Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[10:45PM, 02/11/2016] Rahamat Nalele: 👯👯👯👯👯
*SAMAREEN*
👯 *BANAH*
👯👯👯👯
*TASU SALAN SOYAYYAR*




*Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele*

Part 1.....

*Nutsu da kyau me karatu ka karan farkwan labarin nan da kyau kuma kar kayi gigin mantawa. Dan xai temakema wajan gane ya abin xai kasance nan gabah*




Sunana SAILUBAH KASIM.
Ina garin KANO da xama awata unguwa da akekira fage
Ina da shekara ashirin da biyar aduniya wato 25 years

Na kasance mace mace kyakkyawa san kowa in wanda ya rasa
Ni farace soll doguwa me kyan bafali
Ina da hq da breast na 'daukar hankali
Bancika qibaba sannan baxa'a kirani siririya ba
Komai nawa ya ha'du kamar yanda kowace mace takeso ta kasance

Idan na kalli kaina a mirror hmmmmmmm
Dole najah numfashi anan
Dan ni dake da kai bana buqatar kufitoh kuce
Ya SAILUBAH kin ha'du
Na sauke alqur anin me girma inada ilimin addini daidai gwargwado dan baxa'a kirani jahila ba
Ayanxu ina U:J ina fannin san kasancewa cikakkiyar doctoh
Sai dai bawani damuwa nayi da karatun bah dan inada burukan da suka shige min gaban karatun

Na kasance mace mesan ku'di
Mesan na mallaki gida da mota
Sannan ku'di su ratsani

Inasan namiji 'dan gaye 'dan kwalisa me ilimi wayayye me hankali
Sannan ya kasance miskili ya kasance ni ka'daice xan mallaki dariyarsa da komai na halittarsa

Ya kasance nika'daice tasa abin dubawarsa amma in aka cire iyayansa da qannansa
Ya kasan me hakuri sannan me kishi akaina
Ya kasance naxama nice madubin dubawarsa. Shikuma yaxama shakallo agareni

Ina da burin Auran Attajirin Alhaji me ku'di da nera
Irin Alhazawan garin abuja nan
Maso ku'di da albaxaranci

Bana burin Auran qaramin yaro kamar wanda ya girmeni da irin shekara uku haka

Na fisan na Auri wanda yabani akalla shekara goma sha biyu

haka na saka araina baxan ta6ata auran qaramin yaro bah. dan na raina qarfinsa da jarumtarsa

Acikin unguwarsu akwai wani gida me kyau da 'daukar hankali wanda ya kasance gidan xuwana ne ako da yaushe naga damar xuwa
Inada aboki RAMADAN wanda shine ya kasance wanda yakejin sirrina
nayi matuqar shaquwa da RAMADAN irin shaquwar nan da akekira da inbakai baxan iya rayuwa bah

Ina san RAMADAN dan ya kasance yaro memin ladabi da biyayya duk da shi 'din miskiline
Amma ya ha'du tako ta ina dan ina qaruwa dashi tako ta ina
Dan yafini ilimi yafini hankali sannan ya fini nutsuwa
Duk shawarar da nanema agun RAMADAN idan yace min iyi kasa bar kaza nabarshi har abada

Yaro ne qarami 'dan shekara ashirin cif ba qari ba rage ayau
Idan me karatu ya koma baya toko xai gane naba RAMADAN shekara biyar kenan
Saidai RAMADAN funannan yaro ne. Xaki gane waye shi idan tafiya tai tafiya

Tunda natashi banta6a ganin idan mahaifiyata bah
Dan tada'de da rasuwa tun ina jaririya
Ayanxu dai ina hannun matar babana ko ince muku Kakata
Ba lefi suna kula dani sosai saidai matar babana tana da san ku'di ba nawasa bah
Amma duk da san ku'din nata nafita

Babana dacan yayi ku'di Sosai daga daga baya ne karayar arxiqi tasa meshi
Ayanxu bashi dashi Saidai bama rasa na sawa abakin salati
Abu 'dayane ya bari adukiyarsa. shine gidanmu.
Gidanmu babban gidane kuma ginin xamani
Dan a unguwarmu in kacire gidansu Ramadan akyau toh cika saka gidanmu

