Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta fara kissing nashi daga nan suka fara farantawa juna rai sosai sannan sukayi bacci,dan suhail yace akwai second round.
Hmmm sosayya dad'i. Allah ya k'arawa mazajenmu k'aunarmu a cikin ransu ameen. 'Yan mata kuma Allah ya basu mazaje na nagari ameen👏🏻👏🏻👏🏻


Sad-Nas
[10:02am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


151 Kamar yadda suhail yace washe gari sabreen ta shirya cikin after dress amma da wani dressing d'in daga ciki.
Sunje anyi musu hoton contrac d'in inda ta cire after dress d'in tare da d'ankwalinshi. Gyara gashinta suhail yayi tana sanye da wata riga mara hannu🙄shi kuwa suhail ko'a jikinshi tad'an mannu da jikinshi yasa hannunsa akan cikinta ita kuwa ta d'aura hannayenta akan hannunshi yayinda d'ayan hannun nashi yake rik'e da key d'in gidan da suke tallensa suna masu kallon junansu suna dariya mai cike da so😃.

Bayan anyi hotunanne ya baza ko ina a pakistan, har mummy da Uncle D suka gani inda suka kira suhail sunata mishi fad'a akan wannan hoton😒. Uncle d yace ai hakan bai daceba da rufe jikinta tayi, hakuri sosai suhail ya basu kuma ya tabbatar musu da cewa laifinshine wlh dan ba yadda sabreen batayi dashi akan ya barta da after dress d'inba amma sam yaqi. Mum tace ai wannan ya wuce tunda anyi sedai a kiyaye gaba. Godiya yayi sosai sannan ya tafi, kamar yadda suhail ya fad'a 15milion aka basu shida sabreen akan wannan tallan😁. 10milion ya barwa sabreen seya d'auki 5milion ya turawa hafsat. Shi wai ya bar musu 5/5m, 5m kuma na sabreen tunda da ita akayi tallan. Godiya sosai tayi mishi kuma gashi an sake d'aukanshi wani contrac d'in wanda a kallah zai samu 20milion.

Haka dai rayuwar sabreen da suhail ya kasance a pakistan cikin son juna da kulawa. Gashi arziki se kara hab'aka yakeyi, kuma yana kokari da kiran hafsat sosai yana bata kulawa kuma sam sabreen bata fushi ko nuna kishi tunda duk matansane. Soda dama tana kwance akan kirjinshi yake kiran hafsat suyita hiran sosayya kuma sam sabreen batajin komai tunda dai tana manne a jirjinshi, sannan kuma tasan matsayinta agun sweet nata shiyasama sam bata damuwa😃.

*****
Lokacin tfy hajji yayi suhail ya biyawa kaka da baban munira da kuma maman muniran. Inda itama muniran suka tafi da mijinta abbakar. Suhail yaso ya tafi da matansa amma se hafsat tace ita zatabi mum su tafi tare, dan haka ya biya musu suka tafi.
Kud'i sosai suhail ya kashe a wannan shekaran saboda yana dasu. Watansu uku a pakistan sunyi kyau sosai sannan sukayi shirin dawowa nigeria dan su mum ma harsun dawo daga makka. Suhail yaso suje hospital amma sam sabreen taqi dayake bata wani shan wahala se amai kawai kuma shima ba kullum bane.
Gidanta na nigeria kuwa bayan turawan sun fita daga cikine abokin suhail ya gayara gidan kamar yadda suhail ya gaya mishi, komai sabo akasa masu kud'in gaske. Hmmm gaskya gidan sabreen yafi na hafsat kyau nesa ba kusaba, kunga ikion Allah. Ashema barin sabreen gidan alkhairine tunda gashi ta samu wanda yafi na dah. 'Yan'uwana mi zama masu hakuri akan komai na duniya sannan miyita addu'ar alkhairi wa junanmu.

Seda suka sake komawa KABARIN kamal sukayi addu'oi sannan sukayiwa mummy sallama mummy da uncle D sukawa sabreen goma na arziki sannan sannan suka dawo gida nigeria...


