Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Sad-Nas
[10:00am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


49-50 farin cikine ko bak'in ciki suhail yakamata yayi oho, shikansa ya kasa ganewa, yana cikin jimamin abunne yaji tfyar mum zata fito daga d'akin hafsat, da sauri ya fita ya wuce gunsu kamal da kaka inda suke tsaye suna magana. Suhail ya k'araso yace kaka dan Allah kayi hakuri da abinda hafsat tayiwa sabreen yani mata magana hakan bazai sake faruwaba insha Allah, kaka yace haba suhail aida ka rabu dasu, nasan sabreen zata huce sarai. Daganan sukayi mishi sallama sannan suka tafi k'auyen su sabreen, tunda suke tfy suhail hankalinsa sam yana gun sabreen barema dayaji tace shi takeso. Kamal yace abokina yanaji kayi shurune? Suhail ya dawo daga duniyar tunani yace fad'an danayiwa hafsat ne yad'an dameni kasancewar ban tab'a mata fad'anba. Kamal yace barina kirata to, take ya kira hafsat kamar bazata d'aukaba se kuma ta d'auka tace hello, kamal yasa a hands free yace k'anwata kiyi hakuri da abinda yafaru dan Allah gashi tun d'azu suhail se tunanin fad'an daya miki yaketayi abin ya damesa. Wani sanyi hafsat taji a ranta kancewa suhail ya damu da fushin datayi😊 tace ina yah suhail d'in, kamal ya kalli suhail sannan suhail yace hello, dad'i taji tace hello yah suhail, yace na'am kiyi hakuri da abinda ya faru kawai banyi tsanmanin haka daga garekibane sannan kuma dan sabreen tana aiki a gidanmu bai dace mu tozartaba ina fata zaki fahimce, eh naji yah suhail nasan nayi kuskure amma kayi hakuri kuma zanje inbawa sabreen hakuri yanzu, dad'i yaji har cikin ransa sannan yace mata yawwa "my wife to be shiyasa nake k'ara sonki", karon farko kenan da hafsat daji kalma mai dad'i daga bakin suhail masoyinta, tace shikenan sekun dawo😊, yace yawwa byee sannan ya katse wayan. Kamal yace tofa soyayyarce ta tashi kenan😜? Suhail yayi murmushi yace eh d'ansa ido😃.
Shi kansa kamal yasan kawai suhail ya furta hakanne dan hankalin hafsat ya kwanta amma bawai dan yana sontaba. Haka sukaita hira, amma shi suhail tunanin sabreen ne a ranshi yayinda wani sonta yake k'aruwa a ransa. Sun isa kauyen sun dad'e sosai sunata nema amma shuru, musamman ma kamal duk wanda yagani zaiyita masa kwatance amma se ace musu ba'a santaba, shi kuwa suhail yacewa kamal kawai kazomu tafi tunda bamu sametaba na hakura zan auri hafsat d'in kawai. Haka suka kama hanya suka dawo lokacin 2:40pm, sabreen ta fito kaiwa su kaka abinci kenan segasu kamal sun shigo. Kallonta sukeyi dukkansu biyu harta shige ta ajiye sannan ta fito daidai lokacin sun fito daga motan tace dasu sannunku da dawowa, suhail yace yawwa sabreen sannu sannan ya wuce gaba ita kuma suna biye dashi ita da kamal. My luv yakike ya gajiyan aiki, 😊bawani gajiya aina saba, kin tabbata? Eh sannan tace yah idan kaci abinci inason yin magana dakai, yace ok hope dai lfy koh? Tayi murmushi tace lfy lau, yace to idan na gama zan kiraki a waya kinji, tace toh sannan ta wuce d'akinta. Bayan ta kwantane munira ta kirata tana gaya mata cewa aisu suhail sunje k'auyensu yanzuma dagacan suka dawo sunje neman yarinya mai nik'af, sabreen tace toke waya gaya miki? Munna tace mutanen da suketa tambayane suka gayamin waiko nice, shine na tambayesu ina mutanen, se suka nunaminsu kawai senaga kamal ne da suhail ammasu basu ganniba. Sabreen tace nagode munna zansan yadda zanyi zan kiraki anjuma Sannan sukayi sallama sabreen tana ta mamakin abin aranta.
