Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da kai;
ta’kira sunan shi'. ‘ ‘ ' "Ibrahim,juyo ka’kalle
ni".kara sunkuyar da kai: yayi, nan ta sa ‘ hannu:
ta_ dago fuskar sa ya kalle »_ ta, hawaye ya
gangaro maSa.
"Ki yi haKuri Farida, ni mai laifi ne ‘ agurinki". ‘ .
tai- murmushi,‘ Kayi hakuri
Ibrahim, nice " .mai . laifi.Na karya alkawarinda
na maka na cewa zan kula. da kaina sannan'
bazan taBa bari' 'wani sabani k0 rashin fahimta ‘
ya shiga
tsakanin muba, Ganin hoton Deeda‘ a (wayar ka
yaSa‘ kishi ya rufe min ido, na manta kaina, na
manta me nake yi~. 'Zafin zuciya shi ya sa na
manta‘dukkan sadaukarwar ~ka. 'gare ni da
Kanina da ma BIRNIN ; GAYU gaba daya, ,na
manta‘da ’ceWa' 'tsakanina ,da Ibrahim: abota
‘ce da mutunci tare da girmamawa, .na manta
cewa‘, kana. :(respecting) ;- dina ina (respecting)
din ka. Haka nan ka’min sadaukarWa da yawa
Wanda nima ya kamata nai 'maka. Na . manta
mijina shima Zuciya ce dashi yana da (feelings)
da ; (emotions) akan Deeda. Na manta‘ka so
‘ ,Deada, Deeda ta so ka tun da farar safiya, ‘
don haka‘ zuciyar ka ba zata jure ganin Deeda
cikin tashin hankali ba. Na manta ‘ lokaci na
farko‘ a rayuwar. mu da ka taBa~ yiwa ‘kanka-
Wani abu, Ka yafe? . min ‘- Ibrahim"; HaWaye ya
gangaro masa, ya ce
(please) Farida kar 'ki ce_ haka,' 'na amince da
nayi kuskure na ajiye hoton matar Saber‘ a
Wayana', don haka. duk abinda ke k0 Sabeer ku"
kayi dai dai ~ ,ne. Farida ban 'taBa ‘tunanin raba
Sabeer da Deeda ba,‘ ban» 'taBa 'kOda' mafarkin
mallakar ta ba. Deeda ta jima‘ da mutuwa a
rayuwata, sai dai na binne ta a qarkashin
zuciyatané sannan ina 'amfani da hoton tane ~
(to comfort me in-my trouble' time) duk .da
nasan hakan kuskure ne da laifi :babba. Farida,
na rasa me yasa zuciyata ta kasa,'duk juriya; ta
(I cant get over her ) 'musamman in na ganta
cikin damuwa tashin hankali. Amma dukda haka
Farida- (I swear I do Care for you) da Sabeer
Dama nayi tsammanin in na samu maganin'
ciwon Deeda‘ zamu yi maganin matsalar Sabeer;
za su’ zauna 'tare har abada ba tare da'wannan
matsalar ya sake tasowa,ba shi yasa na‘dage,
Sai dai nayi
kuskure, garin‘ magance matsalar Deeda da
Sabeer na_ manta kula da lafiyar mata ta, ki yafe
min Farida". "Ibrahim ba' ka da. laifi, ‘ ka yi; haka
ne saboda kana, tunanin zan _iya kula da kaina a
matsayina na babba, kuma likita, wacce ta 'san
muni da illar ciwon da take ' dauke da shi". ’ ' '
Sabeer. kansa 'kife yana jinsu, hawaye kawai ke
fita: masa, wanda ' _’.danshin hawayen ya
taba'mayafin da‘ take- rufe har' ta ji sanyin sa a
kafar ta. Ta kira sunansa, murya Kasa-Kasa ta
ce; "Sabeer, yau' Sister kake . Boyewa haWayen
ka? Sister'dinda‘ kake kwanciya kana kuka a
cinyar ta?" ’ Ya dago kai fuskar sa jawur,
~idanun sa sun rine ya“ hau gige fuskar yana
kakalo 'murmushi, ya ce "Sister, ~ba kuka nake
ba, bacci nake tun dazu. Kin tashi? Sister ya
jiki?"
Ta yi murmushi tace, "Na ji dadin , ganin ka haka
‘Sabeer, ka fara' koyon’ ‘ hakurida juriya akan:
rayuwa Ganin ka a hayyaCin ka Ya sa ni farin.
ciki, sai dai'. bana son ganin hawayen nan a
.idonka‘".' -Ya 'matso dab da ' ita, ya kifa' 'kai .,
yana kuka.“ _
