Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Bayan azahar aka kawo kaya abindai seni danagani, hidima sosai aka musu sabreen taje ta gaishesu ita dasu munira, MUMMYN kamal har cikin ranta take son sabreen😃 dan tsaraban tama na pakistan dabanne ga kuma lodin kayan aure da suka mata😃. Awansu d'aya suhail da wasu abokansu suka maidasu gida sunata murna sosai a ransu suna yaba tarbiyansu sabreen.


Sad-Nas
[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas
KUYI HAKURI FANS, PHONE NANE YAD'AN SAMU MATSALA YANA HUKING SHIYASA BANA MUKU DOGON TYPING😘😘😘


73-74 Da yamma amare sukayi shirin walima sunyi kyau sosai tunba sabreen dama kyakkyawace sosai bazan b'ata lokaci wajen baiyana muku kyawuntaba zaku ganta a hoto. 4:00pm angwaye sukazo d'aukansu kauye a cike da motoci se kallo jama'a sukeyi, dayake auren biyu ne. Gurin da za'ayi walimanma kawai abin kallo ne, MALAM ABDULLAHI BALALAU aka gayyata yazo, nasiha sosai yayiwa sabreen da kuma munira da al'umma baki d'aya, sannan akaci aka sha akayi ta hotuna amma sam salma bata shiga cikin hotonba. 5:40pm aka tashi sannan aka maida kowa gida, angwayene agun amare suhail yacewa salma ina angon naki baizoba kodai baki gaiyyaceshi bane? Salma tayi murmushi tace na baua son hayaniya shiyasa bazai zoba haka yakeshi😊, suhail yace ikon Allah to gaskya dai ya daire yazo mana dinner, salma tace sedai in aurenka ya tashi se in gaya mishi da wuri😜, suhail yace kina nifin dinner'n ma bazai zoba kenan? Salma tace eh amma iyayena zasuzo😊, suhail zaiyi magana kenan tace pls ya isa😉 sanna ya wuce gida yanata binta da kallo🤔, sabreen tace kayi hakuri yah suhail haka take bata fiye son ayita sata maganaba se dai idan ita taso, kuma itama bata son hayaniya sosai shiyasa kaga bata shiga harkan mutane hakanma dan kaine SAB... ko sabreen bata karasaba shi suhail ya fahimceta, kamal yazo gunsu yace wai surutun me kaketasa wifey nane, suhail yace sorry ango muje kar dare ya mana, kamal yace ok wifey sekin jini, murmushi tayi tace to Allah ya kiyaye hanya sukace ameen sannan suka shiga mota suka tafi.

Washe gari jumma'a tun safe sabreen taketa kuka, tunanin hakanne yasa salam tazo da wuri dan bata kwana dama. Hakuri taketa baiwa sabreen amma ina kuka kawai takeyi, hankalin salma ya tashi dan tasan sabreen iyayenta kawai ta tuno yasata kuka. Seda sabreen tayi kuka sosai sannan tayi shuru.
Bayan an dawo daga masallacine akazo kofangidansu munna aka d'aura SABREEN DA KAMAL da kuma MUNIRA DA ABBAKAR akan sadaki dubu d'ari (100k)😰. Hawayen zuci SUHAIL yakeyi sosai😩😫, su kuwa angwayen dad'i sukeji tare dayin ALHAMDULILLAH😎😎. Kowanne ya kira matarsa a waya yana gaya mata abinda ke ranshi💘.
Da dare akazo aka d'auki amare sunata kuka basaso su rabu😭, duk dai cikin birnin aka kaisu gidajensu had'ad'd'une sosai. Kawayene kawai suka kwana da amare yaukam salma ta kwana agun sabreen dan irin kukan da sabreen takeyi. Bayan an maida jama'a gidajensu angwaye sukayiwa amaren sayayyan abun tab'awa. Tunda suke dawowa a hanya kamal ya lura da suhail kamar baya jin dad'in jikinsa, kamal yace abokina yadai? Suhail yace wlh jiri nakeji, kamal yace to tsaya bari karb'eka, suhail yace bakomai ai mun kusa, yana karasa maganar seya fara salati yana k'okarin tsaida mota dan baya ganin komai se duhu. Kafin kamal ya taimaka mishi harsun gwaru da wata mota ji kake chasss😔😳😔. Da sauri friends nasu da suke biye dasu a baya suka tsaya tare da fitowa a gigice suna salati suka k'araso gun motan😳, daga suhail har kamal babu wanda yake motsi a cikinsu😔😔😔