Inada qawaye masu bu'dad'dun ido da wayewa fiye da tunanin me karatu

Wannan shine labarina akataqaice

👯👯👯
Sunana RAMADAN Nasir yaro 'dan 20 years
Na kasance ina da buri 'daya arayuwata shine
natashi da maseefar san wata mace me kyan sura. Da komai
Tayi tako ta ina
Ina santa
Ina santa
Ina santa
Ina da abokana ye biyu Fawas da Khamis
Duk ra'ayinmu 'daya yake dasu
Amma mutane da dama suna cewa nafisu nutsuwa da hankali

Na kasance 'dan gaye me san tsafta da qamshi
Duk unguwarmu ni ka'daine nafita xakka a iya wanka
Dan nayi xaman jos anan nasamo Sirrin
Inada kalamai masu tsayawa arai
Sannan Auntyna Tace ni futunanne ne
Ya ta6e baki sannan yaci gaba da cewa
Idan hakane Ku da kanku xaku sheda hakan idan kuka cigaba dabin Aunty Rahamat Nalele



Suna na KHAMIS
Inada shekara ashirin daidai yau

Ban tsaida wani buri araina ba tukunna
Sai dai inada san mata saboda Suna sani nisha'di. mata abin farin cikine kowane 'Da namiji ne


👯👯👯👯
Suna na FAWAS
Inada shekara ashirin daidai yau

Ina da San mata Sosai kuma inada burin Auran mace wacce ta xarce shekaruna da kamar shekara biyar haka ko shidda
Kuma bana san Auran wacce ta Waye nafisan Auran 'Yar qauye me halin yarinta
Tab😳



👯👯👯👯👯
Suna na Zainab Amma ana kirana da XEE dan nafisan akirani da hakan
Inada shekara ishirin da biyar.

Ina da saurayi Surajo ina matuqar sanshi da kishinsa
Sannan ni ta hannun damar SAILUBAH CE dan duk acikin qawayanta nice babbar qawarta



👯👯👯👯
Suna na Hameeda Ya'u ina xaune a qauyan takai Babana ya rasu Mamana mah haka
Ina hannun qanwar babana Innah Hansai
Ba qaramin ganamin axaba take bah
Duk aikin gidan ni nakeyi duk wani aika ni nake xuwa mata haka duk wani Girki ni nake yi
Duk da ko tanada yara Amma Sam bata sakasu sai ni

Sosai nake hango tsanata acikin idanta
Bata sona bata qaunata
Ta hana duk wani saurayi tsayawa dani wai tafiso na xauna inta yimata bauta

Ayanxu shekatata ishirin da hu'du 24
Bani da wani buri araina sai na kallan cigaba da bautar da nakeyi


*Toh Madallah masu karatu kunji tushen kowa acikin wannan littafi nawa. dan haka sai kugyara xama kusha karatu*


SAILUBAH yarince maisan ku'di kamar yanda tafa'da
Amma duk ku'din da xata samu basa rufe mata ido
Dan ko yanxu SAILUBAH tasamu ku'di xata iya kyautarsu gabaki 'daya dan Allah yayota da San temakwan mutane
Tana da kyauta Sosai ba 'dan ka'dan ba da tausayi

SAILUBAH 'Yar gayece Sosai
Duk unguwarsu ba'ayi yarinya me wankanta bah

Zama na musamman samarin layin nasu suke dan kawai suga fitowarta
Duk unguwar ba wanda baisan SAILUBAH da halinta ba
Kyauta San Mutane San ku'di fa'dar Gaskiya..............
Koda ko kar sa'an babanta ne kayi abunda bai dace ba toko ba shakka saita wanke ka da soso da sabulu
Duk unguwar ba Wanda baisan sha'kuwarta da RAMADAN ba
Suna San junansu Sosai dan shi'din abokinta ne
Mutane da dama idan sukaga SAILUBAH da RAMADAN xasu skull dake skull 'dinsu 'daya ba qaramin sha'awa suke basu ba
Fa'di suke tsakanin SAILUBAH da RAMADAN wayafi kyau ne


