Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gida biyu maganin gobara😎 yanzu ku dubi yadda SABSU yake morewa😋 gaskya ina shawartan mazaje dasu k'ara aure dan su dinga morewa kamar SABSU gasu dukkansu amarene😋😋. Ku kuma mata kuyi hakuri ki dena kishi ko wacce da halinta zata zauna dan haka kubar mazajenku su kara aure amma fa banda mijin SAD-NAS😜😜😜

Da asuba bayan suhail yaje masallaci ya dawone seya wuce gun sabreen ya zauna akan gado har ta idar sannan tace morning yah suhail😜, suhail yana kallonta cikin so da k'auna yace morning wifey kin tashi lfy? Tace lfy lau😊, yace zaki gane ai anjuma bani kike cewa yah suhail ba😎. Dariya tayi tace nifa sweet nace baka daiji da kyau bane😉. Suhail ya bata peck akan idonta yace yau kwana zanyi ina bugawa shiyasa nake tausaya miki😋, sabreen tace haba sweet wlh banda lfy fa nak'i gaya makane kawai jiya da zazzab'i na kwana wlh😨. Suhail ya sauko k'asa ya kama hannunta yace meyasa kikayi haka wifey banaso ki sake yin haknji😘? Sabreen tace shine ka damu haka, aina samu sauk'i to bazan sakeba😊. Rungumeta yayi a jikinshi yana shafa bayanta yace wifey a ina su salma da muhsin suke ne a garinnan? 😳🙄Sabreen ta tsorata sosai dajin tambayar da suhail yayi mata😳🙄😳


Sad-Nas
[10:02am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAIAN💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


133 muryan salma sabreen taji a akunnenta tana cewa sabreen kice mishi inanan cikin gari bamu da nisa sosai, amma bakisan inda muhsin yakeba. Ai kuwa haka sabreen ta gayawa suhail, se yace ok lokacin da salma tazo sun gaisa da hafsat? Sabreen tace a'a, suhail yace meyasa to? Sabreen ta d'ago daga jikin suhail tace saboda hafsat ta shige d'akinta da wuri nikuma se bancewa salma taje su gaisaba saboda naga tana saurine. Suhail ya rik'e kumatun sabreen yace wifey pls karkisa komai a ranki amma ya kamata ace sun gaisa ai inace dukku friends ne😊? Sabreen tace eh kayi hakuri sweet zan gyara nan gaba amma wlh bada gangan nak'i su gaisaba☺. Suhail ya sake rungumeta yace bakomai wifey na fahimceki kawai dai bana so hafsat taga kamar nafi fifitakine akanta kuma inaso kuyi zaman lfy da ita ku had'a kai pls wifey indai kina sona😘. Sabreen bataji dad'in abinda suhail yace mataba😒amma sam seta daure tana murmushi tare da cewa insha Allah zaka samu farin ciki daga garemu sweet😘. Dad'i sosai yaji yana kallonta, se tace ya kamata ka tafi danka dad'e😊. Suhail yayi mata sallama sannan ya tafi.