‘ - ,‘,'Sister kiyi hakuri, .(I trouble :you alot)'ba
zan' sake ba, Sister ni kaina ba na so in ganni
haka, bansan me yasa haka ' ke,faruwa_daniba_".
' ‘ - .
"Sabeer, ka daina wasa da addu'a, a, duk
lokacinda kaji haka ya taso ma ka dinga addu'a
kana kiran sunan Allah, ’kar ka bari zuciyar ka-ta
fi jarfin ka. ,Sannan ‘ba‘ Deeda ba, kowane irin»
halitta za. ka gani ka daure; ka jure, kar‘ ka kau
da kai, (you will get over your fear)"; '
_"Insha Allah Sister zan'yi kokari, zan ' jure, 'zan
gwada (just be fine) ki. samu sauqi mu koma
Gida nayi alqawarin zamu rayu kamar DA tayi
murmushi tana kallonsu ita kadai tasana abinda
takeji tace Ina deeda
zura mata ido sukai ba amsa itace ta amsa musu
bakusan inda takeba KO?ta kallesu kafin kudau
wani alqawarin Ku koyi cika Wanda kuka dauka
Ibrahim yace karki damu nasan deeda tana Gida
ka tabbata?
in deeda na Gida ba zatayi qoqarin biyoku asibiti
ba?zuru zuru sukai suka kasa bata amsa kiran
sallar asuba ya katse musu hirar suka tashi a
tare
zamu shiga masallaci Ki kwanta Ki huta
har sunkai kofa tace ibrahim inason ganin deeda
DA safennan zaka kawota?
ya gyada mata Kai alamar eh
suka fita yayindata rintse ido tanajin wani iron
ciwo na cinta a cikin jikinta
washe gari DA safe jikin deeda yai mata dama
dama taji sauqi DA qarfin jiki don' har an
sallamesu sun dawo Gida
tavawace ke kula DA ita KO wanne motsi sai ta
mata sannu hakanan daga taga ta Fara tunani
tana hawaye zata Fara mata nasiha tare DA bata
shawarwari DA tuna mata cewa a halin yanxu ba
ita kadai bace tana tare DA juna biyu wannan
yakan bawa deeda kwarin gwiwa hartadanci
abinci yayindata kwanta kamar tayi barci tunanin
sabeer
ne kawai a ranta; '
‘ 'Al'amarin Ibrahim da? sabeer kuwa sun ‘bincike
birnin GAYU "sama da Kasa, ba Deeda. A bakin-
masu gadi suka samu labari cewai ‘ai ta—fita tun
jiya ba ta‘dawo ba. ;
‘ Nan da 'nan hankalin‘ su ya_ tashi, shin ta ina
ma ‘zasu fara neman ta. " - ' Sabeer ya shiga
tsananin rudani da ,tunanin ina Deeda ta ta shiga
Ba dai kauye ta kom‘a' ba?"Bai'bata.lokaci ba-
ya' zarimota ya nufi kauyen su ba 'tare da
ibrahim ya saniba. - "Deeda, yau zan fuskance ki
k0 da mutuwa zan yi don tsoro, zan ‘fuskance ki,
in rungumeki' Ina matukar qaunar ki - a rayuwa
ta Deeda".‘ Haka ya dinga surutai kala-kaIa 'a
rans'a, duk da' zuciyar isa tana shakka da tsoron
haduwa da Deedan". " !
Ibrahim kuwa yana' shékkar zuwa
ya fadawa Farida basu .ga Deeda ba, don haka ya
wuce gidan ‘mahaifinta'bai Same ta ba tunanin
gidan' Tabawa ya fado masa; ya'wuce unguwar
su Tabawa. .Ba karamin farin .Cikin ganin Deeda
' ya yi ba, tana‘ ganinsa ta Bata fuska; .kaga ka
tafi Ibrahim,- ba zan -' koma ‘ ba Deéda, ki
saurare ni". -;'Bazan saurare ka ba so. ' kake
naje, Sabeer‘ ya ganni ya ’._samu .(attac)koso
kake Farida “ta ganni ’ in tuna mata da Bacin
ranta?" ‘ ‘ ‘ ....’-’Kin.gama?".‘Ya fada yanakallon
ta; ‘ "In kin gama sai ki 'saurareni‘.‘ ‘ Farida',
keson ganin ki, tana kwance a. gadon asibiti
jikinta ya» yi tsanani; .tana * Son ganin ki.
(Please) ‘Deeda, karki ki.Ta fashe da‘kuka,‘Ka ga
abinda‘na jawok0?"
. "Baki jawo, komai -ba Deeda,’ wanan‘haka Allah