RAMADAN Yarone me hankali da nutsuwa
Sam baya shiga sabgar daba tashi ba
Komai xaiyi anutse yake yinsa
Baya 'daukar raini
Yarone me farin jinin jama'a musamman mata
RAMADAN na kowa ne dan Allah yayoshi da kwarjini
Duk inda kika kai da abinki idan kikayi toxali da RAMADAN sai kinso Ki mallakeshi a matsayin mijin Auranki
Ya ha'du ne tako ta ina RAMADAN yayi

Yana da da'din murya haka kallo 'daya xaki mai kisan anyi balaraban yaro

RAMADAN cikakken 'dan rainin wayone
Sam baxa ki gane inda yasa gaba ba
Yana ji da Auntynsa SAILUBAH. Sam baya San 6acin ranta
Duk Wanda yake tare dashi yasan da xaman wannan
Sai dai fah ahakan baqamin takurama SAILUBAN yake ba akan samarinta

Shi ka'daine namiji agidansu
Kuma Wanda kamanninsa yafita daban dana kowa
Sam RAMADAN bai ibo Komai na iyayan nasa bah
Mutane na mamakin wannan yanayi yanda RAMADAN ya futa xakka agidan nasu
Kome yasa hakan
(Tabbas kwakwalwa tana buqatar caji agun🤔)


Su ukune agun mahaifan nasu
Akwai yayar RAMADAN Saudat wacce ta kasance qawar SAILUBAH
Sai shi RAMADAN 'din
Da qanwarsa Khairat

Mahaifinsu Alhaji Naziru me ku'dine Sosai
Ya shagwa6a Su da ku'di Sosai
Haka ba qaramin SOO sukema RAMADAN ba
Kome yasa haka🤔

RAMADAN Yana da San karatu Sosai gashi da ilimi tunda ya taso ya fara xuwa makaranta bai ta6a fa'duwa akan Komai bah
Yanxu haka saura bai fimai 1 year ya gama kammala karatunsa ba
Inda yake san xama cikakken likita wato doctor
Yaxama kenan ra'ayinsa 'daya da Auntyn Sa SAILUBAH

Idan Nace muku RAMADAN 'dan rainin hankali ne karku musa min



Haka KHAMIS iyayansa Suna da ku'di Sosai shima an shagwa6a shi Sosai da ku'di
Su biyu iyayansa suka Haifa
Ianada Yaya Rahamat tayi Aure tana garin Abujah da xama
Ganin hakan KHAMIS shi 'daya shiyasa shi abinda yakeso kuma iyayansa suka biye nasa

KHAMIS Yanada San karatu inda yakeso yaxama cikakken loya Wato ya karanci low


Shiko FAWAS iyayansa shi ka'dai suka Haifa
Ba qaramin ji dashi suke bah
Sun shagwa6a shi da ku'di Sosai


*To Madallah me karatu gyara xama*



Yau take talata kuma antashi da ruwan sama yaf yaf yaf gwanin sha'awa

SAILUBAH sauri sauri gudu gudu takeyin Komai dan sunada karatu qarfe tara
RAMADAN ya shigo falan hannunshi 'dauke da Wasu takaddu Yace Auntyna lokaci ya fara tafiya fah
Da sauri tajuyo xatayi magana sai kuma tatsaya kallansa kamar alokacin ta fara ganinsa
Ya 'daga mata gira tare da qarasowa kusa da ita ya kar6i 'dan kunnan hanunta Yace in saka miki ko
Tayi saurin 'dagamai kai Tace kayi kyau Sosai Qanina
Yayi Murmushi Yace Nagode Auntyna



