Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

1n Busmess) tana
,da Talent, ina ga Zamu qaru da, ita inhar zamu
ba ta Possition a BIRNIN GAYU of Company ina
ga- da zata ji' dadin haka, sannan . ‘Sabeer ma
zai‘ so hakan "To‘ shi ke nan". In ji daddy. ' "Duk
yadda ka ‘yi dai-dai ne, 1 trust yu sai‘ ka sama
mata wuri." Na gode Daddy". " ‘Da wannan suka,
yi ‘ sallama zuciyarsa cike da murna ga’Deeda ta
samu‘gurbin aiki ga 'Yayarsa Farida zata,
"dawowa‘ cikin satin‘ nan. ‘
*9*~ *V* *v* .
zaune take gaban Computer tayi 'nisa' ' inna
nata surutunta ma batajinta hartayi shiru ta
kyale. ' Bata ankarabasaiji tayi anfinciketa. Ihun
da zata‘yi; Sabeer ne yayi saurin rufe mata’ ’baki
,Gyalenta na hannunsa ya rufa mata"Meye haka
Sabeer? Ina zaka kaini? Ni "fa banason haka bai
sauraretaba ya‘bude Mata" ’ ya tura ta shima ya.
bude ya shiga suka fara ‘ tafiya." - ' " 'meye
haka" Ta .fada cikin bacin rai
"Ni'fa natsani wannan halin naka kuma wallahi”
kar ka sake tabani, bana, so "Allah Ya baki hakuri
Uwata bazan sakeba yanzu ma ya‘zama min dole
ne (Its very'impotant to celebrate this day with
you)". ‘ "Me ya faru a yau din
hausa zallah shared a profile .
birnin gayu
chapter10
"Kin san me yau Daddy‘ya min yabon da bai taBa
min ba.
Deeda ban San ta.ya Zan soma gode mikiba, kin
san cewa kalamanki na ranar nan sun sa na shiga
hankalina na soma nemawa kaina respect da'
Power Ba zan kwatanta dadin da na ji ba 'yau; ya
zama dole, in yi Celebrating‘ranar' nan da-ke,
Please kar ki Ki". qi
Deeda’ ta yi murmushi tace, "Na ji ' kuma ina
tayaka murna. Ai yau ranar ka ce, don haka yau
bani da ja". ,. ‘
, '"Good, ,bari mu fara da Shopping".
'Ta girgiza kai. , ' '
"Sabeer sarkin'son kashe kudi". . ‘
Ranar haka sukaita ‘yawon shopping cin Abinci
kayan -KWalam ba Wanda bai siya mata ba
Daga 'nan suka‘ wuce. Long Drive suka'je ya
nuna ma ta Private Jét-dinsa inda ya mata
alkawarin wataran sai ya kaisu yawon duniya itA
da Kakarta Ita dai jinsa kawai ta ke tana
Lallai Sabeer baida damuwa.
Da Yamma lis suka dawo‘niqi-niki da Kaya ‘ suka
nufi side din su Deeda. a ‘ Nan suka hadu da
Inna DA ibrahim sukai ta hira suna ci suna Sha
ana barkwanci. a " lokacin." . . ‘ Ibrahim ya yiwa
Deeda Albishirin sabon ' aikinta, ta 'dinga jin
kamar a.Mafarki. Inna dai har ‘da raWarta don
dadi, haka Sabeer yayi murna " Deeda’ta yi‘tsit
tana tunanin ya Za tayi da Momi. ” Ta ce
"Ibrahim Mome fa?" "Karki dame". . Muryar
Momin ' da taji shi ya ba ta mamaki ta'ce', "
alhaji yamin bayanin komai, banida matsalada
aikinki. ‘
. Tabbas Deeda ké 'yar baiwa ce, ke din‘ mai
sa'a ce' ba abinda zance illah nace , Allah. ya
taimaka Sabeer' ya kalleta ya yi .dan'dariya ya
ce, "Momi me za ki yi da Kudi da yaWa haka?"
Ta harareshi. ‘
"Ai ka fini sanin muhimmancin Kudi da
darajarsu." . _ A _ ‘ '
Nan ta fice suna dariya'. Deeda