Bayan su suhail sun gama cin abincine se suka wuce d'akin suhail suna hutawa, shi kuwa suhail kwanciya yayi tare da rufe ido kamar maiyin bacci. Kamal ya kira sabreen kuma yasa a handfree suhail yanajin komai, sabreen tace hello yah kamal, yace banace miki banason sunan nanbako, tayi murmushi tace to kayi hakuri ina kaje haka bakamin sallamaba? Am sorry luv naso inyi miki sallamanne se kuma kika tafi cikin fushi, 😊 to ina kaje inadai bagun wata kajeba ko? Kina kishinane luv, sosaima dan gaskya ina da kishi😏, dariya kamal yayi yace to shikenan karki damu ke kad'ai kin isheni my luv na raka suhail, ananne suhail ya bud'e kunnensa da kyau donjin me sabreen zatace, ina ka rakashi, hira na rakashi luv kuma bamu sametaba, shuru sabreen tayi se kuma tace ok mummy ta kirani d'azu gaskya naji kunya sosai wlh, kamal yayi dariya yace kunyanme kuma keda zan kaiki gunta, hahah to shikenan Allah ya nunamana ameen luv gaskya inaso ayi bikin da wuri wlh, sabreen tace nima haka, dad'i kamal yaji yace da gaske kikeyi luv? Tace wlh kuwa, yace ok dama nace nanda 6month ne amma zanje in samu kaka ince mishi nanda 3month nakeso hakan ya miki? Eh yamin😊, ok zanyiwa mijin mummyna magana danshine zai karb'a min auren, ok badamuwa ina yah suhail? Gashinan a gefena inaga kamarma yayi bacci, ok shikenan zanje in d'aura abinci bye, "ok my luv bye i love u", murmushi sabreen tayi tace "me too" sannan ta katse wayar.
Kamal ya daki suhail yace tashi abokina angon "TANA RAINA" nanda 3month zan zama angon sabreen😃, suhail daya gama jin duk hiransu ya tashi yana cewa baka da kirkifa shine zaka tasheni ina cikin bacci😜, sorry angon "TANA RAINA" farincikine yamin yawa wlh😇.
Bayan sunci abincin darene sund'an tab'a hira kad'an se kamal yasamu kaka da maganar aurensu da sabreen, kaka yace bakomai zaije kauye danya sanar da aminan mahaifinta, kamal yaji dad'i sosai sannan ya tafi da farin ciki a ransa. Suhail kuwa bayan mum ta shiga baccine ta barsu a palo shida hafsat suna hira sannan yayi mata seda safe ya tafi d'akinsa itama tayi nata d'akin tanata farin ciki😀
9:30pm suhail ya fito da jallabiya ajikinsa yaje kofan d'akin sabreen yana nocking, sabreen ta d'auka hafsat ce dan haka batasa ko himarba daga ita se kayan bacci, dogon wandone har k'asa se rigansa iya cinyanta mai guntu hannu kanta ba komai tayi parking seta zo ta bud'e kofan🙄 yah suhail ne a tsaye yana kallonta tun daga k'asa har sama gashi batasa bra ba "BUBS" d'inta suna tsats tsaye👀


Sad-Nas
[10:00am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


