Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tana tunani a ranta yanzu yaya zatayi kenan da suhail. Kawai zataje ta gayawa kaka komai tunda tasan SALMA bazata sake dawowaba😥, kawai zataje ta gayawa kaka tasan zai bata mafita😒.
Tana kwance seta kira munna a waya ta gaya mata komai, munna tace gaskya tunda dai yanzu salma ta tafi to karki gayawa suhail komai game da ita kije gun kakan kawai nasan zaki samu mafita agunshi. Sabreen tace nagode munna sekin jini.😳😳 atsorace sabreen ta mike tsaye akan gadonta saboda abinda ta gani😳. Yana tsaye baya ko dariya🙁kuma yana kallonta har cikin ido👁. Sabreen ta rikice gabad'aya jikinta se rawa yakeyi da k'yar ta iya kiran sunanshi tace MUHSIN😳??


Sad-Nas[10:02am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


141-142 Muhsin yana kallonta har cikin ido se taji bazata iya cigaba da kallonshiba tayi saurin sauke kanta k'asa😞.
Muhsin yace me kike son aikatawa ne sabreen? Kinaso se suhail yasan salmanah ba mutum bace kodai yaya? Sabreen ina so kisan cewa kufa mutanene mu kuma aljanune da bambanci sosai a tsakaninmu daku. Tun kafin kizo duniya salma take sonki a ranta har kika fito duniya, daga lokacin da kika fito duniya se k'aunarki ya karu a zuciyanta, wanda har tanaji zata iya sadaukar miki da komai nata dan samun farin cikinki. Sabreen tunda kuka rabu da salma take cikin damuwa ba kowa take kulawaba saboda an rabata dake. Sabreen ina son Salma kamar yadda kike son suhail a ranki, amma dan kareki salma ta sadaukar da budurcinta dan kawai ta ceceki kamar yadda mahaifinki yayi mata. Kaunar da nakeyiwa salma yasa bana ganin cewa kamar ta rasa budurcinta kuma har gobe haka nake gani zan kuma auri salma. Amma sam yanzu hankalina ba kwance yakeba saboda damuwan da salma ta shiga akanki, ko iyayenta bata kulawa saboda an rabaki da ita, ke sabreen kaunar da salma take miki har yakaiga tana cewa in d'aukeki daganan in had'aku ku biyu in aura, amma tasan ke zuciyarki suhail kawai yake so shiyasa bazata iya rabaki dashiba. Da gaske munbar k'asarnan kwatakwata sabreen mun koma INDIA da zama. Salma taso abarta tazo amma an hanata ke duk wani karfi da salma take dashi duk an karb'e sabo dake kad'ai amma kuma shine yanzu kike neman tozartata? Sabreen karki fara pls ina rokonki, gaskya kina cin sa'a saboda salma amma wlh dabazan bariba. Gashi zoben nan salma tace in kawo miki, kuma ki kiyaye sata a cikin zancenku nan gaba. Se yanzu sabreen ta d'ago da fiskanta duk hawaye ta karb'i zoben ba tare data kalleshiba tace nagode MUHSIN kuma ina baku hakuri zan kiyaye yanzunma bada sona hakan ya faruba😰, kuma ina so kasan cewa nima salma "TANA RAINA" a koda yaushe, kuma bazan iya mantawa da ita dan Allah kacewa salma "TANA RAINA" har abada😭. Muhsin yace nizan tafi kuma base kinje gurin kakaba suhail bazai sake tambayanki akan salma ba. Kallonshi takeyi tare da murmushi tace nagode muhsin😊, tana so ta mishi magana amma seya b'ace😒😔.

