Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

wuce.
Salma ce ta d'auko sabreen a hannunta zuwa cikin mota sannan ta koma ta d'auko kits d'in bby se hospital.
Suna isa aka karb'i sabreen zuwa labour room, salma da muhsin suna tsaye a waje salma se kai komo takeyi😔. Muhsin ya rungumeta yace haba NAWA ki kwantar da hankalinki insha Allah zata sauka lfy addu'a zamu mata. Salma tace NAWA ina matuk'ar son sabreen a raina bana so wani abu ya sameta wlh😰. Muhsin yace babu abinda zai sameta da yardan Allah kinji😘. Suhail ne ya shigo da saurinshi yace muhsin ina wifeynah? Muhsin ya nuna mishi d'akin, da sauri suhail ya shige dayake yasan doc d'in kuma dama basa hana mijin mai haihuwan shiga. Sabreen tanata juyi seta hango suhail. Da sauri yaje gunta ya rik'e hannayenta tare da bata kiss a goshi yace "am here wifey you can do it😘. Dukda dai tana jin ciwo sosai amma seta d'anji sanyi a ranta ta matse hannayenshi sosai a nata tana kokarinyin nishi😬. Suhail yace "you can do it wifey for me nd for kamal😥pls?" Danshi burinsa shine ta haifi na miji yayiwa kamal takwara😰, nishi sosai sabreen tayi aise bby ta fito kyakkyawar gaske mai kama da momsynta😘.

Kukan bby sukaji, da sauri salma ta saki muhsin tace Alhamdulillah sabreen ta haihu NAWA😄. Daga muhsin har salma sunsan meta haifa, dan haka basu iya b'oye farin cikinsuba. Itama hafsat hamdala kawai taketayi, dan tana son sabreen a ranta😊, kawai dai shaid'anne yake sata duk abubuwan da takeyi saboda kishi. Allah ka sauk'ak'a mana kishi ameen.
Mum ce ta iso dasu kaka gabad'ayansu. Hafsat taje da murnanta tace mum sabreen ta haihu😁. Sum mum sukace to Alhamdulillah.

Suhail bai duba irin jinin da yake jikin sabreenba ya tashi ya rungumeta tare dayi mata sanu😄. Dad'i taji tace "you are now a popsy haaa😊? Yace yeah sweetheart😘thankyou so much. Dariya tayi tace inasu kaka? Yace suna waje inaji bari naje na gaya musu😘.
Seda yaje gun bbynsu yayi peaking nata😘tare da cewa wellcome to the wold my apple😘. Sannan ya fita yaje ya rungume muhsin tare da cewa "thanks dude", muhsin yayi murmushi tare da cewa "congrats dude" salma tace nagaida popsyn apple😀, dariya suhail yayi yace nagode auntyn apple😃. Sannan ya wuce gunsu mum ya rik'o hannu hafsat yana murmushi tare da cewa ta sauka lfy lau an samu bby girl😄.
Murna sosai sukayi tare dayin addu'oi.
Bayan an gama kimtsa sabreen da bbyntane se dukkansu suka shiga ganin apple😘masha Allah kowa yake cewa tare da cewa bbyn tana kamada mamanta sabreen. Salma sukayi musu sallama suka tafi, suhail ya rakasu har waje ananne muhsin ya sanar mishi dacewa anyi aurenshi da salma 3months kenan yanzu😊. Murna sosai suhail yayi yace shine babu gayyata? Muhsin yace babu halin gayyata shiyasa😊. Salma tace ban gayawa sabreenba,pls ka gaya mata😊. Suhail yace insha Allah sannan suka tafi shi kuwa ya koma ciki da sauri💃🏻💃🏻💃🏻

Sad-Nas
[10:02am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)

157 A daren aka sallami su sabreen aka maida ita gidanta aka barta da maman munira.
Kulawa sosai take samu agun mama, farin ciki agun suhail baya iya b'oyewa,hakama hafsat. Domin ta gane sabreen tana sonta dan haka ta nemi gafaran sabreen suka koma yadda suke dah a matsayin kawayen juna😀.
Suhail kuwa dad'in hakan yaji, yanata kiran mutane yana sanar dasu cewa sabreen ta haihu.