ta harareshi ta ,ce, "Allah ba kyau rashin kunya"
' ' Ya yi datiya ya ce, "To Mama Deeda na
Inna na musu dariya yayin da Ibrahim ya harde
hannu yana kallonsu ya ce - “So cute togather".
Ya fita. . '
haka rayuwa ta ci gaba’ gaba Deeda da Sabeer
suna aiki a tare a _ Kamfani dukdabawuridaya
suke bu, kowa da matsayinsa da aikinsa, amma
kullum Sabeer na Office din Deedan ‘ 'Ibréhim
kam ya fi bawa‘ Asibiti qarfi
Zaune ,take kan Sallaya, bayan idar da. ,Sallar
Asuba tana karatun Qur'ani ' - ' .Wayarta’ tayi
Kara, bata kula taba: ~ har saida takai aya
sannan ta mai da hankali kan Wayar. . Sabeer ne
ke kira kai— a
kai. "Lafiya?" Ta tambayi kanta. -. ‘Nan' ta yi
saurin dauka '- "Sabeer lafiya?" "'Ihunsa taji". . . .
"Deeda ki taimakeni Wayyo Deeda na kira Uncle
IB Wayarsa a'kashe- Deeda mutu,,,,,,
Kara taji ya sa_ Wayar ta katse.
Hankalinta‘ a tashe ta fita a rude da gudu ta nufi
side dinsa, da’kinsa ta wuce kai' tsaye ta tarar
baya ciki.~
"Sabeer Ta kwala masa kira da karfi
kuma arudé. - ' , ."Deeda!" Ta ji muryarsa'kasa-k
asa' a’ Toilet tayi sairin shiga 'ta hangoshi a
takure a bango sai zufa yake k0 motsin kirki ba
ya iya yi. Ta nufoshi Sabeer mene ne?" .
Ya dinga nuna ma ta qafarsa da‘ yatsa, ga wani
irin tsoro a fuskarsa
"Ban ga. komaiba Sabeer. ‘ '
- '"Deeda duba da kyau".
Ya fada; cikin'muryar rudu.
"Ki ZO a‘hankali, Wayata ta fada ruwa ki ' sake
kiran Uncle IB ’ya 20 da Bindiga ' Ta zaro‘ido.
"BindiGa" Ta fada da qarfi tAna kokarin matsawa
‘idonta ya kai kan abin da yake nuna mata
‘Kadangare ne ‘ irin
ruqaqqunnan, motsin da yayi yasashi qara
shigewa jikin "Sabeer. ' 'wani ihu ya qara sakawa
gamida suma. ' "Sabeer" Ta ,fada a tsorace,ta
rasa me . za ta fara kiran Uncle IB dinza ta yi
ko‘cire Kadangaren? ' ' Yanzu Sabeer Kadangare
ne ya sa ya ke Wannan ihun? Duk wannan
razana da firgitar na Kadangare ne
daqar ta samu daman korar kadangaren .amma
‘ta lura baya iya matsin kirki ma, da alama
ya.galabaita ya sha' wahala tamkar ya " jima ba
ci ba Sha, don harya canja kala .magaba lokaci
daya Nan ta sa Towel din ta .daga qadangaren ta
fitar'da shi Waje, ta yar sannan ta dawo ta; yi
Kokarin jan Sabcer waje,_ amma' ina yafi qarfinta
don haka ta ‘yi kokarin' sake .kiran Ibrahim din
tayu sa'a ya kunna Wayarsa ta yi - masabayanin
halind ake "ciki gani nan a Asibiti .na kwana,
amma na kusa isowa". ‘ ' "
Nan ta koma ta yi qokarin jawoshi daga
Toilet din ta kasa don haka ta fita ta kira wasu
Ma‘aikatan Gidan don su taimaka masa, suka sa
shi kan Gado ta lulluBeshi ta dinga kaiwa‘da
kawowa ‘a ’Wannan' halin Ibrahim ya" 20 ya
samesu bai Batu lokaciba ya yi ka Sabeer. ; "Me
ya-faru‘ ~
Nan Deeda tayi masa bayanin abindaya
faru Ibrahim 'ya so ya fahimta dalili
amman bai ce ma ta komai ba ya hau yin
dabarunsu na“
Likitoci har‘'ya yi nasara Sabeer ya farfado ya