Ya “hukunta, kaddarar mu ba,a”hannun mu take.
.ba. (Please) Deeda, ki daure ki je'kiji abinda zata
ce?'_' ..
’TabaWa -tasa baki, sannan ta‘ " mike suka fita.
Har‘suka isa. asibitin ba
Wanda-ya cewa kowa; komai. Suka samu
‘Faridan Kwance idonta
biyu, Deeda.tazura mata'ido, ta :fashe da '- .
kuka, a' lokaci guda’ ta rame, ‘tayi baKi, ta
flta haYYacinta; .
Faridan ta ‘miKa mata'hannu alamar tazo ta isa
garé ta ta riqe
'ta tana haWaye. tace "Karkiyi kuka' Deeda, insha
‘ Allah zan samu sauqin halin da. nake ciki ganin
kin zo kiran da nake- miki, hakan-yana nufin kin
‘yafé min, ba> kya fushi :dani": ' .cikin . muryar
kuka ta'ce
"sister; ban yi fushi da‘ keba sai’dai
kaina da na shigo _ tsakaninku, na ‘ wargaza
komai": "Baki wargaza komai ba Deeda, » kinyi
iya qokari akan mu; sai dai kin, san .halin rai da
zuciya irin 'na mutum, idan ba an dage ba sai
mutum ya bari zuciyar sa ta fi Karfin sa, kamar
_yadda ya faru damu'a‘yanzu"
.Deeda ta kalle ta, _ta‘ ce:
"Sister, kar ki damu, komai zai dai _ daita, zan
zauna da Sabeer a kowane hali. Sister, kin "san
zan cika miki burin ki kwanan na? Ina dauke da
cikin ‘wata‘ guda, Insha: Allah; nan da watanni
masu‘ zuwa zaki ji kukan- jariri k0 jaririya a
BIRNIN GAYU".
“ Wani irin murmushi ta saka har tayi yunkurin
tashi, sai dai bata da karfin yin
hakan. ._ ’A tare'suka mike Ibrahim da
Deeda' suka gyara mata kwanciya, Deeda ta ce.
Si‘ster, ba sai kin tashi ba._Naji dadi kWarai da
na samu dalilin 'sa ki farin cikin; ‘ Ta yi dariya
cikin murna, tace "Kwarai [Deeda kin sa ni "farini
.fiye da tunanin ki, dan babyna Sabeer‘ zai '
zama baban baby, (finally) Deéda'kin mai_ da;
Sabeer babban mutum. A‘ duk lokacin da zai ga
dansa 'ko diyar sa' .zai fahimci cewa yanzu ya
girma. Allah ~Ya baki laflya _‘ Deeda,. Ya Sauke ;
ki lafiya Na" tabbata zaki "mai da abinda ‘za ki
haifa kamar ki (very strong) wanda zai iya ‘- '
fuskantar dukkan wani tsanani da tashin hankali
na rayuwa, zai samu tarbiyya " . daga’ gun uwa
ta gari; Na; godewa Allah‘ da Ya cika wannan
buri. nawa; na.
- gode Deeda. ' " '_ tayi murmushi tana kallonta
‘yayin‘ da Ibrahim ya kasa 'daga kansa akan
Akan‘Deeda, ya kira' Sunanta ‘ yana mummshi',
yace Ina tayaki murna deeda yau an wayi gari kin
zama uwa saber ya zama uba me yafi wannan
farin ciki a garemu ?
Farida tace kaima ka zama baba tunda dan
sabeer da deeda dankane ya girgiza Kai gamida
murmushi yace
kwarai kuwa hakane sister (infact )zanzo dansu
fiye DA yaddah zasu soshi Farida tayi dariya tace
nasani kwarai Ibrahim ta kalli deeda tace saiki
dage DA kula DA kanki cin abinci mai Gina jiki na
sani sister deeda ta katseta nasan yaddah bebyn
nan keda muhimmanci a rayuwarmu duka don
damage tinzz in page 153
maida ni mace, yau an wayi gari ya- mai . . "da'
ni uwa Sister Saber ya gama min .komai a
rayuWa, don: munada (Allergy) da ' 'Sabeer ba
zai‘ 'hana ni zama da :shi‘ -da 'rayuwa da shi
ba. (I will be with him until the’ very end)
ainsha~ Allah". ' Daga ita har Ibrahim kallon ta
suke; - suna' saUraron ta, suna ganin yadda tayi
‘ , nisa a shaugin'son Sabeer.‘ Ta kalli Ibrahim
tayi. murmushi; tace' "Kaima ka taba fadamin