Sallamar suhail sabreen taji, da sauri ta share hawayenta tasa zoben a hannunta sannan taje ta bud'e mishi kofan ta marairaice dan karya gane tayi kukan tace sweet shine ka dad'e koh😟? Rungumeta yayi yace am sorry wifey kin shirya? 🙄tace to amma muhsin yacemin...suhail yace ya kikayi shurune kuma naga idonki sunyi jah. Sabreen ta wayance tace ai fushi nayi dakai danka shanyani😙. Lips nata ya ciza yace daga yau cizonki zan dingayi idan kika sake min haka😚. Dariya tayi se suhail yace yawwa na had'u da muhsin a hanya yaban hakuri akan abinda salma ta gaya miki. Cikin mamaki sabreen tace me kenan? Suhail yace muhsin yace min randa sukazo ashe da gaskene salma taga lokacin da hafsat take zuba abu a cikin abincin, to ita kuma hafsat seta tsorata jin zuwan salma ta d'auka ko d'aya daga cikinmune kar muyi zargin tana zuba wani abune yasa ta firgita ta koma d'aki shinefa salman ta gaya miki. Amma na tambayi ahafsat a waya tace eh gishiri bai jiba shine tad'an k'ara to'alokacinne fa salman ta gani seta d'auka ko wani abun cutarwane kinsan ku mata ba'a rabaku da wannan zargin😘.
Ajiyan zuciya sabreen ta sauke a hankali tace eyyah shine har na zargi hafsat d'in, Astanfirullah☺. Suhail yace shikenan komai ya wuce zomuje in tab'a mai dad'in😋. Dariya sabreen tayi tace sweet baka da sauk'i fa😘, d'agata yayi se kan gado yana matse bubs nata masu laushi tare da lashe baki😋😌. Ita kuwa tunanin magananshi kawai takeyi aranta tace eyyah salma and muhsin kun wankeni agun suhail😊, Allah na gode maka😀. Saura hafsat dan nasan tana can tanata mamakin abun tunda dai tasan tun'a kichine tasa maganin kuma lokacin su salma basu zoba😏. Suhail yaci gaba da sarrafa wifeynshi itama haka, kawai seta tureshi gefe tare da rufe bakinta🙊. Da sauri ta tashi ta wuce toilet se AMAI, suhail ya biyota da sauri yana rike da ita yana cemata sorry sweetheart😔...


Sad-Nas
[10:02am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


143-144 Bayan sabreen ta gama amai ne suhail ya wanke mata fiska sannan ya maidata d'aki ya koma ya kimtsa toilet d'in sannan ya dawo yana tambayanta wifey me kikaci yasaki amai haka? Sabreen da tuntuni take wannan tunanin seta gano,cewa dai cikine da ita amma sam bazata gayawa suhail ba saboda tasan dole hafsat zataji. Sabreen tace sweet inaga dai abincin danaci da safe ne, dan ban sake cin komaiba😉. Rungumeta yayi a jikinshi yana mata sannu😘 tare da cewa kodai zamuje kiga doc ne? Sabreen tace haba sweet daga yin amai kuma se zuwa ganin doc, karka damu am now okay😊, suhail yace are u sure wifey? Tace yes SABSU tare da kashe mishi ido d'aya. Murmushi yayi tare da sake matseta a jikinshi kamar za'a kwace mishi ita, ita kuwa ta samu abinda take so aiseta baje da kyau☺ sannan tace sweet yaushe zaka samamin gidana? Yace yaushe kike son barin nan, tace gobe zuwa jibi in zaiyu in kuma bazaka takuraba😘. Bayanta yake shafa a hankali yace to shikenan zan sake neman wani gurin, dama na samu wani gida turawane a ciki to nan da 2month ne zasu sayar da gidan gabd'aya zasu koma k'asarsu, naso ace na saya miki gidanne wifeynah saboda zai dace dake, amma tunda kina son barin nan da wuri zan sake nema kinji😘? Sabreen tace ka musu magana akan gidanne? Yace eh har munyi cikinima wlh amma ba damuwa😊.
Sabreen tace akwai damuwa mana sweet kasan me? Yace no sekin fad'a. Muryan salma taji a kunneta tana cewa kice mishi ya kaiki gun mum seki zauna a d'akinshi, nayi kewarki sosai sabreen yanzuma da k'yar aka bani wannan daman ina tayaki murnan samun k'aruwa "KINA RAINA" nima akoda yaushe byeee! Suhail yace ya naji kinyi shuru wifey ina sauraronki, murmushi sabreen tayi sannan ta gaya mishi abinda salma tace mata. Suhail yaji dad'i sosai dan dama yaso hakan kafinnan turawan sun tashi dan gidan mai kyaune sosai harma yafi nashi. Suhail yayi pecking d'in sabreen😘yace thankyou sweetheart kinsan nayi wannan tunanin amma se inaga kamar bazaki sakebane, sabreen tace a'a wlh zan sake sosaima sweetnah😊. Yace to shikenan gobe zan maidake can yayi? Tace eh yayi koba komai zan huta da bugawanka😜. Dariya yayi yace dama yanzuma bugawan zamuyi shine kia fara amai dan haka fita SAD-NAS kin fiye sa ido dewa😜.