tashi 'a firgice ya kankame ‘IbrAhim jikinsa na
rawa, ya yin daya boye kansa jikin Ibrahim
yace"Uncle ib ka kori Kadangaren nan
gashi nan yana yawo a'jikina, Uncle 1B bakaga
jikinSa ba ba kyan gani.." ‘ - , . "Yi shiru Sabeer‘,
Kadangaren ya tafi bayanan"Na cireShi". ta .fada
tana kallonsa a Ganin ya kasa 'samun nutsuwa
ta soma tofu masa Iddu'o'i tuna shafa‘ masA
harya fara samun nutsuwa
Ibrahim ya yi masa Allurar Barci, Baccin ya debe
shi amma duk da 'hakan yana firgita, sai" da-
Ibrahim yasa aka mai 'da shi Side dinsa ya - bar
wannan- Bangaren 'gaba 'daya in ba haka ba
hankalinsaba zai taBa kwanciya ba
' ' ita dai Deeda har yanzu abin na daure mata
kai». wai duk Kadangare ne yasa Sabeer ya shiga
wannan halin;
Ibrahim ya ce, "Deeda ai Sabeer haka ya ke tun
yana karami, yana‘da tsoton irin abubuwan nan,
lokacin da na ga Kadangaren na fahimci abin
da"ya tsoratashi, ina tsammanin" kwanaki lokacin
daya farfasa glass din dakinsa Kadangaren ya
shigo lokacin da' aka gyara ‘bai‘ fita'ba ya
maKale a dakin wahalan .da ya sha ba ci ba sha'
ya mai‘da jikinsa wani. iri wanda‘ wannan
yana'yin kadangaren ' ya tirgita Sabeer’
Ta kalleshi tace, "Amma Ibrahim ba maganinsa
Yana da‘ matuqar muhimmanci ' a cire masa’
wannan tsoron; kuma duk da' Sakaci da addu'a
ma. “
Sabeer yana Likita. amma. “yana tsoron irin
wannan abubuwan,
."Deeda wannan halitta ne haka Allah Ya yishi
~ Sai dai kamar yadda kika fada addu'a ne
maganinsa Wanda .muka' shagala-da yi sabo da
busy life na‘rayuwar yau’da kullum mun manta
wannan Sabeer ba shi,’ da mai masa wannan, ba
Uwa 'ba Mata ba Uba da zasu masa wannan,
kuma 'shida kansa' ba zai yi’ Ba; haka Yayarsa
na san tana masa, ‘to amma itama a halin yanzu
tana ta kanta ne, ko‘ba ki duba yanayin
rayuwar'Gidan nan ba ne?" Shiru ta yi tana
tunani. "Wannan wacce irin rayuwa; ce? Wai
dama‘akWai masu irin wannan rayuwar?
‘ Wai dama masu Kudi haka u
suke rayuwa? Dr. ,Sulaiman wanda shi ne'
Maigidan Wanda ya kamata \
ya hada kan Gidan Shima‘ yana busy da- wasu
Business din nasa 'na wasu qasashe, kullum cikin
meeting suke shi da Momi, sai su, yi ‘Watanni ba
su ga juna ba.'kumau
wai Mata da Miji -
'Ya'yan’su Mata; 'ita'tun da tazo'Gidan
bataga'ya’yan, Momi sun 20 ta gansu da
iyayensu da . 'yan ‘uwansu ba, haka ba ta ganin
’yan uwansu sun” zo Gidan ba,‘- akwai‘ dai
jama'a ta‘ can wani,bangaren, amma kowa
rayuwarsa ya ke, sannan 'Yayarsu da ya kamata
ace tana; nan; amma ,wai _ tana can wata‘ qasa
tana kula da' Business da Asibiti, Gida ba hadin"
kai :kowa na nasa rayuwar. . ‘ _ ,To mai zai'
hana Sabeer bazai yi yadda ya ke soba, yana
rayuwarsa. yadda ya ga dama ba kwaBa. ‘ ‘ '
Nan ta zura masa Ido, tausayinsa ta ji ‘ya
kamata. _ Wai dama haka ake rayuwa’a BIRMN
GAYU? suna kaWai ya tara- da' dukiya amma ba
wata‘ DANGANTAKA ba ‘ wani Sabo da shakuwa
a'tsakani." Zama tayi ta kusa da‘Kujeran da ke