Gyarawa Sosai tayi ya saka mata 'dan kunnan ta'dauki gyalanta da 'yar jakarta tamaqala
Idan RAMADAN na kanta yana qare mata kallo. Ta 'daga mai gira
Yayi murmushi Auntyna tsaya na photo
Wayanka saita cika da pix 'dina
Yace in bake acikinta Wlhi bata da amfani
Tace kayi breakfast kuwa
Ya 'dan Sosa qeya Yace nayi
Tabishi da kallo ka'dan hmm bakayi ba
Yace toh Kinga lokaci yayi........
Cire gyalanta tayi tashiga kitchen kawai. RAMADAN yaja numfashi tare da kallan agogo yana tsaki
Bai ankareba sai gata qatan faranti ahannunta. Wanda ke 'dauke da lafiyayyan tia da kuma soyayyan dankali da kwai
Ta dire a gabansa Tace nabaka minti uku kayi Maza
Yace Aunty banajin yunwa...
Ta katse shi da jefa mishi wata muguwar harara
Bashiri ya fara ci
Yayinda ita kuma ta xauna tana amsa waya
Hello Alhajina ina kan hanyar xuwa makaranta
Yace Amma naso inxo in ganki yanxu. Plx Ki bani ha'din kai yanxu naganki
Aini takace. Kabari ina dawowa xaka ganni.
Yace toh Allah ya dawomin dake lafiya
AmEEn Nagode. Tafa'di hakan da kashe wayan
RAMADAN najinta Yace Auntyna dawa kikayi waya
Ta gallamai harara cikin 'daure fuska Tace ban sani bah
Yayi Murmushi Yace pls gayamin Wlhi ba'abinda xai faru
Tace hmm yama faru Wlhi saina baka mamaki idan kayi sanadin da Alhaji Jamilu ya dena xuwa gareni
Ya kalleta ka'dan dayin murmushin rainin hankali Yace baxanyi Komai bah Auntyna Amma dan Allah gayamin yaushe kuka ha'du da har ya kasance ban sani bah
Tace jiya muka ha'du a jifatu yaje siyayya

Amma shine ko jamishi aji bakiyi ba kika amsheshi daga ganin farko
Ta gallamai harara Tace ban jah mishi ajinba
Yace me yasa
Cikin maseefa Tace saboda shi me ku'dine yayimin tun kallan farko dana masa
Yace Amma.........
Tayi saurin katse shi da cewa. Wlhi RAMADAN ba wani abu daxaka fa'damin inji inbar mutumin nan dan yana da ku'di Sosai
Kyautar farko daya min jiya dubu 'dari uku ya ban
Yace haba Auntyna......
Na rantse da Allah ka cikani da surutu xakasha mari
Shuru RAMADAN yayi yaci gaba dacin abincinsa
Can ya kammala Yace toh mutafi ko. Yafa'da da 'daukar Wasu takaddunta
Suka fitoh ya bu'de mata gaban motarshi tashiga shima ya shiga da jansu suka ficce daga gidan

Direct gidansu XEE sukayi Suna parking tana fitowa
Tayi kyau Sosai cikin shigar riga da siket 'yan kanti
Ta shiga motar ta xauna tana mita wai basuxo da wuri ba
RAMADAN Yace lefin Auntyna ne fah
Tace aina sani tasaka gaba kayi breakfast ko Yace ko shakka babu.
SAILUBAH Tace hmm kema kisan inba ni'din nasashi gaba ba baci xaiyi ba
Haka dai sukayi B;U:K university.

Sunayin parking wata kyakkyawar budurwa tayi saurin isowa garesu
Cikin rashin kulawa SAILUBAH da XEE suka fito dayin department 'dinsu
RAMADAN yafitoh da Murmushi akan fuskarshi Yace ha'a kaga kyakkyawar yarinya. Tauraruwa me dishashe hasken taurari. Gayamin me ya tsaidake a wannan lokacin da yadace ace kina can kina 'daukar darasi
Cikin jin da'di da dariya akan fuskar Amina Tace baxan iya fahimtar Komai ba inhar banganka ba
Tunda naxo idanuna suke min ra'da'di dan rashin ganinka da basuyi ba
Yace toh gani sun ganni sai hankalinsu ya kwanta
Tayi Murmushi. Xanso muje shan iska anjima

