Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sweetheart tell me something pls yana rik'e da hannunta😒, kallonshi takeyi har cikin ido setana ganinshi a matsayin kamal sweet d'inta, shi kanshi suhail ya lura da irin kallon da take mishi take jikinshi yayi sanyi kumaya kasa dena kallonta kawai seyaga tana hawaye tana cewa sweet tare da shafar fiskar suhail ta matso da fiskanta dai dai da nashi seta fara kissing nashi tare da rufe idanunta, shi kuwa gogan naku tsabar rikicewa se tsotsonta yakeyi😋😋
Nidai Sad-Nas haka nayi🙈🙊




Sad-Nas[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹TAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


109-110 Sun jima a hakan sannan sabreen ta saki lips nashi tare da bid'e idanunta😳, subhanalillah pls yah suhail kayi hakuri wlh na...yatsanshi yasa abakinta yace karki damu sabreen na fahimceki😊. Kunya sosai taji ta d'auki pos d'inta ta shige gida da sauri.
Suhail yayi mirmushi tare da sake lashe balinsa yace so sweet😎sannan yaja motanshi ya tafi.

Yaune friends d'in suhail dasu mummy sukazo amma uncle D bai samu zuwaba. Haka akayita shirye shirye gida mai kyan gaske suhail ya gina😘. Hafsat se shiri akeyi hakama sabreen sedai ita sam bata saki jikintaba munira da salmanema suke ta shirinsu.
Ran sartuday aka d'aura AUREN HAFSAT SUHAIL DA KUMA SABREEN! Murna sosai suhail yayi ta wani b'angaren kuma kamal ya tuno lokacin d'aurin aurensa ya kira sabreen sunata hira.
Wayansa ya d'auka seda ya fara kiran sabreen kafin ya kira hafsat. Hardasu muhsin sunzo d'aurin aure.

Da dare akayi shirin dinner kwalliya sosai salma tayiwa sabreen💋FANS zanso kuga sabreen ko aurenta na farko batayi wannan kyau d'inba. Itama hafsat ado sosai tayi dama gwana ce da friends d'inta 'yan kaud'i suna cewa wlh dole sabreen ta rena kanta idanta ganki😏. Gidansu hafsat aka fara zuwa ango yana bayan mota hafsat ta fito tana yanga ta zauna agefen damanshi tana murmushi, yace gaskya kinyi kyau sosai, tace thankyou😉 sannan aka d'ibi kawaye aka wuce gidansu sabreen. Ahankali take taku ita da munira da salma sunyi kyau sosai suhail se washe baki yakeyi, hafsat da kawayenta duk jikinsu yayi sanyi da irin wankan da sabreen tasha, salma ce ta bud'e mata kofa ta shiga a hankali tana shan kamshi sannan salma tace yayi SABSU semun karaso😍. Suhail yace "nice luk" sabreen murmushi kawai tayi hafsat kamar ta mutu dan haushi, da gangan sabreen tayi attishawan gulma, se suhail ya ciro hanki ya mika mata tare da cewa sorry, karb'a tayi tace tnx😉 tad'an goge dogon hancinta batare data kallesuba hafsat se hararanta takeyi.

Bayan an iso gun dinner ne salma tazo ta bu'de kofan sabreen tace to ango zamu shiga da sabreen kai kuma zamu barka da uwargida ku shigo tunda ita sabreen tayi a baya😜, suhail yace no salma tare zamu shiga dukkanmu tunda matanane su, murmushi salma tayi tace to shikenan ku fito. A hankali suka fito salma da munna suna watso musu spray suhail yana tsakiyansu se murmushi yakeyi, pic sosai akayita d'aukansu har suka zauna sabreen ce a hannun dama😃. Kai FANS naso kuga SABSU wlh sunyi bala'in kyau😘.
Anyi rawa amma banda sabreen tana tsayene kawai anata musu manni, muhsin da friends nashi sun nuna bajinta se pic ake musu yayinda kawayen hafsat sukayi mutuwan tsaye suna kallonsu. Shagali sosai akayifa sannan akayita pix daga nan kuma aka watse.