kallon Gadon daya ke kwance tana kallonsa.’ ‘ ..
Ibrahim ma ya nufi daya‘dakin yace, Bari naje ya
yi wanka na fito saiki tafi.
.Tana nan zaune wurin tana tunani kala~ kala
Sabeer ya "some. motsi- a hankali ya bude ido ya
ci karo da fuskarta. ' Ya tsura ma ta. ido-yana
tuno abin da ya faru. -
"Wai. me” ye sa yanzu daga 'ina cikin damuwa
ko wata matsala Deeda ce mutum ta farkoda
dake zuwa KwakwalWarsa?
Idan yana cikin matsala ita ce mutum ta farko da
'zai‘ nufa da. matsalarsa. In yana- cikin
halin kadaici gurin. ,Deeda yake nufa_. sabeer _
me ke faruwa'da kai? Ya 'ya'tambayi kansa.
Lokacin da suka hada-ido da’ Deeda ta yi
masa murmushi, zuciyarsa ya .ji ta buga da.
Karfi, ya, dinga jin wani abu mai sanyi da dadi
na shigarsa.
Kallonta kawai yake ko‘ kifta ido baya .yi‘
Ta tashi ta matso kusa dashi. ’ ' "Sannu Sabeer".
'
LangaBe kai ya.yi kamar zai yi kuka ya
ce"Deeda ina tsoron Kar‘dangarennan, ya sake
dawowa
ta matso kusa da shi, "Karka'damu Sabeer". 'Ta
fadi cikin kwantar da murya.“ ‘Na, fitar‘da'kadang
aren ba za'ka sake ganin ‘saba.. Ka daina'
'maganarsa, "'ka" cire tunaninsa a
kwakwalWarka. ‘ ‘ - ‘ Ka rufe ido‘ ka manta ma
da-abin da ya faru, rufe ido (and imagine
somthing Beautiful)” _ ‘ ' ' Murmushi ya yi mata
tareda lumshe ido yana kallonta har .ya rufe
idon’, fuskarta‘ kawai » ya ke gani, murmushinta,
dariyarta,'tsiwarta da duk wani abu game da ita,
ita kawai yake gani a idonsa-yana murmushi
yana‘jin‘“sonta mai karfi yana ratsashi yana
binjinin jikinsa. kallonsa ta ke,‘tana ganin
nutsuwa da kwanciyar hankali a fuskarsa, ya sa
taji wani sukuni; a tare DA ita ShigOWar Ibrahim
neya ja hankalinsu Deeda ta'miqe ta ce, “Ni zan‘
koma ciki, Inna ma ba ta san. na li
fita.ba, sannan inason na shirya na wuce office
Ta kalli Sabecr ta‘ce; "Take care sai ka kwanta
ka‘huta, you need to rest
, Girgiza ma ta kai' ya'yi. Nan 'ta juya ta ya bita
da ido‘ harta bace ya mai da kallonsa kan
Ibrahim .ya mike yaji jikinsa duk ya mutu
. Ibrahim ya? kalleshi yace, "‘Lafiya
Sabeer?“Unclp‘ .I‘B’ lafiya lau,‘ just that Im so
happy, bansan me yasa nake jina yau cikin
farincikinba‘:farin cikin da nake ciki‘Yau ‘daban,
yake 'dana kullum ibrahim ya. sa mai’ ido yana
kokarin‘ karantarsa, sannan yace kozan iya jin
dalilin‘ wannan murnan ?” ban san dalili ba'Unclc
IB kawai dai ina tsananin murna". Ya. fadajikinsa
yana‘ 'fadin, Uncle/B you are so good ". , ' ,
ibrahim ya miqe yana girgiza kai ya ce "'Sobeer
baka' da dama nina wuce.
, "Uncle. [B Please jirani» zan bika ‘ni'ba zan iya
zama a nan hakabani daya".ba
Ibrahim ya kalleshi yace Ba zaka samu ka yi ta
bacci. ba
Ya girgiza kai yanzu', hankalina da tunanina da
jin dadina na can ofice
"Wow! I am imprass ’inji Ibrhim.
"Na yarda Sabeer ya'girma, zanfadawa Yayata
cewa Babynta ya girma". ’ '
sannan- ya mike .ya : shiga wanka ya shirya, a