Hafsat kuwa tunani taketayi har sukaje gun boka suka dawo sannan ta kira suhail yazo ya d'auketa.
Bayan sun dawone sabreen ta gama girkin dare sunsha wanka sanna sukaci abinci suka wuce bacci.
Hafsat kuwa Allah Allah take gobe yayi ta karb'i girki dan ta gama da saberen.

Washe gari da asuba bayan suhail ya dawo daga masallacine seyaje gun hafsat abazata ya fara gwada mata salo take ta rikice ta biye mishi suna soyewa. Seda ya samu nitsuwa yace to na rama miki abinda muka mikine nida sabreen ina fata komai ya wuce yanzu? Dad'in sex d'in taji sosai tace eh thankyou D😊. Shima murmushin yayi sannan ya tafi gun sabreen, murmushi ta sakar mishi tare da gaisheshi, ya amsa wani iri sannan ya wuce toilet yayi wanka ya fito. Sabreen tace yana ganka haka sweet, suhail ya kamota yace wlh wifey dukda dai ke kika sani amma sam senaji kamar ban kyauta mikiba😒. Sabreen tayi murmushi tace haba sweet yakama ka zama adali a tsakaninmu dukkanmu. Suhail yace ina k'ok'arin hakan wifey amma sam bana iyawa saboda ke kad'ai ce a raina wlh😔pls ki dinga tayani da addu'a Allah ya bani ikon yin adalcin a tsakaninku kinji? Sabreen tace insha Allah😘 sannan suka koma bacci.

Bayan sabreen ta gama girkin rana ne se suhail yake gayawa hafsat cewa yau sabreen zata bar gidan. Sam hafsat bataso hakanba danta d'auka tfyan nata ba yanzu bane yanzu yazatayi da maganin kenan😁😬😨?
Dan haushi da takaici ko tambayan inda za'a kaita batayiba😏. Sabreen ne ta fito tace to hafsat dan Allah mu yafi juna Allah ya kaddara saduwanmu nina tafi, sweet ina jiranka a waje sannan ta fita😊.
Suhail zaiyiwa hafsat magana setace Allah ya kiyaye hanya😏sannan ta wuce d'aki rai a b'ace😨😠suhail yana binta da kallon mamaki🤔sannan yaje gun sabreen suka tafi...