Sabreen aka fara saukewa sannan aka wice da hafsat. Fad'a sosai akayiwa sabreen ita hafsat haka sannan aka d'aukesu se gidan SUHAIL😍. Kowacce akayi d'akinta da ita aka sake musu fad'a sannan akabarsu a d'akinsu kowa ya watse se abokai suka rako ango suka zauna a palo dukkansu abokai sukayi musu nasiha sosai sannan suka tafi akabar suhail da matanshi a palo kowa da tunaninda yakeyi a ranshi😀



Sad-Nas
[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


111-112 Suhail yayi gyaran murya yace nidai abunda,zance shine Allah ya bamu zaman lfy, kuma Allah yani ikon yin adalci a tsakaninku, idan kunga nayi kuskute toku dinga sani a hanya, kuma inaso ku had'a kanku kamar yadda na sanku adah dan dukkanku ina sonku shiyasa nakeso muyi zama na gaskya da kuma amana. Suhail ya kalli hafsat yace kinga dai kece babba dan haka ki rike girmanki, ke kuma sabreen kece k'arama ina fata zaki bita a matsayinta na yarki? Sabreen tace insha Allah mungode. Suhail yace to hafsat kina da abun cewa? Tace a'a munji abinda kace kuma zamu baka had'in kai😊. Dad'i sosai suhail yaji yace to nagode Allah ya muku albarka yayi dai addu'oi suka amsa da ameen. Suhail yace to maganan kwana kuma zan dingayin 2/2 days agun ko wacce sannan rananda hafsat take da girki to miji natane ita kad'ai amma zanje da safe in duba ko sabreen ta tashi lfy, hakama idan sabreen ce da girki to miji natane ita kad'ai sedai,inje in duba hafsat hakan ya muku? Hagsat tace eh😏, suhail ya juyo ya kalli sabreen yace bakice komaiba, sabreen tace eh hakan yayi☺. Yace to shikenan nina gama nawa idan akwai mai magana to? Hafsat tace babu sedai ya maganan zuwa skul d'ina zai kasance? Suhail yace ni zan dinga kaiki in d'aukoki😊, hafsat tace to shikenan nagode😀, suhail yace sabreen bakida da abin cewa? Tace a'a babu, yace to shikenan kowacce tana iya tafiya, sabreen ta mike tace to seda safenku😊, sukace Allah ya bamu alkhairi sannan ta wuce d'akinta ta shiga toilet ta watsa ruwa tare dayin alwala tazo tayi nafilarta na neman tsari da kuma nema musu zaman lfy sannan ta kwanta tana tunani.

A palo kuwa suhail yacewa hafsat bari inje d'akina in watsa ruwa ina zuwa kodai a d'akina zamu kwana? Hafsat se murmushi takeyi tace a'a d'akina dai, murmushi suhail yayi yace to kije ina zuwa kingama namanta ban baiwa sabreen kazantaba, bari in kai mata se in watsa ruwa zanzo kinji😊? To tace dashi sannan ta tafi d'akinta, murna sosai takeyi ta cire kayanta da sauri ta shiga toilet yin wanka😩😫me zata gani PERIOD natane yazo yanzunnan dan tayi sallah isha ta tabbata yanzu yazo😁😬, haushi sosai taji nidai SAD-NAS se dariya nakeyi😂😂😂😜 hakan tayi wanka rai abace tazo ta shirya tasa rigan bacci ta kwanta😡😠.

Shi kuwa suhail d'akinshi yayi yaje ya watsa ruwa yasa jallabiya da turare sannan ya wuce d'akin sabreen. Nocking taji da sauri taje ta bud'e kofan👀ido hud'u sukayi da suhail yayinda yamar dasu kan kirjinta dayake ba bra bubs nata suna tsattsaye😋, gabad'aya ta rasa me zatayi setace lfy? Wani irin kallo yake mata baisan lokacin daya janyota jikinshiba ya rungumeta☺ se shak'an daddad'a turaren junansu sukeyi daganan suhail ya lalub'o lips nata ya fara tsotso amma sam tak'i biyemishi seta janye jikinta da sauri kanta na gefe, yawu suhail ya had'iya tare dasa yatsun hannunshi akan lips nashi ya mik'a mata ledan kazanta, karb'a tayi batare data kalleshiba tace "she thankyou" suhail yaji dad'in english d'in nata ya fita yana murmushi sannan ta rufe kofanta tana jin dad'i a ranta😇.