Salma ce ta fito a d'akin sabreen har sabreen ta tsorata, se salma tace kiyi hakuri sabreen. Sabreen tace bakomai salma na fara tsoro gaskya kinga suhail ya fara min tambayoyi akanku kodai akwai abinda yake zargine? Salma ta rike hannun sabreen tace baya zargin komai sabreen hafsat ce tske son had'aku dashi kawai, sabreen tace kamar yaya? Nan salma ta kwashe lbrn abinda ya faru tsakanin zainab da hafsat ta gaya mata tas, sannan taci gaba da cewa naso hanaku cin abincin sabreen amma hakan baiyuba saboda yadda muhsin ya b'ata rai wai bayaso ina shiga hidimarku dukkanku, da ace ke kad'ai toba damuwa amma yanzu bake kad'ai bace. Haka na bari muna kallo kukaci abincin sabrren kuma maganin ya kamaku keda suhail har kikaji bakyason zama a gidan zaki koma gunsu kaka. Nan sabreen ta tuna yadda sukayi da suhail😳abin ya mata mamaki sosai, tacewa salma toya akayi muka koma daidai? Salma tace da muhsin yaga nayi mushi sosai shine ya d'aukoni da safe ya kawoni gunki yace da idan na rungumeki to maganin ya karye kenan kuma bazai sake tasiri a jikinkiba, shi kuwa suhail da kuka gaisa da muhsin to duk ya cire mishi asirin a jikinshi kuma shima bazai sake tasiri akankuba, sannan kinsan me sabreen nayiwa muhsin alkawarin cewa bazan sake shiga hidimarkuba saboda da haka nizan tafi bazaki sake ganina nan kusaba idan suhail ya sake tambayana kice mishi munyi tfy da iyayena kinji😔.? Sabreen ta rungume salma tana kwalla tace dan Allah salma karki barni nayi sabon da bazanso murabu ba pls😰? Salma tayi murmushin karfin hali tace kiyi hakuri sabreen nima banso in barki amma hakan shine mafita dan kar nan gaba in kasa hakura akan abinda hafsat take miki dan zan iya d'aukan mummunan mataki akanta kinga kuma hakan bazaiyi kyauba😒 shiyasa nace ki yawaita yin addu'oi dan karki dogara dani sabreen kinga nima da Allah na dogara kuma wataran zan tafi inda kamal ya tafi☺. Kuka sosai sabreen takeyi dajin kalaman salma, tace kina nufin yanzu inkin tafi shikenan bazamu sake ganin junaba😰? Salma tace eh sabreen😥amma ina so kisan cewa koda yaushe "KINA RAINA" SABSU😭. Rungume junansu sukayi sunata kuka😭, salma tace zaki iya gayawa suhail cewa mubar garin nanne kwata2 an tura babana zuwa wani k'asa daban ne😰. Kuka kawai sabreen takeyi salma tace sabreen nina tafi muhsin yana jirana bye😊. Sabreen ta rik'e hannun salma tana cewa salma pls ki dawo gareni😰 amma ina salma seta b'ace yayinda hannun sabreen yake tsaye a iska tanata kuka mai k'arfi sega suhail ya shigo da sauri😳da gudu ta rungumeshi tana kuka 😭😰😢


Sad-Nas
[10:02am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


134-135 Suhail yace wifey meya faru, kodai jikin nakine, yanata tambayan sabreen hankalinsa a tashe. Sabreen ta tsagaita kukan tace kawai na tuna da iyayenane da kuma yah kamal😢. Suhail ya sake rungumeta daga shi se boxxer a jikinshi yayinda sabreen taketa shafe bayanshi wai ita a dole tana goge maganin da hafsat take shafa mishi. Shi kuwa suhail gaba d'aya seya rikice da abinda sabreen take mishi, saketa yayi yaje yasa key a kofan d'akinta sannan ya dawo ya rungumeta tsam a jikinshi😔.
Sabreen bata dena shafar bayanshiba, shi kuwa gogan tuni🍌shi ya kasa zama guri d'aya se yawo yakeyi a jikin sabreen🙈, d'ago da kansu sukayi suna kallon junansu cike daso da k'auna💘aise suhail ya kasa jure kallon sabreen kawai ya shiga kissing d'inta itama haka😋. Ahankali ya kashe wutan d'akin tare da haurawa da sabreen kan gado🙄. Salo sosai yake gwada mata ita kuwa sauraronsa kawai takeyi daganan ta mance komai suka fara bugawa😜.

Hafsat kuwa taga suhail ya jima sosai seta biyo bayanshi tanata salma😳. Suhail zaiyi magana kenan se sabreen tasa bakinta a nashi tana mushi wani irin salo tareda sake matseshi a jikinta suna LOVE💋☺.
Hafsat kamar zata b'alla kofan amma sam sam sabreen tak'i ta saki suhail sema sake shige masa jiki takeyi. Azuciyarta kuwa cewa takeyi hafsat bazaiyu inci gaba dacin abincinkiba wlh dolene in samo mafita koki bar gidan koni in bari amma dole suhail ya raba mana gida wil😠.
Suhail da kyar ya kwaci kanshi agun sabreen nanma ta rike fiskanshi da hannayenta tana magana ahankali cikin shagwaba tana cewa pls sweet karka tafi wlh ban gamsuba😟, tana kissing nashi😀. Suhail yace am sorry wifey yau ai muna tare pls ki barni inje zata fushi wlh😘, sam sabreen tak'i tace "one more" pls? Suhail yace no wifey i have to go yana k'okarin tashi se sabreen ta janyoshi tare dasa mishi bubs nata a cikin bakin😋ai se gogan yaji bazai iya hakuraba haka yayita tsotsa sabreen tana murmushin mugunta a ranta😏.