51-52 Yah suhail yacibaga da kallon sabreen ko kyafta ido bayayi, sabreen ta lura da irin kallon da yake mata tace dashi ina zuwa, sannan ta koma ciki ta d'auki himar d'inta tasa seta fito. Palo ya koma yana jiran fitowanta, bayan ta fitone lokacin yanata zagaye palon se tace yah suhai gani. Juyowa yayi yana kara kallonta sannan yace sabreen d'azu da safe bayan nabar d'akinki naji abinda kike cewa dagaske abinda naji? Bugawa k'irjinta yayi tace me kenan yah suhail? Ya matso kusa da ita yace naji kina cewa kece yarinyar da nake nema, 🙄a'a ba haka naceba wata yarinya kuma ya suhail ni sunana sabreen, hannunta ya rik'o dukka biyu take jikinta ya fara b'ari yace sabreen "pls tell me the truth" danna dad'e ina nemanta kuma dama zuciyata tanata waswasi akanki duk lokacin dana had'a ido dake sabreen, sannan wasu lokacin ina tuna muryanki dan Allah ki gayamin gaskya sabreen. Hawayene ya fara zuba daga idon sabreen tana kallon idonsa tace NICE yah suhail😪, sake hannunta yayi tare da juya mata baya yace "Ohh My Gosh" sabreen meyasa, ya juyo yana kallon idanunta cike da tashin hankali yake magana meyasa kikamin haka sabreen "why" meyasa baki gayaminba tuntini, yanzu gashi aminina ya wucemin gaba why sabreen kamar zaiyi kuka. Sabreen tace kayi hakuri yah suhail😓, hakurifa kikace sabreen taya zanyi hakuri bayan kinsani a cikin tashin hankali, sabreen kinsan yadda nake k'aunarki a raina kuwa, kanta ta d'ago tana kallonshi ji take kamar ta rungumesa dan yadda taga hankalinsa ya tashi, sake matsowa yayi yana kallonta cike da tausayi yace sabreen baki kyauta minba yanzu shikenan ya kikeso nayi da k'aunarki sabreen😔? Sabreen ta juya tana kallon bayanta dan bataso hafsat ta fito ta samesu, tace yah suhai kar hafsat ta fito ta ganmu barina d'auko wayana kasamin number'nka semu k'arasa a waya pls, kansa ya kawar gefen cike da damuwa, ita kuwa d'aki ta koma ta d'auko wayanta tazo ta mik'a mishi, ya karb'a yasa mata sannan ya mik'a mata tare da rik'o hannayenta yace kafin ki tafi inason jin kalma mai dad'i daga bakinki sabreen😒, kallon juna sukeyi tana hawaye tace "I LOVE YOU😢", wani dad'i yaji a ransa baisan lokacin daya janyotaba ya rungumeta a k'irjinsa yana jin k'aunarta na ratsa jinin jikinsa, kok'arin janye jikinta takeyi amma sam ta kasa dan yadda ya k'ank'ameta yana cewa "pls let me be sabreen" na wannan lokacin kawai sansan ya tsubaci bayan wuyan yana cewa "I LOVE YOU MORE SABREEN"😔. Kusan 3minit sannan ya saketa dan kar mum ko hafsat su fito, kanta a sunkuye dan kunya dataji, ya shafi kumatunta yace kimin flashin yanzu kinji? Kai ta d'aga batare datayi maganaba, murmushi yamata sannan ta juya da sauri ta shige d'aki sannan shima ya fafi.