**
Koda suka dawo gidan mum suka sauka dama ta had'a musu abinci na musamman tunda suhail ya sanar da ita cewa sabreen tana d'auke da ciki murna sosai tayi tare da addu'oi.
Abinci sosai sukaci bayan sunyi wanka suka baiwa mum tsaraba itama ta basu na makka, mum ta lura da suhail yayi jiki gashi ya kara haske sosai tasan hankalinsa a kwance yake dan haka taji son sabreen ya karu a ranta😊. Suhail yace mum bari naje gun hafsat sena dawo se in mayar da sabreen gidanta. Mum tace a'a ka barta anan ta huta zuwa gobe ko jibi seku koma😊. Suhail yayi murmushi yace to shikenan sena dawo, sabreen tace baka d'auka mata tsarabantaba😊, yace wlh na manta😉sannan ya d'auka ya tafi sabreen da mum suna cewa ka gaisheta. Yace zataji tare dayiwa sabreen😘 dayake mum bata ganinsu, murmushi kawai tayi tare da kashe mishi ido d'aya😉shima murmushin ya mayar mata mai had'e da SO...


SAD-NAS
[10:02am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


152 Wanka sosai hafsat tayi tasha riga da wando tayi kyau ta fito da gudu ta rungumeshi shima ya matseta sosai a jikinshi yana pecking nata tare da cewa I MISS YOU MY LUV, tace "ME TOO D", ya kake ya hanya? Yace alhamdulillah suna k'okarin karasowa ta tayashi shiga da kayayyakin. Yace kuma kun dawo lfy,ya ibada? Tace alhamdulillah D naga kayi kyau sosai wlh😘. Yace Allah koh my luv,wlh abinci kawai wifeynah take girka min kuma kinsan da sedai mu saya danba koda yaushe mukecin na mummy ba😘.
Ran hafsat seya b'aci taji dama batace yayi kyauba,har zaice min wifeynshi😏. Suhail ya lura da canjin fiskan hafsat,kuma shi gabad'aya ya d'auka kodasu sadiq yake magana dan suna irin wannan wasan. Cikin dabara yace "am sorry my luv", wlh ban fad'i hakan dan inci fiskarkiba ko wani abu okey? D'an murmushi tayi tace bakomai, yace sabreen tace in gaisheki sosai😊. Tayi mirmushi tace ina amsawa ya take😉? Suhail yace lfy lau ga tsarabankiba data bani in kawo miki. Jikin hafsat yayi sanyi dan sam ita kam bata kawowa sabreen tsaraban makkaba dan bata tab'a zaton cewa sabreen zata kawo mata tsaraba. Hafsat ta karb'a tare da cewa Allah sarki nagode sosai😊, se suhail ma ya mik'a mata nashi tsaraban. Murna sosai tayi tace Allah ya saka da alkhairi muje kaci abinci😃. Akoshe yake amma dan bayaso tayi fushi seya wuce sukaje suka zauna cin abinci. Ba laifi yaci sannan suka wuce d'aki tace wanka fa? Yace nayi a gidan mum😊, itama mirmushi tayi tace i miss you so much D😘, yace me too😊 ina fata dai kina sallah? Dariya tayi tace eh inayi. Shima dariyan yayi tare da rungumeta yana tunani a ranshi yanacewa Allah ka bani ikon yin adalci tsakanin sabreen da hafsat, amma sam ni bana wani sha'awarki sosai hafsat kodon nafi son sabreen ne oho😒.

Bayn magariba suhail yaje ya dudduba gidan sabreen,shi kansa gida ya burgeshi sosai bare kuma wifeynshi. Godiya sosai yayiwa abokinshi sannan ya mishi alkhairi sosai yanata godiya, motar sabreen tana pake glod colour😘. Ga flowers masu kyau ga swiming pool, sedai kun gani😜.
Luv sosai suhail da hafsat sukayi tunba hafsat ba dama tayi missing d'in🍌🙈

Kwana biyu suhail yayiwa hafsat dazai koma gun sabreen ne setaji kunya sosai dole tabawa suhail kayanda ta sayawa kanta a makka yakaiwa sabreen wai tsaranbanta na makka. Dad'i sosai suhail yaji tare dayin godiya sannan yaje ya d'auki sabreen agun mum suka wuce gidansu.