Kusan 1hr hafsat tana tsaye agun bakin ciki yazo har wuyanta😡😁. Se alokacin sabreen ta rabu dashi tana sauke numfashi😃. Shima suhail d'in haka yayi saurin sa boxer'n shi sannan ya kunna wuta yaje ya bud'e kofan😔. Kunya yaji sosai, hafsat kuwa kan sabreen tayo da saurinta dama sabreen tasa kaya ajikinta aise hafsat ta janyota da fad'a😡. Ai kamar sabreen tana jira itama ta kamota suka fara fad'a😳da sauri suhail ya rabasu tare da shiga tsakaninsu yana cewa me hakane dan Allah? Sabreen se gwalo take yiwa hafsat😜, aiko se hafsat ta janyo gashin sabreen tana cewa shegiya karuwan banza wlh zaki gane kurenki😁.
Sabreen ta hankad'an hafsat da kafanta hafsat ta koma baya, se sabreen tace ai gara karuwa so dubu akan keda kika kaucewa Allah. Kuma ni ba karuwanci nayiba tunda mijinane na sunna, seta fara lashe bakinta da harshenta😋tana yiwa hafsat😚. Kuka hafsat ta fashe dashi tana cewa wlh kaji kunya yah suhail kuma wlh sedai ka zab'a koni ko ita yau😭.
Suhail yace my love pls kiyihakuri ki dena fad'an haka dukkanku ina sonku bazan iya rabuwa dakuba dukkanku😔👏🏻. Hafsat tace to shikenan nizan tafi gida idan ka zab'a seka sanar da mum ta gayamin😭.
Bayan hafsat ta fita a d'akinne se suhail ya juya yana kallon sabreen cike da damuwa a ranshi😨😒


Sad-Nas
[10:02am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


136 Da sauri sabreen tazo inda yake tsaye tasa hannunta a wuyanshi ta marairaice😟sweet yanzu shikenan hafsat tana gadara da mum, ni kuma bani da kowa sweet ba iyayena babu yah kamal mai sona gaskya bazan iya rabu da kaiba sweet pls😰? Tausayinta ya kamashi sam bayaso yaga sabreen tana cikin damuwa rungumeta yayi sosai a jikinshi yana shafan gashinta yace babu wanda zai rabani dake wifey "you ar the only one that makes me happy i won't live you sweethear i promise😘" pls ki dena damuwa jinki? Kanta ta d'ago tace "are sure?" Yece yes SABSU ina tare dake har abada wifeynah😘. Dad'i taji sosai tace I LOVE YOU SWEET☺, yace "I LUV U MORE SWEETHEART" bari inje gun hafsat kinji? Tace ok😊 sannan ya fita. Dariyan mugunta sabreen tayi tace ke tak'amarki boka ko, toni ba boka da ikon Allah zanyi maganinki😏.

