Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jiki da jijiya, ya
lumshe ido yana kallonta, bai ki su tabbata a
haka ba. Ganin haka yasa Deeda ta
ture.‘ shi; ta kwace jikinta ta- gudu ‘tana masa
dariya da kwalo, yayin da ya' harde hanan a kieji
yana kallOnta, Iskar dake ratsa shi ya ji
yana'masa dadi, saboda- hade yake da sanyin
son Deeda. -tsiyar da Deeda ke ma Sabeer' yasa
tafito ta sallami 'yan matan, sannan ’ya‘
‘samu'ya wuce, yana kallonta tana kallonsa, tana
masa dariyar' tsokana, yayin .da shi bai gajiya da
ka‘llon ta,”bai',Ki suyi ta zama‘a. haka ba bai iya
gajiya _da kallon ta, bai iya 'gajiya‘ da Kaunar ta.
- 'Ya, shiga ciki, kwanciya ya yi a hakan har
sai'da Dceda tashigo kawo masa abinci .ta same
shi a- hakan. Bata kulashi ba, 'ta jaWo jakar ta
bude ta duba masa kaya tare da- ciro ‘masa
(body oil) da yéke shafawa, da dan kayayyakin sa
na amfani ta ajiye masa,»tace. ‘ . - "Idan' sanyi
ya- “kama mutum nan "Kauyen ba' mu'da ko'da
‘(Nurse‘)ne balle likita, haka ko teburin sai da
magani. bamu
da shi balle kantin sai da magani.. Ka rufawa
kanka asiri ka sa kaya".
‘Yana jinta ya share ta, .sai ma gyara kwanciya
da yayi ya juya mata baya.
“ Magana nake malam"
" Ta fada a qule, ya ce. '
‘ "in har ba za ki' iya min magana ta harce mai
dadi ba nima ba Zan kula ki, kuma ina ruwan ki
da ni? Ko sanyi ya kama ni k0 kar ya kama ni
jikin ki k0 naWa?"
"Oh Allah
Ta .fada gami da» kama kai,_ wato rigimar
Sabeer tafi ta Karamin yaro.
Hannu ta sa ta-jUyo da kansa, ta yi murmushin
yake.
"Ranka ya dade, Yallabai Sabeer, tashi ka‘shafa
mai, ka Sa kaya, (please)". ‘ .
‘ Nan ~ya mike yana dairyar tsokana, ya ‘ce. - '
ai."Tunda ‘har kin: roke ni. ai ba zan' Ki ba"
nan ya fara shafa man, ta‘ harare shi
gami da girgiza kai, ta fice ya 'bita da kallo yana
dariya. ' '
Bayan‘ ya sa kaya ya fito 'ya yi alwala ya yi
sallah a inda ya ga Deeda ta shimfida .. masa
sallayar, "
Yana' zauna kan sallayar, bai jima ba ya ji 'an‘
kira la'asar. Bayan ya ,idar' ya jima‘ ' yana zaune
akan sallayar yana kallon tsakar dakin da yake
zaune. Wuri 'ne da _bai taBa tunzini ko zaton 'zai
iya. koda minti daya a ciki ba, balle ya iya zama
a ciki. Amma yau 'wannan wurinya fi masa k0
wan wuri'kyau da dadin zama. , _ ‘ Nan ya mai
da hankalin sa ~kan abincin da Deda ta kawo
masa; ya sa hannu ya>bude langar, shi
dai_'wani. abu'ne da bai gane mene ne ba, don
bai taBa gani‘ba. Nan ya zurawa langar ido yana
Kokarin ' gane mane ne' Lokacin 'Deeda ta daga
labulen dakin ta‘ .shigo, ta zauna a gabansatana
kallon sa, ta Ce, .
"Na san baka' san mene ne ba; ba ka
taba ganin irin wannan abincin ba a rayuwar ka.
Ga wannan, fara sha, na san dai shi ka taBa gani.
Madarar shanu ce Inna ta sa na dafa maka, a
damunar nan da kyar na samu itacen ya kama,
don haka ya zama dole ka sha. Sannan wannan
abincin kuma dambun shinkafa ne da zogale, a
garin nan 'masu gata ne kadai suke , samun sa.
Don haka Bisimillah, in ba haka ba yau kayi