nida Sabeer muna da (Allergy) da juna, 'DA mun
hadu sai fada? Ka ga yau maganar ka tazama‘
gaskiya".~ ta fashe DA kuka inada (allergy)da
mutumin da nafi so a; rayuwata Ibrahim ya kau
da kai', saboda‘ ba " zai jure ganinta'a‘ haka ba;
‘farida ce tasa hannu ta shafa ta, ta
tace‘Kiyi haquri Deeda, na' ‘fahimci?’ halin,da’
kike ciki, na fahimCi son'da'kike' ~ ' yiwa Sabeer.
Deeda, ba'a rayuwar aure a 'haka, sannan
wannan abinda ki ka fada . ‘ba shi‘ ne maganin.
matsalar, nan :ba. Na . ’farko Sabeer bazai taBa
son wata. har ya“ auro ta bA , musamnian ma in
yana tare da " ke .SabOda bashi da‘sauran
sOyayya ko' :sha'awa da- zai yi‘Wa ‘wata mace;
Sannan ' keda ace yayi auren‘ ma" ta yaya zai.
iya =biyawa daya matar buKata ya sawa matar :
da yake matukar so ido? . Sannan Deeda, gidan
auren da ba a 'raya sunnar Ma’aiki masifa‘ da
hala'i sun dinga sauka a gidan 'kenan, shaidan'
zai shiga tsakani, ya 'kawo balai, .zargi da"
rashin fahimta a tsakani ba 'zai barku; ku zau'na
lafiya ba. Yadda ki ke tunanin abin ba sauKi bane;
‘haka‘. rayuwar- take ‘Don haka Deeda maganin
wannan matsalar indai 'ba ku samu maganin ‘da
.zaisa ku,
zauna da juna ba‘ ku sami lafiya, ba. to rabuWa
ya > ‘ .zama: ‘ dole".
Deeda ta zaro ido taha kallon ta,!_Farida tace
' "Deeda, na san ’ba abu mai sauki bane, amma
ya zama. dole yin haka’, don. kade dukkan wata
fitina 'da“ gujewa faruwar ta.Ki min alkawa’ri in
har ba a sa’mu magani ke da sabeer ba zaku-
rabu,‘ za ki auri Wani, kiyi rayuwa mai kyau, mai
ma'ana".‘ .
"Sister baby na".
Deeda ta fada Cikin ,rudani}.
"Za' ki kasance da babyn .ki duk‘ inda 'ki ke, nayi
alkawari, saura ke ce (Please) Deeda; ba na son
ganin Kanina (doing crazy things)"
Nan hawaye ya soma. gangaro mata ba
kaKkautawa, murya kasa-Kasa tace. "'Nayi
alkawari"; "Na gode‘Deeda
‘ Nan ta mike, ta ce.
_Sister,” "ni zan wuce".
_ Tana shirin juyawa ta jiyo.muryar‘ Sabeerna
gaiSawa da WaSu. Zuciyartace_ ta 'tsinke‘, .tayi,
‘saurin shigéwar bayan labule ta Buya dai ,dai
lokacin Sabeer. ya turo kofar dakin tare da yin
'sallama.
A tare suka amsa masa, ya .kalli’Farida.,Sister,
ya jiki Tana masa murmuShi._ .tace Da sauki
Sabeer, ina ka. shiga- ne Zauna, dama akwai
maganar da nake 'so muyi Ibrahim ya kalle shi,
"Yanzu' Deeda ta tafi Dama tana nan, ne' na tafi
wani wurin nemanta?"‘Farida tace "'Neman me
kake mata? Sanin kanka .ne~ ba- "ka ‘iya jure
ganin Deeda ciki'n wannan halin";~ ,Ya kalle‘ta ya
kauda kai.
"Sister,r (please) mu ; bar wannan maganar".
Sabeer bani, da lokaci,‘ ya“ :zama dole muyi
magana ba batun wani Boye-
b0ye :ko kau da zance da gudun sa. Sabeer, .ka
san ciWon dake tsakanin
. ka da‘ Deeda, da kuma matsalar wanda ya .
kusa haukata ka.
Sabeer, duk yadda ku ka kai ga son juna, zaman
ku tare cutuwa ne ga junan .ku, don haka ‘nake
so na kawo 'qarshen: _abin nan, (free her and let
her go)".
‘ Zaro“. ido yayi yana kallon ta, yanayin faskar
sa' ta canja, ya ‘ riko hannun ta.
(Please) Sister, kar ki ce haka‘,‘ zan yi komai
a'duniya amma kar kice in rabu da Deeda
Ya durKusa a gabanta.
please sister zan jure zan daina tsoron; ta. Sister,
=‘bazan ’qara da gawa kowa hankali ba, (I.
promise), . Uncle Ib, ka fadawa Sister‘Deeda