Koda ta shiga d'aki setaji sabon kaunarsa yana ratsa jikinta😪, himar d'in ta cire ta kashe wutan d'akin ta kwanta sannan ta kirashi harya fara ringing setaji ya katse ya sake kiranta. Hello sabreen, na'am, yanzu kaka yasan maganan? A'a kaka baisan komaiba yah suhail babu wanda na gayawa se k'awata munira, suhail yace tomesa baki fad'aba? Sabreen tace yah suhail nifa mutanennan basumin komaiba, suhail yace kamar ya basumiki komaiba sabreen? Sabreen ta sauke ajiyar zuciya sannan tabawa suhail lbrn abinda yafaru acikin yanayi najin kunya. Mamakine sosai a fiskan suhail yace to ita wannan d'in wacece? Sabreen tayi karya tace nima ban santaba wlh, kan suhail ya d'aure kuma ya kasa yadda da abinda sabreen ta gayamasa. Itama sabreen tagane cewa bai gamsu da maganantaba, tace yah suhail nasan bazaka yadda amma wlh gaskya na gayamaka basumin komaiba. Suhail yace sabreen kina nufin har yanzu ke cikakkiyar budurwace? Sabreen taji nauyin maganan nasa sosai amma seta daure tace "EH" hakane yah suhail. Idanunsa ya rufe yanata juyi akan gadonsa had'e da takaicin yanzu shikenan ya rasa sabreen, taji yayi shuru baice komaibane se tace yah suhail ya naji kayi shuru? Yace bakomai sabreen ina cikin damuwane kawai bansan ya zanyi da k'aunarki a rainabane gashi kin amincewa AMININA gaskya ina cikin damuwa sabreen. Sabreen ta tausaya musu dukkansu tace yah suhail ba kana eman hafsatba? Suhail yace sabreen hafsat had'in iyayenmune bawai don ina sonta bane kekad'ai ce a raina sabreen kinsan da wani suna kamal yake kirana? Tace a'a, yace angon "TANA RAINA" saboda na saki a raina sosai kuma da wannan sunan nake kiranki kullum. Sabreen tayi murmushi tace eyyah nima "KANA RAINA" tun bayan had'uwanmu yah suhail munira ma shaidace akan hakan, dad'i sosai yaji yace to yanzu me abunyi sabreen? Tace gaskya babu wani abunyi yah suhail bazan iya juyawa yah kamal bayaba tunda harna amince mashi, suhail kamar zaiyi kuka yace kina nufin ni in hakura kenan sabreen? Cikin muryan kuka tace "EH" hakan nake nufi ka auri er'uwarka suhail ka manta dani😓, yace bazan iyaba sabreen bazan iyaba😔. Zaka iya yah suhail seda safe😰, yace sabreen dan Allah karki kashe wayan, amma ina ta kashe tareda swiching nashi off😔😔.

Sad-Nas
[10:00am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


53-54 Suhail ya sake kiran wayanta amma se yaji a kashe😓, kwallane yaji yazo masa ido. Ya goge kwallan yanata tunani me mafita yanzu, amma sam shi kansan yasan babu wata mafita dan kuwa bazai iya cin Amanan kamal ba. Itama sabreen kodata kashe wayar kuka sosai takeyi dan tasan suhail yana cikin wani hali, kuma itama haka dan sam bata son yah kamal, koda tana sonshi kuwa to dai suhail shine a ranta. Seda tayi kuka sosai sannan, bacci barawo ya kwashesu dukkansu biyu.
Washe gari da asuba bayan su kaka sun dawo daga masallacine suhail ya sami kaka har d'akinsa ya gaya masa duk yadda sukayi da sabreen, kaka ya nuna mamakinsa a fili yace to gaskya dai na yadda da maganan sabreen dan babu yadda za'ayi maza har uku su mata fyad'de kuma ta dawo gida lafyanta lau, suhail yace hakane kaka ni yanzu mafita nake nema kasan yadda nake kaunar sabreen tun kafin insan cewa itace, dan Allah kaka ka taimakamin😔, kaka ya tausayawa suhail sosai yace shule babu abinda,zamu iyayi akai sedai hakuri kuma kaci gaba da addu'a, dan nariga dana baiwa kamal sabreen kuma nasan kaima bazakaso ayiwa kamal haka ba. Suhail yaji wani iri a ransa amma seya daure yace hakane kaka kamal amininane harma mun zama kaman jininmu d'ayane na hakura nayita addu'a