kwanan yunwa".
Ya harare ta, ya ce, "Wai ke ba za a iya magana
mai dadi da ke ba? Ba za ki iya tausasan kalamai
ba wurin magana?"
"Ba zan 'iya ba, Saboda zuciya ta bata cikin dadi
da taushi, ganin ka- a Rauyen nan a gabana
yana'kona min zuciya, kana sa ni ganin laifin
kaina, ina jin kunyar kaina. Saboda gani nake ni
na sa ka a halin da kake ciki. '
Sabeer, na rokeka ka sauke min nauyin auren ka
da ke kaina, ka' bar wannan rigimar taka, ka
koma. Ba yadda za'ayi mu
rayu tare ni da‘ kai, duniyar mu ba daya bace.
Sabeér, ba na sonka, ba ka Sona, ,an tava
rayuwar aure ba soyayya?"
Tuni kalaman Deeda suka fusata shi, suka
tunzura 'shi, ransa yai mugun- Baci, wani‘ irin
takaici- da 'bakin ciki Suka lullube shi; ' Ya rasa-
me zai ce mata? Wai duk wannan abu da yake ji
game da- ita'Deeda tace ba ya sonta? ~ ‘
Mikewa ya yi a fusace ya fita, ya bar dakin. Ta
bishi ta na kira
"Sabeer!". .
Waje. ya‘fita, Inna“ tana kallonsa; ba ta ce komai
ba har suka bar gidan tana kiransa bai kulata ba
har sai da-ta’sha gaban sa, ta tsai da shi, hakan
ya ‘bashi damar 'damko‘ta yayi mata riko mai
tsauri. gami da zare mata jajayen idon sa, cikin
fushi ya ce. .
"Ya ishe ki, ba kya ,sona na ji na yarda, kar ki so
ni, amma ba ki isa ki hana ni son ki ba.- wannan
abin da nake ji a zUciya ta game da keba ke
kikasamin ba 'Allah Ne
ya sa min, don haka ke ba ki isa ki cire' min
abinda Allah Ya Sa min ba, ba ki isa ki hana ni
abinda. zUciya ta ke so ba. yau ya zama na
karshe da' za ki karyata son da nake miki. "
-. ‘ 'Idan'har kina tunamin zuwa na KauYen nan
in zaune da matatace da' ‘fltina ta Ce, na ji. Idan
.kina tunanin barin Daddy, Sister da Uncle 1b,
na‘gaba ‘daya da aikina,’ da rayuwa ta gaba
daya - inzo kauyen nan rigima tace toki sani
aurenki da zama da. ke shi- ma rigima ta ce,
kuma ba wanda ya isa ya "hana ni zama kusa da
ke a duk inda' ki. ke' sai Allah,’ sai mutuwa, k0
ke kanki .ba ki isa ba. 1' In ba kya sona kar ki
kalle ni, kar kije 'inda-nake, kar ki ‘komai, amma
ni zanje inda ki ke, kuma zan kalle ki, zan so ki
iya son’ raina. 'Idankika sake kokarin Karyata?
soyayyar da nake miki, k0 kuma ‘fassara shi 'da
Wani abinda ba mé'anarsa .ba kenan, za ki yi
dana sani. Kar ki sake kula ni ko'shiga
harkarta, kinaji'na- k0?” " Yana gama fadi’ ya-
cillar .da ita'gefé guda," sai da ta kusa faduwa,
ta ji kanta’ na‘ *sarawa.; Ta, tsuguna a ‘ wajen,
shi kuwa 'ya‘ wuce ya barta, k0 juyowa bai sake
ba ‘ balle ya kalle ta. ‘ ‘Yayin da ta bude baki za
ta kira shi, amma sai ta'kasa. 'Tuni, hawaye
suka' zubo 'mata; hankalin ta ya tashi, komai ya
shige . _mata duhu. Wannan sabon‘halayya'da
sabon.» yanayi ' na Sabeer da ta gani ya firgita
ta. Addu'a ta- dinga yi a cikin zuciyar .ta don
samun. sauki daga . tsananin da ta tsinci kanta,
Yayin da ta mike daga ba’ya‘ ta bishi Ya zama
dole .ta kasance tare da‘shi k0 tana ' ' so k0
bata So, muddinyana kauyen ba za ta . iya kyale
shi ba. , . " '
Al'amarin Sabeer kuwa haka ya yi ta za'gaye