mota daya suka fita' Ibrahim ya ajiyeshi a office
sannan ya Wucc Asibiti‘.
' Decda 'kuwa tuni‘ta hau aiki
Ya'na isa’ kuwa, ya wuce Account Section kai.
tsaye inda Deeda kd aiki ya tsaya nesa ’da ita
kadan yana ‘ hangota tana danne-dannen
Computer; wani lokacin tana magana da su, k0
wani murmushinta yana dada kashe mai jiki da
zuciya da‘ sonta’, ya sa ma ta -id0 .tamkar
wanda ya samu Tv. duk’ wanda ya xo wuccwa k0
sai’
ya gaishe shi yana mamakin me ya ke tsaye ya.
keyi anan?’Wasu' ma.sun yi_tunanin 'Badda sawu
ya yi 'don ’ya‘ Kamar wadda aka ceta daga Kai
ta kalli wurin, carab Suka hada ido, ta ‘ ' _ ‘ 'Nan
tayi: .saurin cewa "YallaBai yaushe ka zo?' Nan
ta mike ta zaga ta sameshi. "Zo mu tafi. “ ‘Ina‘?"
Ta‘tambaya, "'Kai da ~baka da lafiya,_ ina zaka?
da ka zauna a gida ka- huta bazan iya zama a
gidaba to ka'koma ofIiCe yanzu lokacin aiki ne
ina' da aiki 'da yawa, kaima 'za a bukace ka a
'office"‘ "Ni dai ki 20 k0 in ja hannunki mu je?" .
.Ta yi. saurin'nade'hannuta ta hade. fuska. . “ _.
"Banaso,‘ nan office ne mutane suna
kallonmu’"To mu je
D0le ta‘bishi'. suka nufi can nesa da offlce duk
cikin Kamfanin ne,‘ wurine na musamman don
shan iska hutawa. ‘
Nan sabeer ya .sa aka shirya .musukayan ci dana
sha kala~kala ya ja ma ta kujera.
"Zauna Deeda, please". .
Ta ’Bata fuska'kamar 2a ta yi'. kuka ta ce "haba
Sabeer me za mu yi‘ a nan, yanzu’lokacin aiki‘ ne
fa,‘. Please ka yi qokari ka’ fahimceni
. Shima 1 Ya 'lrangaBe kai‘ ya ce, 'Tlease
Deeda‘kiyi‘ hakuri ki .fahimceni, nima ina son
zama ,da ke a - yanzu mu yi hira‘ in ._yi ta
kallonki"._"What!" Ta fada cikin manaki ‘da'
qosawa. .
.. Ta ce '"Sabeer me hakan yake nufi‘?“ Me
ya~sa.-_ka cika fitina ne da’ Yarinta. .Haka
kawai da .Safen nan .lokacin’ da kowa ke aiki
kace mu'zo mu yi hira? Ka ga hakan ba Mai
yiwuwa bane" ' _ 'Ta mike za' ta tafi. Nan ya
hade .fuskar tamau yaCe'. "'To‘shi ke‘nan ki tafi
yace ba komai Ki gama aikin naki tunda aikin ya
fini tace a,a ba haka nake nufiba
. "To in dai ina da wani matsayi da muhimmanci‘
a wajenki ki zauna". , Ba yadda ta iya haka ta
daWO‘ta zauna ta ce "Gara kai you are the boss".
. . :
Tun da kinsan da haka meyena ‘ damuvwa, ’ki
dauka boss ne ya ke baki Order".
Ta ce "ka sani a trOubIe‘ ne idan Daddy da Uncle
IB suka ji, ba laifinka Za' su gani ba sai nawa". .
'
' "Me ya sa za su ga laifinki bayan' ni na l
jaWOki? Kuma ma daiga ba abin da zasu yi, .
Yanzu dai mu bar wannan', zo muje yawo mu
dawo".
.Haka ya jata suka _yi ta‘ yaWo suna. kewa.ye
wurinn, yana jin dadi ya yin da ya dauko Camera
yana ta daukanta hoto.’
Wannan lokacin -da ‘Wannan yanayi yafi kowane
lokcci dadi a rayuwar Saabccr, ya;
dinga Jin tamkar ba shi da sauran, matsala a
rayuwarsa. . ‘
Haka'ya dinga Jin tamkar yaje ya kwanta a jikin
Deeda ya rungumeta kar ya ta‘Ba rabuwa da ita;