Sad-Nas[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


75-76 Cirosu akayi daga cikin motan dan motocin kam gabad'aya sun tashi a aiki, amma dai su suhil d'in basuji wani ciwo sosaiba. Hospital aka kaisu dukkansu harda 'yan d'ayan motan suma su biyune maza duk dai aka karb'esu da wuri, duk cikinsu suhail yafi jin ciwo. Doctors sun tabatar da cewa babi wata matsa zuwa gobe zasu iya tfy, amma badan suhail danshi har yanzu bai farfad'o ba😔. Duk wanda abin ya shafa an sanar da iyayensu, cikin d'an k'ank'anin lokaci hospital ya cika, su mum se salati sukeyi da innalillahi wa inna ilaihir raji'un!
Bayan kamal ya bud'e idone seya tuna da abinda ya faru nan hankalinsa ya tashi da sauri ya tashi yana kira sunan SUHAIL, su mum da mummynsa ya gani akansa yace mum ina abokina a wani hali yake mummy😰? Mum tace kamal ka kwantar da hankalinka suhail yana halin lfy kamar dai yadda kake yana can d'aya d'akin, se yanzu ne hankalinshi ya kwanta, mummyn kamal tace sannu Allah ya tsare Allah ya baku lfy, sukace ameen, sannan tace toni bari inje gun suhail tunda mum tana nan.

Su amare kuka suna can anata ganin gida, salma ta zauna ta kafa tagumi, sabreen tace salma lfy, naga tun d'azu kinyi shurune, salma tace sabreen ki sairari abinda zan gayamiki banaso ki tada hankalinki, sabreen tace ina jinki, salma tace su suhail sun d'an had'u da tsautsayi a hanya amma suna cikin k'oshin lfy yanzu haka suna asibiti. Sabreen tace 😰me kikace salma? Salma ta rikota tace wlh babu abinda ya samesu pls karki d'aga hankalinki barima mu kirasu kiji, nan salma ta d'auki wayan sabreen ta kira number kamal, lokacin wayan yana hannun ALIYU abokinsa, mik'awa kamal yayi yace sabreen ce take kira, mum tace an sanar dasune? Aliyu yace a'a basu saniba, kamal ya karb'i wayan yace hello sabreen, dama a handsfree salma tasa, cikin muryan kuka sabreen tace hello yah kamal ya jikin naku😭? Ajiyar zuciya ya sauke yace alhamdulillah ki dena kuka pls lfyanmu k'alau, yah kamal inaso inzo in ganku idan bahakaba hankalina bazai kwantaba ina yah suhail😰? Suhail yana nan lfy karki damu kiyi hakuri zamu dawo kinji😔? No ya kamal pls kasa azo a d'aukemu plss😭, to shikenan ga ALIYU zaizo yanzu kidena kuka pls, to yah kamal Allah ya baku lfy Allah ya kare gaba, ameen mungode. Hafsat da take tsaye akansu sabreen kuka mai karfi ta fashe dashi, salmace tayita rarrashinsu har ALIYU yazo, himar dogo har k'asa salma ta d'aukowa sabreen tasa sannan suka ja k'ofan suka fito akabar mai gadi.
Bayan sun isone hafsat tace ina d'akin ya suhail, ALIYU ya nuna musu suka shiga dukkansu mummy ce a zaune su SADIQ kuma suna tsaye, su hafsat suka k'arasa tanata kuka tana cewa yah suhail😰 pls ka bud'e idonka sannan tace mummy ya naga bai farkabane? Mummy tace kiyi hakuri hafsat lfyanshi k'alau kawai dai yayi dogon sumane sakamakon jininsa daya hau, hafsat tace yah suhail pls ka bud'e idanunka😰. Sabreen tagaida mummy ita da salma sukace ya masu jikin, mummy tace jiki da sauki sukace Allah ya basu lfy, akace ameen. Aliyu yace to muje ku duba kamal, tare suka fita harda hafsat sukaje gun kamal.
Bayan sun gaisa da mum ne setace bari inje gunsu suhail. Bayan mum ta fitane kamal yace salma ga kujera zauna, sabreen keda hafsat kuzoku zauna anan, wato a kan gadon dayake. Salma ta zauna a kujeran sannan sukuma suka zauna ata gefenshi. Su ALIYU sukace bari mu duba sauran mutanen can, kamal yace ok kugaishesu sannan suka fita dukkansu.
Bayan fitansu salma da hafsat suka gaishe da kamal se hafsat tace salma muje ko yah suhail ya farfad'o, salma ta mik'e tace sabreen ina dawowa, sabreen tace to, sannan suka fita akabar MATA DA MIJI💕.