Mamakine sosai ya cika sabreen da ganin gidan💃🏻ta rungume sweet nata tare da cewa "thankyou so much sweet suhail😘". Shima peck ya bata tare da cewa "your wellcome sweet sabreen😘", dad'i taji dan ta manta when last suhail ya kirata da sabreen☺.
Koda suka shiga ciki kallo kawai sabreen take bin gidan dashi. Dan gaskya gidan ba karya yayi sosai kuma yafi nasu na dah. Sefai nasu na dah yafi wannan girma😄.

Bayan sun gama ganin ko inane se suka wuce d'aki sukayi wanka sannan sukayi shirin bacci. Suhail yabawa sabreen tsarab da hafsat ta bata, dad'i taji don kayane masu kyau sosai,tayi godiya sannan ta kira hafsat d'in ta mata godiya se suka kwanta bacci😴


Sad-Nas
[10:02am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


153 Washe gari bayan sunyi breakfast ne suhail yacewa sabreen ta fito sunje gaida su kaka. Murna sosai tayi tasha ado ta d'auki tsarabansu harma dana munira suka tafi. Su kaka sunyi farin cikin ganin sabreen sosai,itama kuma haka. Suhail sunata hira da kaka da kuma baban munira a palo, ita kuwa sabreen tana can gun mama tana kwance a gado tacewa mama ita gwad'on zogale take son cin🙈, maman munira tace kinyi sa'a kuwa ina da zogalen bari inje in miki to kid'anyi baccin kafinnan😊. Sabreen tace to sannan mama ta fita.
Suhail ya dad'e agun kaka sannan ya kira sabreen taje sukayi sallama take ce mishi sweet harda gidan munna zanjefa 2:00pm zaka dawo ka d'aukeni anan seka kaini gun munnan, suhail yace to sena zo ki kulamin da bbyna😘.
Haka sabreen tasha baccinta se 1:15pm ta tashi tayi sallah sannan taci kwad'on zogalenta yayi dad'i sosai😋. Suna zaune suna hira gabad'ayansu se kaka yake cewa sabreen mun gayawa suhail komai game da SALMA har abinda ya faru da mahaifinki😳kai sabreen ta d'ago a tsorace tace kaka kun gayamishi,tome yace? Kaka yace ya tsorata sosai, amma komai ya wuce yanzu babu wata matsala ki kwantar da hankalinki😊. Sam sabreen ta kasa sakewa, baban munira yace sabreen suhail mijinkine shiyasa da kakanki ya gayamin naga babu amfanin boyewa suhail maganannan tunda an zama d'aya, sam ki dena damuwa suhail ya fahimcemu sosai kuma ya tabbatar mana da cewa koda menene atare dake shidai yana sonki kuma har abada zaki kasance "KINA RANSHI" wannan shine k'aunar da yake miki😊. Se a lokacin sabreen taji sanyi a ranta tace nagode baba nagode kaka Allah ya barmin ku harda ke mama domin kin maye min gurbin mammina😭, shi kuwa suhail ya maye min gurbin YAH KAMAL😭 Allah ya jikansu da rahama da dukkan 'yan'uwa musulmai da suka rigamu gidan gaskya😰. Su kaka suka amsa da ameen sannan mama tanata rarrashinta se sukaji isowar suhail ya dawo d'aukanta. Mamace tace tashi ki d'auko mayafinki ku tafi kuma dan Allah kukan ya isa haka, jiki sanyaye ta ta wuce ta d'auko sannan ta fito suka tafi.
Tun fitowarta suhail yasan tayi kuka kuma har yanzu bata denaba. Suhail yayi parking a gefen titi tare da janyota jikinshi yace pls wifey banason ganinki kina kuka ko kinaso raina ya b'acine? Kai ta girgiza alaman a'a, yace to pls stop it sweetheart bana so kinji? Shuru tayi ta d'ago da kanta suna kallon juna tace pls yah suhail ka gafarceni akan batun su SALMA dana b'oye maka dan Allah😥? Suhail yace wlh bakomai wifey konine a matsayinki hakan zanyi, dan haka ki cire komai a ranki indai wannan shine damuwarki kuma nima ina son salma dan k'aunarki da takeyi ashe dai muhsin da friends nashi dukba mutane bane shiyasa idan ina tambayanshi wani abun sedai kawai yayi murmushi ni kuma bana iya sake maimaita mishi tambayan soda yawa abin yana ban mamaki ashe dai dalilin kenan😊.
Sabreen tayi murmushi tace sweet wlh salma bata shiga hidimata dana wani, ita dai nice kawai a gabanta kuma bata bata tab'a cutar da wani danniba se mutanen da sukaso yimin fyad'e sune kawai ta tab'a cutarwa kuma sam bata shiga hidimata dakai wlh, ita dai kawai nice a gabanta😊.
Suhail ya kamo fiskan sabreen sunata tsotson junansu sannan suka tafi💕