ba shi da sauran matsala ' a rayuwarsa
Wannan ce Karo na farko da Sébcer yaji yana
son. aure, yana “son ya yi rayuwa da deeda
rayuwa ta har abada.
g *y*‘ *y* *.*
bayan sun dawo ta ce masa, "Yanzu - dai ya
kamata su 'koma office sannan ga hadari , ruwan
sama‘na iya saukowa.‘ - ‘ Sabcer ’ya yi
murmushi ya kalleta ya ce "Zamu tafi yanzu dan
.kara mana minti goma, ina jin‘dadin weather nan
Wallahi". - Nan ya lumshe ido yana ta ' shaqar
numfashi da karfi, ya. rungumé hannayensa yana
shaker iskar damina mai hade da‘ kamshin son
Deeda yana ratsa shi_. Yana jin kaunarta 'na bin
sassah jikinsa.
llah
birnin gayu
chapter11
Ya bude ido yana kallon fuskarta mai kunshe da
ni'ima. 'da ‘annuri da wani irin haske da kyau,
wanda a yau ya ga ta kara masa'. '
Ya sata a gaba yana kallo, ita kuma’tana ta mila.
Ba su ankara ba sai yayayyafi suka ji. Da sauri'
ta mike. tsaye ta Ce "Ka ji dadi ai yanzu ruwa
Zai'mana duka".
"Ruwa ba‘zai dakemu ba‘ zo mu shiga cikin nan
kafin ruwan ya -dauke". ‘
'Ba ta ma saurareshi ba ta buga mai harara ta
wuce‘da sauri da gudu—gudu ya bita yana kira,
"Deeda! 'Deeda!
K0 juyo'wa ba ta yi ba balle ta ji' me: ya ke fada,
da. haka' suka koma‘cikin Ma'aikatar, tanar
shiga‘taga an “fara' yi ma ta Congrat. Mamaki ya
isheta'.
Chairman) ne~ na~ kamfanin: ya ce ta
biyoshi, ya nuna ma ta sabon office dinta’ Wanda
yake hade da na Sabeer, ‘
Ta mai da kallonta‘ kan .Saber‘ tana masa
kallon mamaki da. alamar tambaya' ?)
Ya yi ma ta munnushi tare da daga ma ta gira
yace "Welcome to your new office! ‘Daga yau kin
zama Company Secretary
Za tayi magana ya tareta da'cewa,’ "Kar kice
komai, kar ki tamba'yi .komai-na kawoki
inda ya dace da kene, kin 'cancanci wannan '
' matsayi,”da~ Daddy da Uncle'‘IB duk‘basu da
matsala hakan‘, sun yarda da ceWa kin chancant
haka sauran ' Director’s da~ Sauran M‘a'aikata
ba Su ja da hakan".. ba
Yana gama fadin hakan ya juya ya yi ,
gaba tana binsa a baya tare da sauran Ma'aikata
suna zuwa tayata murna
" Bayan, sun watse shima 'ya koma. Office. Ta
zauna shiru tana‘ tunanin anya Sabeee bai bata
matsayi da' yawa ba kues? ita ba wani Degree ba
ba komai yaushe ta dace "da 'wannan matsayin?
Duk abin da ta ke yana"'kallonta daga office dinsa
ta,- cikiti CC. Tv" CAMERA Wanda Yaba shi
damar ganin k0 ina cikin na cikin company din
Dora kafa ya yi .akan Table. dinsa, ya harde
hannu yana‘ 'kallonta yana murmushi, yana sonta
yaji ba' shida sauran damuwa a rayuwarsa, wani
irin farinciki da ni’shadi ya dinga shigarsa... . ~ .
- , Haka yinin ranar, ta kasance musu daga
Deeda har Sabcer ba wanda ya yi Wani aiki na
wannan‘ ranar, don ita, Deeda har yanzu ~ta
kasa amincewa‘ kanta da ta karbi matsayin da‘
ba ,ta kai ta samu *ba. , '
Da ta‘ tashi kuwa haka Sabeer ya matsa ma ta
sai da ta‘shiga motarsa, a hanya ta dinga yi
masa mitar cewa ba’ta so, me mutane'Za su Ce
akansu? Ai sai a yi musu mummunan zato
‘ Ya yi murmushi cikin raShin ,damuwa-ya
ce "Ni ba ‘euwana. da mutane, damuwata a
yanxu Deeda, ce ita kadai'ke gabana“.
ta tsura masa ido na dan tSawon '-lokaci, ta lura
'yana cikin'nishadi yana kuma. maganar cikin
halin ko in kula, ba shi damuwa.
JuyOwa ya yi‘ suka hada ido ta yi'saurin kau da
kai. ita fa kallonnan da yake mata ya soma
damunta. .
Wani kallo da .ta ga yake ma ta yana damunta.
Wani abu da' take gani ' a cikin idanunsa suna
'rikitata.
Nan taji hankalinta na tashi.. ' ' ,
‘ Sumbatu ya yi tayi ma ta har suka isa gida, ; ta
yi saurin Wucewa. Bangaren‘su da wuri_, ya .bita
da kallo mai kunshe da .tSantsar s0' da‘ KAUNA.
'
Tana isa Bangarensu Wayarta ta Ciro ta kira
Ibrahim, dama tana Allah-Allah ta iso .gida ta
kirashi. .
Yana daukar Wayanko gaisawa ba su yi ba tace
"Tana" SOn ganinsa su hadu‘yanzu yanzu"._ 'lna
da aiki‘ da yawa, Please Deeda ina» , jin ma
Asibiti zan kwana yau".~ ‘— ‘ "'Toni zanzo
bata'saurari abinda zaiceba ta .ta ajiye Wayar. K0
~ Abinci ba ta'tsaya Ci'ba, ta yi Sallah ta canja
Kaya, ta yiwa Inna mai Fura sallama ta gaya
mata’inda za ta je,_»'ta fice daga gidan tan nufi
Asibiti.
A lokacin data fito harabar gidan‘ ne Sabecr ya
hangota tana 'tafi'ya da ‘sauri ya' nufi wajenta
yana kiran sunanta,’ amma ba ta ji shiba, kuma
ta yi nisa, tana fita daga gate din Gidan ta tari
Taxi a nan yayi gaba da ita. - Sabccr. ya girgiza
kai 'cikin. .takaici, ya juya da sauri'ya nufi‘
Bangarensu ya, karasa. wuein Inna mai Fura tace
masa Deeda Asibiti taje. Nan da nan ya-rude. ' .
"Ba ta da: lafiya ne?" ‘ Kafin Inna ta yi-masa
wani baya'ni ya fita‘’ da sauri ya zari mota ya
nufi Asibitin. Inna ta biShi da kallon ' mamaki
*.* .*v* *9*
dccda ta, samu‘ Ibrahim game a. office ta Yi
mamaki kwarai donta zaci'_za ta samu yana
ganin marasa lafiya ne
Sallama ta yi masa ya amsa tare da juya ma ta
baya ya ce, kema dai kin iya fitna ,sa' da ki ka
biyonj Asibitin, ba za ki iya hakura na dawo ba?"