Sad-Nas
[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


77-78 Kamal ya janyo sabreen ya rungumeta a jikinshi ya tsunbaci kanta😘, d'ago da kanta tayi suna kallon juna tace ya jikinka😟, jiki da sauk'i sabreen kidena damuwa kinji zuwa gobe za'a sallamemu insha Allah, marairaice mirya tayi tace yah kamal yah suhail fa bai farfad'oba har yanzu ina tausayin hafsat sosai😉, sabreen suhail zai samu lfy insha Allah muyita mishi addu'a kinji😘? To yah kamal insha Allah zamuyi mishi addu'a Allah ya kare na gaba, ameeen wifeynah😘 banaso kisa damiwa a ranki kinji? To yah kamal yanzu inane yake maka ciwo😒? Jikinane kawai nakejinshi wani iri amma bakomai😊, itama murmushi tayi sannan tasa zagaye hannayenta a bayanshi tare da kwantar da kanta a jikinshi tace bana so in rasaku yah kamal☹, bazaki rasamuba my luv😘 i love you, kanta ta d'ago suna kallon juna suna murmushi tace me too😊.
Sallama sukaji daga waje, se sabreen tayi saurin barin jikin kamal ta saita kanta, sannan kamal yace bisimillah. Salma ce ta shigo tace kuyi hakurifa😉, sabreen tayi mirmushi tace hakurin me? Salma tace suhail ya farfad'o amma kuma wani yarene ko menene yaketa fad'a wai (SABSU)😉, kamal yace SABSU kuma? Mekenan oho, sabreen ta had'iyi yawu tace kodai firgitanne😉? Salma tace eh hakama doc yace mana😜. Sabreen tace yah kamal inje in dubashi? Kamal yace jeki😊 yana mata mirmushi segasu ALIYU sun shigo, sabreen da salma suka fita. Salma ta dafa sabreen tace duk d'akin babu wanda ya fahimce suhail seni😜, murmushi sabreen tayi tace thank God☺ sannan suka shiga d'akin. Se mummyn kamal tace to bari inje gun kamal, dedai lokacin d'ayan abokinsu yazo da UNCLE D bayan an gaisane se suka fita da mummy. Hafsat ce zaune a gefen gadon suhail, sabreen tace mum ya jikin nashi waiya farka? Mum tace eh amma dai bai bud'e idonshiba, sabreen tace to Allah ya bashi lfy, sukace ameen. Kamar a mafarki suhail yakejin muryan sabreen, ai kuwa seya sake cewa SAB... salma bata bari ya k'arasaba tace ko za'a kira doc ne, suhail ya fara bud'e idanunshi a hankali yana bin kowa da kallo har seda yazo kan sabreen kafin ya bud'e ido gabad'aya👀.
Sabreen tana murmushi tace mum yah suhail ya farfad'o😊, mum tace Alhamdulillah, hafsatma dad'i taji sosai tace yah suhail😀, murmushi yayi mata yace ina kamal aminina, awani hali yake mum? Mum tace yana halin lfy suhail😊, dad'i yaji har cikin ransa dan bayaso wani abu ya sami kamal. Sadiq ne suka shigo da doc se akace duksu fita waje, suna fita yanata bin sabreen da kallo😒. Gun kamal suka koma se kamal yace Aliyu ka mayar dasu sabreen gida, hafsat tace amma ya bari mugaisa da yah suhail tukunna, kamal yace to shikenan.