Koda suhail yaje hafsat tana kwance ya wuce toilet yad'an jima sannan ya fito yace taso muyi nafila, hafsat fiskanta a rufe tace banayi yah suhail🙈, 🙄yaga samu yaga rashi, ta wani gefe kuma murna yakeyi kokunsan dalili FANS😜? Bayan ya idar ne sukaci kazan tare sukasha juice seya cire jallabiyanshi ya kashe wuta ya dafa goshinta yayi addu'a sannan suka kwanta yana tambayanta wani suna kikeso inkiraki dashi? Hafsat tace MY LUV, ni kuma zan kiraka da "D" suhail yayi murmushi yace to "my luv" dad'i taji😊 daganan ya fara mata wasannin na soyayya ita kuwa se kunya takeji shi kuwa ko'a jikinsa se salo yaketa gwada mata idonshi a rufe fiskan sabreen kawai yake gani yana magana a zuciyarshi yanacewa Allah nagode maka, burina a kullum shine in fara sanin sabreen kafin insan wata mace aduniya, ma'ana spam na ya fara zuba ajikin sabreen d'ina😍 koda yaushe "KINA RAINA" wifeynah😘. Ita kuwa hafsat se dad'i takeji yanata pecking nata😜
Soyayya sosai suhail ya nuna mata daganan sukayi bacci😴.



Sad-Nas
[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


113-114 Da asuba suhail ya tashi ya wuce toilet yayi wanka sanna yasa jallabiyansa ya tashi hafsat kunya sosai taji yana mata murmushi yace nina tafi masallaci. Bayan ya fita ta wuce toilet tayi wanka tazo ta shirya cikin dogon riga mara nauyi ta kwanta tana jiran dawowan suhail.
Bayan suhail ya dawone ya wuce d'akin sabreen yana bugawa, lokacin sabreen tana addu'ointa seda ta shafa sannan taje ta bud'e babu fara'a ko kad'an a fiskarta. Suhail ya shige da sallamarsa ta amsa sannan ta rufe kofan, kan gadonta yaje ya zauna ita kuwa ta zauna akan sallaya tace ina kwana😏, yace lfy lau kin tashi lfy, tace lfya😗. Suhail ya lura da yanayinta yace sabreen lfy kuwa? Tace lfy lau mekagani? Yace naganki babu ko murmushi a fiskanki😊, tace bakomai😊, yace kin tabbata? Tace eh☺. Yace to dama nazo mu gaisane nizan tafi seda safe, tace toh nagode. Har seda yazo bakin kofa ya sake juyowa ya kalleta tana tsaye tana jira ya fita tasa key. Suhail ya sake cewa pls sabreen ki gayamin abinda yake damunki nasan akwai wani abu, murmushin karya ta kirkiro tace wlh bakomai kaje nasan hafsat tana jiranka karmu shiga hakkinta😊, murmushin shima yayi yace tonagode seda safe. Bayan ta rufe kofan ne ta jinginu ajikin kofan tace tabbas akwai abinda yake damuna yah suhail😔 bakomai bane illah kishi, yah suhail banajin zanci gaba da jurewa wlh yanzu shikenan ka fara sanin hafsat kafin ni😪, Allah sarki yah kamal nah ina matukar kewanka wlh musamman idan nazo kwanciya kamin sabo da kwanciya a kirjinka amatsayin katifana "im missing youso much sweet😭" Allah ya jikanka Allah yasa Aljannace makomarka ameen😭. Suhail yana tsaye a jikin kofanta yana share kwalla ahankali ya wuce gun hafsat da sallamarshi ta amsa tare da cewa D naga ka dad'e, yace kiyi hakuri naje mun gaisa da sabreen ne😊, b'ata rai tayi tace shine bazaka bari se anjumaba😟, suhail yace kiyi hakuri kinji😘 sannan suka gaisa se suka kwanta yana rungume da ita cikin zuciyanshi kuwa kuna yake mishi😒 ya kasa bacci sam.