Ya kulle motar tashi yana fa'din xanfi kowa farin cikin hakan. Maxe jeki kar darisa Su wucceki da yawa
Ba musu Amina tabar gun cikin jin da'din Ganin masoyinnata

Gab da RAMADAN xai shiga department 'din nasu
wata ta tareshi da sauri
Ya dafe kai cikin Murmushi Yace yane Asma'u
Xuciyata bugawa take in bata ganka bah
Amma na lura Sam xuciyarka bata damu dani ba Sam

Haba nutsuwata abin kwanciyar hankalina. Wlhi dake natashi araina

Meyasa toh kakasa nemana
Kin sanni da karatu banasan nayi missing 'din Komai. plx nutsuwata Ki lamince min nashiga na miki alqawarin yau xan baki lokaci na musamman dan kimallaki kalmomina
Tace toh Allah yasa ina maka fatan alkairi
Ya shigeta yana cewa tare dake........



Karatu ne Wanda sukayin shi cikin nutsuwata ahaka suka tashi inda SAILUBAH ta kalli RAMADAN Tace Amma fah abubuwa da dama na kasa fahimtarsu
XEE tayi dariya Tace aike Kullun a haka kike
Tayi Murmushi dacewa ai banda matsala tunda gani ga Qanina.
RAMADAN Yace aikuwa ammafa Auntyna kidinga lura saboda wata ranah.

Taturo baki da cewa toh naji muje gida nafara jin yunwa ba sai mun jira KHAMIS ba .......
KHAMIS 'dinne ya katsesu da fa'din dawai tafiya xukuyi kubarni bayan yasan yau ban fitoh da mota ba.
XEE ta kafeshi da ido Tace ya fa'da mana
Ammma fah kayi kyau sosai Tafa'da da shigewa motar Ganin SAILUBAH da RAMADAN sun shige.
Yayi Murmushi Yace kai Aunty XEE ina wani kyau anan. Yafa'da shima yana mai shigewa cikin motar


Cikin nutsuwa RAMADAN yake tuqin motar
KHAMIS Yace Kasan wani abu
Sai ka fa'da
Wlhi fitowata 'daxo na ha'du da wata xanka'daxiya......
Ta ha'du Sosai dan tatara duk wani abinda kowane 'da namiji yake buqata awajen mace
Dana kai agoge min motata tsayawa nayi daniyar agama goge min natafi da ita
lokacin ko wanka banyi ba
Sai gata tayi parking motar tata akusa dani
Ta fitoh tana wani yauqi da rangwa'da. dan Allah Malam motata nakeso a wanke min nanda 10 minutes

Ba sai ta cillamin key nata bah
RAMADAN Yace kut😳
Wlhi ina gayama sai kawai naxuba mata ido kusan na 2 minutes
Ka katsaya kana kallona ko baka 'daya daga cikin masu wankin ne
Ta katsemin tunanina da fa'din hakan.....
Kan nayi magana wanda yake goge min motar tawa Yace tab Hajjiya shima kawo tasa yayi. Baki lura da hutun da yake tare dashi bane
Kasan dake 'Yar iskace saita juyo da kallanta. Ayya am sorry
Na watsa mata wani kallo Nace Karki damu xan wanke miki aikin kai wajan kinma wucce
Tayi Murmushi Tace ba qarya ka ha'du ga muryarka tayimin da'di Sosai dama kana tare dani dana saka agaba dan kawai nadinga jin kalmominka.....
Kan na bata amsa yaran ya gama gogemin tawa
Saina bata kina Nace taje ta aiwatar da 'quxirinta xan kawo mata tata motar har gidansu
Tayi dariyar jin da'di toh Nagode Sosai Allah ya saka
toh bara namaka kwatancan gidanmu.......
Na katseta da fa'din bana buqatar sani dan inaso in baki mamaki wajan kawo miki gidanku batare dakin gayamin bah

Baka fah sani ba
Nace karta damu
Haka tatafi da motata tabarmin akwalar tata

Kasan yanxu damuwata bansan gidansu bah
kuma kamar xuciyata takamu dasanta
Dan Wlhi yau nakasa fahimtar Komai na karatu. sai San ganinta da xuciyata dake kwa'dayin qarayi

RAMADAN ya kalli Su SAILUBAH ka'dan Yace Auntys suna nan fah. Dan haka ka ankare.

