Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya_ daga
.shi'yana juyawa' tare da(kissing) dinsa, ya ce. (I
love you. too) Maza kaje kayi wanka‘kazo mu tafi
' , 'Deeda ta miqe tana‘kallon su, ta ce .Dama 'ai
kai- ka~ Bata shi~ da ‘shan Sanyi da zaki". ' . ' "
Ya yi murmushi, ya Ce'In ban Bata. shi. ba “wa
zan. Bata? Sabeer (is 'my only 'son)". ’ ' Sabeer
ya'yi dariya yana ihu irin na " yara,‘ ya sauka
yabi’ Tabawa ta donta masa wanka Su tafi ta'na
zolayar sa' shi kuma yana tsokanar ta. Deeda da
Ibrahim suka bi
su da kallo suna munnushi, sannan ta mai da
kallonta kan Ibrahim, 'ta ce; - ‘ "Na gode Ibrahim
da duk wani abin da ka min a rayuwa ‘da ni' da
dana, ka rike Sabeer kamar danka...". ‘ . ' "Dana
ne Deeda, ya isa. Duk wani so da zan ‘nunawa
Sabeer ina._ ga yayi kadan, ’ sai. 'dai: Deeda ina
ga lokaci yayi da zanyiwa sabeer “adalci, in
mayar masa da" farin cikin'sa da .na tafi da' shi.“
Deeda, yanzu komai ya daidaita, Sabeer ya
zama‘babban mutum, wanda ya iya rike kansa da
zuciyar sa, da dubban jama‘a dake Karkashin sa.
Abin‘da' Sabeer ya yi a shekaru biyar din nan k0
ni ban yi su ba, ya Samu nasara. ' ta fanni
daban-daban, haka nan duk wani magani da na'
aika ta'hanyar likitan sa ya tabbatarr min da
yana shan su, Wanda 'hakan yana‘nufin daga ke
har Sabeer kun samu laflya, ba ku da wani
sauran matsala. Deeda, a kullum 'ina ganin wani
Boyayyen Bacin rai da bakin ciki a tare da
ke, duk da kina qokarin kiyi wasa kiyi dariya
albarkacin ni da Sabeer karami da Tabawa, amma
na san a kasan zuCiyar ki kina buRatar Sabeer,
kinason ganin- sa, kina son kaSancewa tare_ da
shi,’ kina
(missing) dinsa"; .. _
Ya kau da kai, "Deeda, ba zan zama mai son' kai
ba._ Ki shirya, na gama mana komai, gobé in
Allah Ya kaimu za mu ‘ koma Nigeria". '
."Ibrahim‘ (please) komai ya daidaita, bana Son
mu kOma BIRNlN GAYU mu 'ta da Wani tashin
hankali'» k0 rashin zaman ‘ lafiya. (I'am happy
here). haka ' Sabeer yana farin ciki a rayuwar sa".
"Ba wani mai farin 'ciki a cikin ku ‘ Deeda, farin
cikin-ki ba zai 'cika ba har Sai» kun kasance tare
da juna. Ya isa haka, na raba ki:da mésoyin ‘ ki,‘
na raba' Sabeer Karami da ‘zuriyar sa da
mahaifin sa, na raba Tabawa da kasar ta da 'yan
uwanta.,...".
"(Please) Ibrahim".
Deeda ta fad‘a tana- kallon ‘sa
"Kai kace haka, ba 'ka raba mu da kowa ba; Daga
ni har Tabawa 'bamu da Wanda ya wece jUna.
naSan :munada .iyaye 'da 'yanuwa, amma ‘ba su‘
damu da mu ba. ‘Muna fari'n (as a: family) nida‘
kai da Tabawa- da S'abeer.’ Ibrahim,‘ ka '- daure
ka aure ni".
Ya kalleta, "Deeda, yau‘ ma‘ amsa ta a'a
ce,‘.bazan aure ki ba. Ba bazan aure ki' ‘zuciyar
na shauki da begen wani, . ba’,
"'yadda kike _so kike tunani ba, ya‘ Zama ~ mu
fuskanci gaskiya, ’AlkaWarin da muka‘ .yi. shibe
in bar-bamu 'sami maganin 'matsalar. ku ‘ba, to