rayuwa ta Ce (I cnt do 'withOut her
"'Sabeer, Saurare 'ni".
Ta‘ fada cikin tausaya masa, har" yanzu? Sabeer
na cikin gigin son Deeda, ta ce.
'Sabeer, kar ka zama mai son kai. Ka manta
me.'(result): din Deeda ya ce? Kana da (Allergy)
da ita,» duk lokacin da‘ jikin ka ya gogi nata ciwo
me; a *duk lokacin da ruwan jikin ka ya shiga
jikin ta guba ne a- tare da ita.‘ Sabeer ba Karya
a- ' ciki; kaga.(result)‘din da idon ka. , ' Haka
nan kaima‘ Kwakwalwar ka bai iya daukan‘ganin
Deeda cikin wannan yanayi, ya zama dole rabuwa
HaWaye ya gangaro' masa,‘
"Sister, ba zan taBa ta bataba, zan ajiyeta
a .gida .ina kallon ta, daga nesa, 'ba zan bari ta
cutu ‘ba. (Please‘) karki .raba ni da” bugun zuciya
'ta farin ciki na da sukuni 'na". 'Idon ta ya'kada
ya yi jawur ta Ce. "(Dont;. be stuborn)‘ Sabeer
kayi“ yadda na ,ce‘ shi- ne ', mafi alkhairi, a‘
rayuwar ku.‘ Sabeer, ya .za -a‘yi,ka‘ Sawa matar
ka ido? 'Ka daina mata magana ka daina ,yarinta
mana yanzu- ka girma, kai“ babban' mutum ne;
Lokaci ya yi'da za ka' yarda da gaskiyar rayuwa,
ka.’ fuskance; ta, kuma ka- _,amince da: .duk
’abinda‘” ba ka samu ba. Ba dole ne kullum mu
samu abinda‘: muke so a rayuwa ba.. Ka'
godewa; Allah da Ya barka' da rai da lafiya'. ‘Ya
mike daga durkuson da yayi, ya‘ '
ce "Naji Sister, zanyi amfani da
shawarar ki Sabeer'kalleni'
. Suka~ hada ido,‘ idanun sa jawur kamar
gauta,.ta ce
"(Promise your dying Sister that you will be fine)",
. . ‘ '
’ "Sister ki daina~ irin‘ wannan maganar, ba
abinda zai same ki, za ki samu sauki insha
Allah". ‘ -
"Naji Sabeer,‘ amma duk da. haka ina son
alkawari daga gare ka (that you will néver act
crazy again)": ‘ -
"Na yi Sister, na miki alkawari (i will be strong)".
- "Sannan ba zaka sake fada da Uncle‘ lb ba. Ina
s0 ka fita daga rayuwar Deeda da Ibrahim, ka
barsu‘ tare 'su rayu (as a happy family)". Zuciyar
sa ‘ya- ji tana bugawa,~
hankalin sa ya tashi, Ya ji numfashin sa
na shirin daukewa. Ya mike zai fita, ta
jawo shi; ' ~'Ina sauraron ka Sabeer".
Ya juya kai Yana- hawaye,
"(Please) my "little, bro, ka sa‘mu wata (marry;
her and be happy). Matsalar ka da'Deeda 'ya isa
haka,‘ (please am sorry) na san ‘maganganu na
sun‘ Bata' maka rai, ‘ba masu dadi bane, «amma
kuma gaskiya 'ne Sabeer".
, ’ Runtse ido yayi “yana jin Wani irin 'abu a
zuciyar sa; kirjinsa ya masa nauyi, ya daure ya
juyo ya kalle ta; Ganin halin'. da take Ciki ya-
karaya, yasa jikinsa ya yi ‘sanyi. Tana‘ cikin
tsananin .Ciwo, Ibrahim rike da ita, shi' kansa
kalaman ta sun girgiza shi. ‘ '
Hawaye ya zubowa Sabeer, ‘ya. matso'. kuSa'
da, .ita {yana sha‘far kanta, ya ce; .-anything for
Sister) yadda kike so haka Za a yi"." '
Da Kyar ta iya bude baki ta ce.
"Thank you) na gode,'daga yanzu
na ga ka fara cika alqawari,~ ka zama
(strong).Na san yadda kake ji a wannan' *.
lokaci, amma ka samu karfin zuciya. Bani da
sauran damuWa a yanzu, sai kuyi min fatan
kyakkyawan qarshe, nema min gafarar Daddy,
Momi da kowa, da- sauran 'yan' uwa". ‘ Ta kalli
Ibrahim dake rungume da~ ita yana hawaye, ta
ce..
. "(Please)' Ibrahim (marry her and make her
happy)"., Sabeer fita yayi da sauri yana kuka, ”