Kuka sosai hafsat takeyi tana had'a kayanta sega suhail ya shigo. Rik'ota yayi yanata rarrashinta amma sam tak'i tace in banda cin amana kana d'akina amma kaje ka nemi sabreen yah suhail wannanma ai tozartawa wlh nika sakeni bana so😭, sihail ya rungumeta a jikinshi tsam yace pls my luv am sorry wlh bawai abinda yakainiba kenan kawai dai sharrin shaid'anne pls kiyi kiyi hakuri banyi hakan dan in b'ata miki raiba am so sorry my luv😘. Hafsat tayita kokarin ta kwace jikinta agun suhail amma ta kasa se kuka takeyi tana cewa kuma kanji ina buga kofa ka manna min hauka kai wato ka samu gidin dayafi nawa ko yah suhail😭? Nidai SAD-NAS dariya nayi sosai anan😆😆😆. Shi kuwa suhail yace pls ki dena fad'an haka mu luv am sorry okey? Tace wlh gida zan tafi idan kanaso in hakura to sedai ka SAKI sabreen😭. 😳suhail yace haba my luv ki dena fad'a haka pls ni bazan iya rabu dako d'aya ba duk ina sonku pls😒ya marairaice mata, hafsat tace to wlh nina hakira na barmata kai matsa min in wuce😡, sam suhail yak'i barinta yanata rarrashinta amma sam tak'i daga karshe tace ta hakura seyayi kissing nata yace bari nayi wanka ina zuwa😊.

Kafin suhail ya fito daga wanka hafsat ta fita ta tafi gida gun mum. Koda ya fito sebai gantaba kuma baiga akwatin da take had'a kayantaba hakan ya tabbatar mishi da cewa ta tafine😬.
Bayan ya gama shiryawane seya wuce gun sabreen tayi kwanta tasha ado tana kwance. Suhail ya karaso yace wifey bari naje gun mum hafsat ta tafi gida, sabreen tace pls kayi hakuri sweet dukni naja maka wannan abun😔. Suhail yajata jikinshi tare da manna mata kiss yace ba laifinki wifeynah kidena damuwa bari naje gun mum d'in sena dawo😊. Peck ta bashi a goshinsa tace to Allah ya kare min kai😊, yace ameen nagode sannan ya fita. Ita kuwa sabreen tausayin sweet d'intane ya kamata😒😔


Sad-Nas[10:02am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


137 Tun kafin suhail ya k'ara yaga call d'in mum, ya d'auka hello mum gani a hanyan zuwa, mum tace tose ka iso.
Bayan suhail ya isone mum take tambayanshi waime ke faruwane tsakaninka da hafsat? Suhail yace meta gaya miki mum? Mum tace ta dawo tanata kuka wai ita idan bazaka zab'a ko ita ko sabreenba tota hakura. Mum tace meya faru ina jinka? Suhail yace mum matsala muka samu amma na bata hakuri kuma nace karta tafi amma dana shiga wanka kafin in fito senaga bata nan😒. Mum tace to suhail nidai abinda zan gaya maka shine kaji tsoran Allah duk amana suke agunka kuma duk wacce ka zalunta a tsakaninsu Allah yana gani, dan haka ka kiyaye ka zama mai adalci a tsakaninsu dan Allah? Suhail yace kiyi hakuri mum insha Allah hakan bazai sake faruwa kuma nagode😊. Mum tace to Allah ya maka albarka Allah ya baku zaman lfy, yace ameen sega hafsat ta fito daga d'aki mum tace hafsat kiyi hakuri ki bishi ku koma kinji? Hafsat tace ni wlh bazan bishiba mum sedai ya zab'i d'aya a tsakaninmu😰. Mum tayita rarrashin hafsat ita da suhail d'in amma sam hafsat taqi tace sam sedai ya zab'a😏.

Mum taga dai da gaske hafsat takeyi se tacewa suhail to kawai inaga ka raba musu gida zaifi, ke kuma hafsat kiyi hakuri bazaiyu ya zab'i d'aya daga cikinkiba za'a raba muku gida ko wacce da nata. Hafsat tace eh na yarda amma kuma ni bazan bar wannan gidanba sedai ita ta fita😏. Suhail zaiyi magana kenan se mum tace hakan za'ayi suhail ka nemawa sabreen wani gurin daban☺.
Suhail yace to shikenan mum zan nemi gidan haya se in sata kafin inyi mata nata😒. Dad'i hafsat taji😏 se mum tace toku tashi ku koma yaushe zaka samawa sabreen d'in gidan? Suhail yace zan tambayi wani abokina☺duk yadda ake
ciki zan gaya miki. Mum tace to shikenan sannan hafsat ta fito da kayanta suka tafi.

