Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

se had'iyan yawu yakeyi a hankali ya cire mata rigan jikinta daga ita se karamin wando rigan, sarrafata yakeyi sosai sannan ya fara tsotson bubs nata kamar zai had'iyeta, sabreen tana ji yadda 🍌kamal ya tashi ya tsaya sosai se abin yana mata mamaki. Hmmm abindai ba sauki se wani lasheta yakeyi sunfi 3hr ahakan sannan ya rabu da ita yana kwallah😓, rungumeta yayi ta baya hannunsa nakan bubs nata ahakan sukayi bacci ya k'ank'amesu kamar zasu gudu, ita kuwa gabad'aya kunyansa takeji amma kuma taji dad'in hakan😴.
Da asuba kamal ya farka yaji sabreen ta sake shigewa jikinsa ahankali ya janye jikinsa ya tashi ya kunna wuta sannan ya rufeta da kyau dan sanyin yayi yawa seya shiga toilet. Yana shiga sabreen ta tashi ta d'auki riganta ta tafi d'akinta, toilet ta shiga bayan ta fitone ta shirya tsab cikin english wears riga da siket blue siket d'in har k'asa tayi wanka da turare ta nufi d'akin kamal. Abakin kofa suka had'u😊 suka sakarwa junansu murmushi, d'agota yayi cak se kan gado ga wani kamshi mai dad'i da takeyi, himard'in jikinta ya cire yace woow luv kinyi kyau sosai😘, tace nagode ina kwana, lfy wifeynah kin tashi lfy, lfy lau😊, yace wannan kyau haka aiseki rikitamin lissafina😘, dariya tayi tace aika fini kyau SWEET, gyara mata kwanciya yayi akan kirjinsa da haka suka koma bacci basu suka tashiba se 10:00am. Bayan sun sake yin wankane se kamal yace ta kwanta ta huta sannan ya wuce kichine, tana biye dashi a baya yace luv banace kijeki hutaba, tace eh hira zan tayaka ai😘 peck tabashi a kumatunsa kuma yaji dad'in hakan sosai. Had'add'iyar indomie ya dafa musu wanda yasa sauran kazan jiya aciki da soyayyiyar egg😋, koda sukaje dainning rufe ido kawai sabreen takeyi tana jijjiga kai alamun yayi dad'i😋. Shi kuwa kamal kallonta kawai yakeyi yanajin yadda k'aunarta yake k'ara shigansa yana murmushi.