Bayan sun gaisa da suhail ne se Aliyu ya mayar dasu gida. Tunda suka dawo sabreen taketa murmushi tana jin dad'i a ranta kome dalili oho😍. Washe gari aka sallami su kamal suka wuce gidan mum harda suhail dayake jikin nashi da sauk'i.

Su hafsat sunyi girki abinsu sukaci, Aliyu da sadiq ne sukazo dubasu kuma suka gaya musu cewa an sallami su suhail, dad'i sukaji sosai se hafsat tace dama mun muku pepe soup gashi seku tafi dashi. Godiya sukayi sannan suka tafi.


Sad-Nas
[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Nasd-Nas)


79-80 Bayansu Aliyu sun tafine, salma tace to ita zata koma se lokacin dinner zata dawo. 11:00am sabreen ta kira kamal, suhail ne ya d'auka tare da cewa hello sabreen kamal yana wanka, tace ok yah suhail😀ina kwana, 😌lfy lau sabreen ya kuke, lfyanmu kalau ya jiki, jiki alhamdulillah, toh Allah ya baku lfy Allah ya tsare na gaba😊, Ameen sabreen ga kamal d'in ya fito, ok nagode😊. Kamal ya karb'a yace hello wifey nah, murmushi tayi tace yah kamal ina kwana, lfy wifey kin tashi lfy? Lfy lau ya jikin, da sauki sosai wlh, toh Allah ya kara lfy, ameen yasu hafsat da salma, lfyansu lau salma ta tafi yanzunnan, ok se dare zata dawo kenan? Eh haka tace, to shikenan kuna buk'atan wani abune? A'a bakomai yaushe zaka zo? 😊kinyi missing d'inane? Itama murmushin tayi tace nidai yaushe zakuzo, yace se dare, 😟darefa kace ya kamal, to menene wifey me kikeso, ni kazo kaida yah suhail dan yanzu hakama hafsat ta dage wai zataje gida dan taga ya suhail kumafa ni kad'ai zata bari a gidan😟, mirmushi kamal yayi uace toba shikenanba indan tazo nima senazo gurinki in tayaki hira kafin tadawo koh? Nidai ban yardaba pls kuzo yanzu yah kamal😔, shikenan wifeynah yanzu zaki ganmu kinji? Okay sekunzo byee😊, yace mata byee sannan ya katse.
Sabreen tacewa hafsat to dai babu inda zakije suna zuwa yanzu, hafsat tace meya faru da wayan yah suhail baya shiga sam, sabreen tace wlh kuwa kinga ban tambayaba ammadai yanzu zasuzo, hafsat tace to bari na sake kimtsa gurin, sabreen ta mike sunayi tare hafsat tana cewa kefa amaryace jeki kwanta ki huta😜, dariya sabreen tayi tace kema kina tafe😀. Tas suka gyara guri suka kunna AC ga room freshner da turaren wuta kota ina gurin abin burgewa😘. Se bayan azahar su kamal sukazo shida suhail kawai sukazo abokansu na hotel. Hafsat ce taje ta bud'e musu kofa tasha ado sosai😎, k'amshine ya daki hancinsu ga sanyi da palon yayi, murmushi hafsat take musu tace sannunku da zuwa, bayan sun karasa sun zaunane, se hafsat tace bisimillah muje daining kuci abinci, ba musu suka wuce kamal yace ina wifey nane? Hafsat tace tananan fitowa, himar sabreen tasa har k'asa sannan ta fito, tunda take fitowa suhail yake satan kallonta shi kad'ai yasan meyakeji. Da sallama ta k'araso ta zauna kusa da kamal ta gaishesu se hafsat tace to bisimillah, suhail yace kufa, hafsat tace mu munci namu😊, abinci sosai sukaci sabreen tanata satan kallon suhail dama danta ganshine kawai yasa tacewa yah kamal suzo. Bayan sun gamane suhail da hafsat suka koma palo suna hiransu amma hankalinsa nagun sabreen. Kamal yace to gani munzo kinji dad'i? 😊eh mana naji dad'i sosai, kamal ya kalleta sosai yace wifey yanaga idonki yayi jaa? Shuru tayi batace komaiba, hannunta ya kamo ya had'a da nashi guri d'aya yana shafesu yana magana a hankali wifeynah kinyi kuka ko? Kanta ta d'ago tana fiskantarsu suhail se suka had'a ido suhail yayi saurin kaucar da kansa yana kallon hafsat, sabreen tace yah kamal ai kuka dolene, kamal yace amma naki yayi yawa wifey pls kidena kinji? Murmushi tamishi tace toh yah kamal naji😊, yace sannan kuma inaso a canjamin suna yanzu niba yah kamal bane, 😀tome kakeso in kiraka dashi? 🤔yace "my one nd only" sabreen taji bazata iya kiranshi da wannan sunanba, setace ninafiso in kiraka da yah kamal dan sunan namin dad'i amma tunda bakaso zan kiraka da "SWEET" tayi maganan cikin wani salo, dad'in sunan yaji sosai abakinta yace yes naji dad'in sunan tnx😘 ya tsunbaci hannayenta yace i luv u. Murmushi tamishi kawai suna kallon junansu😊, fiskansa ya kawo daidai da nata ya fara tsunbatar lips nata a hankali tana sauraronshi yanata tsotsonta kamar ya samu sweet😋, hafsat bata iya hangosu amma shi suhail idonshi na kansu😔. Sunkai kusan 3minit sannan sabreen ta janye bakinta tare da d'an matsawa gefe, kamal ya bud'e idonshi yana murmushi, ita kuwa kunyane ya kamata ta sunkuyar da kanta. Kamal ya mik'e tare da rik'o hannunta yace zamu wuce se dare zamuzo d'aukanku zuwa dinner, mik'ewa tayi suka taho har palo sannan ya saki hannunta yace toki koma ki huta kinji😉, murmushi tayi, suhail ya mike yace to amarya semunzo anjuma😊, tace to mungode sannan suka tafi.