9:20am suka farka hafsat ta wuce kichine ta dafa musu indomie da soyayyen egg sannan taje ta sake wanka tayi ado sosai suka fito itada suhail. Har 10:10am sabreen bata fitoba, can segata ta fito sanye da doguwar riga mara nauyi babu ado sam a fiskanta, suhail ya lura da idonta yayi jah, bayan ta zaunane se hafsat ta zubawa suhail ta zubawa kanta sannan ta turawa sabreen kulan😏. Sabreen tace hafsat ina kwana batare data kallesuba, hafsat tace lfy lau ya kwanan kad'aici😏? Sabreen tace ai babu zancen kad'aici dan kullum da yah kamal nake kwana kuma dashi nake tashi😊. Jikin hafsat yayi sanyi shi kuwa suhail zafin kalaman sabreen yaji kome dalili oho?
Abinci kad'an sabreen taci tace to uwargida sannu da aiki nina shiga se anjumanku😀 tana dariya. Suhail ne yace to amarya mungode yana binta da kallon👀, ita kuwa hafsat wani haushin sabreen ne ya kamata aranta tace zanyi maganinki😠.


Sad-Nas
[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


115-116 Sabreen bata sake fitowaba se luch, shima sunaci hafsat tanata iyayi abu kadan D, sabreen kuwa ko'a jikinta tana gama cin abinci ta wuce d'aki. Hakadai take musu har washe gari hafsat tayi breaks fast tayi lunch dama da rana ta fita girkinta kenan se kuma sabreen itace da ango yau😎.
4:00pm ta d'aura abinci zuwa 5:45pm ta gama komai ta wuce d'akinta. Bayan isha suna zaune a daining sabreen ta zubawa suhail ta zubawa kanta ta turawa hafsat kula, hafsat ta d'iba kad'an sunaci babu wanda yake cewa komai har suka gama se sabreen ta mike tace to hafsat seda safe, hafsat tace Allah ya tashemu lfy😏, sabreen tace ameen sannan ta wuce d'aki. Suhail ya raka hafsat har d'aki da ledan kazanta kamar zatayi kuka ya dai lallab'ata ya wuce d'akinshi ya shirya ya nufi gun SABSU😜. Kofa a bud'e ta bari tayi wankanta fes se kamshin turare kakeji himarne a jikinta ya shigo da sallama yace sallah zakiyine? Murmushi tayi tace dama kai nake jira ka shigo, yace to gani lfy😘 ya bata peck a kumatunta, tace lfy lau dama tunda tare zamu kwana why note muje d'akinka, suhail yace "fine" amma meyasa kike son muje d'akina? Sabreen tace saboda haka na saba da yah kamal😊, murmushi shima yayi yace to muje, gaba tayi ta barshi yana rufe mata kofa sannan ya biyota harda saurinshi yasa hannunshi a kafad'arta yana cewa bazaki jirani bane wifey, dad'i taji sosai dajin wifey a bakinshi a haka suka karasa d'akin ashe hafsat tana lekensu haushi kamar ta mutu takeji😰.
Bayan sabreen ta shigane se d'akin ya burgeta komai white ne a d'akin ta tsaya kallo suhail yace wifey kinada alwala? Tace eh, dad'i yaji a ranshi yace tozo muyi nafila, abayanshi ta tsaya ya jasu raka'a 2 sukayi addu'oi sosai sanna suka shafa ya tsaya kallon sabreen. Ita kuwa tana shafa addu'an ta cire hijabin jikinta se doguwan riga🙄suhail yace wifey me wannan? Tace a ina, yace a jikinki, tace doguwan riga😉, yace dashi zakiyi baccin? Tace kwarai kuwa, mamakintane ya kamashi ya mike tsaye tare da cire rigan jikinshi daga shi se boxxer ya matso inda take tsaye tana kallonshi yace pls muje ki d'auko rigan baccinki😘, tace karka damu hakan yamin☺, yace toni bai minba bakiga yadda nakebane ko haka kike kwana da abokina? Murmushi tayi tace yah suhail kenan nidai bacci nakeji dan haka zan kwanta seda safe😊 ta haye kan gado da sauri ya yabita ya rungumeta ta baya tun bata kwantaba yana shakan kamshin jikinta tare da kissing d'in kunnenta yace wifey pls karkimin haka, wani irin dad'i taji taji seta makze ta juyo tana kallonshi menayi kuma yah suhail? Hannunsa yasa a goshinta yana addu'a bayan ya gama ne yace pls wifey ki cire wannan😒, kwanciyanta tayi tace ni dashi zan kwana😗, suhail yace ni kika murgud'awa baki? Shuru tayi seya fad'o a kanta a hankali suna kallon juna sabreen ta kawar da kanta tace yah suhail pls ka tashi😏, yace bazan tashiba sekin cire wannan rigan wlh, tace tome zansa idanna cire? Yace mu kwana haka🙈rufe idanunta tayi tace ni bazan iyaba, yace to zan kawo miki nawa kisa kin yarda? Tace eh, yace to bari in cire miki tukunna, tace no ka juya zan cire da kaina, ba musu ya juya. Ahankali sabreen ta cire rigan wani d'an iskan nighty ne a jikinta wanda shida babu duk d'aya suke tayi wurgi da doguwan rigan sannan ta shiga bargo da wuri ta rufe fiskanta. Suhail ya juyo tare da bud'e fiskanta😳😋kallonta kawai ya tsayayi baya ko kyafta ido👀, ahankali ya fara shafar jikinta fari tas ga laush, sabreen ta b'ata rai tace yah suhail ka bari banaso😒. Suhail ya marairaice yace sabreen pls ina cikin wani hali ki taimaka, sabreen tace banda dai wani hali kwananka 2 kana cin amarci nika barni😏. Rungumeta yayi a jiinsa ta baya muryanshi wani iri duk ya fita hayyacinsa yace sweetheart wlh hafsat bata sallah tun ranan😘, ya manna mata kiss abayan wuya, sabreen ta juyo da sauri suna kallon juna tana murmushi tace dagaske😊? Shima murmushi yayi yace "yes SABSU" ahankali ya fara kissing nata itama tana mayar mishi da martani cikin salon kwarewarta da kamal ya koya mata💋shi kuwa gogan dad'i yaji sosai😋😋😋