Munira tayi murnan ganin sabreen sosai dukkansu sunyi kyau gidan miji ya k'arb'esu. Munna tace lallai suhail ya iya kiwo kin ganki kuwa😀? Sabreen tace kema ai hakane ina angon, munna tace ya fita. Hira sosai sukayi har bayan isha sannan suhail yazo suka tafi.

Bayan sun dawo harsun kwantane suhail yake cewa zanyi kewarki sosai wifeynah😘. Sabreen tace ina zakaje? Yace zan koma pakistan kuma wannan karon da hafsat zan tafi😒. Wani irin sabreen taji,amma seta daure tace aiba komai sweet nima zanyi missing naka sosai Allah ya nuna mana😘. Suhail yace wifey ya naga kamar baki damu da tfyar nawaba,koda yake dama ninafi sonki😔. Sabreen ta rungumeshi sosai tace sweet toya zanyi tunda dai dolene seka tafi,kasan dole zan damu ai tunda ban tab'a rabuwa da kaiba gashi kuma zaka dad'e😥. Da kyar suka rarrashi junansu sannan suka fara...😜daga nan kuma se bacci


Sad-Nas
[10:02am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


154 kamar yadda suhail ya gayawa sabreen gobene zasu tafi pakistan shida hafsat dan haka yazo sallaman wifeynshi.
Kuka sosai tayi yanata bata hakuri harta dena kukan. Ya kuma tabbatar mata da cewa 3months kawai zaiyi, sannan mum tace yakai sabreen gurinta dan bataso a abarta ita kadaiba ga ciki, amma sam sabreen tace zata iya iya zama bakomai. Haka suhail ya shirya kud'i sosai ya bar mata seda sukayi luv sosai sannan yayi mata sallama ya tafi suna masu yin bakin cikin rabuwansu😓


PAKISTAN
Awannan hotel d'in dai suka sauka, suhail yakai hafsat KABARIN KAMAL sukai mishi addu duk dai inda yakai sabreen seda yakai hafsat. Mutane se tambayan sabreen sukeyi ita kuwa hafsat haushin hakan takeji, idan suna kwance da dare ya kira wifeynshi suyita hira, amma sam se hafsat ta nuna mishi cewa bataso😏. Suhail yace haba my luv aduk lokacin da nake kiranki wlh muna kwance ne tare da sabreen kuma koso d'aya bata tab'a b'ata raiba. Hafsat tace to ai ita taga zata iya nikuma bazan iyaba dan haka ka kira ni ban hanakaba amma dai banda in muna kwance😏.

Ita kuwa sabreen taga kusan 2weeks kenan suhail baya kiranta kamar na dah. Seta kirashi a daidai wannan lokacin take cewa sweet meyasa ka dena kiranane a daidai wannan lokacin kamar yadda ka saba? Dama hafsat tana jin komai,tun kafin suhail yayi magana tace saboda nina hanashi danni bazan yadda da hakanba😚. Suhail yana cewa me hakane hafsat,wayasa bakinki a cikin maganannan? Sweet pls kiyi hakur....kyat yaji sabreen ta kaste wayar tare da rufe wayan gabad'aya tana kwalla😓.
Suhail yayita kiran wayan amma a kashe,atake hankalinsa ya tashi sosai ya rasa meke mishi dad'i. Hafsat ya kalla tana had'e da fiska😠, yace yanzu kin kyauta kenan da abinda kikayi? Wlh baki kyautaba ko kad'an,matsawa yayi gefen gado ya kwanta tare da jan bargo ya juya mata baya abinda bai tab'a mataba. Azuciyarta tace oho dai naji dad'i dan nasan yanzu haka ran sabreen a b'ace yake.