Allah yasa hakan shine mafi alkhairi agareni. Kaka yace ameen sannan sukaiyi sallama suhail ya wuce gun mum d'insa a d'aki tana karatun Qur'ani maigirma. Bayan ta idarne suka gaisa tace yana ganka haka. Kamar bakajin dad'i? Suhail yace wlh mum ina da yar damunane amma dai insha Allah komai zai daidaita kisani a addu'a, mum tace toh agun aikine kodai, suhail yace eh kidai sani a addu'a kawai. To shikenan Allah ya yaye maka insha Allah zansaka dukda dai dama inani, to mum nagode zanje ind'an kwanta, to shikenan tanata bin d'an nata da kallo harya fita. D'akinsa ya wuce ua cire jallabiyansa ya kwanta tare da d'aukan wayansa ya kirana number'n sabreen, wani dad'i yaji lokacin dayaji wayar tana ringing, da sauri ta d'auka yace hello cikinc sassanyar murya, shima dad'a kasa da miryan nashi yayi yace hello sabreen kin tashi lfy? Lfy lau ya suhail ya kake, sabreen bana lfy ina cikin damuwa sosai wlh😔, tausayinshi ya kamata tace nima haka yah suhail wani sabon k'aunar kane yake shiga zuciyata tun daga jiyan😪, da gaske kikeyi sabreen? Da gaske nakeyi yah suhail "I LOVE YOU SO MUCH"😔, dad'i sosai yaji mara misaltuwa yace " i love you more sabreen and i will always love you till end", murmishi tayi tace pls amma karka sake kirana dan kar wataran yah kamal ya gani ko hafsat, suhail yace insha Allah sabreen zanyi kokari inga cewa na dena kiranki amma hakan bashine zai hanani dena sonkiba, nima haka yah suhail pls ka goge number a wayarka, ok sabreen I LOVE YOU byee, tace ok byeee sannan ta kashe wayar tare dayin deleting number'nshi tana mai tausayinshi.
9:30 suhai ya farka yaje yai wanka ya shirya ya fito palo mum da hafsat suna daining suna karyawa, zama yayi hafsat ta gaishesa tasha adon safe, ya amsa yana d'an mata murmushi😊 yace kinyi kyau, dad'i taji tare da jin kunyar mum😉. Suhail yace ya banga kamal yazoba har yanzu ko lfy bari dai nakirashi, bayan ya kira sun gaisane yake tambayarsa ko lfy, kamal yace wlh maigadine bayi da lfy da ciwon ciki ya tashi yau yanzu muka dawo daga asibiti bazan samu zuwaba seda rana, suhail yace subhanallah to Allah ya sauwaka nima ina zuwa yanzu ka gaisheshi, ok zaiji sekazo. Mum tace meya faru ne? Suhail ya gaya mata, tace toh Allah ya bashi lfy sukace ameen.
Da wuri sabreen tayi abincin rana kamar yadda mum tace mata ta zubawa su kamal a kula suhail yakai musu. Sun dad'e sosai sunata ta hira har 4:00pm kafin nan suhail ya koma gida, kamal kuwa suna manne a waya da sabreen yace mata zaizo bayan isha.
Haka dai rayuwarsu taci gaba da kasancewa, kaka yaje kauye ya gayawa aminan mahaifin sabreen zancenta da kamal, sunji dad'i sosai kuma sunyi farin ciki musammanma mahaifin munira yace dama munirama an aiko kuma wai suna son auren nanda wata biyu, shine aka yanke shawaran to abari a had'asu kawai nanda wata ukun.
Kamar yadda kuka sani dai auhail da sabreen suna cikin damuwa duk sun fita hayyacinsu musamman ma suhail abun har damun mum yakeyi. Ana cikin hakanne akayiwa su suhail waya daga pakistan cewa ana da buk'atar mutum d'aya yaje a tsakaninsu, kamal yace zaije tunda dama shine da zuwa, amma sam suhail yak'i yace shi zaije kaika zauna kacigaba da shirye2 aurenka idan na dawo sekaje koda sati d'ayane sekaje kayi ka dawo.
Haka kuwa akayi suhail ya shirya ya tafi pakistan, dan a tunaninsa idan baya ganin sabreen abin zai d'an ragu masa, amma inah seya gwammace dama baizoba gara yadinga ganinta koda bazaice mata komaiba. Duk iya k'ok'arin da suhail zaiyi domin ya cire sabreen a ransa yayi amma abin se gaba2 yakeyi domin kuwa "TANA RANSA"💘.