Sad-Nas[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


117-118 Sabreen ta kushe gefe tace ya isa yah suhail, kallonshi takeyi har cikin ido shim haka👀. Yace meyafaru😘 ya mata kiss, tace bakomai inaso muyi maganane, kashi na kan kirjinta yace ina sauraronki😘kiss kawi yaketa manna mata, ta marairaice tace yah suhail ya batun karatuna? Shuru suhail yayi dan yasan kamal yana da niyan saka sabree a skul, amma sam shi bayajin zai iya barinta, suhail yace karki damu wifeynah zanyi tunani akai kinji😘? Tunda taji yace haka taso ta gane manufarsa amma setayi murmushi tace to shikenan😊.
Suhail yace shikenan tambayan naki, tace eh. Yace to wani suna kikeso in dinga kiranki dashi? Tace sunan da kake fad'a yanzu, yace wifey? Tace eh😊, yace sabo da kamal ko? Tace yes😊. Yace ni kuma dama sweetheart ne araina amma duk d'ayane😘, ya sake cewa ni kuma me zki dinga kirana dashi? Tace "SWEET" yaji dad'in sunan sosai yayi murmushi tare da cewa nagode😊. Sabreen ta juya mishi baya tare dajan bargo ta rufe😔, suhail ya fahimci cewa ta tuna da kamal ne dan haka ya matso kusa da ita ya janyota jikin ya kifata akan kirjinshi kamar yadda yaji tace kamal ya mata sabo da kwanciya a kirjinshi. Kanta ta d'ago tana mishi kallon mamaki tare da kwalla😪, ya share mata kwallan yace pls wifey ki dena kuma daga yau ki d'aukeni amatsan kina tare da kamal kinji, duk wani abu da kukeyi zan mikishi wifey banaso kinasa tunaninshi a ranki sosai karya jawo miki damuwa pls sweetheart😘. Dad'i taji tace yah suhail kayi hakuri amma bazan iya dena tunanin yah kamal ba akoda yaushe "YANA RAINA" Suhail yace nasani wifey amma pls ki dinga ragewa wani lokacin abin yana damuna sosai, mamaki ya cika sabreen tace kardai ince kishi kake da mamaci? Suhail yace nima a hakan na tsinci kaina sabreen amma inaso kisan bani bane zuciyata ce😒. Rungumeshi tayi sosai tace am sorry sweet zan dinga kiyayewa insha Allah😘 tayi pecking kirjinshi. Murmushi yayi tare da fara shafeta😊, salo sosai yake gwada mata ita kuwa tana d'an kunyansa😉, yace wifey ki dena kunyana pls ai mun zama d'aya kumafa ke baikama kiji kunyaba, dariya tayi sosai tace to ai ban saba dakai bane, yace inaso ki d'auka cewa da kamal kike kwance tunda dama dashi kike kwana, hakan kuwa sabreen ta d'auka tace mishi to shikenan. Tsotson junansu suka farayi a hankali cikin salo na k'aunar juna💋seda sukayi nisa sosai sannan suhail ya saki fiskanta ya fara shafeta tun daga samar k'asa, ayayin dayazo kan mazaunanta se wani salo yake gwadawa gasu da laushi hannunshi se lumewa ciki sukeyi😋, aranshi yace lallai abokina yamore sosai😋. Sabreen fa ba sauki duk wani salo da sukeyi da kamal shi takeyiwa suhail, ai gogan seya dage ya shiga nuna mata salon da batasan dasuba amma sam sabreen bata karayaba itama tashiga kwaikwayonsa😋hmm abin nasufa ba sauki sam suhail ya juyata akan gado ya fara lasanta kamar ya samu ZUMA. Lokacin dayazo kan bubs nata nidai SAD-NAS juyawa nayi dan bazan iya jurewaba, ai kuwa ya cire mata riga yayi wurgi dashi sannan ya kashe wuta😋😋😋