"Ba ni' da wannan. hakurin Ibfahim wai me ke
farawa ne, na kasa fahimta? wane dalili ne zaisa
a bani matsayin da bankai ba? deeda hakane
tunda kikaga qara miki girma murna ya kamata
kiyi A'a Ibrahim, ina murna da- inda aka sani' da
na ' jin dadi a‘inda' na ke,.da nafi son inkai
matsayin da aka kaini a yanzu da gumina
kokarina". , Dceda kiyi godiya ga abin ‘da ki ka a
samu, da. godewa Allah,.kin samu abin da kike so
cikin sauKi"Na ji Ibrahim na gode Allah; amma ina
‘son naji dalili? Dole akwai dalilin yes akwai dalili
daya ne', shi ne ‘kawai kin -cancanta 'da hakan,
domin kina‘ da basira a aiki, you ur good in
business.Sannan Sabccr yana son-haka
"Sabeer yana son haka? Me yasa Sabeer zai so
haka?" .
Ibrahim ya ,juyo a fusace ya ce, "Ya isa haka! A
halin yanzu ina cikin damuwa, kar ki Kara min da
tambayoyinki. _
Sabeer na'son haka,‘ that means yana son haka,
karki‘ Sake mini‘ wani , tambaya, baya nan"
Ta tsorata kwarai da ganin yanayinsa, ba ta taBa
ganinsa cikin zafi da tsanani' haka‘ba Sai yau
’ Tuni jikinta ya hau 'raWa, idanunta Saka yi ja,
ta ji kanta na sarawa; Ba ta iya cemasa komai
ba ta mike zata-fita. «
' A lokacin' ne'kuma Sabeer ya turo Rofa ya
shigo'cikin Office din a rude. .
"Deeda! Deeda!! - Dceda!!!‘ Ba ki‘ "da‘ lafiya k0?
Ba da na jawo'miki zazzaBi ba?"
‘ Zai taBa goshinta ta yi saurin ’kaucewa,»ta
dubeshi'-a fusace cikin daga‘ murya da Bacin rai
tace "Ya isheka haka‘Sabeer! Bana son abinda ka
kemin!!
Tana gama fadin hakan ta yi tsaki ta fice daga
office din tare da‘rufo'kofar office din da karfi,
garam. '' 'Tuni Sabeer ya ji hankalinsa‘ ya ’yi
mummunan‘ tashi a ransa ya ji ba‘bu dadi. Ya
sunkuyar kai Kasa kamar zai yi kuka.
_ Ibrahim ya matso gareshi tare ‘da dafa
kafadarsa' ya ce, "Kaeka damu-Sabcer ba abin da
ya sameta kawai gajiya‘ ne da ciwon kai, na
dubatakuma na ba ta magani, ba ta 'da ‘wani
matsala, kar ka damu da abin da tace, Stress ne
ya mata yawa
"da laifinama . Ya fad'a cikin rashin jin
dadi.
"Nina matsa'ma ta yau harna jawo ruwa
ya bugeta, ga shi yanzu na jawo ma. ta
zazzaBi".~
. ‘ ’Hey! ba 'kOmai ba wani abin daga hankali
bane,‘kar ka damu Sabeer, just ka ragé shige.ma
ta, ka» daina yawan _céwa' za ka taBata k0 ka‘
kai” ma ' ta :hannuu, bata saba da wannan'
rayuwar. ba she will not like it, zAta iya yin
tunanin ’Wani abu daban ka ji"
"Na ji Uncle IB, ba zan sake'ba in dai Deeda
bataso, bana son abin‘ da zai dameta, zan je in-
bata haquri
"Ka. bari ba yau ba, yanzu- tana- bukatar hutu,
ka bari sai gobe,‘kar ka matsa. ma ta".
"To Uncle IB k0 Waya ma kar in yi ma
ta?" , . .‘ ,,’ 'Eh ka baei sai. goben .
Ya bata fuska ya ce,‘"1na son na ganni tare da'
ita- Uncle I will (Mike it) idan ina'tare da ita".
. Ibrahim ya 'yi‘ masa murmushi ya‘ ce, "Karka
damu, you Will be with her, .ba kuna tare a office
ba Tare ?
Ya- yi dariya ya‘ ce, "Haka ne, amma 'ni dai