Kamal kuwa se murna yakeyi ya kusa ya zama ango kullum yana tare da sabreen😎.


Sad-Nas
[10:00am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


55-56 Sabreen tana kwance suna waya da munirane taketa ganin call d'in yah kamal yana shigowa, seda sukayi sallama sannan ta kira kamal harya tsinke bai d'aukaba. Kiransa ya sake shigowa ta d'auka tace hello, kamal yace dawa kike waya haka luv? Sabreen tace da munnira ne, yace ok ya take, sabreen tace lfyanta kalau.
Kamal yace luv kamar yadda na gaya miki cewa akwai wani magana da nakeso muyi dake mai muhummanci sosai kina jina? Sabreen tace eh ina ji, kamal yace luv amatsayinki na wanda zan aura yana da kyau kisan komai tun kafin muyi aure, sabreen banaso kiji kunyata ki saurareni da kyau. Kamal ya fara da cewa sabreen na kasance ina da matsala a matsayina NAMIJI, tun lokacin da iyayenmu suke raye muke zuwa can pakistan ake dubani, likitoci sun tabbatar da cewa nan da wasu shekaru zan samu lfy yayin da nake shan magunguna, to yanzu dai acikin lokacin da suke gayamin saura 5month kenan, danaso se bayan lokacin da suka d'aukamin kafin inyi aure, toh amma se gashi yanzu aurenmu saura 2month shiyasa naga yadace in gaya miki a matsayinki na wanda zan aura. Shuru sabreen tayi gabad'aya kunya ya kamata🙉, kamal yaci gaba da cewa sabreen banaso in cutar dake shiyasa na gayamiki tun yanzu, zaki iya hakuri dani har tsawon 3month da aurenmu batare da....katseshi tayi da cewa "EH" zan iya yah kamal bakomai, dad'i yaji sosai yace nagode sabreen "i luv u", murmushi tayi tace nizanyi bacci seda safe😊, yace "ok luv gud night".
Ajiyar zuciya sabreen ta sauk'e tare dayin murmushi da haka tayi bacci. Washe gari da safe bayan ta gama breakfast taje gun kaka suna hira se kaka yake cewa sabreen naso inje k'auyen mu a sayar da gidanki na gado domin a had'a miki kayan d'aki amma se kamal yacemin baya bukatan komai daga garemu dukya d'auke mana abun har kunya yake bani wlh, sabreen tace shikenan kaka kayi yadda kaga ya dace dai. Kaka ya kalli sabreen yace har yanzu kina son suhail ko? Sabreen tace har abada suhail "YANA RAINA" kaka katayani da addu'a Allah ya ciremin shi a raina😒, kaka yana tausayawa jikansa yace sabreen....salam sukaji ance daga waje, wslm suka amsa sannan sabreen ta mik'e ta fito dan ganin mai sallaman🤔 SALMA ce a tsaye tanayiwa sabreen murmushi😊, kaka yace yaya dai sabreen wayene, sabreen tayi shuru tana kallon salma😉 sega kaka ya fito😀a'a salma kece sannu da zuwa, salma ta gaisheshi cikin girmamawa sannan sabreen tace muje cikin gida. Suna tfya kaka yana binsu da kallo yanajin mamakin irin damuwa da salma tayi da sabreen yana cewa dama akwai soyayyane tsakanin mutum da aljan🤔? Bayan salma ta gaishe da mum ne se suka wuce d'aki, salam tace amaryan kamal kenan😊, sabreen dai tsoro takeji a ranta wai ita da aljanace haka kuma batayi mamakin jin haka daga bakin salmaba, tace hmm ya kike yasu mamanki? Salma tace lfyansu lau sunce ingaisheki, sabreen tayi murmushi tace ina amsawa, salma tace nasan kina jin tsoro ko, karki damu sabreen bazan tab'a cutar dakeba ki d'aukeni kamar kawarki munira😊, sabreen tayi karfin hali tace toh dama tace in gaisheki