Da asuba suhai ya sake gwada number'n sabreen shuru. Haka ya hakura seda ya tabbatar da gari ya waye a nigeria sannan ya sake kiran numbern har yanzu dai shuru. Hankalinsa a tashe ya kira mai gadi ya tambayi sabreen, mai gadi yace eh lfy lau dan naga ta ajiye min abincina a inda ta saba ajiyewa. Suhail yace jeka buga mata kofa ka bata wayanka inaji har yanzu bata bud'e wayanta bane. Mai gadi yace toh oga, sannan yaje ya buga ta bud'e tare da cewa lfy kuwa baba? Mai gadi yace ogane yace in kawo miki wayan. Sabreen ta karb'a sannan ta wuce ciki tasa a kunnenta tace "pls yah suhail karka sake kirana na yafe wlh zan iya hakura harnan da lokacin dawowanku tunda kaima ka biye mata,sannan banaso ka sake kiran maigadi kace ya kawomin wayanshi se anjuma. Suhail kamar zaiyi kuka yace "pls wifey don do this to me am sorry pls😒?" Sabreen tace na fad'a maka abinda zance maka bazaka sake jin wayata a kunne ba yah suhail se anjuma seta katse wayar ta mayarwa maigadi tare da cewa nagode.

K'aramin haukane kawai suhail baiyiba😡ya rasa me yake mishi dad'i, kuma sam bai fasa kiran number sabreen ba amma koya kira seyaji a kashe.
Cikin 3days suhail ya canja ya rame saboda tunanin wifeynshi. Ita kanta hafsat abin damunta yakeyi gashi abu kad'an seya mata fad'a, sam batajin dad'in abinda yake faruwa a tsakaninsu.

Suhail ya kasa jurewa yau sati kenan baiji wifeynshiba. Dan haka ya kira mum nashi yace taje ta duba sabreen dan sati guda kenan wayanta a kashe. Mum ta shirya ta tafi lokacin sabreen tana cin abinci setaji ana nocking, taje ta bud'e seta mum ne😀sannu da zuwa hajiya. Mum tace yawwa sannu sabreen😀se wayan mum ya fara ringing,ta d'auka hello eh na iso gatanan sannan ta mik'awa sabreen tace yace sati d'aya kenan wayanki a kashe. Sabreen ta karb'a tare da cewa eh hajiya wayane tad'an samu damuwa shine na bada gyara😊. Mum tace ayyah, se sabreen ta wuce kichine ta d'ibowa mum abinci da drinks masu sanyi tace hajiya ga abinci😊, mum tace to sannu sabreen nagode sannan ta wuce dakinta

Duk abinda sukeyi suhail yana jinsu dan bata kashe wayanba. Sedata kwanta sannan tace hello😏, dad'i yaji sosai dajin muryanta sannan yayi k'asa da muryanshi yace yes wifeynah ya kike😊? Tace ban saniba😏kaga kasa nayiwa mum karya koh? Suhail yace pls wifey horon ya isa haka wlh idan kika ganni sekin tausayamin pls ki bud'e wayan sweetheart😒ina APPLE d'ina? Sabreen ta kalli cikinta tare da shafawa tace ban saniba,inace hafsat ta kafa maka dokanta kuma kabi?to nima dokana na kafa maka kuma inaso kabi, banaso ka sake kiran mum dan kanason yi magana dani kuma bazan bud'e wayanaba yah suhai se anjuma. Suhail yayi saurin cewa naji wifey,amma pls ki gayamin ya kike keda APPLE nah😥? Tausayinshine ya kamata dan yanda taji muryanshi ya bata tausayi sosai. Tace "we are fine" byeee. Ta katse wayan sannanta kaiwa mum. Mum ta mik'e tace toni zan koma dama shiya d'agoni😀, sabreen tace mungode sosai hajiya Allah ya kare😀, mum tace ameen sannan driver yaja suka tafi.