cikin kauyen‘, ‘duk' inda ya_ wuce jama'a sai ‘ya.
ga sun taru suna kallon- sa, har ya soma sabawa
da kallon 'da suke masa;
’ " Wasu "yan yara .ya"samu suna zaune,’
ya zaune cikin su yana ta Kokarin hira' da su da
irin ta su ’Hausar. -" .Wayar sa ya dauko ya
kunna yana nuna musu hotunan- Birni, . da yadda
gidajen Su suke', da video irin na yara dai. Nan
kuWa Suka taru akansa har da layi tamkar wanda
suke karBar‘ wani abin. Haka. ya - dinga‘ daukar
su; hoto yana nuna musu" suna ta‘
mamaki,.;yayin da suke ta salle da murna tamkar
Wanda ya yi musu kyautar wani abu. _ Ya jima a
cikin 'su' yana mamakin rayuwa irin tasu, bai
taBa tunanin akwai mutane 'irin' haka a wani
wuri da suke rayuwa haka ba. . Haka kawai sai
ya ji tausayin yaran da'sune manyan gobe sam
ba su san ma meye wani rayuwar jin dadi ba,
ammé duk da hakan hankalin su kwance, suna
murna a tasu "duniyar, duk da ko duniya ta
manta da su gaba daya, suna gefe. ‘ Tuni zuciyar
sa ya ji yana son yi musu wani abu, yana son
kyautata musu rayuwar su,‘ to amma me zai
iya'musu? Shi ne abinda
yake tambayar kansa, bayan shi kansa bai taba
yiwa kansa komai ba balle ya yiwa wasu. ' Take
ya ji zuciyar sa ta masa nauyi, hakan ya sai’
ya'yiwa yaran dabara yace zai 'dawo gobé su'
sake hira, 'su kaishi yawa‘a Kauyen. ‘ ’ ~ ‘ ‘
"Mijin Deeda sai gobe". Hakan ya sa ya jUyo
ya'tsaya yana kallon yaron, take k0 yaran ‘suka
duka suka " dau soWa, "Mijin Deeda!". Sunan da
suka sa masa kenan. Murmushi ya yi duk da
zuciyar sa ba dadi, ya shafakan yaran ya wuce.
' , Deedan tana ‘ tsaye daga nesa tana kallon su,
lokaci na farko tun haduwar ta da Sabcer data ji
ya birge‘ ta.. ~ ‘.Tabbas' Sabeer bai, iya
mu‘amala da mutane .ba, amma yadda ta ganshi
yana yi da yaran nan ayau sai ta ji ya burgeta
.. Ta bi shi da kallo tare da tunanin ina kuma zai
yi? Kar .ya bace mata. Hakan yasa
ta bishi.
Ga mamakin ta sai ta ga ya nufi gindin gadan
nan da take zuwa tayi kuka a duk lokécin da‘take
cikin damuwa ko kadaici.
- Wuri ya nema ya zauna yana kallon _ruwan da
ke gudu a Karkashin gadar, yayin da tunanin gida.
ya fado masa. Haka nan ya tsinci kansa cikin
kewa da kadaici.
Nan ya hada kai da gwiwa, tsananin son Deeda
ya_ ji yana shigar sa, yana ratsa jiki da zuciyar
sa.
Hawaye ya gangaro masa, "Wayyo ‘Allah!
Wannan so da ciwo yake, Ya Allah Ka dandanawa
wannan baiWa taka ko da rabin abinda nake ji
game da itane, hala za ta gane cewa sonta nake
ba rigimata bane
. Deeda da ke gefensa ta ji zuciyarta ta mata
kunci, tsananin tausayin sa ya kama ta. Ba tasan
lokacin da‘ ta isa gare shi ba, ta sa hannun ta
bisa kafadar sa tare da kiran sunansa cikin
sanyin murya., ‘
' "Sabeer", ,_ , _. Ya dago kansa da sauri suka
hada‘ ido, ya mike ba tare da ya kula'ta ba, ya
juya ya'. ,_ .tafi Ta'bi shi tana kira, amma bai
saurare‘ta ' ‘ba balleya tanka mata,’ har suka isa
gida. ya samu Inna 'zaune' ' a' - rumfa, .
hankalinta tashe ta ce. ’ 'Sabeer, ina ka shiga
duk na damu?" "Inna, ba zan Bata ba; ni ba yaro