Sad-Nas[10:02am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


145 Suna isa mai gadi ya bud'e gate suka wuce tare da gaisawa. Suhail yayita fitowa da kits d'in sabreen dan ya hanata d'aukan ko d'aya. Mum ta fito ta rungume sabreen tana cewa maraba da zuwa sabreen😃, sabreen kunya ya kamata tace sannu hajiya😊sannan suka k'arasa ciki suhail yana cewa mum wai kunyanki takeyifa😜. Mum tace a'a sabreen ki saki jikinki wlh ki d'aukeni kamar UWA😃. Sabreen dai ta kasa cewa komai kanta a sunkuye tace hajiya ina wuni😉, mum tace lfy lau sabreen ya kuke? Sabreen tace lfy lau, mum tace ya hafsat d'in? Sabreen tace tana nan lfy😊, mum tace to Alhamdulillah sannan mum ta wuce d'aki dan taga sabreen ta kasa sakewa😄. Suhail ya gama shiga da kayan d'akinshi, seyazo ya d'auki sabreen cak kamar bby bai ajiyeta ko inaba se d'akinshi akan gadonsa mai laushi☺. Ido ta bud'e tace haba sweet yanzu da mum ta ganmufa? Suhail yace shikenan seta koma d'aki da sauri😘yana kissing nata, dariya sabreen tayi tace pls ka dinga ragewa yanzu kam kodon idon mum😊.
Suhail ya cire kayan jikinshi tare da kwanciya yaja sabreen jikinshi yace babu abinda zan rage ai ita kanta tasan irin k'aunar da nake miki😘. Sabreen tace kana nufin ka gaya mata koni wacece? Suhail yace ban gaya mataba, amma na gaya mata cewa tunda na fara ganinki naji kaunarki a raina se kuma kamal ya rigani shine na hakura nabar mishi ashe dai kuma Allah yayi dukkanmu zamu aureki😒. Sabreen tayi shuru batace komaiba tana tuno yah kamal da irin k'aunar da yake nuna mata tace Allah ya jikanka sweetnah😓, suhail yace ameen sannan yayi saurin kawar da zance dan kartayi kuka yace wifey ya maganan tfyana pakistan zai kasancene zaki hakura muje da hafsat koh😜?
Da sauri sabreen ta tashi a jikinshi tana mishi wani irin kallo tace wlh bazai yuba sedai duk ka barmu anan😚. Dariya sosai suhail yayi tare da kamota yace haba wifeynah ban sanki da hakabafa😉, sabreen tace wlh karma ka fara sweet Allah bazai yuba sedai mu tafi gabad'ayanmu😏. Yace tome na b'ata rai kuma SABSU😍, ai naga kece k'ara shiya nace ki zaina mu tafi da hafsat😃. Sabreen tace to shikenan Allah ya kiyaye hanya😎, suhail ya ciji kunnenta a hankali yace kamar da gaske😜? Sabreen tace me aciki indai zaka iya ai shikenan😜.

Hannunta ya kama yasa akan🍌yace nikam zan iya amma🍌bazai iya kewarkiba a yanzu😘. Dariya sosai sabreen tayi tace waini lfyanka kuwa sweet? Suhail yace wlh wifey idan ina tare dakene hakan yake faru dani, nima abin yana bani mamaki sosai. Sabreen tayi shuru tana tunani a ranta kai dai salma tanada hannu akan hakan🤔, to gaskya indai tana da hannu zan gaya mata cewa banaso dan zan cutar da hafsat😔. Suhail yace wifey ya kikayi shuru? Sabreen tana rik'e da 🍌suhail tace ina jin yadda ya tashi ne😉. Ba shiri suhail ya cire mata kaya suka lula duniyar dad'i😋😋


Sad-Nas
[10:02am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


146 Daga nan kuma suhail yayiwa mum sallama ya koma gun hafsat. Tana can tayi fushi sosai seda yayita rarrashinta kafin ta sauko😏.
Haka dai rayuwar sabreen taci gaba agun mum kuma ba kullum mum take barinta tayi girkiba danta lira da yanayin sabreen kamai na masu ciki amma dai aranta tabar abun tana mai farin ciki😊.
Hakama hafsat dad'i sosai takeji yanzu an bar mata gida ita kad'ai gashi bata ganin b'acin rai kamar nada, shiyasama take ganin cewa suhail yafi kulawa da ita sosai😚.
Shi kuwa suhail hankalinsa a kwance se kiba yakeyi da wani haske na musamman daya kara, ga wani sabon k'aunar sabreen da yake ratsashi fiye dana dah😘.