Duk tunanin suhail shine yadda zai fiskanci sabreen da zance😔. Tunda suke tfy babu wanda yace komai har suka isa. Lokacin sabreen tayi musu breakfast suka shigo tare bayan hafsat ta mayar da kit natane seta fito suka zauna a palo dukkansu. Suhail yace hafsat ina sake baki hakuri akan abinda muka miki ina fata zaki yafe mana? Hafsat tace bakomai ya wuce😏, suhail yace mungode kuma ranan da sabreen zata fita girki zan rama miki kwananki kinji? Dad'i taji memakon ta e ta yafe shima se tace toh harda murmushinta😊.suhail ya juya ya kalli sabreen yace inaso kibawa hafsat hakuri akan abunda muka mata. Sabreen tace hafsat kiyi hakuri😧, hafsat tace aiya wuce sedai a kiyaye gaba😏.
Suhail yace to Alhamdulilah magana na gaba shine zan raba muku gida😒. Dad'i sabreen taji har cikin zuciyanta amma bata nunaba sam. Ita kuwa hafsat se kallon yanayin sanreen takeyi😆. Suhail yaci gaba da cewa sabreen kiyi hakuri hafsat zata zauna anan ke kuma zan nema miki wani gidan😔. Atake hawaye ya fara zuba daga idon sabreen😓 kome dalili oho? Daga suhail har hafsat sunga kwallan idontan, itadai hafsat dad'i taji sosai😚. Suhail kuwa tausayin sabreen ne ya kamashi😔ya rasa mezaice mata seta mik'e tare da ce musu ga abincinku akan dainning sannan ta wuce d'akinta tasa key.

Bayan sun gama cin abincine suhail yaje yanata bugawa amma sam tak'i bud'ewa kuma bayajin muryanta. Suhail ya pls wifey let me in okey😒, amma sam tak'i harya gaji ya koma d'akinshi ya kira phone nata shima tak'i d'auka seya rabu da ita .
Sabreen bata fitoba se 4:30pm ta wuce kichine ta d'aura abincin cikin k'ank'anin lokaci ta gama ta shirya komai sannan koma d'aki tayi sallan magrib da isha sannan tayi wanka tasa english wears riga da siket ta fito su hafsat zuna zaune a dainig babu wanda yace komai har suka gama ta wuce da'akinta. Suhail yayiwa hafsat seda safe sannan ya wuce d'akin sabreen lokacin ta kwanta da kayan jikinta dayake basu da nauyi.