Alhamdu lilIahe kin rabu~ da. wannan' "ciwo;
“ haka‘ .Sabeer- ya sha Wannan magungunan
wanda ina. da tabbacin zai yi-aiki a jikinsa,‘ ba
wani. sauran (Allergy) a tsakanin ku wanda'zai
‘Bata za-man ku k0 rayuwar .auren ku.
(Please) Deeda ki yarda dani ya isa haka. Ki bari
in hada Sabeer Karami da zuriyar sa, da babansa
_ Ta girgin- kai', ‘Naji- ibrahim, zanyi yadda ka
ce, gode na Ta yi murmushi. Tabawa dake tsaye
daga gefe tana jin su, ta yi murmushi, Deeda ta
fada'jikinta , suna hawaye, yayin'da Ibrahim ya.
bita da kallo, hawaye ya gangaro masa, yace.
"Har cikin' zuciya' ta naji- dadi, na kuma Sukuni
ganin‘ farin ciki a fuskar. ki. Yau 'murmushin
‘gaskiya .na gani a fuskar ki ba (fake) .ba Deeda,
ba mai shiga ‘ ‘ tsakanin ku da Sabeer
sai._mutuwa"
Sabeer Karamine ya fito da gudu ya ‘ ce
'Daddy, na shirya, mu tafi
‘Nan ya‘daga shi sama yana ‘dariya, ‘ ya sa shi
a kafada suka tafi suna WaSa“
Deeda ta fada jikin . Tabawa tana.
murna. ‘ - .
"Tabawa, zan koma 'gidan Sabeer dina, zan nuna
masa‘ dansa‘da na 'haifa masa me kama da shi.
Tabawa zan sa shi farin ciki sosai, ba zan bari ya
Kara Bacin rai ba. Tabawa ba zan iya bayyana
miki farin cikin da nake ba, yau ba zan iya bacci
ba. Alhamdu lillah Ala kulli halin".
Tabawa tai dariya, "Allah Ya tabbatar da wannan
faein Cikin da Alkhairin a rayuwarku",
* *
Yammaci ne mai: kunshe da iska da - ni'ima,
Wanda hakan ya. jefa nishadi a zuciyar mutane
‘da dama, kowa ' harkar gabansa“ yake, yayin da
motoci ke kai'wa‘ da‘ komowa; A ; dai dai
wannan lokacin Ibrahim da 'Deeda tare da'
Tabawa' da Sabeer; motar da suka" yi' haya
daga_ (airpbrt) ‘zuwar BIRNIN GAYU ta- Baci.
fitowa suka yi', suna jira saboda gajiya» da'
zama da suka yi' a ciki, Can idon' Sabeer
karami ya hangi masa wani mai (machine) ya
bige, wani dattijo dake WuceWa a gefen hanya.
Da gudu ya nufi inda yake, da sauri jama'a
suka'taru, mai (machine) kuWa ya gudu. Ibrahim
ne ya bishi yana kira, amma kafin Mde ya'Bace
cikin jama'a. ‘
.- .Wa'ni mai mota ne ya 'téimaka ya 'tsaya'aka
dauke‘shi, nan Ibrahim ya .hango ‘Sabeer na
shiga motar yana rungume da kan mutumin-
wanda jama'a ma sun dauka tare Suke. ‘
. Da. gudu Ibrahim ya biyo su, amma tuni har"
motar ta tashi. ’A rude suka nemi Wata motar
suka,‘ bi'bayan motar.
Deeda ta fashe da kuka, ta ce. ,
,"Sabeer da rigima‘ da .fitina, daga sauka Nigeria
har ya soma daga “min hankali, yaro Karami da
fitina da rigimar' ‘tsiya". ‘ ‘ , '‘ Ibrahim yace,
"Karki damu, gasu nan muna kallonsu,’ ba za su
Bace mana ba. Kin, manta Sabeer jinin-.'Sabeer
’ne?
jinin birnin gayu na yawo a jikinsa in bai yi rigima
ba me‘ zai-yi?"
Murmushi‘ tayi’ tana sharé hawaye,‘ ta tuno
ranar haduwar su na farko ‘_da Sabeer a rayuwar
ta. Ta :kwautar da’kai;_tana tuno" .Wasu
al'amura 'da ’suka‘ gabata tsakanin su masu
taBa zuciya, hawaye kawai ta ji yana zubo mata.