bane. Na zaga inga Kauyenne kar ki damu na san
me nake, ki yarda dani-". . _ . ‘ ,, _ "Na yarda da
kai Sabeér, sai dai duk da haka dole in damu,
bana son- ganin ka — Cikin damUWa" Ya yi.
murmushi‘tare ‘da .durKusawa ‘ gaban Inna, ya
ce Inna tana tare da,.ni ai bani- da .. ‘ sauran
damu‘wa, Na‘san hanya, duk inda na" .je zan
dawo, sannan ki .cewa Deeda ta ‘daina 'bina' duk
inda na . Shiga, .bana bukatar. maigadi .ko —
kulawar. ta, zan ' ‘iya 'kula da 'kaina ‘ ' ‘ '
Inna ta ce,‘ "Na san kana cikin fushi, kayi hakuri,
dole sai’ an dinga samun' irin saBanin. da‘ Bacin
rai wani lokaci‘, kafin mu kai ga'cimma‘ burin
mu, k0 sanin matSayin mu da muhimmancin mu
a" rayuwar‘ ‘wasu. Ina fatan 'ka fahimce ni?
Sannan ga madarar nan na sake dafa'maka ita,
ka daure ka sha Sabeer, ka ga akWai’sanyi.‘Ab
incin ma kaCi k0 kadanne don ka samu Karfin
jikin‘ ka".. '
‘ Ya yi murmushi, ya karBa ya ce, "bari ‘na
shanye yanzu ma kuwa a gabanki"'. ' Nan" 'ya
rufe ido ya kafa kofin a bakinsa, sai da ya Kare‘
ya dire, yace "Alhamdu lillah"._,, , .ta' abincin
yace, "Kinga shima ‘a gaban- ki zan. ci..
Kullum‘daga yau tare da' Inna ta zan dinga cin
abinci, duk lokacin da‘ naji kewar Sister da su
Daddy zan zo wajen Inna.mu sha hira. In ina tare
da ke zan'ji kamar ina gida ne"., ~ " Ta yi dariYa,
."Dakyau Sabeer. Allah
Ya maka albarka"yace Amen
' ‘Kiran sallar magarib ya'katse musu hirar, .ya
tashi‘ ya yi' alwala, Inna -ta masa kwatancen
masalla‘ci ya -taf1, itama tayi alwalar. '
._ , _~Deeda tana tsaye tana jin su,‘ ta‘rasa me
ke .mata dadi, musamman ma da ta .ga. Inna
"ta‘ kau' da 'kai gare ta, ko kallontar bata‘ yiba
Alwalar tayi’ itama ta shiga’ daki kusada‘ Innan
ta yi sallah.
' _ Bayan duk. sun idar da. ’salllar ma Inna‘ ba ta
kulata ba, hakan ya sa ta fashe da kuka, ta fada
cinyar ta.
'Wai Inna me na muku ku ka tsane ni?"
-‘ Inna ta’ ce, ~"Mu ba mu tsane Ki ba, mu masu
Son ki ne Deeda, sai dai hala ke kika tsani kanki.
Deeda, k0 ba‘ ki ‘da. zuCiya a cikin kirjin; ki,
yakamata ki duba; kokarin yaron nan duk abinda
yayi saboda kawai ya -zauna da ke rayuwa baki
gani.
Deeda, ba a duba fuskar mutum ace ba a son sa,‘
duk mutumin da ki 'ka cewa ba kya sonshi ba zai
taBa mantawa, da shi ba. Sannan a rayuwar
yanZu ina mutum yake samun mai sonsa haka?
Duba da kyau ki 'gani, Sabeer in yana so ba irin
kalar macen da ba zai samu ba, saboda Allah Ya
azurta shi. da komai, abinda bai da shi ta hanyar
halayyar sa' yana KoKarin gyara kansa da
halayyar sa yayi iri daya da ’naki, da yadda ki ke
so, amma ba kya gani, Abinda na lura,’ na
fahimta shi ne kece me fitina da rigimar ba
Sabeer ba, kece mekafiya, ba kyaso~ ki amince ki
yarda mahaifin Sabeer Ya .yi nasara akan ki, ya
miki dole kin auri dansa, kin auri wanda ba kya
so. '
-Ibrahim ki ke so?‘ Deeda Ibrahim ya miki nisa,
yana da. ‘mata da' rayuwar_ sa wacce‘ ba ke a
ciki. Kina tsammanin in Sabecr ya sake ki Ibrahim
zai' aure ki?‘ Kina tunanin za ki iya rayuwa nan