Sad-Nas😜
[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)


119-120 Wani kukane ko nishine na faraji a muryan sabreen, shi kuwa gogan se nishinsa kakeji yana cewa "I LUV U SO MUC WIFEY😘" yana manna mata kiss.
Daganan naji yana karanto addu'ar...basena na karasa nasan kun fahimta😜. Kunsan sabreen da tsoro, atake ta fara kuka tana cewa yah suhail dan Allah ka bari😢, suhail "sorry luv bazn cutar dakeba pls kiban had'inkai kinji😘, noo sweet plsss😭kuka sosai ta farayi tana kokarin tureshi akanta amma ta kasa, shi kuwa gogan ya fita hayyacinsa kwatakwata baisan wani duniyan yakeba, koda kuwa yasan inda yake tofa a halinda yake ciki yanzu bazai iya saurarawa sabreen ba ko kad'an😋 numfashinsa kawai kakeji mai had'e da kukan dad'i🙊🙈. Seda suhail yaji ya gamsu sosai sannan yabar sabreen tanata faman kuka😭, arikice yace "am so sorry luv" yana wani sauke numfashi, ko kulashi batayi tanata kukanta gashi gabanta se rad'ad'i yake mata😭. Da sauri suhail ya mik'e da kyar ya kunna wuta yace wifey am sorry pls kibar kuka kinji😘, tace nika dena tab'ani banaso😚kanaji ina kuka amma ka shareni, suhail abin ya bashi dariya yace wifey wlh banjiba kema kinsan bazan sharekiba😉, tace wlh kaji niba ruwana dakai😚, yace ohh no wifey karkice haka pls kinsan bana wannan duniyan a lokacin ai, kallonshi takeyi tare da harara, yace wlh kuwa ina duniyan dad'inki a kunnenta ya fad'i hakan yana karewa surarta kallo yace MASHA ALLAH😘. Abin ya bata dariya tace pls ka kaini toilet bazan iya tashiba😀, d'aukanta yayi cak se toillet tana jikinshi idonta a rufe ya had'a ruwan zafi ya tsomata a ciki😳ido ta bud'e tace yah suhail wlh ruwan da zafi kokarin tashi takeyi yayi saurin mayar da ita yana rarrashinta harta hakura. Shima yatsaftace jikinsa sannan yace mata ina zuwa kinji😘, d'akin ya nufa ya cire zanin gadon gashi fari dukya b'aci da jini amma ba sosaibane jinin, seya shinfid'a wani yasa wannan a injin wanki sannan ya dawo gun sabreen d'aurayeta yayi tas ya kawo towel zai rufeta, seta shagwab'e tace nifa banyi wankan...dariya yayi yace nima ai banyiba saboda zan sake "secoond round😘" sabreen tace haba yah suhail🙄, yace ooh yah suhail kike cemin ko? ☺seta tuna da yah kamal sweet d'inta, tace mishi sorry sweet harda kwallanta😓.
Suhail ya nad'ota a towel se kan gado, ya goge mata jiki seyasa mata rigan baccinta ya fesa mata turare ya kashe wuta tareda janyota kan k'irjinshi yana shafar bayanta yana cewa "I love you so much SABSU😘, and I'm sorroy key😘? Itama kiss ta bashi a lips nashi tace "I luv u too sweet" sannan ta sake shigewa jikinsa☺, ya matseta sosai ajikinshi tare da cewa ki huta kafin anjuma second round😜