Ranan sabreen tana kwance a d'aki sega salma ta fito mata, murna sosai sabreen tayi tace dama na dad'e ina son ganinki salma. Salma tayi murmushi tace sanin hakan shiyasa nazo ai ya kike ya bbynki😀? Dariya sabreen tayi tace lfy lau dukda dai banje naga doc ba, kuma ban gayawa suhail ba har yanzu😊. Salma tace meyasa to? Sabreen tace karki damu zan gaya mishi, salma tace menene tambayanki? Sabreen tace salma dan Allah kina shiga tsakanina da suhail ne...salma ta katseta da cewa sabreen sam bana shiga duk wata hidimar data shafi suhail da hafsat, nidai kawai hidimarki nasa a gabana. Sannan na fahimci inda kika dosa wlh sabreen ban tab'a yi miki wani abuba dan suhail yafi sonki akan hafsat ko kuma yaji yafi gamsuwa dake fiye da hafsat sam wlh ban tab'ayiba kuma har abada bazan yiba dan hakan zalincine. Sabreen tace kiyi hakuri salma abinne ni kaina yana bani mamaki shiyasa nake tunanin ko harda hannunki a ciki😊. Salma tace bakomai wlh, wannan addu'ar da kikeyi akullumne dai Allah ya amsa addu'arki nima kuma zan dinga yinshi daga yau😊 YA ALLAH KA K'ARA MIN NI'IMA TA YADDA ZAN DINGA GAMSAR DA MIJINA D'ARI BISA D'ARI👏🏻😊. Sabreen ta shafa tace ameen sannan sukayi dariya tace ina muhsin? Salma tace tare muke ai sedai shi yana jiranane dan haka zan tafi sekin haihu zan dawo😀. Sabreen tace zoben da kika bani na menene? Salma tace na k'awancenmune kawai😊, sabreen tace nagode nima ga zobe dana saya miki ranan da muka fita da suhail😊. Salma ta karb'a zoben gold ne mai kyau sosai tasa a hannunta tace nagode sabreen sannan ta b'ace tana maiyin murmushi wa sabreen itama haka☺😊

Lokacin tfyan suhail pakistan yayi kuma ya gayawa mum cewa yanaso ya tafi da sabreen saboda suje KABARIN kamal, kuma mutane dewa suna son ganin matar kamal tun kafin ya RASU shiyasa zan tafi da sabreen, pls mum kitayani bawa hafsat hakuri dan nasan bazata fahimceniba☺. Mum tace zaka jimane sosai? Suhail yace eh zan kai 3months. Mum tace toba damuwa Allah ya taimaka😊, yace amen nagode mum sannan ya wuce d'aki gun wifeynshi😃


Sad-Nas
[10:02am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


147-148 Sabreen tana kwance tanaso tayi bacci sega suhail, murmushi ta mishi tare da cewa sweet wlcum, yace yawwa wifeynah i miss you so much😘 ya manna mata peck. Itama haka sannan suka gaisa yace ya kamar bacci kike ji? Tace eh wlh😉yace baki da lfy ne yana tab'a jikinta da hannunshi, tace lfy ta k'alau kawai dai baccin ne. Suhail yace to bari na barki kiyi baccin dama inaso in gaya miki zamu tafi pakista gobe da misalin 6pm shine nazo tayaki shirya kayanki😘, sabreen tace da gaske sweet zaka tafi dani😀? Yeah wifey😘 bari na tayaki shirya kayan. Murna sosai sabreen tayi tare da rungumeshi ta fara kissing nashi, shi kuwa abin nema ya samu😋. Daga nan suka shirya kayansu tas seyayi musu sallama ya koma gun hafsat.

Suhail ya gayawa hafsat cewa zai tafi da sabreen ne ba dan komaiba sedan taje KABARIN MIJINTA kamal, hakan yasa hafsat ta yarda da tafiyan nasu. Ganin baisha wani wahalaba gun shawo kanta seya faranta mata rai sosai a matsayinshi na mijinta seda taji ta gamsu iya gamsuwa sannan ya rabu da ita suna kallon juna suna murmushi.
Kud'ad'e masu yawa suhail yabarwa hafsat kuma ya mata sayayyan komai da zata bukata har na tsawon 5months. Dad'i sosai taji kamar bazasu rabuba zuwa 5pm yayi mata sallama ya wuce gidan mum. Lokacin sabreen ta gama shirya komai yana zuwa suka gaisa da mum tare dayi mata sallama suka tafi tana cewa Allah ya kare suhail ka kula da ita sosai dan Allah😊? Suhail yace "you don have to tell me mum😉, nima ki kulamin da k'anwata. Mum tayi dariya ta e insha Allah sannan driver yajasu se airpot, suna isa suka wuce 6:00pm cif suka tashi se pakistan sabreen tana jingine a jikinsa tana bacci😴