Sad-Nas
[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


87-88 Bayan sun gama breakfast ne ta tattara komai takai kichine ta wanke sannan suka wuce d'aki tana fama gyara gado se kamal ya fad'a akan gado ya janyota jikinsa yana cewa bana bukatan gyaran zoki gaya min wani university kike so? 😃dad'i taji sosai tace sweet zaka barni inyi karatu? Peck ya bata a wuyanta yace zan iya yimiki komai domin samun farin cikinki sabreen, wannan shine k'aunar da nake miki😘, kiss mai zafi ta manna mishi a lips nashi tare da cewa "tahnkyou sweet😀" yace always my luv". Wayan kamal ne yake ringing sabreen ta d'aaga taga suhail ne, kamal yace d'auka😉, ta d'auka tasa mishi a kunne, seya cire a kunnenshi ya rike a hannu tare da sawa a hands free yace hello abokina yane, suhail yace an gaida ango mu gamu a waje ka fito kawai cikin shiri muje gunsu kaka muyi musu godiya dan kasan gobe su sadiq zasu wuce kuma nima zan bisu, kamal yace haba dai zaka bisu ai nine da tfy, suhail yace karka damu ango na hutar dakai idan nayi 2month zan dawo seka tafi, kamal yace to gani nan fitowa, kamal ya kalli sabreen ya tsunbaceta yace luv zamuje gidanku gaisuwa kindaiji komai ko? 😊murmushi tayi tace to katashi kaje suna jiranka pls ka gaishemin dasu kakana tana shagwab'a, shikuwa yana mugun son shagwab'an sabreen rungume junansu sukayi yace zasuji bazan jimaba kinji, to Allah ya kiyaye hanya, yace ameen bazaki rakaniba, tace sweet banaso su yah suhail su ganni kunyansu nakeji ta karasa maganan tana b'oye fiskanta a jikinshi. Dariya yayi yace to shikenan sannan ya canja kayanshi suka tafi.
Kafin su dawo sabreen ta gama abincin tayi wanka tayi ado sosai gida se kamshi yakeyi, su suhail suka sauke kamal sannan suka wuce. Da sallama ya shigo taje tayi hugging nashi ya manna mata kiss a lips nata yace wlh nayi missing naki, murmushi tayi tace wlcum sweet ya hanya, alhamdulillah su kaka sunce a gaisheki😃, ina amsawa muje ka watsa ruwa to se muci abinci. D'aki suka wuce ta tayashi cire kayan jikinsa sannan ya shiga wanka bayan ya fito yaga kayansa akan gado yayi murmushi tare daji dad'i yasaka segata ta shigo, tace sweet kayi kyau, yace nagode da kika zab'o min su luv😊. Bayan sunci abincine yake ce mata zasuje yiwa mummy sallama anjuma dan gobe zasu wuce dukkansu dasu suhail, sabreen tace to bari naje na mata peppe chikeen. Bayan sallan magrib suka tafi, hafsat se murna takeyi dan tayi missing d'in sabreen, bayan sun gaisa dasu mummy ne se suka wuce d'akin hafsat sunata hira ananne take gaya mata rashin lfyan suhail ya tashi jiya da dare ko bacci basuyi shiyasama zai tafi pakistan dan ganin doctor'nsu. Mamaki ya kama sabreen tace Allah sarki me yake damunsa? Hafsat tace yadai ce cikinsa kuma wai yana yawan jin jiri da ciwon kai sosai, sabreen tace eyyah yah suhail Allah ya bashi lfy, sukace ameen a tare sannan sukaci gaba da hira itadai sabreen hankalinta a tashe yake😒. Har kusan 9:30pm kamal yace sabreen ta fito su tafi, hafsat ta rakosu har waje segasu suhail sun shigo, sabreen ta gaida friends nasu sannan taje kusa da suhail itada hafsat shi kuwa kamal suna magana dasi aliyu, sabreen ta kalleshi har cikin ido tace yah yah suhail ya jiki, yace da sauki sabreen😊, tace Allah ya kara sauki Allah kuma ya kiyaye hanya, yace ameen nagode😊. Sabreen ta kalli hafsat tace toni zan tafi yaushe zakizo, kamal yakira hafsat setaje gunsu, da sauri sabreen ta mikawa suhail wani abu yasa hannu ya karb'a yana kallonta har cikin ido yace thankyou pls ki manta dani ki kulamin da abokina kawai nina hakura dake yanzu sabreen😟, toh yah suhail insha Allah sannan ta wuce gun mota tana hawaye shi kad'ai ya lura da hakan😪. Bayan sunyi sallama ne kamal yazo suka tafi.