A wancan motar Sabeer Karami ya
kalli mai tuqqa motar, yace
"Ka kaimu ' HAJIYA RABI HOSPITAL". '
Mutumin ya kalle shi, yace
"Asibitin kudine fa da tsada?"
Yace "Na ‘sani, ka kaimu tunda na ce.. Ba ka san
asibitin kakana . bane? Babana babban likita ne a
asibitin";
; ‘ Lokacin dattijOn dake rike da kansa ya dago
fuskar sa' ya kalle shi cike da mamaki, kaunar
yaron da son sa'ya ji ’sun shige shi, ya ce
'Yaro, asibitin kakan ka...?"
Ya sa masa hannu a baki. . .
"Shhh Kayi shiru,‘ baka da- laflya', kanka‘ na jini.
Asibitin .kakana ne amm kar ka fadawa, kowa fa,
don mamana tacw (is not safe) in na fadawa
wani zai iya sace ni- yace Sa an biya kudi mai
y'awa kafin a sake ni,. Yanzu abinda ke faruwa
kenan. a Kasar nan, amma kai naga alamar zaka
yi kirki, ba 'za ka sace ni bak0 ka-' . bazanaka
Bari a sacenibako kuma k0 an sace‘ ni ma na iya
fada irin na Chinese", Daltijon ya yi dariya yana
kallon sa, "Waye'kakan ka?" .' Ya sa bakin sa a
,kunnensa‘: "Ka'. san Dr. Sulaiman BIRNIN
GAYU?" ~ ‘ ' Dattijon ya zaro‘ido, ya ce.
"Dr; Sulaiman?"
Sabeer ya girgiza kai. .
"Eh shi, kira sunan sa (with respect) ka ce Alhaji
Dr.‘ "Sulaiman, 'ka san babban
mutum ne. Yau sauka ta kenan daga Canada, ni
da mamana, da baba na,‘ da kaka ta 'yar
tsohuwa Tabawa"; '
Dattijon ya kwashe da‘: dariya ya tSaya yana
kallon sa, ~lokaCin hawaye ya ciko idanun sa,
yace
'Waye baban ka?",
Sabeer ya girgiza kai.
‘ ' '"Kayi shiru ‘sai -mun. isa,- in ka ji sauki‘ zan
fada ‘maka; Babana ya ce ba'a son mara lafiya
ya dinga yawan magana'.’-. ..
Lumshe ido yayi ya rungume~ yaron' yana jin
Kaunar, sa,‘ yana ji a jikinsa da zuciyar saa cewa,
wannan jinin sa ne. Dr. Sulaiman kenan. ‘
Suna isa'kuwa'ma'aikatan suka gane shi,‘nan da
anan aka yi (emergency) da shi, aka yiwa Sabeer
Waya wanda aka ~yi daceyana cikin asibitin a
(Ward) din yara, Cikin hanzari ya taso yazo
hankaliln sa a
tashe a emergency. . _. Dr. Sulaiman hannun sa
rike da na
Sabeer har aka-'shiga- da shi, sannan ya Sake
shi ya tsaya a kofar wurin yana'jiran sa, yana_ ta
kaiwa da kaWowa kamar Wani babban mutum. .
Sabeer kenan iyayen manyance, duk wani abinda
ya ga babansa Ibrahim na‘ yi a gida ko a asibiti
da suke Canada‘ya iya shi. ‘
Sabeer ne ya iso a rude, lokacin .da aka fito. da
shi, tare suka shiga da Sabeer "Karami, yana
fadin. ' '
’ "yajinkin baba" ‘ Yayih da Sabeer’babba ke
tamba’yar. "Daddy, me ya faru? Ya aka yi?" . ‘
Daddy ya kallesu su duka biyu, ya yi
murmushi, wani irin farin ciki da. jin dadi ya
lulluBe shi, bai san yaushe ya rungume su duka
ba', duk da bai da tabbacin Sabeer Karami jininsa
ne, amma 'yaji Kaunar yaron a ransa, musamman
da yaga irin kamannin da yayi da Sabcer dinsa,
idanu, hanci, fuskar su. iri daya, haka (attitude)
halayyarsu. ‘
Daddy yace "Kar ka damu, ba wani ciwo naji ba