sosai, salma tace ina amsawa wataran zanje mu gaisa inhar kina son hakan, sabreen tace inaso kam dan munira ta dameni da zancenki sosai😊, salma tace to shikenan idan zanje zan gayamiki seki sanar da ita😀, sabreen tace to barina kawo miki ruwa, salma tace yi zamanki bana bukata😊. Shuru sukayi na kusan 2minit se sabreen tace salma mutane ukun nan da suka miki fyad'e shin kind'au wani matakine a kansu? Salma tayi murmushi kad'an sannan tace eh suna can suna fama da jinya gabansu ga kumbura suntum tare da azaba sosai da suke fama dashi wanda koda wasa bazasuso sake yiwa wata mace fyad'eba😏. Sabreen tace to amma meyasa bakiba ta wani hanyan dabanba har kika bari suka miki fyad'en? Salma tace sabreen kaddara tariga fataa domin abinda yazomin kenan a wannan lokacin inaga ta hakanne kawai zan iya taimaka miki😊. Har sabreen ta bud'e baki zatayi magana se salma ta mik'e tsaye tare da cewa nizan wuce sena sake zuwa kuma☺, sabreen ta mik'e ta rakata har gate tare da cewa nagode😀.
Haka lokaci yaci gaba da tfy bikinsu sabreen saura 2weeks 3days kaka yacewa mum zasu koma k'auyensu don shirin biki, mum tace to su bari se zuwa jibi kafinnan suhail ya dawo, kaka yace to bakomai Allah ya dawo dashi lfy, mum tace ameeen.


Sad-Nas
[10:00am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


57-58 Tunda suhail ya tafi pakistan bai kira sabreen a wayaba, haka itama bata kirashiba. Bayan tayi shirin baccine sunata hira da kamal a waya seta dinga ganin number'n waje yana kiranta, kuma dai ita tasan bata da wani wanda yake waje se suhail, dan haka tasan shine mai kiranta. Bayan sun gama hiransune da kamal, seta kira number'n, katsewa akayi sannan aka sake kira, da saukri ta d'auka tare da cewa hello, suhail yace hello sabreen suhail ne, dad'i taji har cikin ranta tace yah suhail ina wuni, lfy lau sabreen ya kike, lfy ya kake kaima? Sabreen bana lfy domin yau aka sallamoni daga asibiti, subhanalla meyake damunka? K'asa yayi da murya yace sabreen babu wani abu da yake damuna face kaunarki😔 sabreen nayi iyakan kokarina inga cewa na cireki a raina amma sam na kasa banajin zan iya hak'ura dake sabreen "please do something my heart" i love you so verry much sabreen😰. Hawayene suke bin kumatun sabreen dan yadda taji suhail na magana tace "i love you too suhail" but i can't do anything please forgive me😔". Dad'in muryan nata yaji sosai datayi magana da (English) suhail yace "Nooo" sabreen gaskya idan na rasaki tozan shiga wani hali why not in gayawa kamal cewa kece yarinyar dana dad'e ina nema? Sabreen tace "nooo suhail pls don't" gaskya idan kayi hakan baka kyautaba, suhail yace ban kyautaba fa kikace, sabreen kinsan me nake fama dashi akanki kuwa? It's okey sabreen am hanging up good night. Kat ya katse wayan🙄, sabreen bataji dad'in abinda tace mishi kuma ga dukkan alamu fushi yayi. Sake kiran number'n tayi yanata ringing bai d'aukaba har so 3 tayita kira yak'i picking, hakan ya sake tabbatar mata da cewa fushi yayi, texs ta tura mishi kamar haka.
"Am so sorry my..."
Pls don get mad at me okey? Pick the call please, i wana talk to you (SABSU).
Bayan suhail

Please Login or Register in order to submit comment