Sad-Nas
[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


89-90 Suna tfy kamal yake cewa Allah sarki abokina wlh bayi da lfy sam, kuma gashi ya dage seyayi tfyan. Sabreen ta daure tace Allah ya bashi lfy, kamal yace ameen. Bayan sun dawo gidane, yana rike da ita har suka karasa kofa ya bude suka shiga sannan ya rufe, d'akinta tayi niyan wucewa amma sam kamal yaqi wai yau anan zatayi wankan. Shiya fara shiga wqnka bayan ya fitone itama ta wuce d'aure da towel se kallonta yakeyi da alamun akwai abunda yake damunta.
Bayan sabreen tayi shirin baccine ta hau gado ta kwanta a gefe, matsowa yayi kisa da ita ya rungumeta ta baya yana cewa wifeynah lfy, meya faru naganki kinyi shuru kamar kina da damuwa? Juyowa tayi tana kallonshi tayi d'an murmushi tace bakomai, kamal yace kin tabbata pls karki b'oyemin ki gayamin abinda yake damunki, sabreen tace wlh bakomai😊 sannan ta juya mishi baya, kamal yace to shikenan ki juyo indinga kallon fiskarki, ba misu ta juyo tate dayin murmushi tasa hannayenta akan sajenshi tana shafawa tace "i luv this" dad'i yaji sannan ya tsunbaci bubs nata yace "i luv this too" dariya sabreen tayi hakan yasa yaji dad'i data sake lokaci guda nan suka fara tsotson junansu suna sarrafa junansu cikin so da kaunan juna amma dai ba " SEX" saboda condition d'in kamal.
Da asuba suka tashi yau kam kamal yace sam tare zasuyi wanka, sabreen tace pls kayi hakuri sweet ina kunyanka🙈, dariya yayi sosai yace to inaso kidena jin kunyana tashi muje, marairaicewa tayi tace eyyah pls yah kamal, yace yah kamal fa kikace dan haka semunje, tace sorry sweet kaje ka fara nidai kunyanka nakeji wlh🙈. Kayan jikinta ya fara cire mata fiskanta a rufe da hannayenta yace meyasa zakiji kunyata bayan kullum ina tab'awa, tace eh amma ai bama ganin juna saboda wutan d'akin a kashe yake, yace waya gaya miki haka nidai ina gani sannan ya cire mata rigan ya fara goga hancinsa akan bubs nata, sabreen tace sweet bakace wanka zamujeyiba, yace eh idan baki bud'e fiskarkiba to zanci gaba dayin hakan, tace wlh bazan iyaba pls ka bari, wandon jikinta zai cire tace pls sweet kasanfa am off yau ne zanyi wankan sallah pls karka cire min, yace karki dami tunda kin gama ai shikenan ni zan wanke miki pant d'inma, shiru tayi tana mirmishi dan tana da tabbacin cewa babu jinin yau kam haka ya cire mata wandon sleeping dress d'in ya rage pant kawai seya d'aga sama kamar bby yana dariya yana cewa matsoraciya😜, tace eh d'in wlh yah kamal zan dinga kiranka kuma☺, murmushi yayi yace zako ki gane kurenki nanda 3month😜. Tace haba yah kamal kacefa bazaka cutar daniba😒, yace eh dakam haka nace amma nafasa tunda kince sunana yah kamal, tace am sorry sweet luv😘 peck ta manna mishi a kumatu kuma idonta arufe. Bayan sun shiga toilet ne ya ajiyeta har yanzu dai fiskanta a rufe da hannayenta, murmushi kawai yakeyi sannan ya cire mata pant d'in jikin babu komai a jikin part d'in, toilet peper ya yanko dewa seyasa part d'in aciki ya nad'e sannan yasa a dosbin d'in dake toilet d'in seya wanke mata pant d'in tas ya shanya. Sabreen kuwa tunda taji ya cire mata pant setaji kamar ta tsaga k'asa ta shiga dan kunya🙈, kamal se murmushi yakeyi ya kamata ya mata wanka tsaf kamar jaririya. Tace ya isa haka nagode zanje d'akina inyi wankan sallah da brush, kamal yace no kiyi anan barina juya bayana, da kyar ta bud'e ido taga baya kallonta setayi wankan tsarkin da sauri sannan ta rufe idonta ta tsunkuya a baf d'in tace nagam, towel ya ciro ya d'aura mata sannan ta bud'e idonta suka kalli juna ya mata gwalo😜, a hankai ta fito taje gun brush tanayi shi kuwa kamal ya farayin wanka, harta gama ko gefensa bata kallaba ta fita sauri ta goge kanta sannan tasa dogon riga da himar tana jiransa. Bayan ya fitone seyasa jallabiya yajasu sallah. Bayan sun idar ne ya juyo yana kallonta, tace ina kwana😊, yace lfy ya kika tashi, tace lfya lau, yace ki kwanta zanje inkaisu mummy airport kinji😘, rungumeshi tayi shima haka tace Allah ya kiyaye hanya, yace ameen thanks sannan ya tsunbaci lips nata ya fesa turare ya fita yana mata😘.
6:47am kamal ya dawo gida sabreen tana cikin bargo jallabiyan ya cire seya hau gadon yana rike da kunnensa, sabreen tace sweet lfy? Yace wlh suhail ne yajamin kunne wai in kula dake sosai inba hakaba zai zaneni kinga har yanzu kunnen zafi yakemin, sabreen tayi murmushi tare da janyo kamal kan kirjinta tana shafan kunnen tace sun tafine? Yace eh sun tafi, tace sorry sweetnah sannan ta tsunbaci kunne😘, shi kuwa kamal dad'in hakan yaji Kansa nakan bubs nata😋 se wani lumshe ido yakeyi😍😋 da haka suka kombacci😴