Na filo yawon shan iska ne da kafa da yamma,
nan na ‘had'u da» tsautsayi, «amma 'ba wani‘
abin tashin hankali, na samu (cuté friend.)
wanda‘ ’ya kula 'dani, sabOp abokina._ Meye;
sunan ka ne?
Yana shirin ba- shi: amsa ya hango babansa da
mamansa, da sauri ya mike ya ‘ buya a. bayan,
Sabeer ,‘yana zare ’ido, a
tsoracé yace. ' . "Uncle (please) ka boye ni, ga
mama' da Daddy na Za su min bulala". ' ‘ ‘
Sabeer tsayawa yayi yana kallon sa, ‘ yanata
faman rike masa Kafafu. Ya yi masa .murmushiya
.tsuguna‘ a gabansa, yace ' ' "In kana tsoron
mamanka da Daddyn ka me yasa ka-.;musu laifi'
Sabeer ya. _ kalle shi kamar; zai yi‘ ‘
kuka. ‘ "yace Uncle, ka .boye ni *yanzu,
daga baya ,Zan ,maka bayanin me yasa nayi
musu ‘ ~ .‘ -laifi Dr. Sulaiman‘ ya‘ tsaya yana
kallon su,’ ya ji 'bai da sauran damuWa a
ray'uwar sa. ' ShigoWarsu Ibrahim ‘yaja
(hankalin su, .hakan ~yasa: 'ya, ' mike} da‘
sauriyana“ kallon-Su“ "Ibrahim? Deeda‘?"
-..Sabeer dake tsugune- yana surutu da' Sabeer
Karami ya ji‘ zuciya'r'sa ta tsinke, ya mike da
sauri don jin‘mahaifinsa' ya kira sunan Deeda.-
Ya dago da sauri suka ,yi 'ido biyuda ita.
Hankalin sa ya ji ya tashi, ya sa mata ido yana
mata. kallon soda qauna.,
__ Itama'kallon sa-.take tana ji tamkar ta je ta
rungume shi,’ ta fada masa irin kewar sa da,tayi..
‘ '
Dukkan, su. tsaye suke sun kaSa cewa komai. '
- Sabrer Karami ne ya fito' yazo gaban Ibrahim
ya kama‘ kunne. ,
"Daddy'(am sorry),. nayi laifi, na tafi ba
ku sani Na taimakawa marar Iafiya ne, kaine. ka
‘ ce mu dinga' taimakaWa marasa lafiya duk inda
muka gansu'
Ya nufi gun' Dceda da gudu, "Mama, ki’ cewa
Daddy kar ya min fada, kar ya yi fushi dani".
Sabeer yaji ' bUgun zuciyar, sa ya tsananta,
hankalin sa"yai mummunan-tashi, kishi 'da
tsananin' sonDeeda ya addabeshi shi. Shi kenan
Deeda ta'manta da shi, hair ta' iya » ’ rayuwa da
‘wani namiji amman shi ya kasa son wata mace
balle rayuwa da ‘ita. ' .Nan ya daure 'ya mikawa
Ibrahim hannu suka gaisa ya ce. '
‘ "Ina taya ka ~murna da kai da Deeda, Allah‘Ya
raya zun'yar ku, ya Albarkace ta. Kuna - da
-'(lovely and cute ___son)‘.~ ‘(COngrat)". ‘
Nan ya ‘sa. kai ya fita, ‘ya fisgi mota sai BIRNIN
GAYU, Wanda Allah he kadai ya kaishi laflya.
Ya'nufl Bangaren Su, inda sukai rayuwa .da
Deada kamar-yadda ya
saba, ya kwanta ya dunkule guri'guda yana wani
irin kuka' mai taBa zuciya.
Dr. Sulaiman tare da su Ibrahim suka nifi BIRNIN
GAYU a nan Ibrahim ya masa bayanin komai.- .. :
"Daddy, Deeda ba mata ta bace, haka Sabeer ba
dana bane. Lokacin 'rasuwa': Farida',‘~da kuma
rabuwar Sabecr da Deeda tana dauke da cikin
Sabeer'karami, lokacin 'damuka zo tafiya muka
tafi tare, da ,Tabawa; Na so KWarai muyi aure da
Deeda, amma na kasa, saboda zuciyar ta na ga
Sabeer, don hakana sa Tabawa ta dinga kula da
ita har ta haihu, don ba gida daya muka zauna .