Sad-Nas
[10:01am, 12/9/2016] Sadiya Taheer: 🌺💐TANA🌹RAINA💕💞

By Mmn Shureim
(Sad-Nas)

121-122 Tunda Hafsat taji kukan sabreen hankalinta ya dad'a tashi ta rasa meke mata dad'i😁gashi ta kasa samun sukuni barema tayi bacci. Misalin 2:00 na dare suhail ya farka tare dare da bawa sabreen hot kiss da dole sedata farka tana juyi a jikinshi, shafeta ya farayi yana pecking nata aduk jikinta. Juyi takeyi tana magana cikin shagwama ahankali tana cewa pls kabarni sweet wlh jikina yana min ciwo☹, suhail have sorry wifey zaki samu lfy kinji inaso mu samu babby ne kinji😘, murmushi sabreen tayi tace ayau d'inne zamu samu babbyn? Yace eh insha Allah fatana kenan MAI DAD'IN😘. Race waye mai dad'in? Yace ke mana kinjiki kuwa wifey, "you are so sweet wlh sweeter than honey wifeynah" Allah yayi miki wani baiwa da bazan iya hakuri dakeba so pls kiyi hakuri dani kinji? Dad'i taji a zuciya tace Alhamdulillah Allah na gode maka da ni'imar daka min ya Allah ka karamin ni'ima ta yadda zan dinga gamsar da mijina dad'i bisa d'ari😊. Hmmm FANS Ku rike wannan addu'an da sabreen tayi don nidai SAD-NAS tunba yauba inayinshi kuma wlh.... Hmm bari dai inyi shuru kudai kuyitayinshi kawai😋. Hannunta tasa ta shafi fiskanshi tace thankyou sweet, daganan ya fara rikitar da ita da salon soyayyarshi mai gusar da hankali😋 daganan kuma suka Lula duniyan😜, nan kuka sabbreen tayi amma basosaiba. Kusan awa d'aya suhail yana Abu kafin ya barta yanata bata hakuri dasa mata albarka sannan ya kaita toilet ya gasata sosai she tayi wankan tsarki ya mayar da ita gado sannan yaje yayi wankan shima yazo yasa rigan baccinshi, ita kuma tana nad'e a towel har zaisa mata rigan baccinta se tace nifa banason wannan rigan kasamin rigan baccinka, dariya sosai suhail yayi yace nawafa kikace wifey? Tace eh bazaka samin bane, yace yadda kikace haka za'ayi wifeynah, kawaidai kinban dariyane😀, murgud'a mishi baki tayi😚, yace those na sake kuma,marairaicewa tayi race eyyah yah suhail😜, suhail again? Race no sorry sweet luv😘 ta bashi peck. Dariya yayi tare da wucewa walldrop nashi ya d'auko mata rigan ball nashi ash dogon wandone da Riga mai guntun hannu yaje ya fesa turare sannan yasa mata pant

Please Login or Register in order to submit comment