Jirginsune ya sauka dama sadiq da aliyu suna jiransu a airpot. Murna sosai sukayi da ganinsu😄, sadiq yace abokina lallai muma zamu shiga daga ciki kaga yadda ka canza kuwa😄. Dariya sukayi dukkansu yana rik'e da hannun wifeynshi kamar za'a sace mishi ita😎 yace dasu ato gara dai kam dan yanzu na muju nisa😜. Dariya sukeyi se aliyu yace amarya barka da zuwa pakistan, sabreen tace nagode sannan suka gaggaisa suka wuce mota SABSU suna baya sunata hira har suka kaisu wani Hotel da ake kira MOON HOTEL😘😘ya had'u sosai.
Bayan sun isane dama su sadiq sun gama komai wucewa kawai sukayi har d'akin da suka kama musu sannan sukace toga keyn mota mun bar maka seka fito. Aliyu yace wani irin seya fito ai kawai semun ganshi😄😃dariya sukayi dukkansu harda sabreen sannan suka tafi. Suhail yakai musu kit nasu walldrop sannan ya cire kayan jikinshi tare da cirewa wifeynshi ya d'auketa se toilet yana peking d'in bubs nata ita kuwa se dariya takeyi😋


Sad-Nas
[10:02am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


149 Wanka yake mata itama tana mishi har suka gama sannan ya nad'ota a towel. Dogayen riguna sukasa ya jasu sallah, bayan sun idarne se skua cire rigan ya zauna da boxer ita kuwa towel ta d'aura suna shafawa junansu mai cike da soyayya👀. Daganan yasa d'an kayan shan iska ita kuwa wannan riga ball d'in daya bata tasa, suhail yayi waya aka kawo musu abinci se suka zauna suna ci kenan sabreen ta tashi a guje se toilet tanata amai😊a rud'e suhail yabiyota yana cewa lfy wifey, kodai dan baki saba da abincinsu bane, bari nasa a kawo miki chips kinji? Kai kawai ta d'aga yaje yayi waya sannan ya dawo harta wanke fiskanta da gurin tas, seya kamota suka zauna akan gado yace sorry wifey😒. Murmushi yaga tanayi tana kallonshi😊, suhail ya tsaya kallonta yace "what is the smiling all about?" Sabreen ta matso kusa dashi ta rike kunnenshi a hankali take magana kamar haka "I'm not really sure sweet,but I think am pregnant🙈 ta karasa maganar a hankali tare da rufe idanunta. Suhail yaji maganar nata a bazata yace "what did you just say?" Sabreen ta riko fiskanshi da hannayenta biyu tace "Yes sweet luv,am pregnant😄am carrying your child😄. Tsananin farin cikin da suhail yake ciki har seda kwallah ya fito mishi a idanunshi ya rungumeta sosai a jikinshi yana maijin sabon k'aunarta ya k'ara shigansa fiye da tunaninku FANS😘. Alhamdulillah yake ta nanatawa tare da cewa yes wifey k'wallona ya shiga raga💪🏻😘, i love you more! Nd moree!! Nd moreee SABSU💋...
Itama dad'i sosai takeji har cikin ranta💃🏻tace mee tooo my darlyn husband😘. Suhail yace wifey tun yaushe kika san hakan? Tace tun randa nayi amai muna tare dakai kuma ina yawan jin ciwon kai,ga kuma yawan bacci😊. Suhail yace "i can't belive it wifey, so yanzu na kusa in zama popsy ke kuma momsy😄? Sabreen tace insha Allah sweet😄. Hmm idan na tsaya baiyana muku irin farin cikin da suke ciki tozan b'ata lokaci dan suhail kam ba sauk'i😄😃😀.