Sad-Nas[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


81-82 Da dare angaye sun gama shirin dinner harda UNCLE D, suma mum ma sun shirya sunyi kyau sosai a cikin purple less iri d'aya ita da mummyn kamal sukayi d'aurin turai tare da gyalensu a kafad'a. Amare kuwa sunsha ango da mazajensune cikin wani fararen kaya wanda nima ban tab'a ganinsuba d'inkin doguwar riga aka musu fitet da adon red yayi bala'in kyau sosai gashi daidai da jikinsu😘, sannan aka musu d'aurin gwaggwaro da red head, takalmi da pos ma red😘 wayyo Allah nasan zakuso ganin sabreen da munna a wannan daren💋. Abokan ango da kawayema ba sauki, akazo d'aukan amare ko wani ango da amaryansane a bayan mota se kuma direba, abokai suka d'auki kawaye, hafsat tana motan suhail a gaba, ita kuwa salma tana gaban motan amarya da ango. Base na gaya muku yadda gurin dinan zai kasanceba kawai ku kwatantashi a ranku da cewa bikin yar DON akeyi. Anyi rawa kad'an da kid'a kid'i kam ba'a magana an zubashi sosai tunba suhail ba, abokaima sun nina bajintarsu irinna pakistan, hakama uncle d ga abokan Abbakar din munira abindai ba sauki. Bayan an gamane akayita hotunan sam salma taqi shiga ko d'aya, babu yadda sabreen batai da itaba amma sam taqi. Bayan an gamane akayita ciye ciye zuwa 11:00pm aka gama sannan aka maida jama'a gida, sannan abokai suka raka angwaye gun amarensu😟.
Hafsat da salma ce kawai agun sabreen tanata kuka bayan tayi wanka ta sauya kaya, sunyita rarrashi harsin gaji amma bata dena kukanba har angwaye sukazo. Da kyar su salma suka fito da ita abokai sunata jawabinsu kanta a sunkuye tana hawaye😓, suhail ya daure yace haba amarya kukan ya isa mana, kinsanfa ke amaryace bai kamata kiyi zubar da hawayenkiba, nidai ga abokina kuma aminina mun kawo mikishi amana, dan Allah kuyi hakauri da juna sannan ki kasance mai biyayya agareshi ta hakanne zamuji dad'i ke kin kasance kamar k'anwace a gareni nasanki da biyayya dan haka ki kasance haka agareshi sabreen, duk abinda yamiki na kuskure ki sanar dashi ko kuma ki sanar dani zan d'auki mataki😊, sadiq yace matakin me zaka d'auka? Suhail yace zaneshi zanyi sosai da bulala😊, dariya sukayi dukkansu harda sabreen di'n. Suhail yaji dad'i datayi dariyan ya mike tare da cewa kokefa sabreen sam fushi baya miki kyau dan haka ki denayi abokaina ku tashi mu tafi, salma bari mu saukeki ko? Salma tace a'a MUHSIN yana zuwa yanzu d'aukana😊, suhail yace okay to idan yazo ki gaisheshi tunda kin hanashi zuwa dinner😊. Murmushi kawai tayi tace zaiji, sannan sukayi sallama da hafsat tabisu suka tafi sabreen tanata bin suhail da kallo shima haka😒😟. Bayan kamal ya rakasune seya dawo lokacin salma tana k'okarin fita suka had'u, kamal yace har zaki tafi, tace eh anzo d'aukana sena sake zuwa, kamal yace to mungode muje ingansa semu gaisa, bayan sun gaisa da MUHSIN ne seya musu godiya sannan ya shiga gida. Muhsin ya kalli salma yace kinsan me? Salma tace a'a, Muhsin yace rayuwarsu na birgeni musamman na suhail da sabreen kuma inaji ajikina suhail zai auri sabreen amma basan ya hakan zai faruba tunda yanzu tana tare da kamal, salma ta juya tana kallon Muhsin cikin mamaki tace meyasa kace haka? Yace hakan nakeji a raina kuma gaskya nafisonsu tare😊, salma tace hmm muje sannan suka b'ace.