Suhail sunyi 2months kenan yanzu a pakistan. Ya gayawa sadiq cewa zai tafi nigeria duba sabreen dan yasan dole idan yaje zata hakura. Sam yaki gayawa hafsat gaskyan inda zaije, yace dai egypt zaije kuma 2to3 days kawai zaiyi ya dawo. Haka ya shirya se NIGERIA😜


Sad-Nas
[10:02am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


155 Sabreen tana kwance a palo da 'yar shimi a jikinta setaji ana nocking. Ta nufi kofan ta bud'e🙄suhail ne a tsaye yana rik'e da karamin kit a hannunshi, ya rame sosai se suka tsaya kallon juna🙄. Tausayinshine ya kamata sosai dan yadda taga yayi wani iri dashi, hannunta tasa a nashi ta karb'i kit d'in kanta a sunkuye tace sannu da zuwa yah suhail. Sunanshi data kira ne ya sake tabbatar mishi da cewa har a yanzu fushi takeyi dashi. Tana k'ok'arin shigewa d'akine se yayi saurin janyota tare da juyo da ita duk a lokaci d'aya ya rungumeta a jikinshi tare da cewa "wifey pls talk to me mana"kiga yadda na zamafa duk danke kad'ai,wifey bakya tausayinane? Pls am sorry wifeynah plss.. Kit d'in hannunta ta sake a k'asa seta rungumeshi sosai tana kwalla tana cewa "am sorry too sweet,am so sorry for hurting you😔.peck ya bata a bayan wuyanta tare da jin farin ciki atare dashi yana murmushi tare da cewa "its okay sweetheart😘,i luv you nd i miss you so badly😘.
"Tace me too luv, muje ka watsa ruwa😊tare da d'aukan kit d'in. Shima murmushin yake mata tare da d'aukanta kamar bby suka wuce d'aki suna masu farin ciki da k'aunar junansu.

Bayan suhail ya fito daga wankane sukaje daining dama tayi abincinta har darene. Ta zuba musu a plate d'aya sunaci,se suhail yace dama bakici bane? Tace naci mana,kasan cikin yana sani ci sosai😉. Dariya yayi yace sorry wifey,apples ku dena wahalarmin da wifeynah pls yana kallon cikinta dan har ya fito ana iya gani. Dariya sabreen tayi yanata kallonta yana maganan zuciya. Ina matukar k'aunarki sabreen fiye da komai a duniyannan, buri shine in kasance tare dake ke kad'ai wlh. Inaganin bana miki adalci dana had'aki da hafsat. Sabreen ce ta katseshi da cewa sweet me kake tunani haka? Murmushi yayi yace tunaninki kawai nakeyi😊, wifey a kowani second na rana d'aya k'aunarki so 1trilion×trilion ne yake shiga cikin jinina,shiyasa nake fargaba kar k'aunarki ya rabani dake sweet luv😊. Bazan iya bayyana muku irin farin cikin da sabreen ta tsinci kanta a cikiba,sedai ince ku kwatantashi da kanku😜.

Bayan sun gamane suka wuce d'aki base na gayamuku me zasuyi😜amma dai 🍌🍌🍌🙈abun ba sauki. Dama gashi 2months kenan rabonsu da juna, sannan kuma sabreen shirya kanta sosai takeyi a matsayinta na MACE. Wuya sosai sabreen tasha agun suhail, shi kuwa gogan ya zata ko yau aka kawo mishi sabreen gidanshi saboda gyara kawai da sabreen tayiwa kanta😋. Hmm MATA ina kiranku daku tashi tsaye wajen gyara kanku wa MAZAJENKU. Domin shi NAMIJI yafi so a koda yaushe ya kwashi ROMO😋, sam karku rabu dashan fruits, peakmilk,egg,kanumfari,zogale da kuma zuma. Da gaskya suna da matuk'ar amfani sosai ga MACE😎.
Da kanshi ya mata wanka sannan suka wkanta suna hira. Suhail yace wifey me sirrinne pls? Sabreen tayi murmushi tace sirrin me kenan? Yace naji kin k'ara zak'ine sosai😘. Hhhhh sabreen tayi dariya tace bakomai kuwa dandai kayi missing d'inane kawai yasa kaji hakan😀. Suhail yace NO wifey pls tell me😊, sabreen ta e sirrin shine I LOVE YOU SABSU😘tare da manna mishi kiss a lips nashi.
Haka dai suketa soyewa tana kwance a jikinshi.