yayin da- Deeda ta tsuguna cikin labule ‘tana ta
kuka kamar za 'ta mutu don tsananin damuwa da
tashin hankali... . Ibrahim duk'dauriyar sa sai da
ya fashe da' kuka, ta katse_ shi.
'. "Kar kayi kuka; kai mijina- ne, ina murna zan
mutu ‘ina tareda mijina, zai sani cikin kabari, zan
mUtu mijina ya. yafe min, kuma ya .yarda ‘dani.
Ina fata' da
addu'ar Allah Ya yarda dani, ya yafe min
kurakurai na. Ibrahim, kar ka manta ka aure ta,
kakula da ita da danta, in Sabeer' ya samu lafiya
ka dawo masa 'da dansa Wannan Ciwo' nasa na
KwakWalwa ka taimake shi ya samu lafiya, in har
kaga ya‘ - .nutsu ya zama babban mutum, yayi
aure, “ya soma bambance tsakanin mai kyau da
mara kyau, ka dawo masa da dansa, ka kawo
masa ya ga gudan jinin sa. -- Ibrahim, na damka
amanar Deeda, abinda za-ta haifa da Sabeer a
hannun ka, kar ka barshi ya haukace (dOnt let
him live in vain) .kayi Kokarin sa shi yayi” rayuwa
mai ma'ana kamar yadda kake yi kullum, Na
yarda da kai (you can do it)". ; ~ Rungume ta
yayi sosai yana kuka, . yace "Na ji Farida, insha
Allah zanyi, iya ’ Kokarina". ‘ Murmushi tayi ta
lumshe ido'
hawayena zuba, taCe." .Wani ,irin sukuni nakeji
yana ratsa ni da nake kwance a 'jikinka; duk da
Ciwon da nake' ji kWanciya a jikin‘ ka mijina
Ibrahim‘ ya kawo min . sauqi da sukuni, na
gode". ‘ Kuka yake, ya rasa abinda zai ce, ' sai
addu'a yake ta tofa mata. ‘ ‘ A hankali Deeda taja
labulen ta fito, ta tsaya tana kallon su na 'yan
mintuna, sannan ta fita da sauri ‘ tana . kuka, ta
yi saurin; jan- hijabinta .ta rufe fuskar ta don kar
Sabeer ya ganta. Hango shi_ tayi' a wani karamin
office ta window, ya rufe kansa yana ta wani irin
kuka mai taBa zUciyar duk . mai sauraron sa.
Nan ta tsaya tana taya shi kukan, zuciyar ta cike
‘_da tsantsar son-da tausayin sa; ta .ji‘ .kamar
"taje ta rungume. shi ta lallashe shi'. Saidai ba"
halin'yin hakan, tana ji tana gani ta tafi ta
ta bar masoyinta mijinta cikin baqin kunci DA
tashin hankali
Hmmmm asha karatu lfy crew
birnin. gayu qarshe
chapter last 29
~ BAYAN SHEKARU BIYAR
_ Kwance yake a dunkule guri guda a - tsakiyar
dakin ta KaSa, duk kuwa_ 'da tafkeken ga‘don
‘da‘ .ke tsakiyar dakin; ‘A‘ _ ' hankali ya ji tana,
shafar kanSa,‘ a‘ hankali, ‘ ya . bude' "ido yana“
kallon kyakkyawar fuskar ta, tana masa
murmushin da 'yasa ya Kara jin sonta na tsuma
shi. Ya yi_ saurin yin filo da cinyarta ,tare da
jawo hannunta ya hada da ’nasa,-‘ya‘ runtse ido
yana jin sonta-na bin jinin-jikinsa. Marya Kasa
kasa ya 'ce, ' - "Deeda," 'kinga yadda na dawo
k0? Na zama‘ yadda. ’ke da Sister ke so in ‘zama
Ina daya' ‘ daga (Best Businesss tycon)
na’duniya’ gaba‘ daya, ina rike da babban
(Business'empire) ina
kula da Daddy; Momi da sauran jama'ar BIRNIN
GAYU 'gaba daya.» Haka asibiti duk girman sa-
ina kula dashi' yadda ya kamata, haka‘ ,Kauyen -
‘ku‘ ma ina zu'Wa lokaci-lokaci ina ganin me ke
faruwa Deeda, kinga yanzu na yi sauki,da karfin
zuciya da' Karfin kwaKwalwar‘ ganin abu
komaikyan sa da munin sa. ‘Ba ‘na wasa da
addni .na (I'am strong enough) da zan iya
fuskantar komai, Haka 'nan ina yawan ‘yiwa
Sister, Mamana .da Inna
sadakatul. jariya, kamar gina masallatai,maka