ba. ma, sai dai duk guri daya muke ina zuwa
duba su kullum.‘
Na. dage da bincike sai da na‘nemo maganin
matsalar" su, nan na bawa .Deeda ta soma shan
nata,.haka na turowa likitan Sabeer nasa. Abinda
yasa muka dau
tsawon lokaCi ba mu dawO ba shine, dama
sai sun sha maganin na tsawon ~ shekara
‘ uku Yanzu Alhamdu "lillah, komai‘ :ya daidaita‘,
don «haka muka dawo- don” hada Sabee'r
Karami 'da mahaifinsa,: sannan. in hada ku-‘da
jikan ku,‘ jinininku ,Sabeer. In kuma dawowa da
Sabeer matar Sa. (Please) “Daddy, ka daure ka
'daura
auren Deeda da Sabeer a nan, ka . tara
jama'ar..BIRNIN GAYU_ma sun isa,; ba' sai an
’jira - na Waje' .ba.
' "Daddy,"Sabéer Deeda sunyi‘ jira, kuma
Sunyi hakuri da juna,‘ lokaci yayi da za su hadu.
su rayu tare ‘da_ dansu Sabeer", ‘
‘ Dr. Sulaiman ya share haWayen da ya
.zubo ‘maSa, ya ce
"Tabbas Ibrahim kayi namijin KoKari,’ ka rike
alkawari da amana, Allah ~Ya saka maka‘ da;
alkhairi.-‘Duk yadda 'kace haka za a‘yi". -
' Ya daga kai ya kalli Sabeer karami, yace Ga
kakan ka .Dr.‘-Sulaiman, ba za ka
gaishe ni ba?"
Sabeer ya sunkuyar da kai yana dariya, yace
"Dama ka sanni ne’ ba ka fad'a min. ba?
Daddy ya ce, "Ya zanyi in fada maka' bayan ka
rufe bakina".
Nan suka kwashe da dariya duka.- .
Dr. Sulaiman ya kira jama'ar da suka zo sallah
masallacin‘ ‘gidansa, suka taru suka shaida
daurin auren Sabeer da Deeda.
* * *
A hankali ta turo kofar- dakin ta hango. shi
kWanCe a tsakiyar' carpet, ya dunkule. Ta yi
murmushi, hawaye ya zubo
mata, ta girgzia kai tace. " -"Sabeer ba zai taBa,
canjawa ba, duk girma da tsadar gadon' sa a
Kasa Yake kwanciya, ban san wane jin, dadi
hakan yake bashi ba";
Ta matso dab da shi tana shafar sa, ta
kira Sunan' sa murya Kasa-Kasa.
"Sabeer"
'Ya. dago kai da‘ sauri ’suka yi .ido biyu, ya yi
saurin fadawa jikinta ya fungume tare da rufe ido.
- .
"Ina. ki ka shiga Deeda? Tun dazu nake jiran ki".
. Nan, kuma ya 'yi "saurin ’janyewa saboda ya
san mafarki yake, wanda yana tsoron tashi.
. ' Canjawuri ya yi, amma tayake gani ' har
,yanzu; hakan yasa ta mike ta kunna wutar dakin,
*haske ya bayyana, ya :ganta tsaye a gabansa
tana kallon sa. Ahankali, ya dinga ja da baya. ‘ "
Ta ware _hannayen ta, "(Please) Sabeer, kar ka
gujeni, nice Deedan ka, ba abinda zaifaru".
Kallon ta yake yana, .tahowa a hankali hawaye na
zuba, ‘ya iSo gare 'ta ya mata kyakkyawar
runguma, ya kasa magana, sai numfashi da yake
saukewa
zuciyar sa na bugawa da karfl.
Wani irin sukuni da jin dadi taji na Shigar ta,
hawaye na zuba ta ce
"Sabeer dina a jikina, wanda na jima ina mafarki
da a ‘ kowane daré, a ‘ kowacce rana sai‘ na
runtse ido ina.jinka a ' jikina da ,zuciya ta; ina
addu'ar ran da Allah zai dawo .dani Wurin mijina,
masoyina, Sabeer dina". . ' Ya dago kai ya kalle
ta ido jawur, ya ce. ''Deeda, kin auri Ibrahim har