Sad-Nas
[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


83-84 Kamal ya shigo da sallamarsa ya kulle kofan, hara yanzu sabreen tana zaune a palo. Ya karaso gunta ya zauna kusa da ita tare dasa hannunsa ya d'ago ta kanta suna kallon jina, murmushi yamata yace a ina kikeso mi kwana? K'irjintane taji ya buga yau zata kwana da wani kuma d'aki d'aya gadoma d'aya🤔, yace wifey ya kikayi shuru? Tace ko ina😊, d'agota yayi yace to muje d'akina, tace to bari na d'auko kayana a d'aki, yace no akwai kayan dana sayo miki a pakistan duk wani abu da zaki bukata yana cikin walldrop nawa😊. Hannunta ya rik'e suka shiga dama AC a kunne yake d'aki sanyi kamar k'ank'ara ga kamshi dayake tashi, bayan sun shigone ya rufe kofan ita kuwa ta zauna a bakin gado kamar wata bakuwa. Kamal yace wifey ki saki jikinkifa nan gidankine yadda nake iko dashi kema kina da wannan ikon pls ki dena jin kunyana mun zama MATA da MIJI kinji? Kai kawai ta d'aga mishi tana mirmishi😊, yace bari in watsa ruwa, tace to ina zan samu kayan baccina? Walldrop ya bud'e ya d'auko mata wani red nighty iya gwuiwa yake sannan bayida kauri sosai ya mik'a mata, kunua taji tasa hannu ta karba tace yah kamal ba wanine, mirmushi yayi yace akwai amma ni wannan nakeso kisa😊, toh tace mishi tare da sunkuyar da kanta kasa. Kamal ya cire kayan jikinsa daga shi se boxxer ya shige toilet kan sabreen a sunkuye, seda ta tabbatar ya shiga sannan ta cire kayan jikinta tasa kayan baccin ta nad'e wanda ta cire tasa a walldrop d'in sannan ta sake feshe turarenshi a jikinta dama bata jima dayin wankaba seta hau kan gado ta rufi da bargo. Kamal ya fito d'aure blue towel ya hangota kwance akan gado, yace wifey kije kiyi alwala muyi godia wa ALLAH, sabreen tace yah kamal bana sallah🙈, yace okey toni bari inyi kinji karfa kiyi bacci, tace toh. Bayan ya idarne seya fesa turare a jikinsa yasa kayan bacci ya nufo inda take rufe da bargon shima ya shiga ya kwanta kusa da ita yace wifey tashi ki zauna, ba musu ta tashi zaune amma ta rufe k'irjinta da bargo, goshinta ya dafa yana karanto addi'a sannan yace bakya jin yunwane? Tace eh a koshe nake, yace toni inajin yunwa, tace to bari inje kichine in dafama wani abu, yace toh wifey😊, har zata janye bargon seta tuna da kayan jikinta tace eyyah ya kamal pls kaban himar nawa a walldrop, yace aiba himar acikin kayan, tace tokaban zanina dana cire yanzu da gyalena yana ciki, kamal yace nak'i bakina cemin kamal ba, ta marairaice tace pls sweet kaje ka kawomin😉, murmushi yayi yace ki zauna wifeynah zanje in d'auko kinji, nagode SWEET😀, murmushi yayi mata sannan yafita yaje palo bai jimaba ya dawo da leda a hannunsa kazane da ice cream se FARO WATER da juices.