Sad-Nas
[10:02am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


138 Suhail yaje kusa da ita ko kallonshi batayiba ya rungumeta yace cewa wifey pls talk to me pls, shiru tayi tare da janye jikinta ta kwanta taja bargo😒. Hankali suhail ya sake tashi seya ce pls wifey bana son rashin magananki aguna kimin magana ki gayamin damuwanki pls?
Wayan suhail ne yayi k'ara seya d'auka hello sadiq, sadiq yace ango kasha kamshi Suhail A Ahmad (SABSU). Sabreen tana iya jiyowa abinda sadiq yake cewa se tayi murmushi a ranta tace ashe dai har su sadiq sunsan da sunan😊. Suhail yace da ina kusa dana maka kyauta amma dai ka tuna min duk randa nazo kana da kyauta ran wannan kirarin daka min😃. Dariya sadiq yayi yace to dama dai ana son ganinka zuwa wani sati ne, suhail yace ok insha Allah zanzo, sadiq yace todawa zakazo kodai da kudkansu biyunne😜? Suhail yace baka da damafa sadiq😃, sadiq yace ai gaskyane dan ka zama babban mutum yanzu zamu nema maka gida na masu iyali dan nasan bazaka zauna agun mummy ba kuma.
Suhail yace gaskya kam bazan iya zama agun mummy ba musamman ma inda SABSU mukazo gara hafsat. Sadiq yace to badamuwa a gaishemin dasu sena jika, suhail yace ok zasuji nagode.
Bayan suhail ya gama wayanne yace wifey pls ki tashi muyi magana, sam tak'i. Yace toko in tafi da hafsat ne😜? Nanma ta mishi shuru😚. Suhail ya d'agota tare da juyo da ita tana kallonshi babu fara sam. Suhail uace haba wifeynah wlh fushi baya miki kyau pls ki sake fiskanki😘. Sabreen kamar kurma😷, suhai yace shikenan ki kwanta kiyi baccinki tunda bazakice min komaiba😒. Ai kuwa seta juya tare da matsawa can hefen gado yana kallonta ta kwanta. Shuru yayi yare da kwanciya kamar yayi bacci na kusan 30minit, seya fara juyi akan gadon yana cewa Subhanalillah wifey taimakamin da ruwa pls, shuru tayi tana jinsa seda taji yanata juyo yana cewa Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un sanna ta juya tana kallonshi se juyi yakeyi yana cewa ruwa wifey😨. A rikice ta d'auko ruwa tare da d'ago da kanshi tana cewa am sorry sweet😓, wlh na d'auka koda wasa kakeyi shiyasa meyake damunka sweetnah? Gabad'aya ta rikice ta tab'a jikinshi tace kodai cikinkane yake ciwo sweet😰? Bari in duba maka zuma kasha kozai d'an lafa kafin asan abinyi. Da sauri ta d'ibo zuman tasa mishi a baki yasha sannan take mishi sannu😟. Murmushi yayi yace nagode SABSU cikin ikon Allah na denajin ciwon😊. Sabreen tana jin haka seta juya zata kwanta suhail yace aucchh wifey. Dariya abin ya bata ta daki cikin nashi tace nikayiwa haka ko😏😚. Janyota yayi jikinshi ta fad'o a kanshi sunayiwa juna dariya😄. Suhail yace kokefa wifeynah wlh zakisa ciwo ya kamani Allah, pls karki sake min haka kinji😘? Murgud'a😚tayi tace nidai mun b'ata dakai suhail😏. Yace yau kuma nine suhail🙄? To kuwa yau sau 3zamu buga. Ya haye kanta sabreen tanata cewa pls kayi hakuri na tuba haba sweet ka dinga tausayamin mana🤗. Suhail yace d'azufa ke kikace baki gamsuba kin tuna😃? Sabreen tace a'a ba haka nacebafa🤗. Hafsat tana tsaye a bakin kofa tana jinsu se kuka takeyi😭


Sad-Nas
[10:02am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


139 Da gudu hafsat ta wuce d'aki tace wato dai dama funshin sabreen na munafurcine ko😰, itadai dad'i miji aduk lokacin dayaje kusa da ita shikenan komai ya wuce😠, shegiya jarababbiya wlh zanyi maganin dolene inje gun boka da kaina😡.
Ita kuwa sabreen tuni suhail yasa ta mance da komai se LUV nasu sukeyi. Da suba bayan ya dawo daga masallacine yaje gun hafsat suka gaisa se take ce mishi kawarta zainab bata da lfy tanaso taje dubata, suhail yace tota shirya zai kaita anjuma, dad'i taji sannan ya koma gun sabreen ya samu tanata had'a kayayyakinta daga walldrop.
Suhail yace wifey yanaga kinata had'a kaya? Sabreen ta rungumeshi tare da bashi peck tace good morning sweet😘, shima peck d'in ya bata yace mrng luv me kikeyine? Sabreen ta saki suhail taci gaba da had'a kaya tace sweet zan had'a kayanane in koma gida gunsu kaka kafin ka nemamin wani gida☺. Suhail yace no wifey ban aminceba wlh...sabreen ta katseshi da cewa sedai kayi hakuri yah suhail amma wlh zan tafi gobe idan na fita girkin rana, yah suhail hafsat bata da imani ko kad'an a cikin ranta zata iya kissa😏dan haka gara inbar mata gidan tun yanzu. Suhail ya lura babu alaman wasa a zancen sabreen, saboda a tsawace take maganan. Suhail yace wifey meyasa kike fad'an haka? Sabreen tace saboda ta cutar damu nida kai, kuma a yauzu haka wani makircin take had'awa akaina, yah suhail ka tuna fad'an da mukayi nida kai? Shi kansa dama yana so ya tambayeta, tace to hafsat d'inka itace sila yah suhail. Kuma badan komai takeyiba sedan ta rabamu nida kai, yah suhail dabadan kaunarka dana d'ade inayiba wlh dana hakura dakai har abda na barwa hafsat kai, dabadan yah kamal ya barnibama..😭kuka tafara yazo yana rarrashinta yana cewa pls kidena fad'an haka wifey, bazan tab'a iya rayuwa babu keba SABSU pls kiyi hakuri soon zamu tafi pakistan dake kinji sweetheart pls banaso ki dinga furta cewa zaki barni pls😔, yana rungume da ita, yaci gaba da cewa ya akayi kisan hafsat ta aikata hakan? Subreen ta d'ago da kanta suna kallon juna tace baka yarda dani bane sweet, kodai kanaga sharri namawa hafsat😥? Suhail yace bahakabane wifey kawai dai inaso in tabbatarne😊. Sabreen tace sweet wlh da gaske nake gayamaka ba sharri nayiwa hafsat ba, bata da imani ko kad'an sweet😟. Suhail yace kin ganta da idonkine wifey? Sabreen afusace tace haba sweet, tunda baka yardaba to SALMA ce ta ganta😳🙊.
Cikin mamaki suhail yace SALMA? SALMA fa kikace wifey, a ina salman ta ganta toh???