Sam KHAMIS ya manta Suna tare dasu
Cikin yanayin sanyi ya kallesu Yace am sorry my Auntys
SAILUBAH ta gallamai harara Tace 'yan yara daku sai San mata yanxu idan aka baku su ya xakuyi dasu. Ta'ina xaku fara sarrafasu
Ina ja muku kunne Wlhi kufita daga harkar mata dan sunfi qarfin Ku
kubari Ku qara shekara goma nan gaba saiku nemesu
KHAMIS da RAMADAN suka kalli juna
Inda sabo sun saba shan fa'dan Auntyn tasu
Cikin 'daure fuska RAMADAN Yace toh munji
KHAMIS Yace 20 years fah Aunty
XEE Tace eh baku kai soyayya ba. Na roqeku kubar kula mata......
Dai-dai nan RAMADAN yayi parking a'kofar gidansu XEE
Tafi toh tana cewa Qawata saimun ha'du anjiman
SAILUBAH Tace wane Kaya xamu sane aciki
Tace eh toh musa let 'din nan mana
Tace red 'din Tace eh shi
Kana takalli KHAMIS Tace toh kuhuta samari
Yace toh Aunty XEE sukayi gaba
Ita mah tayi gidansu tana tunanin KHAMIS itadai tana sanshi yaran na burgeta ga iya wanka kamar RAMADAN
Gashi hancinta baya manta qamshinsa
Maman ta kalleta Tace ya dai naganki kina Murmushi
Tace Wlhi mamah KHAMIS ne yake birgeni
Tace ayya KHAMIS ai yanada hankali
Tashige toilet tana cewa ba lefi kam

Hakama suka sauke KHAMIS agidansu
RAMADAN Yace karka damu abokina akwai mafuta
KHAMIS Yace nasan bama rasata. Xan nemi FAWAS mah


RAMADAN na parking a farfajiyar gidan nasu SAILUBAH
Yace Auntyna
Na 'danga wayarki
Tamiqa masa da ficewa daga motar tayi falansu
Annan tatarar da Abbanta yana cin abinci Umma na gefanshi Wato matar Abban nata dake haka suke kiranta Tace sannu da gida Abba
Yace sannu kundawo lafiya Tace lafiya lau
Yace toh Madallah in kin gama cin abincin naki kixo kisa meni
Gabanta ya fa'di Tace toh

Wanka tayi ko cin abincin batayi ba taje gunsa
Yace dama xan da'da tuna miki ne akan batun tsaida Miji
Wlhi kika cikamin ciki xan aurar dake ga wanda naga dama
Tace kayi hakuri Abba ka qaramin lokaci
Yace ke kika sani nidai na qara miki lokacin
Dan yana wuccewa baki kawomin Wanda kike so ba Wlhi kinji na rantse saidai kawai kiji Nace kitashi kibi mijinki
SAILUBAH ta sunkuyar da kanta cikin ladabi Tace insha Allahu hakan baixai faru bah xan kawo Wanda nake so
Yace Allah yasa jeki
Nan Tatashi xuciyarta cike da tunani kala kala

RAMADAN ko gidansu yayi direct yayi part 'dinsa. Dan gidan nasu acike yake tam da mutane 'yan biki
yaune walimar yayarsa Saudat gobe 'daurin Auranta
Ya baje a gado yanata bincikar wayan SAILUBAH.
Har yasami abinda yake nema watoh number Alhaji Jamilu Wanda SAILUBAH tayi waya dashi 'daxo
Nan ya kirashi ringing biyu ya 'dauka cikin sauri yana fa'dan Allah yaja da xamaninki tauraruwa
RAMADAN ya runtse ido Cikin kamilalliyar murya Yace ba ita bace na kiraka ne in gaya maka wani abu