da‘yaro, in' ya ganki anan..
Ta girgiza kai; ta ce.
‘ "A'a Sabeer, bani da mijin da ya wuce: Sabeer,
haka bani inya 'ganni a jikin . mijina ba shi da'
right din ‘da zai min fada, saboda a jikin mijina
nake, uban dana, Sabeer
Ya kalle ta a rude, Deeda ta girgiza masa kai. -
Kwarai sabeer, yaron da ka gani
Sabeer karani danka ne, rabuwar mu na tafi da-
shi a .cikina. Na Boye maka hakan don rabuwar
mu Ya maka sauki. Sabeer, duk yadda nayi naso
nasa Ibrahim, a zuCiyata Amman na kasa,
Saboda bana taBa iya hada» ka 'da wani namiji‘
a; zuciyata da
‘ ‘rayuwar ta. Jikina ruhina duk na Sabeer ne, duk
da munyi' nesa ‘da. juni, amma ban taBa nesanta
ka da. zuciya ta", ba
Ta kalle shi, ta'kakwantar 'da kai tana maSa'
Wani irin murmushi mai kama zuciya. Cikin
mUrya Kasa-kasa tace"Sabeer,~ baban ‘ ‘Sabeer.
Ka' san Sabeer kamar ku ,daya, komai nasa irin
naka ne, , duk Wani- abu da yayi- sai na ganshi
kamar ka (cute handsome, sturben just like you)".
.
‘ Dariya ya saka da karfin sa, jin dadi da farin cik
ya ziyarci zuciyar sa, ya dinga jin wani sanyin a
zuciyarsa
Ya sake rungumeta ya rufe ido yana sauke
numfaShi, yace.
"Deeda? kici' gaba'da magana, karki yi shiru' (it
feels good) kiyi ta magana ina jin muryar ki, ba ki
.san irin' farin C'iki 'da sukunin da ke ratsa ni-
ba", jin irin sonda kike min ya narka ZuCiyata, ya
.sanya‘ ni tsananin farin. ciki, "(I felt alone ‘and. .
scared Without” you). Na .gode Deeda (thank you
so much)". ‘ ,
Sun dauki tsawon awa guda” Sabeer na kwance a
jikin‘ta‘, .ya lumshe ido yana shakar' 'Kamshin
ta, « yana jin ~sonta mai tsanani yana ratsa shi,
k0 Yaya ta 'motsa‘sai‘. ; ya jawo ta jikinsa. .
"(Please) Deeda, kar ki matsa- k0 ina,'barni ajikin
‘ _ . '
Murmus'hi kaWai tayi ta Kara jawo shi jikinta
ta'na shafar sa..
®®®®®®® -
.: Tunda gari ya ,waye- take hidima da
yara, tana musu - shirin tafiya 'makaranta,
Sabeer da qannen sa 'yan biyu ‘da ta sake
' 'haifaL ‘Farida' da Aisha', mai Sunan Inna. _ ‘
Yayin da Sabeer ya harde hannu' a-kirji; .ya dora
kafa daya‘ kan daya bisa‘ table-din dake tsakiyar
falon, yana-kallon ta duk" inda tayi,_ yana
murmushi', yana jin .wani irin' nishadi da farin
ciki in Deeda na guri‘ . ba ya ganin kowa _sai
_ita, har 'ta gama shirya'yaran, suka zo‘ suka
rungume shi,,ya ‘ musu kiss Suna fadin
‘ "Daddy, mun tafi, ma‘assalam". Suna daga
masa hannu. . ‘ .
Shi " ma murmushi ya musu yana daga musu
hannu, sannan ya mai'da kallon sa kan Deeda ya
jawota" ‘jikins'a. Tayi» dariya taCe-
."Baban Sabeer, an ‘girma amma har yanzu ba ka
canja ba Na, gama ‘da yara’ saura Daddyh su.
Tashi muje' ai' shirin ‘ office, ‘_ na. shirya maka
‘ (bath room)? sauran wanka'_'.; - . ~ ' Kallon‘ ta
kawai yake yana murmushi, ta langaBe kai.
.(p|ease) mana Sabeer".
Ta fada cikin muryar shagwaBa.
"Ka fara kallon naka k0?" ;