Sad-Nas
[10:02am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


140 Sabreen ta rikece gabad'aya ta rasa me zatacewa suhail, shi kuwa yana kallonta kuma yaga alama akwai wani abu da sabreen take b'oye mishi dan gashi yanayin fiskanta ya nuna. Sabreen tace sorry kuskurene sweet😔. Suhail ya rikota yace wifey kalleni, amma sam sabreen ta kasa kallonshi, tace am sorry sweet kuskuren bakine ba salma nake son cewa ba. Suhail yace no wifey karmu fara haka dake pls, ni mijinkine banaso mu dinga b'oyewa junanmu komai pls tell me😊. Sabreen ta rasa me zatace mishi dan ita gaskya bazata iya gayawa suhail gaskyaba, se tace bakomai sweet kawai mubar zancen. Suhail yace no wifey ina so insani ke nake sauraro.
Sabreen tace pls sweet ka kaini gun kaka ina so in ganshi pls? Suhail yace saboda me, sabreen tace nidai kawai ka kaini bazan jimaba seka dawo dani pls sweet😒. Kan sihail ya d'aure gabad'aya yace to naji zan kaiki amma dole sekin gayamin komai. Sabreen tace ka bari muje mu dawo zan gaya maka pls muje. Suhail yace to amma se gari ya waye kinga dama zankai hafsat anguwa semu fita gabad'aya. Sabreen tave anguwa ina sweet? Suhail yace gidansu zainab kawarta bata da lfy shine zataje dubata. Sabreen tace bazai yuba sweet ni bazan had'a tfyna da ita sedai ka kaini ka dawo ko kuma ka kaita ka dawo amma bazamu fita tareba😠. Abun sabreen d'in ya fara damun suhail sosai amma seya daure yace to shikena🤔.

Bayan sabreen ta gama musu abin karyawa sunaci hafsat ranta a b'ace kowa dai da tunanin da yakeyi a ranshi har suka gama se hafsat ta d'auki gyale da jaka tace D muje koh😊? Suhail yace ok muje seyacewa sabreen wifey bari in kaita in dawo kinji😘, itama peck d'in ta mishi tare da rungumeshi tace Allah ya kare min kai sweet luv😏. yace ameen wifeynah thanks😊, hafsat kuwa seya bushe da dariya😆 tayi gaba abinta. Suhail da sabreen suka kalli juna se sabreen tace kaje tana jiranka sekun dawo karfa ka dad'e pls, ya e insha Allah sannan suka tafi.

Bayan sun fita ta tattara komai taje tayi wanke wanke ta gyara ko ina sannan ta koma d'akinta ta k'arasa had'a kayanta ta ajiyeau guri d'aya seta kwanta

Please Login or Register in order to submit comment