Sad-Nas[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


91-92 Bayan sun tashine suka sakeyin wanka tare sannan ya shiryata cikin riga da wando tayi kyau sosai suka nufi kichine don girka breakfast.
Haka dai rayuwar kamal da sabreen yaci gaba da kasancewa cikin kaunar junansu sam bai tab'a b'ata mata raiba, kullum yana kokarin faranta mata rai duk abinda takeso shi yake mata, itama kuma biyayya sosai take mishi da kuma nuna mishi kauna zamansu abin sha'awa. Idan ya kira suhail yana had'asu su gaisa wata ran, hakama hafsat tana zuwa mata yini salma ma takan zo amma ba sosaiba. Kamal yakai sabreen kauyensu sun yini a gida kaka yaji dad'in ganinsu dan tayi kyau sosai abin dai se wanda ya gani, shima kamal jiki yayi ya kara kyau hankalinsu a kwance sunje gun kawarta munira canma yini tayi dan harse bayan magrib yazo d'aukanta. Gun mum ma tana zuwa gaisheta idan zataje kiwa girki na musamman yake yiwa mum takai mata.
Akwana a tashi ba wuya yanzu sabreen ta denajin kunyan kamal ko kad'an zuba soyayyarsu sukeyi son ransu, yanzu auren 2month harda 1 week gobene suhail zai dawo k'asar girki kamal yasa sabreen tayi musu dan anan zaizo yaci abinci shida hafsat.
Yaune kamal yaje airport ya d'auko suhail shida hafsat, gidan kamal suka zo lokacin sabreen ta gama shirya komai tasha wanka da ado sekun ganta. Tana zaine a palo taji slm, mikewa tayi taje ta rungume hafsat tace yah suhail sannu da dawowa, murmishi yayi yace yawwa amarya ya sameku lfy, tace lfy lau yasu mummy, yace mummy lfyansu duk sun gaisheki sosai da 'yan companynmi duk suna gaida amarya😊, mirmishi tayi tace ina amsawa bisimillah, sannan, suka karasa daining ta zuba musu abinci suhail se satan kallonta yakeyi yaga ta kara kyau da haske jikinta a murmure gwanin sha'awa😒. Kamal yace tunda ka dawo nima jibi zan wuce insha Allah, suhail yace da wuri haka? Kamal yace eh kasan lokaci yayi da yakama inga doc to shiyasa nakeso in tafi da wuri dan office ma yayi missing d'ina, suhail yace gaskya kam sunce wai kaje musu da amarya😊. Kamal ya kalli sabreen data dad'e da b'ata rai tunda yayi maganan tafiya jibi, yace haba wifeynah aiba jimawa zanyiba idan naga doc zan dawo semu tafi tare kinji? Yace nidai sedai mu tafi tare dan bazan iya zama ni kad'aiba, hafsat tace zanzo in dinga tayaki kwana kinji😉, murgud'awa hafsat baki tayi😚 tace bana so, abin ya basu dariya sosai tunba suhail ba😃 yace abokina ka tafi da ita kawai, kamal yace a'a friends bazan jimaba zan dawo semu tafi tare. Sanreen bata sake cewa komaiba hafsat tana ta zolayarta har suka gama sannan suhail yace to amarya mun gode zamu wuce, sabreen tace sweet nima zan bika mu saukesu a gida, yace to amma fa bazaki shigaba, tace eh nayarda sannan yaje tasa himar suna baya ita da hafsat, su kamal suna gaba har suka isa da sauri sabreen ta bud'e kofa suka fita ita da hagsat, kamal yace wifey ki dawo, gwalo ta mishi😜 akan idon suhail se abin ya burgesa. Ta gaida mum sannan ta fito tazo gunsu itada hafsat, suhail ya bud'e mata kofan gaba tace nagode yah suhail sannan ta shiga ta zauna, hannunsa ya d'aga yana duba agogo nan idonta yakai kan zoben data bashi kafin su tafi an rubuta "SABSU" asaman, dad'i taji data gani a hannunsa😊, kamal yace mun tafi sena zo gobe, suhail yace okey "thanks" sannan suka tafi.
Ahanya kamal yace ni kikama haka ko wifey, tace "am sorry sweet" yace bawani "you are sorry" na fasa kaiki gida goben se jibi idan na tafi suhail da hafsat zasu kaiki😎. Atake ta marairaice tace haba sweet wlh ba haka mukayi dakaiba fa😟, yace tobakece kika kaucewa sharad'inaba, tace to "am sorry luv😟", yace naki sorryn😎. Kallonshi takeyi aise dabara yazo mata tasa hannunta akan ciyanshi tanata tfy da hannunta harkan🍌shi atake yace "alright na hakura my luv am sorry too". Sabreen tayi dariya hahhh😄 tace yaro yaji tsoro😜, dariya yayi yace koma dai menene naji muje gida tukun yana kallonta itama dariyan takeyi yanajin kaunarta yana k'aruwa a ranshi😄😃😀