Shima ya' kwaikwayi yadda tayi_ tare da cewa
"Please Deeda, ki ci gaba da magana, ki barni in
yi ta ' kallon —ki ina. sauraron muryar ki. Kinsan
ba abinda nafi so da Kauna _ a rayuwar ta irin’ in
'zauna ina ta kallon 'ki, ina sauraron wannan
(sweet voice) din naki mai k0re dukkan wani
gajiya da kashe min jiki da.’ Zuciya".
Ya lumShe 'ido, "Hakan yana sa ni inji Wani irin
Kaunar ki na ratsan‘ ni, yana saukar min da
tsananin jin dadi
Nan ta ‘dada narkewa. a jikinSa tana" masa
abinda ya fiso, Wato shigewa‘cikin jikinsa tana
wasa da lallaushan gashin kirjinsa, tana mannuwa
da shi. ‘
Tuni ' ya ji numfashin sa yana - canjawa, shima
ya dinga shige mata..
Murya Kasa-Kasa tace, "Sabeer, me
yasa kake son Deeda da yawa haka ? Gaka nan
(hand some smart with a . great
personality) za ka-iya samun dukkan
kalar macen da kake_ so".
_ Ya; fadada' murmushinsa yana dada shakar
Kamshin gashin ta, «.yana lumshe . ido, ya ce. ‘ '
’ "Ni kaina ban san. me yasa nake wannan
jarrababben son ‘ba (may be) ‘ saboda ina da
ko‘mai.’(Beautiful home, big - family), dukiya mai
dumbin yawane. (I have everything) da inna rasa
zan sake samun ‘; sa yanzu—yanzu‘, "(but
something like you) " shi ne bani‘ da shi, Wanda
da na samu-kuma ‘ bana son rasa- shi, ko da
wasa. .. Saboda Deeda bana biyun ki a'
dunya,’ (for me, there is only you)"; .
' Hawaye ta ji yana gangaro mata, Sabeer ya‘
sota fiye da yadda ta-so ya sota. Ta kalleshi
"Na gode ,Sabeeer, (I promise to be - with you
and make yOu happy-until de end ov my last
breath and until de end of ever)
Insha Allah". -
Nan suka rungume' juna ‘cikin so da Kauna tare
da fadawa " wata duniya mai tattare da farin ciki
da duk wani jin, dadin rayuwa.
* *
Farun ciki, kwanciyar , hankali, daukaka tare -da ‘
Rahma ya sauka a BIRNIN GAYU, Sabeer da
Deeda tare ~da" yaran suna rayuwa cikin farin
ciki, so tare da qaunar juna; yayin 'da Ibrahim "
ya yi ‘ sallama da Birnin Gayu’ da Kano dama
nigerian gaba daya, ya koma Canada, ‘ yana kula
da (Business) dinsu' na Can, ya yiwa Sabeer ‘ da
Deeda tare da zuriyar su fatan Alkhairi. Ya'yin da
,su' kuma suke 'masa addu'a- da fatan samun
mace ta gari‘,wacce za ta‘ so shi tsakani da
Allah, ta kaWo’ farin ciki da kwanciyar hankali a
rayuwar -sa. ' ALHAMDU LILLAH
my regard to y'all my followers

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


6 Comments On BIRNIN GAYU
avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

??

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

Perfect

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

Good

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

A

avatar
sadiya-umar

1 year ago

Reply

Good and interested

avatar
sadiya-umar

1 year ago

Reply

Good and interested

Please Login or Register in order to submit comment