rantun addini, kyautatawa marayu da sunansu.
Allah yakai ladan kabarin su. Ina yawan yi musu
addu'a, duk da aiki da ya‘ min yawa ban taBa
manta ,yi musu addu'a ba
Deeda, duk abinda ku ke so in'zama
' nayi keda Sister’nayi, sai dai abu guda na kasa,
son ‘wata, mace a duniya. Duk kyan fuskar mace
baya‘burge ni, duk yadda
mace ta» kai ta kawo bana' sha'awar ta balle in
iya sonta . Deeda, ke kadai nake (so: da . sha a
Wa a’ rayuwa' ta, (Please be with me
Ya rungume. ta Sosai yana shakar kamshinjikinta
' Ta: tureshi "Sabeer, kayi haquri, duk da haka ba
zamu taBa rayuwa tare ba,“ na: riga da na mika
rayuwa' ta,; ‘zuciyata' .da gangar jikina ga
Ibrahim": .
Nan ta mike ta janye shi a jikinta ta ficé ya dinga
kwala mata kira da kiran- sunanta. ‘
Deeda,’Deeda!’ (PleaSe) kar ki tafl ki barni, Deeda
(I need y0u in my life). Deeda! Deeda!!.
- "YallaBai!
‘ ’Ya ji* muryar 'Umar wanda yake (P.A') dinsa
mai kula ; da dukkan
al'amuran’sa na cikin gida da office. Firgigit!‘Ya
yi ya tashi' ya zauna, . tare. da 'sa hannayen ‘sa
duka biyu ya dafe goshin sa, "zuciyar Sa na
bugaWa, zufa ya wanke‘ shi duk ‘ da irin Rarfin
A.C dake ' dakin. ' — Shekarun :su biyar - da
rabuwa, ~ amma ba daren Allah da zaiyi ya yi
bacci ba tare da yayi mafarkin taba. Sabeer ya yi
nasarar yin abubuwa da yawa -a rayuwa tun
bayan rasuwar yayar Sa- Farida da rabuwar sa
da‘. Deeda, amma soyayyar Deeda shi ne abinda
ya. . - kaSa cirewa a ransa,-a kullum da ita yake
. kwana yana tashi; Duk da abinda. yake yi a
rayuwar sa Deeda na zuciyar‘ sa. ' Umar ya kalle
shi, yace; ' "Y'allaBai, lokaCin (meéting) ya yi
(Clients) suna‘ jiran ka. Kowa ya gama ‘hallara a
(meeting hall)", Ya kalle shi. ya 'yi murmushi, ya
ce
"Na gode, ka je ka kula da'su kafin inzo, yanzu
Zan shirya in fito".
Ya amsa da,' "To". Ya fice.
Yayind a sabeer‘ ya takure. guri guda na. tsaWon
mintuna, hawayen son Deeda da tausayin kansa
ya dinga zubo masa. Yana da jama'a ~da .yawa,
amma yana cikin rayuwar kewa,‘ saboda mutanin
‘da yake tsananin so~ da bukata a rayuwar sa,
Wanda ya tashi ya saba .da su ba sa tare da
shi,- . Farida, Ibrahim da Deeda sun :maSa nisa, ,
nisan da ba .'zai taBa sake 'ganin su a rayuar sa
ba: ._ . '
Runtse ido ya 'yi yana addu'a don samun saukin
halin da yake ciki, sannan ya mike ya nufi toilet
ya yi Wanka, ya fito-ya - kintsa’ ya nufi (dinning
area) ya ci abinci' sama-sama, ya flta ya ‘ nufi
Bangaren mahaifln sa, ya same shi ,a falon sa
yana karatun jarida. Ya yi .masa sallama, ya '
'amsa yana murmushi. Ya dan rusuna ya gaishe
shi, sannan ya dauko (first aid box) ' dinsa na
magani ya bashi tare da juice, ya, sha. ' farin-ciki,
ya ce. - . ‘ "Na‘gode da irin kulawar- da‘ka- ke‘
bani,.duk abinda ‘nake so; kana_ min .,a rayuwa,
Allah Ya maka Albarka, Ya baka
Yara masu maka biyayya'.' Daddy".
'(Please) addu'ar’ ka nake SO amma'~ ban da
godiya,‘kai mahaifina ne,.ya zame. min dole in
maka biyayya tare Ida faranta
' maka". ,, " Ya Kara“ da cewa; "Daddy, ni zan
wucé office 'To Sabeér, Allah bada sa'a. .ameen"
Ya fice, mahaifin nasa ya bishi ‘da
kallo yana tausaya masa. Ya manta yaushe'
‘rabon' da‘ 'ya ga. murmushin ‘ jin dadi 'kO' farin