Sad-Nas
[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


93-94 Da dare sabreen da kamal suna kwance sabreen tanata ihu pls sweet kayi hakuri wlh bazan sakeba😄, kamal yace bani kike cewa yaro yaji tsoroba d'azu wato nine yaron ko? A'a wlh kuskuren harshene ba haka zanceba "am sorry😉" kamal yace ai yanzu ni kaina nasan na samu lfy zan iya gamsar dake yanzu kawai dai nafiso inje inga doc d'inane kafin shine har kika samu bakin yimin tsiya ko? Sabreen tana dariya tace "no sweet luv i said am sorry", kamal yace naki d'in yau zanci amarcina😋, zuciyan sabreen ya buga harshi seda yaji, yace ashe kece matsoraciya baniba😃, sabreen ta marairaice murya cikin shagwab'a tace pls sweetnah kayi hakuri wlh munira tace min tasha wahala sosai agun abbakar shiyasa nima nake jin tsoro pls kabari seka dawo😟. Dariya sosai kamal yayi wanda ya kara mishi kyau yace to ai abbakar daban nima kuma daban karki damu bazan miki komaiba my luv harsenaje pakistan na dawo😘 karki kuka pls, dad'i taji dama yana kwance akanta ne seta rungumeshi sosai tace sweet zaka kaini gun kakan gobe? Kamal yace wifeynah kiyi hakuri se jibi idan na tafi pls bana so in kwana batare dake akusa dani bane wlh pls ki bari muyi sallaman karshe in kwana ina tsotson sweet nah kinji😋? Murmushi tayi tace to shikenan sannan suka kissing d'in junansu daga sukai ta fama dan abin nasu ba sauki🙈.
Washe gari suka fita yawo sayyaya sosai ya mata sunata yawo basu suka dawo gidaba se dab magrib, taliya sabreen ta dafa musu mai dad'i bayan yayi wankane sukaci abinci seyace mata zaije yayiwa su mum sallama tace zata bishi yace no wifey ki zauna ki shiryamin kayana, tace to pls amma karka dad' sweet, peck ya bata a kumatunta yace bazan jima kinji, rungimesa tayi ta manna mishi kiss a bayan wuyanshi tace Allah ya kiyayemin kai, yace ameen sannan ya tafi yana mata bye. Kamal bai dawo gidaba se 10:50pm, sabreen tayi fushi ta kwanta abinta, koda ya shigo sallamarshi kawai ta amsa bata sake cewa komaiba, wutan d'akin ya kunna ya ganta akan gado ya k'arasa jikinshi ba kwari yace wifeynah kiyi hakuri na dad'e ko, shuru tayi tare da juya mishi baya, kayan jikinsa ya cire yaje ya watsa ruwa sannan yazo bayanta ya kwanta yace sweet luv fushi kikeyi dani? Nanma shuru batace mishi komaiba, kamota yayi ya rungumeta seji yayi hawaye yana zuba daga fiskarsa, sabreen taji yayi shuru har kusan 5minit seta juyo tana kallonshi🙄mamakine ya cikata dataga kwalla a idon kamal, hannunta tasa ta share mishi kwallan tace sweet lfy kake kwalla? Kamal ya matseta a jikinshi yace wlh lfy lau wifeynah, haka kawai naji kwallan yazo min nima bansan daliliba😊. Sabreen ta rungumeshi tace to pls kade bana son hakan hakann...bata karasa magananba hawaye ya fara zuba a idonta😥, da sauri kamal ya share mata yace to shikenan na