pls talk to me" tace just take me home suhail tare da sake janye hannunta. Jikinshi a sanyaye yajasu se gida, har zata fita yace tunda bakya sona yanzu gara nima inje inda kamal aminina ya tafi yafimin😒. Sam bataji dad'in magananba amma haka ta wuce batace mishi komaiba tanaji yadda ya fisgi motan da karfi ya fita, hankalinta a tashe ta wuce d'aki ta cire kayan jikinta sannan ta d'auki wayanta ta kira suhail harya fara ringing seya katse ya kira, ta d'auka hello😟 yah suhail kayi hakuri pls, dad'i yaji aranshi yace toki fito ganinan dawowa😊, tace ok sannan ta kashe wayan.
Motan ta bud'e ta shiga fiskanta a sake tace sannu da dawowa😊, dariya suhail yayi😃 wanda ya sake fito da kyawunsa dukda dai yarame sosai, sabreen tace nadad'e banga dariya a fiskan kaba, yace aike kike hananiyi😃, ajiyar zuciya suka sauke atare se suhail yace yau zanci abinci sosai sannan zan kasance cikin farin ciki😍. 😊murmushi sabreen tayi sannan ta ciro zobe daga post d'inta tabawa suhail, wannan zobennedai wanda aka rubuta SABSU a saman, karb'a yayi yace "thankyou" tace ai dama nakane😌. Kud'i mai yawa yasa mata a pos d'inta yace kiyi hidima dasu idan bai isaba kigamin itama hafsat na mata nata😊, sabreen tace nagode. Suhail yace su sadiq sunce ayi dinner kina so? Sabreen tace duk yadda kuka tsara😊, suhail yace sabreen are you okey? Tace yes am fine SABSU😊, dariya 😃yayi amma yasan akwai abinda yake damunta tak'i gaya mishine kawai, ya sake cewa

Please Login or Register in order to submit comment