ciki a fuskar dansa, sai dai'na yéke‘ k0 na dole.
Kallo daya zaka masa ka‘ san yana rayuwar
kewa, haka nan idon sa da zuciyar .sa na neman
abokan rayuwa kamar mata da ‘ya'yansa. - '
Allah Ya dawo maka da farin cikin ka Sabeer,r in
ganka cikin iyalin ka, kana Walwala'kafin in
mutu". ' ‘ Sabeer bai fita ba' sai- da ya wuce
Bangaren Momi ya je ya g'aishe ta, kafin ya
wuce, itama tana sa masa albarka. A haka
rayuwar Sabeer take taflya a yanzu
saukake, duk kuwa irin dumbin dukiyar da
suke da shi- rayuwar sa mai sauqice
' . ' Kowa na son sa, koWa na yabon sa, --
saboda taimakon talakaWa da ’ addini da yake.
yi, da tausayawa marasa karfl, da yawan‘
daukan” matasa aiki tare da ’yiwa jama’a‘rsa
adalci da biya muSu bukatun su.
'* *
Zaune' take gaban tan-gamemen t.v' tana kallon
sa, idanunta jawur, ana hira da
' shi akan (business daga Kasa an sa ’
Sabeer Sulaiman BIRNIN GAYU (The '- richest
young 'busineas tycon). Ana‘ hira da' shi a 'wani
,Meeting) da ya;zo yi a London;
Ba ta saurari_ me suke cewaba; ita dai fuskarsa
take jin kallo‘ ~da .farin Cikin “ganin yadda ya
dawo.- Ya samu, nasara da yawa a‘ra'yUWar sa
son'sa ' ’bai taba Canjawa a zuciyarta ba ko na
daKiKa daya, sai dai'abin’da ya Karu.‘
Hawaye taga-sun soma tsere a idon ta, , wani ‘
'sabon son sa ya dinga taso mata.
Rabon ta da shi ido da ido tun ran data
' barshi a asibiti a Nigeria, tun .daga ranar sai:
dai ta' ganshi a t.v, jérida k0 (magazine); "Mama!
Mama' Ki ~b0ye ni";
,‘ Sabeer ne ya taho da- gudu Tabawa na binsa,
.dama sun 'saba kullum in za'a masa wanka sai
sun yi wasan Boye-Boyen da guje-guje kafin ta
kama shi ta masa,
Fadawa jikin Deeda ya yi,‘ ya ce
"Mama, kinga “Tabawa ina‘ (game) dina ta zo.‘
wai'sai, ta min wanka,.ki 'ce ta kyale ; -ni"..~
Deeda ‘ ta karkata kai,'. ta yi, murmushi,’ ta'
kwaikwayi muryar'sa, tace;
"Ya 'za'a .yi‘ ince ‘TabaWa ta" 'bari‘ bayan nima
ina‘ tsoron ta- kar ta» min bulala?‘ Ba ka ga ,tai
girmi ‘Mama’ ba? TabaWa' kamar Mama’ take‘fa
wurina, dole-in ji ’ maganarta,’ inaqi za ta min
bulala Ko kana so. a yiwa mamanka bulala?"
Yagirgi'z'a' kai, ’ya kalli Tabawa. ,
"Karki yiwa. Mama_'~'na.. fada k0. bulala, bana
'sOn 'ana- yiwa Mama na fada".
Tabawa tayi_ dariya, tace
"Ai dama 'kai‘ Kazamin miji :ne 'da haka zamu yi
auren'ba ka .Wanka? Lalilai kuwa zan‘naka' Saki.
:in mutum na 'son shan" ice cream dafm
Chocolate da zuwa (longdrive) ya zama dole
yayin wanka da (assignment) dinsa,koga a"tafi a
barshi".'
Muryar ibrahim suka jiyo daga. Kofa, " Sabeer ya
nufi gunsa da gudu'yana. ‘ "Daddy; oyo-yo" .‘
Ibrahim ya daga ‘sh'i sama, .- "Sabee. ' _ Ya
sumbaCe shi yana ihu.» _ - .. -"'"'Yeée! (Thank
you Daddy-,l lové you ) . ‘ Ibrahim

6 Comments On BIRNIN GAYU
avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

??

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

Perfect

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

Good

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

A

avatar
sadiya-umar

1 year ago

Reply

Good and interested

avatar
sadiya-umar

1 year ago

Reply

Good and interested

Please Login or Register in order to submit comment