dena pls ki bari kinji wifeynah😘? Shuru tayi tace dolene inyi kuka tunda kaima kanayi yah kamal "I LOVE YOU SO MUCH"😘 ta manna mishi peck a idon shi,😃😎 wani irin dad'i yaji mara misaltuwa dan tunda yake da sabreen bata tab'a cemishi tana sonshiba sedai idan yace mata I LUV U se tace mishi ME TOO. Kamal yace me kikace wifey? Sabreen ta rike fiskarshi da hannunta biyu tana kallonshi har cikin ido tace ehen I LOVE YOU WITH ALL MY HEART SWEET😊, rungume junansu sukayi sosai kowa da abinda yake tunawa a ranshi. Ita dai sabreen cewa take lokaci yayi zangayawa yah suhail cewa yanzu ina son yah kamal so na gaskya dan haka ya auri hafsat😓😄. Wutan d'akin kamal ya kashe sabon salon soyayya sukeyiwa junansu nidai (Sad-Nas) inata tunanin abinda sabreen zata gayawa suhail kome zai haifar oho👀


Sad-Nas
[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


95-96 Da asuba suhail yazo lokaci kamal ya gama komai sabreen tace sam seya sha tea kafin ya tafi, haka yadha tea d'in sannan ta rungumeshi tana kissing d'in lips nashi kamar zata cinye cinye😋. Duk basa so su rabu bubs nata ya bid'e ya tsoysa sannan yayi pecking nasu yaana cewa zanyi missing naku😃, dariya tayi tana rik'e da kit nashi suka fita har waje inda suhail yake tsaye, bayan sun gaisane suka shiga sabreen tana bayan bota se airport. Bayan sun isane kamal ya sake rungume sabreen yayi kissing nata yace ki kulamin da kanki wifey😘, tace insh Allah sweet Allah ya kare yace ameen sannan ya wuce yana mata bye🙋🏻. Harata dena ganinsa amma tana tsaye agun tana kwalla😓, suhail ya karaso yace muje sabreen, jikinta a mace ta nufi motan kofan gaba ya bud'e mata ta shiga ta zauna sannan ya rufe suka kama hanya. Wayan suhail ne yayi kara ya d'auka hello, sabreen tana iya jiyo komai muryan mace ce tana magana da turanci pls suhail ka tausayamin ka karb'i sosayyata yauzu kam baka tausayinane pls? Tsaki yaja tare da katse wayan gabad'aya yasa a aljihunsa. Shurun yayi yawa baice komaiba se sabreen tace yah suhail dama inaso in gaya maka cewa zaka iya auren hafsat yanzu dan ina son yah kamal😔. Shuru yayi baice mata komaiba har suka iso gidan kamal d'in, mai gadi ya bude gate d'in farko suka shiga sannan ya tsaya, sabreen ta fito tace kayi hakuri idan abin ya maka zafi pls, suhal ya cire zoben data bashi ya mik'a mata yace bakomai sabreen base kin gayamin cewa kina son abokinaba nima nasan hakan ga zobenki yana mata murmushi😊, tace pls ka rike nabakane yah suhail, yace kiyi hakuri sabreen baida amfani agurina yanzu, bataji dad'i abinba seta karb'i zoben zata wuce yace yaushene zanzo in kaiki gida? Tace bayan sallan azahar, yace ok sena zo, da sauri ta nufi d'ayan gate d'in shiga cikin gidan tana kuka wanda yana jiyo muryanta har cikin ransa sannan ya tada mota ya tafi cike da damuwa a ransa😔😔...