Alhaji Jamilu Yace toh ina jinka
Yace Kasan da cewa tarayyarka da ita haramun ne
Dan babu kyau Nema acikin Nema
Dan da sadakin wani akanta yanxu haka baifi watanni bane bikinta
Cikin muryar tashin hankali Alhaji Jamilu Yace Wlhi ban san An kawo sadakinta ba

RAMADAN Yace toh yanxu nagaya ma danni qaninta ne
Yace Nagode Sosai yaro Allah ya maka albarka
RAMADAN Yace AmEEn da kashe wayan
Sannan yayi blocking 'din number Sa da delete 'dinta

RAMADAN kenan ya tsani yaga kowa da Auntyn nasa. Shiyasa yake koran mata samarinta sanranshi. Tayi fa'dan tayi maseefar Sam bayaji. Iya kacinsa da ita shine ya bata hakuri


SAILUBAH ko daqar taci abincinta burinta tagama taje gun Qanin nata suyi shawara

Hakako akayi. Data gama Komai saitaje tasamu kakarta Tace kakane bara naje gidansu RAMADAN
Tace har lokacin walimar yayi ne
SAILUBAH Tace wai walimar walimar Saudat
Tace eh mana. Taxoma nemanki 'daxo keda XEE wai kimata lalle ne kome tacene oho na manta
Girgixa kai SAILUBAH tayi Tace sai qarfe hu'du walimar da sauran lokaci
Tana fa'din hakan tafito daga falan nasu


Tafi toh kenan idan ya sauka alungun Gidansu wata Baraka dake kusa dasu
Saita dinga jin kamar kukan yarinya. Cikin qarfin hali tayi lungun
Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un. Tafurta hakan da qarfi. Dan Ganin wani narkeken qatan garde a'kalla xaiyi shekaru arba'in 40 Ya danne wata yarinyar makwaf ciyarsu 'Yar miciciya batafi shekara goma ba

Aiko SAILUBAH me xatayi inba kurma ihu ba. tana fa'din jama'a kuxo ga wani axxalimin mutum yana San 6atama yarinya rayuwa.......
Kan kace me😳 tuni gun ya cika da jama'a Suna tafi da Allah wadai da shi da mamakinsa

mutumin ya saka wandansa SAILUBAH ta cukume masa riga Tace Amma kai kam Allah yayi tsinannan tsowo
Fasiqi axxalimi me mumunar xuciya 'dan iska
Kalli yarinya qarama kana san 6ata mata rayuwa
Idan iskancin kakeji mexai hana kaje gidan karuwai kayi da wacce ta dace dakai. Tunda xuciyarka tamace da son abinda Allah bayaso
RAMADAN Wanda yafito dan rahotan da qanwarsa takai masa.
Xuciyarsa tacika da takaicin Auntyn tashi yayi dabarai kwatan mutumin ahannunta........
Kan yayi magana sai gani sukayi
Iyayan yarinyar sun rufe mutumin da duka Sosai
Mutane na fa'din gwanda aci ubansa Suna tayasu dukansa
SAILUBAH takai hannu xata tayasu itama.....
RAMADAN yajah hannunta sai Gidansu
A farfajiyar gidan yasake mata hannun nata
Yace haba haba Auntyna meya kaiki aikata haka. Kamata yayi da kika gansa kimasa wa'axi tsakaninki dashi. Amma bai dace kitara mishi jama'a haka ba
Tunan asiri bashi da kyau ai
cikin maseefa ta hayyaqu miki tace banyi hakan da kaso ba.
Irin sune 'yan iskan da in ba haka akayi musu bah baxasu dena abinda suke ba
Yace toh wai ke ina ruwanki meya shafeki kawai kinje kintara jama'a maxa da mata kowa yana kallanki harda wani kai hannunki jikin qaxamin mutumin. kin dai kwafsa kawai kiyarda da hakan
Yafa'da kamar xai rufeta da duka

Tace baxan yarda da hakan ba
danni abindayi dai-dai ne
Kana maganar abarsa ya6ata mata rayuwa kenan ko
dan ba kasan

Please Login or Register in order to submit comment