gaba matsayin matar Ibrahim: ki rayu tare da
yayar. Sabeer ne
da Sabeer gida daya?
Deeda,’ tunda‘ aka .haifeki- nake fata da addu'ar
Samun miji nagari; ma1 sonki, wanda 'zai
'mutunta ki, ya darajaki Idan‘ yau Allah Ya baki
miji irin Sabeer, da soyayyar miji irin na Sabeer,
saboda tsananin addu'a ta 'ce Allah Ya dube ki
da idon Rahma Ya baki miji amman kina
wulakanta ‘shi? '
Ni dai ina’ gargadin ki .da ki bi a hankali, ,kar
‘soyayyar Ibrahim ya makanr dake, ki manta da
sanin‘ki da addinin ki. Ki,sani Sabeer mijinki ne,
ki san haKIkin mijin ki da ke kanki,kin san'illar
mijin ka yayi fushi da kai‘, kin san illar Batawa
mijin ki rai da kuntata masa. Idan ki 'ka mutu a
wannan halin bai yafe ba kin gama yawo, gara ki
tuba,~ ki tuba, ki ‘rokeshi gafara kafin dare yayi
more ki 'Idan' kin san za ki' masa‘ magana' ta
Sacin rai ,gara ki ,yi shiru ki kyale shi, kar ki kula
shi. Kuma na maimaita Sabeer bakona ne, karki
sake
kuSkuren Batamasa",
; Tana gama fadi ta mike don yin Sallar nafila.
- ,. Deeda‘ ta fa’she da‘ kuka ta rasa-me ke
ma‘ta dadi,- tsoro ya shige ta --‘Fadan Inna ya
shige'ta sosai, ‘ya yi tasiri _a zuciyar ta,.har ta yi
dana sanin guduwar datayi.
Shin yanzu ya zatayi? Gashi Sabeer na fushi da
ita, 'ko magana ba ya son' mata balle ya saurare
ta. ’ .
" , Haka .ta;.kasance cikin .‘rashin‘ ‘dadin
zuciyahar sukai. isha; ta zauna kan sallaya tana
addu'o'ii ta ji ‘shigo'war Sabeer. Da sauri ta
shafa ta mike ta fita, amma sai ya dauke kai
kamar bai ganta ba,‘ya shige daki, '
' Haka‘. t‘a dinga kaiwa. da ‘kawowa a tsakanin
'dakin‘ Inna da inda_ Sabecr din yake,maa bai fito
ba.‘ ' -
Can ya'leKo dakin Innan yayi'mata sai. da~ safe;
'yacé zai ‘kwanta don duk a gajiye yake; 'Deeda;
,na kokarin' yi masa magana amma baibata dama
ba. Inna ma
dai shafa mantaleta »tayi a kafafunta dake. mata
ciwo‘, ta kwanta. ta "Kyle Deeda .a wurin. :
Abin duniya ya ishe ta, haka ta dinga juye-juye,
ta kasa bacci. ' .
" 'Abinka da damuna, basu rankara’ ba sai ruwan
sama ya sauko .da iska mai Karfl, Sabeer na
kwance a daki yana ta ,juye-juye. ya kasa bacci,
saboda Wani irin ciwo-da jikin sa kemasa, ko ina
ya yai masa tsami . Ga gadon bunu, bai saba
kwanciya akai ba.’ .
Nan fa ya sauko kasa, nan kuwa sanyi da danshi
saka masa sallama, ga feshin ruWan sama. ‘ ’
Wani‘ irin sanyi ya ji na ratsa shi, ya mike da-
sauri, nan kuwa‘ guje-gujen Beraye suka yi masa
sallama. ‘Yayi saurin hayewa ’saman gadon ya
zauna ya takure waje daya, tuni ya fara
rawardari. , . ' .. , ZazzaBi mai tsanani ya lulluBe
shi,’ tsoro da fargaba ' tare ' da kewa, da,
tsananin kadaici
suka dinga shigar sa, son Deeda da tunaninta
’suka cika' masa ‘zuciya. Tuni hakoran sa‘ suka
fara hadewa, bakin sa ‘na Bari saboda tsabar
sanyi. ‘ . '
.Deeda ’hankalinta ya kasa kwanciya.
"Ya 2ama dole in leKa Sabeer inga a wane hali
yake? In naga'idon’ sa biyu, sai na ,ce" 'masa
‘na ‘ zo rufe ~'window' ne saboda ruwan sama.
In kuma? ya yi bacci inga a Wanne hali- ya