Ita kuwa sabreen kodata shiga d'aki kuka kawai takeyi kukan kewar kamal da kuma kukan rabuwanta da suhail😰.
Bayan azahar yazo shida hafsat suka tafi kauyensu sabreen, hafsat ce a gaban motan tace duk kewar yah kamal d'inne yasaki yin shuru haka😜? Sabreen tayi murmumushi kawai har suka isa. Dama ansan da zuwansu dan kamal ya gayawa kaka a waya, abinci maman munira ta musu mai dad'i sukaci suka gaggaisa sanna suka musu sallama kaka da sabreen suka rakosu har waje suhail yace to sabreen semun dawo d'aukanki😊, itama murmushin tayi tace to nagode Allah ya kiyaye hanya sukace ameen, hafsat tace to semunyi waya kenan, sabreen tace ok nagode sannan suka tafi..
Hira sosai sabreen sukayi dasu kaka sannan tabasu tulin tsaraban data saya musu da wanda kamal ya saya musu suna ta godiya.

Da dare sabreen tana kwance a d'aki ita kad'ai ba kamal ba munna se taji wani iri ga kewar sweet d'inta daya dameta😟tasaba bacci akan k'irjinsa kullu😥. Wayantane ya fara ringing, da sauri ta d'auka tace hello sweet😄, yace wifeynah bansan nayi missing nakiba se yanzu wlh😘 ya kike? 😄lfyata lau sweet ka isa lfy yasu mummy, yace lfy lau wlh ga mummy tana jinkima gata ku gaisa, kunya ya kama sabreen suka gaisa da mummy sannan kamal ya karb'i wayan yace mummy seda safe, ya wuce shashinsu. Sabreen tace sweet, yace yane my luv me kikeyi yanzu? Tace ina kwance ni kad'ai ina fama da kewarka😒, kamal yace sorry luv 3weeks kawai zanyi in dawo kinji, sabreen tace Allah ya nuna mana, yace ameen sannan sukaci gaba da hiransu daga karshe sukayi bacci.


Sad-Nas[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


97-98 Suhail ya kasa bacci ya rasa me yake mishi dad'i a rayuwarsa, d'ankwalin sabreen ya d'auko yanata shinshinawa amma sam ya kasa bacci😰.
Kamal kuwa yaje gun doctor sun tabbatar mishi da cewa ya samu lfy zai iya cin amarcinci😍. Dad'i yaji sosai yayi ta fad'i Alhamdulliah. Da dare ya sanarwa sabreen abinda doc yace mishi, itama sosai tayi murna rannan hira suke sosai abin ba sauki.


Akwana a tashi ba wuya kamal yayi 3weeks a pakistan, dan haka yacewa sabreen ta shirya suhail zaizo ya d'auketa, sabreen ta shirya itada kaka suhail yazo ya d'aukeau se gidan kamal. Suhail yace zamu tafi da kaka dan maigadi se tambaya yakeyi inyaso gobe tunda kamal zai dawo semu dawo tare, sabreen tace to shikenan sannan suka tafi. Ita dai lamarin suhail ya dameta sam ya dena mata dariya ko sakewa irin nada, gashi ya rame sosai sam baya yarda su had'a ido.

Sabreen ne kwance suna video call da kamal yana cewa

Please Login or Register in order to submit comment