Yaune SUNA basena na b'ata lokaci wajen bayanin SUNANBA kawai dai ku kwatanta wani irin shagali za'ayi a wannan sunan. Friend nashi 3 sukazo dasu mummy amma banda Uncle D bai samu zuwaba.
An sanyawa yarinya sunan mumyn kamal. Inda suke kiranta da D'ifla😘. Shidai suhail wani lokacin apple yake kiranta dashi.
Bayan suna sabreen ta koma gida gunsu kaka acan akaci gaba da lura da ita harna tsawon 3months, kullum suhail yana can harya tafi pakistan shida hafsat.

Ana gobe zasu dawo sabreen ta koma gidan mijinta. Lafiyayyar girki ta musu anan suka sauka dukkansu sukaci abinci sannan suhail ya mayar da hafsat gidanta sannan ya dawo.
Sabuwar sosayya suka sake ginawa shida wifeynshi💖. Sabreen tana sanye da doguwar riga mai ririn hannun irinna zaman gida, shi kuwa suhail blue jeans ne da riga mai kyau se agogo da yake hannunsa. Daga shi har sabreen sunyi kyau ga haske da suka k'arayi na jin dad'i da hutawa tana rik'e da D'ifla a hannunta segasu salma da muhsin. 'Yankunnen gold ne da sarkanshi mai tsada sosai wanda zaikai 200k suka kawowa apple😘. Godiya sosai su sabreen sukayi, salma tace gaskya ku talsaya na muku hoto dan kunyi kyau sosai😘. Sabreen ta shingid'a a jikin suhail, shi kuwa yasa hannunshi a gefenta suna kallon salma ta d'aukesu😘.

****
Lokaci nata tfy, D'ifta tanada 3yrs hafsat ta haifi bby girl itama yarinya kyakkyawa mai sunan mum d'in suhail ana kiranta ILMAH😘. Munirama ta haifi bby boy mai suna SHUREIM😘.

Agun mum suka bar apple suka tafi makka.
Bayan sun dawo kuma ya tafi da sabreen pakistan inda suka bar apple agun mummyn kamal😀. Kud'ine yake shigo musu kota ina basu da wata matsala ko damuwa hankalinsu a kwance, gashi suna zaman lfy sosai da hafsat zuciya d'aya. Sedai har gobe suhail yafi son sabreen akan hafsat. Alokacin da APPLE take da 5yrs ita kuwa ILHAM tana da 3yrs. Popsynsu ya d'aukesu picture yayinda sabreen da hafsat suka basu style😘😘😘.

👏🏻ALHAMDULILLAH👏🏻
DUKKAN GODIYA DA YABO SU TABBATA GA ALLAH MAD'AUKAKIN SARKI...

*****
TO YOU MY LUVLYN FANS
Ina godiya sosai da soyayyarku a gareni. Kamar yadda NAKE RANKU, to nima kusani cewa KUNA RAINA akoda yaushe😘😘

Masu buk'atan cemin wani abu, toga dama😊kamar haka. Sipili takwas sipili, biyu biyu, d'aya sipili, biyar sipili, d'aya uku. Da fatan kun fahimceni😎.

Littafina mai zuwa nan gaba kad'an shine AUNT'YN YARA. Wanda ni Sad🌺Nas da kuma Hama gee muhammad🌷 zamu nishad'antar daku dashi insha Allah😊.

Daga k'arshe lbrn TANA RAINA dai FICTION d'inane ni kad'ai batare da taimakon wani ko wataba😊.
💐LUV U ALL FANS💕
(Sad-Nas)
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Please Login or Register in order to submit comment