kwanta? Kila ma bai yi addu'a, ba bai sa kayan
bacci ba, bai lullubeba. Na San halin Sabeer
komai sai an masa".
. Da wannan tunani nata ta nufi dakin.
A hankali ta tura Kofar dakin, hannunta rike da
(torch light) tana haskawa. KaSa-kasa saukar
numfashi ta ji da karfi, da karar hakoran sa dake
haduwa.
'Zuciyar ta ce-ta tsinker, ta yi saurin haska shi.
Halin da ta ganshi ya mugun ta da mata hankali,
da sauri‘ta nufe shi, ganinta ya sa ya' yi saurin
fadawa’ jikinta. Tsananin zafin jikin sa ya 'ruda
ta, ta rasa abin yi, sai
sunan sa da take kira;'Sabeer, me ya same ka?"
_.: ‘ Ta'yi saurin ,taBa kansa, ba shakka zazzaBi
ne da‘ mura sukai ‘ masa mugun kamu;
"Sanyi Deeda,’ lulluBeni". '
Abinda yake fadi mata kenan, amma 'ita kanta ta
San ba zai masa maganin sanYi ba. Gashi ba su
da wani babban bargo.
"Inna . lillahi wa inna ilaih‘i rajiun'! Sabeer ya zan
yi' da kai ne? Dama abinda nake gudu kenan". ‘ -
‘ Ta mike da sauri ta ja window ta rufe, haka.
Kofar. ta'cire hijabin da ke jikinta ta yafa masa,
amma duk da haka bai bar rawar ‘sanyin ba. Nan
.ta dauko tafin hannunsa ta dinga gogawa da
karfi, Gaba daya ta rude ta rasa abin yi. _ .
"Deeda‘ sanyi". Abinda kawai yake fadi kenan. ’
. Ta fashe‘ da kuka, "Ya zan maka ne Sabeer,
dama abinda nake gudu' kenan.
Ruwan sama ya buge ka, ga iska, ga sanyi irin na
kauyen nan, gashi bani da maganin da zan iya
baka. Sabeer, ina tsoron kar wani abu ya same
ka". '
Addu'o'i ta shiga tofa masa, gaba daya
kwakwalwarta a juye take, ba ta da sauran
nutsuwa balle ta san abin yi. .
"'Bari inje: in ta da. Inna k0 za ta‘ taimaka". ‘
MiKewa tayi zatai Waje, ya jawo ta ya rungumeta
sosai tare da kokarin shigewa jikinta, murya Kasa
—Kasa ya ce; -
"Deeda kar _ki‘tafi ki barni, (please) ina
buqatar‘dumin jikin ki". ‘ _
Ba ta da zafi a 'wannan lokaci da ya wuce tayi
yadda za ta taimaka masa ya dawo hayyacin sa.
A hankali ta dinga goga jikinta a” cikin nasa, sun
yi gOgayyar jiki sosai, wato (body‘contact), duk
ilahirin jikinsu sai da ya hade tun daga fuska har
kan kafafuwan su.
Dumin jikinta ya ' matukar taimaka masa ya
dawo hayyacin sa, ganin ya daina
aima admin uzuri jiya baiyi post ba
baiji dadi bane
luv y'll
shared a profile .
birnin gayu
chapter19
rawar darin yasa ta zare jikinta daga na sa. Da
Kyar‘ ta iya zare hannunta‘ daga cikin nasa, ta
mike ta duba cikin kayan sa, a nan ta samu'safa,
hula da rigar sanyi, ta koma dakin'lnna ta dauko
mantaleta ta zo ta shafa masa a _taf1n kafa,
sannan ta sa masa safa tare da hular. -
Wurin sa rigar sanyin ne»_ ya farka, ya yi saurin
kwanciya ‘akan cinyar. ta, ya' dunkulé guri guda
ya kamakai, 'hakan'yasa ta gyara masa rufara,
ta' cire hular tana' matsa masa kai (massage)
'da kuma gefe da gefen kansa har bacci ya.
dauke_ shi yana kankame da ita. Haka ta dinga
kula da shi da kowane motsi nasa, ta dinga
daddanna masa- jiki har itama bacci‘ mai nauyi
ya dauketa; - . Tabbas Deeda , tayi laushi daren,