Washe gari suhail ya shirya sukaje hospita akaiwa sabreen komai da komai tare da far mata gwaji bayan anyi scanning akace cikinta 5months and some days.
Murna sosai sukayi sannan suka wuce MOLE d'in da suhail yasa a gina mata. Mamaki sosai sabreen tayi dan yadda aikin yake gudu,koda yake idan da kud'i to komai zaizo da sauk'i. Godiya sosai sabreen tayi sannan suka wuce yayi mata sayayya sosai se suka dawo gida.

Sabreen tace meyasa hakane sweet ina da komaifa wlh. Suhail yace nasani wifey ai apple na sakici sosai dan haka kiyita ci😜sannan duk months ki tabbatar kinje awo pls😘, sabreen tace yaushe zaka koma? Yace 3days kawai zanyi jibi zan koma office yana jirana wlh dan kene kawai yasa nabar office abubuwa masu muhimmanci sun wuceni wlh😊. Sabreen tace am sorry luv😔, suhail yace karki damu komai zai daidaita insha Allah😊.

Haka suhail yayi 3days kamar karsu rabu amma dole zai tafi ya barta. Yana sanye cikin suit ash, ita kuwa milk colour rigane mai kyau mai hannun vest ta fito rakashitana manne a jikinshi shi kuwa ya rikota da hannunsa d'aya ta bayanta d'anyan hannun kuwa yana cikin aljihunshi, fiskanta yana kan fiskanshi gashi cikinta yafito gwanin sha'awa da kyar suka rabu ya tafi tana mishi fatan allahairi.

***
Suhail ya iso pakistan lfy lau hafsat se murna takeyi shima dai murnan yakeyi tunda yanzu ya warke daga cutan da yake damunshi😀.
Haka sukaci gaba da rayuwa watansu uku da sati biyu suka dawo nigeria.
Murna sosai sabreen tayi hakama shi suhail d'in.


Kawana 2/2 yake musu ko wacce yana kokarin faranta mata dai dai gwargwado. Kuma duk hannunsu ya fad'a a tuk'i amma sam suhail baya barin sabreen tafita sedai awo shima da kanshi yake kaita.

Suhail ya sake komawa da sabreen pakistan inda akaci gaba da awon acan. Kulawa sosai take samu ciki yanata girma har sukayi 3months sannan suka dawo nigeria da sayayya sosai wanda sukayiwa apple nasu.

Ranan suhail yana gidan hafsat nak'uda ya tashiwa sabreen da misalin 10:12pm. Wayanta ta d'auko ta kira sweet ringing d'aya ya d'auka, yana jin yanayin muryanta aiseya katse wayan yacewa hafsat sako himar muje wifey ba lfy inaga haihuwane, da sauri hafsat tasa himar suka tafi. A hanyane ya kira mum da kuma kaka ya sanar dasu.


Sad-Nas
[10:02am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


156 Sabreen tanata juyi sakamakon ciwon baya da mara mai tsanani dayake damunta😰. Addu'anma da k'yar take iyayinsa, salma ce ta fito a d'akin ta rik'ota tanata tofa mata addu'a tare da cewa sannu sabreen Allah ya saukeki lfy suhail ya kusan isowa kinji😒? Sabreen ta rik'e hannun salma gam se ciza baki takeyi.
Shi kuwa suhail gudu yakeyi aise tayanshi tayi paci😬.
Salma tace sabreen dole muje hosp saboda tayan suhail yayi paci, kawai se ruwa ya pashewa sabreen🙄. Hon sosai akeyi a gate mai gadi ya b'ude amma baisan wayeneba. Muhsin yace ni abokin suhail ne matarshi ba lfy nazo in d'auketane motanshi ya b'aci a hanya. Da sauri mai gadi ya bud'e tare da kira suhail a waya yace oga wai ka turo wani balarabe kyakkyawa dashi haka akan ya d'auki madam ba lfy? Suhail yana jin haka yasan MUHSIN ne yace eh nina turo barshi ya

Please Login or Register in order to submit comment