Uncle IB sai na je'ko sau daya yanzu in gani ’ya
jikin nata yake?" ' . -
Katin. ma ya ce wani abu tuni Sabeer ya juya ya
fice daga’ Office din da sauri. __
Ibrahim ya jima yana kallon koofar d yana‘tunani.
.
Haka kawai ya ji' ba zai iya komawa Gidan ba,
gara ya zauna Busy a Asibitin ko zai ji saukin
matsalarsa
ta?"
‘ halin da 'lnna mai Fura ta ga Deeda
ta shigane' ya dameta matuka; .
Ta matsokusa da ita. -
"Deeda me ye yake damunki?"
Decda ta matsa ta‘kwanta a cinyar Kakar ta ce,
"Inna nima ban sani ba, kawai dai na ji zuciyata
‘ba'dadi ne.
Inna kin san me yake faruwa yau kuwa?"
"A'a sai kin fada'"; lnna ta ba ta‘amsaa
Nan, Deeda ta kwashe labarin abin da ya faru kaf
ta' fadaWa Inn’mai Fura. ’-
Inna ta girg‘iza‘ kai ta 'ce, ."Gaskiya ne Decda,
abin’akwai' alamar tambaya. Sai dai karki damu,
ina‘ .ga ai gaskiyarki da amanarki .ne ya’ jawo
hae aka baki wannan matsayin
Jajircewarki; Ce tasa ‘kika kai .wannan’ matsayi
Ki cire damuwa daga ranki, ki ki karbi
Aikinki hannu bibbiyu". "Na 'ji Inna, 'amma Inna
kulawar da Sabccr ke min yana ban tsoro, yana
sa' ni ,tunanin
ki me
a wani Bangaren'kuma ina ganin' ba Wani abu
bane, kawai haka halinsa yake, kar in je“ in yi
masa zatOn da ba haka' bane".
‘ "Kar ki damu Deeda, saki ranki ba komai bane
kar ma'ki sa wani tunani a ranki".
, ' "To Inna. Wallahi kalamanki ba Karamin
kwantar min da hankali sukeyi ba. sannan Inna
ina so a ciki'n Kudinda na tara na ‘Aiki na kaiwa
Baba‘ ko na siya masa wani abu";
Nan Inna ta Bata fuska. .
"Wane Baban? Baban naki da ya manta da ke, ya
Yar dake?" ' - -_ ‘
"haba Inna, ai koma‘ me ya yi shi Ubana ne
Mahaifi, don .ya yar da ni‘ ni dai ba zan yar da-
shi ba, in dai ina neman albarka' da gamawa
duniya duniya lafiya- dole» in je in da yake in
nemi albarkarsa"'
Inna_itéce, "Shi kenan tun da haka 'ki‘ke so, zan
baiwa' Tabawa'Kudi ta aika masa da su. Sannan
karshen watan nan zamu je Kauyen ki gai da’ shi
da sauran ’yan uwa"., '
Ta yi murmushi; "
"Yauwa Innata.Allah Ya barni da'ke"..
"Améen 'Deeda Inna". Ta- fada tana dariya. ‘ '
Haka Sukayi, ta hira, motsin shigowar
Sabeer ya sa Deeda ta'yi likimo ta rufe idon ta A
Cinyar lnna kamar ta yi bacci. Tana jinsa ‘da .
Inna suna ta hira. , ‘ Motsi kadan sai ya cewa
Inna, "Jikinta - _ ba zafi dai k0? Ba zazzaBin k0?"

Inna ta tayu dariya. "Ba komai Sabecr, gajiya ce
kaWai, Bacci ta ke tana hutawa."
"To '
' Ya'

6 Comments On BIRNIN GAYU
avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

??

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

Perfect

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

Good

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

A

avatar
sadiya-umar

1 year ago

Reply

Good and interested

avatar
sadiya-umar

1 year ago

Reply

Good and interested

Please Login or Register in order to submit comment