kula da miji irin Sabeer ba wasa bane, saboda
Sabecr irin mazan' nan ne da Bature ke kiran su
da' (giant) sai-dai bata yi wahalar banza ba, don
kuwa Sabeeer ya samu sauki‘
Dukkan. Su basu farka ba Sai da gari ya yi baske,
Sabeer ne ya fara bude'ido ya ganshi kWanCe
jikin Deéda, ta rungume shi da kyau. ‘
. ’Ido ya Zuba mata yana kallonta,‘ ya yi
murmushi ta're da. karé shigéwa jikinta.
"Deeda, me yasa ba‘ za ki bari' mu rayu tare'a
haka ba? In kasance tare da ke har abada? Ya'
zama kownane motsi zanyi inji ki a jikina?" . ~ .»
‘ -
Haka ya‘ - sa mata ido, baya ' ‘ko KWaKkwaran
motsi don kar'ta tashi , Bai tashe ta ba har Sai
da ta ,tashi don kanta, ta ci karo da fuskar
Sabeer‘ya sa mata ido, haka’ kawai ta" tsinci
kanta da 'masa murmushi; Sai kuina ta yi saurin‘
janye shi a jikinta, ta mike da sauri, sannan tai
masa ya jiki? Bai bata amsa ba sai kallon ta da
yake, yasamata ido
‘ Ya'miKe ya nufe'ta tare da kai hannu yana
"shafa fuskar ta 'tare': da saman qirjinta, ya ce ~
"Tsarki ya tabbata ‘ga Wanda ya ‘Yi wannan
halittar". ‘
Sai lokacin ta lura: daga ita sai dan shimi ‘da
tsayin sa bai wuce cinyarta ba.‘ Nan ta yi saurin
kankame jikinta tare da zare zaninta da-ke yashe
a Kasa, 'ta yi saurin daUrawa‘, sannan ta Zari
hijab dinta ta saka, ta fita da_sauri. Ya bita da
kallo, sannan ya zauna ya lumshe ido yana jin
wani sabon sonta da sha'awarta na shigar sa.
Gaba daya .ta gama‘ruda shi,‘ a kullum shi Deeda
yake so; halayyarta da yanayinta, da fuskar ta,
amma yau ya ji yana mugun kaunar Deeda‘da
sha'awar ta. Hakan ya sa ya Kara tabbatarwa‘
da kansa zai iya jure'komai don ya rayu tare da
Deeda. _ ‘
' Gaba daya jikinsa ya mutu, ya ji ba ya son yin
komai sai‘ dai ya kWanta ya yi ta tunanin ta.‘
A hankali abinda ya faru a daren jiya ya dinga
dawo masa. 'Murmushi ya dinga. yi yana sauke
ajiyar ‘zuciya da numfashi mai
hade da zafin so da kauna, tare da tsananin
sha'awa. " _ '
Hakan ya faru da Dceda, ta_f1ta ta tsuguna a
rumfar gidan zuciyarta na harbawa .da Karfl
tamkar wacce tayi tsere. In ta rufe ido gogayyar
ta da Sabccr ta ke tunowa, yayin da take jin
shafar da ya mata a yanzu.har cikin ranta.
Wannan ya saukar da rudani tare da bakon yanayi
a zuciyar ta. ‘
"Deeda?" Inna ta kira sunanta. ' ‘
Ta mike a firgice
"Lafiya ki ke zaune a nan da sassafen nan? Ga
ruwan zafi can na hada ko'kuna da bukata". '
Deeda kanta sunkuye ta ce, "To".
Innan ma- wucewa tayi ba tare da ta tsaya mata
dogon bincike da tambaya ba.
Da sauri ta mike ta hadawa Sabcer ruwan wanka
da alwala, 'ta'nufi dakin.- Ba ta yarda sun hada
ido ba, ta ce
"Ga ruwa can inza ka iya waka, don na ga da
sanyi’. In wankan zai maka wuya
yanzu Sai kayi alwala 'kawai', sai ‘ka hanzarta
’don mun makara sallah.". Kafin ma yace wani
"abu ta" fice da sauri'murmushi ya yi. ya mike,
ya fito.' Ya: lura da wani Sabon salon jin kun'yar
Sa data fara. . ' " ‘ " "Duk da dankaren, sanyin da
ake bai hana . shi‘ yin wankan ba,’ wannan ya'