Sad-Nas[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

BY Mmn Shureim
(Sad-Nas)


85-86 Kamal ya jawo stul ya ajiye abincin akai, yace wifeynah matso in dinga baki, sabreen tace yah kama.. ya juyo yana kallonta wani iri setace sorry kasan nafi sabawa da sunanne se'a hankali zai fita a bakina, kamal yace nidai to bana so garaki saba da wuri. Sabreen tace to SWEET nidai nak'oshi amma zansha ice-cream kad'an😉, murmushi yayi tare da bud'e ice-cream d'in ya d'ibo yasa mata a baki😋 haka yayita bata har tace ya isheta sannan yaci abincin ya mayar da komai kichine ya dawo ya wuce toilet ya kurkure baki sannan ya kashe wutan d'akin ya kwanta a bayanta tare da rungumeta, da sauri tasa hannunta a k'irjinta, kamal yace ya haka kuma wifeynah, "the property is mine so pls let me okey"? Shuru tayi tanaji ya cire hannuta a kirjinta yana cewa bakya tausayamain ne wifeynah, kinsan haka zamu kasance har tsawon 3month so pls ki barni da sauran jikinki kinji? Tausayinshi ya kamata tanaso ta mishi tambaya amma tana jin kunya, kamal yace pls kiyi hakuri sabreen, sabreen ta juyo tana fiskantarshi tace haba SWEET kamanta bana sallah ne, kuma ai nasan da hakan tun kafin in aureka, dan haka pls karkasa damuwa a ranka "its okay with me SWEET" dad'i sosai kamal yaji ya rungumeta a jikinsa yace nagode sabreen ke daban ce acikin mata shiyasa na zab'eki😘, peck ya bata a goshi, daganan ya fara shafa jikinta masu laushi da dad'in tabawa, wani iri sabreen ta faraji shi kuwa secigaba dayi yakeyi, a hankali ya fara kissing d'inta itama tana mayar masa da martani se tsotsan junansu sukeyi yana shafarta. Seda suka tsotsi junansu son ransu sannan yaci gaba da shafeta yazo kan bubs d'inta aiseya rufe ido☺😋, yau ne karo na farko da tab'a mace lumshe ido yayi yanata sarrafasu ga laushi dad'in tab'awa gasu a tsaye suke kuma a cike😋😋☺. Dad'i sosai sabreen takeji, shi kuwa kamal

Please Login or Register in order to submit comment