Tun daga wannan ranan suhail ya shiga bawa sabreen sabuwar k'auna mai had'e da kulawa sosai. Washe gari sukaje KABARIN kamal addu'a sosai suka mishi sabreen se kuka takeyi tare da kwanciya akan kabarin da k'yar suhail da friends nashi suka rarrasheta sannan suka wuce gun mummyn kamal.
Acanma kukan sabreen tayi sosai mummyne tayita rarrashinta sannan ta hakura, yini sabreen tayi agun mummy sannan suhail yazo ya d'aueta suka koma masaukinsu. Bayan sunyi shirin baccine suhail ya fara sana'an nashi😋daga nan sukayi bacci yana manne da ita a kirjinshi😘



Sad-Nas
[10:02am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


150 Washe gari suka shirya sukaje companin su suhail sukaje suna gaggaisa da jama'am sannan suka mata ta'aziyan kamal. Ranan dai yawo sukaitayi suhail yai zauna a office ba.
Kulawa sosai yake bata soyayyarsu se gaba take dad'ayi, yayi da sabreen akan suje hospital a gwadata tak'i tace sam se cikin ya girma😘badan yana soba ya hakura amma tana samun kulawa sosai tana shagwab'anta son ranta. Sabreen tace sweet ya maganan karatunane? Sam suhail baya son sabreen tayi mishi magan karatu yace wifey gaskya bana son karatunki pls ki hakura zan d'auke miki komai sannan zan baki jari, yanzu haka motocinku yana gida hafsat ta fara fita da nata zuwa skul ke kuma zan karasa koya miki anan dan kamal yace min baki da tsoro harkin iya😄. Murmushi tayi tace mungode, amma meyasa zaka hanani karatu sweet? Yace wlh haka kawai wifey bazan iya bane pls ki gayamin duk abinda kike so i promise zan bud'e miki SABSU SHOPING MOLE kuma kinsan me? Tace a'a, yace yanzu haka anban wani contrac kuma nidake zamuyi kud'i sosai zamu samu kamar 15milion kinga shikenan ai wifeynah pls kiyi hakuri ki manta da karatun👏🏻.
Shuru tayi nad'an lokaci sannan tace shikenan sweet Allah yasa hakan shine mafi alkhairi a gareni😊. Ameen yace tare da juyi da ita akan gado, dan bai tab'a tunanin zata yarda da sauri hakaba. Katseshi tayi da cewa sweet raina naso karatu sosai kuma ban tab'a tunanin zaka hananiba wlh😒. Suhail shikenan wifey nidai bana so,amma idan har kinaso to sedai rabon karatinki ya kasheni dan bazan barkiba indai ina raye. 😳🤗ido sabreen ta zaro tace haba sweet me yayi zafi haka, wlh na hakura har abada,kuma ina so ka sani karatun ya fita a raina tunda dai ka dangantashi da mutuwarka😒. Rungumeta yayi yace ok am sorry luv mubar zance to. Shuru tayi tana kallonshi, suhail yace "wifey pls don get mad at me okey?" Murmushi tayi tare da kissing d'in lips nashi tace har abada SABREEN bazatayi fushi da SUHAIL ba😘. Dad'i yaji kamar ya had'iyeta, se tace pls ka bari sweet "you are hurting our child". Hannunshi yasa akan maranta yace "sorry apple ina so in kara muku lfy ne😘", dariya sabreen tayi tace harsu nawa ne haka? Yace 3. Dariya sukeyi tare da soyewa se suhail yace contrac d'in shine tallan gida zamuyiwa wani babban mutum zai bamu 15milion, wai in samo wata yarinya nace mishi ga wifeynah😘. Dariya sabreen tayi tace ai kuwa da kayi da wata ko hmm😠, dariya suhail yayi yace wifey jelosy😜. Tace eh d'in😚, yace niko? To yau kwana zanyi ina morewa dan k'arawa bbynmu lfya😋.
Wayanshi ya d'auka ya kira hafsat sunata hiransu sabreen tana kwance akan kirjinshi yana shafeta ita kuma tana kallon fiskarshi tare da cizonshi a gemunsa a hankali cikin wani irin salo😋, suhail sunkai kusan 1hr suna hira da hafsat sannan suka rabu. Yana ajiye wayan sabreen

Please Login or Register in order to submit comment