bawa Deeda "damar dawoWa ta shiga ta tattara
dakin, ta gyara tas, ta ciro; masa kayan ‘da zai
sa, ta tattara. masa kayansa da ya ‘watsar, . Ta
girgi‘za kai, "' "san yaushe Sabecr.zai.
koyi’tattara kayan sa da kula Nan ta ‘fita da su
don wanke'wa. _. ‘ _ ’ Bayanya fitone-‘ta-samu
.damar shiga tayi ‘nata -wankan hade da alwala.
A daki kuWa .Sabeer ya, lura da yadda Deeda ta
kintsa’dakin hatta salla‘ya da kaya tare da’man
da ‘zai shafa .duk ta ciro masa.
sauri.
Kaunarta Ya Kara ji ta ratsav shi, yace "Deéda
daban kikeda sauran, kin can can ci ‘a jure
kOwane irin wahala da matsi, da'kowane irin
yanayin rayuwa_akan.ki'.'.' ‘ ‘ ‘ _. . _Bayan ya
kintsa ya _._”fito don 'gaida Inna,~ a'kicin ya
Same ta tana; 'kokarin hUra wuta. Nan ko ya sa
hannu yana taya ta, Inna, tace. ' . ’ .‘a.a sabeer
wannan 'ai ba aikinka bane, fita- ka jirano yanzu
zanfito", Ya yi dariya, ya 'ce, "Inji waya ce ba aiki
na. bane? Kece ma‘ za'a‘ ce. ba aikin ki ba, kina
gani na sabon jini,‘ idona lafiyayye, ke kuwa’
'idon irin na tsofaffl, duk ya 'zama. maneji".
Ya‘fada cikin zolaya. . “ Ta yi dariya ta ce, "Wato
abin naka ma harsa.zolaya ,ce, ko? To
idanun'nan nawa' ,da kake ' gani. sun nake garau
suke sunfi naka karko.ku yaran ‘yanzu meye-
naku. me karko da kwari? Nifa’ I'nna ban 'yarda
ba. idon Deeda
kuwa kin san ba mai irinsu a duk duniya, ita kadai
Allah .Ya. yiwa baiwa da ‘irin Wannan idanun. Ki
tashi kawai' ni zan hura". . ' Nan ya: dage‘mata
sai da, ta tashi, Inna tace. _ "Yaur naga dan
baqon yaro, ka zata hura wutar'wasa ne?" ' .. , -
‘ Ya jata waje, ya fito da, ita, ya kaita. rumfa,
yace. ' - . zauna ki huta". ' ‘ A ' 'DOlenta ,ta,
zauna, "ya dawo yana ta' fama agindin murhu da
hayaKi, idanun nan kuwa sukawyi jawur, ga
hayaki‘ da ya tuenike kicin- din.a wannan halin=
Deeda ta zo ta same. shi, ta zura masa idotana
dariya. Tace, "Hura wuta‘ba‘cin tuwo bane
malam'Sabeer". , Ta matso kusa da' shi, ta
sunkuya tana kokarin hura wutar, 'ya ture‘ ta Me
kika maida ni?" 5 ‘- ' Ban mai ,da kai komai-ba,
yanayin ka ne ya nuna
Ta kalle‘ shi, "Ka ga idanun ka kuwa
_ Dago idanun nasa yayi ya zuba-'mata
a cikin nata ‘idanun. Gabanta ne ta: ji ya
tsinke, tayi saurin kau da kai, ta fltagaba
daya ‘ta rikiCe. Ta rasa me yasa idanun' Sabeer
ke fadar'mata' da gaba:
_ Murmushi yayi, ya ci gaba da flflta wutar, sai da
ya hura ta kuwa' sannan ya flto yana tari,
~idanun'sun kada suna hawaye. ‘ -.
Inna ta mike? cikin rashin jin dadin halin da yake,
ta ce. ‘
"Kaga yadda ka mai da“ ’kanka k0 Sabeer? Ba ka
bukatar kayi wannan abin". Ya

6 Comments On BIRNIN GAYU
avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

??

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

Perfect

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

Good

avatar
hafsat-6-4-5

1 year ago

Reply

A

avatar
sadiya-umar

1 year ago

Reply

Good and interested

avatar
sadiya-umar

1 year ago

Reply

Good and interested

Please Login or Register in order to submit comment